Showing 138001 words to 141000 words out of 158622 words

Chapter 47 - MASIFAFFIYAR KAUNA COMPLETE

looking so damn cute, yace "you know, I haven't

seen you naked fa, what we had dazu ai it was in the dark, I wanna

see those big boobs of mine" yay maganan yana tsotsan lips dinshi, ita wlh bata taba sanin Tobi is this naughty ba, kasa koda motsi tayi awajen, ganin haka yasa yataso ahankali hakan yasata shiga komawa baya yana binta ahankali harta karasa tajita ajikin b

ango, zata gudu yamata rumfa sosai takasa koda motsi sai gabanta dake faduwa sosai, tama rasa mezatayi hawaye yataru a idanunta, ahankali tace "I want to go back to school pls" murya chan kasa yana kallon yanda bakinta kerawa sosai yace "you're sleeping in

your husband's house today, am taking you back to school tomorrow Monday in the morning" daidainan saiga hawaye sharrr, ahankali yakai yatsanshi ya sharce hawayen yace "my baby wife" sanan gently yace "stop crying or I kiss and have you here" hadiye kukan

tayi ko tari bata karaba, sanan gently yay placing hands dinshi kan igiyan bathrobe din yace "I haven't see you naked before my eyes, I want to see my wife, I want to look at all the goody goody you have" yay maganan yana warware kullin ahankali yasaki ku

llin hakan yasa rigan tarabu biyu, baya ganin boobs dinta but tundaga cleavage dinta har zuwa abdominal wall dinta dakenan so clean and well shaved yana gani gashi fari fat, yatsarshi daya yakai yadaura kan gabanta yana kallon fuskanta yanda kanta ke kasa,

yashafa wajen cikin wani dark thick sexy voice yace "I suck this and you didn't last Zara, you just squirt your whole water on my face" kasa koda motsi tayi ta sandare kawai kirjinta na bugawa da sauri sauri tsigan jikinta na mahaukacin tashi, yatsan yaja

wo sama kaman yana mata Susan kadangare har zuwa cibinta yace "do you know that u have a very very cute navel Zara" sanan ahankali yacigaba dajan hannun zuwa cleavage dinta harzuwa shoulders sanan gently kaman bazaiyi ba yawani irin saukarda bathrobe din d

aga kafadunta sharaf suka zube akasa, tawani irin ja numfashi tareda makala kanta ajikin bango tana lumshe ido tana nishi da sauri sauri, tundaga kan yatsanta yabita da kallo har zuwa kan pussy ta, da boobs dinta da this is the first time yake ganinsu acik

in haske, duk girmansu ko alamun faduwa babu atattare dasu amugun tsaye suke, ga nipples din sunwani erecting, lashe baki yasakeyi sosai, yakai fuskarshi saitin nata yace "you are horny Zara, your nipples are damn hard" yay maganan yanakai yatsanshi yadanj

a, dasauri tasaki wani irin nishi akan fuskanshi idanunta alumshe, grabbing nasu yayi da kyau ya matse yana kallon facial reaction nata, wani iri tayi da fuska sabida zafi da dadi dataji tana bude baki, light kiss yasakan mata cikin wata voice wacce daga

shi sai ita zasu iyajin kome suke fadi yace "your boobs are your weak button, should I suck them"? Batasan ya akayiba samin kanta tayi da gyadamai kai wani irin mahaukacin dauka yamata dasaida tafirgita, cushion din dake closet din yawani irin kwantar da

ita yahau kanta baiyi wata wataba yakama both boobs din da hannunshi yakai bakinshi ya zuki kan wanan yasaki yafizgi kan wanan yasaki dayasa Zara tafara ihu sosai, amman sai nishinshi ma da guranani yafi nata, wlh da ace za'a cemata anma Tobi asiri da nono

ne xata iya yarda, neman ciremata nono yake daga kirji yahuta, tun suna kan kujera har fadowa sukayi kasa tana neman ta kwace nononta sabida jin yana neman kasheta amman yaki barinta, sai nishi yake da kuka dame dame kaman dan jariri yana wani irin danna m

ata erection dinshi a pussy dudda baiyi yunkurin sawaba, saida sukaji ana kiran la'asar suda ko axahar xaiyiba sanan yabarta da kyar yajata yasata ajiki, almost 2hrs shan nono yake, nipples dinta kaman yaji mata ciwo, saida yadan bata lokaci sanan yadagata

kawai yafito yay bayida ita hardan fada dashi taso tayi kan wankan amman yanuna mata he's d man, kawai hakuri tayi yamata wanka tass, sukai wankan tsarki again sanan yafito da ita,

suka dawo closet, bra dinan yasaka mata yana kallon yanda nipples yodinta

sukai so reddish, sanan yasaka mata pant din, yasamata rigan ma suka fito yabata hijabinta tasaka sanan sukai salla.

_DUK WACCE TAKARANTA MIN BOOK BATARE DATA BIYABA BAN YAFEMATA BA_

_THIS BOOK IS 500 PAY INTO 3107021073 SAIKI TURO EVIDENCE OF PAYMENT

TA WATSAPP NUMBER NA 07012181461, SAINAI ADDING NAKI A GROUP DIN DANAKE POSTING_

7/20/21, 10:25 PM - My Mtn Number: 7

️

⃣

3

️

⃣

Suna idarwa taga yatashi yafita falo, shiru tayi tana tunanin abubuwan dasukayi itada Tobi daya tsayamata arai sosai, dan murmush

i tayi dan wlh harcikin ranta takejin wani irin mahaukacin son Tobi aranta, tashi tayi tana kallon yanda sukai kacha kacha da gadon, hijabin jikinta tacire tana ganin yanda daga ita sai wanan matsiyacin pant din nan dawanan kalan bra din saikuma t-shirt di

nan nashi dayakai cinyarta, batawani damuba tawuce tacire bargo da zanin gadon tass tacire pillow case din sabida sun bata zanin gawanan fitsarin dabatasan na miyeba da tayi, saukardasu kasa tayi sanan tawuce tashiga closet dinshi ahankali zuwa inda taga

jerin zannuwan gado sa bargunan su hadaddun irin n yan malesia dinan, tadauko wani milk color saitinshi tass tafito dashi ta shimfide gadon tass sanan ta tsugunna ta kwashe tashiga closet din tasaka a basket din kayan datti, sanan tadawo tana kallon gadon,

daukekai tayi da sauri tunawa da abinda Tobi yamata akan gadon, sanan ahankali tajuya tawuce tazauna tareda daukar wayanta, missyo calls tagani na Maryam, dasauri takirata back, kafinma tai magana Maryam tace "yammata ke haka akebin miji ba sallama"

_Erotic Ideas group na matan aure zalla ne, group ne damuke program guda HUDU aduk sati, ranakun sune ALHAMIS, JUMMA'A ASABAR da LAHADI._

_Duk ranan Alhamis munayin program mai suna MARRIAGE LIFESTYLE, wato ZAMANTAKEWAN AURE, inda nakema mata lectures

kan yanda ake zama da miji dakuma dabarun zama da miji, ranan jumma'a kuma muna program din damuke kirada TALK & HEAL wato yi magana ka warke, inda matan aure zasu gayamana matsalolin dasuke fuskanta agidajen mazajen su, zasu iya turamin ta pc idan basuso

n asansu nisainai forwarding group mu taimaka musu da shawarwari dakuma dabarun dazasubi su magance wanan matsalolin, sai ranan asabar shine ranan LECTURES, inda zan dauki darasi dake dauke da dombin ilimi abu wanda ya dace mata su iya dangane da aurensu,

mu koya musu ayi magana akai sosai, sai ranan Lahadi zamuyi lectures akan ilimin daya danganci yanda zaki gamsar da mijinki sanan ki gamsar da kanki, kisaka mijinki ihu agado yana kururuwa yana sambatu, mukoyar dake yanda zakiyi spicing up sexlife dinki, a

nd yanda zaki dinga rayuwa da mijinki kullum kaman sababbin aure._

_Idan kinason shiga wanan group din zaki turo 2000 to 3107021073 aisha Muhammad first bank, saiki turo evidence of payment ta watsapp number na 07012181461 sainai adding naki a group din

, wata daya ne group din, idan kinason ki cigaba da zama duk wata dubu dayane 1500 ne subscription, sababbin zuwa kuma new member zakiyi register is 2k ne, don karin bayani zaki iya tuntubata a number ta 07012181461_

M Shakur

❤

️

●●

"wanan wani irin

musiba ne yasami Nigeria, mata naso su koma maza maza naso su koma mata irin su Bobrisky, James brown da sauran su, how could u allow this girl small girl that i don't even think she's up to 20yrs tana neman tamaida kanta namiji eh?" Ahankali yace "a man,

a girl"? Sounding so confuse, gyadamai kai tayi with full assurances tace "yes, though dai banga asalin abinda ta kulle breast dinta dashi ba, but her breast sun matse iya matsewa, kanta tasaka bald cap damuka cire yanzu kaji yanda kanta ke wari infact I t

old d nurse su tsefe kitso su wanke kan kafin nazo namata suction, tissues din breast dinta ta matsesu sun danne suna neman hadewa with her chest wall saisa she was having serious problem da breathing, wlh idan dabaka kawota dawuri ba ko bata cire abinba d

asaita mutu tass cikin few minutes, dole we have to do suction for her mufito da boobs dinta back to normal shape dinsu muyi freeing any tissue and veins na nonon yadawo yanda yake ada, yanzu everything ta mannesu nonon yafara building block of blood da ya

nzu idan muna suction zamu narkar dasu" ahankali Tobi dayay mutuwan tsaye yakasa koda motsi yana kallon Dr dake koromai bayani, yace "is she a girl are you sure"? da sauri Dr tace "yes she is, why am I a Consultant idan I cant differentiate man from a woma

n? Infact she's even on her period, abinda duk yakara mata ciwon kenan, tana having serious menstrual pain, though yanzu mun mata allulori" wani irin fadawa kujeran dake wurin yayi yazauna yama rasa mezaiyi kome zaice, ahankali Dr tace "baka santa bane" mu

rya chan kasa yace "I know her just that all this while I thought...." yakasa karashe maganan, Dr tace "you thought she is a man all this while" tabe baki Dr tayi tace "Allah ya shirya mana yaran this days, but abin babu dadin ji, babu dadin gani, me mata

ke sha'awa akomawa namiji? Hakama me maza ke sha'awa a komawa mace? Inbadai so suke suma kansu illa ba da lot of complications babu wani abun kirki aciki, gashinan yanzu tana neman kashe kanta yanzu wahalan dazata sha saiyafi karfinta na suction din dazamu

mata sabida nonuwan sunyi tsami sosai tsabagen kullesu ko nanesu datakeyine oho, is like she has done that for a very long time, yanzu kirjin da nonon sunkai elastic limit dinsune saisa suka kasa jurewa, anyways go make this payment, suction kadai dazamu

mata muna charging 250k for it, sai kudin magunguna da kudin bude mata kati da sauran su, idan kabiya sai mumata idan bamuyi ba kirjinta baxai dena ciwon nanba dayake yi, and xata dinga having difficulty in breathing" karban takardan yayi ahankali sanan ya

tashi yafita yana tafiya ahankali yakasa daina tunanin Boy macece, Boy wai, innocent Boy dayasani, he wants to see her yakara tabbatarwa yes mace ce, fita yayi yaje motarshi yana addu'a Allah sa wallet dinshi na ciki danbabu kosisi ajikinshi, yana ganin wa

llet din yadauka yaje yabiya kudin da POS sanan yakaima Dr takarbi komi sanan suka fito tare yawuce ya zauna.

Shidai baisan mesukeyi ba yadai farajin ihunta sosan gaske hakan yasa yatashi da sauri danhar kasan zuciyanshi yaji ihun, saikuma tafara. "

Wayyo Baba, Babaaaa zan mutu, na shiga uku, innalillahi wa innailaihi, wayyoooo, ahhhhhhhh, Baba wlh kazo katafi dani gida, na shiga uku na bani na lalaceeee, wayooooo" jiyayi jikinshi yadauki rawa da sauri yatashi yawuce yafita daga wajen gabaki daya mota

rshi ya shiga ya zauna, saikuma

yatuna baimayi sallan safe ba, hakan yasa yawuce masallacin asibitin yayi alwala yay salla yazauna aciki yadade sanan yafito yadawo cikin asibitin, har lokacin ihunta yacika wajen wanan karan muryanta ma har ya dishashe baka

jinta da kyau voice dinta na cracking tsabaragen ihun azaban datakeyi, sake fita yayi da sauri dan yakasa standing ihun nata dayake tabamai xuciya sosai bakadan ba.

DUK WACCE TAKARANTA BATARE DATA BIYABA BAN YAFEBA

7/20/21, 10:25 PM - My Mtn Number: 7

️

⃣

4

️

⃣

Hararan wayan tayi saikuma ta turo baki tace "wlh nima bansan wani wuri zaikaini ba, amman zan dawo nan bada jimawa ba" wani irin muguwan dariya Maryam tasaki tace "you are dreaming Zara, keda dawowa sai gobe ingayamiki, abeg have fun da mijinki, anmay

i posting a group cewa morning lecture namu will not hold, yanzu by 11 nuked lecture gobe, have fun ooo, ya mammatse mana ke, bye" takatse wayan tana dariya sosai, turo baki tayi tana hararan wayan sosai sanan ta jingina da gado tana kokarin kwanciya wayan

ta yashiga kara tana dubawa taga Granny ne, dauka tayi takai wayan kunne, Granny tace "haba diyar arziki yau ko anemeni" akunyace tarufe fuskanta tace "yakuri Granny, ahhhh class mukaje" Granny tace "ok okay, Allah dai yabaku sa'a, kiyi kigama karatun nan

kitafi gidan mijinki wlh, ai yansu saura wata uku duka duka, wata ukunma anfaraci kaman gobe ne, yanzu dai kinshanye wayan nan magungunan" ahankali tace "a'a saura kadan" cikeda damuwa tace "kingan ninan sai tunanin mijinki nake, baizo yaci abinci ba, nama

kirashi yace yaje wani meeting ne yau, amman ai yazo wajenki dai tadi a school jiyako" akunyace tace "uhmm" Granny tace "yauwa hakanake so, Zara ki rike yaron nan da kyau, Tajudeen namiki zazzafar so sosai wlh, ki kulada mijinki ki gwadamai so dan yamiki

gata arayuwan nan kinajina, kullum yar sakon nan text message na soyayya ki aikamai safe, rana, dare, kina gama school akai bikinki duk nacin su Rahma da Rayyana bani bari sukaiki su kwana wlh, Tajudeen zan barma matarshi yamore" akunyace tace "Granny bye

ana kirana" dariya sosai Granny tayi tace "ai kaji abun, yarinya sai uban kunya gashi Allah yahadaki da mijin dabaimasan menene kunya ba, wayacemiki bayeraben namiji nada kunya, su bama susan shi ba a al'adan su, dan haka dole ki zage dantse, nidai sai anj

ima ki gaidamin da Maryam" ahankali tace "zataji" sanan suka katse wayan daidai lokacin anbude kofar dakin, Tobine ya shigo yana kallonta hannunshi rikeda jaka, sosai yaga riganshi na jikinta yamata kyau jibidai yanda boobs dinta suka cika rigan kaman zasu

tsaga unlike shi da idan yasa kaga kirjin nan flat, ga gashin nan nata har yanzu asake suna taba bayanta sunsa tai kaman wata yar Atlanta, maida kofan yayi yarufe yashigo ciki yana kallonta kaman yanda take kallonshi, kawai gani yayi ta tashi da sauri ta

fada jikinshi ta rungumeshi kankam, ita kanta batasan mesa tai hakan ba but wani irin shaukin sonshi takeji aranta, shafa bayanta yayi ahankali yana murmushi, murya chan kasa yace "I love you too Zara, My Jewel" murmushi tayi sosai sanan tadandago kanta ta

kalleshi, dagamata gira daya yayi yace "yes! I know you love me, and I love you more and more Zara, if anything should happen to you I will die wallahi" murmushi tasakeyi, saikuma takai hannunta tashafa kwantaccen sajenshi tace "I love you Aremo OluwaTobi

Tajudeen Adewale" hannunshi dababu komi shima yakai yashafa lips dinta yace "and I love you Queen Fatima Zara Muhammad" murmushi tayi tana kallonshi har lokacin tace "my heart will forever beat for you" ahankali shima yace "my heart, my soul, my everything

will forever beat for only you Zara Muhammad" ahankali tace "I promise to love you, to love you, and too love you unconditionally OluwaTobi" ahankali yace "I promise to love you, and to love you, and too love you regardless

of anything and everything Fati

ma Zara" hawaye taji yazubo mata, dan lumshe ido tayi sanan tabudesu bataso tai kuka sanan ahankali tace "you are My Only Father and Only Mother, you took care of me before anyone else's, and I promise to stand by you, support you and care for you through

thick and thin OluwaTobi" yana kallonta shima at this point idanunshi sun soma chanza launi yace "I promise to always be your everything till infinity and beyond Zara Muhammad" kai dayan hannunshi tayi kan sajenshi tadan jawo kanshi gently hakan yasa shima

yadan duko dan yadan mata tsayi dudda bawani sosai ba, gently tana kallon idanunshi sanan tasauke idanunta akan lips dinshi dakeda dan kauri gasu so pinkish irin lips din namiji, gently tadaura bakinta akan nashi, she just feels her husband Tobi deserves

this as a token na appreciation of abinda yamata, shigar da lips din tayi cikin bakinta tashiga kissing nashi wani irin sensual kissing dayasa yaji yana neman yafadi da sauri yazube abakin gado yasakan mata kanshi, kiss tamai for about 2min that he can cal

l the best kiss of his life sanan tajanye fuskarta daga nashi tawani noke fuskan akirjinshi tanadan murmushi dakeda small sound, murmushi yayi yace "you just kissed i should be the one to be shy, but you are the one that is shy" dariya tayi tadan bugi kirj

inshi asagwabe tace "stopppp" okay! Yafadi yana jawo ledan, yace "I got something for you look" yay maganan yana saka hannunshi cikin kwalin yadauko wani box dataga anrubuta Rolex ajiki, sanan yabude wani mad Rolex watch ne na mace, kobaa fadimata ba tasan

this is a millions watch, da sauri takalleshi, murmushi yamata yace "this is your gift, you feed me boob, and you feed me a little p*syy" daukekai tayi da sauri tana turo baki, dan dariya yayi yana kallon bakinta, saikuma yakama hannunta yasaka mata agogo

n kaman ya aunata yabalain yima hannunta kyau, gashinan kalan gold, dayan hannunta takai ta shafa agogon sanan takalleshi tace "thank you Sir" gyadamata kai yayi, yace "no I should thank you for marrying me" yatashi tsaye tareda juyamata baya yace "baaabu

let's go to the cinema" kallonshi tayi tadan ware ido, baya yanuna mata yace "hau" ahankali tatashi kan gadon sanan tazo tahau yadagata yace "are you sure u even eat? U are so light Zara" cixan bayan wuyanshi tayi da sauri ya tsaya yace "auuuch" yay kaman

xai xubarda ita ta kurma uban ihu ta kankameshi tace "sorry" kwafa yayi ashagwabe yace "if you do it again, I will throw you away" dan dariya tayi tai lamo abayanshi hannayenta nakan kirjinshi tanadan shafawa bada manufa ba amman ina shi yana tabashi, tun

kafin su sauka daga staircase din take kallon falon ganin kujerun dasuka zauna akai dazun nan yachanza yakoma kaman gado, dakin yay wani irin duhu kaman tsakar dare, sai tv dataga yakara girma ga film y kunna but yay pursing dan baya aiki, saikuma katon bo

wl na popcorn data gani abangare daya na gadon, zuwa yayi kafin ya kwantar da ita

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login