Showing 120001 words to 123000 words out of 158622 words

Chapter 41 - MASIFAFFIYAR KAUNA COMPLETE

/>
️

⃣

3

️

⃣

THIS BOOK NAKUDI NE KIKA KARANTA BAKI BIYABA BA

N YAFEBA. CHAT ME UP ANAN 07012181461 IDAN KINASON KISAYA

OR PAY 500 INTO 3107021073 AISHA MUHAMMAD FIRST BANK SAIKI TUROMIN EVIDENCE OF PAYMENT ZUWA WATSAPP NUMBER NA DANNAI ADDING NAKI A GROUP DIN DISASTROUS LOVE

_ABUJA_

Gidan gabaki daya cike

yake Imam ne kawai bayanan shima yace gobe ko jibi zai dawo daga India, tunda su Rahma sukai hutu suka dami Babansu saiya kawosu Abuja hakan yasa kawai ya lodosu a mota harda Maman su tunran Friday suzo, in yaso suma saisu kwana ranan Sunday saisu wuce su

bar yaran, Zara data kara kyau tagara wayewa, takara kiba, hips dinta sun fito boobs dinta ma haka sun kara cika riga, sosai, itama daidai tayi hutu kenan sun gama exam na first semester year 2, sauranta duka duka baifi 5nonths ba tagama ND dinta and she's

really doing good a boko hardama haddan datake zuwa, tana bala'in jin kunyan Ammi da Abban su, amman sauran mutanen Family batajin kunyansu, tana ganin su Rahma suka fara yawo daga dawowanta daga school.

Yau Saturday, misalin karfe 11 na safe, daga

Ammi sai Abba, Granny da Mum da Dady ne kawai a falon sunashan shayi suna hira, yaran kuma dukansu na side din Kaka, wayan Dad ne yay kara hakan yasa ya yunkura yadauki wayan dagakan centre table ganin wanda yake kiranshi yasada sauri yatashi yatafi sama

sabida da hayaniya a falon, yadan jima saikuma ya sauko yana kallon yayanshi Yace "Yaya" dasauri duka yan falon suka kalleshi, karasowa yayi yazauna ya kalli Granny yace "kirana akayi daga Villa, ance agayamin na shirya inada manyan baki gobe cikinsu akwai

presidential Aids saikuma Oba of Lagos da Sarkin Kano" jin Oba of Lagos yasa Granny tace "Oba of Lagos kuma kodai bakaji da kyau ba"? "Wlh abinda akacemin kenan, meya faru? Wlh gabana yafadi" girgizamai kai Abba yayi yace "da izinin Allah alkhairi ne, bab

u abinda yafaru, Fatima da yanzu tama manta da gidansu meto zasuzo suyi sunmasan tana nanne, wani abune dai daban halan na harkokin ku na siyasa, Allah yakaimu goben" ahankali duk sukace Amin saikuma suka cigaba da hiransu har yamma, washegari sanin manyan

e zasuzo yasa duka yan gidan harda yaran su Zara duk aka shiga kitchen dasu Mum aka fara girke girke wanda yakamata yayi dan ankirashi musamman aka gayamai manyan baki zasuzo daga gidan shugaban kasa 10 suka gama komi yaran suka koma side din Granny bayan

an gyara falon tass.

Karfe shadaya suka farajin jiniyan motoci dayasa kowa har yaran akadan firgita aka fito, Abba da Dad dasuka saka manyan kaya Gizna ne sukace ku koma ciki bakin mune sanan sukasa gateman yabude gate aka shigo da motoci

kusan 15

cars, duk girman compound din saida yacika da manyan motoci, ga yan sanda, sojoji da bindigogi aka bude musu kofa, chief of Staff yafara fitowa, sai Vice president, sai Sarkin yarbawan Lagos, sai Sarkin Kano, saikuma Sarkin Lagos daya fito cikin wata mah

aukaciyar kasaitacciyar shiga sai Dami, saikuma chan last motar sukaga Baba yana sanye da yadi mai kyau shida wani Lawyer shima sai ware ido yake dag gani baida information akan any of this, gaishe gaishe aka shigayi cikeda girmamawa irin gaisuwan masu han

nu d shanu, sanan Dady yamusu iso zuwa babban falonshi, securities da guards kuma duk suka tsaya a compound suna gadi, zama sukayi akan kujera Mum da Ammi dasuka saka manyan mayafai suka shigo suka gaidasu sanan suka saka yan aiki na kawo kayan kwalama shi

dai Abba na kallon Baban Zara dashima kallonshi yake yana mamakin haduwan su, shigowa Granny tayi falon cikin shiga ta alfarma itama ganin Malam Muhammadu yasa tasha jinin jikinta tana kallonshi shima haka, gaisawa sukayi tanemi waje ta zauna, su Ammi zasu

koma sama Vice yace "dan Allah kudawo ku zauna wata mahimmiyar magana takawo mu" dawowa sukayi duk suka samu waje suka zauna kana ganin falon kaga bunch of educated rich people band Baba da kalanshi yafita daban.

Gyaran murya Vice yayi cikin magana i

rin ta masu kudi kuma manyan masu mulka Nigeria yace "kaman yanda kuka sani am the vice president of Nigeria and awanan zaman shugaban kasa nake representing, duk abinda zaku gani nayi anan ina yinshi ne amatsayin shi" yasake yin shiru sanan yace "nasan za

kuyi mamaki kun ganmu saikuma ga Oba of Lagos, gakuma Baban Fatima damuka lawyer yataho dashi bad son ranshi ba daga kano da safen nan" yasake shiru yace "banso nai going into details but I assure you Oba of Lagos ya sanardamu komi tundaga kan yanda Fatima

ta shigo gidanshi a matsayin namiji da yanda suka samu suka fitarda ita waje ta hanyar nuna yamutu wanan maganan ana maganan abinda yafaru kusan shekara biyu kenan, Fatima tayi rayuwa agidanshi na kusan wata shidda wata biyar da satittika" yasakeyi shiru

sanan yamika hannu, Oba yabashi waya, ahankali ya kunna wayan yay playing video Tobi dayake nan kaman mahaukaci yana kiran sunan Fatima yabama Dady, karba Dady yayi da sauri yabama yayanshi shina dubawa yayi saikuma yacire ido yamikama Granny, itakuma sait

ahau kuka dan Granny nada tausayi tasan miye ciwo tayi ciwuka dabata taba sanin zata kawo yau dinan araye ba, saisa koyaya mutum ke ciwo take tsananin tausayinshi, Vice yace "sama da shekara daya kenan da aka gayama OluwaTobi Tajudeen cewa Fatima tarasu ha

ryau ahaka yake babu improvement babu kalan likitan dabasu gani ba amman abu daya cewa suke yana going emotional trauma bazai taba samin lafiya ba saiya sami abinda yakeso" yay shiru yace "akwai abu daya a duniyan nan damutane da dama basu gane ba, fara al

aka that's beginning of any relationship might not be beautiful, kaman yand shigowan Fatima da rayuwanta a lagos wasn't beautiful rather it was DISASTROUS, amman yanzu wanan disaster ta haifar da strong love dazaiyi yielding to something very beautiful, ab

ubuwan dasuka faru abaya duk mudauke su as kaddara munxo yau wajenku da kokon baranmu munaso kubamu yarku aure dudda munsan cewa likitan danku yace mana shine zai aureta amman ku taimaka ku duba condition din yaron nan, munaso abamu yarinyar adaura auren y

au dinan dan Allah" shiru kakejin dakin kaman ruwa ya cinyesu, hakan yasa Oba yadauka shima cikin harshen turenci yace "ada ban yarda da kaddara ba, amman shigowa Fatima gidana yasa na yarda da ita yasa na cire duk wani believe danake dashi na culture nay

ar, I regret komi, and I am sorry for any wrongful act damuka ma yarku" yay shiru

shima Sarkin kano yadauka yashiga bada hakuri, duk shiru sukayi suna kallon yanda manyan mutane kebasu hakuri yau dudda idan ka kalli abun da idanun basira zaka gane basu cut

arda Zara ba, wlh, ayanda Zara tai breaking rule na gidansu basu mata komi ba dan they have right suyi kome sukaga dama da ita itace tai laifi ta shiga gidansu as an imposter but basuyi ba, gabaki daya mai laifin da wanda ya cutarda Fatima aduniyan nan kak

af mahaifinta ne, hakan yasa Abba tunda shine Babba ya kalli Baba yace "Kaine mahaifinta mekace" wani mugun kallo Granny tama Abba, yadauke kai, Baba dayagama batarai yace "nifa banmasan menakeyi anan ba, nagaya muku niba y'ata bace, duk wanda kukaga dama

ku dauramata wanan ba matsalata bace" daukekai Abba yayi sanan yamaida kanshi ya kalli bakin nashi yace "mu iyayene marasa tauyema yara hakkin su, dan haka kafin nace wani abu zan kira Fatima nan gabanku gaban kowa tafadi wanene takeso, kome takeso shi za'

ayi" sanan ya kalli Ammi yace "kira mana Zara Ammi" gyadamai kai tayi ta tashi tana gyara Mayafinta tawuce tafita zuwa dakin Kaka, Zara tasamu dasu Rahma dukansu afalo suna wasada throw pillows, murmushi tamusu tace "banga laifinku ba kunga kakar taku bata

nan ne dole ku maida mata da daki arena, Zara dauko mayafinki kizo" da sauri ta tashi tana murmushi tana sanyeda wata doguwan riga na atampa mai kyau kanta daure da dan kwali, dakinta tawuce tadauko peace gyale dan kayan da peace tayafa gyalen Ammi tawuce

tafita tabi Ammi da sauri tana kallon yanda securities suka cika compound din, ido da ido datayi da head Guard dake kallonta yasa gabanta yay mummunan faduwa, ahankali Ammi tabude kofan tashiga itama tabita ganin yand duka falon aka dagokai ana kallonta ya

sa dawani irin sauri ta sauke kanta kasa, rawa jikinta yafara ganin Oba, gakuma Babanta dasukai ido biyu dashi, ganin takasa tafiya yasa Abba yace "zonan Zara" ahankali ta taka kafarta tashigo har zuwa inda Baba yake tazauna akasa tareda lankwashe kafa gab

anta nafaduwa ahankali cikin siririyan zazzakan muryanta dake rawa sosai tace "gani Abba" wayar ya kunna mata yabata wayan yace "kalli videos dinan" ahankali takarbi wayan ganin Tobi kaman mahaukaci yana kiran sunanta adakin da aka kulleta yasa takai hannu

nta tadaura kan baki tana hana kanta kukan dataji yataso mata, saiga hawaye sharrr yasauka kan wayan, ganin haka yasa ahankali Baba yakai hannu yadauki wayan ya ijiye gefenshi ya gyara zama yace "Fatima Zarah zan miki tambaya tsakani ga Allah inaso kifadam

in gaskiya, karkiji kunyata ko kunyan kowa adakin nan" sanan yay shiru yace "tsakanin Tajudeen dakuma Imam wakikeso?" Shiru tayi ko dago kanta batayi ba saikuka mara sauti hawaye na sauka kaman anbude famfo, akaro nabiyu Abba yace "wakikeso cikinsu Fatima

Zara"? Shiru nanma sai kuka, akaro na uku yakara cewa yace "wakike so cikinsu biyun" nanma kasa magana tayi, murmushi Abba yayi yace "tashi kitafi" tashi tayi da sauri tawuce tafita tana kuka Dami ta tashi da sauri tabita.

Abba yamaida hankalinshi kan

su yace "kasan yaran mu na hausa nada al kunya" sanan yajuya ya kalli Granny asanyaye kaman yana mata magana da idanu, gyadamai kai tayi, yasake juyawa ya kalli kaninshi shima gyadamai kai yayi sanan yajuyo ya kallesu, yace "nazabama Fatima danku a matsayi

n miji, dan yafi bukatarta kan d'ana, Imam yarone natsasstse mai kuma hakuri da hankali, am sure he will understand kuma koshine ayanda yakeda tausayi zaibarmai, inyazo yaduba cikin dangi yanemo wata" dasauri Oba yatashi hakan yasa Abba yatashi shima yana

zuwa kawai suka rungume juna Oba ya kankameshi yace "thank you, thank you I will not forget this gesture" the happiness on his face was everything Granny dasu Mum nata

murmushi sun basu tausayi shidai Baba na zaune rashin abace, saida aka gama rungume rung

ume sanan Abba yace "saidai wani hanzari ba gudu ba" duk aka natsu yace "yarinyar nan yanzu xata shiga second semester ND two, tana final year, gaskiya zanso tagama school nan da 5month sanan ayi auren" da sauri Oba yace "muyi akidun nikka yanzu, mu daura

musu aure but zata cigaba da zama anN a hannunku kawai zamuyi ne dan hankalinshi ya kwanta ya warke, but mu daura musu aure, in yaso bayan tagama makarantan nan da 5months ko 6 to be exact sai ashirya gangariyan biki na alfarma, kafin nan shima ya warke s

aiyazo gaisuwan iyaye ku ganshi akara sanin juna kun yarda" Granny tace "inhar hakan zaisa yasami lafiya ba matsala adaura auren kawai, ayi hotuna anunamai, Sarkin Kano ne cikin barkwanci yace "ashe nai basira dana taho da kayan daurin aure" yakira bafaden

shi yace afara shigo da kaya, kafin kace me falo yacika da goro sweet tabarma da sauran su, Baba dudda bai soba haka aka sakashi waliyyin Zara, aka kira guards da all securities din suka shigo, Abba shiya daura aure tsakanin OluwaTobi Tajudeen Adewale da

Fatima Zara'u Muhammad akan sadaki miliyan goma, wanda Sarkin Kano da Vice suka bada as tasu gudunmawar, Oba yakasa shiru sai murna bakinshi har kunne, take aka shafe fatiha securities suka fice bayan kowa ya debi su drinks dakomi son ranshi.

Ga

nin Fatima tashigo daki da gudu tana kuka gawata nabinta abaya yasa duksu Rahma suka juyo da Rayyana suna kallonsu, corridor tayi tabude kofan dakinta ta shiga da sauri itama Dami da sauri ta shiga ta maida kofan tarufe, tsugunnawa Fatima tayi agaban gado

tana kuka sosai zuciyarta nawani irin rawa, ahankali Dami takarasa kusada ita hannunta tadaura akan gyalenta hakan yasa gyalen dake gabda zamiyowa yazamiyo tareda dan kwalinta gashinta yawani irin zubo dayasa Dami ta kalli kan takasa daurewa tace "Wow!" Sa

ikuma ahankali tace "Is this your hair Fatima"? Saikuma gently tadago Fatimar takai hannunta tagoge fuskanta tass tace "Fatima i want to sincerely apologize to you kan duk abubuwan danamiki abaya, ki gafarceni, duk kishi ne da tunanin banza kan kanina yasa

nai haka, haka and I know kinason Tobi dan haka kidena kuka I promise you I will take care of him xaiji sauki and he will come here and get you" ahankali tadaga kanta takalli Dami gyadamata kai tayi tace "i promise he will be fine" ita kanta batasan mesab

a but samin kanta tayi da fadawa jikin Dami ta kankameta rungumeta back Dami tayi, tana feeling her brothers love in Zara's heart, aikowa akayi akirata hakan yasa ta tashi, itakuma Granny ta shigo rikeda babban mayafi ta kalli Fatima tace "muje ki gaida Ba

ban mijinki" kallon Granny tayi cikeda rashin ganewa, Granny tayafa mata gyalen tareda lullube mata fuska sanan tafito da ita sukai falo, har gaban Baban Tobi takaita tace "ga matar kunan" ga mamakinta saitaga Oba yatashi yadagota tareda rungumeta sanan ya

bude gyalenta kadan yamata peck agoshi yace "welcome to the family daughter inlaw" aka shiga daukansu hotuna, dan satan kallon Babanta tayi taga yadauke kai daurewa tayi tahana kanta da kuka duk yanda sukai da ita binsu take tai zuru zuru haka aka yiyyi ho

tuna dabatasan adaddinsu ba bamatasan a ina aka samo masu hotunan ba...... kafin kaceme zokaga headlines da blog stories Son of Oba of Lagos ties the knot with a northern lady secretary, daddan sarkin Lagos ya auri bahaushiya yar arewa ba'a riga an sanar d

a ranan

daza'ayi kayataccen bikin ba amman andaura aure secretly inda manya manya da sarakuna ne kadai suka hallaccidaurin auren.

Karfe biyu bayan anyi salla tarene suka tafi itakuma Fatima data kasa daina musu kuka sabida komima ciki harda yanda

Baba yaki kulata harya tafi ko kallonta baiyiba akace ta tafi, sanan suka gyara zama a falon yace "I hope kunyi understanding decision dina, dudda banjin Imam nasan zai fahimcen" Ammi ne tace "wlh babu komi nidai awurina matar mutum kabarinsa Allah yayi ba

tashi bane" duk ijiyan zuciya aka sauke sanan ya kwashe kudin sadakin 10m yaje har gaban Granny yace "Mama Zara yarki ce, ke kika kawo mana ita rayuwan mu, ga sadakin ta nan kirike, nida Ibrahim zamu mata kayan daki da kudinmu amatsayin mu na yaranki, wana

n duk yanda zakiyi dashi kiyi" shiru Granny tayi tana kallon yaran nata saikawai tabudemai hannu shida Ibrahim din rungume su tayi tashiga musu addu'a don suncika yara yan halas, sanan tasake su ficewa sukayi abinsu falon yarage saura matan kadai, Granny t

a kallesu tace "zamuma Fatima hadadden usulin gyaran jiki dag gobe za'a fara, wanan da bayerabe zata aura dole mu gyara yarmu" Ammi tace "hakane" sanan suka shiga planning yanda za'ayi za'a hado kayan shaye shaye tanasha daci, dana zama dana tsarki da tur

are, za'a hadamata ta tafidasu school ma, in yaso bayan tai final exam tadawo gida sai adauko yar Malaysia.

Karfe tara na daren ranan jirginsu Oba yasauka a lagos, motoci sukazo suka kwashesu sai gida, ana parking Dami tafito da gudu tana ihu, tun

kafin takai flat dinsu su Mum suna fito dasu Dami suna lpy, cewa tayi "niku matsamin Tobi zan fara fadama good news dinan" tashiga falonsu da gudu suka biyota, ganin bata ganshi ba yasa tajuyo Mum tace "yana bedroom dina" da gudu tai stairs tabude dakin M

um dinta ta shiga Tobi tagani kwance akasa yay lakur kaman kamai kuka, wani irin ihu tayi tafada kanshi tace "Tooobiiii am so happy for you look at this" tadagashi da sauri tabude jakanta taciro wayarta ta cillar da jakan tabude gallery ta shiga pics din d

atama Zara dabama tasan tamata ba, takai wayan saitin fuskanshi tace "look is your Zara, she's alive, Zara is not dead, Zara is not dead Tobi look at her" ahankali ya karkatar da idanunshi ya kalli screen din wayan ganin Zara kan screen din takai hannu tan

a goge hawaye kusada babanshi yasa yawani irin fizge wayan da sauri yana zooming hoton yana kallonta da kyau kaman mahaukaci sanan ya kalli Dami yadaura hannunshi kan wayan yace "Zaaaa......ra"? Gyadamai kai Dami tayi ahankali tana hawaye tace "yes is Zara

, and she is now your wife, anyi Akidun nikka" wani irin ihu su Mummy da Taye sukayi, Mum datake musulum musulum gatanan kaman chrismus batasan lokacin data zube akasa tai sujjada ba, saikuma ta tashi takama rigan jikinta tashiga rawa sosai tanajin dadi y

aran suka shiga tayata Tobi kuma sai kallon hotunan Zara yakeyi.

Dakin Dad yabude yashigo Tobi yadaga kai yakalleshi shiru, ahankali Dad yakaraso gaban Tobi yazauna hakan yasa sauran suka natsu da rawa, hannunshi xaya Dad yakama sanan yakai hannunshi

kan fuskarshi kafin

ahankali yasakinmai peck a forehead yace "Tobi i know u can hear me, I am sorry for hurting you and for making your life this miserable, but karshen wahalan yazo" yanunamai wayan yace "you are officially Zara's husband, anyi akidun nikk

a, tana final year the main walima grand wedding will be after 5month from now bayan tagama exam, now what I want from you is" yadanyi shiru sanan yasake sakinma yaron peck a kumatu yace "your Dr daka kora will resume tomorrow, zai cigaba da maka treatment

Zara can't see you like this zata iya guduwa, you need to be fine, be eating, kadena kwanciya akasa haka and change your clothes idan ka warke tass zan kaika har Abuja kaje kaga matarka okay" bin bakin Babanshi yakeda kallo yagane all

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login