Showing 6001 words to 9000 words out of 134583 words

Chapter 3 - UNCLE NE COMPLETE

wata iriyar murya mara da

ɗ

i tace "ya rahamanu" ƙarasa shigowa ciki yay tare da zama kusanta yace "ba

ni babyn muga ko"jin abinda yace tayi sauri fa

ɗ

awa jikinsa gaba

ɗ

aya da sauri ya runtsa idanunsa tare da fa

ɗ

in "subuhanallah" domin itane kalmar da yafi Zama a bakinsa,hannu yasa ya cireta a jikinta

ɗ

an waro idanu yay sabida ruwan nono da yaga yana zuba ci

kin sauri ya kawar da kansa yace "mai da ciki riga"Zulfa kam sam bata fahimtar abinda ya kece mata domin ganinsa take tamkar Alhaji kb,hannunsa ta kama ta fara ƙoƙarin

ɗ

urawa a brest

ɗ

in ta baki ya bu

ɗ

e zai mata tsawa sai kuma yay saurin rufe bakinsa cikin

dauri ya saka hannunsa a saman brest

ɗ

in ba tare da wata manufa ya mai dashi cikin riga da idanunta kawai take binsa,ganin bata wani buge buge bare duka yaji da

ɗ

in hakan vail

ɗ

in abayar daya siya mata jiya ya

ɗ

aure kai tashi kana yasa hannu ya miƙar da it

a tsaye nan fa tace sam bata san wannan ba,haka yay ta fama amma fur taƙi fita koda ya matsa mata saita shiga nuna masa wajan ƙofar fitar, ganin baiga komai yasa yashi sauri

ɗ

aukar ta cak ya nufi waje da ita,abinda bai sani ba,da zarar ya nufi fita da ita

sai taga wata ƙatuwar halitta na kusanto inda take tsaye hannunta

ɗ

auke da wasu manyan ƙaho dalilin da yasa taƙi fita kenan,a haka suka ƙarasa mota ta tura ta a back side shima ya shiga,yana shiga ta fa

ɗ

a jikinsa tare da fa

ɗ

in "ya rahamanu" kanta ya shafa

cikin ƙasa da murya yace "sorry" a haka motar ta nufi airport dasu suna zuwa ana kiran masu tafiya cikin sauri Joseph ya nuna ticket

ɗ

insu Jabir da Zulfa a vip side Joseph kuma a normal side,lumshe idanu Jabir yay yana jin sabuwar shafin ƙaddararsa na ƙar

a kusan to shi,bayan yasa wayarsa a airplane mode ya fara duba sabbin message

ɗ

insa na email,tym to tym yana kallon Zulfa data ƙanƙame sa idanunta na fidda ƙwalla a haka jirgin ya fara tafiya dasu zuwa sararin samaniya to Zulfa a sauka lafiya ki

ɗ

an bamu a

ron wasu shekaru kafin muzo gareki.

to abufa kamar wasa gaba

ɗ

aya Alhaji kb baya cikin nutsuwarsa koda yaushe cikin falkin Zulfa yake gefe guda kuma da wani irin yanayi da yake gani cikin falkin wanda har yanzu ya kasa tantance wanne abune,ko ina a

n baza rahotanni akan

ɓ

atan nata ko ina maganar Zulfan ake,hatta su mama6 da Jamal da Lamir cikin posting picture nata suke a I.G, Twitter, facebook, Whasapp, ga kuma vedio

ɗ

in ta da suke sakawa a tik tok,dukkan Wasu kafafen sadarwa cikin neman Zulfa Zubai

r amma shuru koda wasa ba'a samun wanda yace yaga mai kama da ita tamkar an kulle bakin jama'a yauta kasance ranar sunday sati biyu ta

ɓ

atan Zulfa Alhaji kb na zaune da bobo a hannunsa yana masa wasa,cikin sauri ya saki bobo daga hannunsa tare da safe sama

n forehead

ɗ

insa dake sara masa,da hanzarin Mameey ta tare Jalal kafin yaje kasa "innalillahi sakinaa fa kayi Alhaji yanzu da yaji ciwo fa,koda yake kai babu ruwanka domin ni jama zasu zaga musamman dangin Zulfa"saurin kallonta yay cikin

ɓ

ata fuska yace "w

hat!? wanne suna kika ambata?"da mamaki take kallonsa tace "ehhh Zulfa nace kuma nasan kaji"ta fa

ɗ

a tana jijjiga bobo dake kuka yana ƙoƙarin saka ya tsanshi a hannu, miƙewa yay ya tare da amsar Jalal har yaje wajan strais ya tsaya yace "koda wasa kada ki s

ake ambatar sunan Zulfa idan ba haka ba..." cikin tashin hankali tace "kamar kada na sake ambatar sunan Zulfa?idan da wanda yafi da cewa yaji sunanta to bayanka yake bi ai kuma Zulfa ai.."da wata

gigitacciyar tsawa ya tari nufashinta "my friend shut up i h

ate this name na tsanani sunan Zulfa na gaya maki" yana fa

ɗ

in hakan yay saman bene abinsa yana tafe yana jijjiga bobo,washe gari tun da sassafe ya fice da gidan bayan ya kai mata bobo ka san cewar a wajensa yake ƙwana kai tsaye wajan Mama yaje ya nufa yace

mata yana son yazo takwashe kayan Zulfa daga gidan,zaro idanu tayi domin bata tsammaci abinda zai fa

ɗ

a kenan ba, murmushi tayi tace "kamarya ya kenan kb? shuru yay mata sabida bai san abinda zaice mata ba,gyara zama yay yace "hankali na yana tashi idan na

ga kayanta kullum gani nake kamar zata dawo"tsaki Lamir yay yace "munafiki dai sam baiji da

ɗ

in halinsa ba wlh" kwa

ɓ

e fuska Jamal tayi tace "ayya bro Lmr babu ƙyau fa"wata harara ya watsa mata yace "kee dalla gafara kema ai munafukar ce sai kace ubanki hala

kema yakai jininki an tsaface"Jamal bata ƙara cewa komai ba taja bakinta tayi shuru, "kai Allah ya rabamu da halin gado kai dai Lmr babu inda ka bar kakanka wlh wannan la'antaccen halin ba'a nono na ka tsotsa ba,Kabeeru ina son Jamal ta maye gurbin ƴar uw

arta Zulfa ko babu komai Jalal zai tashi hannun ƙanwar Mahaifiyarsa,jinjina kai Alhaji kb yay yana mai danne zafi da ra

ɗ

a

ɗ

in daya keji akan ambatan sunan Zulfa da suke"amma Mama how can that happen?tayaya zan zauna da Jamal bayan ban saki yayarta ba? numf

ashi ta sauke tace "yanzu waya san inda Zulfa take Kabeeru?baka da tabbacin tana raye dan haka idan ka amince a gobe sai a

ɗ

aura auren ta koma mazaunin yayarta ita ta buƙaci hakan da kanta" miƙewa yay tsaye yace " shikenan na amince"yana fa

ɗ

in hakan ya fic

e daga gidan,a hanya ya biya inda ake samun

masu aiki mata yay dace da samun wata matashiyar budurwa,bayan yay parking ya fito baba Habu yace "mai gida wannan abar fa?"zaro manyan idanunta karime tayi tace "wace abar?"washe baki yay shima sai da gatsonsa

ya bai yana yace "ke mana wlh ko alahira aka bawa mutum ke yasan bai aika abin arziƙi ba wai ina ruwan duba"ha

ɗ

e rai tayi tace "wallahi nasan na fika ƙyau jini baki haƙora a waje duk gansa kuka"Alhaji kb danne dryarsa yay yana sauran maganar su,baba Habu n

e ya

ɗ

auki goro ya cilla a baki yace "wallahi wannan bakin da kisa

ɗ

aya zan kasheki, Allah sarki innata tasha tsotso ina ruwan Kabilu

😂

, ganin basu da alamar gamawa yasa Alhaji kb yay shigewarsa cikin gidan.

tofa kamar yadda Mama ta fa

ɗ

a haka washe gari

aka

ɗ

aura auren Alhaji kb da Jamal akan sadaki duba hamsin sosai Lamir yay baƙin cikin faruwar hakan dole yay shuru domin anfi ƙarfin musamman da baba Kamis yay magana yayan Mama kenan.

haka shekaru suka dinga zuwa suna shu

ɗ

ewa tamkar yadda a kullum nake

rubuta page

ɗ

in labari ina tafiya wani page

ɗ

in yanzu muna da kimanin shekaru biyar kenan Jalal ya zama

ɗ

an shekara biyar kyakkyawan yaro fari tas kamar

ɗ

an larabawa ga shegen surutu da wasan tsiya,amma masha Allah aƙwai ilimi musamman na addini baya wasa

hakan tasa Alhaji kb yake alfahari dashi,a wannan lokacin Mameey ta haifi yara maza guda uku a lokaci daya ƴan uku kenan Imran,Irfan,Aryan inda Jalal ya basu tazarar Shekara uku kenan a wannan lokacin suna da sheka bibbiyu su kuma, Jamal kuma tana

ɗ

auke d

a ƙaramar babynta mace mai suna Nihila sosai Jalal yay murna da samun babyn kullum idan ya dawo daga makaranta haka zaita

ɗ

aukanta yana mata wasa,yanzo ma yana zaune yace "Mumy Nihila muna kama ko?" dry tai masa sabida baya gajiya da surutu wani chocolate

ta

ɗ

auka tace "maza kaiwa su Aryan"amsa yay da sauri cikin nutsuwa ya nufi part din6 Mameey ganin babu kowa yasa ya shige bedroom

ɗ

in arba yay da wata roba tamkar zuma ce a ciki yana zuwa ya bu

ɗ

e ya shaye tasss, ganin kusan awa guda bobo bai dawo ba yasa M

ummy (Jamal)zuwa part

ɗ

in Mameey a zaune

ta samu Mameey ita dasu Irfan suna ganin Mummy suka tashi da gudu suka nufi wajan "eyee ƴan samari an girma ina yayanku? tun

ɗ

azo ya shigo nan babu labarinsa?"Mameey ce ta miƙe tace "nikam ina part

ɗ

in Abbou Jalal s

u Aryan kuma Yanzu aka kawosu daga school kafin Mummy tai magana Imran yazo da sauri wajan Mummy yace "Mummy ayaa can"ya fa

ɗ

a yana nuna mata bedroom

ɗ

in Mameey da sauri suka ƙarasa wajansa wata kara6 Mummy tayi sabida ganin Jalal ƙwance a ƙasan carpet kumf

a na fita a bakinsa...

kash

😢

na gaji idan babu comments gobe babu UPDATE zan hudu

_Kamar yadda mace liffafin UNCLE NE na ku

ɗ

i a bayan nai free book guda biyu nace zanyi PAID book guda biyu to nayi THE NEW EMIR wannan shine cikon na biyun mai son UNC

LE NE zai biya 300 da nace 400 amma na rage sabida naga kuna son shi da yawa,idan kuma kana bukatar vil inda zaka samu duka littafan dana rubuta na ku

ɗ

i kuma a nan zan dinga posting sai biyu a rana zaka biya 600 babu yawa ai nayi ƙoƙari da 1k ne, idan kuma

ta prvt kakeso ana baka wannan kuma 1k shima zaki turo ta wannan asoson 0116886423 sulaiman naima a unioun bank,shedar biya 08119237616 ƴan Niger suyimin magana ta waccan number dana bayar wannan tafiyar daban take dan Allah idan ba siya zaki ba kada kimi

n magana, and kuma Ni bazance kada afitar ba kawai da kusan hakƙin da bana ku ba.

6/10/21, 1:03 PM - Buhainat: _

✿

UNCLE NE

✨

_

_

✍

🏿

NIMCYLUV_

*8-9*

_Wannan littafin na ku

ɗ

i nake rubuta shi da dukkan zuciyata,lafiyata,basirata

kuyi hqr da a abinda littafin ya ƙunsa haka nashi salo yake,babu wanda naiwa dolen karantawa Sai wanda yay niya sabida haka masu fa

ɗ

in ku

ɗ

in littafin yay yawa bance dole ku karanta ba ku barni da abina

😂

daman book

ɗ

in ba irin naku bane na ƴan ajin tubar k

alla ne,don haka i don't care about what people say to me,coz i have i confidence,kuma Allahamdulillah i have what i want kmar yadda nake so *UNCLE NE* bamu shiga komai ba a littafin har yanzu shimfi

ɗ

a nake *wannan page

ɗ

in sadaukarwa ne ga dukkanin matan

dake shan maganin feeling kuma suke anjiyeshi a inda suka dama ba tare da sanin halin da yaransu zasu shiga ba* ki biya ku

ɗ

i akan farashi mai sauƙi 300 idan kina buƙatar vip inda za'a ke posting sau biyu a rana kuma zaki samu sauran paid book

ɗ

ina ciki zak

i biya 600 ta wannan asoson 0116886423 sulaiman naima s unioun bank proof of payment 08119237616 ƴan Niger suyimin magana ta Whasapp Please account za'a turo ko aje p.o.s musamman ƴan vip wanda bai da account yaymin mgn_

labari ko wanne da salonsa da ku

ma sigar da zai fa

ɗ

akar musamman wanda suka sama ranse cewa dan su fa

ɗ

aka zasu karanta domin ance fazakkir fa'innal zikira tamfa'ul mu'uminun.

cikin tashin hankali Mummy ta ƙarasa inda yake ƙwancen tare da saurin saka hannu ta jawoshi zuwa

jikinta, jijjigashi ta fara yi tare da kiran sunansa "Jalal Jalal" shuru babu magana kuka ta fara sabida daman raguwar zuciya gareta da sauri Mameey ta amshi Nihila a hannunta ita kuma Mummy ta

ɗ

auki Jalal tayi waje dashi da gudu tana kiran sunansa da ƙar

fin gaske,tana fara taga strais

ɗ

in benen Alhaji kb na shigowa ganin hannunta

ɗ

auke da bobo ya sashi sauri sakin jakar dake hannunsa hannu yasa ya amshi Jalal dake hannun Mummy ya ƙarasa dashi wajan duguwar sofa cikin wani irin yanayi yace "mene yasha"?kaf

in Mummy tayi magana Mameey tace "a

ɗ

aki na aka samesa a ƙwance yaje kaiwa su Irfan chocolate kuma tym

ɗ

in bana part

ɗ

inka ina gyarawa" cikin damuwa ya miƙe tsaye ya nufi part

ɗ

insa frist acid box

ɗ

insa ya

ɗ

auka cikin sauri ya fara bin cikar abinda ya sany

a shi wannan duguwar sumar da kuma kumfar dake fita a bakinsa,wajan 30minutes ya

ɗ

auka yana dubawa gaba

ɗ

aya ya ha

ɗ

a gumi sai zufa yake zubarwa, numfashi ya sauke tare da kai dubansa ga Nihila dake kuka hannun Mameey cikin kulawa yace "kina jinta dai ko?m

ene yasa baki son bata abincinta ne"cikin son danne kukan da take tace "bana da ƙwanciyar hankali Abbou Jalal kalli bobo a ƙwance ban san ra sashi"jinjina kai yay dan shima ba ƙaramin tashin hankali ya shiga ba musamman daya fahimci abinda Jalal ya sha,kal

lonsu yay 1 by 1 kafin ta kalli ƴan uku da suka rungome juna suna kuka musamman Aryan domin yafi shaƙuwa da Jalal "wane ya ajjiye maganin feeling a cikinku?" da mamaki suke kallonsa kafin su ha

ɗ

a baki wajan fa

ɗ

in "maganin feeling kuma?" da sauri Mameey tac

e "ayya wallahi na ajjiye saman dressing mirrow i almost forged"girgiza kai kawai yay kafin yace "kin san illarsa ga yara wanda basu da sinadarin sha'awa bare maganin yay aiki a jikinsu,kin san halin da yake sanya su Salmerh innalillahi"kukan Mummy ne ƙaro

kafin tace "yanzu wanne hali yake ciki?"goge zufar dake zobu masa yay kafin yace "yana halin Neurological disoders" shuru sukai gaba

ɗ

aya kafin Mummy tace "me kenan?" hannu yasa ya

ɗ

auki Jalal yace "Wasu lokatan Maganin Yakan Tursasa Kwakwalwa take bada U

marni wa Gangar jiki Barkatai sbd aikinta zai karu fiye da yadda takeyi sbd Sinadarin Adrenaline dayake a cikin maganin, haka zaisa shi yaron da bashida feeling sai maganin yanemi ya taba kwakwalwarsa saiyake kamar ana sashi yayi abu, kansa zaiyi masifar c

iwo sbd babu Sassan da maganin zaiyi aiki a jikinsa direct kwakwalwa zai tafi"zubewa tayi wajan tare da fa

ɗ

in "na shiga uku Ni Jamal wannan wanne irin abune meke shirin faruwa da Jalal ne?hakan na nufin zai dinga abu kamar mara hankali ne ko kuma me ya il

ahi wacce irin lukutar masifa ce wannan yaro ƙarami ya fara samun matsala da brain

ɗ

insa to inaga ya girma basu san abinda hakan zai dinga jawowa ba,basu san mene zai dinga aikatawa ba"da sauri ta miƙe tafi bayan Abbou Jalal tana zuwa ta samesa yana yana

ɗ

aurawa bobo drip a hannu bayan yay masa injection,zuciyarta ce

ta buga da ƙarfi sabida gaban Jalal da taga ya tattare waje guda ga fatar wajan ta ya mutse tamkar ba'ai masa kaciya ba,cikin sauri ta ƙara inda yake ƙwancen takai hannunta zuwa saman mararta s

a saurin saki tayi tare da fasa ƙara sabida ba tayi tunanin abin har yaje ga haka ba,da sauri Abbou ya jawota jikinsa ya fara rarrashinta cikin sigar lallashi yace "mutum baya tara sani ga Allah Jamal, ƙaddara kutse ta kewa rayuwar

ɗ

an adam ba tare daya sh

irya amsar ta ba,kamar yadda bamu san yaje ya

ɗ

auki wannan maganin ya sha ba,haka bamu san sanda ƙaddarar zata rabu daga jikin bobo ba,nasan cewa jiya ta huce yau tazo kuma muna jiran ganin gobe to itama ƙaddarar da aƙwai lokacinta,ki

ɗ

auki matsayin wata j

arrabawa daga rabbil arshir azeem komai zai zama dai in sha Allah"wasu hawayenne suka ƙara fitowa daga cikin idanunta cikin tausayin halin da Jalal ke ciki ta kalli Abbou tace "amma kalli yadda gabansa ya..." sauri

ɗ

aura lab

ɓ

ansa yay saman nata tare da run

gome ta sosai a jikinsa sabida yasan halinta yanzu zata iya birkice masa bayanta ya bubbuga yace "na gani basai kin fa

ɗ

a ba kiyi masa addu'a kawai"kaita

ɗ

aga masa tace "in sha Allah"sumbatar lips

ɗ

in nata yay yace "that why i always love you babyna" tun

ɗ

a

zo take tsaye ba tare da tace komai ba sai yanzu da taga zasu tafi wani abun tayi saurin bubbuga ƙofar gaba

ɗ

aya suka juyo suna kallanta idanunta fal hawaye tace "wallahi bada wasa na ajjiye wannan maganin ba,kamar yadda bazan so rayuwarsu Aryan ta lalace

ba haka bazan so rayuwar Jalal ta gur

ɓ

ata ba,domin wata rana shine Garkuwa yarana shine zai zame masu gata dan Allah kada ku zargeni akan wannan abin yadda ban ta

ɓ

a cutar da Zulfa haka bazan ta

ɓ

a cutar da jinin ta ba"ambaton sunan Zulfa da tayi yasa Abbou

saurin dafe kansa da yaji yana sara masa lokaci guda yaji duniyar na juya masa,ga wata guguwar tsanar Zulfa data ƙara bunƙasa a zuciyarsa,cikin sauri ya shige bathroom ya sakarwa kansa shower gaba

ɗ

aya jikinsa rawa yake idanunsa sun sauya kala a hankali ku

ma bathroom

ɗ

in ya fara juya masa kafin daga bisani yaji wata iriyar murya kamar ta mage tana fa

ɗ

in.

"dole ka manta da Zulfa kamar yadda ta gudu ta barka duk da irin soyayyar da kake mata yeeeeeehuuuuuu ka manta da Zulfa a rayuwarka ka manta da it

a shine ƙwanciyar hankalinka idan ba haka ba sannu zamu fara...."bai bari an ƙarasa maganar ya fasa ƙara wacce ta kara

ɗ

e cikin amma ga mamakinsa shi ka

ɗ

ai yaji ƙarar domin ko su Mameey dake bedroom

ɗ

insa basu jita ba, cikin ficewar hayyaci ya

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login