Showing 144001 words to 147000 words out of 158622 words
ninasan bazaima karyun musu ba, kawai katurashi" gyadamata kai yayi yace "duk daran dadewa zai kama ya
rinyar nan, tunda sihiri yakama ma'aiki wayema bazai kamaba, tafi" yafadima butterfly din aiko Mama na kallo ta tashi fifi tafita daga kugon. Mama ta washe baki tace "nawa zan biyaka" "da gabanki zakiyi biya inji ifiritu, zakiyi kwana uku tareda mu" yasake
nunamata gado, gabanta nafaduwa sosai tace "wlh inada karaman yarinya dakeshan ma...." kasa karasawa tayi sabida kallon dayamata takara komawa ta kwanta, haka bokan nan yariketa kaman prisoner na gud 3days, badare ba rana sai arana na ukun yay releasing n
ata tatafi tai uban zuru zuru.....Wanan kenan!!!
_ABUJA_
Yau tun safe take kunci sabida yanda Tobi yakirata yacemata bazai sami daman zuwaba, hakan yasama kawai cikin fushi tashirya tafita, tatafi wajen da ake mata binding project, dantagama proj
ect dinta tass, tadan rama sabida wahalan dasuke fama dashi aschool, sunata series of tests gashi yau ana magana duka duka saura 1week tafara rubuta final exams dinta, dudda tasan aiki sosai yake, dan yanzu yamaida kampaninshi up and fully running, and nan
da nan investors kawai zuwa suke from nowhere abinka da masu long leg, kowa nason yasami share a company dan sarki, hakan yasa kwata kwata yakasa samin chance na zuwa saiyaji kaman yamayi giving up on the company saikuma yatuna maganganun da Dad yamai, am
man koshi adaddafe yake, he's missing his wife badly sama da yanda ta Zara ma ke kewanshi, shima haryar rama yayi.
Saida wajajen 4 aka gama mata tabiya kudin tatas, sanan tafito tataho tana tunanin wani shegen farfesun kaza mai daci da granny ta ai
komata dashi yauda sassafe wai shine abincinta nayau throughout kartaci wani abun, tanaci tanashan romo, shiga dakinsu tayi ahankali Maryam ma batanan, ajiye komi tayi tatafi bayi tayo wanka tadauro alwala tafito tazo ta zauna ahankali kan gado tadauki mai
ta shafa sanan tasaka wasu
pj, taje kitchen tadauki kulan da kazan keciki tuli, tadebo akaramin bowl tazuba romon sanan tadawo tazauna taci tana batarai sanan tagama takora romon tasha ruwa tadan kishingida akan gadon ahaka bacci yay awon gaba da ita.
Cikin bacci taji wayanta na ringing da kyar ta iyabude ido tajawo wayan dan tamasan Tobine, har cikin ranta taji inama ace zaice mata tafito waje ya iso, ahankali tai picking wayan tace "hello" ajiyan zuciya taji yasauke ahankali yace "Jewel" shiru tayi ba
ta amsashi ba dagajin background din tamasan baizoba yana chan lagos, ahankali yace "Zara" shiru tasakeyi ita karan kanta tarasa meke damunta sokawai take yazo taganshi, and ganin yau asabar still this week ma zaice mata bazai sami daman zuwaba yasa taji w
ani haushi da masifa narufeta, murya chan kasa cikeda lallashi yace "Zara am sorry please, once I settle everything I will come" kaman jiratake ta tsinke mishi da masifa cikin muryanta dabaya nuna masifa ma take tace "stay and do your work, ai bance maka d
ama dole kazoba, nima karatu nake, I want to study for my exam if you will excuse me, bye" takatse wayan tareda cillar da wayan gefe saikawai tafashe da kuka sosai, tanaji wayan na ringing amman ina taki dauka, kuka sosai take, ita kanta batasan lokacin da
tafara sonsshi hakaba, she just wants to see him wlh, tun zuwan dayayi yau almost 2month kenan bai karazuwa ba, saida tayi kukan takoshi idanunta harsun kumbura sanan ta tashi tawuce bayi taje ta dauro alwala tazo tai sallan magrib sanan tazauna kan daddum
a kenan aka bude kofan dakin aka shigo, Maryam ce tawani washe baki tazo tawani fada jikinta tace "oyoyo Zara, yau bananan tun safe koki nemeni" ahankali tace "nakiraki wayanki baya shiga" dasauri Maryam tace "ya nakashe wayana batare danama saniba, what h
appen to your eyes kikai zuru xuru kaman ma kuka kikayi ko"? Girgizama Maryam kai tayi ahankali saikuma tasaki kuka tafada jikin Maryam ta kankameta, Maryam tace "subhanallah menene Zara"? Kasa magana tayi sai kuka, da kyar Maryam tasamu tai shiru tace "me
nene"? Cikin muryanta dahar yadishe tace "don't worry" danjim Maryam tayi tace "I guess keda yoruba demon dinki ne, I understand sorry ko, yanzu dai tashi kizo kirakani wani waje lemme cheer you up" girgizama Maryam kai tayi tace "I don't want to go anywhe
re" dasauri Maryam tace "haba Zara ninefa, do it for me, pls please plssssss" gyadama Maryam kai kawai tayi bawaidan tasoba, dasauri Maryam tatashi tace "nizan shiryaki dakaina" batajira cewantaba tabude wardrobe dinta tadauko mata wani abaya off white had
adden gaske irin yan 80k dinan, dawani hill sanan tazo tadagata tace "har makeup zan miki kuma don't tell me anything, bridal shower zamu u will not go and be looking different" kawai sabida karta batama Maryam din raine yasa tai shiru Maryam tashiga tsant
saramata makeup, sanan ta gyara mata parking gashinta tsaf, sanan tashirya cikin rigan, itama Maryam tashirua cikin wani black hadadden abaya, sanan tayafa mata gyalen akai tana kallonta, bakaramin kyau tayiba, tabata handbag tarike suka fito tarike mata
hannu dan batawani kware da hill ba, suna fita gaban hostel suka dauki hostel cab shatta suka fice, saida sukai nisa a tafiyan Maryam taciro wani kyalle tace "zan rufe fuskanki, location din wajen ko is one place da you've been wanting to go, i told you I
will cheer you up so don't tell me no pls" turoma Maryam baki tayi tace "nidai bazamu dadeba, kinji ana kiran isha'i ba" dasauri Maryam tace "I promise by 9 munjuyo" Maryam batajira takara magana ba tarufe mata idanun da kyallen sanan tarike mata hannu tac
igaba da hira tana nunama direban direction har zuwa inda zasu agaban gate yay parking taciro kudi tabashi sanan Maryam takamo hannunta tafito da ita
tace "mun iso mushiga" tabude gate ahankali suka shiga compound din duhu dumdin, Maryam tamaida gate din t
arufe, sanan tace "lemme take off the blindfold" kwance mata tayi hakan yasa tabude idanunta tana kallon ko'ina tace "Maryam where is this, ai everywhere is black" daidainan aka wani irin kunna haske akai ihu "suprise!!!!" Wani irin ware idanu tayi tayi mu
tuwar tsaye, wajene da akai decorating da flowers da balloons anyi team na sofeeya the first, gawasu dankara dankaran cake anrubuta ZARA'S @ 21ST, gayan class dinsu harda wacce bata taba magana da itaba, ga mamakinta taga Rahima, Rayyana, da Rahma, kannin
Dr Imam, duk sunci gayu cikin black abayas irin na Maryam, ana ihu sosai ana tafi tayi wani irin mutuwar tsaye ko motsi takasa ana daddaukanta hoto, saikuma chan taga sun mammatsa sun bada space, there goes Tobi, yayi wani irin mahaukacin kyau yana sanye d
a suit black da farin ciki, yasaka bow tie, yazuba hannunshi daya a aljihu dayan kuma yana shafa chest dinshi yana tafiya ahankali yana tahowa inda take yana wani cool smile dake dauke da tsantsan so yana kallonta kaman yanda take kallonshi kaman amafarki,
har gabanta yaaraso ya tsaya sanan yaciro hannunshi daga daga aljihu yakai both d hands kan kumatunta wajen yay tsit ana daukansu hoto ahankali yace "happy birthday wife" batasan menene ba wani irin kukane yatokaremata wuya, bakinta yafara rawa sosai, ah
ankali yace "you are the best thing that happen to my life and this is to many many and many more life together, I love you Zara" haba sai kuka tawani irin fada jikinshi ta kankameshi tan kuka sosai, ya rungumeta shima aka shiga ihu sosai ana tafi ana kakk
ashesu da hoto Dj yasaki wani cool music, ahaka tana kukan yashiga dan moving da ita, sanan yadago kanta yakai handky dinshi yana girgizamata kai alamun tadena kuka, sanan yay kissing forehead dinta, muryanchan kasa yace "stop crying am here now" gyadamai
kai tayi ahankali, saida ya tabbatar she's fine, sanan yakama hannunta yakaita wajen friends dinta dasu Rayyana dansu gaisa, aiko suka dinga mata dariya suna cemata ai tunjiya suke planning this birthday, tundaga kano sukazo, that Granny dasu Mum sunce sun
a gaidasheta, kuka suma suka kara sakata, Tobi cikeda wasa yajata yana hararansu yace kudena samin mata kuka anata dariya, lallashinta yashigayi kawai tahau kallonshi ita wlh she didn't even realize tashiga 21 yanzu, tunda take arayuwanta bata taba celebra
ting birthday ba, sai ai birthday dintama agama bamatasan lokaci yayi yawuce ba, she's just realizing it, tafara school dinan tanagab da shiga 20, gashi yanzu tana year 2 tashiga 21, oh this life, just kaman yesterday ne take 19fa, yanzu she's 21.... fuska
nta yashafa ahankali yace "tunanin me kike"? Girgizamai kai tayi ahankali tana murmushi, daidai ankirasu suje su yanka cake, yana rikeda ita sukaje, ahankali ta yanka cake din instead of takai bakinta saita kai bakinshi tana kallonshi gently yaci sanan ya
dauka shima yakai bakinta kana ganinsu kaga soyayya akahau ihu, saikuma presentation of gift dinshi, wani waje dataga anrufe da balloons dayawa sukayi, nan aka fara ihu 1 2 3 sanan balloons din suka watse wani hot Brabus jeep ne fara yasaimata kawai jikin
shi tashige saiwani kukan, she never knew zatai irin wanan rayuwan a duniya, shi yanda takema kuka yasa duksai yaji wani iri, komawa sukayi.
Anyi party anyi rawa irin na yayan manya, ga abinci Sara duk wanda kaga damanci, Tobi ya ijiye cars da direba
s dazasu maida kowa gida, wajajen 10 aka fara tafiya sun bata gifts sosai, su Rahima ma sukazo, suka mata sallama itama tace "nima yanzu zan koma school nida Maryam" susuka fara tafiya saiga Maryam itama tamata sallama tace "nina tafi da yan hostel
dinmu,
ke Ya Tobi yakawoki right" takalli Tobi daya gyadamata kai yace "thanks Maryam" sanan tawuce tai tafiyan ta shikuma yarike hannunta sukai wajen wata hot car yace "mutafi" yabude mata tashiga sanan yazagaya ya shiga tana kallonshi, sanan yatada motar suka f
ita gateman narufe gidan, instead of taga yadauki hanyan school dinsu wani hanya daban taga yadauka batacemai komiba har kasan ranta itama tanaso ta zauna dashi yadan tattabata dan she misses all abubuwan dayamata, wani hadaden gida daba wanda suka baroba
taga sunje, horn yayi aka bude musu gidan yaja motan ciki yace "I bought this house last week, that other house is Dad house he just gave it to me, I hope u like my choice" bin gidan tayi da kallo yanda yadama wanchan a haduwa, parking yayi yafito yazagayo
yabude mata tafito, yana rikeda hannunta suka shiga ciki, wani maddddd falo suka shiga wowwwaww tabude baki tana kallo, maida kofan yayi yarufe yazota bayanta ahankali ya kwanto abayanta tareda kulle hannayenshi kan cikinta yadanyi pecking wuyanta sanan y
a mayarda kanshi shoulder nata yana kallon face dinta da lips dinta da aka shafama red lipsticks da tuntuni yake tsolemai idanu, murya chan kasa yace "do you like d house"? Gyadamai kai tayi ahankali tace "I love it" sukai shiru saichan tadan juyo hakan ya
sa yasaketa dan yabata access nata juyo da kyau, sanan tace "since when did you come Abj"? Murmushi yamata yace "since yesterday Friday, but da kyar nai bacci baki, I wanted to suck this" yakai hannunshi zai taba nononta ta kabarda hannun, tajuya da sauri
zatai stairs ya₩ani tashi yajawota yasata ajikinshi ta baya ya kankanmeta yakai dayan hannunshi.
_NAFJAN COLLECTION_
_Nafjan Collection business ne na shahararriyan CEO dinan wato Nafisa, wacce ta kware akan sana'oi kala kala._
_Tana saida ko
wani kalan kaya dakuka sani, Riga, wando, lace, shadda, atampa, takalma, na maza, na mata, na yara, na manya, sneakers, cambas, sandals, flat shoe duka, handbags, bagpack, akwatuna, dogayen riguna, agoguna, tana shigo da hadaddun kayan daki daga kasan waje
, kayanta arahansu zaisa kama rufe baki, dan tuntubarta ko magana da ita directly zaku iya saminta awanan number wayan 08160472711, kowani kalan abu kuke nema kawai ku danna mata kira dan tambayanta kuji kotana dashi kobatada shi_
_Dankuma magana da ita
directly a watsapp zaku iya samunta ta hanyar danna wanan link din.
👇
_
https://wa.me/+2348160472711
_danyin sarin kaya awajenta da sallan nan, just chat her up_ https://wa.me/+2348160472711
7/20/21, 10:26 PM - My Mtn Number: 7
️
⃣
4
️
⃣
Hararan wayan
tayi saikuma ta turo baki tace "wlh nima bansan wani wuri zaikaini ba, amman zan dawo nan bada jimawa ba" wani irin muguwan dariya Maryam tasaki tace "you are dreaming Zara, keda dawowa sai gobe ingayamiki, abeg have fun da mijinki, anmayi posting a group
cewa morning lecture namu will not hold, yanzu by 11 nuked lecture gobe, have fun ooo, ya mammatse mana ke, bye" takatse wayan tana dariya sosai, turo baki tayi
tana hararan wayan sosai sanan ta jingina da gado tana kokarin kwanciya wayanta yashiga kara ta
na dubawa taga Granny ne, dauka tayi takai wayan kunne, Granny tace "haba diyar arziki yau ko anemeni" akunyace tarufe fuskanta tace "yakuri Granny, ahhhh class mukaje" Granny tace "ok okay, Allah dai yabaku sa'a, kiyi kigama karatun nan kitafi gidan mijin
ki wlh, ai yansu saura wata uku duka duka, wata ukunma anfaraci kaman gobe ne, yanzu dai kinshanye wayan nan magungunan" ahankali tace "a'a saura kadan" cikeda damuwa tace "kingan ninan sai tunanin mijinki nake, baizo yaci abinci ba, nama kirashi yace yaje
wani meeting ne yau, amman ai yazo wajenki dai tadi a school jiyako" akunyace tace "uhmm" Granny tace "yauwa hakanake so, Zara ki rike yaron nan da kyau, Tajudeen namiki zazzafar so sosai wlh, ki kulada mijinki ki gwadamai so dan yamiki gata arayuwan nan
kinajina, kullum yar sakon nan text message na soyayya ki aikamai safe, rana, dare, kina gama school akai bikinki duk nacin su Rahma da Rayyana bani bari sukaiki su kwana wlh, Tajudeen zan barma matarshi yamore" akunyace tace "Granny bye ana kirana" dariya
sosai Granny tayi tace "ai kaji abun, yarinya sai uban kunya gashi Allah yahadaki da mijin dabaimasan menene kunya ba, wayacemiki bayeraben namiji nada kunya, su bama susan shi ba a al'adan su, dan haka dole ki zage dantse, nidai sai anjima ki gaidamin da
Maryam" ahankali tace "zataji" sanan suka katse wayan daidai lokacin anbude kofar dakin, Tobine ya shigo yana kallonta hannunshi rikeda jaka, sosai yaga riganshi na jikinta yamata kyau jibidai yanda boobs dinta suka cika rigan kaman zasu tsaga unlike shi
da idan yasa kaga kirjin nan flat, ga gashin nan nata har yanzu asake suna taba bayanta sunsa tai kaman wata yar Atlanta, maida kofan yayi yarufe yashigo ciki yana kallonta kaman yanda take kallonshi, kawai gani yayi ta tashi da sauri tafada jikinshi ta r
ungumeshi kankam, ita kanta batasan mesa tai hakan ba but wani irin shaukin sonshi takeji aranta, shafa bayanta yayi ahankali yana murmushi, murya chan kasa yace "I love you too Zara, My Jewel" murmushi tayi sosai sanan tadandago kanta takalleshi, dagamata
gira daya yayi yace "yes! I know you love me, and I love you more and more Zara, if anything should happen to you I will die wallahi" murmushi tasakeyi, saikuma takai hannunta tashafa kwantaccen sajenshi tace "I love you Aremo OluwaTobi Tajudeen Adewale"
hannunshi dababu komi shima yakai yashafa lips dinta yace "and I love you Queen Fatima Zara Muhammad" murmushi tayi tana kallonshi har lokacin tace "my heart will forever beat for you" ahankali shima yace "my heart, my soul, my everything will forever beat
for only you Zara Muhammad" ahankali tace "I promise to love you, to love you, and too love you unconditionally OluwaTobi" ahankali yace "I promise to love you, and to love you, and too love you regardless of anything and everything Fatima Zara" hawaye ta
ji yazubo mata, dan lumshe ido tayi sanan tabudesu bataso tai kuka sanan ahankali tace "you are My Only Father and Only Mother, you took care of me before anyone else's, and I promise to stand by you, support you and care for you through thick and thin Olu
waTobi" yana kallonta shima at this point idanunshi sun soma chanza launi yace "I promise to always be your everything till infinity and beyond Zara Muhammad" kai dayan hannunshi tayi kan sajenshi tadan jawo kanshi gently hakan yasa shima yadan duko dan ya
dan mata tsayi dudda bawani sosai ba, gently tana kallon idanunshi sanan tasauke idanunta akan lips dinshi dakeda dan kauri gasu so pinkish irin lips din namiji, gently tadaura bakinta akan nashi, she just feels her husband Tobi deserves this as a token na
appreciation of abinda yamata, shigar da lips din tayi cikin bakinta tashiga kissing nashi wani irin sensual kissing dayasa yaji yana neman yafadi da sauri yazube abakin
gado yasakan mata kanshi, kiss tamai for about 2min that he can call the best kiss of
his life sanan tajanye fuskarta daga nashi tawani noke fuskan akirjinshi tanadan murmushi dakeda small sound, murmushi yayi yace "you just kissed i should be the one to be shy, but you are the one that is shy" dariya tayi tadan bugi kirjinshi asagwabe tac
e "stopppp" okay! Yafadi yana jawo ledan, yace "I got something for you look" yay maganan yana saka hannunshi cikin kwalin yadauko wani box dataga anrubuta Rolex ajiki, sanan yabude wani mad Rolex watch ne na mace, kobaa fadimata ba tasan this is a million
s watch, da sauri takalleshi, murmushi yamata yace "this is your gift, you feed me boob, and you feed me a little p*syy" daukekai tayi da sauri tana turo baki, dan dariya yayi yana kallon bakinta, saikuma yakama hannunta yasaka mata agogon kaman ya aunata
yabalain yima hannunta kyau, gashinan kalan gold, dayan hannunta takai ta shafa agogon sanan takalleshi tace "thank you Sir" gyadamata kai yayi, yace "no I should thank you for marrying me" yatashi tsaye tareda juyamata baya yace "baaabu let's go to the ci
nema" kallonshi tayi tadan ware ido, baya yanuna mata yace "hau" ahankali tatashi kan gadon sanan tazo tahau yadagata yace "are you sure u even eat? U are so light Zara" cixan bayan wuyanshi tayi