Showing 18001 words to 21000 words out of 134583 words

Chapter 7 - UNCLE NE COMPLETE

"ki daina kunya im ur mother ba kiga Jalal Mummy yake fa

ɗ

i ba,so kema ni mummynki ne,duk abinda kikeso ki sanar dani kinji"

murmushi tayi tare da sunkuyar da kai ƙasa cikin siririyar muryarta tace "Thank You

Mummy" jinjina kai tayi tace "never mind you are my daughter" tana fa

ɗ

in hakan ta jata zuwa bedroom ta bada underwear ta saka kana ta bata duguwar rigar tasa hannu ta ha

ɗ

e waje guda alamar

👌🏻

tace " wow! what a beautiful girl" sosai rigar ta amsheta ga y

adda hips

ɗ

inta ya zauna dass a jiki ka san cewar atamfar mai orange ce sai ta haska chocolate skin

ɗ

inta,sam batai ƙoƙarin

ɗ

aura mata vail a kanta ba sabida tasan ba hurumin ta bane,direct ficewa sukai daga bedroom

ɗ

in tare da jawo masa ƙofar har yanzu ya

na ƙwance yana bacci, taso tashinsa ya koma cikin bedroom amma bata son katse masa baccinsa, hasken parlour'n ta rage masa nan ma ta jawo ƙofar suka fice daga

ɓ

angaren samarin gidan.

a babban parlour suka samu Mama gabanta cike da kayan ciye-ciye pl

at

ɗ

in farfesun kayan ciki daban,ga plat

ɗ

in soyayyan dankalin turawa wanda yasha ƙwai daban,ga kuma wani cup ta cika tea dashi ga ƙaton biredi sai rarakar cikinsa take,dryar dake cin ran mummyce ta subace ai kafin tace wani abu tace "yau naji masifa,mutum

yaƙi ci a tsiri kai sa asibiti,naci kuma abun ya zama abin magana,ita dai lfy abin tattalawace ina dalili ga kaya tili guda a gidan amma sai anyimin surutun jalala" shuru Mummy tayi kafin tace "ayya ba haka nake nufi ba,naga gaba

ɗ

aya yanzu 8 tayi shiyasa

,amma kiyi hqr ban ƙarawa" ƙarasa tura naman bakinta tayi har yawo na tsiyaya kafin ta ha

ɗ

iye da kƴar tace "yanzu wannan ahlil kitab

ɗ

in anan zata zauna salon da janye min hankalin jikata,ohhh ni yau naga ta kai na wannan zaƙo-zaƙon abin a hannu fa" ta ƙar

e maganar tana riƙe ha

ɓ

a wacce take nuni da ba ƙaramin mamakin abin Mama ta keyi ba, ƙasa da murya Mummy tayi cikin damuwa da zan can da Mama tayi tace "haba Mama babu ƙyau fa,muda muke fatan ace sanadinmu ta samu rabauta da musulunci,amma mene yasa ke za

ki fa

ɗ

i hakan dan Allah" ta

ɓ

e baki Mama tayi tace "yanzu kina saka ran wata rana wannan zata musulunta,ehh to kuma abun a hannu Allah yake" murmushi Mama tayi tana haurawa upstrais tace "ah to nufi ne na Ubangiji ai,my dear follow me" ta fa

ɗ

i maganar tana

shigewa

ɗ

akin Nihila tana shiga Nihila na fitowa cikin sauri domin tayi late a school,tana ganin Mummy taje tai hugging

ɗ

inta tace "good mrng Mummy" shafa kanta tayi tace "mrng baby how are you" cire jikinta tayi tace "Allahamdulillah bye sai na dawo" gir

giza kai tayi domin tasan ba zata zauna yin brekfast ba,a haka Nihila ta fita zuwa compund tana fita drever ya jata zuwa N.S University of ibadan (kirkirarriyar makaranta ce) kwanciya Jalilerh tayi tana tunanin maganar Mama,abinda yake damunta shine mene b

anbancin nasu addini da kuma musulunci,taga kowa da kalan nasa addini kuma kowa aƙwai abinda yafi so game da addininsa,amma mene yasa Mummy keyi fatan ta musulunta? haka tai ta tunani a ranta ba tare data fahimci komai ba,sannan ta kasa gane banbancin nata

addinin da kuma na Musulunci da suke fa

ɗ

a.

misalin 11 na safe kowa ya ha

ɗ

u a wajan danning, Mummy, Mameey, Mama, Abbou, Imran,Irfan tun 7 yabar gida sabida aikin bank yake, Aryan shima yana da Shari'a yau,tun 7 yabar gida, JALAL kuma har yanzu bai fito

ba,bayan sun kammala breakfast

ɗ

in ne, Abbou ya miƙe yace "nizan tafi ina

da meeting by 10:30 i will be back soon" gaba

ɗ

aya sukai masa sai ya dawo,kasan cewar a

ɗ

akin Mameey yake har jikin mota ta rakashi, Mama kam main parlour ta koma ta kunna t.v ta fa

ra kallon cartton,turo ƙofar

ɗ

akin Mummy tayi a hankali Jalilerh ta

ɗ

ago kanta tare dayin murmushi fararan haƙoranta sukai bai yana,cikin nutsuwa ta miƙe daga zaunan har Mummy ta ƙarasu inda take tsaye tace "my dear ke

ɗ

aya a

ɗ

aki ko" murmushi kawai tayi b

a tare da tace komai ba,kama hannunta Mummy tayi tace "ban son shurun nan naki yana takurani Jalilerh" kallon Mummyn tayi tace "babu yare sosai a baki" dry ce ta ƙwacewa Mummy sai da tayi mai isarta tace "ehee haka kikaji hausa ashe" kafin ta

ɗ

ura da fa

ɗ

in

"haka za kice babu hausa a bakina sosai" turo baki tayi tare da shagwa

ɓ

e fuska kamar zatai kuka tace "that's what i mean" "okey dear muje ki kiramin bobo" tana fa

ɗ

in haka suka nufi downstrias a parlour suka samu Mameey da Mama na zaune, Mameey na kitsewa

Mama kanta,tanayi amma Mama na bata basifar babu abinda ta iya,dry kawai Mummy tayi tare neman wajan zama ta zauna,ganin har yanzu Jalilerh na tsaye bata je inda ta aiketa ba,ya sata fa

ɗ

in "maza jeki kiransa mana" da "okey" kawai ta amsa ta nufi part

ɗ

in n

asu kai tsaye side

ɗ

insa ta nufa,a hankali ta

ɗ

ura hannunta a saman handle

ɗ

in tare da tura kanta cikin kyakkyawan parlour'n nasa,ganin babu kowa sai ƙarar a.c da kuma ƙamshin airfreshner, rarraba idanunta ta fara yi kamar mara gsky,sam bata son shiga cik

in bedroom

ɗ

in,amma idan ta koma mene zata cema Mummy? sanin bata da abin fa

ɗ

a yasa ta ƙarasa baƙin ƙofar shiga bedroom

ɗ

in cikin tsoro daya kamata ta tura kanta ciki,wata nauyayyiyar ajjiyar zuciya ta sauke ganin babu shi a bedroom

ɗ

in, ƙarar watsa ruwa d

a taji ya tabbatar mata yana cikin bathroom,a hankali ta ƙarasa wajan dressing mirrow tare da saka hannu ta

ɗ

auki parfume

ɗ

insa wanda yafi so,ta shiga fesawa a jikinta,nan da nan ƙamshin ya shiga cikin bedroom

ɗ

in,ya ha

ɗ

u da ƙamshin airfreshner da kuma san

yin a.c ya bada wani kalan ƙamshin mai da

ɗ

in gaske, ƙarar bu

ɗ

e ƙofa da taji yasa tayi saurin juyawa a tsaye ta gansa ya juya mata baya hannunsa riƙe da ƙaramin pech

ɗ

in towel yana goge ruwan dake sauka daga sumar kansa zuwa fresh skin

ɗ

insa,tana tsaye har

ya ƙarasu wajan dressing mirrow'n ya fara ƙoƙarin juna handrayer,duk abinda take yana kallonta sai dai sam ba ita ya bawa attention nasa ba,juyawa tayi zata bar

ɗ

akin yyi saurin saka hannu ya jawota zuwa gabansa, kallonta yyi sama da ƙasa kafin ya lumshe i

danunsa tare da sanya tafin hannunsa a saman wuyanta, ƙara matsuwa yyi sosai kusa da ita har numfashinsu na ha

ɗ

uwa waje

ɗ

aya cikin wata kasalalliyar murya wace take

ɗ

auke da manufofi kala-kala yace.

_Uncle ne na ku

ɗ

i ne ka biya ka karanta cikin kwa

nciyar hankali, akan farashi mai sauƙi 300 for vip grp 600 asusun turo da ku

ɗ

i 0116886243 sulaiman naima s unioun, proof of payment 08119237616_

6/10/21, 1:04 PM - Buhainat: _17-18_

"kin iya gulma ko?" ya fa

ɗ

i hakan yana zare hannunsa daga wuyanta dama

n yyi hakanne domin yaji zafin jikin nata kuma thanks God she is fine ba kamar jiya ba,baya yaja ka

ɗ

an tare da jan stool ya zauna ya fara busar da sumar kansa wacce take a jiƙe,bayan ya gama ya

ɗ

auki wani lotion mai da

ɗ

in ƙamshin da kuma sauƙin zafi a jik

i,har zai zare towel

ɗ

in jikinsa sai kuma ya fasa,ba tare daya kalli inda take ba bare yasan ina take kallo yace .

"get out"

lumshe ido tayi sabida yadda muryarsa ta daki kunnanta,yatsun hannunta ta fara wasa dashi,a haka ta samu damar ware ƙaramin bakin

ta wanda yake

ɗ

auke da jajayen la

ɓɓ

a tace.

"Mummy ne yace kazo"

shuru yyi mata kamar yadda bai motsa ba,haka itama bata fita ba kamar yadda yace,a ransa yake mmkin rashin kunyarta, anata

ɓ

angaren kuma jira take taji amsarsa shiyasa bata fita ba,abinda ba

ta sani ba indai Jalal ne ƙala bazai ƙara cewa da ita ba.

bayan ya gama shafa lotion

ɗ

in a ƙirjinsa zuwa cikinsa ya fara zare towel

ɗ

in dake

ɗ

aure a waist

ɗ

in sa,da sauri ta juya masa baya and she closed her eyes,hannu tasa ta dafe ƙirjinta dake bugawa s

abida bata ta

ɓ

a ganin kyakkyawar sura mai

ɗ

aukan hankali kamar tasa ba,a hakanma Allah ya taimake ta ba taga tsarai cinsa ba,sai kwantacciyar sumar data gani ƙwance on his lap abin ya bata mmki,domin bata ta

ɓ

a ganin suma a cinya ba sai a kansa.

Jalal duk

miskilancinsa sai da ya kusa yin dry sabida yadda yaga ta tsorata abin ba ƙaramin dry ya basa ba,amma taurin zuciya da mislikanci irin nasa ko murmushi bai yi ba,sai ci gaba da shafa lotion

ɗ

in yake a saman farar fatarsa,tsaki yaja ka

ɗ

an a zuciyarsa yace.

"tayaya zan bar wata taga jikina,wannan al'ƙawari ne daga zuciyata zuwa zuciyar dana aminta taga tsarai cina,amma ba wata middle class like Jalilerh ba"

duk wannan maganar a zuciya yake yinta, Jalilerh data tabbatar bazai magana ta sauke ajjiyar zuciy

a tare dajan ƙafafunta tayi waje ta barsa da mislikanci sa,tana fita yana gama shafa lotion

ɗ

in body spray ya fesa a saman fatarsa,kana ya shafa wani mai a saman sumar sa,tare dasa cump ya ƙara ƙwantar da sumar ta sauka har wuyansa,wajan wardrope ya ƙaras

a ya

ɗ

auki farar singlet da kuma farin boxer ya saka a jikinsa,bayan ya gama ya

ɗ

auki wata

ɗ

an yar shadda getzner lemon colour,ya saka a jikinsa, a gogan adidas ya maƙala a hannunsa tare da saƙala farin bluetooth a kunansa, ohud mood ya fesa a jikinsa kana

ya

ɗ

auki farin glass

ɗ

insa ya manna a idanunsa, yana gama shiryawa ya kwashi wayoyinsa yyi waje.

A zaune Jalilerh ta samu Mummy ita da Mameey suna shira sai Abbou da dawowarsa kenan, ya zauna tare da fara kallon labarai b.b.c news, cikin sanyin jiki da

kuma na muryar tace.

"Hello"

gaba

ɗ

aya suka kalleta a tare kafin Mameey tace "ya naga ke

ɗ

aya where is he?" ta tambaya tana leƙa bayan Jalilerh,ganin babu kowa kuma Jalilerh batai magana ba yasa Mummy fa

ɗ

in.

"how is he? hope ba jikin nasa bane,dan

ɗ

azo

na samesa baya jin da

ɗ

i"

"bobo ne babu lfy? kuma shine baki gayan ba,bayan kinfi kowa sanin halin da yake shiga idan jikin nasa ya mutsa wannan ai sakaci ne dear,yanzu yana ina?"

kafin su ƙara magana yyi sallama cikin dadda

ɗ

ar muryarsa mai cike da kam

ala, miƙewa Abbou yyi ya ƙarasu inda yake tsaye yace.

"bobona yaya jikin when ka kasance babu lfy?"

ya jera masa tambayoyi lokaci

ɗ

aya, lumshe ido yyi tare da ware su a saman fuskar Abbou kamar yaro haka ya kwa

ɓ

e fuska sai kuma yyi hugging Abbou yace.

"

i'm fine Abbou na,bana jin ciwo"

sumar kansa ya shafa tare da

ɗ

an bubbuga bayansa cikin nuna jin da

ɗ

i yace "ma sha Allah, Allah ya ƙara sauƙi bobona" da "Ameen" ya amsa kafin ya ƙarasa kusan Mummy ya zauna yace "Barka da hutawa Mummyna"

hanci ta lakuce m

asa tace "naƙi na amsa,tun safe nake jimaminka sbd na sameka kana fama da ciwon kai yanzu kuma kace a'a"

murmushi yyi ka

ɗ

an wanda iya kacinsa saman lab

ɓ

ansa yace.

"eh Allahamdulillah sai yunwa"

cikin nasa ta shafa tace "ai dole kaji yunwa,rabonka da ami

nci tunda jiya da daddare shima kuma coffee da indomie,bobo tayaya rayuwa zata yiwo kanama kanka huran yunwa?"

langwa

ɓ

ar da kai yyi gefe ba tare da yace komai ba,sabida yasan dukkan abinda zai fa

ɗ

a baza ta ta

ɓ

a ganewa ba,a duk sanda yaci abinci mai nauyi

ranar baya ƙwana da lfy,shi ka

ɗ

ai yasan abinda ke damunsa,babu wanda zai iya gayawa sirrinsa,babu wanda zai yadda ya bashi damar da zai fahimci rauninsa,yasan komai mai hucewa ne,daman haka rayuwar take,zai ci gama da zama da lalurar dake damunsa,idan yana

da rabon samun lfy babu shakka shima zai zama mutum mai kuzari da kuma cikakkiyar lfy,zai zama na miji mai taƙama da kansa,amma yanzu bashi da wannan ikon shi

ɗ

in kamar fankon asha na ne wanda bashi da wani amfani,idan lalurarsa bata warkewa bace zaici g

ama da zama a haka daga nan har lokacin da zai koma ga ubangijinka, ajjiyar zuciya ya sauke Lokaci da Mummy tace.

"mene kake tunani tun

ɗ

azo ina magana shuru ko aƙwai matsala ne?"

Kafin yyi magana Mama tayi saurin cafe zan can ta hanyar fa

ɗ

in.

"yooo w

acce matsala wacce ta huce nunƙufarci,mutum yyi ta zama da basir yana kumburasa kamar ana jiƙa yissa ana bashi,nikam sam bani kayo ba,nawa basir

ɗ

in lafiya yake ƙarawa,idanma zaka daina cin wannan taliyar yaran gwamma ka daina ahhh to shawara nake baka ba

basir ba"

ta ƙare zan can tana zama a ƙasan carpet ta ƙara da fa

ɗ

in "ohhh wannan ƙafar Allah dai yyi mki Albarka,amma kina bani matsala walle"

sai a lokacin Jalal ya ware manyan idanunsa da suke a lumshe kamar bai son mgn yace.

"Ga Dr kusa ai"

ya fa

ɗ

i hakan yana jawo ƙaramin table

ɗ

in da Mummy ta jera masa abincin a kai,wata uwar harara Mama ta watsa masa kafin ta kalli Abbou tace.

"wlh Kabeeru ka rabani da

ɗ

anka tun yanzu,to ko Zulfa ce a gabana ƙarewar kai babu wanda ya isa ya tsiramin wannan shegi

yar abar"

ajijjye spoon

ɗ

in hannunsa yyi bayan ya sanya dafaffiyar hanta a bakinsa,sai da ya gama taunawa a bakinsa ya ha

ɗ

iye kana ya kalli Mama yace.

"wace kuma Zulfa?"

ya tambaya yana ƙara saka wata hantar a bakinsa, Mummy ƙirjinta ne ya buga da ƙar

fi domin bata ta

ɓ

a tunanin zai tambaya ba,ta

ɗ

auka zai mata shuru kamar yadda share surutan ta na baya, Abbou ma tsayawa yyi da kallo sabida kansa daya sara masa,haka nan yaji ransa ya

ɓ

aci ba tare da san dalili ba, Mummy ce ta kalli Abbou taga ya sunkuya

r da kansa ƙasa kamar mai nazarin wani abun.

jin shuru yyi yawa yasa ya

ɗ

aga kansa ya fara kallonsu

ɗ

aya bayan

ɗ

aya har yazo kan Mummy wacce idanunta ya sauya, ajjiye spoon

ɗ

in yyi kana ya

ɗ

auki gorar ruwa mai sanyi ya shaye tass ya ajjiye emty bottle

ɗ

i

n,cikin nutsuwa ya miƙe tsaye yana mai kallon Jalilerh wacce bacci ya

ɗ

auketa a ƙasan carpet.

"but bobo ai baka ci komai ba?"

ɗ

an ha

ɗ

e rai yyi kana ya kalli agogon hannunsa 1 saura,part

ɗ

insa ya nufa yana tafe yace "how can i ate? bayan kun tsora min ido

kamar marasa gsky" yana fa

ɗ

in hakan ya kalli Abbou yace "it's time for paryer Abbou" yana fa

ɗ

a ya shige part

ɗ

insa domin

ɗ

aura al'wala.

gaba

ɗ

aya kasa tanka masa sukai hatta Mama da take sarkin kara

ɗ

i,kowa da tunanin da yake a cikin ransa, Mummy tu

nanin yadda al'amarin ya kutsu kai ba tare da tayi tunanin zuwansa ba,sam bata ta

ɓ

a tunanin aƙwai ranar da za'a ambaci sunan Zulfa a cikin gidan ba,duba da yadda babu wanda ya santa a yaran, dukkan wani sing da zai nuna ita wacece a gidan an guje masa,fata

n ta

ɗ

aya wannan ranar ta zama ta ƙarshe, addu'ar ta

ɗ

aya ALLAH yasa Mama ba zata ƙara mai-mai ta wannan kuskuren ba,domin su take ta nunawa Jalal itace mahaifiyarsa,ita ta kawowa duniya,tana son ta bashi gata kamar yadda ko wacce uwa take bawa yaranta.

Mama tayi hakanne sabida zallar kamanin da suke a fuskar Jalal,sai take ganinsa tamkar Zulfanta babu abinda ya ban ban ta su sai banbancin jinsi,ganinsa a yanzu yasa taji kewa da kuma rashin uwar tasa ya fa

ɗ

o mata a zuciyarta,ta ambaci sunan tane sabida b

ata son a manta da ita a cikin gidan.

Mummy itama a gareta kusan hakanne,bata sha'awar ko kuma fata ace yau Jalal ya fahimci ba Jamal bace ta kawosa duniya ba, addu'ar ta

ɗ

aya yaci gaba da kwallon Jamal as his mother,shine fatan ta.

sallamar Aryan da

ke shigowa yasa ko wannansu ya dawo cikin hankalinsa, ƙarasa shigowa cikin parlour'n yyi kai tsaye ya nufi inda Jalilerh take a ƙwance yace "Mummy kalli bacci take a ƙasa,ai sai jikinta yyi mata ciwo" ya fa

ɗ

i hakan yana saka hannunsa ya

ɗ

ago ta zuwa jikins

a hakan yyi dai-dai da fitowar Jalal daga part

ɗ

insa, ta

ɓ

e baki yyi a zuciyar yana mai fa

ɗ

in "fuck You Aryan"

ƙ

wantar da ita yyi akan duguwar sofa kana ya zauna a gefen kanta yace "bar kanku da hutawa ya zaman gida"

miƙewa Mameey tayi tace "to aku sarkin

surutu ya shari'ar?" dry yyi yace "Mummy kin jita ko? so take nayi shuru kamar yaya Jalal" dry Mummy tayi tace "rabu da ita yarona

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login