Showing 6001 words to 9000 words out of 37135 words
kanta
Tayita tambayarta me aka mata haka
Amma fur lubna takace ce mata komi don kukan yaci karfinta
Saida tayi me isarta kana ta dago da kanta ta kalli momy ido jajir tace "momy yayane yaci min zarafi gaban sakatariyarsa yaimin tatas ya xagen iyaye yace babu wanda ya isa yasakashi ya aureni babu kuma me hanashi auran Aminatu domin itace ruhinsa
Taka
rasa maganar tata tana shirin yin wani kukan
Momy tahau shafa kanta tace " yi shiru babyna kada kitada hankalinki abanza daina bata ma hawayenki bai isa ya zartar da komiba inba izininmu walh inhar ina raye saiya aureki lubna Aminatun banxa kima yi shir
u yr nan.
Tayi lamo ajikin momy tana ajiyar xuciya ranta yai fari qal burinta yakusa cika
Momy tace "zaixo yasameni barima dady yadawo yau za,a yita ta kare gara asan abinyi inko ba hakaba xanbi dashi ta karkashin kasa tunda akwai malamai aduniya zan
sa ayi maganinsa zai amince da aurenki ko yanaso ko bayaso asa masa sonki asa masa kuma tsanar aminar bashikenan ba.
Taja ajiyar xcy ta kalli momy tana murmushi tace "dama hakan akai momy domin yaya yanada wuyar sha,ani kuma inba hkn akai ba zai iyamin
wulakanci in anyi auren
Momy tace "yi shirunki diyata barni dashi kibarmin komi ahannuna .
<><><><><><><><><>
Dawowarta knn daga kasuwa tayo musu yar siyayya ta kunna wutar ice ta wanke tukunya ta dora ruwan tuwo
Tana xaune kan tabarma tana ta
nkade taji sallamar kawarta murjanatu
Ta amsa tana kallonta
Murjanatu tanemi guri kusada Aminatun ta zauna tana fadin "kin dawo knn ainaxo daxun bansamekiba kinje kasuwa inji mama.
"Walh kam bandade da dawowa ba nayo mana siyayya.
Murjanatu t
ace "ah lallai tasamu knn ai haka akeso don babu batayiba kawata.
Aminatu tace "bari kedai kawata walh banda yau da Dr ma,aruf yaxo yabanikudi da bansan ya zamuyi ba yau.
Murjanatu tace "kai amma naji ddi wannan doctor gaskiya xa,aje dashi Allah yas
a rabon kine shi.
Aminatu tayi shiru kawai
Murjanatu takalleta da mamaki tace "naji kinyi shiru bakice aminba kawata wai me kk nufi ne? Kina nufin bakya sonsa cin kudinsa xakiyi ki yaudareshi sbd wani banxa aminullah ?
Aminatu ta ajiye rariyar
jikinta asanyaye tace "narasa ya xanyi murja inason burni inason kauye aminu mutum ne baikamata abarsaba sbd halinsa hk doctor
ma mutum ne nasan yana sona shima amma munfi shakuwa da aminullah banaso aga kmr ni nayaudareshi ne.
"Aita fada mana kada ki
biye ta mutane ki cuci kanki ko xakice min bakya son Dr ma,aruf?
ta girgixa kanta ahankali tace "ina sonsa mana.
" to walh bari kiji aminatu gara ki tsaida xuciyarki ta daina rawa inko ba hkba zamu bata ke barima kiji inhar baki daina batun aminullah
ba zamu bata kuma inhar baki baiwa Dr ma,aruf damaba to zandaina shiga sabgarki sbd baxai yiwu arxiki nabinki kina guduwa ba me ake da soyayya da talaka awannan marrar haba aminun me.
Ho ! Murjanatu akwai fada gata yr baranbaran
Aminatu tazuba ido
tana kallonta tasan halin kawarta sosai akan hakanma saitayi fushi me nisa da ita lallai murja ta dauka da zafi to ita ya zatayi?
murjanatu ta mike tana zura takalmanta tace "nina tafi gida saikin shigo...
"To inna gama girkin zanshigo.
Amina
tu tai tsai da ranta tana neman mafita shin wanne zata tsayar Aminun ko ma,aruf din?????
*fans kutayata zabi mana*
🤣🤣🤣
[7/27, 6:28 PM] FRESH UMMIEY XEEY:
♦
♦
♦
♦
🎗
🎗
🎗
🎗
*'YAR MAKAFI...*
♦
♦
♦
♦
🎗
🎗
🎗
🎗
```written by.....```
*FRESH U
â“‚
MIEY XEEY*
Da
*NABILANCY LUV
💘
*
*
â™»
REAL EXCLUSIVE WRITER'S FORUM*
_Dedicated to all masoyan book dinnqn.....mungode_
🔥
*Pg 30-35*
Murmushi Aminatu take zabgawa ranta fari kal ganin mamanta a farin ciki
Kudin da Dr ma,aruf yabata ne ahannun mama
tana shafasu tana godiya ga Allah cewa take " oh! Ni maryamu inama inada ganin wannan yaro dana je gareshi inya dawo inmasa godiya na wannan hidima Allah yasaka masa da Alkairi Amma fa ki kula aminatu ina jin tsoron samarin wannan zamani kada ya hilaceki d
a kudi ya yaudareki ta hanyar banxa ki amince kikula da kanki sosai aminatu
Aminatu takai lomar karshe na teba bakinta tayi murmushi tace " haba mama da wayona fa zankula kada ki damu dan wannan ma da aure yake sona nice ma matsalarsa dan ina ganin baxa
n iya aurensaba alhalin Aminullah yana raye kinaga baxa,ace nai butulciba
Mama tace da ita " a a Aminatu kada ki jahilci kanki wanda duk kkji zuciyarki takwanta dashi shixaki aura baxan hanaki ba domin mijinki shi zaki aura duk wanda kkga kin zama matar
sa to haka Allah yatsara kawai dai kiringa tashi ckn dare kina addu,a kibaiwa Allah zabi kinji.
" to mama ammafa inajin Aminullah kinsan yana kokari akaina banaso yakasan ce munrabu zai iya shiga damuwafa
Mama tace
"Aminatu knn kina son Aminu da
yawa shima kuma wannan din kina sonsa to ya knn.?
" narasa ya xanyi mama
" da yanda zakiyi mana banace kiyi addu,aba zaki samu mafita da yardar Allah daya miki xabin alkairi shikenan.
" to mama Allah yazaba min mafi alkairin.
" amin yar nan
ga kudin boyesu gunki
" mama barsu agunki zanringa karba in za,asai wani abun.
" dakin wari wanda xakiyi mana awon gari sai in boye wasu akarkashin tabarma.
Nan aminatu ta debi dubu uku ciki tafita donyi musu awo.
<><><><><><><><<<<>
Yana
zaune a office dinsa kansa aduke sai faman cike wani file yakeyi
Sallamar sakatariyarsa ne yakatseshi yadago kansa anitse yana kallonta bayan ya amsa mata sallamar da tayi
Sa,adatu yarece irin kedaran nan marasa fasalin kira gata baka kuma hausa bat
a cikataba
"Ranka ya dade ogah kayi bakuwa,
Yace " kije kice wacece ita?
tajuya da sauri ckn yn mintina ta dawo tasanar masa cewa "wai sunanta LUNA...
🤣
saida ya dara don ya fahimci Lubna takeso tace
Nan take kuma yahada rai metaxo masa k
uma har office.
"Kiji kice mata aiki nake takoma gida
Jin kadan da fitar sa,adatu yaji anbude kofa anshigo
Lubna ce yar naci
Daga makaranta take ta biyo
Wasu riga da siket ne na material ajikinta sunkamata tsam kirjinta har burtsowa yayi
yaji matsa
Karamin mayafine ajikinta ta rataya suwaga me sarka
Fuskarta na dauke da space baki
High heel ne akafarta tana tafe kamar ta karye tana karairaya
Yasake hade ransa ba raini alamarinsa
Amma ko ajikinta tanemi kujera ta zauna tan
a kallonsa
Saida tagaidashi sau biyu kana ya amsa mata a wulakance
Tace "yaya wai meyasa kk min haka ne? Kada sonka yakasheni dan Allah kasassauta min mana waima dame aminatun nan tafini ne?
Yadago kansa ya kare mata kallo yace " abinda yakawoki o
ffice dina knn? To yanzu kuwa zakijishi
Kinga na farko tafiki kamun kai kuma tafiki nutsuwa da tarbiya sannan bata bin maxa har gun aikinsu.... takatse shi da sauri " to amman dai nasan nafita kyau da wayewa kuma da alama ko ban fadaba ita din yr matsiy
ata ce..,.
Ya daga mata hannu " karya kk aminatu tafiki kyau da kyan jiki amma bata sakewa tabayyanashi ga maxan titi sannan bandamu da ko ita yr talakawa bace ko yr masu kudi tarbiya da nasaba nake nema kuma nasamu
Harta bude baki zatayi magana ya
daga mata hannu tareda nuna mata kofa yace "maxa tashi kifutar min dg office kada kisake zuwarmin inda nake inkoba hakaba zakiga abindaxan mk banza mara kamun kai.
Abin ya qona mata rai ta kufula tace " ni kk xagi yaya?
" anzageki mara kunya ko xa
ki ramane?
Ta mike tana goge kwalla tace " walh ko kanaso ko bakaso saika Aureni kuma zakaga ni.
Ta fuce fuuuuu tana kukan bakin ciki.
Yaja wani mugun tsaki yanajin wata sabuwar tsanarta aransa.....
,
*Tofa muje xuwa Auntyn S and S*
[7/
27, 6:28 PM] FRESH UMMIEY XEEY:
♦
♦
♦
♦
🎗
🎗
🎗
🎗
*'YAR MAKAFI...*
♦
♦
♦
♦
🎗
🎗
🎗
🎗
```written by.....```
*FRESH U
â“‚
MIEY XEEY*
Da
*NABILANCY LUV
💘
*
*
â™»
REAL EXCLUSIVE WRITER'S FORUM*
_Always remember to smile. You may not know it, but someone might be dying to see
that smile everyday._
PG 25-30
Tana Zaune atsakar gida tana yankan kubewa danya zuciyarta ta lula atunanin mazaje biyu awani bangaren zuciyarta tafi rinjaya akan Dr ma,aruf amma kwadayayyar zuciyar kenan kammalalliyar xuciyarta kuwa bata shawara ta
ke akan Aminullah dinta domin tana nuna mata inhar ta auri Dr ma,aruf wahala zatasha agunsa da gun yan uwansa sbd kasancewarta yr talakawa kuma yr makafi tunda mafi akasarin auran datakeji anyi saitaji ance ana wulakanta maryar ko ansakota sbd kasancewarta
yar marasa karfi ko ace anfi fifita yar masu kudi akan yr talakawa insu biyune agun mijin kokuma ace uwar mijin tasa yakara aure ya auri daidaishi yar manya
To ire iren wannan ma kesa zuciyarta rawa akan Dr ma,aruf
Ammafa ta wani bangaren zuciyarta
lashe money na kwadaitarta akan daular duniya dajin dadin zaman duniya tana bata shawarwari akan kada ta wuce jin dadi domin inhar ta auri doctar wahalar da take ciki takau kumafa hakane(ai konice mexanyi da madaci bayan ga xuma
🤣
)
Afirgice ta dawo ha
yyacinta dataji shigar wuka a yatsunta ta yanke kadan ta rike gun ta ajiye wukar dama saura kadan ta gama adai dai lokacin kuma wani yaro yai sallama yace ana sallama da ita awaje
Takalleshi tace "kaje kace wanene"
Kafin yadawo ta mike da sauri tazub
a kubewar ackn ruwan miya dake kan wuta yanata tafasa ga kamshin daddawa yar bichi yakauraye gidan
Dama teba ce ta tuka tana kula yunwa takeji kamar taci babu tayi tsaki data tuna kuma futa zatayi "aiko inhar ban sanshiba ba inda zanje. Tafada ckn ranta
Yaron yadawo yasanar mata cewa " wai Dr ma,aruf ne.
Wani farin ciki taji yaziyarceta " kace ina zuwa.
Ta wanke hannu da sauri jinin kadanne yazuma ayatsun nata
Tashiga tagayawa mamanta sannan ta dauko hijab ta fice fuskarta fayau ba kwalliya a
mma kyanta yafito tamkar balarabiya haka take aminatu ta dabance inbatai kwalliyar bama ganuwa take koda kunnenta ma ba dankunne bata muni
Tayi musu sallama tareda rusinawa ta gaidasu
Sun yaba da hankalinta Dr lurwan yahau tsokanarta "ke yammata kinf
a rikota min aboki gashinan bayada xance sai naki abokina yana miki so na gaskiya dan Allah aminatu kema kisoshi tsakani da Allah kirikeminshi gashinan amana kada ki yaudareshi baisan so ba sai akanki kuma kinfi kowace mace sa,a da kk sameshi donshi mutum
ne adali metausan nakasa dashi gashi da amana kuma kaifi dayaneshi baida riko balle saurin fushi ga yammata na rubibin neman soyayyarsa sun kasa samu kinga kuwa ke kinsamu abagas saiki rike mana amanarsa dafatan kin dauka amina?
Tayi murmushi ahankali k
anta akas tace "kada ka samu damuwa nadauki amanar nan fatana dai shima yarike amanar.
Dr ma,aruf yai mata wani kallo na so da kaunar juna yace "indai rikon amana ne ai kinxo gdn zinariya.
Tayi kyakykyawan murmushi har dimple dinta yalotsa takalleshi
ckn wani shauki tace " to ai hakan akeso Nima zan rike.
Nan suka taba hira tana Allah Allah su tafi don cikinta sai kuda yake na yunwa ga tunaninta miyar data dora
Tarasa me zatace musu dansu tafi takoma gida
Kamar yaranfota yaga tana dan yatsina
Yace "ya dai zinariya qalau kuwa?
tace "bakomi
"A,a saikin fada naga wani yanayi daya ziyarceki fa
"Cikina ke ciwo tun daxu dama amma fa yama lafa
Ta shafa cikin
"Sannu zinariya shiga gida kisha magani.
Tace " ai nasha dazufa
"To
bari mutafi kije ki kwanta kinji.
Dayake saida suka biya ta store yai mata siyayyar kayan kwalliya da na tande tande
Ya daukosu aleda yamika mata ta rusina takarba da godiya
Dr lurwan yakoma mota yabarsu suyi sallama
Dazai tafi yabata rafar ya
n dari dari na dubu biyar
Taso taki karba amma data tuna basuda komi na kayan abinci sai garin kwaki daya rage gwangwani uku aiba shiri tasa hannu biyu takarba da biyayya tana godiya
Sukai sallama yatafi itama tashiga gida ranta fes hartaji yunwar t
a ragu ganin nera ( huuuiu kudi mahadin rayuwa
😉
)
take taji dayar zuciyar nasake tunasar mata da abinda tagaya mata daxun
Take taji ta aminta tabbas Za,aje da Doctor ma,aruf.....
*MUJE ZUWA*
[7/27, 6:28 PM] FRESH UMMIEY XEEY:
♦
♦
♦
♦
🎗
🎗
🎗
🎗
*'YAR MAKAFI...*
♦
♦
♦
♦
🎗
🎗
🎗
🎗
```written
by.....```
*FRESH U
â“‚
MIEY XEEY*
Da
*NABILANCY LUV
💘
*
*
â™»
REAL EXCLUSIVE WRITER'S FORUM*
_(ZAFAFAA
🔥🔥🔥
)_
_
🗣🗣
ina kuke masoyan wannan littafin da kuma ranar na nadama...Muna mai muku albishi
r da wani Sabin littafin *SAFNA ME SUNA DANGANTAKARMU* yananan tafe, Karku bari a Baku labari domi littafin ya bada abubuwa da Dama..._
*PAGE 40-45*
A durkushe yake agaban momy da dady kansa akasa yanajin momyn tana ta masa fada abinda yaiwa Lubna ba
ice