Showing 15001 words to 18000 words out of 37135 words

Chapter 6 - YAR MAKAFI COMPLETE

mana lamarin.

Aminatu tace " murja inafa tsoron... "tsoron abu daya yakamata kiji shine talauci wanda annabin mu da kansa yanemi tsari dashi kinga kuwa

inhar kk shirya xama dashi na kud da kud saiki zauna karkije gun mallam.

Aminatu da xuciyarta takarye shedan yakawo mata ziyara tace "to yanxu ya xa,ai banda kudi ahannuna dayawa.

" inbabu kudi amina ai akwai kayan kudi kifito da atamfofi kamar biyu

ko uku muje musaida akasuwa muje gun me zafi donkinsan da zafi zafi akan bugi karfe gun na yadakwari xamu koma sbd na yadda da aikinsa don talaka ma bai nufarsa aikinsa akwai kyau zakuma ki fada da bakinki.

Amina ta amince take tunda bataga amfanin k

omiba atare da ita inbabu Doctor ma,aruf.....

*Ikon Allah sai kallo muje xuwa fans*

*Auntyn S&S*

๐Ÿ’˜๐Ÿ‘Œ๐Ÿผ

*and Fresh Ummiey Xeey*

๐Ÿ’‹๐Ÿ’‹

[7/27, 6:28 PM] FRESH UMMIEY XEEY:

โ™ฆ



โ™ฆ



โ™ฆ



โ™ฆ





๐ŸŽ—





๐ŸŽ—



๐ŸŽ—



๐ŸŽ—



*'YAR MAKAFI...*



โ™ฆ



โ™ฆ



โ™ฆ



โ™ฆ



๐ŸŽ—



๐ŸŽ—



๐ŸŽ—



๐ŸŽ—

```written by.....```

*FRESH U

โ“‚

MIEY XEEY*

Da

*

NABILANCY LUV

๐Ÿ’˜

*

*

โ™ป

REAL EXCLUSIVE WRITER'S FORUM*



_Shout out to all our fans....munajin dadin yanda kuke comments, Wannan page din Nakune....We love you Irin Sosai dinnan domin da bazarku muke taka rawa... *#OnE LoVe

๐Ÿ˜

โค

*_ Enjoy reading

๐Ÿ˜˜

*PAGE 60_65*

Anyi biki nakece raini tundaga ranar kamu har ranar yini gidan momy acike yake dankam

Mahaifan lubna ma nan sukazo akayi komi ckn mutumci da bajinta don mahaifinta me haline yayi kuma rawar gani wajen siyan kayan furnitures masu tsa

da baiyi la,akari da wai Dadyn Ma,aruf yasiya mata komiba

Kayan gara kuwa motar akori kura aka ciko dasu shinkafa manyan buhuna goma sha biyu samovita da kalwin vita da farar shinkafa ta tuwa buhuba sha bibbiyu

ga pastocin mai na fari da ja

sai bangar

en maggi kaloli harda buhun sugar uku manya dana gishiri

Sai bushashshen kifi dasu tumatirin gwangwani kai duk abinda suka san zata nema sunyi kokarin sako mata dashi donta wuce gori wanda kuma inzata shekara sunaci tana kyautar dasu bazasu kare da wuri

ba

Ango sai rawar jiki yake da bazazawa yana narkar da nerarsa kawayen amarya ma su biyar yaiwa anko ita tasashi kuma dole yayin bai isa ya musaba

Ankai amarya da kwana biyu mahaifiyarta ta koma gida dama shi babanta ana daura aure aranar yajuya sbd

yanada meetting don haka dole akai ms uxuri ya wuce

Ankai amarya gidan Angonta wanda ke karkasara gidane flat me kyau

Sati guda ana lula soyayya ko futa kofar gida baya sonyi

Hatta gun aiki ma saida yacika sati biyu hutun daya dauka yakare kana s

uka ganshi

Dr lurwan a ckn mamakin abokinsa yake domin harya fara zargin ma ko wata qullalliya aka hadowa ma,aruf shiyasa yake susuacewa in lubna takirawoshi

Duk aikin dayake saiya bari yayi nata uzurin wani xubinma kiransa xatayi tace dashi ita dai

gaskiya tagaji da zaman ckn gidan ita kadai yadawo haka ko kuma ta aikashi wani gurun donyi mata siyayya

Lamarin na lubna yabaiwa lurwan mamaki sbd yasan inhar dai ba abinda yake zataba to babu abinda zaisa abokinsa yaringa bin abinda tace ckn rawar ji

ki da tsoro karara atare dashi don basuyi haka da Zainab matar saba

Dr lurwan yasha alwashin saiya taimakawa abokinsa zaisa ayi masa saukar karatun qur,ani inma da wani abun Allah yakadarsa yadawo dai dai

Domin tausan abokinsa yakeyi kuma yana taus

ayim aminatu da abokin nasa ya goge shafinta arayuwarsa ji yake inama bai dade da aureba dayaje ya aureta don aminar tanada kyawawan halaye da za,a so

Sau daya sukaje gidan momy tunda sukai aure shima da darene kuma wajen tara na dare suna xuwa da minti

goma tabashi umarnin su tashi su koma gida

Asannan dady yayi tafiya lokoja

Momy bata damuba bata kuma sa abin arai ba saida taringa kiransa akan zaauyi wata muhimmiyar magana

Yaki zuwa yaita jirgata kan zaizo to abin yai mata ciwo sosai arai sa

ima da ya furta mata cewar ta tambayi lubna in ta amince da xuwansa saiyaxo inya taso daga aiki

Mamakine yakashe momyn bata san ma sa,a taci ya daga kirantaba don yana gun aiki amma in a gidane baya daga wayar kowa saida izininta

Watansu guda da Au

re tazo musu har ckn gidan da wata safiya ta lahadi

Lubna na falo tana shan tea sai ganin momy tayi kamar ancillota bagatatan

Takurawa momy idanu da bacin rai afuskarta

Haka itama momyn ranta abace tashigo gidan

Lubna takalleta sama da kasa ba

tace uffan ba

Da momy taga lubna batada niyyar gaidata balle hartabata maxauni saita zauna kan kujera ta dubi lubnan tace

"Ke tsagera rasai nazo ganin d'ana ne har gdnsa domin bansan nufin kiba nahanashi xuwa gun uwar.

Lubna ta dire kofin shayi ma

kira batace uffan ba saita mike tahaye sama don kiran ma,aruf din

Tare suka sauko falon jallabiya ce ajikinsa

Jikinsa yabashi wani abun duk saiya tsorata da ganim yanayin momyn nasa gashi kuma lubna tayi masa jan kunne Adaki

Har kasa yagaida mom

ynsa kansa akasa

Ta kare masa kallo taga ya canza tamkar ba ma,aruf dintaba

Ya rame yayi duhu sai tausayinsa yakamata fadan dataxo tayi masa saita fasa ckn rage murya tace dashi "ma,aruf meyasa bakason daga wayata kuma meye dalilin dayasa kadaina xu

wa inda nake kacanxani kenan ko yaya ?

Kansa akasa yahau girgixa kansa

Lubna dake tsaye akansa tace " kayi shiru bata amsa mana koka manta abinda nace maka?

ya dago da kansa cikin bin umarninta yace "kiyi hkr momy ba canxaki nayiba kawai dai Lub

na ce bata amince da fitata koina ba shiyasa dan Allah kiyi hkr zan gyara intabani umarnin ingyara din...yi shiru haka! Lubna tace dashi

Aiko ckn rawar jiki yakame bakinsa tsit baisake cewa uffanba

Ikon Allah yau momy taga abinda yafi karfinta

Lubna ta dubi momy tace

"To kingani ganin idonki kuma kinji da kunnenki dan haka sai a adauke kafa

Adaina mana zarya inko ba hakaba zakiga abinda zai faru agabanki ato

Yau momy taga tsiya da wasali za,a rabata da danta

Ta nuna lubna "ke

fitsararriya butulu wacce batasan arxikiba har nixaki dubi idona ki gayamin haka kinmanta ranar danai mk aryuwa to ko inhaka zamuyi dake to daidai nake dake ni warkice dai dai kugun kowa domin niba uwar banxa bace kuma baxan lamunci kina wahalar min da da

na ba akan kallagaggen aurenki mara amfani,

Lubna ta mike afusace tace " saurara momy nifa ba...kau!kau! Karar marin da momy tayiwa lubna ne yafirgitani domin saida *Ummiey Xeey* ta tsorata ta futa afirgice daga falon _LOL_

Ma,aruf ma ya dago da sa

urinsa yakai kallonsa ga lubna data rike kuncinta takasa magana dan takaici tunda ta dade rabon da ayi mata wannan marin

lubna takalli ma,aruf "me kake azaune da baxaka tashi kadaukarmin mataki ba kana ganin cin zarafinfa da akayimin shine kayi shiru k

o. Tahau kuka makira

Ya rikice yarasa tacewa yace "am...kin...san... dai uwatace babu abinda zan iya lubna kiyi hkr.

Yajuya yadubi momy yace " momy agaskiya wannan ba adalci bane azohargida adaki mace akan tafadi gaskiya...



momy tace toko zaka

rama matane ?

Dr ma,aruf yakasa cewa uffan kansa na kasa

hannu Lubna tadora akai ta kwalla ihu tana gunsheke kamar an aiko mata da sakon mutuwa

Momy tace " makira kiyi kukan jiniba karewa walh ke baki isa ki hanani ganin dana ba balle kishig

a tsakaninmu kuma kisani zanyi maganinki saina karya mugun nufinki akan abin.

Tana gama fadin haka ta fuce fuuiuuu

Yajanyo lubnar ajikinsa yana rarrashi yana fadin

" kiyi shiru kada kisaka nima nayi kukan matata walh naji wannan mari har rain

a kuma kinsan mahaifiya tafi gaban komi ba

Ta tureshi tana fadin "nidai kayi wani abun akai kokuma ayau ba sai gobeba nabar maka gidanka don baxan yardaba gara nakoma gaban iyayena da in xauna wata can tana dukana

Yaji ciwon kalmar data fada wai wat

a can! Amma yakasa katabus saima rarrashi harda cewa "barima kiga nafara daukar matakin

Yakira dady awaya yarattaba masa abinda yafaru

Dady yace " yaushe rabon daka kirani ma,aruf wato sai yau sbd anbatawa matarka rai shine yau harda kawomin karar m

omynka ayau lallai abu yabaci babana natabbata lubna ba haka tabarkaba dan bana garine amma da zarar nadawo zansa ayi maka wani taimakon tunda naga kafara xautuwa yau kaine dakai karar momynka guna....

Da sauri lubna ta warce wayar ta kashe dif! Domin a

handsfree take taji komi takuma gane nufin dadyn

Shiko dady cixar yatsa yayi yana fadin "lallai xatona yatabbata yau babana ne ke kashemin waya sbd bangoyi da bayan abinda akayiwa matarsaba hakika yakamata yai axama yadawo koya saka ayiwa ma,aruf addu

,a akan lamuransa don abin yafara bashi tsoro

<>ยก>ยก>ยก>ยก>>ยก>ยก>ยก>ยก>

Momy tana zuwa gida ta yarda gyale tafada kan doguwar kujera tana kukan bakin ciki da nadama

Ayau tun ba,aje koina ba tayi dana sanin wannan hadin bata zaci lubna zata iya yi ma

ta hakanba

Wayarta tayi ruri da sauri ta daga saitaga hjy Hauwa,u ce kanwarta mahaifiyar lubna

Ta xaci abin arxikine to ashe bugowa tayi taji dalilin daya saka momyn ta marar mata " ya

Momy kasa magana tayi don tsananin.mamaki ganin yanda kanwarta

taringa xazxaga mata rashin mutunci harda fadin itafa yarta ba jaka bace da za.a ringa jibgarta me tayi da harma ayi mata gori ga mari ga tsinka jka.

Cilli mimy tayi da wayar ta tarwatse domin bataga amfanin saurarar maganar hjy hawwaba don saisuyi uwa

r watsi

Dama saida dady yasha fada mata hakan xata iya faruwa domin xumunci yakam baci tahanyar auren hadi gashi tun ba,aje koinaba yabace abinda yake jiye mata knn

Taringa kukan xuci tana cixon yatsa takuma sha alwashin saita koma tayi gu. Mallam

ankarya sihirin

To abinda bata saniba ita lubna komawa tayi daga baya takara kudi akai aka bata wasu kalolin mallakar masu xafi dayafi nafarko domin lubna da gaske takeyi....

*Auntyn S &S da Fresh Ummiey...muna sonku*

[7/27, 6:28 PM] FRE

SH UMMIEY XEEY:

โ™ฆ



โ™ฆ



โ™ฆ



โ™ฆ





๐ŸŽ—



๐ŸŽ—



๐ŸŽ—



๐ŸŽ—



*'YAR MAKAFI...*



โ™ฆ



โ™ฆ



โ™ฆ



โ™ฆ



๐ŸŽ—



๐ŸŽ—



๐ŸŽ—



๐ŸŽ—

```written by.....```

*FRESH U

โ“‚

MIEY XEEY*

Da

*NABILANCY LUV

๐Ÿ’˜

*

*

โ™ป

REAL EXCLUSIVE WRITER'S FORUM*

_Dedicated to Zauren Ummiey Xeey and taskar Nabilancy_ you're Guy's are amazing domin muna ganin soyayya

๐Ÿ˜๐Ÿ˜

โค

โค

*PAGE 65-70*

Lubna ta zage ta dage wajen ganin ta mallaki Dr ma,aruf ta koina ta yanda duk abinda zaiyi na kankin kansama sai yai shawara da ita inhar abin bai mataba hanawa take kuma dole yahanu

Account ta bude sabo tana shakeshi da kud

i na ganin irin yanda ma,aruf ke jikata da nera

takan yawan turawa mahaifiyarta kudi dama itake dorata akai ayanzun

Hatta malaminta tana shaka masa nera koba aiki xai mataba saita ziyarceshi ta bashi makudai

Dr ma,aruf rayuwar kawai yake amma ank

arkatar masa da hankali

Momy tashiga damuwa sosai naganin danta baya xuwa inda take ga dady baya gari

Takanyi kuka ita kadai ta goge hawayenta takanyi nadama mara adadi

Takira Dr lurwan abokinsa awaya yaxo har gida ta fada masa damuwarta da hal

in da ake ciki

Cixar yatsa yayi sosai najin abinda momyn tayi tun afarkon auren

Yace " zancen gaskiya momy ke kk bata abin kuma ke kk janyo masa koma mene duk halin da ma,aruf yake ciki kece yanzu gashi kinfishi shiga damuwa nasan shima dan babu yand

a zaiyine amma zan samo mafita

Malamai yakamata mubaza ayita addu,a akan Allah yakarya kadarin

Baxamu zuba ido yana cutuwa ba domin lamarin na lubna babba ne

Momy tahau goge hawaye tana fadin " aini abin ma yadaina bani mamaki domin yafi karfin

tunani na lubna taci amanar zumunci ban zaci xatayi min hakan ba ga mahaifiyarta ma tabi bayanta tadaina zumuncin dani akan naiwa yarta hukunci taji haushina harda bugomin waya tana cimin xarafi bakaji ba lurwan abin babu dadifa

Dr lurwan ya girgixa kan

sa yace " kayya amma abin ba dadin ji momy hakuri zakiyi kada kisa abin aranki yaxo yai mk illa ki kwantar da hankalinki Allah zai shige mana gaba zakiga tamkar ba,ai ba ya wuce kedai kitayashi da addu,a

Momy tace " to lurwan naji nagode Allah yabar zam

an tare.

Yace " amin. Nan yai mata sallama yatafi

<><><><><><><><><>

Aminatu ce zaune jigun tayi tagumi hannu bibbuyu abin duniya yai mata yawa komi yatsaya mata cak

Dr ma,aruf yaki dawowa gareta koda wasa bai taba kirantaba tunda yai aure gas

hi harta gaji da kaiwa malamin tsubbu kudinta to inama kudin suke komi yakare mata dan abinda ke ajiye tayi dabara tasiya musu kayan abinci sai sauran kayan da suka rage mata lesika swiss kala biyu ta saidasu dubu ashirin ashirin faduwar dubu goma ta samu

tabaiwa mahaifinta kudin yana juyawa domin danyen kayan miya yake kasawa abakin titi gwalgwaji dayake yanzun yana gani da idanu daya dayan kuma dishi dishi yake gani sai yake saka glass wasu ma sai anfada musu zasu sani ba,a ganewa akwai yaron dayake tayas

hi zama agurin

To rufin asirin da suka samu knn ta wannan bangaren don batajin ko sun rasa komi su dawo yin bara ayanzu tagane ba ajinta bane

Hawayene yaxubo akuncinta tasa bayan hannunta ta goge tana tuna Aminullah daya dawo daga karatunsa yagama

yai final yaxo mata da murnarsa amma bata tareshi da farin cikiba asalima aranar tayi masa korar kare ta rufe idanu tace masa itafa ayanzu baya gabanta yanemi wata asalima Aure da soyayyar sun fice mata arai gara ma yabarta ta huta ya saurara mata kada yas

ake nufota

Aranar Aminullah yashiga matuqar damuwa kansa ya kulle don kasa fahimtarta yayi tunda yasan dai ba fada sukai ba kafin yatafi

Don haka yasami murjanatu ko zaiji wata maganar daga bakinta

Abinda murjan tayi masa saida yagwammace kida da

karatu domin itanma rufe idonta tayi taringa masa zazzaga dama ba qaunarsa take da aminann ba

Harce masa tayi indai kai ba maye bane to yakamata karabu da aminatu tunda yanzu dai tace batayi gara kaje can gaba kanemi tsararka kaima inka duba ai xaka gan

e cewar miyar ba kalar tuwon bace.

Kai ranar aminullah yaga takaici da bakin ciki domin baisan yanaiwa amina so me yawa ba sai da yaga idanunsa sun kekeshe kasa dan dai bacci barawone amma baisan zai iya runtsawaba aranar

Yayi zaton ko wasu sabbin sa

mari ne masu hali ke hurewa aminar kunne saikuma yaga sabanin hakan yakan kewayo da dare yazauna nesa dagidan yaga ko zaiga me mota yaxo xance gunta sai yaga babu me zuwa gun aminar

Kai ko da rana yasha zuwa yalabe anesa yaga ko suna futa yawo da murjan

e

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login