Showing 36001 words to 39000 words out of 158622 words

Chapter 13 - MASIFAFFIYAR KAUNA COMPLETE

ganin irin gadon dake dakinshi ba, gashi an zagaye gadon da wasu fararen sharasharan labule, ga wani dankareren katon hoto dake manne jikin bango saman gadon, kallon hoton

tayi taga saurayine tsaye ya juyama hoton baya yana rike da ball yana sanye

da kayan jersey na chelsea bayan rigan an rubuta Tobi sanan ga kanshi anmai wasu yan fici ficin twisting kaman gashin kan mawakin nan Omalay, kafafuwan shi tabida kallo yanda suka b bubbude yanada boleg aranta tace "aiko zai iya kwallo daga gani, Sadiq din

mu shima gwame ne ya iya kwallo dudda yarone shi, danma Mama tana hanashi kwallon sabida yadinga zuwa aiki da yanzu yadawo pro. Magana guard din yama cleaners din sanan yabarta awajen yawuce yafita, haka suka cigaba da gyaran tana kallonsu tana binsu duk i

nda suka saka kafa.

Suna cikin aikin aka shigo Matar jiyace, Mum tareda wasu Maza guda biyu suna rike dakayayyaki a hannunsu biyu suka hayo saman tana musu magana da tureci tace "hope kayan nan is perfect bansan abinda zai batama Tobi rai yadawo gobe,

gobefa warhaka ya iso" gabaki dayansu daga cleaners din har ita zubewa sukayi akasa suna gaisheta tsaki tayi tareda dauke kai tai hanyar dakin dashine closet din dakin tabude suka shiga, kayane cike, ga bangaren takalma, sneakers sunfi kala hamsin, ga fla

t shoes, ga cover shoes ga palms, ga takalman kwallo duka designers, ga bangaren turaruka da mayunkan shafa, ko'ina a closet din wardrobe ne, nuna musu wajen kayanshi tayi tace "oya kujera anan" jera kayan suka shiga yi tana kallon kayan tana murmushi sana

n suka gama suka fito suka sauka suka fice. Saida yamma suka gama aikin dakin tafito tadawo ta mugun gaji wani zubinma tsayuwa kallon aiki yamafi wahala kan asalin aiki ita har gwara asata aiki dantafi sabawa da wanan tsayuwan datakeyi this days bayanta ci

wo yake hakama boobs dinta lallabawa tayi ta dauro alwala ta shige dakinta tai salla.

Yau tun safe kamshin girki kala kala yahana hancinta sukuni, gidan kaman biki ake, daman tunda sassafe take wanka ta shirya tsaf, yau wata dark blue riga tas

aka da akai zanen mota agabanta saikuma tasa dogon wandon jeans burgujeje as usual sanan tasa kito dinta tafito tana tafiya ahankali tana kara kallon gidan fita tayi daga bangarensu nayan aiki ta shiga bangaren Olori (Queen) tana tafiya ita kadai ahankali

kaman wata matsoraciya tana kallon yanda kowa ke aikin gabanshi. "Hey You" taji muryan mace daga sama, kafin tadaga kanta taji wata tace "who are you calling Dami"? Cikin wani irin yanayi na wulakanci tai pointing Fatima dake kasa tace "that boy, Tobi's ho

use boy, Hey you don't you hear that am calling you" da sauri Fatima ta daga kanta tareda kai hannunta ta dafa kirjinta tace "me? Are you calling me" hararanshi tayi tace "with his stupid hausa intonation malo boy, go back to your side i hate seeing worker

s like you rooming about a side dinmu" dariya sauran sukayi dayan mai suna Kende tace "but the boy is cute though, with his big bald head" suka kwashe da dariya, dukansu ukun, mai suna Taye dansu yan biyune, bayan Ayobami wacce tai aure sai yan biyu, Taye

da Kende, sai Damilola wacce suke cema Dami, sai OluwaTobi dasuke cema Tobi, ahankali wacce kekan swinging chair wajen tana kwance tana danna waya tace "but deep down I miss him fa, almost 6month bamu ganshi ba I miss his stress, his stubbornness and his a

nger" hararanta Dami tayi ta tashi tawuce fuu tabar

wajen, sauka kasa tayi sabida itama kamshin girkin ya isheta dining taje tashiga bubbude hadaddun warmers din da aka jera hartakai kan warmer dake dauke da peppered gizzard da sauri ta dauki plate da spoo

n zata deba Mum data fito kenan daga kitchen tace "don't touch that food" da sauri ta kalli Maman nata rai abace tace "why"? Hararanta Mum tayi tace "because I didn't make it for you na Tobi ne" maida kulan tayi tarufe tawuce fuuuu tafice daga dakin tawuce

fada bata damu da mutanen dake fadaba tawani fashe da kuka tafada jikin Babanta ashagwabe tace "Daddy i don't like what Mum is doing to me, Mummy bata girki sai in Tobi na nan, wai yanzu dan zanci gizzard din datayi shine tahanani" daga Oba har Otun murmu

shi sukayi, Waziri yama mutanen fadan alamu dasu fita sanan Oba yay magana, dagota yayi ya share mata hawayen datake yace "common Dami, waike mesa jealous princess ce kinbama Tobi good 4yrs but kina all this eh, dan Maman shi tamai gizzard we all know he l

ikes dat idan kinason gizzard kisa kuku yamiki naki special one" makemai kafada tayi tace "nina Mum nakeso" shiru yayi yana kallonta saikawai yay murmushi yace "tashi kitafi to ganinan zuwa gida, kice nace tabaki" murmushi tayi da gudunta ta tashi tafita,

Waziri yace "Dami Dami, Dami trouble"

Agogo Sarki ya kalla yace "is almost 1, afara shirya motoci mutafi airport" gyadamaikai Waziri yayi ya kalli guard, dasauri guard din yafita daga fadan dan fara shirya motoci.

_MBM ENTERPRISE company ne m

ai zaman kanshi that are into anything computer design, graphics design, sunayin ID card, folder, files, meo, baje, sunayin jotter na biki da sauransu, sunayin customize mug da magic mug, sunayin jacket da riguna signout irin idan kun gama school, sunayin

invitation card, sunayin p-caps, sunayin throw pillows da sauran su, sunayin calendar na turenci dana larabci, dakomima har kwalaye sunayi, ko'ina kake zasu maka su aikamaka dashi, suna logo creation, suna customized links, flash da souvenirs na biki na bi

rthday na suna daza'a lika suayenku ajiki, sunayin receipt, gift box na birthday koma na menene, jama'a bari kuji indai design ne da ake amfani da kwamputa ayi to MBM Enterprise kaman sunmiki sun gama, har award sunayi, customize umbrella, key holder banda

haka all services dinsu are at a very low discount rate, super affordable, idan zaki tuntubesu zaki samesu awanan number 08106788714 kuyi saving ku musu magana ko a watsapp kokuma ku kirasu awaya._

6/26/21, 2:32 PM - My Mtn Number:

💫

_DISASTROUS LOVE_

💫



_MASIFAFFIYAR KAUNA_

_FOR BUSINESS ADVERT, PROMOTION CHAT ME M SHAKUR AWANAN NUMBER 07012181461_



✍

🏾

M SHAKUR

_Mumies akwai abinda nakeso nagaya muku, shin kunkosan like Did you know........?_

_Scent kamshi shine abu

na farko da mutane ke lurada shi idan sun shiga gidan ka ko motan ka bawani abuba?_

_Be memorable.....in a good way Mumies_

_A Fragrant, shi kamshi is like a signature, kaman wani alamune so even after a woman leaves the room, her fragrance should revea

l she's been there. Kamshi abune dake nuna kinzo waje idan ma kikabar wajen still zai nuna kinzo_

_Turare heralds a woman's arrival and prolongs her departure_

_The beauty of turare speaks to your heart and hopefully someone else's kunsan da haka Mumies?

_

_Kamshi is a word, turare is a literature do you believe this Mumies?_

_Kamshinki amatsayin ki na y'a mace tells more about you sama da handwriting dinki kinsan da hakan?_

_Mata kusaurara kuji, namiji yana iya manta komi naki amman baya iya manta kam

shin ki_

_da hakane nake muku introducing turarukan UMMIE COLLECTION dazai baki duka qualities dinan and even MORE tested by M SHAKUR dinku, suna saida turarukan daki, na jiki, na wanka, turarukan tsinke, body oils da sauran su, zaki iya tuntubar su ta wa

nan number ko awaya ko a watsapp 08186968736, dan samin karin bayani, zaku iyashiga group dinsu dan ganin duka turarukansu, zakuma ku iya following nasu a_ Instagram @UMMIE COLLECTION.

_‎Open this link to join my WhatsApp Group: https://chat.whatsapp.co

m/Fov2UbNr4CH0reP9K9zltu_

Instagram Handle dinsu https://www.instagram.com/invites/contact/?i=1c3np4d6vwqbv&utm_content=1g4qyjp

_PRODUCT DINSU_

_SANDAL EXCLUSIVE_

_SANDAL FLAKES_

_SANDAL BANGI_

_KAJIJI_

_DOROT_

_DAMBU_

_DEVINE (PURPLE)_

_REGA

L (YELLOW)

_LOVELY (MAROON)_

_DAISY (ORANGES)_

_KHUMRA_

_STAR_

_BELOVED_

_Body oils._

SIGN M SHAKUR

EPISODE 1

️

⃣

7

️

⃣

_FREE PAGE_

Wani private jet ne yay parking a Murtala Muhammad International Airport anan private jet terminal. Wani black lik

e real black guy ne kwance akan dogon kujeran dake cikin jirgin ya rufada bargo fari mai shegen laushi sabida sanyi AC cikin jirgin, yana sanye da head phone kanshi akan filo idanunshi lumshe yana dan kada kai kadan kadan yana sauraran daya daga cikin wako

kin BTS Dynamite yaran South Korean ne yanason wakokinsu sosai. Daya daga cikin baturen cabin crew dinne tazo ta taba hannun kujeran dayake kai ahankali kaman tana tada kwai tace "Sir we've arrived" dudda baiji maganantaba amman yaji tabin kujeran hakan ya

sa yabude idanunshi amugun hankali kadan, da sauri baturiyan ta janye idanunta, wasu irin big fararen shayayyun eyes ne dashi baida bakar kwayar ido rather nashi mai ruwa ruwan toka tokane, yanada dogayen gashin ido da cikakken gashin gira dakenan akwance

suna shining, wani dan karamin siririn sajen gefen fuska gareshi dakuma dan karamin gemu dabai fara tsawo ya saukaba yana kwance a gemun gashin bakin kirin suna kyalli, sai gashin kanshi da akamai kitso irin na Omalay daga keyan kuma zuwa tsakiyan kan norm

al clean askine sauti gaban kanne da kitson twisting kaman dada gajejjeru, ahankali ya yunkura yatashi yazauna hakan yasa bargon daya lulluba dashi ya sauka daga kirjinshi zuwa kafafunshi, yanada very thick body, yanada broad fadadden chest dake cike da bl

ack dark long hair, dan wani farin body hug na maza ya saka mai V neck hakan yasa kana ganin kwantaccen gashinshi da yanda kirjinshi ya fashe ya dare ya rabu ta wani kakkauran cleavage tsanagen work out, cikinshi is way too flat kana ganin 6 muscles pack

dinshi sunfito ram ta rigan sunbi rigan sun kwanta, dayake rigan nada short hand hakan ya bayyana cikakken muscles dinshi dakeda kiba ga jijiyoyi sunbi hannun tsabagen muscles dinshi, kana ganinshi kaga Oba kaman karamin shine awajen, banbancishi da babans

hi kawai shine shi baida bille amman yaron na really na my Baba born me. Yanada dogon hanci sai lips dinshi that are masculine in nature a bit thick amman so pinkish bottom lips din is pink na saman kuma baki gwanin ban sha'awa jikinshi har wani sheki yake

kana ganinshi kaga dan hutu you don't need to even ask.

Ahankali ya janye headphone din daga kunnenshi ya maidashi wuyanshi sanan ya kalleta batare dayay magana ba, hakan yasa tagane tambayanta yake metace, isace yasa bazai tambayaba, dan murmushi tayi

cikin turencin ta na turawa tace "Sir mun iso, your family are actually outside suna jiranka peep through the window kagani" dan juyawa yayi ya kalli Window, murmushi yayi for the first time daya haskaka fuskarshi yakaramai wani kyau, aduk lagos family sh

i kadaine suka isa su shigo asalin filin jirgi da motocin su azo adaukeshi yaye bargon yayi daga jikinshi sanan yacire belt din dake waist nashi yamike tsaye, baida wani tsayin kirki amman kumaba gajere bane baida kiba but he is a full thick man yanada thi

ck thighs ga dan gwamen kafanshi dat made him to look way beyond over sexy, he looks so so cute and damn charming, yana sanye dawani ash color sweat pant designers danna Nike ne ajikinshi, devise sandals ne akafashi na hermes baki, wayanshi kiran IPhone 1

2 pro max ne yadauka batare dayabi takan sauran kayanshi dake cikin jirgin ba yay hanyar kofa, juyowa baturiyan tayi tabishi da kallo barinma ass dinshi daya fum fun yacika sweat pants din chan ciki tace "oohh, Dear Lord! this black guy is way tooo sexy my

lorddd!!" miyau tahadiye tabishi da sauri tacigaba da kallonshi yanda yake sauka daga matattakalan jirgin.

Guards din gidansu da already suna gaban jirgin suna jiran saukowan shi ne su shiga su kwaso kayanshi suka sube akasa ganin yafito. "Angaida Arem

o (Prince) din land dinmu daya yalwatu da kayan itatuwa, barkanka da zuwa d'a ga Oba na lagos, takawanka lafiya magajin gidan saurautan nan, tafi ahankali a isheshenka, sangartacce jininka yabaka, Babanka Sarki, Baban Babanka Sarki, Baban Baban Babanka ma

Sarki....." ko kallonsu baiyiba yawuce abinshi yana tafiyan nan kaman namiji idanunshi akan mahaifinshi dayay shiga na alfarma nazo agani yafito daga mota tsaye rikeda sandar sarautan shi yana kallon dannashi murmushi fal fuskarshi hakama Otun, yana zuwa w

ani irin rungume Babanshi yayi yace "Daddd!" Wani irin zaki da dadin murya yakeda shi dazai iya saka bacci, cikin wani irin farin ciki uban yaciroshi daga jikinshi yabama Waziri sandarshi yakai hannayenshi biyu yakama fuskar yaron yana kallonshi cikin hars

hen yarbanshi yace "why haven't you been eating eh OluwaTobi? Jibi yanda karame saiwani mummurdewa kake kana maida jikinka something else, ni wlh bansan wanan workout dinfa tsotse maka ruwan jiki yake haba now Tobi" cire hannayen Baban nashi yayi daga fusk

arshi yanadan dariya cikin harshen turenci yace "but Dad a footballer needs to work out you know" "my friend speak yoruba to me tahakane zaka zama sarki when u cannot properly communicate in your mother tongue" Oba yamai maganan da turenci hakan yasa Tobi

yasake smiling yace "emabinu (no vex) Daddd" yay maganan ashagwabe dayasa Oba yasake kama fuskarshi yamai peck a forehead yace "I love you my son" peck shima yama Baban mashi yace "love you too Dad" sakin Baban nashi yayi dat was still holding unto him tig

ht ya kalli Otun dake kallonsu yana murmushi yace "hey second Dad" da sauri Oba yace "is that how to greet OluwaTobi wai mesa America ke batamana tarbiyan yarane"? murmushi Otun yayi ya shafaa kan Tobi in a caring way yace "hope you are good no any injury

ko daga kwallo" gyadamai kai yayi yace "yes second Dad" wayan Oba ne yay ringing guard dake rikeda wayan yazo ya tsugunna yabama sarki yana kallon wayan yace "let's go kafin Mamanka ta kashemin waya dakira" motar suka shiga Waziri dake zama abaya da sarki

saida ya shiga gaban mota shida guard dake tuki, Sarki ya shiga baya da danshi, instead of Tobi ya zauna kwanciya yayi yay filo da kafar Babanshi yaciro wayarshi yana cireta daga flight mode, Babanshi kuma nabin yaron da kallo yana shafa kanshi, bai damesh

i ba ganin tabe tabe yakeda waya yana murmushi baida burin daya wuce yaga yaron na farinciki.

Har sukakai gida yana jikin Babanshi yana wasa da waya, saida motar yay parking sanan Oba yakai hannunshi ya karbi wayan cikin yare yace "is time for famil

y now, this phone kasheshi zanyi sai gobe zaka karba" yabama guard dat is incharge na wayanshi yace "ka kashe harda nawa ma the whole of today is for my Son, no phone calls no meeting just OluwaTobi" murmushi Tobi yayi aka budemusu kofa suka fito yana kal

lon gidan yanda aka gyara gidan akai decorating ana jera chairs a compound din danyau akwai kallon match din daya buga jiya, yaune kowani bawa da yara na gidan keda privilege na zama gu daya tareda sarki da waziri da iyalensu duka.

Waziri kadaine yaw

uce fada dan sarki will be unavailable shine zaiyi attending to everyone shikuma mai Martaba da Tobi sukai flat din Mamanshi.

Bude musu kofa akayi Tobi yafara shiga Oba biyeda shi, yayinshine su uku zaune akan kujera a falon suna sanye da kananun kaya

as usual ko kallonsu baiyiba daidainan Mamanshi tafito daga kitchen cikin shiga ta alfarma tana ganin Tobi tasaki ihu ta ijye abinda ke hannunta kan dinning da sauri ta taho tace "Son, Tobi haaaaa mawole rora, boni siworera okurin se dadani ojuonè OluwaT

obi (sannu da zuwa maraba lale, yi tafiya ahankali, hope ba gajiya ya hanya, kasauka lpy OluwaTobi)" tai maganan tana rungumeshi sosai kaman zata cinyeshi Oba ya tsaya yana kallonsu, ahankali yace "i miss u Mum, where's Anty Funke" dagokanta Mum tayi tana

kara kallonshi tace "anjima kadan zatazo" tabishi da kallo sanan tace "haaa Tobi nifa banson wanan budewan nan dakake yi kana wani mummurdewa kalli cikinka bakacin abinci" murmushi yamata baice komiba ta kalli yayyinshi dasuka dauke kai kaman basu ganshi b

a tace "bakuga kanninku bane" sanan ta kalli Baban su tace "honey are you seeing what this girls are doing to their little brother" wani kallo mahaifin nasu yamusu hakan yasa suka tashi badan ransu yazoba sukaje zasuyi hugging nashi saida yabari daidai sun

zo sanan yawani juya da sauri Mum tarikeshi tace "baka isaba oya hug your sisters" Taye ne tafara hugging nashi tace "welcome kiddo" wani kallo yamata sanan Kende, hugging nashi tayi tace "welcome back home stubborn boy" wani kallo shima yamata, sai Dami w

acce itace asalin kawar fadan nashi abunku da sako da sako, hugging nashi tayi tace "welcome small baby" baikulata ba shima daga Oba har Olori tsayawa kallon abinda yaran nasu sukayi.

Ahankali yawuce ya zauna yace "Mum i am hungry" karasawa mahaif

inshi yayi shima ya zauna a dinning, matanma duk suka taho suka zazzauna, dayake yau mussaman sabida Tobi Mum ta shiga kitchen yasa babu ma'aikata ko daya adakin, shi Mum tafara serving tazubamai white rice da gizzard source sanan tazubama mahaifinshi ama

la da ewedu da begiri sanan ta zauna kowa ya shiga deban abinda yakeso, plate din Dami ya kalla yaga tazuba moimoi da Gizzard source, dan murmushi yayi sanan ya kalli Mum da Dad ahankali ashagwabe yace "Mum ni plate din Dami nakeso..." bai dire maganan sh

iba Mum ta kalli Dami dakemai wani mugun kallo tace "Dami give ur junior brother saike ki debi wani" wink yamata da ido itakuma Dami kaman jira take tace "wlh bazan bashiba, ai akwai a warmer yatashi yadeba sai dole nawa dana zuba zan faraci zan bashi" gan

in zasu fara hayaniya yasa Dad yay gyaran murya yace "ku natsu" ya kalli dukansu yace "Taye, Kende, Dami and OluwaTobi, I don't like rayuwan dakukeyi, tun ina kallon abin as yarinta ne yanzu kunyi girma but still ahaka kuke

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login