Showing 12001 words to 15000 words out of 134583 words

Chapter 5 - UNCLE NE COMPLETE

mata kallo,ba tare kuma

da yace komai ba ya juya abinsa zuwa wajan mota,side

ɗ

in baya ya zauna tare da

ɗ

aukan system

ɗ

insa yaci gaba da dannawa ba tare da tunanin wani abunba,drever'nsa ne yaywa motar key sai a lokacin Jalal ya

ɗ

aga firgitattun idanunsa zuwa ga murfin motar daya

manta bai rufe ba,yana ƙoƙarin rufewa yaji ta shigo cikin motar sai haki take,can kuma yaji Wata hayaniya na tashi daga cikin wata duguwar hanya,rankwafuwa yyi kusanta yyi saurin rufe motar cikin taƙai tacciyyar maganarsa yace "muje airport" da sauri dreve

r'n yywa motar revers ya juya da baya hakan yyi dai-dai da lokacin da wasu matasa kusan su ashirin suka fito daga hanyar hannayensu

ɗ

auke da makamai kala daban-daban, ajjiyar zuwa ta sauke Jalal kam sai a lokacin ya tabbatar da maganarta da tace kasheta za

'ai,kai tsaye airport suka ƙarasa suna zuwa aka fara shirin tashi daman shi ake jira sabida wajan wani babban mutum da yace zashi ya saka masa hannu a jikin wani file,yana zuwa aka amshi system nashi tare da wayoyinsa aka ajjiye waje guda,can baya aka bas

hi waje ya zauna,kusan 5minutes ya tuna yarinyar

bata cikin jirginsa,da sauri ya miƙe tsaye yywa security cikin jirgin magana "jeka kawomin wata a waje" jinjina kai security yyi babu jimawa suka ƙarasu da ita yace "Dr gata"yana daga kishin gi

ɗ

an ba tare da

ya kallesu ba yace "to goyata zan?go with her"jin hakan yasa security rufe vip side

ɗ

in sannan ya bata waje daga cikin jerin kujerun jirgin,a haka aka fara sanarwar kowa ya daura blet babu da

ɗ

ewa jirgin ya fara shawagi a ƙasa kafin ya lula saman gajimare z

uwa ƙasar ibadan.

acan birnin nufar gaba

ɗ

aya tawagar mazan da suka biyo yarinyar suka rufawa motarsu Jalal baya,gudun mota dana mutum ba

ɗ

aya ba bisa dole suka tsaya suna mai takaicin rashin samun ta da ba suyi ba,cikin zafin rai Joshua ya fesar

da numfashi yana mai girgiza kansa kamar zai kuka haka yake jin zuciyarsa, cikin yaransu yace "nine ta guda,bayan kowa yasan cewa dole ne namiji ya kusanci mace kafin aurensu,domin tabbatar da guzarinta,mene yasa ni taƙi amincewa dani bayan tun tana ƙarama

nake kwadayinta,ohhh wow ta girma shine zata gujeni idan har Papa shine kakanta to tabbas zata dawo garin nan,zan nuna mata kalar nawa rashin imani muje zuwa"Joshua ya ƙare maganar yana gyara zaman gudun fanten dake jikinsa,gaba

ɗ

aya jikinsa zanene ga was

u manyan layo,John dake kusa da Joshua yace "tayaya zaka dawo da ita?bayan baka san inda za taje ba,kuma kasan cewa Papa bazai taba cutar da jikanyarsa ba"a fusace Joshua ya kalli John yace "nasan baka manta uwa SUNDU ba,ita ka

ɗ

ai ta isa ta dawo min da it

a zuwa birnin nufar,kuma ina mai tabbatar maka nama fasa aurenta amma tabbas zan mallaketa matsayin..."kafin ya ƙarasa maganar yaji anyi saurin rufe masa baki cikin jarumta ya hanka

ɗ

e hannun John yace "kai bama ita ba,har wanda ya

ɗ

auketa taja masa masifa

daga ko yaushe zai fara ganin kalolin bala'in da zan sanya shi"yana fa

ɗ

in hakan ya juya ya nufi cikin birnin nufar,kai tsaye wajan Papa su kaje nan suka tarar ya shiga cikin gidan domin ganin abinda yake faruwa.

"Papa kayimin rai ka dawomin da yarona,na m

aka al'ƙawarin zan bashi Joshua matsayin mata (kusan hausar marasa yare,namiji a bashi sunan mace,mace a bata sunan namiji) ƙahon dake kansa ya gyara zamansa tare dayin wani numfashi yace 'uhmmm..,kai da yaronka bakwai jin mgn,kuna haramta abinda yake al'a

darmu,dan haka kiyi kuka da kanki" yana fa

ɗ

in hakan yyi saurin juyawa zuwa gefen sa sbd kukan da yaji yana tashi,wata ashar ya ƙunduma tare da fa

ɗ

in "baza ko daina fitomin da wannan abar ma,wlh duk sanda na ƙara arba da ita saina kasheta"ya fa

ɗ

i hakan yana

ficewa waje,da sauri Katarina tayi wajan da Zulfa ke zaune ta ƙanƙame wani teddy sai kuka take,sanin duk abinda da zatai mata ba zata motsa ba,yasa ta kira Jabir a waya ta shaida masa abinda ke faruwa,yana cikin neman yarin data gudu yyi saurin dawowa ci

kin babban gidan kai tsaye sashin Katarina ya huce yana zuwa Zulfa ta miƙe da gudu ta fa

ɗ

a jikinsa dana fa

ɗ

in "ya rahamanu" duk iya shekarun da tayi babu abinda take fa

ɗ

e sai haka,haka kuma bata yadda da kowa tun sanda aka kulleta a

ɗ

akin duhu a ranar da J

abir ya kawota birnin,sosai shekarunta suka jaa domin taje wajan shekara 45,amma tana nan lafiyarta lou sai rashin hankalin da take fama dashi,domin idan abun ya tashi haka zatai ta kukan kuraye gaba

ɗ

aya a sauya mata kamani,haka Jabir zatai mata addu'a sa

bida yanzu ya iya karatu sosai duk da shima shekarunsa sunja,kuma har yanzu bai ta

ɓ

a aure ba,domin an riga da an cire masa sha'awar mace,koda yace zai auri Zulfa Papa cewa yyi sam bai yarda ba,idan kuma yyi to dashi da Zulfan duk saiya

ha

ɗ

a su da uwa SUNDU

, rungome ta yyi tare da fa

ɗ

in "sorry na barki ko?" Ita dai bata kulasa ba sai ajjiyar zuciya take saki,a haka ya ta zuwa inda take ƙwana ya bata abinci taji sannan ya lalla

ɓ

ata tai bacci rungome da teddy.

misalin biyar na yamma jirgin ya sauka a fi

lin tashi da saukar jirage dake garin ibadan,a hankali

ɗ

aliban suka fara sakkowa domin sosai suke farin cikin dawowa cikin ahalinsu,kowa yana kewar gida da kuma dangi,sai da kowa ya fita ya barsa zaune saman sofa ya lumshe idanunsa,a wannan lokacin idan ka

kallesa saika rantse bacci yake,amma a zahiri tunanin yadda zai da ciwon da yake damunsa yake,wani lokacin har kunyar kansa yake, musamman idan tunaninsa ya juye haka zaita abu ba tare da sanin abinda yake bai dace ba,yana abu irin na wanda hankalinsu da

tunaninsu yabar ƙwaƙwalwarsa,babban tashin hankalinsa bai huce yadda mazantakarsa take yawan sauya ba,wani lokacin da zama ƙarama,wani lokacin yyi mmkin girmanta, ajjiyar zuciya ya sauke tare da ware gajiyayyun idanunsa wanda ya kejin sunyi masa nauyin gas

ke sabida ciwon kan dake fama dashi,ganin Jafar tsaye a kansa ya sashi saurin ha

ɗ

e rai tare da miƙewa tsaye,ya fara shirin fita,dry Jafar yyi yace "look at ur face my frnd,gaba

ɗ

aya kowa ya sauka sai kai

ɗ

aya,har na fita Abbou yace kana ina,sai a lokacin n

a fahimci baka fito ba,kai kowa na murnar ganin ƴan uwa kai kana zauna kana banzan tunaninka wanda baya ƙarewa"tunda ya fara magana idon Jalal yake a rufe harya kammala,ware idanun yyi tare da fa

ɗ

i "uhm" kai tsaye waje ya nufa yana ƙoƙarin ficewa daga jirg

i yaji tayi saurin kama hannunsa sai rarraba idanu take, ware idanu yyi tare fa

ɗ

in "tab" domin gaba

ɗ

aya ya manta da ita,wata sabuwa kenan,zare hannunsa yyi kafin ya ƙara ha

ɗ

e rai yaci gaba da tafiya tana biye dashi a baya,cikin murna Aryan ya tafi da saur

i yana zuwa yyi hugging

ɗ

insa tare da fa

ɗ

in "oyoyo brother ur wlcm" murmushin gefen baki Jalal yyi wanda ya ƙara fito da zallar kyansa cikin ƙasa da murya yace "missed u too darling"a tare suka jera zuwa wajan su Abbou tun daga nesa yake ƙarewa Nihila kall

o harya ƙarasu inda suke tsaye,yana zuwa Irfan da Imran suka rungome sa suna fa

ɗ

in "we are happy to see u yaya" kan kowa ya shafa kamar yadda yake masu suna yara cikin mgnarsa wacce babu hausa sosai yace "i'm also so happy to see u darling" dry sukai gaba

ɗ

aya,a hankali ya ƙarasu wajan Abbou yana zuwa ya zame hular kansa tare shigewa jikin Abbou yana sauke wata sabuwar ajjiyar zuciya, rungomesa Abbou yyi tare da shafa kansa yace "Barka da dawowa farin cikina"ƙara shigewa jikin Abbou yyi kafin ya ƙara sauke

wata sabuwar ajjiyar zuciya,cikin sanyin murya yace "nai kewarka jigona nayi kewar jikinka"shafa kansa Abbou yyi yace "nima haka yarona ga Mummy can da Mameey da kuma grandmother" lumshe ido Jalal yyi kafin ya sauke kallonsa akan Mummy wacce ta kafesa da i

do tana mamakin kyansa tamkar Balarabe,musamman kyakkyawar sumar kansa wacce take ƙwance sai sheƙi take,ganin yana kallonta ta sauke nata idanun tare da ware hannayenta,da sassarfa ya ƙarasa gareta yace "Mummyna"dry tayi tace "eyee bobo ya isa aure masha A

llah"kwa

ɓ

e fuska yyi yace "i'm still young" haka ya ƙarasa wajan Mameey itama ya rungometa sosai taji da

ɗ

in ganinsa,salati yaji an rafka a bayansa tare da fa

ɗ

in "huuu yau naga taƙadirin yaro nika tsana kakewa baƙin cikin ganinka"gira ya

ɗ

aga mata tare da

fa

ɗ

in "ashe kina raye"cikin kumfar baki tace "ubanka Kabeeru da Uwarka Jamal su kakewa fatan mutuwa bani ba,yooo ina dalili duniyar nan mai da

ɗ

i ka jazamin masifa ina zaune" dry kawai yyi ya rungometa yace "sorry amaryata ykk"

dungure kansa tayi tace "

ɗ

an

nema kenan ka zama jibgege abinka sai aure"shuru yyi mata,idanun sane ya fa

ɗ

a kan Nihila wacce ta tsora masa idanu ko kiftawa ba tayi,juya idanunsa yyi a hankali kuma ya ƙarasa inda take,yana mai ƙare mata kallo,cikin ƙasa da murya yace "don't tell me Nih

ila ce wannan wow!!" Aryan yace "gata fa ta zama budurwa" ciki wata murya yace dama za'a bani auranta a firgice Mummy ta

ɗ

ago kanta murmushi yyi yace..

😫

yau nayi ni a wajan aiki,am sorry aimin afuwa soon za kuji ni, Please need ur comments and na

shiga shafin ku

ɗ

i kada a fitar waje.

if You need my book just contact me 08119237616 300 for nrml grp,600 for vip

*by*

*NIMCYLUV*

6/10/21, 1:04 PM - Buhainat: _

✿

UNCLE NE

✨

_

_13-14_

Happy Children's day

👶🏻👧

🏻

_End of the last page wannan littafin na ku

ɗ

i ne,kuma amana ga wanda ya siya,mai buƙatar ci gabansa zai biya 300,wanda keson vip kuma 600 zanna posting biyu a rana,kuma zasu samu paid book

ɗ

ina ciki asusun biya 0116886243 sulaiman Naima s uni

oun bank,shedar biya 08119237616,dan Allah wanda yasan zai siya danya fitar Nagode basai ya siya ba,sannan dukkan abinda mutum zai gani cikin book

ɗ

in nan ban son surutu a haka labarin littafin yazo da salonsa

🤷🏻

‍♀

️

idanma zakai magana ka da

ɗ

e ba kayi ba c

oz you can't change my mine to stop what i want._

_wasan yanzu ya fara,kamar yadda ƙaddara ke kunnuwa

ɗ

an adam ba tare daya shirya kar

ɓ

arta ba,haka *Jalilerh* ta shiga rayuwar *JALAL* ba tare da sanin manufar ha

ɗ

uwarsa da ita ba, kamar yadda babu wan

da ya san lokacin da ƙaddara ke barin mutum, haka *Jalal* bai sanda zamansa zai ƙare da *Jalilerh* tambayar gareku fans *shin mene mafita ga ciwon Jalal?* Sannan kuma mene sanadin zuwansa birnin nufar? *shin Jalal yasan cewa baya da mahaifiya ko kowa?* shi

n da gaske Nihila ƙanwarsa ce ko kuma aƙwai wani abu da kuke tunani akai? duk wannan amsar tambayoyin nine nake da ikon bada amsarsu dan haka sai ku hanzarta yin Subscribe ta hanyoyin

dana fa

ɗ

a a sama guys kuma fans

ɗ

ina masoya littafin NIMCYLUV a motsa na

san yanzu an fara biyan ku

ɗ

i ƙarshen wata yyi

✋

🏻😂🤚

🏻

_

_13-14_

"Eh Jafar nake son bawa" wata

ɓ

oyayyiyar ajjiyar zuciya Mummy ta sauke,kafin tayi murmushi tace "ai Auta ta kana da iko da ita dan haka na amince"jinjina kai yyi alamar yadda, Mumm

y na ƙoƙarin fa

ɗ

in wani abu Mama tayi caraf tace "yau naga sallama,wlh wata biyu na baki kiyi ciki ki haihu,yoo ina dalili haihuwa

ɗ

aya ace wai Auta"Mummy da Mameey sunkuyar da kai sukai sabida wata kunya data kamasu,sam Mama bata iya bakinta ba,musamman y

anzu da tsofa ya fara cinta "wai wace wannan take

ɓ

oyewa bayanka ne?"Abbou ya tambaya yana ƙara kallon yarinyar sabida kayan daya gani a jikinta,sosa kai yyi yace "muje gida tukun" kansa ya

ɗ

auke waje guda yace "baby baki missed brother naki ba?"turo baki

tayi tace "naga baka kulani ba ai" hannunta ya kama tare da fa

ɗ

in "uhm" Abbou ya

ɗ

auki Mameey a gaba,sai kuma Mummy da Mama a baya,motar Aryan kuma yarinyar aka saka a gaba sai Jalal da Irfan da Imran sai kuma Nihila a cinyar Jalal tana jaa masa sajensa sh

i kuma yana danna wayarsa mai ƙirar iphone 12 max pro a haka suka isa gida.

A parking space sukai parking motocin nasu,cikin nutsuwa kowa yake fitowa daga cikin motar,sosai Jalal yyi mmkin gidan sabida gaba

ɗ

aya an sauya masa fasali tamkar a Turai daga

nan ya tabbar arziƙin Abbou yafi ƙarfin nada,jin an ta

ɓ

asa yasa ya juya domin ganin wanene, murmushi yyi ya shafa kan Nihila yace "baby" shagwa

ɓ

e fuska tayi tace "bobo ina ka samu wannan age mate

ɗ

in tawa"lumshe idanu yayi tare da jan ma dai-dai cin gemuns

a yace "barni da tambaya" yana fa

ɗ

in haka yyi gaba abinsa zuwa cikin gida daman shine ya rage duk sun shiga,yana tafe tana binsa a baya,jin tafiya a bayansa ya sashi tsayawa cikin ha

ɗ

e rai yace "ke zo nan"shuru tayi masa ba tare data tan kasa ba,a zafafe y

a juya abin mamaki kanta a ƙasa tana kallon fararen ƙafafunsa, hannayensa ya

ɗ

ura a waist

ɗ

in sa kamar mace yace "shifa kurma matsala ne dashi"wajanta ya ƙarasu yana zuwa ya sunkuya wajan fuskarta da sauri ya janye jikinsa tare daya mutsa fuska yace "kai r

ashin addini bai ba,ji yadda kike wari"still bata kallesa ba,ƙafa yasa ya murje ta ta ƙafar da sauri ta matsa tana yarfe ƙafarta sabida zafin da taji,a hankali kuma hawaye ya fara zuba daga cikin idanunta,sai a lokacin yasan bai ƙyauta ba domin babu ƙyau

ƙyamarsu,ko nuna masu banbanci,a sanyaye yasa lallausan hannunsa ya tallafo ha

ɓ

arta cikin ƙasa da murya dai-dai kunnanta yace "what is ur name"yyi hakanne domin babu garin da ba'a jin English,

ɗ

ago jiƙaƙƙun idanunta tayi kafin ta

ɗ

aga hannunta tare da war

e yatsun hanunta ta fara yi masa spelling na sunan da yaran kurmanci,zaro idanu waje yyi da mamakin sunan data fa

ɗ

a masa yace "what!? Jalilerh fa"shuru tayi tana kallonsa yyinda shima kallon nata yake,ba tare da yace komai ba ya juya ya nufi cikin gidan ga

ba

ɗ

aya a main parlour ya gansu zaune suna Shira wacce kusan rabinta Mama ce ke zuba abinta,ba tare daya tsaya ba yace "where is my side?"Aryan ne ya miƙe yace "muje na rakaka baƙonmu,ganin hakan yasa Jalilerh saurin ƙarasawa inda yake tsaki yaja ka

ɗ

an yac

e "Mummy a bata ruwa tai wanka ta sauya wannan she

ɗ

anun kayan,sannan taci abincin am coming" Mameey tace "bobo abinci fa? duk sbd kai akayi fa"cije lips

ɗ

insa yyi yace "zan watsa

ruwa"yana fa

ɗ

in yyi gaba bai tsaya ko ina ba sai babban wani sashe inda yake

da side 4 da alama shine na samarin gidan,yana biye da Aryan har side

ɗ

in ƙarshe,key yasa ya bu

ɗ

e lumshe ido yyi sbd ƙamshin

ɗ

akin,komai sabo fil ga sabbin sofa ga t.v ga fregd,ciki ya shige inda bedroom yake a nan yaga tafkeken royal bed,ga dressing mirro

w da kayan shafa kala-kala kuma komai irin wanda ake amfani ne,wajan wardrope ya nufa ware ido yyi sabida sabbin suttura daya gani sama da hamsin,banda jallabiya kusan ashirin a haka wasu na wajan

ɗ

iki,ashe dan haka suke ta tambayarsa abinda yafi so,zare

kayan jikinsa yyi ya rage daga shi sai singlet da boxer,wani side a wajan wardrope

ɗ

in ya saka kayan,kana ya nufi bathroom shima komai tass yake abin sha'awa sauran kayan ya cire,tare da tsayawa gaban mirrow'n dake bathroom

ɗ

in yana mai ƙara kallon marars

a wacce taya mushe tare da tattarewa waje guda,idanun sane ya ka

ɗ

a yyi jaaa sosai, yana mai jin baƙin ciki da kuma takaici hallitar tashi,mekanan? duk wani binkice daya dace yywa kansa a matsayinsa na babban likita yyi amma baya nuna matsalar komai,wazai f

a

ɗ

awa damuwarsa?wazai fahimce sa har yyi sharing damuwarsa dashi, ajjiyar zuciya ya sauke tare sauke hannunsa daga kan mararsa,cikin nutsuwa ya sakarwa kansa shower ruwa ya fara sauka a fresh skin

ɗ

insa,nauyayyiyar ajjiyar zuciya ya sauke yana jin zuciyars

a babu da

ɗ

i kawai daurawa yake,a haka ya ƙarasa wankan,ya fito yana tsane jikinsa,wajan dressing mirrow ya nufa,cikin nutsuwa ya fara shafawa lafiyayyiyar fatarsa wacce tasha hutu lotion,yana gamawa ya juna handrayer ya gyara kansa wanda sumar ta sauka har

wuyansa,sai sheƙi take,sassanyan parfume mai sanya nutsuwa ya

ɗ

auka ya fesama jikinsa, pouting lips

ɗ

insa yyi,tare dasa hannu ya dafe kansa,a hankali ya miƙe ya nufi wajan wardrope wando three gauter ya sanya ba tare daya saka wasu kayan ba,ya koma parlon

sa,gudun a.c ya ƙaro kana ya

ɗ

auki remote ya kunna b.b.c news yana nan zaune har aka kira magrib, miƙewa yyi ya

ɗ

aura al'wala tare da zura wata lafiyayyiyar jallabiya maroon wacce ta fito da zallar ƙyansa,farin glass

ɗ

insa ya

ɗ

auka ya saka kana ya fesa tur

are waje yyi ya

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login