Showing 96001 words to 99000 words out of 158622 words
/>
✍
🏾
M SHAKUR
EPISODE 4
️
⃣
8
️
⃣
At this point gabaki daya kasa magana elders din sukayi, sai Taye ne ta iya bude baki tace "Ayoka are you okay abi you are high ni? How you ever seen agidan nan tunda kika gi
rma an kawo mace mai aiki bayan we all knew that Ooluwo(Chief priest) forbid that and yace duk randa akai hakan sai destiny gidan nan ya chanzu, then how do you expect us to believe what you are saying" da sauri tace "I swear Mum Dad, am not lying, is his
errand boy, he actually came in disguise as namiji, ni bansan lokacin da Tobi yagane mace bane and tun yaushe he has been keeping her with him ba hidden batare dakun sani ba nisaiyau danazo dazu dasafe kafin yadawo daga jogging naganta" ahankali tadanyi sh
iru saikuma kaman munafuka tace "that's not all ma" tasakeyin shiru kafin ahankali tace "I think he has been sleeping with the girl Dad, and yanasonta, saisa yanzu bana gabanshi nida Tobi keso sosai har yanamin alkawarin aure" tasake fashewa da kuka sosai,
ganin duk sun zauna suna kallonta sun kasa motsi yasa cikin kuka sosai tace "kutashi kuje ku gani wlh ba karya nakeba tana room din dake opposite his own a upstairs, he was even the one that put her to sleep kutashi kuzo kugani" tai maganan tana tashi taf
ice duk suka tashi gabaki dayansu harda su Dami suka bita, har flat din Tobi sukai sama har gaban dakin da Fatima keciki takaisu sanan ta tsaya ta kalli Baban Tobi da Babanta tace "open the door and see Dady" ahankali Babanta ya matso yakai hannunshi dahar
rawa yakeyi yamurza door handle din dayake Tobi yasata bacci yau bata rufe kofan ba, harwani lumshe ido Oba yayi dan baison ya gasgata abinda Ayoka take cewa danshi yayi Otun yabude kofan, ihu Mum, Dami, Taye da Kende suka saki bana wasaba, Mum hartana ne
ma tafadi yaran suka tareta.
Ihu dataji daya ratsa kunnuwanta yasa tabude idanunta ahankali dake cikeda bacci sosai tana kallon saman dakin......wani irin ihu Otun yayi cikeda bakin zuciya. "Guard, Guards!! Guardsssssssss" jin ihu dake cikeda fushi
yasa baccin dake idanunta suka washe tass tabude idanun tajuyo da kant, ganin Oba Mai Martaba, da Wazirin shi, da Maman Tobi, da yayin Tobi da Ayoka tsaye abakin kofa yasa tawani sauka daga gadon atsorace ta zube akasa alamun gaisuwa ita shaf tama manta
amacenta suke ganinta......
Wani irin shiga dakin Otun yayi azuciye babu wanda yay attempt na hanashi ya dagota da hannu daya baiyi wata wataba ya gauramata mari cikin ihu yace "how dare you? How dare you lie to us? How dare you" yasake kai mata Mari
lafiyayye nabiyu dayasa taji kaman ta haukace, shake mata wuya yayi yace "who are you Boy or Khalid or whatever your name is, who d hell are
you?" Kasa magana tayi sai kuka tana zaro ido jikinta na bari, wani irin bugata da bangon wardrobe din dakin yayi s
anan yakara dagota sama ya shaketa yace "who sent you to our kingdom? Whats your mission, who is your master? What have you done to our son"? Daidai lokacin guards dasunfi kusan hamsin suka zo wajen, ganin Otun da kanshi ke duka yasa head Guard da best yar
anshi guda goma suka shiga, sakinta Otun yayi tana kuka sosai ta makale abango yace "beat this boy/girl until he or she confess who she is and what made her to disguise herself and come to this palace, beat the hell outta her out" yakoma baya wani irin duk
a suka shiga mata ana tambayanta wacece ita tana kasa magana sai kuka suka fasamata baki fasa mata kai da jiki amman takasa magana har finally ta sume, cikin fushi Otun yace "lock her up in the dungeon (dark prison din karkashin kasa, underground prison) t
afarfado gobe acigaba harsaita fadi waye yaturota sanan akasheta" daukanta sukayi a sume aka fice da ita, Mai Martaba dabaice uppan ba yafara juyawa yafice sanan sauran duka sukabishi, kafin kace me news yacika gidan cewa ashe Boy mace ne, gidan yakachame
........
Yanda yaji gabanshi nafadi yasa kawai yajima yawo amotan baya mai dadi ya karyo kwana yadawo, koda yay horn yaga ba'a budemai ba babu gateman kodaya agidan which is unusual, ganin yagaji da zama yana jiran gateman su dawo daga ko'ina sukaje
su budemai yasa ya sauko yakashe motar yawuce yashiga ciki yana tafiya ahankali, babu ko guard daya ata bangaren fadan hakan yasa da sauri yawuce ciki ranshi nabashi aksai abinda ke faruwa, yana shiga bangaren su, ya hango Mum, Dad, Taye, Kende, Dami, da
Otun da Ayoka tsaye agaban flat dinsu, suan tsaitsaye, ga guards ancika gidan gabaki daya ana hayaniya duk ana kallonshi kaman na dareba dan haske ko'ina kaman rana, hakanan yasha jinin jikinshi dudda hakan bai fasa tafiya ba, hada ido sukayi da Dad dinsh
i, kallon da Babanshi kadai yamai yasa yagane dawani abu tunda yake karami Babanshi baitaba mai irin kallon nanba, kawai saiya dauke kai instead of yaje wajensu saiya wuce su yay kaman bai sansu ba, wani irin tsawa ubanshi yadakamai. "Come back here OluwaT
obi Tajudeen!!" Chak ya tsaya dan baima tabajin babanshi yakira full name dinshi hakaba iyakanshi Tobi kokuma OluwaTobi kokuma Son, chak ya tsaya saikuma yajuyo yadawo ahankali yataka har gaban baban nashi babu tsoro kodaya ya tsaya yace "am here Dad" wani
kallo Baban yamai shima ya kalli Baban batare daya sauke idanunshi ba, cikin azababben fushi Baban yadaga hannu ya kwashe Tobi da kyakkyawan mari dayasa fuskanshi yay dayan gefen ya tsaya chak ahaka batare daya dawoba. Marin da akaga Sarki yama danshi fav
orite Son dinshi, his whole world yasa guards suka shiga watsewa.
Cikin fushi sosai Dad yace "how dare you Tobi, how dare you Son, someone broke the law of this house kasani sanan kai shiru kai accommodating that person are you okay ko tamaka magani n
e" shiru yayi baicema Baban nashi komiba kuma bai dago kanshi sama ba. "How dare you hide a girl in your flat bayan kasan Ooluwo forbid that eh OluwaTobi!? Baban yasake dakamai tsawa cikin fushin da dawuya kaga Babanshi yayi, sai alokacin Tobi yadago kansh
i ahankali yazuba jajayen idanunshi akan na Ayoka da ahankali yaga ta saukar da kanta kasa....
"OluwaTobi!" Baban yasake dakamai tsawa yana kiranshi dayasa Tobi ahankali yajuyo da kanshi ya kalli Baban, Mai Martaba yace "maisa kaboye mace agidan nan
bayan kasan bai halatta ba Boka Ooluwo yahana? Why didn't you hid her all this while without telling me"? Kin magana yayi yana kallon Baban nashi, hakan yasa Maman data fara kuka tace "Tobi won't you answer your father eh Tobi" kallon Baban nashi yayi daw
ata irin dakakkiyar murya yace "you want to know the truth Dad" da sauri cikin fushi Baban yace "yes Tobi I want to know, inaso nasan dalilin dayasa ka boyeta dudda kasan prophecy dakenan akasa nakan idan an dauki mace aiki a gidan nan, why did you hid her
Tobi, talk!!" Shima cikin ihu ya amsa Baban nashi ihun daya amsa gidan gabaki daya yace "because I love her!!! I love her!!! I love that girl Dad!!!" Baya Mum tayi zata zube akasa tadaura hannu aka tace "mogbeee ooooooo, yafaru yakare shikenan sun gamamin
da d'ana, an shigo har gidanmu karkashin kwanon mu an wanke an bama danmu yasha, oloruuuu mun shiga uku oooooo" tahau ihu da sumbatu da yarbanci dayasa Tobi yadauke kanshi daga kan Maman ya kalli Baban yace "yes Dad, I love that girl, and I hid her from a
ll of you because I want to protect her" hannu Baban yakara kaiwa zai mareshi da sauri Otun yarike hannunshi yace "No don't slap him again, calm yourself down karkajima danka ciwo" cikin fushi da fuzge hannunshi daga na Waziri yace "Otun kabarni da this st
ubborn child da Allah yabani, are you sick or what Tobi, yarinyar dabamusan waye itaba, kowaya turota ba, yarinyar da ubanta kanaji yace shiba yarshi bace ita bad luck ce saisa yabiya bashi da ita, yarinya mara galihu wacce bata gaji sarauta kojin dadi ba,
uwa uba yarinyar daba yarenmu ba Yoruba ba shine zakacemin kanaso"? Gyadamai kai yasakeyi adake yace "yes Dad, I love her! I love Zara Dad! And I want to marry her and make her my legal weded wife deal with it" alokacin Mum ta tashi tazo takama gaban riga
nshi cikin fushi dakuka kuma tace "Tobi, Son wake up, bakasan mekake cewa ba, gobe zamu kira Ooluwo yacire sihirin datamaka ajiki" tabe baki yayi yace "Mum you think am under the influence of jaaz? Kunedai dakukai imani da boka ke jaaaz, that innocent girl
no nothing of such, I love her very much and I will marry her" "what kind of DISASTROUS LOVE is this??? Wanan wace irin MASIFAFFIYAR KAUNA ce haka? Kakosan mekake cewa Tobi? Kaida zaka zama sarki kayi mulkin gidan nan shine zakace kanason baiwa? Kaskantat
ta? Mara daraja? Yar biyan bashi? Wacce ba yarenka ba? Kataba ganin Sarkin yarbawa ya auri wacce ba yarenshi ba?" Baicema Maman tashi komiba kawai yawuce zai tafi abinshi, Cikeda zuciya Dad yace "zansa akashe yarinyar nan har lahira, koma dawani kalan sihi
ri tazo gidan nan to yanzu dubunta yacika, har lahira zata tafi wlh" chak Tobi ya tsaya saikuma yajuyo ahankali ya kalli uban nashi yace "I swear by Allah Dad just know this, if you kill that nima you kill me ne, just say goodbye to me dan agabanka zan kas
he kaina nima na aika kaina har lahira".
_Mumies akwai abinda nakeso nagaya muku, shin kunkosan like Did you know........?_
_Scent kamshi shine abu na farko da mutane ke lurada shi idan sun shiga gidan ka ko motan ka bawani abuba?_
_Be memorable
.....in a good way Mumies_
_A Fragrant, shi kamshi is like a signature, kaman wani alamune so even after a woman leaves the room, her fragrance should reveal she's been there. Kamshi abune dake nuna kinzo waje idan ma kikabar wajen still zai nuna kinzo_
_Turare heralds a woman's arrival and prolongs her departure_
_The beauty of turare speaks to your heart and hopefully someone else's kunsan da haka Mumies?_
_Kamshi is a word, turare is a literature do you believe this Mumies?_
_Kamshinki amatsayin k
i na y'a mace tells more about you sama da handwriting dinki kinsan da hakan?_
_Mata kusaurara kuji, namiji yana iya manta komi naki amman baya iya manta kamshin ki_
_da hakane nake muku introducing turarukan UMMIE COLLECTION dazai baki duka qualities di
nan and even MORE tested by M SHAKUR dinku, suna saida turarukan daki, na jiki, na wanka, turarukan tsinke, body oils da sauran su, zaki iya tuntubar su ta wanan number ko awaya ko a watsapp 08186968736, dan samin karin bayani, zaku iyashiga group dinsu da
n ganin duka turarukansu, zakuma ku iya following nasu a_ Instagram @UMMIE COLLECTION.
_Open this link to join my WhatsApp Group: https://chat.whatsapp.com/Fov2UbNr4CH0reP9K9zltu_
Instagram Handle dinsu https://www.instagram.com/invites/contact/?i=1c3
np4d6vwqbv&utm_content=1g4qyjp
_PRODUCT DINSU_
_SANDAL EXCLUSIVE_
_SANDAL FLAKES_
_SANDAL BANGI_
_KAJIJI_
_DOROT_
_DAMBU_
_DEVINE (PURPLE)_
_REGAL (YELLOW)
_LOVELY (MAROON)_
_DAISY (ORANGES)_
_KHUMRA_
_STAR_
_BELOVED_
_Body oils._
SIGN
M SHAKUR
7/5/21, 8:51 PM - My Mtn Number:
💫
_MASIFAFFIYAR KAUNA_
💫
_DISASTROUS LOVE_
✍
🏾
M SHAKUR
EPISODE 4
️
⃣
9
️
⃣
Yana maganan yawuce yana maganan yawuce azuciye flat dinshi, Ayoka tawani irin rushe da kuka ta tsugu
nna awurin jin maganan da Tobi yayi da gaske yanzu Tobi bayasonta, Mamanshi ma kuka, jikin Yayanshi yay sanyi dan sunga wanan matsalan ba kalan kowace matsala bace dasuka saba ganiba. Otun daya kasa motsi Oba ya kalla sanan yanuna mai Ayoka yace "take this
girl home she need rest, we will talk tomorrow" gyadamai kai Otun yayi ya tsugunna yakamo Ayoka dake wani irin kuka kaman ranta zai fita tace "Dad idan Tobi bai aureni ba wlh nima mutuwa zanyi, I will die, Dady" sakin ubanta tayi taje ta rungume Mai Marta
ba tana wani irin kukan dayaji ranshi ya tsumu sosai tace "Dady I love Tobi idan baku auramin Tobi ba Dady zan mutu, wlh inason Tobi, he's the only boyfriend i love, I dont talk to anyman, wlh idan ban auri Tobi ba zan mutu wayyo Allah na Mummy" tasake sak
in Dady tafada jikin Mum data zube awajen itama tana hawaye, tace "Mummy tell Tobi to love me not that girl Mummy ko kinaso na mutune nima" cikin kuka Mum ta girgixa matakai, Ayoka tasake tashi ta rungume Dami tace "Anty Dami nasan baku shiri da Tobi but f
or my sake tell him to love me kinji Anty Dami" yau duk iskancin Dami saida taji Ayoka tabata tausayi wanan wani irin MASIFAFFIYAR KAUNA Ayoka kema Tobi mate dinta, ita tasan Tobi has never loved Ayoka she he just sees her as one of them kaman yan uwanshi
but ina Ayoka love Tobi like hell. Ganin yanda take kuka yasa Waziri da jikinshi yay sanyi sosai yakama hannunta yace "let's go, stop crying okay princess" da kyar Babanta ya lallabata yajata zuwa zoma yasata ciki suka wuce gida, shikuma Mai Martaba ya ts
ugunna yadaga matarshi data dawo kaman xararra tace "Honey which kind of crisis ke shirin faruwa haka" baice mata komiba yakalli sauran yaranshi yace "let's go inside" wucewa sukayi duk suka shiga ciki ya umurci kowada yaje ya kwanta.....
Tunda ya
shiga dakinshi yatafi sama da gudu dudda tun kafin ya shiga jikinshi yabashi Dad yariga yasa an kulleta, dakin ya shiga ya tsaya chak yana kallo jini jinin dayagani akasa yasa yamika hannu tareda dafa bango danji yayi yana neman yafadi, runtse idanunshi ga
m yayi sanan yadanji dama dama, yadade ahaka sanan yabude idanunshi dasukai jajir yafito ya sauko kasa, zama yayi kan kujera, yana zauna nan har karfe ukun dare yayi bai rufe idanunshi ba sanan yatashi yabude kofa yafito, head Guard yagani gaban dakinshi k
afin head Guard yay magana yace "ina akakai Boy"? Anatse Head Guard yasauke kanshi kasa yace "mahaifinka yahanani na sanarda kai" shiru yayi idanunshi sukai jajir baisan yay fada ko hayaniya dan yasan bazai kaishi ko'ina ba hakan yasa yace "come inside" sh
igowa Head Guard yayi yamaida kofan yarufe, Tobi ya kalleshi da jajayen idanunshi yace "I am begging you kafadamin inda aka kaita, just tell me shikenan abinda nakeso kayi" shiru Head Guard yayi tareda sauke kai this is the first time prince ke begging din
shi hakaba, gently Tobi yakamo hannunshi yadaura akan kirjinshi murya chan kasa yace "can you feel yanda zuciyata ke bugawa? Kataba soyayya? Katabajin hakanan Allah ya jarabceka dason wani? Wlh wani abu zai iya samuna in ban gantaba, please help me head Gu
ard and I will be indebted to you forever" yakarashe maganan ahankali dayasa head Guard yadagokai ya kalleshi, ahankali yace "okay, I will help you, am coming" yay maganan yajuya yafita daga dakin saikuma chan
yashigo, yabashi wasu key yace "tana dungeon,
use this key kashiga, take tourch and go, kabita kofar kitchen dinka then many people are watching you" gyadamai kai yayi da sauri yawuce yana tura key a aljihun wandonshi sanan yadauki wata yar touch dayakeda shi yabita kofar kitchen yafita yana tafiya ah
ankali da sauri da sauri yana ganin Guards yana kauce musu, dungeon din yanachan bayan gidansu ne gabaki daya, dayake gidan kaman anguwane guda, chan bayan na nan kaman ma daji daji amman duk part of the gidan ne, anan ake kulle masu laifi tun zamanin kakk
an kakannin shi, yanzu kwata kwata ma ba'a kulle mutane awajen baisan ya akayi Dad yace a kulleta awajen da ba'ai amfani dashiba for years.
Saida yakarasa dajin sanan ya kunna torch din da saurinshi yana tafiya, shi baimasan takamaimen inane wajen
ba but yasan cewa anan dajin dungeon din yake, yana cikin tafiya yaji kaman yataka karfe hakan yasa da sauri ya haska torch din akasa, ganin wani marfi kaman na rijiya ga key ajiki yasa ya kalli key hannunshi yaga key ne da sauri ya bude yacire key yawani
irin yar sanan ya sauka dagakai yabude marafen dasuka budu kaman kofa, sanan ya haska cikin wajen benene ajere irin benen da dinan, kana gani kaga ginin da, ga yana ko'ina yana haskawa yaga beraye na watsewa, ihu dayaji kaman daga nesa acikin wajen yasa
yafada ciki yana sauka daga stairs din yana hashaskawa da sauri harya karasa sauka yana haska ko'ina wato asalin prison ne anan, ga cell cell da kofofi ajere lungu lungu sako sako, kana ganin kasan anan ake kulle masu laifi azamanin da, ihun dayasake ji da
kuka sosai na Fatima na eco awajen yasa da sauri yashiga bin direction din ihun, haryakai wani lungu again da dakinta da aka kulleta ne kadai yana zuwa ya tsaya gaban dakin ya haska ciki, ya beraye na watsewa tana zaune akasa ta daura hannayenta kan idanu
nta tana ihu da kuka sosai, fuskanta jini, gefen bakinta jini bakinta jini, daga ita sai short gown din dake jikinta kanta ba dan kwali kafafunta babu takalmi, rike kofan cell din yayi yace "Zaaaa.....raaaaaa" dawani irin sauri tacire hannunta daga kan fus
kanta jin muryan Tobi, dudda bata ganinshi sabida hasken torch din daya hasko a fuskanta but saida ta dafe bango ta tashi tana dingishi tazo da sauri tana kuka sosai takama kofan tana jijjigawa tace "take me out of hear Ya Tobi, please am scared" tafashe d
awani irin mahaukacin kuka dayasashi yasake rudewa da sauri ya haska key hannunshi yana neman wanda zai bude kofan dashi yana gwadasu one by one hannunshi na rawa sosai, harya samu kofan ya budu yabude kofan yashiga itama tawani