Showing 45001 words to 48000 words out of 158622 words

Chapter 16 - MASIFAFFIYAR KAUNA COMPLETE

anatse, yay dan jim har lokacin bai juyo ya kalletaba yace "everyday makesure you are here by 5 na asuba, kafin na farka, you start your wor

k everyday by 5 u are only release a duty idan nai baccin dare, bana rufe kofa so u come down to my bedroom kijirani na farka, cause you will be the one to do every damn thing for me understood" gyadamai kai yayi saikuma tace "yes" ahankali yace "dismiss"

tashi tayi kafafuwanta harsun sage tsabagen kneeling datakeyi agidan nan hanyar kofa tayi zata fita, kaman daga sama yace "about your wears" da sauri ta juyota kallai ga mamakinta taga har lokacin idanunshi nakan tv kafanshi daya nakan daya kaman yanda ta

barshi yace "anybody that works for me can't dress this way, so call the head Guard" gyadamai kai tayi tace "okay Sir" jikinta har bari yake ganin wanan baida wasa ko kadan baima kallon mutunshi yake magana tsabagen girman kai, koda yake ance shine yariman

gidan, hannunta tadaura kan handle harta bude kofa taji yace "did you sustain any injury from the dog bite" sake juyowa tayi ta kalleshi taga har lokacin yana yanda yake yana kallo, ahankali tace "no" sanan tai shiru tanajiran kozaiyi wani magana saitaga

baiyiba hakan yasa tafice ahankali ta maidomai da kofan tarufe tai hanyar bangarensu tana waige waige gudun kartaga karnukan dazu, tana zuwa tasami Head Guard tafadi mai abinda Aremo yace da gudu yatafi bangaren Yarima, baidade ba saigashi tareda wani mutu

mi dake rike da tape dakuma littafi da pen, dakinta suka shigo sukasa ta tsaya measurement dinta suka dauka sanan sukadau keton datake sawa suka duba size dinta 38 take sawa sanan suka fita, wuraren 12 tayi nisa a bacci suka bude kofanta suka shigo direct

suka ijiye mata wani katon jaka guda biyu, Head Guard yace "set set ne na suit da cover shoes da bow tie, this is ur uniform inji Aremo, he don't want to be seeing you da wayan nan kayan kana zuwa bangarenshi, daga yanzu sababbin nan zaka dinga sawa" gyada

mai kai tayi yawuce yafita, tashi tayi ahankali tasaka sakata a kofa, sanan ta tashi tacire riganta ta warware daurin nonon sabida wani mugun zugi suke mata, har wani ijiyan zuciya ta sauke sai bacci.

Karfe hudu daidai na asubahi kaman amafarki taji a

na bubbugamata kofa, afirgice ta tashi tadau silkin ta daura da gudu tazura riga da gudu tacire sakata tabude kofan wani wawan mari Head Guard yakawo mata ta kauce tareda fashewa da kuka tace "kayakuri bazan karaba" cikin fada yace "kai wani irin marajin m

aganan yaro ne kasan wakake ma aiki kuwa? Do you understand the gravity of work naka? Kakosan you are very lucky kama dan sarki aiki, kasan suwaye kemai aiki kuwa professionals, graduate but yay accepting kazamin yaro local dabai wani iya turenci irinka ba

, Magajin sarki wanda zai gaji sarautan gidan nan kakema aiki, gather sense dinka together ba'a latti, ba'a cemai no, ba'a tambaya sau biyu, wuce kaje kai wanka be very fast" da sauri tawuce shi ta tafi bayi wanka tayi agurguje tai alwala sanan tadawo jiki

nta har bari yake ta yafa mayafin data maida na salla tai asubahi sanan ta tashi tana azkar tabude jakan wani set na dogon wando baki, farin t-shirt da black jacket taciro, saka kayan tayi tsaf suka zauna ajikinta sanan tazauna taciro black cover shoe mai

tsadan gaske datagani tasaka tadaura agogon dataga shima ansai mata sanan tasaka bow tie din tafito tana tafiya ahankali, Head Guard dake bakin kofa tsaye ne ta kalla tana mamaki toshi baya bacci ne, yana ganinta yay gaba hakan yasa tabi bayanshi har gaban

flat din prince yakaita yabude mata kofa tashiga sanan ya mayarda kofan yarufe yatafi abinshi, agogon bangon falon ta kalla taga biyar saura minti goma hakan yasa tai hanyar stairs tana tafiya ahankali yanzu wanan ne rayuwan dazatayi kullum zuwa tada kato

, Allah yawadata Baba yabiyasu bashin su yazo yadawo da ita gida, karasa hawa tayi Allah yasa tasan dakin dan jiya sun gyara dakin fess, hannunta tadaura akan handle din kofan gabanta harwani faduwa yake wanan ma shine aiki mafi worst dama an kaita wajen s

u Anas inda tasan nan wajen zataje tai aikine ba wanan ba da tana mace ita zata dingama namiji komi tana kulada shi tana zuwa aike, wani bangare na zuciyanta ne yace as much as everyone is concern anan bangaren ke kadai ke ganin kanki a mace kowa as namiji

ya sanki har Anas din, wani hawayene taji yazo mata da sauri takai yatsanta ta share ahankali tace "sunanki Khalid ba Fatima ba, and this is your life now" addu'a tayi sanan tabude kofar ahankali wani cool sanyin Ac da kamshin sassanyar turare ya bugi han

cinta, very dim light ne adakin bai kashe wutan ba but yay switching light din daga normal bright white light zuwa dim, gabanta harwani mugun faduwa yake ta saukar da idanunta kan gadon, tabbas ta hango mutum akan gado but bata ganshiba sabida sakin farare

n shara sharan labulen dayayi hakan kuma ba karamin kwantar mata da hankali yayi ba, maida kofan tayi tarufe sanan ta shigo ahankali kaman wacce tazo sata, karan kaman ta taka abu dataji da kafarta yasa ta kalli kasan kafanta da sauri, wata doguwar takarda

tagani da rubutu ajiki hakan yasa ta duka ta dauka, wani dogon list tagani heading typing nema ba rubutu ba, heading din na dauke da work routine "I woke up everyday at 7am, the following should be done before natashi....."

_1- Get my bedroom slippers ki

ijiyesu gaban gadona ta gefen dama cus ta gefen nake sauka daga gado inna tashi bata haggu ba._

_2- enter my bathroom, makesure everything is intact and in good shape, idan bayin is dirty wash it kafin natashi_

_3- I take bubble bath every morning,

open my shower cabinet essentials drawer, and pick L'Occitane Relaxing & Foaming Lavender Bubble Bath,

kizuba a ruwan dakike tarawa harsai bathtub din ya cika just leave it that way, before natashi zafinshi zai koma daidai yanda I can use it._

_4- pick

my brush open the tap rinse it first sanan kisa toothpaste akai ki ijiyemin ta left side, I pick brush da left and open tap with right hand_

_5- pick two towel, a big and small daga towel from towels closet dake cikin bayin and hang them a hanga, leave

them their the small is for my hair, while the big is for body._

_6- after all of those, then you are done with bathroom, come out go to my closet room_

_7- pick up a set of work out outfit for me, keep them on the closet couch._

_8- pick up shor

t boxer and keep it their too._

_9- get a matching sneaker and keep with a matching sock._

_10- pick up a cream, and sunscreen and keep it on the couch too._

_11- select 5 perfumes from the perfume gallery and keep on the couch, with a deodorant,

and body spray._

_12- take sallaya and chasbaha to the room and spread it for me on the floor_

_13- go to my kitchen pick up my water bottle and filled it with water, keep it there at the dinning._

_14- if I wake up by 7, any place I leave put ev

erthing there back in other._

_15- note all this thing dakakeyi makesure you don't make any sound, a little sound wakes me up from sleep, so watch out._

_16- stop wasting time reading this as time is ticking_



_Sign OluwaTobi Tajudeen Adewale._

Da sauri tai hanyar bathroom dinshi rikeda list din, ahankali tabude kofa gudun karyay kara, kofofin gidan masu kudima dabanne baikoyi karan ba, bayin ta shiga ga bayin nan kal kal kallon list din ta s

higa yi tana hadamai abubuwam daya fadi, tass sanan tagama tafito, ta shiga closet dinshi, wajen kayan work out taje tasanmenene work out tun a school, hakanan wasu set mai ruwan toka taga sun mata kyau shita ciro mai ta ijiye sanan taje bangaren boxer, b

oxers dinma duka sababbi ne, guda daya tadauka gajere taje ta ijiye sanan tadauko cream ta ijiye shima turaren tsoron fesawa tayi balle ta zabanmai hakan yasa kawai ta debi biyar randomly ta ijiye mai da deodorant dakuma body spray din sanan tadau

dadduma

tafita ahankali tamaida kofan tarufe sanan tabude kofa tafita daga dakin tasauka kasa da gudu dan duka duka bakwai saura minti uku, kitchen dinshi tayi bata tsaya kallon komi ba sabida kar time yakure mata tadau goran ta dauraye sanan tafito taje gaban wat

er dispensa tacika mai goran da ruwa tafito ta ijiye a sama sanan takoma sama da gudu ahankali tabude kofan ta maida tarufe daidai bakwai na safe na clicking daidai kuma yana bude ido, karasowa gaban gadon tayi tai kneeling kanta akasa gabanta nawani irin

mugun faduwa tana jira yatashi.

Tashi yayi ahankali zaune yana mika, sanan gently ya sauko da kafafunshi kasa batare daya fito da kanshi daga cikin labulen gadon ba, girgiza kafanshi for the first time bata luraba dan kanta nakasa akaro nabiyune ta lu

ra dan alamun motsi tagani da sauri ta daga idanunta sama ta kallai gani tayi idanunshi lumshe kuma bai yaye labulen ba yana ciki, sake girgixa mata kafan dayayi yasa dawani irin sauri ta dauki bathroom dake wajen tasaka mai a kafafuwanshi dabasuyi kama da

wanda aka taba takasu akasa ba sanan takoma inda take kanta nakasa, tashi tsaye yayi ahankali tareda bude idanunshi sanan ahankali yajuya yana tafiyan nan daidai cikeda gajiya kaman zai fadi yabude kofan bathroom ya shiga.

Tashi tayi itama tuna abind

a yafadi mata ta tattare labulen gadon ta sakalesu inda ake sakawa, ta gyara gadon tsaf tareda shimfida hadaddun lallausan bargunan dake kan gadon da bata taba ganin irinsu, ta gyara decorations dasuke gefen side drawer tass, sanan tafita tadauko vacuum da

ga inda taga masu aikin jiya sun ajiye sun koya mata yanda ake amfani dashi tun jiyan ta jona ta share dakin da dama babu datti ko daya tass akasan sanan tafitar ta dawo ta sake kneeling a inta take, bude kofa yayi yafito dudda bata juyoba but saida kamshi

n sabulun wankan shi yacika mata hanci dakenan kaman turare yana kamshi combination na dry wood da citrus, jin yakara bude dakin closet yashiga yasa ta tashi tabude kofar bayin, chak ta tsaya ganin yanda yay messing bayin up kaman yaro karami, bathrobe da

boxer daya cirene tagansu akasa, ga brush din dayay amfani dashi a inda tabarshi mirror wajen ya batashi da kumfan makilin kaman akanshi yake fesa kumfan, hadaddun rags dake shimfida akasan bayin ya jikasu da ruwa, toilet rolls najan kasa, ajiyan zuciya ta

sauke ahankali tace "yarone wai wlh ko Sadiq dinmu bazaiyi wanan aikin ba" wani karamin basket da ak nuna mata jiya na kwashe kayanshi daya cire ta dauka ta tattare su ciki dan annuna mata mai wankin kayanshi da zata dinga bama kayan sanan ta shiga tattar

e bayin ta share madubin fess, tai mopping ta tsane bayin cikin 10min ta gyara bayin harda wankewa tasake yi sanan tafito dan ita inhar aikine baya mata wuya, dudda bata kalleshi ba but taga yana kan dadduma yana salla hakan yasa ta shiga closet dinshi tan

a rike da basket din kayan dattin shi, gani tayi ashe baiyi komi abayi ba, towels din duka daya cire ya wurgasu akasa, haka mayyukan daya shafa batare daya rufeba su ba ya jejjefar da marafen su akasa har zuba suke sabida bai kulle ba ya wurgan, turarukan

kuwa wasu bama taga marafan su ba nan tashiga nemeneme takai kusan 20min tana aikin closet din sanan tai putting nashi back in shape tafito, ganinshi tayi zaune bakin kan gado yana saka sneakers na gudu data daukomai, daukekai tayi bata kalleshi ba tabude

kofa tafita waje taje Guard din dake gaban dakinshi na ganinta da basket din kayanshi kafin ma tamusu magana suka amsa takoma ciki, daidai shima ya sauko kasa yana kokarin sake headphone dinshi a kunne yay wani

irin kyau fuskanshi yadan kumburan bacci lips

dinshi sunyi mugun pink, sai kamshi yake zubawa, batare daya kalleta ba yace "follow me with the bottle water" da sauri tai dinning ta dauki goran tabiyo shi dashi, yana jogging tana biyedashi abaya.

6/29/21, 3:43 PM - My Mtn Number:

💫

_DISASTROUS LOVE

_

💫

_MASIFAFFIYAR KAUNA_



✍

🏾

M SHAKUR

EPISODE 2

️

⃣

1

️

⃣

_BONUS PAGE DEDICATED TO NOORI

🥰

_

_kuma NOORI ADDU'A_

Yana zaune har lokacin bai karasa cinye fruits dinba yanasha kadan kadan yaji an budemai kofa kai

tsaye an shigo batare da an danna door bell ba, ko kadan bai dago kanshi ba, kawai yaji an fizge tray dake hannunshi na fruits Ayoka taiwani ihu tareda fadawa jikinshi. "Heyyyyy My Champion I've missed you" dan murmushi yayi ya rungumeta back, ahankali sof

tly yace "Ayookaa" sakinshi tayi tadago tana kallon fuskanshi tana murmushi sosai tace "yes besty, wlh ka kara kyau sosai" murmushi yamata yace "you too" zama gefenshi tayi tadauki bowl din fruit din dayake sha tashiga sha tadaura kanta kan kafadarshi tana

kallon TV ashagwabe tace "nika chanza this channel kasa mana movie, muje Netflix" baiyi musu ba ya shiga Netflix yanemo musu film mai kyau yasaka Army of the dead, sanan ta duka tacire hills din dake kafarta ta tashi tace "am coming lemme go and change ka

yan nan sun matseni dayawa" bata jira amsan shiba tai stairs tawuce closet dinshi, wajen shirts dinshi taje taciro wani babban shirt dinshi white, sanan tacire kayan jikinta harda bra ta ijiye akan kujeran shi tasaka rigan da kamshin shi ya mamaye rigan ta

wani lumshe ido tana kara kankame rigan ajikinta sanan tasa botura uku na kasan batare data saka biyun nasama ba, rigan ya tsayamata adaidai cinyanta, a mirror ta tsaya ta kalli kanta boobs dinta asaye suke chak kana iya hangosu ta boturan data bari abude

, she just hope zai mata wani yau, she wants to upgrade this friendship to something more, he should tell her already yana sonta, tabi santala santalan cinyoyinta da kallo sanan tafito tana tafiya ahankali, yana zaune inda tabarshi yafara kallon movie day

a saka musu, jin alamun tafiya yasa yadago kanshi kallo daya yamata ya daukekai ganin babu abinda bai gani a jikinta dan pant kadaine aciki yar riganshi data saka, baiwani damu ba dan this is not a new thing yasaba gani a outside, banda haka Ayoka is lik

e his sister tare suka taso agidan nan tun suna yara, itace friend dinshi, tun suna yara tana sonshi sosai she always protects him idan su Dami zasuci zalinshi, saisa shima he gives her the best kuma haryau she is his best friend, the only person dayake

ts

ayawa yay fira da ita sosai harma yabata labaran kanshi da all dake faruwa dashi, baida any male friend banda teams dinshi dasuke kwallo tare kuma duk ba yan naija bane, so he didn't really dauki abin as anything cikin mata ya girma yaga sama da wanan ma.

Zama tayi kusadashi bowl din fruits dinta ta dauka takai baki tanaci tana hararanshi, dauke kai yayi yace "what again"? Da sauri tace "inda yanzu Dady bai gayamin kadawo ba kai bazaka gayamin ba, kuma 2days ago ai we chatted fa baka fadamin anything

about u coming back ba" murya chan kasa yace "wanted to surprise you irin sainazo zan kiraki but Dad took my phone away waina huta har yanzu that old man bai bani wayana back ba" murmushi tamai tana kallonshi tace "is okay, waidan sabida nadade ban ganka b

ane saisa naga ka chanza haka, kayi kyau sosai and you look more matured than before" dan juyowa yayi yamata wani mugun kallo dasaida yasa gabanta yawani mummunan fadi saitaga asalin mazantan shi yafito despite yanda koda yaushe take ganinshi kaman sa'anta

abokinta dasuka taso tare tadaure ta danne tacigaba da smiling ahankali tana kallonshi, bawasa yace "was i not matured before"? Fari tamai da ido tareda yatsine baki tace "you are Sir Tobi,infact morethan matured ma, so any girlfriend"? Tabe baki yayi loo

king a bit irritated yace "no, mezanyi da girlfriend when I am not ready for marriage, I have 3 big sisters dasuka girmeni agida dabasu yi aure ba saina fara wani soyayya ina kaninsu"? Ajiyan zuciya ta sauke har cikin ranta taji dadi feeling relieved tace

"yeah hakane kuma, to your turn" da sauri ya kalleta looking confuse yace "what"? Ashagwabe hartana bugamai cinya da kafafunta yana hango white pant din datasaka tace "you didn't ask me if I have a boyfriend" dauke kai yayi yace "ohh any boyfriend"? Yatsin

e fuska tayi taredamai fari tace "no I don't have any, Lagos boy are bunch of fuck boys, but Dady yacemin he wants me to get married kafin nai 31" gyadamata kai yayi shiru, tacigaba da shan fruits dinshi, sanan ta kalleshi tareda daura hannu abaki tace "oh

hh inata shnaye maka fruits" da sauri yace "am okay dama saisa na barshi u can have all" da sauri ta debo a fork tace "lemme feed my besty rabon dana baka abinci abaki tun muna yara" debowa tayi ta matso inda yake gani yayi tahau kan cinyanshi tana wani mu

rmushi tace

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login