Showing 129001 words to 132000 words out of 158622 words

Chapter 44 - MASIFAFFIYAR KAUNA COMPLETE

idanunta tayi gam, mutumin nan nasata jin kunya, bude kofa tayi tafito da sauri shima yafito, yabude baya yadau ledan

bra din yamaida cikin mota sanan yace "su kawo sauran kayan ciki" yawuce side din Granny, Granny kadaice afalo hakan yasa cikeda murna yazauna kusada ita yace "Granny we are back" murmushi sosai Granny tayi tanason yanda Tobi kemata, yamaidata kaman kakan

shi itama kaman yasanta da dadadewa nanko yaune yafara ganinta, ahankali tace "welcome nima namaka girki yarona" dasauri yace "what did you cook Granny? Oh God I know it must be so delicious" tashi tayi tai hanyar dinning dinta tace "zokaci" sukuma su Boyf

riend suka shiga shigo da kayan, lafiyayyen tuwon shinkafa tamai da miyan agusi dayaji kayan ciki da hanta, Granny tace "we call this tuwon shinkafa da miyan ganye, try it you will like it" tai maganan tana mikamai ruwan wanke hannu ba musu ya wanke sanan

ya gyara abincin agabanshi yafara ci and OH Lord!!! Gani Granny tayi yacigaba daci yana santi yanasa Granny dariya, zokaji dariyan Granny kya kya kya kya, har saida Zara tafito tadan lekosu batare data bari sun gantaba, har cikin ranta taji dadi yanda yay

wani sabo da Granny, juyawa tayi takoma daki abinta.

Tass yacinye abinci yasha juice yace "Granny thank you" cikeda jin dadi Granny tace "thank God, yanzu atashi atafi masallaci to" ahankali ya yunkura zai tashi yadanyi kara yace "wayyo Granny am too

full i can't stand" me Granny zatayi inba dariya ba, dariya dariya, ganin haka shima yay murmushi yatashi da kyau yawuce yatafi abinshi itakuma tazauna tana duba kayayyakin da aka shigo dashi, sanan ta kwalama Zara kira, fitowa tayi tana sanye da doguwan r

igan atampa, Granny tace "anan zakibar abubuwan ki? Ki adana zinaren nan akashe lpy" kwasan nata tayi sanan tabar nasu Granny, tawuce ciki tace "zanyi karatu Granny" saida akai isha'i suka shigo gidan tareda Dady, suka taho bangaren Granny sukahau hira bab

u wanda is not enjoying his company, kana ganin yaron kaga dan gayu dabaisan kauyanci ko kunya ba, Dady yafara musu sallama yatafi side dinshi sanan Granny tace "kaimu Tajudeen kafara shirin tafiya dare yayi" kaman zai mata kuka ahankali cikin English whic

h shine abinda ya iya yace "Granny kinga wife natamin wulakanci bata fito tama ganni ba tun bayan mun dawo" dariya Granny tayi sanan tarike haba tace "to tashi kaje mota bari naturota tamaka sallama" dasauri yatashi yace "you are the best

Granny, gudnite,

sainazo gobe da safe kaita school" yawuce yatafi mota.....

Tashi Granny tayi tawuce dakin Zara, kofa tabude taganta kwance kan gado rikeda littafi tana karatu, dan batarai tayi tace "mesa kike nunama mijinki baki damu dashi ba? Kun dawo kota kanshi baki

bi ba balle ki bashi abinci, nikika bari da bashi abinci yo nine matar tashi koke? Ki kiyayeni fa Zara, wanan wani irin shashanci ne" saukar da kanta kasa tayi ahankali tace "kiyakuri Granny" hararanta Granny tayi tace "tashi kiwuce kije kimai sallama yana

waje" tashi tayi tadauki hijabi tasaka tabi ta gefen Granny tafita.

Tunda tafito yake kallonta each step data taka yanajin shi har zuciyanshi, daurewa kawai yake but he feel like yadauketa yatafi da ita gidanshi abinshi, saida takaraso gabanshi dayake

yabar kofan abude yasauko da kafafunshi kasa sanan tadan tsaya batare data matso kusadashi sosai ba tace "gud night"

Ahankali Granny datadan tsaya tajikin window tayaye labule tana kallonsu. ..

Makemata kafada yayi sanan yamika mata hannu yace "come"

makemai kafada itama tayi, suna gidansu ga ko'ina haske, ga bodyguard da direbanshi agabanmota dudda suna harkan gabansu ne amman wlh kunya takeji, lumshe ido yayi yadan turomata baki alamun tamai kiss faduwa gabanta yashigayi da sauri tajuya zata tafi ta

ji an kamota, sata yayi ajikinshi zai rungume tureshi tayi tareda fizge kanta tajuya da saurinta tawuce shikuma yahau dariya sosai, saida yaga tabude kofar flat din Granny ta shige sanan yace "let's go suka tafi" afalo taga Granny zaune, kanta akasa tace "

saida safe Granny" "Allah tashemu lpy, dawuri zaki shirya zaizo yakaiki da sassafe tunda 8 kukeda lectures wai test din" gyadama Granny kai tayi tawuce, itakuma Granny tai dariya tareda kama haba tace "wai wanan yaro baida kunya, wanan so dayake ma yariny

ar nan haka, hmm saima kin gamashan saitin bita zaizai din dana fara baki, bindi Tajudeen zai zaman miki" tasake murmushi tace "zakazan ka auro yar arewa zakaji gyara mai sunan gyara".

Dasafe dakanta ta tashi, tai salla tai karatu takara revisi

ng sanan tafito, kitchen ta shiga hakanan kawai taji tanaso tamai something new dabaisanda shiba kaman yanda taga ya yaba tuwon shinkafan Granny jiya, kawai saitahau yin sinari takuma daura pepper soup din goat head a pressure cooker sabida ya nunada wuri,

kamshi yasa Granny tashigo kitchen din, dasauri ta gaidata tana murmushi, Granny tace "hope kinsa damijinki a breakfast dinan" gyadama Granny kai tayi sanan ahankali tace "a kula zan zubamai" dasauri Granny tace "eh yayi hakan gaskiya karkiyi latti" tawuc

e tafita tsaf tagama komi tadauko kuloli dakuma the most beautiful kulan Granny dake kitchen din tadauko ta ijiye dudda sinasir din yayi kyau amman samin kanta tayi da zabomishi the most beautiful ones dasukai karkar suka soyuda kyau suka bada hadaddun sha

pe, ta shimfidasu akulan in a very beautiful manner sanan tarufe sauran tajuye a normal kula na gida, sanan tadau dayan kullanshi tazubamai pepper soup din gangariya, tagama

tadau tissue ta goggoge jikin kulan sanan tarufe tadauko wani basket tajerasu ciki

, nasu kuma tafitar dasu zuwa Palo tajera a dinning sanan tadawo tashiga tafasamai coffee daya cika gidan da kanshi tadauko flask tacikamai dashi fam sanan tadauki nasu takai dinning tawuce dakinta dagudu tashiga wanka, tana cikin shafamai taji muryanshi a

falo yana magana da Granny, murmushi tayi agurguje tadauki kaya tasaka, wani milk color doguwan riga tasaka da gyalenshi sanan tadauki jakan school tasaka new MacBook dinta ciki tana murmushi tana bala'in son MacBook din she can't wait taje school tanunama

Maryam, sanan tadauki wayanta tarike a hannu tafesa turare tafito, tana fitowa taganshi ataskiyan falon tsaye yana kallonta ga Granny zauna tana waya, yana ganinta yayi wani irin murmushi yataho zai rungumeta da sauri ta kauce bakinta har rawa yake tace

"good morning" sanan tawuce kitchen da sauri tafito da basket din tarike sake binta yayi hakan yasa ta tsaya chak ganin kanta yayo, ahankali yakai hannunshi ya karbe basket din, sanan yasa dayan hannun ya karbe jakanta yace "they're too heavy, kidena dauka

n abu mai nauyi let's go, is 7:20 already" ahankali takarasa gaban Granny tace "Granny natafi" murmushi tayi tace "Allah yakiyaye, adage dakaratu, Allah bada sa'an test, ki shiga kima babanki da Mum sallama" gyadamata kai tayi ta tashi Tobi ya kalli Granny

yace "bye Granny" "Bye Grandson" suka wuce suka fita tai hanyar dakin Mum shikuma yawuce motan.

Bata wani dadeba tafito dasauri yabude mata kofa ta shiga sanan shima ya shiga, direba yajasu dagudu sosai dan takusan latti, bude book dinta tayi tafara

karatu shima bai hanataba sai kawai yaciro wayarshi ya shiga daddannawa bini bini yana satan kallonta har sukakai makarantan, dago kanshi yayi ya kalleta yace "where is your class?" Nuna musu tashigayi har gaban ajinsu sukaje yay parking, duk student yan

ajinsu suka juyo suna kallon hot car din dasukaga yay parking tinted, bodyguard din yafito yabudemai yafito sanan yazagaya ta bangarenta yabude mata ya tsaya jikin kofan, ahankali tasanyo kafanta tafito tanajin kunya sosai koyasan dahaka ne kawai jitayi ya

yi pecking goshinta yana bata jakanta yace "goodluck, I Love you" kasa dagowa takalleshi tayi ta sandare awajen, gently yakama hannunta yasaka mata handbag dinta awajen dakuma wayanta sanan yace "go to the class, bye" gyadamai kai tayi sanan tawuce ahankal

i batare data kalloshi ba shikuma yajuya yabita da kallo duk student din dake wajen suka saukarda kansu kasa kaman ba kallonsu sukeba, harta kai kofan aji kallonta yake, zata shiga class din kenan takasa daurewa dago kanta tayi kaman munafuka ta kallai had

a ido sukayi saikuma tai murmushi akunyace ta shige ciki, ajiyan zuciya yasauke sanan yashiga mota, direba yatada suka tafi. Karan message yaji da sauri yabude wayan ga mamakinshi the message is from her.

"The breakfast in the basket is yours, I made it,

cus I know u haven't eating" murmushi yayi sosai yana shirin fita saikuma another message dinta ya shigo again.

_and yes I made your coffee cus I know you love it, is inside the stainless flask, can last you for the whole day_

Murmushi yayi sosai saiya s

higa typing shima saikuma din ya senda mata da

_I love you best wife in the whole entire planet_

Baiwani dade da turawa ba saiga reply dinta.

_and I love you too, the best husband in the whole entire continent, my life saver, thank you for everything, I

love my phone i love my laptop I love everything you've got for me, thank you_

Murmushi sosai yayi yakasa daina maimaita I love you too data rubutamai, reply yamata yace " _what about the lecturer_?"

Chan saigashi tayomai reply _not here yet, classrep s

aid he's stuck on hold-up_

_come online Jewel, lets chat._

_Mumies akwai abinda nakeso nagaya muku, shin kunkosan like Did you know........?_

_Scent kamshi shine abu na farko da mutane ke lurada shi idan sun shiga gidan ka ko motan ka bawa

ni abuba?_

_Be memorable.....in a good way Mumies_

_A Fragrant, shi kamshi is like a signature, kaman wani alamune so even after a woman leaves the room, her fragrance should reveal she's been there. Kamshi abune dake nuna kinzo waje idan ma kikabar waj

en still zai nuna kinzo_

_Turare heralds a woman's arrival and prolongs her departure_

_The beauty of turare speaks to your heart and hopefully someone else's kunsan da haka Mumies?_

_Kamshi is a word, turare is a literature do you believe this Mumies?_

_Kamshinki amatsayin ki na y'a mace tells more about you sama da handwriting dinki kinsan da hakan?_

_Mata kusaurara kuji, namiji yana iya manta komi naki amman baya iya manta kamshin ki_

_da hakane nake muku introducing turarukan UMMIE COLLECTION daz

ai baki duka qualities dinan and even MORE tested by M SHAKUR dinku, suna saida turarukan daki, na jiki, na wanka, turarukan tsinke, body oils da sauran su, zaki iya tuntubar su ta wanan number ko awaya ko a watsapp 08186968736, dan samin karin bayani, zak

u iyashiga group dinsu dan ganin duka turarukansu, zakuma ku iya following nasu a_ Instagram @UMMIE COLLECTION.

_‎Open this link to join my WhatsApp Group: https://chat.whatsapp.com/Fov2UbNr4CH0reP9K9zltu_

Instagram Handle dinsu https://www.instagram.c

om/invites/contact/?i=1c3np4d6vwqbv&utm_content=1g4qyjp

_PRODUCT DINSU_

_SANDAL EXCLUSIVE_

_SANDAL FLAKES_

_SANDAL BANGI_

_KAJIJI_

_DOROT_

_DAMBU_

_DEVINE (PURPLE)_

_REGAL (YELLOW)

_LOVELY (MAROON)_

_DAISY <<<<ORANGES)_

_KHUMRA_

_STAR_

_B

ELOVED_

_Body oils._

SIGN M SHAKUR

7/19/21, 9:00 PM - My Mtn Number: 6

️

⃣

8

️

⃣

& 6

️

⃣

9

️

⃣

THIS BOOK IS 500 PAY INTO

3107021073 aisha Muhammad first bank THEN CHAT ME UP DIRECTLY BY CLICKING ON THIS LINK https://wa.me/+2347012181461

DUK WACCE TA

KARANTA BATA BIYABA KEDA ALLAH.

Murmushi tayi ta aikamai da _ok_

Sanan takunna data ta shiga watsapp, ga mamakinta sai kawai taga message dinshi ya shigo, clicking tayi tabude hotone, hakan yasa tai downloading shine zaune a mota yaciro waina yak

ai baki yay mata hoton yana murmushi yay kyau sosai, typing tashiga yi, "how was it"? Yana shiga yamata reply da "I love everything about this thing" murmushi tayi sosai tace "is call masa" "oh masa, masa that was made with love, my wife cooked it for me"

murmushi tayi sosai harda rufe baki saikuma tasakemai reply tace "how did you know that I cooked it"? Ko sec biyu bai daukaba ya aikomata da "your food the special, my heart tells me you cook it" imoji murmushi ta turamai, saikuma yamata reply da "am almos

t done eating all the masa" zaro ido tayi tace "stop eating much i don't want you to have a pot belly" "from the look of things that's what's about to happen, when you get married to a great cook" murmushi tasakeyi dan she's really enjoying the chat tace

"am I a great cook"? "Oh yes u are Jewel, ur hands are bless"

Tabata Maryam tayi ganin lecturer yashigo da sauri tadagokai tana ganin lecturer ta turamai sako. "He's here bye" tana aikamai ta kashe data, tareda maida wayan silent tasaka ajaka suka far

a test....

DUK WACCE TAKARANTA BATA BIYABA BAN YAFEBA WLH

Sai wajajen karfe daya lecturer yabarsu kowa yagaji yau asabar amman baibar mutane sun shana abinsu ba, itada Maryam kejerowa suna tafiya ahankali, Maryam tace "waye yakawoki naji yan aji na

ta magana"? Kallon Maryam tayi saikuma tai murmushi takasa magana, Maryam takama baki tace "iyye soyayya dadi, wanan murmushi haka, I guess shine" gyadamata kai tayi tace "shine yazo jiya ashe saisa Granny takirani nakoma gida" da sauri Maryam ta kanne mat

a ido tace "how far awajenshi kika kwana ne? Wanan da shine yakawoki school" zaro ido tayi tace "rufamin asiri, kawai saina kwana awajenshi ana zaune lpy" hararanta Maryam tayi tace "tome aciki keba matarshi bace" da sauri tace "tab ni wlh bazan iya kwana

awajenshi ba ba'a riga anyi bikinmu ba" murmushi Maryam tayi tace "saidai in ba'a dauraba yanda aka dauran nan yasan kinzama matarshi halak malak

kiyi addu'a ma karya dura miki ciki kafin ayi bikin" kaman zatai kuka astorace tace "dana shiga uku, dawani id

o zan kalli su Granny da Mum" hararanta Maryam tayi tace "ke wlh yar kauye ce, ni wlh danine ke munyi aurenmu wlh bazan zauna a hostel ba, duk weekend haka zan kira su Granny ince anmana fixing class nanko zantafi wajenshine musha dadi abinmu" hararan Mary

am data karashe maganan da dariya tayi tace "ke wlh bakida kunya Maryam" cikeda dariya tace "trust me kema Yoruba demon dinki yakusan cire miki naki, kinkosan yanda mazan yarbawa keson sex kuwa? I pity you if that guy catch you" hararanta tayi tace "wlh ko

maganan baitabamin ba, babu abinda yamin banda rike hannu, shibaya cikin sahun yoruba demon babu ruwanshi, am sure sai anyi bikinmu before yamin wani abu" gyaran Murya Maryam tayi irin super story kike fadi wanan, Zara takara watsa mata harara tace "muje

hostel kiga sabon system dina irin naki da iPhone 12 ya siyamin" tsalle Maryam tayi cikeda farinciki dan ita yar mai kudice sosai a Kd, tace "muje nasaka miki love movies dazasu wayardake" rike hannu sukayi suka tafi hostel kasan cewa ita Maryam bata salla

yasa tana cire kaya tashiga hadamusu abinci, itakuma tawuce bayi tadauro alwala tafito tai salla tana idarwa indomie yayi tare suka zauna sukaci, sanan suka zauna agadon Maryam din tana nunamata yanda ake amfani da MacBook tana turamata films din, tun tan

a kallo har bacci yay awon gabada ita agadon Maryam din, tsaki Maryam tayi ganin ta bingile ta tashi kawai sabida tai balance ta kwashe system di takaisu gadon Zara, sanan tadawo taja bargonta ta rufamata sabida sanyin ac sanan takoma gadonta itama ta kwa

nta tana mata sende senden movies kafin daga bisani itama baccin yay awon gaba da ita, basune suka tashiba sai wuraren 6 na yamma Zara ce tafara tashi ganin inda tai bacci da yanda Maryam ta lullubeta yasa tai murmushi tawuce bayi ta dauro alwala tafito ta

i la'asar sanan tai magrib din da ake kira, kafin ta tashi, bata tada Maryam dinba kawai tawuce kitchen ta shiga dafamusu lafiyayyen abinci, spaghetti da nama, dan tanada soyayyen namam rago, kamshin girki yatada Maryam, juyowa Zara tayi ta kalleta tace "s

annu da gajemin gado" jin abinda tafadi yasa Maryam ta ballamata harara dinan irin waye yafara gajewa wani gadonshi, sanan ta tashi tawuce bayi tai wanka tafito tasaka wasu kaya daidai Zara tagama girki, itama wucewa bayin tayi tai wanka sanan tafito ta c

hanza kaya zuwa normal short gown na zaman gida iya guwiwanta batare datasaka bra ba, sanan tazubo musu abincin Maryam sai santi take tanason girkin Zara sosai, hango wayanta dake kan gadon Maryam na haske yasa ta tashida sauri sai yanzu ma ta tuna da waya

n gashi tana silent.

Tana dauka wayan na katsewa, number Tobi ne wanda shida kanshi yay Saving da Tobi, kafin tamayi wani motsi kiranshi yasake shigowa da sauri tai picking takai kunne, ijiyan zuciya taji yasauke da sauri, kafin yay magana tarigashi a

hankali tace "am sorry!" Harcikin ranshi yaji dadin yanda tai apologizing wlh, zai kara magana tace "after we came back i forgot to remove the phone daga silent and slept, bai dade dana tashi ba, am sorry kaji, I know you must be worried" kaman zaiyi mata

kuka yace "damn! I was so worried, at first nasan bacci ne but danaji har yanzu baki dauka nadamu I tot something happen to you" dan murmushi tayi ahankali, murya chan kasa yace "how are you" ahankali tace "am fine, what about you? Have you eaten"? Murya c

han kasa yace "am fine, I've eaten" yanda taji muryanshi yasa duksaitaji tadamu sosai, filo tajawo ta kwanta ahankali tareda juyama Maryam baya tana kallon bango, murya chan ciki yanda duk nacin mutum bazaiji metake cewaba tace "what's wrong with

you....."

yanda tai magana yasa shima yakasa holding kanshi back, ahankali cikeda shagwaba yace "I was so worried, shine duk yasa nadamu, I tot something happen to you" dan murmushi tayi tanajin wani irin sonshi aranta tace "stop being worried okay, your wife is ve

ry fine, when you are my husband what do you think can even happen to me, I have this strong Man, my footballer besides me" shiru yayi yanajin yanda take koromai magana da idan yana gabanta batamai haka, murya chan kasa yace "do you love me Zaraa"?

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login