Showing 36001 words to 37135 words out of 37135 words

Chapter 13 - YAR MAKAFI COMPLETE

tafiya kwata kwata ba SBD ta sama karaya sosai, Aminatu kuma tana mai tausayin Lubna, Domin k

wata kwata batai ma kanta adalci ba

Lubna Kullun cikin kuka da bakin ciki Ga maminta da take goyan mata baya yanzu bata nan, ita kam kaiconta rayuwa baya mata dadi

Lubna na Kwance, a gadon asibiti, ta rasa yanzu ya zatai, Ga maganin da suka ams

o yana cikin Jakarta, kuma yana hannun ma'aruf ya ajiye a cikin matarsa, Saida Aminatu tazo gaisheta tace" dan Allah ki amso mun jakata a wqjen ma'aruf, Aminatu tace" to shikkenan Ta tashi ta Tafi tai wa ma'aruf din magana

Kallonta yayi Yace" ke meya

sa bazaki fita harkanta ba, Aminatu tace" se kai mata uziri ai da lafiyanta qalau INA ruwana da ita, nan ya bude back site din cikin motar ya dakko jakan, Ji yai gabanshi ya fadi, then before ya mika wa Aminatun jakan ya bude,

Aiko yana Budewa yaga wa

ni Abu a bakin Leda, Ma'aruf ya bude ya gani Yace" kai.......!!!

Aminatu zo muje, cikin ward

Suka nufa Ma'aruf na tafe Aminatu na binshi a baya, Sukai sa'a ba kowa, Lubna dake kwace yanda taga Ma'aruf seda hanjin cikinta ya kada. Zuwa yai gabata Yace

" asirinki ya tono meye wannan?

Gabantane ya fadi gham tace" uhm Magani ne, Ma'aruf Yace" banza makira, Yaudai asirinki ya gama tonowa, Bazaki fadamun ba?

Tai shuru se hawaye ke zobu mata tace" Dan Allah Ku yafemun, Ma'aruf ka yafemun Aminatu ki y

afemun tun ba'aje ko INA ba na Ga karshe na.

Ma'aruf wani dogon nunfashi yaja Yace" kin ma kanki kuma ni NA SAKEKI SAKI UKU,

Da sauri Lubna ta kalleshi tana Yau na shiga uku ta sake kuka nan take ta kira mumyn Ma'aruf

Shi kuma ma'aruf yan

a gama fadan ya saketa yai ficewarshi. Aminatu kuma ta bishi tace" haba habeebieee meyasa kai saurin yanke wannan hukuncin

Kallon ta yayi Yace ta chanchanci hakane, Itadai Aminatu batace komai ba, Amma Sam abun be mata dadi ba

Mummy na zuwa

direct dakin Da Lubna take , Nan ta ke Lubna ta fara kuka tana Mummy shikkenan yaya Ma'aruf ya sakeni. Na shiga uku, na mutu

Mumyy ne ta sake baki ita tama rasa me zatace mata, Dan abun da Ma'aruf yayi shine dai dai amma Ai an gudune ba'a tsiraba, Yanz

u dai dole lubna hannunta zata dawo tunda Maminta ta rasu

Nan dai Mummy take ta bata hakuri, har ta sama Dan sauk'i aka sallamesu

Shikkenan yanzu ba Ma'aruf ba lubna aure ya kare

Koda suka koma gida daddy yayi fada sosai akan da be sake ta b

a, Ma'aruf Yace hmm Dady ita ta ja ma kanta,

<><><><><><><><><><><><><><>

Bayan watanni biyu Aminatu ta Haifa yara yan biyu maza, dayan bezo da rai ba sai daya ya rage....Awwnnn bakuga murna ba wajen iyayansu, balle ma mummy da Dady sunga Farkon jika

nsu,

Aminatu kuwa haihuwar datai kamar an kara mata kyau, da Lubna taji Aminatu ta haihu kuka tayi sosai tace" tabbas Gaskiya ne za'a Dade anayi amma karya ba inda zai kai mutun yau Ga karshena nice a kujeran guragu, nan ta fashe da kuka

Mummy kam

tausanta take akan tayi hakuri ko yanzu ma lokaaci me kura ba akan ta gyara halinta

Allah sarki Lubna nan danan nadama yazo mata ta koma koda yaushe cikin istigfari, Tana Neman tuba akan duk abun da ta aikata, Kullun Ma'aruf tazo tana Neman gafara Y

ace" ya yafe mata

°°°°°°°°°°°°°°

Ranar Suna aka sama Yaro suna Aminullah, *Al'ameen* dama ma'aruf ya mata alkawari zai sa sunan Aminullah tunda yaga yanda take damuwa kuma Kullun tana yimai addua'a

Anyi suna awwnn abun se Wanda ya gani, Murjanatu su

ne yan kan gaban Komai da komai, Itama ta sama miji bayan babban Sallah za'ai auranta lol

**********

Yanzu lubna ya fallawa wa Allah komai Nata, dama haka akeson mutun Ko yanzu 6e bace ba idan kana mugun halaye ka gyara, tun yanzu, Allah dai yasa

mui cika da kyau da imani (Ameen)

Ma'aruf yanzu hankalinshi kwance, Aminatu namai komai, Ga Aminullah se kara girma yake yana samun kulawa sosai.



Ansake karawa Ma'aruf girma a wajen aiki, yanzu yasai fili guda biyu, daya ya ginawa Aminatu da

gyaran da zata Haifaimai nan gaba, dayan kuma ya Gina mata gidan Gona....

Lubna kuwa idan taji abun alheri Setai musu addua tace" inama Ma'aruf ya maida ita, Da zatamai biyayya yanda beyi tinani ba...lolz Nabilancy tace" its too late awwn

A

minullah ya girma yana da shekara daya da rabi yayi kyau amma idan ka ganshi zakace yakai 2years, Aminatu ta sake samun ciki ta Haifa yara mata yan biyu kamansu daya da babansu, Daya aka sa mata Sunan mummyn ma'aruf dayan Kuma aka sa Mata sunan Maman Amina

tu

Anyi suna Iya suna....

Time din da Aminullah ya ya cika shekara Biyu aka mai birthday

Ma'aruf ya kan kai Aminullah gidan Mummy, idan Lubna ta Ganshi tai tamai wasa tana son yaron har cikin ranta Allah sarki

Time din da Aminullah y

a Dan fara magana, ranar sun zo dukansu gidan Mummy, Gaba daya suna zaune yan biyu sun fara rarrafe, Aminullah kuma yana wasa, Ga Aminatu, Ga Ma'aruf ya Mummy da Daddy



Aminullah Yace" Allah sarki, Mummy Anty Lubna naban tausayi, Kowa na cikin daki

n yai shuru suna mamakin Kalaman Aminullah

Nan Lubna ta fara hawaye ta kira Aminullah yazo, tace" kai mun addua kaji?

Gaskiya kam taba kowa tausayi, balle ma Aminatu sarkin tausayi da akwai yanda zatace Ma'aruf ya dawo da ita da zai tace lol

Hakadai Rayuwarsu taci gaba awwn

.

Anyi bikin murja ita yanzu tana da ciki l

Yan biyun Aminatu suma sun girma har an sama wani cikin

Ma'aruf Yace ba a gda zata haihu ba Dubai zataje ta haihu.....

Awwnnn rayuwa ya musu dadi

Awwn Bamusu muka gama muku wannan littafin ba, Muna godiya sosai yanda kuka nuna kunason book dinnan MUNGODE

Munanan kawo muku wani littafin me dadin gaske and Kar ku manta Littafin Nabilancy *TARAYYA* nanan fitowa kar Ku bari a abaku labari

Nabilancy Love

And

Ummiey Xeey

Ke.ma.kowa fatan Alheri

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login