Showing 132001 words to 134583 words out of 134583 words

Chapter 45 - UNCLE NE COMPLETE

wasu English dressing sleep ya ƙara kyau da fari da kuma ƙiba sosai yake samun nutsuwa wajan matarsa duk da kullum sai tayi masa kuka ga zazza

ɓ

in, kwanciya yay kusa da ita yana jawota jikinsa tare da zare ƴar ri

gar baccin bu

ɗ

e ido tayi tana ganinsa ta ƙara shigewa jikinsa tana sakin ajjiyar zuciya,kanta ya shafa yace "sorry Wify babyna ke wahalar dako?" Kallonsa tayi domin bata fahimci komai yace "Yeah! Nasan nayi ajjiya ai,kuma ita ta fara aiki nanta 9months am

going to be father WOW! Can you imagine" lafewa ta ƙara yi ajikinsa tana shafa ƙirjinsa,daga nan kuma ya fara juyata ganin zatai masa kuka kuma yasan ba lafiya gareta ba yasa ya rungome ta ya shiga tofa masu addu'a har bacci ya

ɗ

auke su. A Ranar da aka

ɗ

au

ki azumi na farko Lamir yazu amma aka hana shi shiga surutai ya farayi yana fa

ɗ

in shine ya haukata shine yay mata gaza,a haka harya nufi Babban titi cikin rashin Sa'a wata ƙatuwar mota tayi gaba da shi nan take ƙafarsa guda

ɗ

aya ta fita,ana zuwa dashi asi

biti ya fara ihu yana cirar gashin gabansa yana ci,ganin hakan yasa suka nufi dawanau dashi domin hauka yake sosai. Ranar da akai sati ga azumi Jalal na office

ɗ

insa yana duba wasu takardu masu amfani,jin kiran Asr yasa ya miƙe cike da nutsuwa ya shiga bat

hroom yin alwala yana fitowa yaga babu takardun dafe kansa yay yana kiran sunan Allah gaba

ɗ

aya ya rasa me ke shirin faruwa dashi gashi har anfara yi masa surutai, Jafar ya kira yace "where are you?" Jafar yace "ina gida vanay jin da

ɗ

in ne" Jalal yace "i w

ant to see you now idan ba damuwa" Jafar yace "ok I'll try my best ganin cewa nazu but zazza

ɓ

i nake olser na ya tashi kasan azumi"daga nan sukai sallama,kasa zuwa Masjid yay sai a office

ɗ

in yay sallar Jafar ne yay sallama ya shigo cikin parlour'n da ƙyar

Jalal ya amsa ganin Jalal cikin damuwa yasa Jafar fa

ɗ

in "ur excellence is anything happen ?" Numfashi Jalal ya sauke yace "kawai na gaji da aiki shine nace ko zaka tayani" tsaki yaja yace "kai amma dai ka rai nan hankali dana san wanne wlh ban zuwa" miƙewa

tsaye Jalal yay yace "I'm coming" yana fa

ɗ

in hakan ya shige cikin wani bedroom,da sauri Jafar ya miƙe tare da fara duba tarin takardun wajan wata paper ta kwangilar 20.5m ya gani da sauri ya

ɗ

auka tare da

ɗ

aukan abu ya buga stem ya juya zai sanya paper a

cikin aljihu yaji Jalal yace "i knew Jafar,Nasan you're the one da kake min haka,kawai ina son na tabbatar ne kuma thank God na gani da idona,why Jafar? Why? Me nai maka har haka da kake neman daƙusar dani?" Wani kallo Jafar yaywa Jalal kafin yace "wlh na

tsaneka Jalal,ban ta

ɓ

a ganin abinda na tsana sama dakai ba,ka kwace komai nawa dukkan abinda nayi niyyar yi a raina saika rigani firtawa, duk sanda na ganka ina jin kamar na saka wuƙa na yanka kona harbeka" idanun Jalal ne ya sauya kala yay jaaa yama rasa

mema zaifi,how long Jafar ya

ɗ

auka yana cutar da shi? Mene yay masa? Cikin sanyin murya Jalal yace "me nai maka?" Dariya Jafar yay yace "me kake min kake tambaya? Tun a Paris ka fara

cutar da zuciyata yarinyar da nakeso taƙi ni sbd soyayar da take maka,gab

a

ɗ

aya students da lectures basu da magana sai na Muhammad Jalal Kabeer bobo,naga kai scholarship ma aka

ɗ

auke kuma ni da ku

ɗ

in uba naje makarantar,amma komai sai ace bobo....," Ƙwafa yayi yace "na shirya fitowa takarar shugaban

ɗ

alibai a Paris ka rigani,a

zahiri nabi bayanka amma ta ƙarƙashin ƙasa nake cin dunduniyyarka,nan ma dai banyi Sa'a ba duk exam kana fita da good results amma banda ni,daga nan na yanke shawarar zama Governor a Ibadan idan mun dawo,ƙwatsam naji wai ka fito takara,dukkan abinda kake

tunanin Mubarak Yahya cibo ya akaita maka nine sanadi na nake sashi komai,kuma nina sashi ya kashe ƴarsa ta cikinsa sbd gudun matsala,na huce dukkan yadda kake tunani Malam au ur excellence,ni mugune ina da wayo kai kuma baka dashi miskilanci ka yay min da

ɗ

i ina gudanar da abinda na keso cikin sauƙi, Mubarak Yahya cibo ya shirya tuzarta rayuwarka ta hanyar yi maka asiri ka dinga bin mata,sai dai shima ya makara sbd na riga shi ƙudirin haka,ka tuna sanda nazu da safe kana bacci nace wajan Abbou nazu? Ko

ɗ

aya

ba Wannan ya kawoni ba nazu domin cimma burina na zuba maka gani a inda kake kwance,shima Mubarak cibo wawa ne domin na sanya matarsa

ɗ

auke maganin yanzu haka kafin ya bawa Lamir ya saka maka,ita kuma ta barba

ɗ

a masa maganin a wajan barcinsa,yanzu haka ya

na can yana bin mata shi,abin baƙin cikin daka kaƙi lalata Jalilerh domin nasu ka lalata yadda abin zai min da

ɗ

i,rashin samun baby matsayin mata bai ta

ɓ

a damuna ba saboda ba son Allah nake mata,sai na AURETA nai mata filla-filla sannan zan saketa a ranar,t

o yanzu Muhammad Jalal bobo wakake tunanin zai taimake ka?idan kasan halina wasu sun sani? Ko kuma kana da shaidar kamani a hannunka" And...," Bai ƙarasa magana yaji an daki kansa da ƙasan gun,da sauri wasu sojoji suka fara shigowa sai da suka cika office

ɗ

in yadda wani saurayi, murmushi Jalal yay yana

ɗ

an lumshe idanunsa kafin ya kalli Jafar yace "now is my turn to talk malam Jafar,tunaninka Jalal bobo shasha ne? tunanin bobo bai san makashinsa ba?to tabbas kayi kuskuren na da

ɗ

e da sanin dawa nake tare sin

ce before,Duk Wannan bai daman ba sai

ɗ

auke JALILERH da kasa akai na fahimci haka a lokacin da Hibba ta kirani FRIST sunanka ta fara kira daga nan nai saurin kashe wayar bawai ita ta kashe ba kuma nayi hakan ne sbd kada kaji abinda take fa

ɗ

a,kuma sosai na

fahimci tashin hankali a fuskarka,kasa Aryan ya

ɗ

auki photona da JALILERH dalilin hakan nai restore

ɗ

in wayarsa amma sai da na

ɗ

auke komai na kan wayar, shi bashi da tunanin da zai fahimci komai,abu na gaba kai ne kasa aka ya

ɗ

a cewa mahaifiyata mahaukaciya

ce,kuma kai ne mutum na farko daya fa

ɗ

a min haka,ina da bambanci dakai,kai kana da gaggawa ni kuma a hankali nake bin komai,Nasan cewa sa hannun da ake kai ne kake yinsa domin na tuna sanda kace sa hannuna hana birgeka harna koya maka.." ajjiyar zuciya ya

sauke yana juya girgiza kansa tare da fesar da numfashi,matashin saurayin ya kalla yace "bani wayar"da sauri ya bashi kai tsaye vedio ya shiga har yanzu vedio'n da sukaiwa JALILERH ha Jafar can a gefe tana ganinsa tayi saurin cewa "yaya Jafar.." da sauri

kuma ya koma ya

ɓ

uya,nuna masa vedio'n yayi yace "akan wannan vedio'n aka kashe mutum ko?to kuma gashi abinda kuke gudu ya faru, wannan ya sace wayar ganin abu mai muhimmanci ya nemi tare nuna min komai,tun a lokacin na ƙara sanya idanuna a kanka,ka shirya

min dinner na murnar za

ɓ

e na gefe guda kuma ka shirya a harbeni, Wannan dalilin yasa nace bana zuwa, baƙin cikin hakan kai kuma ko gidanmu baka dawo ba ka nufi gida,to yahhhh? Ya kaga salon takun nawa kaje ka ƙara ilimi na zama da mutane"yana fa

ɗ

in hakan

ya cire abun recording

ɗ

in da yay na all maganar da Jafar ya fa

ɗ

a

ɗ

azo ya bawa sojojin kana ya kalli Jafar yace "Hausawa sunyi gsky da sukace makashinka yana tare da kai,yanzu na

tabbatar ba kowa zaka iya yarda da shi ba, tunda wanda ka

ɗ

auka matsayin amin

i yay maka haka bare wani,kaje ka girbi abunda ka shuka zaka samu abokan naka Mubarak Yahya cibo da Faisal Lawan a gidan yari"yana fa

ɗ

in hakan ya shige cikin bedroom hana sauke numfashi bai ta

ɓ

a jin zafin abota irin ta yau ba,yasu Jafar har ransa Amma gash

i shi ne yake cin dudduniyyarsa. A shirin ga azumi ya

ɗ

auki Matarsa zuwa umara yabar ƙasar baki

ɗ

aya.

9Months ago

JALILERH ce kwance jikin Jalal sai juyi tajei tana riƙe turtsetsan cikinta wanda ya kusa shiga wata na goma,hankalin Jalal gaba

ɗ

aya a

tashe yake ganin yadda matar tasa take shan wahala kamar zata mutu, Ammi na zaune gefe guda da farin babynta wanda tayi 2weeks da haifarsa fari tasss mai kama Jalal, Mameey kam hankalinta a tashe yake, Mama ce ta shigo da ruwan rubutu a hannunta zata bawa

Jalilerh da sauri Jalal ya rungome Matarsa "kaga gantalalle yoooo banda sallama ina kai ina shiga harkar mata,ko dai mata maza ne bamu da labari? a'a wlh matsa kaban waje kasan ku

ɗ

in dana kashe wajan rubutun nan kowa?"dole ya bari ta bawa Jalilerh maganin

ai kam nan naƙuda ya tashi fafur Jalal yace shifa babu inda zashi,ganin haka yasa Ammi tazu ta

ɗ

auke sa daga Wajan suna zuwa waje ya fa

ɗ

a jikin Zulfa ya fashe mata da kuka kamar yaro,kansa ta shafa ba tace komai ba,suna tsaye yaji kukan baby da gudu yay

ɗ

a

kin Ammi ta riƙesa,suna tsaye har Mama ta FITO da babies guda biyu cikin towels,da sauri ya amshi yaran sai kuma ya bawa Ammi shi kuma ya zube a ƙasa yana sujudul shukri,yana tashi ya ƙara amsar yaran gaba

ɗ

ayansu mata ne kamar su

ɗ

aya sak

ɗ

aya nada dawada

r Allah a ƙasan bakinta

ɗ

aya kuma a ƙasan hancinta, komai nasu babu bambanci, hawaye ne ya sakko masa ya rungome yaran yana sakin kuka, Abbou ne ya shigo yana zuwa Jalal ya miƙa masa yaran yana dry sosai yace "Abbou ka grandchildrens

ɗ

inka"yana fa

ɗ

in hakan

ya nufi

ɗ

akin JALILERH tana kwance idanunta a rufe yana zuwa ya kwanta kusa da ita tare da rungome ta itama ya saka mata kukan farin ciki, rungome sa tayi tana hawaye tace "meye abun kuka mijina? abinda kake so ne ka samu,zanta tara maka zuri'a har sanda

Ubangiji zai

ɗ

auke numfashi,burina bai huce ka soni kaji tausayi na ka riƙeni da yarana amana"da sauri yace "Ni zan roƙeƙi ki soni kuma ki ƙauna ce ni,amma ni na da

ɗ

e da sallamamaki tawa zuciyar ina ƙaunarki fiye da komai nawa JALILERH, ni naki ne har abad

a ina alhafari da samunki matsayin matata i love You so much Wify wlh ina sonki bansan yaya ne zan fa

ɗ

a maki irin son da nake maki ba" murmushi tayi masa tana ƙara rungomesa,A ranar babu wanda bai son matar Governor Muhammad Jalal Kabeer bobo ta haifi tawa

yen mata kuma *TAGWAYEN ASALI (book)* bayan

ɗ

ubbin wahalar da Bobo yasha kafin samun yaran ya shafe dukkan wani *ZARAFI (book)* daya samesa tare tsallake *TUGGU BIYU (book)* da akai masa. Ana kwana biyu suna Jabir da da Katarina da Papa suka sauka a garin

Ibadan,

ɓ

angaren Mama ƴan uwanta na ƙauye sunzu hakama ƴan uwan Mameey lokacin baby itama tana da ciki wata biyar hakama Nusaibat ga matar Irfan duk kusan lokaci

ɗ

aya suka samu ciki, Ranar suna yara suka samu sunan Zulfa da Da Mameey Zulfa da Salmerh kena

n, ana kiransu da Lawiysat da Ikkilmerh, sun samu kyauta masu yawa daga shugaban ƙasa,sarkin Ibadan da Sarkin Kano da sauransu Jalal kasa cewa komai yay sbd murna da kuma farin ciki,Ranar da daddare kowa ya koma wajansa daman baya barin kowa ya kwanar masa

a part,an shirya yaran cikin showel sai baccin gajiya suke itama tana kwance cikin kayan bacci ta gaji sosai,yana zuwa ya durƙosa wajanta yace " surprise surprise" tace "what?" Yace "a'a

canki" turo baki tayi tace "nifa ban sani ba" paper hannunsa ya bata

tana bu

ɗ

ewa tayi saurin sakin ihu tare da fa

ɗ

awa jikinsa tace "Uncle Admission na University of Cairo Egypt what of surprised?"sai kuma ta sanya masa kuka,dry yay mata yana shafa bayanta sai da tayi kuka sosai sannan ya cireta yace "meye na kukan i think

is that is what you want ba,to stop cry Wify in sha Allah gobe jirginmu zai tashi tare da Mama zamu duk mouth zanna dawowa Ibadan sbd duba aiyoka" ƙara rungomesa tayi tace "thank you Soo much Uncle Allah ya ƙara maka arziƙi da kuma wadatar zcy ina sonka MI

JINA ina ƙaunar ka UNCLE" Ikkilmerh ce ta saka kuka da sauri ya

ɗ

auke ta yace "bata tasha stop all this basai kiyi gdy ba,abinda kika bani babu abinda zan maki na biyanki" kallon Ikkilmerh tayi tace "UNCLE NE ya cikamin farin cikina ƴar baba, UNCLE NE ya s

anya na sameku a cikin rayuwata, UNCLE NE ya bani rabon lahira,ki tayani godiya wajan UNCLE kinji sweetheart" kuka ta ƙara sakawa da sauri ta bu

ɗ

e rigar ta Brest ya bai yana ta shiga feeding yarinyar, kallonta yay yana lumshe dry tayi masa tace "Uncle yada

i" gira ya

ɗ

aga mata yana kwa

ɓ

e fuska yace "ba kece zaki bama Ikkilmerh har rabuna ba"dry tayi masa ta nuna masa

ɗ

aya brest

ɗ

in tace "take it komai na ka ne" lumshe idanunsa yay a hankali kuma ya sanya bakinsa akan nipples

ɗ

inta ya shiga zuƙar ruwan Brest

ɗ

inta,kansa ta shafa tana lumshe idanunta tana jin Yadda yake shanye mata ruwan brest,cikin ƙasa da Murya tace "i love You Uncle" kasa magana yay sai "uhm" da yace sakin nonon Ikkilmerh tayi tana kallon Mahaifin nata kamar Baba sai kuma ta saka kuka,da sau

ri Jalilerh ta mayar bata baki,kansa ta cire yay saurin kwallon ta tace "i love You"idanunsa a lumshe yace "i love You too Wify" sai kuma ya maida bakinsa saman nipples

ɗ

inta.... ALLAHAMDULILLAH!

*ABINDA NA FAƊA DAI-DAI ALLAH KA BANI LADANSA,WANSA

NAYI KUSKURE KUMA ALLAH KA YAFE MIN,ALLAH YASA KUYI AMFANI DA RASIN CIKIN LABARIN*

*INA GODIYA GA MASOYA WANDA SUKA SANYA KUƊI SUKA SAI LITTAFIN UNCLE NE

😍

TABBAS NASAN SOYAYYA NE INA KUMA ALFAHARI DAKU AKO SA YAUSHE, AƘWAI WANDA NAKE BI KUƊI A TSOFAF

FIN FANS ƊINA TO BAN IYA GANESU IDAN SUN SAN KANSU INA JIRANSU A KODA YAUSHE*

*GAREKU MASU KARANTA MIN LITTAFI ƘYAUTA,BANA DA HAƘƘINKU TO NIMA BANA SON KU TAFI DA NAWA HAƘƘIN, SANNAN BAZAN MAKU ALLAH YA ISA BA AMMA NASAN KUSAN ALLAH BAYA YAFE YAƘƘIN WAN

I AKAN WANI

🤷🏻

‍♀

️

TO DAI WLH WLH ALLAH LITTAFIN UNCLE NE NA KUƊI NE WANDA YA KEJIN ZAN IYA BIYANA HAƘƘINA GA ACCOUNT NUMBER ZAN BAYAR SAIKA TURO KUƊIN KA TA NAN,WANDA SUKE GROUP ƊINA BASU BUƘATAR DUCOMENT SBD ALRDY SUN KARANTA*

_Accout no 0116886423 sul

aiman Naima s union bank evidence of payment 08119237616_

*MU HAƊE A SABON LITTAFINA NA KUƊI*

NEW BOOK *ZARAFI*

*NI'EEMERH SULAILAM SHU'AIBU*

_NIMCYLUV SARAUTA

👑

_

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login