Showing 66001 words to 69000 words out of 158622 words

Chapter 23 - MASIFAFFIYAR KAUNA COMPLETE

/>
auna suka gaidashi, Waziri yace "yaya ake ciki Ooluwo"? Gyarazama Ooluwo yayi yace "inaso duk wasu tsaro dakasa na tsare yaron nan kacire su kabarshi yay rayuwanshi wanan shine abuna farko, mafarkin dakayi rokonka yake karage takuramai kabarshi yafita yay

abokanai kakuma dena kallonshi as yaro" ajiyan zuciya Sarki dakowa ma na falon ya sauke, da sauri Mum tace "zancen destiny fa" buga cowries dinshi yayi akasa yace "wanan batun da shaidan nai magana direct yakuma bayyana agabana ya sanardani koshi baida mas

aniya akan abinda zai faru, kaddararra ce dole zata faru, kawai mu zuba idanu mugani koma ya ake ciki kunada ni sanan bazan hutaba, inaso kuciga sadaka da bakaken bunsurai, muna jiran koma menene, nabarku lpy" yatashi yafita, Mum ta sauke ijiyan zuciya tac

e "thank you Allah, my son is fine, yau wlh yafita yaje duk inda zashi, wayan nan security su watse mana daga gida abeg, su tashimin daga gaban dakin d'ana ya tsani ganinsu, lemme go and see my beautiful Tobi" ta tatshi tafita da saurinta, Dad ya kalli Otu

n yace "ka sallami guards din, just a week break sudawo,_ in as much as destiny bai bayyana ba bazan gaji da tsare d'ana ba, yanzu dai let's allow him to enjoy", gyadamai kai Otun yayi yatashi yafita.

7/2/21, 9:10 AM - My Mtn Number: [24/06, 22:31] My Air

tel2:

💫

_DISASTROUS LOVE_

💫

_MASIFAFFIYAR KAUNA_



✍

🏾

M SHAKUR

EPISODE 3

️

⃣

1

️

⃣

Shiga flat dinshi Maman shi tayi tana tafiya ahankali ganin baya kasa yasa tai sama, ahankali tabude kofar dakin bedroom dinshi tana Tobi Tobi

, but shiru baya ciki bayi tabude baya ciki tabude closet dinshima bayanan hakan yasa ta sauko kasa bayan ta duba sauran dakunan, ta shiga kitchen dinshi tabude kofar wajen daya sadata dawani hadadden garden mai kyan gaske, hangoshi tayi zaune kan wani st

ool mai kyau ga wani katon whiteboard agabanshi, kunnenshi sanye da head phone hannunshi rikeda paint brush yana zanen wani hadadden lion kato, tsayawa Maman shi tayi abayanshi takai hannayenta tana wasa da kitson kanshi tace "wowww, this looks son, My ar

tist" dan dagokanshi yayi yajuyo ganin Mamanshi ce yasa ya zare headphone din daga kunnenshi yajuyo yacigaba da zanenshi sanan yace "Mum" kujeran dake wajen ta dauko ta ijiye kusadashi ta zauna tareda dafa kafadarshi ahankali tace "OluwaTobi kayakuri kaji,

I am still begging you nasan bamu kyauta maka ba but look at this from our perspective okay, we are doing everything to protect you My Love" taidan jim ganin ko kallonta bayayi aikinshi yakeyi abinshi yasa tace "guess what I come to tell you that an kada

securities dinan sun tafi, my son is

now free, u can go duk inda zaka kaji OluwaTobi" tunda tafara maganan ya tsaida zanen dayakeyi saida tagama tass sanan yajuyo ya kalleta irin juyowan nan na neman assurance, gyadamai kai tayi hakan yasa yadan saki murmu

shi, rungumoshi jikinta tayi sosai tace "I love you Son sosai, I will do anything in my power to give you wat you want kaji" gyadamata kai yayi ahankali tareda sakin murmushi kadan, tace "nakira Ayoka tazo kufita tare" batarai yayi yace "no" shiru tayi kam

an tana kokarin tuno wani abu saikuma ahankali tace "Tobi kaga irin maganganun dana fadama yarinyar nan kuwa ranan kafin tahakura, I told her to calm down tagama service tukunna kafinma tafara maganan wani soyayya dakai" tabe baki yayi yace "Mum I am not i

nterested in Ayoka period, I took her as a sister, and now data kaucema layi I don't even want her close to me ban iya yaudara ba, ban iya raising hope na mace up ba" ajiyan zuciya Mum ta sauke sai kawai ta tashi dukowa tayi ta manna mai kiss a kumatu tace

"I love you son" ahankali yace "love you too Mum" wucewa tayi tafita shikuma ahankali yasaki murmushi sai kawai ya cillar da brush din yatashi dagakan kujeran yawuce sama wanka yayi yashiga closet dinshi ya shirya tsaf yana mamakin ya akayi boy baizo aiki

ba yau, ko ansashi wani abune, jeans da riga yasaka na gucci masu color brown and white, yadauki p-cap yasa white yasa, slippers din maza ya saka na Prada white shima ya daura agogon hublot a hannunshi sanan yabude wani drawer a closet dinshi dake dauke d

a keys din motoci kusan 12, key wata hot range rover yadauka da wallet dinshi yafito yana baza uban kamshi, Taye da fitowanta kenan tana sanye da jeans da riga masu kyau tai murmushi tace "we are officially free" hararanta yayi, da sauri tace "Tobi please

go with me am bored" hararanta yasake yi, cikeda lallashi tace "please nowwww munfa shirya fa, am sorry for everything kaji little brother" motarshi da kullum sai awanke yayi fara kal, yabude batare daya kalli su guards din dake kokarin budemai ba yatada m

otar kana ganinshi kaga dan mai kudi asalin definition of yoruba demon ajebota, jan motan yayi da hannu daya dayan hannu kuma yana saka dark shade yaja motan yafice batare daya kalli su Dad dake gaban fada atsaitsaye ba babanshi yabishi da kallo yana addu'

a.

Wani babban saloon yaje akamai gyaran fuska aka gyaramai gashin kanshi aka mai wani sabon style bobmarley dayama bakar fuskanshi masifar kyau, sanan yafito yatafi wani beauty spa skin 101 all this are abubuwa da he can order azo amai agida but shi

yafiso yaje komi yayi da kanshi.

Facials akamai hadaden gaske, face treatment, akamai lip therapy, lips dinshi suka kara so pinkish dakuma taushi, sanan akamai pedicure da manicure kumbanshi sukai kyau sukai haske, saiyay topping komi with a deep ti

ssue massage dakuma sound deep sleep na two hours!!! That's how the rich roll fa, Allah kamana arziki.

Saida ya farka sanan ya shiga bathroom yay hot bath yanajin dadin jikinshi sosai sanan yasaka kayanshi yafito yatafi sai godiya sukemai, awani masal

laci ya tsaya yay alwala yay sallan azahar da la'asar wuraren biyar na yamma saikuma ya shiga mota wani boutique yagani dayaga an rubuta the Teens hakanan yaji Boy yafadomai arai hakan yasa ya gangara yay parking ya shiga, hadaddun kuya masu kyau yasiyama

yaron dahar cikin

ranshi yakeso, yaron nada hankali even at his young age, and he always takes care of him, yasaimai takalma da sneakers masu tsada yafito aka samai komi a mota sanan yatafi stadium zaije kallon kwallo, saida ya tsaya a hanya awani masallac

i yay alwala ya shiga jam'i sukai sallan magrib sanan yafito ya shiga motarshi yahau kan titi, yana tafiya ya hango wani mutum yana sanye da suit da wasu textbooks manya guda biyu a hannunshi, saikuma jaka abayanshi daya rataya yana kokarin tsallaka titi

, from no where saiga wasu thugs guda uku lagos boys sunzo sun bangajeshi sun fizge jakan harda textbooks dinma yafadi akasa dan kokadan bai ankara dasu ba, da sauri Tobi ya gangara yay parking a gefe sanan yasauko daga motar yataho da sauri yadagashi ahan

kali yace "sorry" ahankali yatashi yana gyaran white glasses din idanunshi ya kalli Tobi yasaki murmushi yace "thank you" tareda waigawa yana kallon hanya ganin ko alamunsu baigani ba, ahankali Tobi yace "do you need your things back"? Da sauri ya kalli To

bi yace "yes please all my whole career is in that bag pack, I came to lagos for now exam dazanyi for one week gobe zamu fara niba dan nan bane" yamai magana shima da turenci, Tobi ya kalleshi daga sama har kasa he looks damn neat amman kallo daya yamai ya

san badan garin nan bane yace "can you fight" da sauri guy din yace "fight"? Dan ware manyan idanunshi Tobi yayi yace "don't you want your things back"? Da sauri yace "oh I want" ahankali Tobi kaman wanda baison yin magana yace "then gather your strength a

nd techniques dinka na kaucema harin wuka, let's go" Tobi yay hanyar motarshi bin Tobi yayi da kallo danjim yayi baisan mesaba saikuma yaji he trust d guy hakan yasa yabishi ya shiga gaban da Tobi yabude mai ya zauna tareda rufo kofan Tobi kuma ya kunna m

otan yana murmushi, da sauri mutumin dake kallonshi yace "kasan inda sukene"? Kallo daya Tobi yamai ya dauke kai yace "I was born in lagos anan nan girma, I told you kawai shirya, zamuyi mini wrestling yanzun nan" yaja motar dawani irin gudu dayasa da saur

i mutumin yaja seat belt ya daura. Wani anguwa yaga sun shiga da local street ghetto Boys suka cika ko'ina, parking sukayi agaban wani uncompleted building sanan Tobi ya kalleshi yace "ready"? Gyadamai mai kai yayi, hakan yasa Tobi yabude motan ya sauka sh

ima ya sauko suka shiga cikin gidan atare, daidai sun tarar dawasu gang da sunkai su kusan 25 yara haka dabazasu wuce 20 zuwa 25yrs ba, ga jakan shi dakomi a jakan akasa sun zaxzage, ga kudi ga textbooks dinshi da credentials, suna ganin su Tobi duk suka m

ike tsaye suka cicciro wukake da sauri mutumin ya shige bayan Tobi dan kallonshi Tobi yayi yay murmushi sanan ya kalli wanda yaga shine Ogan su danshi ke rikeda laptop din yace "Hey Bro we came for that bagpack and everything naciki, kindly give it back b

a fada mukazo ba ko hayaniya" tashi Ogan yayi cikin harshen yarbanci yace "kaci haukace ko bakason ranka ne dakazo nan inda bazaku fita rayeba" dan murmushi Tobi yayi yana jujjuya wuyanshi irin yana shirin fadan nan da turenci yace "I think you are the one

that wants to die dakuka mana sata" da sauri Ogan ya kalli yaran yace "kukai mazan nan lahira" hannun riga Tobi ya tattare yace "get ready my man and now the fun begins" yay maganan daidai yaran sun taho kasu da wukake hakan yasa dayan mutumin ya manne ba

yanshi dana Tobi sosai jikinshi na rawa baisaba ganin wuka haka ba koyan daba, kwashe su Tobi ya shiga yi da nushi daya yana protecting mutumin dayaga baida karfi a tsorace yake yace "Hy Man be attacking bayan kunnensu ko balls dinsu" jin haka yasa wanda y

akawo mai wuka zai chakamai ya kauce da sauri yawani irin tsugunna yakaimai naushi mai kyau a gwailo yaron ya zube agefen Tobi, washe baki Tobi yayi kaman yanda shima mutumin ya washe baki yana kallonshi Tobi yace "that's a beautiful hit my man" daidai na

n yaga wani yaro yataho da

wuka zai lumama mutumin dawani irin sauri yasa hannu ya fizgo mutumin bayanshi sanan yay wani irin tsalle ya daki habar yaron da takalmin shi yaron ya zube akasa, cikin minti dabasufi goma ba suka barar da yaran dukansu akasa har

da Ogan wanda yawanci Tobi ne yay aikin, sanan Tobi ya kashe komi nashi yakawo mai yabashi inda yake tsaye yana kallon yaran dake ihu akasa, daidai lokacin wasu gang din suka shigo ciki wani kallo Tobi yama mutumin sanan da idanu yamai alamu now is time to

run sanan suka arce aguje gang din na binsu, saida sukai zagaye dasu awajen sanan suka fice Tobi yabude mota dagudu shima mutumin ya zagaya ya shige daidai gang din sun fito Tobi yaja motar da gudu suka biyosu suna jifa Tobi yahau dariya sosai dariyan dab

aitaba yin irinshi ba yanaganin shima haka mutumin sukahau dariya harda tafi suna waigen yanda Gang din har lokacin ke binsu suna gudu har suka musu nisa sosai sanan suka tsaya, su Tobi na kallonsu ta glass din gefen mota suna dariya, mutumin yace "ohh tha

t was fun" gyadakai Tobi yayi yana murmushi yana tuki yace "I told yhaaa" saikuma ya yatsine fuska tareda cije lips sosai da sauri mutumin ya kalleshi ta gefen cikinshi ne yaga jini ta farin rigan jikinshi hakan yasa da sauri yace "stop the car" dan kallon

shi Tobi yayi yana tukin. "stop the car" yafada sounding serious hakan yasa Tobi ya gangara gefen hanya yay parking yakeshe motan yace "what you are not expecting me to drop u a middle of road haka azo wanan karan gabaki dayama adaukeka" riganshi yaga mutu

min yadaga hakan yasa ya kalleshi saikuma ya kalli abinda yake kallo, ashe zafin dayaji dazu na yanka ne, an yankeshi agefen ciki yana jini sosai, da sauri mutumin ya daura hannunshi akan wajen ajiyan zuciya yayi yace "thank God is not a deep cut" saikuma

yasaka hannunshi a aljihu yaciro wani clean handky mai kyau fari yadaura awajen yace "put your hand on it will stop the bleeding give me the key, lemme drive" kallonshi Tobi yayi hakan yasa ahankali yace "please you helped me so lemme help u too" bashi ke

y yayi sanan yasauko ya xaga shima ya zaga suka shima, mutimin yaja motan, yatsine fuska Tobi yayi dan sai yanzu yafarajin zafi saidai ajiyan zuciya kawai yake yana lumshe ido, hakan yasa mutumin yakara gudu, agaban wani pharmacy ya tsaya ya kashe motan ya

fito da sauri ya shiga ciki abubuwa ya siyo dayawa sanan yafito yazo ta side din da Tobi yake xaune ya kunna wutar motan yace "I am so sorry" sanan yadaga riganshi yadau auduga da spirit yashiga wanke wajen yatsine fuska Tobi yayi kaman xaiyi kuka hakan ya

sa mutumin yace "sorry" saida yagama gyaramai sanan yasamai bandeji, saikuma Tobi yaga yana zuko allura a syringe da sauri Tobi yakoma baya yace "you are not putting that in me right" murmushi yayi yace "don't tell me ka iya fada but kana tsoron allura" da

n murmushi Tobi yayi yana kokarin ya basar amman yama kasa magana hakan yasa ahankali mutumin yace "please kabari namaka a hannu zanma, na tetanus ne, kaga da wuka aka yankaka we need to do this, please friend" friend daya fadi yasada sauri Tobi ya kallesh

i gyadamai kai yayi hakan yasa ahankali yamikamai hannun, alluran yamai ahankali saikuma yaciro ya kalli Tobi daya kulle ido yace "done" bude ido Tobi yayi ya kalleshi ganin da gaske sun gama, sanan yabashi magunguna yace "take this idan kakai gida, muje y

anzu kamin kwataccen gidanku" yakoma wajen tuki, ahankali Tobi yace "I can drive u don't have to do this" da sauri yace "oh yes I have too, at least that's the least I can do for the man that saved my life" shiru Tobi yayi yaja motar suka shiga hanya sanan

ahankali mutumin yace "I am a Dr, I came for wani exam ne, I am hausa from kano, my name is Imam" dan murmushi Tobi yayi ahankali yace "nice name Dr" saikuma ahankali yace "inada two degrees nayi art, sanan kuma na karanci

accounting, i am OluwaTobi Taju

deen, yoruba born and brought up here at lag" murmushi Dr Imam yayi yace "you are really a nice guy Tobi thank u".

_MBM ENTERPRISE company ne mai zaman kanshi that are into anything computer design, graphics design, sunayin ID card, folder, files,

meo, baje, sunayin jotter na biki da sauransu, sunayin customize mug da magic mug, sunayin jacket da riguna signout irin idan kun gama school, sunayin invitation card, sunayin p-caps, sunayin throw pillows da sauran su, sunayin calendar na turenci dana la

rabci, dakomima har kwalaye sunayi, ko'ina kake zasu maka su aikamaka dashi, suna logo creation, suna customized links, flash da souvenirs na biki na birthday na suna daza'a lika suayenku ajiki, sunayin receipt, gift box na birthday koma na menene, jama'a

bari kuji indai design ne da ake amfani da kwamputa ayi to MBM Enterprise kaman sunmiki sun gama, har award sunayi, customize umbrella, key holder banda haka all services dinsu are at a very low discount rate, super affordable, idan zaki tuntubesu zaki sam

esu awanan number takira 07010439656 , sanan zaki samesu a watsapp ta wanan number 08106788714 kuyi saving ku musu magana ko a watsapp kokuma ku kirasu awaya._

[25/06, 09:02] My Airtel2:

💫

_DISASTROUS LOVE_

💫

_MASIFAFFIYAR KAUNA_





✍

🏾

M SHAKUR

EPISODE 3

️

⃣

2

️

⃣

Gyadamai kai kawai yayi batare dayace komi ba, yana tuki amman yana lura dashi zafi yakeji amman baison yanuna hakan yasa idanunshi nakan hanya yace "dazaran kaje gida kasha maganin nan within an hour zaka nemi

zafin karasa, nan da 2 zuwa 3days zai warke, next time don't get into fight again I know it was fun" dan lumshe ido yayi yabude saikuma ahankali yace "I've heard" wayanshi ne yashiga ringing dake in between sit din gaban atare suka kalli wayan dan shima ya

zaci tashice dan ringing tone na iPhone ne ganin Dad dinshi ke kiranshi yasa yadanja tsaki yadaue kanshi daga kallon wayan, harta katse another kiran yashigo Mum, itama ta katse bai daukaba, saikuma Dad yasake kiranshi ganin baida niyyan dauka yasa ahankal

i yace "please pick up sunga dare yayi basu ganka bane" mika hannu yayi yadauki wayan daidai ta katse saiga wani kirin kuma yana shigowa hakan yasa yakai wayan kunne yace "Dad what" jim yayi yana sauraron Babannashi saikuma adan kubure yace "am on my way b

ack home already" sanan ya katse wayan ya jefar yana maida kanshi jikin kujera yacigaba da nunamai inda zai bi har sukazo ta wajejen anguwansu amman ba'a kai layinsu ba sanan yace "dan gangara gefe kai parking" ahankali yace "but

ai nan kan hanya ne" "don'

t worry am close to gida I can manage" gyadamai kai yayi Tobi yace "lemme call Uber yazo yadaukeka dan ana ganinka ansan you don't belong to the street of Lagos this ghetto Boys will rob u" yana maganan yana shiga app din yakira uber within 5min duk suna z

aune acikin motan ya lumshe ido uber direba ya kira bude kofa yayi zai fita da

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login