Showing 12001 words to 15000 words out of 37135 words
Baice da ita komiba amma yaji tayi masa kwarjini sosai
Itako tasan me hakan ke nufi na ganin sauyi gareshi
Tasan
aiki yafara ci
"Saima nan da kwana uku "
Tafada ckn ranta
Shiru yaratsa atsakaninsu na yn mintina har zatayi magana saitaga ya mike yabar gurin
Ko abincin bai gama ci lemon daya tsiyayo akofi zaisha nan yabarshi baishanba.
Ta dafe kanta
wannan wane irin mutum ne abunma yafara cinsa amma baigama rusunaba bakomi muje zuwa aidole zakayi laushi wanda tashin ma saida ixinina zakayishi
Ta dauki lemon tasha tana dariyar mugunta "yaya ma,aruf kakusa zama nawa nikadai ka kusa mantawa da
Aminatu *"YAR MAKAFI....*
_MUJE ZUWA._
[7/27, 6:28 PM] FRESH UMMIEY XEEY:
♦
♦
♦
♦
🎗
🎗
🎗
🎗
*'YAR MAKAFI...*
♦
♦
♦
♦
🎗
🎗
🎗
🎗
```written by.....```
*FRESH U
Ⓜ
MIEY XEEY*
Da
*NABILANCY LUV
💘
*
*
♻
REAL EXCLUSIVE WRITER'S FORUM*
*PG 50-55*
BAYAN Salla
r magriba tana kan sallaya ta idar da sallah tana jan carbi yaro yashigo yasanar mata cewa ana sallama da ita awaje
Tabashi umarni dayaje yasanar cewar tana gatanan zuwa
Tasan ma,aruf ne ta tashi da sauri tashiga dakinta tayi emergency make up
Taf
ito tasanarwa mamanta zata futa zasuje siyayya da ma,aruf maman tayi mata adawo lfy
Amota ta tararsa baikashe motar ba
Tana shiga ya kada kan sitiyari yacilla kan motar titi
Ta gaidashi tana kallonsa
Ya amsa yana cewa "zinariya kinyi kyau fa.
Tace "wane kyau kuma na zurmuko hijabi.
"Aini hakan ma burgeni kk yi gara da kk sayamin jikinki tunda gun jama,a xamuje
Tayi murmushi kawai
A jippatu atamfofi ya siya mata guda goma sha biyar manya daga sharaton sai exclusive da holland
Kalol
i masu kyau leshika kala biyar ne manya swiss swiss
Shaddoji gezna biyu ne yan dubu ashirin
Materiyals uku da dogayen riguna biyu.
Suka shiga sahad store yasiya mata mayafai da turarika da kayan make up
Saida aka lode kaya amota yakalleta yace
" to kudi sunyi low abari gobe madawo mukara sauran amma shoprite zamuje sunkawo takalma " yan ubansun da jakunkuna
Tace "ko yaushe ma asiyesu kawai tunda ba yanzu xa,ai auren ba wata shidafa kace gaba.
Yace "ainafiso komi yakammala saidai injira dau
rin aure da axuwan amarya ko kuwa?
Tace "to ita Lubnar kuma vanga kadau mata komiba ko kwazo da ita daga baya ?
Ya harareta yace "da nayi niyyar insai muku komi kala daya amma daga baya nafasa zanbaiwa hajiya kudi kawai suje tare su siya banda lokaci
n kawota nan.
Batace uffan ba dama jan bakine amma daya fadin hakan saitaji dadi don tanajin kishin lubna aranta da xata fara shiga gidansa kafin ita.
Saida yatsaya yahuxa suya yasiya mata naman kaza guda biyu da lemuka sannan yakaita gida
Yaune r
anar shigarsa gidan na farko yataya daukar kayan suka shiga dasu har ciki
Yagaida iyayanta har kasa
Dasuka gama shigarsu yai musu sallama amutunce sannan yadire musu kudi dubu gomane yarage ajikinsa sukaita godiya dasa masa albarka
Haka kawai ta
ji ayau tana masa wani irin so mara misultuwa kamar kar yatafi takeji shima jikinsa asanyaye yai mata sallama yanajin wani abu akanta
Koda yatafi saida yayo mata waya sunyi kusan awa daya suna hirar soyayya.
Ta tashi ckn dare tayi mafilfili takoma b
acci.
<><><><><><><><><>
09:00 am
Agurguje yafito yana balle botiran gaban rigarsa zaitafi gurin aiki yayi latti yana saukowa daga bene ita kuma tana kokarin hawa
Aiko taji dadin gamon nan domin yau kwana ukun boka ta cika kuma tana son ganin m
afarin aikin
Ckn kissa ta tareshi da sauri tana fadin " yayana harka fito ina kwana.
Harda rankwafawa
Yakalleta ransa asake yace " lafiya kanwata.
Taji wani shork tareda jin nice aranta
"lallai abu yayi. Tayi fari da kashe ido
"Bari natayaka gyara maballan ko ?
Yayi murmushi " a,a bari kawai nagode fa.
" a.a ai baniso kasha wuyane kuma gara infara tying aikina tun ayanzu ko?
Takashe idanu tana murmushi
Yace "kwarai hakane. Yasakar mata tahau ballewa tana
dan shafa wuyansa
Bai hanata ba yabita da kallo yarasa dalili ji yayi ta birgeshi sosai gashi yakasa hanata
Yace " nagode bari natafi nayi latti aikene dani jingin a office.
" gashi ina sonyin magana dakai kuma ba.
Yace " ok to ayimin hkr
zan dawo da wuri domin ki.
Tayi murmushin jin dadi tace " ok no worry i am waiting 4 you .
"Allah yatsare yadawo min dakai lfy ayi tuki da kula pls.
Yatsinci kansa da kai hannu yashafa kumatunta yace "nagode zan kula bye.
Yatafi yana daga mat
a hannu itama tana daga masa
Aguje takarasa hayewa saman tana kwallawa momy kira
"Momy! Momy! Momy!!! kina ina ne kixo kiji news
Momy tafito da sauri daga dakin dady tana fadin "meya faru diyar momy
Tafada jikinta "walh momy abu yaci yaya ya
saki jiki dani bakiji kalamaiba walh harda cewa xai dawo da wuri daga gun aiki domin ni kai momy aikin boka yayi yakamata aje akara masa kudi.
Dry momy tayi tace " af ai dama nagaya mk kukanki yazo karshe saikin dara kadan kk ganima tunda yau abun yafar
a saikin bani lbr
Nan momy takira hjy bilkisu kawarta tana rattaba mata labarin aiki yafara ci.
(Kaji jaka jama,a wai har murna take akan aikin asiri yaci danta. Towallah saikinyi nadama muje xuwa)
Agun aiki kasa katabus yayi duk tunanin lubna ne
yacikashi taringa masa gizo tana masa makirin murmushinta
Yayinda yatingajin kewarta aiko duk aikinsa a office sukuku yayishi gashi takaicinsa baida nambarta yaja tsaki daya tuna hakan.
Dr lurwan yace "yadai mutumin qalau kake kuwa tunda nashigo in
ata sallama baka amsaba kuma naji kanata tsaki meya faru haka?
"Meye ma bai faruba lurwan.
"Ko Aminatu ce..."wacece hakan???Yaja tsaki
Da mamaki lurwan yace "meke faruwa tsakaninku ne yada tsaki? Dan kaji sunanta to tabbas akwai wani abun kodai t
abata maka rai ne?
Dr ma,aruf ya daga masa hannu cln bacin rai yace "dakata mallam ba wannan ne agabana ba inkuma zancen wata amina ne yakawo ka to kajirani awaje innafito inda lokaci sai muyishi amma yanzu aikina yafita
"To!
😳
ikon Allah . Inji
dr lurwan yafada yana kama baki da mamaki
" to Allah yakyauta.
" Amin. Yafada yana duba agogon hannunsa don biyu tayi kuma yanaso yakoma gd da wuri sbd Lubna duk hankalinsa ya karkata kanta.....
*AUNTYN S&S*
👌🏼
ce
💘😊
[7/27, 6:28 PM] FR
ESH UMMIEY XEEY:
♦
♦
♦
♦
🎗
🎗
🎗
🎗
*'YAR MAKAFI...*
♦
♦
♦
♦
🎗
🎗
🎗
🎗
```written by.....```
*FRESH U
Ⓜ
MIEY XEEY*
Da
*NABILANCY LUV
💘
*
*
♻
REAL EXCLUSIVE WRITER'S FORUM*
*PG..55-60*
Baki har kunne Murjanatu keta daga atamfofi da lesika fadi take "Allah yakashe yaba
mu kawata domin kuwa wannn kaya daya hada mk sai yar wane da wance ke samun irinsu ji atamfar da muke gani ajikin yan karya dan Allah,
Ta daga sharaton tace "kinga wannan nasan ta doshi dubu talatin ko?
Aminatu ta mirgina kai gefe tana dariya tace "
kai murja sai abarki ina zan sani nida kawai dauka nake ina lodawa kuma total akai masa yabiya.
Murja tace "gashi basu rubuta ba ajikin atamfar balle mugani.
" to meye amfanin ganin ma tunda inkasaka kowa yasan kasa me tsada.
"Ke walh badai kowa b
a dan wasu saninsu baikai nanba. Ai kedai ki godewa Allah Allah yabaki miji haka nake so walh inga masami mijin da zaice muhado lefe da kanmu
mama dake cikin daki tana jiyosu tace da murjanatu "kema Allah zai baki murja Abu na Allah saikiga kin samu
fin hakan.
Murja tace da mama " to mama atayamu da addu,a dai.
Aminatu ta xungureta tace "kefa bakida ta ido.
"Meye na zancen ta ido don nace atayani da addu,ar samun mijin wuce sa,a shine nayi rashin kunya kinjiki waima. Ta mutguda baki
Ta mik
e tsaye da nufin tafiya gida bayan ta rufe kayan tana fadin. " to kuma kawata yaushe za,a kammala siyayyar ne ?
Aminatu tace " yace a ckn watan nan dai saima yagama nawa zai yiwa lubnar nata sai angama siyan komai za,a sai akwatina.
Murja ta tafa da
yar shewarta tace "lallai kawata kin ciri tuta kin zama tagaban goshi tunkan ki shiga kinga Aikin malam yaci ko.
Aminatu tace " ke inma dai yacin bazan sake komawa ba dan badaniba a aikata sabon Allah nadade da sanin babu kyau bin malamai nikam banason
nakoya.
Murjanatu takawar da maganar da cewa " wannan keta shafa kidai samu ki shigan tukun gaba kyasan abin yi nidai duk randa xaku koma karasa siyayyar kigayomin inxo nabiku rakiya inganewa idona duniyar kaya ko nan gaba nima nakai wanda zan aura yaga
duniya.
Aminatu tahau mata dariya kai murjanatu "yar ayi ce halinta sai ita.
<><><><><><><><><>
Tana ganin azahar tayi tahau shirin tarbar ma,aruf tunda yace mata zai dawo da wuri
Ta tsala kwalliya da wata doguwar riga me duwatsu tabi jikint
a kusan abubuwan sun bayyana kansu
Ko dankwali bata daura ba kai yaci attach anyi mata kalba dogaye har gadan baya suka kwanto
Fuska taci make up antsatso kyau
Dayake gwanace wajen make up domin da ace zata bude gun yin kwalliya datayi suna donkam
zatayi ciniki bana wasa ba sbd ta iya kwalliyar canza kamanni
Lemo ta hada masa na musamman ta hada masa me dauke da sihiri aciki
Daya dawo ruwa kawai ya watsa yasako jallabiya yasauko kasa don neman abinda xaisaka acikinsa don yayo sallarsa a ma
sallaci
Karo sukaci dasauri taja baya cikin kissa tace "wayyo kayi hkr yayana bada sani ba nabugeka
Yayi dry yana kallonta ckn shauki yace " bakomai amaryata
Tace " sannu da dawowa.
"Yawwa mexa,a samamin akicin ne yunwa nakeji.
Yahau shafa
cikinsa yana kare mata kallo
Cikin kissa ba fargaba atareda ita takama hannunsa ta nufi dining dashi ta xaunarsa
Wani yar yaringaji ajikinsa tareda sha,awarta
Ta xuba masa shanyayyun idanunta tace "zauna jira ni na yan mintina natanadar maka delic
ious
Tayi hanyar kicin tana karkada duwai
😊
Cancakas hankalinsa na kanta idonsa kirrrr!agun da takeso yakalla din ( makira
🤣
Duk wani iri yake jinsa ayau tabbas ji yake son lubna nakwarara axuciyarsa jinta yake ba wata tamkarta xai iya fada da
kowa akanta
Tadawo da flet arufe ta ajiye agabansa ta bude kuskus ne yana tiriri da miyar ganye akayishi miyar tasha kifi me tsoka ga kanshin curry ya cika gurin
Tace "jirani again kadan indauko maka ruwa da lemo inxo inciyarka da kaina.
Kasa ma
gana yayi saidai gyada kai yana xuba mata na mujiya kawai
Ta dawo hannayenta da jugs na tangaren lemone aciki na kas kuma ruwa mesanyi
Ta diresu tana cewa inje in dauko karamin kofi?
Yace "jeki mana amma kiyi sauri nakagu inci girkin nan me dadi.
Tayi murmushi tace " sha kuruminka nawan dankaifa akayi bari nadauko nadawo.
Data dawo dab dashi ta zauna taringa bashi abincin abaki yana amshewa yanaci yana lumshe idanu
Yaci dayawa haka lemon duk yashanye ruwanma bai sami gurbiba acikin nasa
Ta goge masa baki da tissue tare da cewa ko akaro?
Yagirgixa kansa yace "a,a tawan nakoshi nagode da kulawa ina godiya ga Allah daya ke zaki zama matata ba Aminatu ba.
Ckn jin dadi da kissa tace "itan ma ai xata xama matar taka nan ba da dadewa ba.
Takashe masa ido tana jiran jin abinda zai fada akai.
Yasha mur yace "daina fadar haka ada ne wannan zancen amma ayanzu nayi kansil haba lubna namiji me mace irinki mexai da wata ai bukata ta kare in aka sameki kinfi sauran matafa.
Abinda take sonji
knn azo gurin. Tasan dole tasha yabo yau
Ta kada idanu tace " dagaske yayana? Kai amma naji dadi kana nufin kafasa auren aminar?
Yace "kima daina min xancenta inkina son ganin farin cikina, don tunata babban bacin raine agareni.
Tayi farrrr! Da i
danu tace "to nadaina nawan tashi kaje ka kwanta inka wartsake sai inzo dakin muyi hira.
Yace "ok to godiya nake anaji dani dai.
Tace "ba dole ba angon "yan kwanaki.
Yace "kishirya yau muje siyayyar kayan lefenki
Tace " naga kabaiwa hjy kudin
harsunje da hjy bilkisu sunsai min komi
Yace " nawa na dabanne inkuma nasun sun miki to abarsu.
Da sauri tace " haba dai ai naka sune abin faharina ni ason samuna ma kamaisheni yar gata katura da kudin ta account asiya maka komi adubai aturo maka su
ko kuwa?
Yace "ok inhakan kk so ai sai ayi tunda akwai sauran time ba sati biyu bikin ya rage ba?
Tace "eh mana ko kana manta lissafine ?
Yace "inafa. kishirya kawai muje tare dake kizabi komai da kanki zaifi
Tayi tsalle harda dan fadawa kirj
insa tana bugawa na sigar shagwaba tana cewa " wow! yayana amma naji dadi i love you
Yace "i love you too my wife.
Ai da gudu tayi gun momy don ta kai mata rahoton yanda abin yakasance
Momy ta jinjina mata tace "aikoda asiri yai tasiri to kema ki
n taka rawar gani diyar arxiki inaso ma kice masa kinason kayan furnitures a dubai din kisa yasai miki komi har electronics
Tayi dariya "haka za,ai momyna.
<><><><><><><><>><>
Kwana daya,kwana biyu Aminatu taji dr ma,aruf shiru baikirata ba b
akuma sako ita takikkira no answer ta tura masa sakwanni shiru ba reply
Abin yaita damunta gashi takasa gayawa mama dan itanma saita shiga damuwar
Saida aka kwana biyar ta kebe da murjanatu take sanarta
Aka ta dora hannu tamkar anyi rasuwa tace "
nashiga uku ni murjanatu shine kikai shiru har wadannan kwanakin bakixo munje nemansa ba.
"To murja ina zamu je nemansa nida ko gun aikinsa bantaba xuwaba bankuma taba tambayarsa asibitin dayake aikin ba
Murja ta harareta tace
"Amma aike kam kinc
ika mashiririciya walh danice har gidan iyayansa saina gano walh bansan irinkiba aminatu
Amina tayi shiru tace "banajin qalau murja jikina nabani akwai wata akasa nikam Allah dai yasa ba hanashi aurena akaiba dako ancuceni dan ayanzu xuciyata tacika da
qaunarsa babu gurbin wani zanshiga matuqar damuwa i. Narasashi gashi yaxame mana bango yarufa mana aairi takoina yaimin sabo da kudi ta yanda xan shiga wani hali i aka samu akaai dan Allah murja kisamo mafita
Aminat takalleta da jan idonta dake shirin k
awo ruwa tace "fadi meye mafitar murja.
Murjanatu tace "mafita dayace jal mukoma gun mallam yaduba