Showing 21001 words to 24000 words out of 37135 words
β¦
π
π
π
π
*'YAR MAKAFI...*
β¦
β¦
β¦
β¦
π
π
π
π
```written by.....```
*FRESH U
β
MIEY XEEY*
Da
*NABILANCY LUV
π
*
*U
β
MIEY XEEY* _Kutayamu addua, Bata da lafiya...Allah ubangiji ya baki lafiya yasa kaffarane... Allah ya
kawo maki sauk'i dear...Ina yinki sosai...Karki damu Allah na Sonki sosai domin bayinshi na kwarai yake jarabta da ciwo....Get well soon dear..
ππ
_
*PAGE 75-80*
gaban Aminatu bai daina faduwa ba,haka jikinta yafara rawa dakyar ta
samu ta dake tareda kankame hakarta akada kam
Securityn ya matso dab da ita yana karewa fuskarta kallo yana wani miskilin murmushi
Bata yadda sun hada idanu ba kanta na kasa tana addu,ar kubuta aranta
Yakawo hannu zai karbi jakar yana fadin "bari
na duba jakar inga nawa muka samu intayaki kirgawa ko kanwata.
Yafada yana kallon fuskarta da murnushi kan fuskarsa
Ta hade ranta tare da fadin "kada ka sake katabamin jaka tunda ba aikena kayiba inkudine sai abaka konawa ne amma banyarda da sai ansa
min hannu ajakaba
Tana gama fadin hakan ta xuge cikin jakar yana lekowa yana muzurai ta bashi yr one k biyu ta zuge tayi masa sallama agaggauce tayi gaba tafice ahotel din tana hamdala ckn ranta da Asirinta bai tonuba gashi cindon yana gefe gefen jakar
acan ciki aleda baka
Tana futa tayi saurin tarar dan sahu sai unguwarsu
Alokacin data isa gida tayu sa,a bakowa a unguwarsu anyiyyi bacci domin goma da rabi da muntina
Ta tura gidansu ahankali tashiga duk da makafin iyayan nata ba fada zasui ma
taba insunjiyo tayu daren
Da Sassafe bayan ta gama dumamen tuwo ta xubawa iyayanta takai musu daki tashige bandaki tayo wanka sannan tashirya ta xumbula hijab tafuce gidansu Murjanatu
Itanma tashirya tunda tasan da tafiya gun dan tusbbun don shikam d
a safiyar Allah akafi ganinsa don in rana tadaga layi ake tararwa makil gun yakeyi da mata
Sun sami ganinsa da wuri yayinda suka bashi abinda suka samo wato cindon yakarba yabata turare yakumace ta saurari yau zuwa gobe zataji kiran ma,aruf awaya ko kum
a taganshi akofar gidansu.
Da murna suka baro gunsa yayinda murjan keta famfata akai
<><><><><><><><><>
Abangaren momy kuwa takwashe komi tagayawa dady tun dawowarsa daga lokojan
Shima saida idonsa yagane masa don yafi sati da dawowa amma ma,
aruf baixo masa sannu da zuwaba yaimasa waya ma baixo gidan ba saidai yasameshi a office yatausayawa dan nasa domin duk yarame ya futa hayyacinsa
Basuyi wata kwakkwarar magana ba sai gaisuwa kawai daya hadasu
Yayinda dadyn yatashi hankalinsa yahada k
an manyan malaman unguwa unguwa yabasu abin sadaka suka dukufa yiwa dansa addu,a
Akwai wata juma,a ma dayaje har office din Dr ma,aruf din yasakoshi agaba suka tafi masallacin juma.ar sbd za,ayi masa saukar karatu
Bayan an idar da sallar juma,a aka t
saya yin saukar karatu
Wanda akeyi dominsa ma saida suka bashi qur,anin yana kusa da dadyn yana rike da alqur,anin jikinsa asanyaye yabude inda yaga kowa ya bude yafara karatun dayaga suma sun fara
Ma,aruf yanada sani akwanyarsa tun yana shekara gom
a aduniya ya sauke alqur,ani sannan dayakai matashima yayi saukar hadda
Tabbas banda asiri kaddara ce da baxai cishiba kuma yaci ma,aikin Allah ma banda haka ma,aruf akwai ibada kuma yana amfani da saninsa
Yayinda aka gama saukar karatun akayi sadaka
r yan qur,anai masu ixu bibbiyu sannan aka raba carbuna
Anan wani amintaccen malamin dadyn me suna malam badamasi yabaiwa Dr rubutu yace maza yashanyeshi agun
Ba musu yasha kana malam badamasin yace nasati guda zairinga bashi don haka ko yazo ya kar
ba dakansa kokuma zairinga aikawa dady saiyaje can gunsa yakarba kada yayi wasa fa
Yaja kunnansa sosai
Dady shiya dage akan dan nasa domin akullum in ankawo masa rubutu daga gidan malam badamasin saiyaita yiwa Dr waya har saiyabiyo ta office dinsa ya
sha kana hankalinsa ke kwanciya
A ckn satin ckn ikon Allah komi yafara dawo masa dai dai yafara dawowa hankalinsa
Hayyacinsa yafara komowa jikinsa saiya zauna yaita tunani shi kadai yana mamakin yanda akai ya auri lubna
Ko a office saida yarutsa
abokinsa Dr lurwan yana masa tambayoyi akan ya akai ya auri Lubna dole yasan yanada masaniya akai
Dr lurwan bai boye masa komiba akan irin abubuwan daya ringa faruwa
Har hawaye yaxubda
Dr lurwan yaja kunnansa akan kada yanunawa lubna ta farat ta
daya kurenta yabi asannu tukun
Kuma yace yadage dayin axkar da addu,o,in kwanciya bacci kada yaringa sha,afa don anfi cin mutum yaki in yai sake da yinsu
Dt Lurwan yaiwa dady waya yafara labarta masa yanda tafara kayawa
Sosai dadyn yaji dadin ka
sancewar abun
Lallai Allah Almusawwiru ne tabbas duk wanda yariki Allah da Alqur,ani zaiga haske ackn lamuransa koda aduhu yake to inya dage duhun xai yaye
Dady yaiwa momy albishir nakaryewar asirin jikin danta
Itanma murna tayi sosai tamkar tasa
ruwa akasa tasha domin kullum itanma ackn addu,a take Akan Allah yajuyo da hankalin danta kansu yafitarshi atarkon shedaniya lubna abd afarko taci alwashin xuwa gun wani boka azariya yakarya sai kuma lurwan yaita mata wa,azi akan babu kyau xuwa gun boka y
aita gaya mata dimbin zunuban da ake kwasa da kuma makomar me riko da zancen bokaye da yarda da abinda suka fada
To tunda ta wullar da shirka ta dukufa akullum yi masa addu,a
Ita yanzu abinda yafi daga mata hankali yanda yar,uwarta da suke subiyu ra
k aduniya ta juya mata baya akan " yarta tabbas ta tafka babban kuskure wajen hada wannan Aure gashi abin yasha mata kai
Dady yaringa tausarta yana kwantar mata da hankali
Taringa cewa dadyn " dole inyi kuka dady domin nasan Alhakin *yar makafi* ne y
ake bibiyata nayanda nashige hakkinta akan dana
Na tabbata da ita agidansa da wadannan abubuwan basu faruba
Dady yace "ai komi da kk gani arubuce yake agun Allah dole sai hakan ya faru kuma kaddararsa kenan dan haka komi yaxo karshe kuma.
Abangare
n Lubna abubuwa sun fara tsaya mata cak lamarin yafara bata tsoro naganin yanda ma,aruf yaje juya mata baya a gadon Aurensu
Inta sakashi yai mata abu take zai hade rai ko yabita da mugun kallo
Jikinta yafara bata lamarin yai sanyi knn
In yana g
ida sai yaita tsare mata gida baya fara,a sannan yadaina cin abincinta ko wani lemo ahannunta tana gani xai shigo da take away yaci abinsa ko kallonnta bayayi
Data gayawa maminta ta waya saita dorata akan bata again sbd cemata tayi to xaman me takeyi da
bata koma gun malamin nataba asake taro matashi kada abin yabaci
Haka tayi niyya kuwa domin komawa tayi gun dan tsubbun nata tayi masa jawabin komi
Wata dariya yaringayi mata yana cewa " saidai kiyi hakuri yarinya kibi wata hanyar domin kuwa kin gama
cin duniyarki da tsinke abu yakarye tun tuni wanda baxai taba gyaruwa ba sbd iyayansa atsaye suke akansa da addu,a inkuma kk matsa zan mutu koke ki mutu saidai in wani wajen zaki canxa badai nan ba domin babu abinda xan iya mk.
Haka ta tashi jiki asalu
be takoma gida
Data fadawa maminta yanda sukai da bokan saita hauta da fada " to dan yafadi hakan ke kuma saiki zauna lallai kisani xaman gida yakusa faruwa akanki domin kinsan tunda akai hakan Zulaihat baxata barkiba agidan danta don haka maxa kinemo
wani malamin ayi wani abun akai
Duk ta furgice ta baxama neman malami amma abin mamaki duk inda taje zance dayane akance mata tabari abun yalafa inko ta dage komi xai iya faruwa sbd ayanzu wutar tsanarta ke ruruwa zukatan mijinta da iyayansa
Dole ta
hkr tasake dabara ta kwantar da kai tahau masa biyayyar karya
Itace gaidashi abinda batayi ada ko inxaisa takalmi tayi sauri tasunkuya tayashi
Baya hanata amma baya amsa mata gaisuwar ko fara,a yakeyi inyana waya data doso shi yake hade rai don bait
aba jin irin tsanartaba sai alokacin
Haja taita jurewa tana ahnaye bakin cikinaa domin har hantararta yakeyi
Abinda yakeyi mata ada kafin aure kadanne akan nayanzu data saiwa kanta tsanar
Lurwan abokinsa shiya shige masa gaba sukaje har gaban mom
y yadurkusa har kasa yabata hkr akan abunda yai mata bada saninsa ba
Taringa share hawaye tana cewa " kayya babana ai ninajanyo nice ummul,aba,isin komi niya dace na nemi yafiya agunka
Fatana dai ayanzu inka yafemin kaje kabaiwa Aminatu hkr sannan
in bata tsaida mijiba sai atura manya suyi magana
Wani sanyi yaji aransa data tuna masa aminarsa yasan amina nasonsa bakuma zatayi fushi dashiba
Addu,a yahauyi akan Allah yasa aminar bata fidda mijin aureba
Dr lurwan shiya rakashi har gidansu ami
nar
Alokacin tana kan sallaya ta idar da sallar ishsha,i tana laximi tana neman tuba nayanda ta aikata sabo arayuwarta
Saijin sallamar yaro tayi atsakar gida wai ana sallama da ita
Taji mamaki amma data ji yaron yace taxo inji Dr ma,aruf saitaji w
ani sanyi tareda cewa yaje yace tana xuwa.
Ba bata lokaci tafuta
Har kasa tagaidasu yayinda dr ma,aruf yatsira mata idanu
Lurwan ne yafara magana yace " Aminatu saikika ganmu ko?
Tace " Eh mana ainayi mamaki kodon ba abin mamaki bane tunda t
unda ango natareda amarya wacce akafi sonta fiye da kowa....Dr ma,aruf yatsata da sauri " kada kice haka zinariya ina ckn wani haline wanda fadar sama babu dadin ji kada atsaya tone tone ma yanzu dai yafiyarki nazo nema na alhakinki dana dauka ba sonki nad
aina ba amina har yanxu kece axuciya kuma nadawo da zummar in aureki koda agobene
Ranta fari qal tayi murmuahi tace " to ai babu matsala domin nima xuciyata har yanzun kaine saidai fatana karike alqawari kada asake kwatawa
Da sauri yace " insha Allah
u hakan baxata sake faruwa ba yanzun dai yi mana magana da baba.
Tajuya ahankali tasami baba adakinsa tagaya masa zuwan su Dr ma,aruf
Shima baban yaji mamaki yakuma yi farin ckn dawowar Doctan
Sungaida babanta ckn mutunci sannan sukayi masa bayani
n komi basu boye masa ba
Yatausaya wa ma,aruf nan yabashi addu,o,i na tsarin jiki
Godiya ma,aruf yayi yakuma cewa baban nan da kwana biyu iyayansa xasu zo don atsaida ranar aure
To tun daga nanfa hankalin masoyan yadawo jikinsu akwana biyu su
ka sake curewa tamkar basu rabuba
Murjanatu ta tayata murna sosai
Yayinda dady yahada tawagar abokai da wani dan.uwansa sukaje gidansu aminatu suka kai kudin Aure aka tsaida sati guda
Asatin momy tahado lefe da kudinta kuma taita jan kunnen ango
akan kada yasake yanunawa lubna alamar ma zaiyi aure don tana tsoron kada tayi wani abin afasa
Dady yaringa dariya yace "yau naga uwa na tsoron makircin "yarta toki kwantar da hankalinki ma babu wanda ya isa ya tsaida abinda Allah yanufa komi xatayi aka
i baxai taba tasiriba don muna tayin addu,a akai muma
Momy tace " walh dady ni nafison ma yasaketa kawai ko hankali yakwanta.
Dady yace "akan me babu inda zataje barta ta zauna adakinta kuma gida daya xasu zauna gara taga takaici ko yayane tunda mata
r shige bata daraja ita dakanta zata kori kanta......
To wannan kenan
*muje xuwa nabilancy luv and Ummiey xeey*
[7/27, 6:28 PM] FRESH UMMIEY XEEY:
β¦
β¦
β¦
β¦
π
π
π
π
*'YAR MAKAFI...*
β¦
β¦
β¦
β¦
π
π
π
π
```written by.....```
*FRESH U
β
MIEY XEEY*
Da
*NABILANCY LUV
π
*
π
*Shout out to you guys.............*
_Emnoor Ahmad don
π
_
_Neenah cool
π
_
_Baby Ameesha
π
_
_Muneerah
π
_
_Mariam tijjani
π
_
_MarΒ°ahmad
π
And_
_All the members of Zauren U
β
miey Xeey
ππ
_
Thanks for your love, Ina matukar godiya da addu'a
nku kuma Alhamdulillah, Ina samun sauk'i....Allah yabar zumunci... *Ameen*
*PAGE......80..85*
Sati Daya yarage ayi biki aka kai lefe gidansu Aminatu akwatina takwas shakare da tsadaddun kaya kawayen momy da "yan unguwane sukai mata kara suka kai
lefen
Yar uwarta ko leke balle suyi waya mahaifiyar Lubna hjy hauwa,u. abinda momy ma bata saniba hjy hauwa,un kara kullatar ta tayi aranta naganin Ma,aruf zaiyi Aure basu hanashiba tasanma da gayya akai hakan dan a bakantawa yar tane
Abin yataba
zuciyar momy duk da tasan abinda yafi hakan ma na iya faruwa atsakanin su
Dr ma,aruf sai doki yake ji yake tamkar ayanzune zaiyi aure gani yake ma afankon sa yake domin lubna bata gabansa bata isheshi kallo ba kowa safgarsa yakeyi garama ita takanyi mas
a shishshigi alamarinsa shike gwasaleta
Ankai lefe da sati guda yana gida da safe yafito awanka yana shiri zaifita yaje suyi rabon IV shida Dr Lurwan
Lubna ta fito ta zauna akusa dashi ya matsa daga jikinta yana tattare katin daurin Auren daga kusa
da ita
Takalleshi anutse tace " yaya inada magana me muhimmanci.
Batare daya kalletaba yace "abarta saina dawo daga rabon IVn Aurena.
Ta yamutsa fuska da takaici da qunci aranta tace " yakamata kasaurareni bawata doguwar magana bace.
Yace "o
k inajinki kiyi sauri kada kibatamin lokacina. Yafada yana duba agogon hannunsa
Ta gyara xama tace " naje asibiti anyimin awon fitsari angano inada shigar ciki wata biyu.
Yakalleta da sauri
Tasaki ranta ganin kamar zataci nasara
Tace " Al
lah yasa abinda ke cikina yasami karbuwa agun mahaifinsa domin in kaki bashi kulawa bansan yazanyi dashiba.
Ya murmusa yace " to naji Allah ya inganta Amma ba haka naso ba naso ace matar danafi kauna Aminatu Autar mata itace zata fara samarwa momy jikan
fari aduniya bake ba.
Ya mike tsaye yana zuba kati ackn wata leda
Tahau goge hawaye tana fadin " amma dai ko me xakace dai danka ne baka isa ka haramtawa kanka shi ba tunda kaikayi ajiyar kafin arabamu...."waye ya raba mu?
Yawatso mata tambayar
baxata
Ido ckn ido tace dashi " kafi kowa sani ai tunda har marina tayi agabanka kuma tashiga tafuta taga kadaina sona alhalin ita ta kulla soyayyar.
Ya fahimci da mahaifiyar sa take sai yayi murmushi kawai baxai taba nuna mata damuwar sa akan duk wa
ni abu daxatace akan abinda momy tasa akai masaba don karta samu kofar caccaba masa magama kullum
Tayita kuka tana fadin maganganun dataga dama
Shiko yai burus da ita yadauki jakarsa yafuce
Takaici yasa tahau cilli da kayan dakin tun daga kan bed
sheet har filillika da kayan kan mirro
Tayi tsammanin zaiso abinda ke cikinta domin da likita yagaya mata tanada cikin ba karamin farin ciki tayi dashiba
Tunda tasan dole in akace dan fari za.a soshi fiye da komi zakuma adokanta dashi haka tasan jika
n fari nashan tattali agun kakanninsa
To amma tun ba,aje koina ba taga hakanta baxai cimma ruwa ba tasan tunda uban dan yaki nuna farin ciki ba tantama kakannin ma baxasuyi dokin zuwanba
Tayi shiru tana tunanin mafita
Can tace aranta "dolene na
sake wani shirin zanyi maganin ka yaya ma,aruf da duk wani da xai hanani rawar gaban hantsi