Showing 3001 words to 6000 words out of 37135 words
duba yana ganin me kiran yai tsaki tare da dagawa " hello meyafaru ?
daga can bangaren Lubna ta lumshe idonta tareda jan wani numfashi tace "Yaya kana ina haka? pls ina son ganinka.
A
karo na biyu yasake jan tsaki yace "kiyi min uban me? Lubna kinsan fa bana son damu ko ?
Tace "oh my god!wai yaya ma,aruf me yasa kk min haka ne dan Allah inkatsanine basaika fadamin ba walh akanka zan iyashan poison dan sonka zai iya cutarni inhar bak
a aminta daniba dom walh inaji ina gani bazan iya ganin ka auri wata ba niba... " ke! Dakata mahaukaciya!
Ya fada da karfi " kiyi duk abinda zakiyi ke kk jiyo tunda ke zararriya ce
Yadatse wayar yana huci
Ya mike ya hade files din dake table din
ya fito ya kulle office din yabar asibitin batareda lokacin tashinsa yayi ba
Daga can tsalleken shatale talen rawun din yai fakin ya fito da kafarsa guda waje yana faman leka kansa ko Allah zaisa yaganota
Can kuwa Ya hango makafin tana tsakiyarsu ri
ke da hannunsu yahango wani yabasu sadaka da sauri jikinta na rawa ta karba
Wani abu yaji ya tsaye masa aransa na tausan ta
Ya yafito wani yaro me pure water dasauri yaron ya iso gunsa ya mika masa ruwan
Dr ma,aruf ya girgixa kansa yace masa "ba s
iya zanyiba taimakona zakai ka kira min waccen yarinyar da take tare da makafin can.
Yaron yakallo inda take yace "to ' ya tafi da sauri kira masa ita
Dr ma,aruf ya kura mata ido daga nesa tabbas ayau za,a wuce gurin domin zai bayyana mata soyayya
rsa sannan zai dakatar ta zuwa bakin danjar nan yin bara....
_Muje zuwa_
[7/27, 6:28 PM] FRESH UMMIEY XEEY:
♦
♦
♦
♦
🎗
🎗
🎗
🎗
*'YAR MAKAFI...*
♦
♦
♦
♦
🎗
🎗
🎗
🎗
```written by.....
✍
🏼
```
*FRESH U
Ⓜ
MIEY XEEY*
Da
*NABILANCY LUV
💘
*
*
♻
REAL EXCLUSIVE WRITER'S FORUM*
*Pg 15-20*
Tunda Dr ma,aruf yatafi Aminatu takasa sakat da ranta na tunaninsa domin ta zurma itama taji yai mata bawai don bata taba yin soyayya ba ayanxun hakan ma akwai wanda yake mata matukar So
Aminullah yana son Aminatu itanma tana so
nsa sbd yanda yake dawainiya da ita tun tana karamarta duk abinda yasamo ita yake kawowa naci kona amfani acan bayan layinsu yake talaka ne bayada aikinyi domin karatu ma yakeyi ajami,ar Zaria agidan kawunsa yake zaune
Aminullah saurayi ne shima kyakyky
awa dogo saidai baki ne bakinsa me kyan nan
Yarone shi me zuciyar neman nakansa don duk lokacin dayaxo hutu kano baya yarda ya zauna zaman kashe wando amajalisa yakan futa garejin yayansa kokuma yai yn buga bugarsa a kasuwar yan wayoyi inya samo ya amfa
nawa kansa ko yazo ya saiwa masoyiyarsa Aminatu wani abun
Har tausansa Aminatu takeji na yanda yake mata dawainiya shi bame shiba
Aminatu nada burin taga tayi auren jindadi sbd yanda take ckn kuncin talauci babu mataimaki sai Allah sai makwabcinsu mu
tumin kirki baban kawarta
A yau da Dr ma,aruf yaxo mata da soyayyarsa sai tunaninta yafara canxawa ya burkita mata lissafi domin hankalinta yafara karkata akansa
Nafarko taga yafi Aminullah kyau sannan tasan agareshine hutun da take fata zaixo mata
Gidansu murja tashiga kawarta domin ta labarta mata wannan abu amma saita tarar murjan bata nan taje gidan yayarta karkasara
<><><><><><<><><><>
"Momy yau naxo miki da wata magana me dadi dafatan zaki karbeta hannu bibbiyu. Cewar Dr ma,aruf yana
zaune kusa da mahaifiyarsa
Hjy Zulaihat ta gyara zamanta tace '"to Allah yasa ta gamsheni babana.
Yace "wato momy akwai wata yarinya da muka hadu da ita kwanan nan ina sonta momy kuma so nake ayi aurenmu da wuri...
"Dakata ma,aruf!
Takatseshi
da bacin rai
"Kana so kacemin wata kake da niyyar aure ba lubna ba? Dan ma wulakanci harka dubi kwayar idona kace da wuri kk so ayi muku aure to kasani hakan bazai yiyuba har sai inka amince zaka Auresu atare
Ya canxa fuska da bacin rai shima yace
"hakan bame yiyuwa bane momy yama za,ai kice haka nifa ban taba fada muku cewa ina son lubna ba to ana me zan aureta ni walh da in aureta gara naita zama haka ba aure..."haka kace min babana?bakaji kunyar idona ba harkake ikirarin bazaka auri diyar yar uw
ataba danma kiyayya har kace da ka aureta gara kaxauna haka ba aure lallai nagode da wannan tijarar da kk shirin yimin
"Momy ba tijara zan miki ba kawai dai nafadi gaskiyar xuciyatane bana son lubna Aminatu nake so kuma ita zan aura
Ya mike tsaye "to
bada yawuna ba bakuma zan amince ka auri wata aminatu ba inhar ba lubna aka fara aura ba.
Ya kalleta zai magana kuma ya fasa yafice ransa na quna
Lubna dake labe tanajinsu ta fashe da wani kuka me tsuma rai hajiya zulaiahat ta kallo inda lubnar take
ta yafito ta tace "zonan Autar Mami kada ki bata hawayenki abanxa kiyi shiru.
Ta taho da sassarfa ta fada jikin momyn tana gunsheken kuka "wayyo nashiga uku momy yaya ma,aruf zai auri wata ba niba.
"Ke dena fadar hakama in har ina duniyar nan ma,aru
f baida matar data wuce ke kada ma ki bata hawayenki abanza dole ne ya aureki
"To momy yace fa baya sona yasamu wacce yake so.
"Eh ahakan zai aurekin inkunyi auren ai dole zai soki kiyi shiiru in dady yadawo zamui maganar ayau za,a gama magana dolene
yazaba ko ya aureku duka kokuma ya hakura da aminatun dan baxan bari wata tafara shigowa ba bakeba.
Tahau goge mata hawaye ita kuma tayi shiru tana maida numfashi don momy ta faranta mata ranta
Lubna kyakykyawa ce fara ce siririya doguwa mahaifant
a masu kudine ajahar yola karatu take a BUK tun da tafara karatu take agun hjy zulaihat shekara biyar knn digree takeyi sosai take son yaya ma,aruf tun tana nuna masa yana burus da ita har ta iya furta masa koda kuma tafada masa baiyi accept da soyayyarta
ba bata hakuraba taci gaba da nuna masa So din
Har gyaran dakinsa takeyi donta burgeshi akullum
Kafin yafuta yake baiwa atika yar aiki mukullin dakinsa yace ta gyara masa
Ita kuma saita karba ta gyarashi fes ta turare dakin da turaren kamshi na me
duguri original me faranta zuciya
Ranar da yagane ita keyi ma haushi yaji bai kuma gode mataba daga ranar ma yadaina barin mukullin
Duk wata hanya da zasu hadunma baya bari
Ko waya ta masa dakyar yake dagawa amma ita ko ajikinta
Kawayenta Aziz
a da Nabila sunsha bata shawara akan ta hakura kawai tunda bazata kaita gaci ba amma sai tace dasu mahakurci mawadaci wataran za,a dace kuma tana masa son da bazata iya rayuwa ba inbashi
_To fa nan fa ake yinta muje zuwa_
*Auntyn S&S*
💘
[7/27, 6:28 PM] FRESH UMMIEY XEEY:
♦
♦
♦
♦
🎗
🎗
🎗
🎗
*'YAR MAKAFI...*
♦
♦
♦
♦
🎗
🎗
🎗
🎗
```written by.....
✍
🏼
```
*FRESH U
Ⓜ
MIEY XEEY*
Da
*NABILANCY LUV
💘
*
*
♻
REAL EXCLUSIVE WRITER'S FORUM*
page.....20-25
Aminatu na zaune atsakar gida ta zabga tagumi tana tunanin rayuw
arta da kuma soyayyar Dr ma,aruf data kunno gareta
Sallama taji daga zaure saida gabanta ya fadi jin muryar Aminullah ta manta shaf yana zuwa duk karshen sati
Ta amsa masa sallamar ahankali tana kallon shigowarsa ta xuba masa idanu sai taga yakara
wani kyau
Ya karasa gareta yana murmushi yaja kujera yr tsugunno yaxauna kusa da ita
Tace "sannu da zuwa ashe kana tafe,
Yace '"yawwa Aminata ashe kunanan baku futaba.?
tace "eh ai mundaina ma futar.
Yace " amma naji dadin hakan sosai dama
ba son zuwanku bakin danjar nake ba aminata dan bayanda xanyine banda karfin rikeku amma naji dadin daina
xuwanku bara domin keba kalar yin bara bace Amina dan dai bakyajin maganata ne.
Tace "to yanzun dai aita wuce ya karatun?
yace "Alhamdulillah g
ashi munfara exam ta semester karshe ayau xan koma baxan kai monday ba sbd gobe 8:00am munada exam bandama naxo karbar wasu kudade gun kawu bala da baxan zo ayau ba.
Tace "to Allah yataimaka
"Ina maman ko bacci sukeyi?
tace "mama tana daki ba ba
cci takeba shiko baba yakwanta wai kansa ke ciwo tun safe wataqila ma yai baccin
Aminullah yace "yasha magani kuwa?
Tace "nabashi panadol daxun,
Yace "to Allah yasawwaka bari naje gidan kawun ina ganin baxan dawo tanan ba zan wuce sbd kada nayi da
re dandai ma baxan iya shigowa kano inyi uxuri injuya banganki ba da baki ganniba.
Tayi murmushi tace "bakomi Allah yataimaka yasa kagama karatun lfy.
"Amin. aminata bari nakoma.
Ya mike tareda lekawa dakin maman yagaidata tasa masa albarka
dayake tagane muryarsa
Ya ajiyewa maman dari biyar yafita
Aminatu tarakashi har kofar gida suka dan taba hira ta mintina sukai sallama takoma ckn gida
<><><><><><><><><>
Aminatu tana gama baiwa murjanatu labarin Dr ma,aruf murjanatun ta hau tsall
e harda juyi ta rungume Aminatu tana cewa " wayyo dadi kasheni Allah mun gode maka daka kawo mana hutu ammafa naji dadin wannan labarin kawata kai jindadi oyoyo kinga abinda nake gaya mk ko,nasan ke kalar manyace shiyasa akullum nake fada mk kirabu da Amin
ullah kima cire sonsa aranki kinga dai yanzu ko ban fadaba nasan zakiyiwa kanki fada tunda nasan babu yanda za,ai ki dau madaci ki bar xuma.
Aminatu tace "hhhhmmm kawata jinki kawai nake yama za,ai nabar Aminullah akan wani Dr ma,aruf kema kinsan innace
zanki aminu naxama maci amana
kinsanni da gudun wulakanci fa ina tsoron masu kudinnan na zamani da anga kai ba dan kowa ba sai aringa wulakantaka dan haka nikam baxan rabu da aminullah ba dan ina sonsa
Galala murjanatu tayi tana mata banxan kallo kana
tace akufule " to wawuya wacce ke neman kulla aminta da wahala me nasama yaci balle nakasa me zakiyi da wani aminullah ayanzu ga me arxiki kuma ma saurayi shima danyen jini ko bakya sonsa shima.
Aminatu tace "bawai son dr Ma,aruf ne banayi ba yaburgen
i tako ina kuma akwai abunda nake hange agareshi da zai min amfani kuma kinga nasan zai dauken wata kewar in Aminullah baya nan kawai dai ina ganin nafi cancanta da Auren Talaka kamata ne
Haushi yaturnike Murjanatu bata sake magana ba ta mike bako salla
ma ta fice tayi gidansu dab Aminatu ta qularta takuma ki daukar maganarta
Ita murjanatu haka take akwai saurin fushi dan dai Aminatun mejin maganar tane kuma batada zafi gashi suna son juna shiyasa amincinsu yai tsayi
<><><><><><><><><>
Yana zaune
gaban mahaifinsa yasunkuyar dakansa yayinda dadyn nasa yake zaune akan 2 siter yana masa magana anitse
"Me sunan mallam naji abinda yake wakana akanka momynka ta gayamin komi jiya nakumaji dadin zakayi aure babana saidai me yasa zaka ki yruwarka ka kaw
o bare ckn gida alhalin ta dade tana sonka kana ganin inka kita bazaka wargaxa musu xumuncinsuba kada maminta taxo tanakin haushinka da momynka tace kun guji " yarta kun daukaki wata alhalin akanka taki zaman gabansu tadawo gidanmu da zama haba me sunan ma
llam kaduba lamarin mana
Dr ma,aruf yagyara xamansa anitse shima yahau nasa bayanin yace "wato dady bawai kin lubna nakeba kawai dai aurenta ne baxanyiba tunda ga wacce naiwa Alkawari ina son Aminatu fiyeda lubna don ita lubna ma son yanuwan taka k
awai nake mata sannan akwai wasu dabi,unta da banaso nasan kuma baxan iya rabata dasu ba tunda akullum tana nuna ita yr kantace kaga kuwa dady maganin ayi kar asoma.
Dadyn ya gyada kansa ckn gamsuwa yace "tom zan tattauna da momynka anjima zanfahi
mtarta kabani lokaci zannemeka a ina yarinyar da kk so take?
Nan yai masa kwatancen unguwarsu Aminatun
" to nagane tashi kaje yanda duk mukayi zan nemeka gobe muji yanda za,ai.
Dr ma,aruf na futa gidan abokinsa ya wuce Dr lurwan dayake weekEnd
ne yana gida
Matarsa Ummi taje unguwa shikadai ne agidan dan haka Dr ma,aruf yana neman rakiyarsa gidansu Aminatu yatashi yabishi ba musu amma tsiya yaringa masa "gaskiya tuxurun nan kaci sa,ar yau madam batanan amma da ba inda zanje tunda weekEnd dai
ta ma,aurata ne
Dry Dr ma,aruf yayi yace "naji nikam aje arakani basai anmin goriba nima insha Allahu komi yakusa zuwar min karshe...........
[7/27, 6:28 PM] FRESH UMMIEY XEEY:
♦
♦
♦
♦
🎗
🎗
🎗
🎗
*'YAR MAKAFI...*
♦
♦
♦
♦
🎗
🎗
🎗
🎗
```written by.....```
*FRESH U
Ⓜ
MIEY XEEY*
Da
*NABILANCY LUV
💘
*
*
♻
REAL EXCLUSIVE WRITER'S FORUM*
_Muna matuqar jin dadi ganin yanda wannan novel ke functioning masoya muna godiya Allah yabar kauna masu kira da masu turo sako mungode muna sane daku muna tare daku ako da yaushe i love you all_
Pg 35-40
Da kuka tashigo falo tana qunsheken kuka tamkar wacce akai mata dukan tsiya da taga momy bata falon saita nufi bedroom dinta
Can ta tarar ta tana gyaran sif aiko saita kara sautin kukan nan momyn ta rude ganin yanayin Lubnan da al
ama ba lafiya ba wannan kuka haka take hankalinta ya tashi
Ta isa ga lubnan da sauri tajanyota jikinta ta kwantarta akan cinyarta tana shafa