Showing 60001 words to 63000 words out of 134583 words
/>
"Ni kamar kallon sani nake masa ma"
dry Doctor yay yace
"ai ba abin mamaki bane,kasan a nan IBADAN shine ya fito takarar governor a jam'iyyar D.R.P "
jinjina kai Jafar yay yana mai ƙara kallon Jalal wanda yay burus dasu yac
e
"Assalamu alaika" lumshe ido Jalal yay haka nan yaji bai son ha
ɗ
a ido da mutumin can ya nisa yace "wasalamu alaika"
ya fa
ɗ
a yana miƙa wa Jafar hannu,shuru sukai tare da riƙe hannun juna, Jafar yace
"ina maka fatan alkairi,ya baka Sa'a" Jalal ya
ɗ
an
cije lips yace
"Ameen ya hayyu ya ƙayyumu"
Jafar ya
ɗ
an ja fasali yace
"To bawan Allah ina neman alfarma wajanka,ina fatan zaka dubi matsalar ƴar uwata ta"
ajjiye wayar hannunsa yay a karo na farko ya tsurawa mutumin ido kafin ya
ɗ
auke idanunsa ya
ce
"dubawar ba shine matsala ba, lokaci shine matsalar Muhammad Jalal Kabeer bobo"
da sauri mutumin ya kallesa yace
"ina jinka"
Jalal yace
"kaga yanzu lokacin da muke dashi a rana na nema yake yay min ka
ɗ
an,so idan nace maka to zan iya ƙin cika a
lqawari,amma abu
ɗ
aya za'ai ka amshi number ta,bayan election sai kayi min magana, i promise you in dai matsalarta bai fi ƙarfi ba zan duba"
cike da farin ciki Jafar yace
"ai babu damuwa za
ɓ
an kamar yanzu ne, Allah dai ya bada Sa'a"
Jalal da Doctor s
uka amsa da "Ameen"
Daga haka Jafar ya amshi number Jalal wacce yake using da ita ko da yaushe,yana kar
ɓ
a yay masu sallama yabar office
ɗ
in shi dai Jalal da ido kawai yake kallon mutumin, ajjiyar zcy ya sauke yace
"meke damunta?"
Nan Doctor ya
yma Jalal ba yanin komai sai dai ya
ɗ
an
ɓ
oye masa wani abu.
Jinjina kawai yay kana yace
"result
ɗ
ina ya fito?..
Da yamma misalin wajan 5 motar Jalal data securities
ɗ
insa sukai parking a parking space na cikin makarantar,da sauri securities
ɗ
in su
ka firfito tare da zagaye motar tasa,zaman rigar sa ya gyara kafin ya fito,cikin nutsuwa yake tafiya securities na biye dashi har ya kawo office
ɗ
in,
tsayawa sukai shi kuma ya shiga ciki hana shiga wani lecture Aminu yay saurin miƙewa tsaye tare da fa
ɗ
in
"ur excellence barka da zuwa"
hannu Jalal ya miƙa masa sukai musabaha kana ya nemi waje ya zauna, shuru ne ya biyo baya shi lecture Aminu ya rasa me zai cewa Jalal sbd ƙwarjininsa yay masa yawa,shi kuma Jalal yana jin nauyin magana sbd maƙoshinsa dake
masa soya,ga kuma yawan maganar da yaya a yau
ɗ
in nan..
Can lecture Aminu yace "ur excellence did you need something?"
Ware ido Jalal yay yace "what about my sister?" Ɗan jim lecture Aminu yay kafin yace
"Nihila Kabeer bobo?" Juyawa idanunsa yayi yac
e
"bobo?"
Jinjina kai lecture Aminu yay yace
"ai ur excellence da haka take amfani dashi,wani lokacin kuma bobo kawai ake kiranta"
cike da gamsuwa Jalal bobo ya jinjina kai kafin yace
"i na son Form"
lecture Aminu yace
"ur excellence form ku
ma?"
A taƙaice Jalal yace
"eh for new student" lecture Aminu yace
"to ur excellence zan bawa Imran ya tahu maka dashi"
miƙewa yay ya nufi fita ba tare da yace komai ba.
A bakin motarsa ya samu Nihila ita da wasu ƴan mata guda biyu tace "bobo wanna
n they're my friends wannan Nusrah wannan Taslim"
Nusrah tace "ur excellence barka d yamma?"
Bai kallesu ba ya shige cikin motarsa yana fa
ɗ
in "yawwa"
Nihila tace
"bye darliy sai gobe" warping sukai mata ta shige mota sauran securities
ɗ
in suka shig
a tasu kai tsaye suka nufi gida lokacin kusan 5:30.
A zaune ya samu Mama yana ganin ta yay saurin waro ido waje sbd gaba
ɗ
aya ya manta da saton data bashi, ha
ɗ
e rai yay tana ganinsa tace
"Allah yasa ba gwalmammiya mace ni
ɗ
in, iyaye na basu ha
ifi mayya ba,dake ni tamba
ɗ
a
ɗ
iyyace ni kawai babu sanu kawai sai na fara tambayarka abu, a'a wlh babu ruwana kaima kaji da kanka da hakkin da ka
ɗ
auka,domin Allah na gama tamawa zanci tsire har albasa na yanka amma jibi hulaƙanci da yay min, a'a wlh babu
komai"
da ido kawai ya kalleta tana gamawa ya shige part
ɗ
insa,
Mama ta bishi da kallo tace
"laaa wlh bai siyo ba,yau naji tsiya,wannan nanne irin abune ace dan bani da ko sisi ake wulaƙanta ni"
Nihila bata kula ta haura upstairs, Mama ta miƙe ta
nufi part
ɗ
in Abbou,a baƙin kofa taci karo da Mameey, Mameey tace "a'a Mama lafiya dai?" Mama tace
"to kini bau mijikin nazo gani idan da hali?" Mameey tace
"Mama yana shan tea ne" Mama ta riƙe ha
ɓ
a tace a'a wlh babu ruwana meye kuma tea da wannan maga
ribar maza jeki min iso"
Mameey dawowa tayi tace
"yace ki shigo"
zama Mama tayi tace "sannu ku?"
Yace
"yawwa Mama ya ƙafar?" Tace
"yaushe mukai dakai bana da lafiya Kabeeru, a'a dan Allah kaima kada ka zama sallamamme mana"
kallonta yay yace
"i through jikin ne" Mama tace
"kai kasan wani turanci ni bani a wannan shashanci,daman cewa nayi wai anya kowa Jalalu jika nane ba'a sauya min wani ba?" Gaba
ɗ
aya Abbou da Mummy suka kalleta fuskarsu
ɗ
auke da zallar mamaki
"meye zaku wani tsareni d
a ido kamar wacce tai munafurci"
Abbou yace
"a'a Mama, meyasa kikace haka?"
Tace
"wlh Kabeeru dole na fa
ɗ
a,yaro baya gani na daraja ga alƙawarin ƴan nefa,salin alin mukai magana dashi zai siyon abu amma ya shigo hannu na dukan cinya" ajjiyar zcya Ab
bou ya sauke yace
"a'a Mama kin san yanzu ya shiga busy sabida an kusa za
ɓ
e,so duk yawanci abubuwa mantawa yake dasu,kinga nima yanzu ina son magana dashi amma dole nake
ɗ
aga masa ƙafa"
Mama ta miƙe tsaye tace "au haba?"
Mameey tace
"eh Mama gaba
ɗ
aya bai fi wata biyu bafa"
Mama tace
"kice gaf da azumi kenan ko?"
Mameey tace
"ehmn"
waje Mama tayi tace
"to Allah ya taimaka"..
Ana kiran magrib ya fito sanye da milk
ɗ
in jallabiya bai tsaya jiran kowa ba ya nufi masjid,a tare suka dawo da
Abbou dasu Aryan,a hanya dai jan Jalal da magana Aryan yake amma yay masa banza,a parlour ya samu Mummy yace
"a kawomin abin bu
ɗ
e baki"
da
"to"
Mummy ta amsa kana ta miƙe tsaye ta nufi
ɗ
akin su Nihila, ƙwance ta samu Jalilerh idanunta a rufe kamar
mai bacci kallon Nihila wacce ta gama sanya duguwar rigar baccinta tace
"sa hijab ki kawai bobo dinner"
kai ta gya
ɗ
a kana Mummy tai waje,hijab ta
ɗ
auka tayi waje tana fita Jalilerh ta miƙe tsaye tana mai dafe ƙirjinta dake buga mata,hannu tasa ta shar
e hawayen fuskarta.
A ƙasan carpet ta sameta hannunsa riƙe da Cork yana sha, murmushi tayi tare da yin sallama,kansa a ƙasa ya amsa Batai magana ba ta juya zata fita yace
"ki ramin ita"
Nihila tace
"wa?"
Idanunsa ya
ɗ
ago ya sauke a fuskarta saurin
janye nata tayi sbd yanayin data gansa,wani guntun murmushi yay yace "Jalilerh..
tana shiga ta samu Jalilerh tsaye ta rungome hannayen ta,huce ta tayi sai data gama shiryawa ta ƙwanta can ta kalli Jalilerh tace
"kije bobo na kira"
zaro ido waje tayi
tare da fara rarraba idanunta kafin tai magana Imran ya leƙo cikin bedroom yace
"en matan Uncle, Uncle na jira"
idanunta na kawo ruwa tace
"ayya yaya kace bacci nake..
_UNCLE NE isn't free is for sale 300, account number 0116886423 sulai
man Naima s union bank evidence of payment 08119237616_
By
NIMCYLUV
6/20/21, 9:26 AM - Buhainat: Imran ya ce" meyasa? Bayan idonki biyu?" Shuru tayi domin ita kanta bata san dalili ba ya juya yace
"A'a babu ruwa na nikam, ƙila
n ya
ɗ
aga maki ƙafa,amma ni sai nai laifi"
Yana fa
ɗ
in hakan ya fice,baby hijab ta
ɗ
auka ta sanya a saman blue
ɗ
in kayan baccin data saka kana ta sanya plat shoe ta nufi fita sauka, Nihila dake ƙwance ta gyara kwanciyar ta tace
"Kibi a hankali"
Tsayawa t
ayi tana tunanin maganar Nihila kafin taja jikinta zuwa downstairs,babu kowa a main parlour hakan yasa jiki a sanyaye ta nufi part
ɗ
in samarin gidan,kusan duk sun rufe part
ɗ
in su nasa ne kawai ya rage a bu
ɗ
e.
Cikin siririyar murya tace
"Salumualak"
Sh
uru babu amsa hakan yasa ta fahimci babu kowa a parlour'n, lumshe idanunta tayi sbd sanyi da kuma ƙamshi parlour'n daya daki hancinta,jiki a sa
ɓ
ule ta nufi cikin bedroom
ɗ
insa,yana zaune tsakiyar bed
ɗ
in dake
ɗ
akin hannunsa riƙe da hisilin muslum,tace
"Sa
lamualak" ba tare daya kalleta ba yace "wasalamu alaiki" tsayawa tayi daga bakin ƙofa kanta a ƙasa,ta gefen ido ya kalleta can ya miƙe tare ya ajjiye hislin musulm
ɗ
in hannunsa, ƙara zama yay akan sofar dake kusan bed
ɗ
in yace.
"Fita idan ba zaki shigo ba
"
Jin haka yasa Jalilerh ta ƙarasa shiga tare da zama a gefen ƙafafunsa ta sunkuyar da kanta ƙasa.
Shuru yay mata shima ba tare da yace komai ba,sama da 20minutes tana zaune shima haka yana latsa wayarsa,
ɗ
an gyara zaman tayi tace.
"Uncle gani"
Shuru y
ay mata sai data ƙara cewa
"Uncle" sannan ya ajjiye wayar tare har
ɗ
e hannayen sa a ƙirji yace
"Kina da sha'awar karatu?"
Da sauri da
ɗ
aga kai ta kallesa sai kuma tayi ƙasa da kanta tace
"Eh Uncle" kai ya
ɗ
aga yace
"Ok which school the you like?"
Juy
a fararen idanunta tayi kafin tace
"University of California Merced (Stanford University, officially Leland Stanford Junior University,[12][13] is a private research university in Stanford, California. Stanford was founded in 1885 by Leland and Jane Stanf
ord in memory of their only child, Leland Stanford Jr., who had died
of typhoid fever at age 15 the previous year.[2] Stanford is ranked among the best universities in the world by academic publications.[14][15][16][17][18] It is also one of the top fundra
ising institutions in the country, becoming the first school to raise more than one billion dollars in a year.[19])"
Saurin zaro ido waje yay da
ɗ
an mamaki a fuskarsa yace
"Lalle sai ita"
Da sauri tace
"Uncle nafi sonta itace ambition
ɗ
ina,ban jin idan
ba ita ba zan so wata daban"
Miƙewa tsaye yayi tare da fa
ɗ
in
"Ok hqr da karatun,nama fasa gaba
ɗ
aya"
Idanunta na kawo ruwa tace
"Please Uncle"
Zama yay kan bed yace
"Daman ban niya ba,dole akai min" kuka ta sanya masa tare da kwanciya a saman carpe
t tana birgima,zaro ido waje yay yana mamakin yadda kuka bai mata wahala,gaba
ɗ
aya ta sauya a ƴan kwanakin da yay bai ganta ba,ta ƙara girma sosai ga wani hankali daya zo mata,komai na girman ƴar mace ya gama bai yana a jikinta,amma kallo guda zakai mata k
a fahimci zallar ƙuruciyar da take tare da ita,sam bata da wayo komai a shagwa
ɓ
e take yinsa,babban abinda yafi bashi mamaki yadda lokaci guda ta bar shisshige masa ta daina ra
ɓ
ar jikinsa.
Ajjiyar zcya ya sauke yana mai ƙara kallon yadda take kuka da birgi
ma.
Idanunsa yaja ya rufe wani wahalallan bacci ke damunsa ga kuma yadda take kuka indai yaci gaba da sauraran kukan tabbas kansa sai ya amsa masa.
A hankali ya ƙarasa inda take ƙwance ya durƙosa tare da sanya hannunsa ya
ɗ
ago ta zaune, hannu yasa ya tal
lafo ha
ɓ
arta murya can ƙasa yace.
"Mene?"
Jikinsa ta fa
ɗ
a tare da sanya sabon kuka, shuru yay mata yana sauraren yadda take kukan da dukkan ƙarfin ta, miƙewa yay da ita har zuwa parlour'nsa
Yana zuwa ya ƙarasa saman sofa ya zauna, hannunsa yasa cikin s
umar kanta yaji laushi gwanin sha'awa,can yace
"Shuru"
Fuska ta kwa
ɓ
e tace
"Uncle kace zaka kai Ni,ina so"
Yadda tai maganar kamar yarinyar goye yasa ya
ɗ
an saki murmushi mai sauti yace
"da gske?"
Da sauri ta
ɗ
aga masa kanta alamar
"Eh"
Lumshe
idanunsa yay kafin ya bu
ɗ
e yaja numfashi yace
"ok stop cry"
shuru tayi tana sauke ajjiyar zcy,shima shuru yay yana
ɗ
an ƙara shigar da ita jikinsa
Kai ta
ɗ
aga ta kallesa tace
"Uncle please"
Ta fa
ɗ
a tana jan beard
ɗ
insa, kallon ta yay kafin ya
ɗ
an jan
ye jikinsa daga nata yace.
"Zaki,but not know"
Baki ta turo gaba tace "sai yaushe?"
Baya yay ya ƙwanta jikin sofar yana shafa sumar ƙasa yace
"Sai nai aure,sai na kaiki wajan Matana kinga basai kinyi nisa da dangi ba"
Shuru tai masa bata ƙara magana
,har ya kula kamar bata mood
ɗ
inta,hancinta yaja yace
"What!?"
Raurau tayi da ido tace
"To yaushe zakai?"
Cireta yay a jikinsa ba tare daya tanka ta ba yay shigewarsa cikin bedroom
ɗ
insa,yana shiga ya ƙwanta yaja duvet ya rufe jikinsa,kana ya kashe has
ken
ɗ
akin
Da ido kawai ta rakashi harya shige,kuka tasa ita ka
ɗ
ai sai da tayi mai isar ta sannan ta miƙe ta nufi waje.
A hanya taga Aryan tsaye da ido kawai yake kallonta harta shige,a main parlour ta samu Abbou zaune yana shan tea,sunkuyar da kanta tayi
tana wasa da hannunta
Murmushi yay yace
"Dear daga ina?"
Juya idanunta tayi tace
"Uncle ya kira ni"
Abbou yace
"ok goodnight"...
Washegari da yamma
Governor Mubarak Yahya cibo ne zau ne shida Lamir suna shan kayan fruit, Lamir yay murmus
hi yace
"yanzu lokacin hutunsa ne,ranar da yake muradi ranar da yake jira tazo masa,muma ita muke jira a ranar zamu tar watsa farin cikinsa,a ranar zamu tarwatsa ha
ɗ
in kan da suke dashi a gidan,a ranar zamu wargatsa komai nasa,tabbas zamu shayar dashi ma
maki,mamakin irin wanda ba'a ta
ɓ
a bashi ba,zamu bashi ƙyauta,gift
ɗ
in da bazai ta
ɓ
a mantawa da shi ba a rayuwarsa"
Lamir ya ƙare maganar yana saki wata dryar, Mubarak Yahya cibo yace
"A barshi ya huta,yaji da
ɗ
in rayuwarsa yay komai cikin farin ciki"
Lam
ir ya ce
"wannan ranar zanfi kowa farin ciki,a kuma wannan ranar zan ƙara sa cika muradina ta hanyar da babu wanda yay tunaninsa"
Hon Faisal Lawan yace
"Kai Lamir babu
ɗ
an iska irinka,wlh muguntar na sani nisha
ɗ
i kai tantiri ne na ajin farko,baka da
tausayi ko imani"
Lamir ya ajjiye bottle water
ɗ
in hannunsa yace
"Ai munsan takan siya,nifa ƙadangaren kan tulo ne dole a barni a yadda aka ganni"
Mubarak Yahya cibo yace
"Wannan gsky ne,amma yaya kukai dashi Aryan
ɗ
in?"
Lamir yace
"wannan na sai
tashi a hanya,daga ko yaushe zaka iya jin kiransa a waya,shi kuma dashi za muyi amfani wajan ruguza rayuwar Wannan shegiyar yarinyar"...
A can Birnin nufar Papa durƙoshe gaban Uwa sundu yace
"Jinjina ga uwa sundu ban gama gasgata zancen ki ba sai ji
ya,nayi mafarki wanda nake da tabbacin zai zama gsky,sbd yadda abubuwa suka dinga zuwarmi
ɗ
aya bayan
ɗ
aya,abu mai cike da almara,tabbas jikanyata zata dawo gareni,kuma zan ha
ɗ
ata da mutumin da zai ma garkuwata,wanda zai zama jigon wannan birnin"
Uwa sundu
ta kyakkyata dry kafin tasa hannu ta daki wani dotse nan take dotse ya fitar da wani baƙin hayaƙi,hayaƙin yay sama ya
ɓ
ace
ɓ
at
Kana tasa hannu ta buga wani ƙaho shiga jini yana zuba tace.
"Mun da
ɗ
e da fara farautar rayuwarsa tun yana jariri,za muci gaba
da hakan har lokacin da burinmu zai cika,wannan hayaƙin da jinin sune makaman mu a garesa,tabbas zai halaƙa tunda ya nemi shiga gonar da bana sa ba"
Papa ya miƙe tsaye yace
"Dukkan abinda uwa sundu tayi dai-dai ne,ina goyan baya"
Yana fa
ɗ
in hakan ya do
ƙ
a mata ya fita.
A harabar gidan yaci karo da Jafar shida zulfa,da sauri tayi bayan Jafar tana
ɓ
oyewa, Jafar ya kalli mahaifin nasa yace
"Gaisuwa ga shugaban nufar"
Wani kallo yaywa Jafar yace
"Ina kaje shekaran jiya" ba tare da komai ba Jafar yace
"naje kar
ɓ
ar magani ne" kallonsa kawai yaya kana juyawa yay shigewarsa cikin tirakarsa,yana zuwa ya samu Shila zaune tana ganinsa tace
"Barka da shigowa shugaban nufar"
zama yay yana hura hanci yace
"Yawwa an gaida matar shugaban nufar.
Ranar juma'
a juma'a da safe duk jama'ar gidan suna zaune a main parlour ana hira, Jalal na can gefe yana sauraren wa'azi a cikin wayarsa ya sanya airpies sbd hayaniyar jama'a, Mama ta kalli kowa ta ta