Showing 9001 words to 12000 words out of 134583 words
tari ruwa a w
ajan sink ya watsa saman fuskarsa cikin zafin rai da ƙunar zuciya ya buga kansa da bangon bathroom kafin ya samu damar fa
ɗ
in "na sani daman nasan gujeni kikai kamar yadda ban san waye ni haka kema na manta dake a cikin rayuwata na tsaneki Zulfa na tsaneki"
ya ƙare maganar cikin kuka mai tsuma zuciya tamkar ba namiji ba,haka suka ƙare hunin ranar babu farin ciki Jalal shima haka ya huni da wani a zabbban ciwon kai har firgita yake sai dai Abbou ya ƙara
ɗ
aura masa drip da allurar bacci ko abinci ƙin ci yay,ha
ka ƴan uku banda kuka da kiran sunan ahyyyaaa wai yaya babu abinda suke da kƴar sukai rungome juna sukai bacci, Abbou kam bacci gagarar idanunsa yay zuciyarsa fal tausayin bobo saboda shika
ɗ
ai yasan matsalar data samu Jalal yaƙi gayawa Mummy ne sabida bai
son ta tashi hankalinta,haka shima Jalal har abada bazai ta
ɓ
a gaya masa wannan tashin hankalin ba,washe gari da safe bobo ya farka jiki da sauƙi cikin nutsuwarsa ya fara tafiya part
ɗ
in Mameey yana zuwa ya nufi bathroom room
ɗ
in kayan cikinsa ya cire tas
tare da ƙarewa
surar jikinsa kallo, Mameey da gama shirinta kenan zata kaisu makaranta sabida Abbou tun safe ya tafi office hatta huce bathroom
ɗ
in ta sai kuma ta dawo da baya sabida wani nishi da gurnani da taji yana fitowa daga cikin bathroom
ɗ
in a tsora
ce ta fara buga ƙofar amma sam taƙi bu
ɗ
ewa cikin haka taji wani wani sexcly sound ya fito daga bathroom
ɗ
in ƙara ƙasa kunnu tayi taji an ƙara fa
ɗ
in "ahhhyashhhh"
guys what did you expecting?
GAREKU IYAYE MASU SHAYE-SHAYE MAGANIN SHA'AWA SANNAN KU AJJ
IYE SHI INDA KO KAGA DAMA....YANA DA AMFANI KUMA YANA DA ILLAH *MUJE DAI ZUWA HAR YANZU SHIMFIƊA NAKE*
6/10/21, 1:03 PM - Buhainat: _
✿
UNCLE NE
✨
_
*9-10*
Zaro idanu waje tayi cike da mamaki da sauri ta miƙe tsaye tare da zug
e wata ƙaramar ƙofa dake jikin door
ɗ
in bathroom
ɗ
in,a hankali ta leƙa a tsaye ta hangesa yana kallon mirrow ba tare da tasan abinda yake ba kasan cewar ya bata baya,cikin ƙwanciyar hankali tace "Jalal.."dadaran idanunsa ya
ɗ
aga wanda sukai jaa sosai ya zu
bawa mirrow'n idanu, ta mirrow'n kuma yake hangen ƴar Kofar da Mameey ke leƙensa lumshe idanunsa yay tare da sakin murmushi har saida beauty points
ɗ
insa suka loma,ba tare kuma da yace komai ya ƙarasa wajan ƙofar ya murza key ya fito,ajjiyar zuciya tayi ta
ce "kaban tsoro bobo what did you do inside the bathroom? girgiza kai yyi yana nufar parlour yace "babu fa" itama ba tace komai ba tabi bayansa har zuwa parlour'n, gaba
ɗ
aya su Imran suka tawo wajansa da gudu suka rungomesa "ayyya bafiiii ciwooo ko" cewa
r Irfan,
ɗ
an waro idanu bobo yay tare da shafa kan Irfan yace "shirme kawai naji sauƙi fa"kallon Aryan yyi daya kafesa da idanu yace "ohh hello darling"ya fa
ɗ
a ya tafa hannunsa kwa
ɓ
e fuska Aryan yyi kafin shima ya shige jikin yayan nasa suka ha
ɗ
e su hu
ɗ
u w
aje gudu abin sha'awa "ohhyaa guys Les go" Mameey ta fa
ɗ
i hakan tana yin gaba, binta sukai a baya ya zamana Jalal shine na ƙarshe yana tafe kamar baya son tafiya hannunsa dafe da mararsa sai lumshe idanu yake,kai tsaye makaranta ta kaisu kafin ta dawo zuwa
gida.
da yamma misalin ƙarfe biyar Jalal ya fito compund cikin shigarsa ta farar jallabiya kansa ya sha gyaran da Mummy tayi masa, direct wajan baba Habu ya zauna yana mai sauraran wani news da akeyi a gidan redio a nan yaji mai labaran yana fa
ɗ
in "hukum
ar gwamnatin ibadan tana neman yara masu kimanin shekaru biyar zuwa goma domin
ɗ
aukan su zuwa karatu a ƙasar Paris as valunteer,haka kuma duk yaron daya fito da 1st class hukumar zata
ɗ
auke sa ta bashi aikinyi wanda yaga dama" haka yaci gaba da jin
labarin
a kuma lokacin ya haddace email
ɗ
in da suka bada domin kowa ya tura baya nan sa, baba Habu ne yyi saurin fa
ɗ
in "wa yaga al'ƙawarin ƴan nepa..., atoo kuyi komai lokaci ne mudai ana watsa mana ƴar yafin shinkafa zamu ka
ɗ
a maku ƙuri'a" kallonsa Jalal yay ba
tare da yace komai ba, ƙara gyara zama baba Habu yyi yace "sannu boba kai a rasa sunan da za'a saka maka sai na wannan abin zuƙar,ina ruwan
ɗ
an Maraya aida idanuna biyu aljanun suka
ɗ
auki mamanka da gora zan rakasu,ai kaga tun lokacin basu dawo ba,yoo to n
ima
ɗ
in ai Sheikh ne a ƙauyan mu kaji siminin da ake karantawa aljanun ko NASI KO FATIHA ai saba'in
ɗ
in nan na hadda ce ta"miƙewa Jalal yyi tare da gyara zaman farin glass
ɗ
in idanunsa yace "sittin dai"yana fa
ɗ
in hakan ya shige cikin gida sabida kiran ma
grib da akai,babu kowa a main parlour sai Imran yana bacci tashinsa yyi yace "time for paryer" da sauri ya kama hannun bobo suka nufi upstrais part
ɗ
in Abbou suna zuwa yana fitowa daga bathroom al'wala suka
ɗ
aura Jalal kuma ya nufi bedroom
ɗ
in Abbou ya fes
a parfume kana ya biyosu a baya,dwonstairs a nan suka samu Aryan da Irfan gaba
ɗ
aya suka nufi masjid
ɗ
in dake wajan gidansu.
gaba
ɗ
aya a zaune suke saman babban daining table suna dinner "mene? hauka ake da za'a bar bobo karatu har zuwa paris babu
inda zashi" Mummy ta fa
ɗ
a lokacin da take kai glass cup bakinta da niyar shan lemon inibin da tayi masu
ɗ
azo, ha
ɗ
e rar Jalal yyi tamkar babba kuma tsill ya gagara fa
ɗ
in ko "A" sai juya strawberry
ɗ
in da aka yanka masa ya kasa cin koda
ɗ
aya ne, Abbou ne ya
kalli Mummy yace "idan yaro yazo da abu ba'a gwasalesa da a kudu ne iyaye sunwle suke neman shawara wajan yaransu sabida hakan na ƙara bu
ɗ
a masu ƙwaƙwalwarsu, Ni anawa ganin abarshi yyi abinda ya keso is better" cikin yanayin damuwa Mummy tace "amma tayaya
ne zai iya kula da kansa? kai kanka wani lokacin birkici maka yake,yaya kake ganin ace babu wani family nasa.." ta ƙarasa maganar cikin raunin zuciya,domin har zuciyarta bata son tafiyar,girgiza kai kawai Abbou yyi domin daman yasan za'a sha wahala da Mum
my "manyan makarantu irin wannan aƙwai kula,domin abinda za'ai wa mutum acan ko gaban iyaye sai haka, addu'a shine kawai ya dace da Jalal" cewar Mameey,ganin da gaske kuka Mummy kesonyi yasa Jalal miƙe ya ƙarasu inda take zaune, murmushi yyi kafin yace "my
ambition is ur ambition too zaki farin ciki wata rana"gaba
ɗ
aya kallonsa sukai domin Jalal idan yay magana saika rantse
ɗ
an shekara Ashirin ne bayan ko 6yrs bai rufe ba,yana fa
ɗ
in hakan ya shige part
ɗ
in Abbou,abinda masu sani ba Jalal ya da
ɗ
e da tura bay
a nansa ta email
ɗ
in da suka bayar.
washegari da misalin 8 aka kira Abbou tare da tambayarsa shine mahaifin Muhammad Jalal? da "eh" ya amsa masu nan sukace ana nemansa shida Jalal yanzu a gidan Gwamnati, murmushi kawai yyi domin ya tabbatarwa kansa Jala
l ne,a gurguje yaje islamiyyarsu Jalal Lokacin yana tsaka da bada hadda ya nemi permission wajan malam,ganin babu wata matsala daman saukarsu saura wata guda yasa yace "suje kawai" a parking spaces na gidansa yay parking anan ya tsaya yace Jalal yaje ya sa
uya kaya, baba Habu na zaune yaji ana buga get da sauri ya
ɗ
auki gorarsa yace "huuu yau naga tsiya iyayenku su nome sannan kuzo aci daku,atoo ina dalili nima dai naje na
ɗ
auko su Iliya a makarantar su daina cin na mutane.." murmushi Abbou yyi yana jinjina
abin dryar getman
ɗ
in a haka Jalal ya fito cikin
blue black
ɗ
in jallabiya sosai tayi masa ƙyau sabida farar fatarsa,a duniya yana son jallabiya dan duk rabin kayansa sune.
yana zuwa Abbou ya bu
ɗ
e masa side
ɗ
in kusansa ya zauna,key yaywa motar ya nufi
wajan get da ita,a nan baba Habu yace "Allah ya kiyaye,ahaa yama kiyaye ai domin tasss na tofe wannan motar da siminin sama" gaba
ɗ
aya Abbou da Jalal suka saki murmushi lokaci guda,da haka suka bar gidan,sosai sukai cike-cike na takaddu kuma a nan akace na
n da wata guda tafiyar,hakan yaywa Abbou da
ɗ
i domin har Jalal yay sauka kafin tafiyar,suna kammalawa suka nufi gidan Mama,a parlour suka sameta tana jin motsi tace "naga shegun ƴan wutan da suka yankemin waya" da sallama Abbou ya shiga ganinsa yasa ta wash
e baki tare da fa
ɗ
in "lale lale ashe Kabeeru ne da ango na"direct bobo wajanta ya nufa yana zuwa ya haye cinya yace "grandmother badai masifa ba"baki ta saki tare da tafa hannu tace "yau naga tsiya to ubanka Kabeeru shine mafifaffe"sai kuma ta saki dry tan
a fa
ɗ
in "hehehe Allah ya jiƙan Laure badan ta mutu ba,tasha jibga Musamman a ruga" zamewa Jalal yyi daga jikinta ya nufi cikin bedroom yana fa
ɗ
in "kawai kice kinci zali" sai a lokacin Abbou yace "mun sameki lafiya Mama? ya mutsa fuska tayi tace "kadai same
ni lafiya, wancan fitsararran ina yake ta lafiyata...,har yanzu ƙafarce ke damuna da ciwo" cikin damuwa Abbou yace "sai hqr ai Mama,kin san shekaru sun fara jaaa"da sauri ta miƙe tsaye tana fa
ɗ
in "dama na sani to wallahi nida mutuwa munyi hannu riga,yooo n
ida nake shirin aure zaka jawa masifa jaa
ɗ
anka kuyi gaba" danne dryar dake cinsa yyi yace "ba haka nake nufi ba,amma kiyi hqr"nan ya shaida mata tafiyar Jalal zuwa ƙasar Paris,dryar tayi tace "wlh yaje na sarara ina dalili baka haifa na wani ya addabeka"k
afin Abbou yace wani abu bobo ya fito hannunsa
ɗ
auke da fara roba ya cika dambun nama a ciki,sannan ya ƙulle wani a leda yace mata nasu "darling ne"su Aryan kenan "wlh ubanka ka jawa a sara"ta fa
ɗ
i hakan tana kuntu wata farar sabuwar Naira biyar ta bashi,w
annan ƙa'ida ne saita bashi,a haka Abbou ya fito da dubu biyar ya bata kana sukai mata sallama,suka tafi.
Komai aka sawa rana yana da lokacinsa,sai dai idan ba'a saka ba,a yau Jalal sukayi saukar Alkur'ani mai girma,tare da hadisai,fiqhu,sira, umdatu
l ahkam,farin ciki wajan Abbou da Mummy harda Mameey ba'a mgn, haka suka dinga walima da
ɗ
aukan photo da allon Jalal ha Kur'ani,har shedar kammalawa, Jalal yasha babbar riga Tamkar babban mutum,a kuma wannan ranar yini yay da a zababban ciwon kai,ta zarar
kwana biyar tsakanin jirginsu Jalal ya shilla zuwa Paris, Mummy kuka hadda majina shima a lokacin ji yyi kamar kar yaje,su Irfan daman ba'a zo dasu airport
ɗ
in ba,sabida kukansu akan idanunsu jirgin
ɗ
aliban ya tashi. _(a gurguje)_
after 24yrs
wata ƴa
r kyakkyawar budurwace mai kimanin shekaru 16 ta fito daga wani part jikinta sanye da wata lafiyayyiyar abaya wacce kalarta kawai zaka gani ka fahimci tsadarta,domin abaya shigar girma da mutunci ce,wanda ya san asalin abaya bazai tuzarta ta ba,wani babban
falt ta nufa a wannan flat
ɗ
in wajan side hu
ɗ
u ne,side
ɗ
in farko ta fara shiga,tun daga ƙaramin parlour'n tasan yana nan bai fita wajan motsa jiki ba,a hankali ta tura kanta cikin bedroom ba tare da tayi sallama ba, idanunta ta shiga juyawa ganin baya bed
room
ɗ
in,ganin komai tsaf yasa tayi murmushi,daka bayanta
taji anyi mata cakul cikin sauri ta zabura ganinsa a bayanta yasa ta turo baki tace "naji tsoro" kai ya
ɗ
auke yace "uhm ko..? mene ya kawoki side
ɗ
ina bako sallama da ido kamar na mage"kwa
ɓ
e fuska N
ihila tayi tace "to ba Abbou yace min na gaya maka can yamma za'a je airport
ɗ
auko bobo ba"zaro idanu yyi yace "what!? bobo zai dawo wow"lumshe idanu Nihila tayi tace "Finally zanga kyakkyawan gidan nan yau,zanga bobo na" drya Irfan yyi yace "to uwar iya
fice kiban waje" a can Paris jirgin daya
ɗ
auko su Jalal babu inda ya tsaya sai wani gari mai suna *_Malta_* a wani yanki da ake kira da *_birnin nufar_* wani yanki na Yahudawa, idan kaga yadda mutanan suke babu musulunci saika rantse tafiyarsu
ɗ
aya da ƙas
ar *_Israel_* domin yadda shuban garin yake abu babu tausayi saika
ɗ
auka halinsu
ɗ
aya da *_Ben jamn netanyahr_* wato shugaban ƙasar Israel yaransu na Jewish kusan tafiyarsu
ɗ
aya,basa ta
ɓ
a yadda da Musulmi bare har suyi tunanin ha
ɗ
a Aure tsakanin banbancin
ƙ
abilun, ban bancin dake tsakanin Birnin nufar da Israel shine Israel ƙasar larabawa ce domin a nan aka haifi Annabi Isa a Kashi a shirin na Annabawa duk a can aka haife su,amma gaba
ɗ
aya mutanan ƙasar basa da tausayi da imani a ransu,kuma baza su ta
ɓ
a mus
ulunta sai mai rabo,domin sune suka buƙaci a saukar masu da abincin a sama,kuma akai yadda sukace amma hakan bai saka sun miƙa wuya ba,sam basu yadda da Annabi Muhammad ba,amma abin mamakin yadda suka san Kur'ani ko musulmi sai haka,jew (Bayahude)
ɗ
aya yaf
i profeser ashirin ilimi, (Jewish) shine sunan yaransu ƴan Israel kenan,to suma ƴan birnin nufar haka suke.
a hankali wata lafiyayyiyar mota ke tafiya zuwa hanyar wani yanki dake birnin nufar, wani kyakkyawan farin matashin saurayi ne a bayan motar,kana
ganinsa kasan ilimin addini ya ratsa ƙwaƙwalwarsa,farine tas mai faffa
ɗ
an jiki musamman ƙirjinsa,yana da ƙyan suru ga haiba da kwarjini,ga wani kyakkyawan saje da yaywa fuskarsa ƙawanya,pouting red lips
ɗ
insa yay kana ya gyara zaman dark blue
ɗ
in shaddar
dake jikinsa,cikin nutsuwa yake operating system
ɗ
in dake saman cinyarsa yana bin cike akan ƙwayar cutar sicler,wani wawan birki drever'n yyi hakan tasa matashin ware lab
ɓ
ansa cikin Muryar nutsuwa yace "meke nan?" a razane drever'n yace "Dr wata yarinya ta
tari gaban motarmu fa" zare glass
ɗ
in fuskar wanda aka kira da sunan Dr yyi,a hankali ya ajjiye system
ɗ
in zuwa gefen sa, bai sun su
ɓ
ata lokaci a yau yake son isa ƙasar su, burinsa ya ƙwana gefen Abbou'nsa,juya blue eyes ball
ɗ
insa yyi ganin da gske yar
inyace gabansu sai
ɗ
aga hannun take sama tana ƙunƙuni,sosai Matashin ya karanci yaran kuraman da take masa a kuma lokacin ya fahimci ita
ɗ
in kurmace, fitowa yayi daga motar ya nufi inda take tsaye ganin ya fito yasa tayi saurin ƙarasawa garesa,jaa baya yay
i tare da girgiza mata kansa shi su yake yace ta basu hanya sauri suke,a nan itama su take tace masa "ya taimake ta wasu ne suka biyo ta zasu kasheta" da hannu yay mata nuni da suwaye,ganin yadda jikinta ke rawa ga kuma yadda pech lips
ɗ
in ta ke motsawa ga
ba
ɗ
aya ya jiƙe da yawo,hakan yasa bai san lokaci data ƙarasu gabansa ba,zaro idanu yay tare da bu
ɗ
e baki zai magana yaji ta fa
ɗ
o jikinsa ta ƙanƙame sa,da sauri Dr Jalal Kabeer bobo ya runtsa idanunsa sbd wani sarawa da kansa yyi..
end of free
page..mu ha
ɗ
e a paid grp
you can start ur payment 300 for nrml grp,600 for vip zasu samu the new emir,da izzar so,da sai na aureta,duk a 600 ga posting sau biyu account number 0116886423 sulaiman naima s, unioun bank, proof of payement 08119237616 ƴan Nig
er suyi magana ta number, thanks for the love and care Allah yay maku albarka da rahama
🥰
show me some love.
6/10/21, 1:04 PM - Buhainat: _
✿
UNCLE NE
✨
_
*11-12*
Surprise
😝
_Ga ƙarin free page nan sabida masu tambatar hakan,to gashi nan ka
mar yadda nai al'ƙawari, zan ƙara pages guda biyu, bonus dukkan wanda ya biya 400 a yau ta hanyar transfer ta account
ɗ
in nan za'a sashi a vip ma dadin ya bada 600,haka wanda ya biya 200 za'a sashi a nrml grp madadin ya bada 300 ga number asusun 0116886423
sulaiman naima s unioun bank shadar biya 08119237616 akafta iya yau ne wannan bonus
ɗ
in_
Hannu yasa ya dafe gefen kansa dake masa wani a zababban ciwon,kafin ya ware idanunsa ya saukesu aƙan yarinyar data maƙale jikinsa,gaba
ɗ
aya jikinta rawa
yake,domin iya tsorata a tsorace take,banda jijjigashi da dukan ƙirjinsa ba abinda take ware manyan idanunsa yyi sabida wani gantallun kaya daya gani a jikinta kamar ƴar kiristan,wani wani czy jeans ne a jikinta iya karshi quiwa,ga kuma wata ƙaramar riga
wacce gaba
ɗ
aya bata huce cinya ba,sai dugun gashinta da aka rinashi zuwa 2colour baƙi da blue,ga wani farce a jikin yatsun hannunta,saurin zare jikinsa yyi daga nata yana mai ƙarewa surar jikinta kallo gata kyakkyawa ajin farko,sam ba fara bace amma yad
da jikinta ke sharning ga skin
ɗ
inta a mulmule,hawayen dake zuba a fuskar ta ne zai tabbatar maka da kuka take,amma a zahiri ko muryarta bata fita sai ƙunƙuni da take, Jalal take tsaye ya lumshe idanunsa a lokacin
ɗ
aya ya gama ƙare