Showing 87001 words to 90000 words out of 158622 words

Chapter 30 - MASIFAFFIYAR KAUNA COMPLETE

motan yamika mata hannunshi ahankali takama hannunshi yaji hannunta zufa sosai, saukowa tayi yakai hannunshi p-cap din ya gyara mata duk yakareta daga jikinshi sanan yarike hannunta suka fara tafiya dadan sau

ri sauri duk set din guards din dazasu zo gaisheshi kafinma suzo zaimusu hannu cewa bayaso cikin ikon Allah sukai flat dinshi har sama yakaita sanan yabude mata wani daki dake facing nashi yace "this is your room henceforth always stair indoors, if anybod

y comes dayake yaganki maybe Dad or mum wear your stuff suna cikin wardrobe din dakin kafin kifito ki gaidasu kina komawa saiki cire" gyadamai kai tayi ahankali saikuma ahankali tace "thank you Sir, May Allah bless you" juyawa yayi kawai ya sauka yana murm

ushi itakuma ta kalli dakin, dakin yahadu sosai bana wasaba bakin gado tasamu tazauna sai gashi ya shigo da kayanta tabishi da kallo harya wuce yafita tana mamakin mesa yake fama da ita haka he's so good.

Wuraren 9 taji anyi knocking saikuma aka bud

e kofan yashigo yana rikeda tray, daga kofa ya tsaya batare daya shigo cikin dakinba yace "come" tasowa tayi ahankali cikeda kunya dan babu dan kwali akanta harta karaso gabanshi ta tsaya, batare daya bata abincin ba cikin murya yar karama yace "se ooje am

ala"? Da sauri tadaga fuska ta kalleshi dan this is the first time ever dadai take taredashi taji yay yare, kowaye zai mishi magana da turencin nan nashi mai dadi yake reply, yanda take kallonshi haka yake kallonta shima hannunshi daya yazare daga tray din

ahankali yakai saitin idanunta dasauri ta lumshe idanun tasaki dan karamin murmushi ahankali tace "I didn't hear what you say sir" murya chan kasa kaman wanda zaimata whispering abu yace "open your eyes lemme tell you wat I said" gently tasake bude idanun

ta dasukadan kankance tadaura akanshi, wani irin yirrrrr yaji amman yadake, dawata kalan calm voice yace "I said zakici Amala"? Gyadamai kai tayi ahankali batare datai magana ba hakan yasa yabata tray din ahankali takai hannayenta ta karba sanan yace "gud

night" gyadamai kai tayi yawuce yafita tareda rufomata kofa.

Komawa tayi ta zauna taga amala ne ewedu dakuma pepper soup sai ruwa da drink, sosai taci dantaji babu yaji abin yamugun bata mamaki ya akayi babu yaji tass tacinye ta tashi tashiga bayi ta wa

nko hannunta taji dadin dakin sanan tazo tasaka sakata akofan tashiga bathroom din dataga anzuba mata kayan wanka dakomi harda cream ba Neutrogena, tai wanka sai kamshi take sanan tafito ta kwanta tadanyi bacci har zuwa 2 ganin takasa bacci kalaman Baba s

ai mata yawo suke akai yasa tasake tashi ta zauna tabuga tagumi tana tunani takasa yarda ita ba yar Baba bace bayan ance suna kama, ganin damuwan zai dawomata sabo sai kawai ta shiga tadauro alwala tazo tafara salloli, sai wajajen 3 darabi bacci yakwasheta

, bata sake tashiba sai six alwala tashiga bayi tadauro tafito tai sallan sanan tazauna tai azkar kafin tafata karanto Al'Qurani daka dan bataga Qur'aniba.

Kaman amafarki yaji wani irin kira'a mai dadi na ratsa kunnenshi hakan yasa yabude idanuwan

shi tass, tashi yayi yazauna yana saurara dudda bada karfi takeji but yana jinta sama sama, ahankali yasauka daga gadonshi yawuce yashiga bayi, for the first time arayuwanshi yau baiyi wanka ba kawai alwala yadauro yafito ya shiga closet yadauki dadduma ya

fito yahaukai yay salla sanan ya sallame yatashi ahankali yabude kofa yafito, knocking kofar dakinta yayi, tanakan dadduma taji anyi knocking hakan yasa ta tashi tana sanye da hijabinta bude kofan tayi suka hada ido saukar da idanubta kasa tayi tace "good

morning Sir" batareda ya amsa ba yace "zan fita jogging, stay inside okay" gyadamai kai tayi ahankali yawuce yatafi ta maida kofan tarufe takoma kan dadduma tana zaune tacigaba da karatu taji yabude kofanshi yafito ya sauka kasa yabude kofan falo yafice, t

ashi tayi dagakan carpet din ta shiga tattare dakin da babu abinda yasame shi sanan tazaua tai shiru, tunani tayi ai babu mai shigo part dinshi da safe barinma yanzu da ansan yatafi jogging bari taje ta gyaramai bedroom dinshi, bude kofa tayi tafito sanan

tashiga dakinshi bayi tafara shiga dataga yay messing up tahau gyarawa saida ta gyara bayin tsafa tagoge komi tai mopping dinshi kal sanan tafito tashiga closet dinshi hakanan takeji now morethan ever she want to work for him she wants to make him happy, s

abida yanada kirki he helped her, he helped her life, yarufa mata asiri, one bye one take tattare kayan dataga duk yazubo dasu daga hanger kasa kana ganin kasan wasu kayan yake nema saisai yay messing dakin up haka, ita mamaki abin yake bata gashidai dan g

ayu amman babu abinda ya iya, tayi nisa sosai agayaran tana arranging kayan nashi da kusan dukane yazubo dasu kasa taji anbude kofan bedroom dinshi anshigo muryan mace na. "Hey Babe, I've been calling you boyfriend baka dauka wayana ba" shiru tayi tabi dak

in da kallo ganin babushi aciki, gadai gadon ahargitse, tana sanye da digon stock jean blue daya kamata sosai dawani riga mai spaghetti hand fari datai zanzaro da jean din asamanta tasaka belt, kayan sun amsheta kafanta sanye da dogon heal tana kamshi sosa

i, tasaka braided wig dasuka zubo har waist dinta tai kyau sosai tana rike da expensive Hermès handbag dinta da iPhone 12 pro max dinta a hannu tana kalle kalle, shigowa tayi ta zauna akan gadon tasake daga murya tace "baby are you in the bathroom come out

, can't wait to kiss you" .....

Sosai gabanta kewani irin faduwa jin muryan mace wacce batasan kowaye ba, ahankali ta ijiye riganshi dake hannunta batare datai making any movement ba tafara kalle kalle tana neman inda zata boye, closet din wandonshi

ta kalla dayafi kowani closet tsawo sabida a tsaye ake sagala wandunan batare da an linkesu ba, dasauri taje wajen tahau ta shige tareda tsugunnawa taboye bayan wandunanshi tana taushe bakinta sabida tsabagen tsoro......

......

Gajiya tayi da zama jin

shiru ta tashi tai bathroom din tasa hannu tai knocking tace "baby are you in there"? Shirun dataji yasa tabude kofan bayin ahankali bata ganshi ba hakan yasa tai tsaki tabar bayin abude tazo wajen door din closet din, budewa tayi bataga kowaba sai kayans

hi rigunan shi akasa, dan tsaki tayi tace "Babe, haryau Tobi bai iya aikin komiba, I am sure kaya yake nema yazubo da kayanshi haka" shiga cikin closet din

tayi, Zara takara taushe bakinta tana binta da kallo tadan space dakenan in between wandunan shi dak

e wajen taga ta tsugunna ta kwashi rigunan ta sakalasu a hanger ta makala a karfwn makalasu, sanan tabi dakin da kallo tana murmushi tace "perfect my prince" sanan tajuya zata fita......

Kaman daga sama taji kaman hannu ko jikin mutum ne a kafafunta

data tankwashe tadaura kanta akansu, da farko tadauka imagination dinta ne, saikuma chan taji movement din abu mai nauyi da sanyi, dakuma kurzunu kurzunun fata akan kafarta, wani irin mahaukacin ihu tayi dayasa Ayoka daharta bude kofa ta firgita sosai zat

a gudu tajuyo, daidai Zara tawani irin fado kasa da gudu daga cikin closet din hakama wani katon

🐢

kunkuru ya sauko kasa shima, ihu tafashe dashi itama Ayoka ta kwada ihu dan acewanta witch ne da dandanta tortoise suka fado daga sama, dama gata fara kaman

albino, ihu da Tobi dake shigowa kenan da saurinshi ganin motan Ayoka dayayi yasa dawani irin gudu yabude kofar dakin ya shiga.

_Mumies akwai abinda nakeso nagaya muku, shin kunkosan like Did you know........?_

_Scent kamshi shine abu na farko d

a mutane ke lurada shi idan sun shiga gidan ka ko motan ka bawani abuba?_

_Be memorable.....in a good way Mumies_

_A Fragrant, shi kamshi is like a signature, kaman wani alamune so even after a woman leaves the room, her fragrance should reveal she's be

en there. Kamshi abune dake nuna kinzo waje idan ma kikabar wajen still zai nuna kinzo_

_Turare heralds a woman's arrival and prolongs her departure_

_The beauty of turare speaks to your heart and hopefully someone else's kunsan da haka Mumies?_

_Kamshi

is a word, turare is a literature do you believe this Mumies?_

_Kamshinki amatsayin ki na y'a mace tells more about you sama da handwriting dinki kinsan da hakan?_

_Mata kusaurara kuji, namiji yana iya manta komi naki amman baya iya manta kamshin ki_

_da hakane nake muku introducing turarukan UMMIE COLLECTION dazai baki duka qualities dinan and even MORE tested by M SHAKUR dinku, suna saida turarukan daki, na jiki, na wanka, turarukan tsinke, body oils da sauran su, zaki iya tuntubar su ta wanan number

ko awaya ko a watsapp 08186968736, dan samin karin bayani, zaku iyashiga group dinsu dan ganin duka turarukansu, zakuma ku iya following nasu a_ Instagram @UMMIE COLLECTION.

_‎Open this link to join my WhatsApp Group: https://chat.whatsapp.com/Fov2UbNr

4CH0reP9K9zltu_

Instagram Handle dinsu https://www.instagram.com/invites/contact/?i=1c3np4d6vwqbv&utm_content=1g4qyjp

_PRODUCT DINSU_

_SANDAL EXCLUSIVE_

_SANDAL FLAKES_

_SANDAL BANGI_

_KAJIJI_

_DOROT_

_DAMBU_

_DEVINE (PURPLE)_

_REGAL (YELLOW)

_LOVELY (MAROON)_

_DAISY (ORANGES)_

_KHuMRA_

_STAR_

_BELOVED_

_Body oils._

SIGN M SHAKUR

7/5/21, 8:50 PM - My Mtn Number:

💫

_DISASTROUS LOVE_

💫

_MASIFAFFIYAR KAUNA_



✍

🏾

M SHAKUR

_Mumies akwai abinda nakeso

nagaya muku, shin kunkosan like Did you know........?_

_Scent kamshi shine abu na farko da mutane ke lurada shi idan sun shiga gidan ka ko motan ka bawani abuba?_

_Be memorable.....in a good way Mumies_

_A Fragrant, shi kamshi is like a signature, kam

an wani alamune so even after a woman leaves the room, her fragrance should reveal she's been there. Kamshi abune dake nuna kinzo waje idan ma kikabar wajen still zai nuna kinzo_

_Turare heralds a woman's arrival and prolongs her departure_

_The beauty o

f turare speaks to your heart and hopefully someone else's kunsan da haka Mumies?_

_Kamshi is a word, turare is a literature do you believe this Mumies?_

_Kamshinki amatsayin ki na y'a mace tells more about you sama da handwriting dinki kinsan da hakan?

_

_Mata kusaurara kuji, namiji yana iya manta komi naki amman baya iya manta kamshin ki_

_da hakane nake muku introducing turarukan UMMIE COLLECTION dazai baki duka qualities dinan and even MORE tested by M SHAKUR dinku, suna saida turarukan daki, na jik

i, na wanka, turarukan tsinke, body oils da sauran su, zaki iya tuntubar su ta wanan number ko awaya ko a watsapp 08186968736, dan samin karin bayani, zaku iyashiga group dinsu dan ganin duka turarukansu, zakuma ku iya following nasu a_ Instagram @UMMIE CO

LLECTION.

_‎Open this link to join my WhatsApp Group: https://chat.whatsapp.com/Fov2UbNr4CH0reP9K9zltu_

Instagram Handle dinsu https://www.instagram.com/invites/contact/?i=1c3np4d6vwqbv&utm_content=1g4qyjp

_PRODUCT DINSU_

_SANDAL EXCLUSIVE_

_SANDA

L FLAKES_

_SANDAL BANGI_

_KAJIJI_

_DOROT_

_DAMBU_

_DEVINE (PURPLE)_

_REGAL (YELLOW)

_LOVELY (MAROON)_

_DAISY (ORANGES)_

_KHUMRA_

_STAR_

_BELOVED_

_Body oils._

SIGN M SHAKUR

EPISODE 4

️

⃣

4

️

⃣

& 4

️

⃣

5

️

⃣

Yanda Ayoka ke ihu itama haka Fatima ke

ihu tana kokarin komawa baya dan gabaki daya sun haukata tortoise din yana kokarin neman inda zai buya yanayin kan Fatima dake komawa baya, daidai lokacin Tobi yabude kofan yashigo closet din yabi Ayoka data makele jikin bango tana ihu da kallo zai wuce ya

shige cikin dakin takama hannunshi da gudu tace "Baby don't go is a witch with her tortoise partner" fizge hannunshi yayi yay ciki yana kallon yanda Zara ke ihu tana komawa baya tortoise din nabinta sanan ahankali ya tsugunna ya dauki tortoise din yana sha

fa bayanta da sauri dukansu sukai shiru suna binshi da kallo Fatima kuma na sauke tagwayen ijiyan zuciya, daga inda take Ayoka tace "Tobi" juyowa yayi ya kalleta yace "is my tortoise i left it here yesterday" yayi inda ya ijiye tortoise din ya maidata ya i

jiye, hakan yasa Ayoka ta kalli Zara datai zuru zuru tace "and who is this girl?" Juyowa yayi ya kalli Fatima, wani irin kallo yamata da saida tai raurau da fauka, strictly yace "what are you doing here"? Kanta tasauke akasa cikeda tsoro tace "I came to cl

ean the house" kaman yarufeta dafada saikuma yadaure yace "stand up and go back to your room" tashi tayi ahankali kanta akasa tazo zata wuce Ayoka tana kallonshi tace "Tobi who is this girl? Which work is she doing for you bayan bama daukan mata yan aiki e

h"? Wani mugun kallo yamata yace "allow her to pass" barinta tayi tawuce tafita daga dakin ahankali, shikuma yasami gu yazauna akan couch din dakin ahankali yana sauke ijiyan zuciya ko kadan baiso Ayoka tasan da itaba, zuwa da sauri Ayoka tayi ta tsaya ag

abanshi tai pointing kofa tace "who is that girl Boyfriend" murya chan kasa yace "she works for me" "wani irin she works for you bayan kasan sharadin gidanmu, did Dad and Mum knows about this"? Girgiza matakai yayi ahankali yace "and I want you to keep it

as our secret pls Ayoka" wani dan dariyan rainin wayo tayi tace "you must be joking ko Tobi, kasan irin trouble din dazaka shiga kuwa, yanzun nan zam tafi naje nafadama Dad kafin kasaka kanka a matsala" tajuya zata fita, wani irin fizgota yayi tajuyo tared

a fadowa jikinshi harsaida ta tsorata, fuskanta yakama yarike yana wani irin kallonta babu alamun wasa a idanunshi kafin ahankali yadaura bakinshi kan nata yafara kissing nata bawai dan yanaso

ba but this is the only way yasan he can keep this stupid girl

shot, wani irin ijiyan zuciya ta sauke ta shiga maidamai da martani tana kara shigewa jikinshi kaman zata sume sabida dadi, he kissed her for about 3min sanan yacire bakinshi daga nata yana mata wani irin kallo yace "don't tell anyone about that girl under

stood" gyadamai kai tayi idanunta sun kankance sosai tana kara shigewa jikinshi tace "okay baby, but who is she" anatse yafadi mata komi akanta har zuwa account number data bashi jiya sanan yace "am just keeping her here for the mean time kafin nasamu yand

a zanyi da ita, she's too small to be left in the street alone" gyadamai kai tayi cikeda gamsuwa batare data kawo komi a rantaba, dan a al'adansu yarinya kaman Zara bamata isa fara soyayya ba ballema hartai aure, batai tunanin komiba, murya chan kasa tana

sake shigewa kirjinshi tace "but the girl is very cute, how old is she" dan yatsine fuska yayi yace "I don't know but I think your Dad said she's 19" gyadamai kai tayi tace "just think of something before anyone yasan da ita, idan Dami taganta ai mun shiga

uku" gyadamata kai yayi kawai batare daya kalli fuskanta ba, sake kai bakinta tayi kan nashi tai kissing sanan ahankali tace "let's have sex Boyfriend" ahankali yace "you know I don't fancy that I can't have pre-marital sex" kaman zatai kuka tace "but ai

we will get married eventually, gashinan already we are acting kaman couples din, jibidai yanda I understand you nake rufamaka asiri mu ijiye yarinyar nan, I even went to Dads room and steal account number for you kasan idan aka kamamu irin fushin daza'ayi

damu kuwa" tashi yayi yace "that's why I agree to be your boyfriend, lemme shower" dasauri ta tashi tarikeshi tabaya tace "gaskiya we are going out tonight all of us to have fun, including this girl let's show her lagos, let's go to club" wani kallo yamat

a yace "I can't take a small girl like that to club, excuse me" yawuce yafita daga closet din yashiga bathroom dan showering.

Wani irin murmushi tayi takai hannunta kan lips dinta ta taba tana washe baki Tobi actually kissed her for about 3min, wlh thats

the best 3min of her life Omg, murmushi tasakeyi tace "indai all he needs support ne dazaisa yasota more, she will support him, together zasu helping this small innocent girl, barima taje taganta.

Tana tunani haka ta ijiye jakanta a dakin tafito, b

ude dakin satai suspecting nanne zai sata, aikuwa tana budewa taga Zara zaune akasan carpet ta makale jikin gado danhar lokacin gabanta faduwa yake ganin wata taganta dabatasan kowaye ba, tanajin anbude kofa ta dagokanta da sauri, ganin yanda tayi yasa Ayo

ka tai murmushi tace "hey beautiful girl don't be scared, I am Ayoka Tobi's wife to be, ina gama service zamuyi aure, so don't worry okay together we will protect you" gyadamata kai Fatima tayi ahankali ta saukar da kanta kasa, karasowa cikin dakin tayi ha

r lokacin tana sanye da hill dinta tanemi kan gado tazauna kusada Fatima dake kasa takai hannunta takama kitsonta tace "wow is this your hair" gyadamata kai Fatima tayi, Ayoka tace "kinada gashi sosai, what's your name"? Ahankali tace "Zara" dan murmushi A

yoka tayi tace "bantabajin sunan ba, but anyways my name is Mutuma'inna Ayoka Olusuyi, but everyone calls me with my yoruba's name Ayoka, so u can also call me Anty Ayoka, 30yrs old, i read pharmacy a UK Tobi kuma yay accounting a Austria shiya rigani maka

ranta dudda we are mate har service ma yayi yay master at 27, so am a pharmacist karatuna was slow sabida bana wani karatu sosai so I was having issues saidai yanzu Allah yayi gashi nagama and am serving, my

hubby is dancing, bana girki bana wanki, mu yara

n family mu basa aiki sanan duk abinda mukaga dama mukeyi iyayen mu na son sonmu sosai, yanzu ma they're so excited about soyayyan mu da Tobi they can't wait to get us marri......" shiru tayi bata karasa maganganun ba jin anbude kofan da sauri tasaga kai g

anin Tobi ne yayi wanka yasa kananun kaya 3quater da white t-shirt yasa tace "baby join us, inata fira da yarinyar nan" dauke kai yayi daga kallonta ya kalli Zara da kanta

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login