Showing 24001 words to 27000 words out of 37135 words
koda zan rasa raina ne.
Ankarbi lefe daga gidansu Aminatu anyi karamci da mutumtawa yan unguwa da makwabta sunyiwa maman Aminatu kara sosai
An yaba kay
an lefe yayinda aka basu tukuici me tsoka suka tafi suma suna yaba musu
<><><><><><><><>><>
Anyi biki cikin kwanciyar hankali yayinda amarya tace ba wata bidi,a da zatyi itakam albarkar aure take nema
Angon yaji dadin hakan kuma ta burge kowa
Amma su murja ba.a so hakanba
Part din aminatu komi need yasha tsaddadun furnitures da ango yaxuba mata komi shiyasiya labulaye masu tsada yan ubansun haka kayan wuta da kayan kicin shida Dr lurwan sukaita zaryar siyayya
Duk abinda sukai a part din A
minatun lubna bata san sunyiba balle wataran aiyiwa aminatun gori
Kayan gara kuwa taxo dasu na burgewa da yabawa iyayanta sukai mata
Babanta yayi bajinta
Sadakinta dubu hamsin ta mallakawa babanta kyauta tace yakara jari domin su rike kansu
Iy
ayanta sunyi mata addu.a sosai don sun rabu lfy
kafin akaita gidanta saida aka fara kaita gidan surukanta sukai mata nasiha
Dady yaji dadin ganin wannan rana Dan sa ya auri cikar burinsa
Haka momy tamkar ta lashe aminatu dan so da qauna
Kai ts
aye aka wuce da ita gidanta amma har dakin kishiyarta lubna aka kaita akai musu nasiha tareda danka amanar amarya ahannun uwar gida
Ba yabo ba fallasa tace ta karba badan tasoba ganin idon mutane ne yahanata yin tijara don taciwa zuwan aminatu gidan wan
i buri ta kudiri aniyar saita axabtarta ta yanda xata bar mata gida da kafarta......
<> <> <> <> <> <> <> <> <> <>
Bayan Aminatu Amaryar Dr ma'aruf, Sun fita daga dakin Lubna, Hannu tasa akai ta fara kuka mecin Zuciya, Wani bakin ciki taji a ranta wai
yau ma'aruf zasu raba wajen kwana, Wani zuciyan kuma tace Karki damu Ba dadewa a gidan zatai ba zan koreta
Bangaren Su mumy kuwa anyi biki Alhamdulillah, Ita kanta dataga Aminatun hankalinta yafi kwanciya da ita, Take Sanar da Dady ita YAR MAKAFI t
a mata da ganinta akwai biyayaya
Dady" Yace uhm Allah dai yasa albarka ai tun farko abun da naso na Nuna miki kenan kika kasa ganewa, Dadyy Yace nima yarinyar tamun Gaskiya, Sai mui musu fatan zaman lafiya, mumy tace Hakane
*Su Dr ma'aruf Ango*
Suna zaune da matarsa Aminatu, Ya kalleta Yaji wani farin ciki ya mamaye ko INA na jikinshi dan har kwakwalwarshi, Murmushi yake tayi, Duk da akwai mayafi a cikin Aminatu bai hana taga Murnar da mijinta yake ciki ba, Bude fuskarta yayi, Yace Amarya
ta bude mana in Ga Kyan fuskarnan naki
Tana Dan jin kunya amma haka nan ta sake jiki saboda ita ma burinta ya cika
Nan dai suka tashi sukai yanda addini ya koyar damu kafin a kwanta idan an kawo amarya...lol
°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°
°°°°°°°°°
Lubna kuwa tana ganin 11pm yayi hankalinta ya tashi, Ta ayyana a Zuciyarta yau dai ba Su ba 1st night Toofaa
Su Ma'aruf kuwa sunyi wanka sunyi Sallah, Ma'aruf ya mike, yasa jallabiya, Gaban Aminatu ne fadi, A zuciyarta tace tabdijam, Tana
kan sallaye Yace zo muje mu kwanta ko zinariya, Uhm hmmm uhmm tace" ya gane nufin ta se yai shuru, yazo gabanta Yace" haba dear ki tausaya mun mana, ki duba halin fa na shiga some month's back, kwata kwata se ahankali,
Aminatu Tace" uhm hakane, Nan
ta mike duk jikinta a sanyaye hade da kunya Taje gefen gado ta zaune, zuwa kusa da ita yayi ya cire mata mayafin dake jikinta sannan ya koma ya kashe wuta toofaa, Ya dawo gareta ya fara cire mata kaya, tun tana bata so hardai Mu kaji wasu sound na tashi ..
..Nan muka bar dakin da gudu nida _Nabilancy_ lol
Suna cikin tsakiyar soyayyarsu sun tsunduma, Tun Aminatu na kuka har ta hakura, Makira kuma lubna tana jin abubuwan nata wakana ta fara bugu musu Kofa tana kuka, Tana ma'aruf cikina, Cikina, Cikina, k
azo ka kaini asibiti, Shi kwata kwata baiji ba Dan hankalinshi baya jikinshi, Aminatu taji nan ta tureshi tace' Ya habibi...matarka na kira, Wai cikinta, Wani tsaki yaja ya kara kankame Aminatu Yace" please forget about her,
Ita kuma Lubna haushi y
abi ya isheta kaman tai hauka, ganin Ma'aruf be fito ba ta shige daki, Cikin tsakar Daren nan ta kira maminta, Ta Sanar da ita abun da ma'aruf yai mata
Maminta tace" karta sama damuwa badai Yar makafi bace, Sai sun Ga bayanta Lolz..ranar dai Lubna
batai Bacci ba Dan takaici da bakin ciki
Su Dr kuwa an kwana an hantse, Tun asuba Suka tashi suka gyara jikinsu Yai mata godiya sosai da ta Adana mai budulcinta, Ita dai Meenah uhm kawai tace Dan taji abun da taji,
Haka dai Suka ci gaba da
cin amarcinsu, har One week
Aranar da Aminatu tacika sati agidan mijinta aranar ne yatara su dukansu afalonsa domin yayi musu nashi nasihar tareda tsara musu yanda kwanan girkinsu zai kasance
Sunfi minti talatin azaune suna jiran uwar gida lubna am
ma shiru bata fito ba
Harya gaji yasake kiranta awaya saicewa tayi yayi mata hakuri gatanan dai zuwa cikinta ke juyawa amai tagama yanzu
Yana kashe wayar yakalli Aminatu data kagara takoma dakinta
Yace ""kiyi hkr fa xinariya kinsan harka inta hada
daku mata dole saida hakurin kinji wai batajin dadin cikinta ne amai ma tagama ayanzun xata fito inta gama kintsawa nasan kin gaji ko baby nah?
Yakarashe fada yana kashe mata idanu
Tayi murmushi tace " bakomi habibi muyi mata uxiri tunda ba ita kada
i bace
Tana rufe bakinta saiga lubna tafito tana yatsina duk fuskarta acukule kamar tafasa kuka ganin yanda Aminatu ke zaune ajikin ma,aruf gashi ta tsula kwalliyar burgewa tayi kyau kamar a saceta
Wani kishi yatsaye mata arai
Ta nemi guri kusa d
a ma,aruf itama very tight ta zauna kusa dashi ta matse dashi sosai tana wani shagwabe fuska
Yagano nufinta
Sai ya kyasawa Aminatu ido alamat ta matsa itanma
Aminatu ta fahimta wayis, sai ta matsa adabarance
Yakalli lubna da bacin rai yace " k
e wane shirmen banzane wannan kinzo kinwani kwakubeni kamar zaki shige jikina ko kunya mutane bakyaji.
Cikin tsiwa tace dashi " wane kunya zanji nida mijina nasan babu wacce ta isa ta hanani ne tunda kafin asan dadin jikin namiji nina fara sani kuma ko
me za,a dandala dai ajikinka saura nane ba.a isa anuna min kwarewa ba walh dan ba wayewa akafini ba ato inma da rawar kai aka shigo to amaidashi bakin kofa....ke saurara haka.! Ya daka mata tsawa tayi shiru da sauri
Yafahimci inda ta dosa yakuma san sai
yayi dagaske zata bar gasa wa aminatu magana
Yakara hade ransa yace "ki saurara da kyau kijini ba hauka yataramu ba kuma ba neman rigima akace muxo yi nan ba kibude kunne kijini dakyau
Lubna tayi tsai da ranta take ta nemo nutsuwa ta antaya akanta
domin taga mutumin nata babu wargi
Ya matsa daga jikinta data kwakubeshi kamar takoma cikinsa
Yaxamo babu wacce ta rabeshi cikinsu
Yafara musu nasiha afarko kana yafara da tambayat lubna yanda zasuyi girki dakuma yanda xa.a raba kwana
Tayi yats
ina taturo baki tace "nikam kwana dai -dai nakeso karinga mana don banison karinga nisa dani sbd muna bukatarka akusa damu nida son dinka.
Yayi murmushi kawai yakalli Aminatu yace " to kefa yayi hakan ko kinada naki tsarin?
Da sauri lubna ta tari nu
mfashinsa " duk wani tsari nata ai ba tasiri zaiyiba garama tayi shiru domin tsarin danai dole shi za,abi
Ran Dr ma,aruf yabaci abinda yatsana da mutum kenan katsalandan fadi ba.a tambayeka ba
Yace " ke na tambaya ko yaya? Kada nasake nasake jin baki
nki inhar ba tambayarki nayiba stupid
Ta kule tahade girar sama data kasa jin ya xageta agaban kishiyarta (Ke
Kikaja
Lubna Allah yakara)
Aminatu tace " habibi aiduk yanda kace hakan xamuyi koda satine ai kai zaka tsara tunda kaine damu kuma kaine
me kwanan banda tacewa amma ni shawarata anan tunda yayata tace kwana dayan takeso to ayi hakan mana kaga kada danka ya cutu ko kuwa? tafada tana dan murmushi na kissa
Yace " babu wani zancen d'a na domin sai yazo duniya za.a kirashi da d 'an tukunna
don haka kusani kwana bibbiyu zan ringa yi muku kuma kowacce tayi girkinta daban tunda kowacce nada store da kicin abangarenta don haka banison nan gaba inkama wata da neman rigima
Yanuna lubna yace" danhaka ke lubna yau ina sashinki fakat kowacce t
a tashi ta koma bangarenta
Aminatu ta mike da sauri takoma bangarenta
Shikuma yamike yafuce don gidan momy yakeson yaje zasu futa da dady
Lubna tahau cixar yatsa tabbas inbatayi wani abun akaiba to zata xama koma baya agidan kirkiri ma kada ta
xo tana gani Aminatu taci abinci akanta don namiji shike badakai
Takira wani malaminta awaya tasanar masa abindake faruwa da ita
Nan yace mata saitaxo da wuri yahada mata mallaka da kuma magungunan tsari kafin tata taxo karshe agidan.....
*Wan
nan kenan*
For Comments
08164640126
*Lolz..I knw you guys are eager to see what will happen next...Awwnnn kuci gaba da biyomu a sannu*
TEAM YAR MAKAFI *(Y.M)*
_Ummiey Xeey and Nabilancy_
[7/27, 6:28 PM] FRESH UMMIEY XEEY:
♦
♦
♦
♦
🎗
🎗
🎗
🎗
*'YAR MAKAFI...*
♦
♦
♦
♦
🎗
🎗
🎗
🎗
```writ
ten by.....```
*FRESH U
Ⓜ
MIEY XEEY*
Da
*NABILANCY LUV
💘
*
_INA KUKE MAKARANTA...KUKASANCE CIKIN SHIRI DOMIN SHAHARRIYAR MARUBUCIYAR NAN *NABILANCY
💘
* NANAN KAWO MUKU WANI LITTAFI ME SUNA_ *TARAIRAYA* Karku bari a Baku labari
*PAGE 85...90*
Aminatu na zaune Afalonta tana kallon Arewa 24 Nabila Nasir nagabatar da shirin yan drama wato kundin kannywood
Ta bada hankalinta agun taji daga can _compound_ ana rafka sallama
Ta rage volume tana amsawa tareda xubawa _do
or_ din ido
saida tayi tsai kana tagano muryar kawarta murjanatu ce
Da murna ta tarota suka zauna a three siter suna fara,a
Murjanatu takama baki tana kallonta da mamaki da sha,awa tana cewa "kai kawata tabarakalla masha Allah kinganki kuwa?
A
minatu ta murmusa tareda gyara xama tace "bana son zolaya murja meye na mamaki da ganin nawa Haka?
"bari kawai kawata kin canza da yawa fa kalli fatarki har wani sheki take kamar silva ga wani fari da kk kara kodai anyi tintibe ne
Ta kama baki tana d
ariya tace " hhhhmmm to nagodewa Allah dana samu canji mekyau ammafa bawani tintibe danayi don nasan nufinki ciki ko? To babu komi. Tafada tana shafa cikinta
Murjan tahau fadin " haka dai kk ce.
Nan suka hau hira har kusan wani lokaci
Kana Amin
atu ta tashi tashiga kicin tayi musu girki shaf shaf makaroni jalof tasha kifi sannan ta hada musi lemo me sanyi dake tanada furji a kicin din
Nan murja ta kwashi gara
Da suka gama sukai sallah biyu tayi
Murja ta karkace tace da Aminatu
"
waini ina matar gidan ne naji bangarenta shiru kada dai xaman doya da manja kukeyi?
Aminatu tace " ni ina ruwana da shiga safgarta ai tunda nazo gidan nan sau daya muka hadu banda ranar dana shigo gidan nan
Murja tace " aikon dai kada kiringa shige
mata dan walh inta sami guri zata iya cutarki
Domin lubna muguwa ce natabbata ayanzun hakan xatayi yanda tayi takoreki agidan nan balle tasan kece matar SO
Sannan kuma abinda nakeso dake shine kitashi tsaye kema ba zama xakiyi ba afitarki da asiri z
agewa zakiyi kiringa mallakar mijinki baji bagani inkin zauna kiga zama ba ruwana
Aminatu ranta yabaci da kalamin murja tace " niko ayanzu me xanyi banda bautar Allah da rike mutumcin Aurena sabon Allah yayi hagu nikuma nayi dama masu yima Allah yagana
r dasu amma nikam nabarshi wanda mukai ma ada kullum cikin neman yafiyar ubangiji nakeyi dan haka kada ki kara minxancen yin asiri ma dan baxan yiba
Murjanatu taringa kallon Aminatu da mamaki najin tana mata banzan kalamai
Tace " lallai aminatu kin h
aukace ashe wayonki yafara yin baya to aiko baki isaba dole ne kiyi abinda xaki kwatowa kanki yanci gun miji yaxamo kin wuce uwar gida akullum yaringa ganin haskenki akanta don...." ke dakata murja natu akullum mijina yana ganin haskena kuma inada " yanci
agunsa wayo kuwa indai akan nabar yin sab'on Allah ne to daga yau akirani da gab'uwa ma ato.
murjanatu taga abin na Aminatu gaskene saita kule harda harxuko mata sbd tasaba yi mata hawan kawara ko tai mata dole
Sai taga sabanin Yanda sukeyi ada taga
wannan karan Aminatu ta butsare mata harma taga kamar ba aminatun taba domin itanma kanta tayo da fada da masifa tana fadin " kada ki kara dagamin murya akan nafadi gaskiya baxai yiwuba kixo har cikin gidana kiyimin dole baki isaba mijina ne kawai ya isa y
asani tilas shima bata wannan hanyar da kk biyomin ba don tunda nadawo hanya banga wanda ya isa yasani na koma b 'ata ba never walh
Murjanatu ckn bacin rai tace '" Aminatu yau nikikewa haushi aka?
Amina ckn karaji tace " siya kikayi kuma har dakina k
k shigo dole ki karbi abinda kk gani dan haka kada ki kara xuwar min gida da wannan fuskar inhar baki canxa kudirinki akan aurenaba kin dawo hanyar arxiki toki rike xumuncinki kawai wanda mukai ada ya isa amma nikam ayanxu natuba nabi Allah, Da ma tun fark
o ba halina bane, Kece kika jani kuma Alhamdulillah, yanzu na gane gaskiya...
Murja tayi galala tana kallon amina da takaici cike fal rai tace " yanzun waini kike kora harda min gorin gida. Eh lallai dama haka dan talaka yake .
"Nagode Amina"
Kinz
ama kaxa samu kiki dangi dan haka kirubuta ki ajiye ni murjanatu isyaku inhar nafuta daga gidan nan baxaki kara ganina ba inko kk kara ganin kafata tokiyi duk abinda kk ga dama da ita.
Tana gama fadin hakan ta figi jaka da gyale ahanu tafice harda guntu
n hawayen bakin ciki. ( yalla maxa ki kara gaba makira uwar shagalallu abi wani sarkin dama Fans din Aminatu basa qaunarki barema yan taskar Nabilancy da zauren ummiey Xeey akule suke dake da kika bata musu Zinariya lol
murjanatu nashirin futa daga ci
kin gidan ta tura get zata futa afusace ita kuma lubna tana shigowa gidan
Sukai kicibus
Tsayawa sukai suna yin kallon kallon
Babu wacce tacewa kowacce ko kanxil suka kara gaba kowacce na wassafa magana aranta
Ita murjan ayyanawa take tabbas ta
ga kyan lubna kuma taga wayewarta dole ne takwace miji gata yar masu kudi
Dariyar mugunta tayi data futa a get din domin tasan wataran sai aminatu tayi kuka sbd tirjiyar datayi mata don tasani lubna yarbin malamai ce ba barinta xama zatayi agidan ba
Ta kada kafada " jiki magayi ai. Idone nawa ta baya ta rago
Itako lubna rayawa take "watoma har Aminar ta sami guri dahar danginta suka fara musu zarya agida toko sunkusa zuwan karshe tunda ba gidan ubansu bane kuma basuga guri ba takusa koro musu yar,
uwa gida domin tasamo wani magani mesuna bankada kishiya dawa wasu kuma kance masa korata gida. Ba kowane malami keda basirar hadawa ba don yanada wahala wajen samun mahadinsa takashe kudi sosai kafin ta mallakeshi.....
<> <> <> <> <> <> <> <> <> <> <>
Bayan tafiyar murjanatune Aminatu tai tagumin bakin cikin akan abubuwan data aikata, tana mai nadamar aikata Hakan, kukane yazo mata wata zuciyar tace ba kuka zaki ba, ki tashi kiyi abun da ya kamata,
Aiko ta mik'e ta shiga toilet ta dauro al
wala tazo tai Sallah tai karatun Qur'ani ta dakko charji tana ta ja tana Neman gafarar Allah, haka ta wuni tanayi seda Aka kira magrib sannan ta tashi saboda ma'aruf ba part dinta yake ba
Bayan ta idar ta Sallah, Ta dakko wayanta ta tura ma ma'aruf te
xt din love kamar haka... _Mijina INA alfahari dakai, Allah ya bar mana kai mijin Lubna da Aminatu, A