Showing 33001 words to 36000 words out of 37135 words

Chapter 12 - YAR MAKAFI COMPLETE

/>
Domin mamin ke gayawa lubna cewar angano mata wani boka acan zariya akan dutse zasuje in tayi arba,in domin bazata juri ganin ana wulakanta taba.

Sai asannan hankalin lubna yakwanta

A

llahu Akbar kabiran Allah kenan kana taka yana tasa awashe garin suna dai ba.a tashi da jaririya baby jeedh ba domin tun asuba rai yai halinsa

Sai tashi sukai sukaga ba numfashi

Ashe da gawa suka kwanama

Dama da mura atare da ita donma uwar batad

a lurane amma ko adaren da ummiey xeey ta taba jikinta taji da dumi datazo barka

Aiko dai mejego tasha kuka kamar ranta zai futa

Ko maminta saida tazubda hawaye domin sunci buri

Aminatu ma taji ba dadi

Shikansa ma,aruf saida yaji xuciyarsa ta t

sinke don yaji son jaririyar aransa ba yanda xasuyine Tunda Allah yafisu sonta

Momy da dady sunzo har gidan sunyi gaisuwa da jajantawa

Haka abokan ma,aruf sunxoxxo

Dr lurwan ma yaxo da matarsa zee

Maman Aminatu ma da murjanatu da babar murjan s

unzo

Wannan shine zuwan maman na farko gidan tunda idonta yabude aiko dai tayaba da kyau da tsarin gidan Aminar

Sai yamma suka tafi gida suna tare da momy asashen aminar sunashan hira abinsu

Lubna taga samu taga rashi har rama tayi na yini guda i

danunta sun rufta tayi xuru xuru bataci komoba aranar

Har ranar da jeedda tayi kwana uku da rasuwa bata daina kukaba....

*Su Lubna sai hakuri Allahn daya bada akecin buri yakarbi kayansa Allah yajikanki baby jeeddah*

😭😭😭😭😭😭😭

🤣🤣🤣

[7

/27, 6:28 PM] FRESH UMMIEY XEEY:



















🎗



🎗



🎗



🎗



*'YAR MAKAFI...*



















🎗



🎗



🎗



🎗

```written by.....```

*FRESH U



MIEY XEEY*

Da

*NABILANCY LUV

💘

*

*Kadan daga cikin masoyan "yar makafi sauran kuyi hkr abin dayawa wadannan ma writers ne* kada kuce munyi sonkai

😆

lolz

*khadi

ja candy*

🌹

*khadee waziri*

🌹

*Fateey tambary

🌹

*

*Nusaibah*

🌹

*Ummu Aleesha*

🌹

*Ayush*

🌹

*Aisha*

🌹

*HAJJA*

🌹

*YBK*

🌹

*MAMAN SHAKUR*

🌹

*Khaleesat haidar*

🌹

*Ummu xuwairat*

🌹

*and so so so on.... we HRT you

🌹🌹🌹🌹

*

*PAGE 105

..110*

_SEMI FINAL

👌🏼

_

BAYAN sadakar bakwai kafa ta dauke sannan baki suka koma garinsu

Mami ma aranar tayi shirin tafiya

Dr ma,aruf ko lekowa baiba balle suyi sallama yana fitowa daga sashen Aminatu yashige motarsa yaf

ice gun aikin sa

Saijin tashin motarsa sukai

Lubna tayi kwafa tace " mami kinga irin wulakancin mutumin nan ko, walh nagaji da wannan wulakancin da yake min nikam gara murabu kawai yafiyemin.

Mamin takaiwa bakinta bugu tace " kul nasake jin haka d

aga bakinki burin namu bai cikaba xakice hakan.

To tsaya kiji ma dabarar danake shirin hada miki donki samu ma,aruf ahannu da iyayansa

Kinga idan mukai asirin da Amina tabar gidannan bayan munkashe abinda ke cikinta sai ayi asirin da zaixamo komi sai

da ixininki zaiyi haka murufe bakin iyayansa balle su gane har suje su karya kekuma inkin haifi namiji kai koda macece sai musan yadda xamuyi muga munsa masa guba a abinci yamutu inyaso kinga kin mallake komi nasa kenan

Lubna tayi shiru ta xurfafa dogon

tunani " kuma fa hakane "

Da murnarta tace da mamin " wai! Aiko dai harna hangoni naxama miloniya mami dan walh mutumin nan yanada kudi sbd yanzu har kamfani yakedashi agefe guda banda karin girman da akai masa agun aiki.

Mami tace "yanzu dai inna

tafi baxan dawoba sai kinyi kwana ar,bain da haihuwa zanzo mutafi zarian gun hatsabibin bokan da akai min kwatancen.

Lubna taji dadi sosai taringayiwa mami godiya naganin yanda takeson taga tayi rayuwa mekyau agidan miji ( Allah yakyauta lubna wato dan

,uwanki kk so ki kashe ko ? To Allah yatoni asirinku)

Awashe garin da maminta takoma garinsu ita kuma aranar ta tashi hankalinta naganin ma,aruf yadawo dakinta da kwana (oh ! Su lubna jarababba abari ayi ar,bain mana ko sati uku

🤔

Taringayi masa

waya bai dagaba ta tura masa sakonni tace kamar hakan

_Yaya yau fa asashena kake domin yau zan karbi girki banyarda kakai kwana na ga wataba inkuma baka dawominba to kaida Allah ban yafeba_

yana ganin sakon yayi tsaki ya goge

Yagano yau lubna

akwai abinda takeji zaikumayi maganinta

Alokacin daya dawo gidan kai tsaye sashen Aminatu ya wuce ko kallon part din lubna bai ba

Tana zaune afalo tana kallon mbc 2

yai mata sallama ta amsa tareda tasowa dakyar ta tareshi

Tarumgumesh

i tana masa welcome da hotkiss agoshinsa

Yai mata kyakykyawar runguma ajikinsa yarukota ahankali suka koma kan 3siter suka zauna

Ta tashi da nufin takawo masa ruwa me sanyi yai saurin zaunar da ita yace "zauna kawai na yafe nasan me xakiyi kuma nace

kirage wani abin yanzu kinyi nauyi banison kina aikin wahala my madam.

Tayi murmushi tace " kai habibi kabarni nai aikin lada mana kadaina hanani cikin da har yanxun baikai bakwai ba kawai dandai kafata tanamin nauyi ne kuma ai ana son mudinga motsa jik

inmu kada kasa naxama malalaciya mana.

Yace " to aiban gane bane amma nikam baniso kisha wahala gaskiya

Ta cire masa kot din jikinsa ta dauki jakarsa tayi daki dasu

Bayan yaci abinci suna xaune wajen tara na dare taga anata kiran wayarsa yafi biya

r bai dagaba

Tagaji ta dauko da nufin mika masa saiya girgixa kai

Ta duba taga lubna ce

Tace dashi "why!? Metayi maka ne?

yace " neman rigima takeyi

Zinariya banison rabuwa dake kinamin abinda nakeso inajin dadinki gashi lubna nashirin

rabamu wai ita adole ayau saina dawo dakinta nikuma banyi shirin hakanba uphead kawai tasamin doka nikuma bata isaba haka kawai zata katsen farin ciki alhalin ita bata isa sani farin cikinba

Aminatu tace " haba dear meye laifin macen da take bukatar mij

inta kada kaga aibunta itanma _may be she is missing you alot_ kayi hkr kakoma mata ayau din meye aciki....

ya katseta da tsarewar ido yace "wato kingaji dani ko?

ta girgixa kanta da sauri tace " no, kawai dai banison ashiga hakkintane tunda ta bidi

mijinta kada adanneta dayawa

Yace "har yanxun fa mejego ce ita ko sati uku fa batayi da haihuwa ba kawai dai tanason taga nashiga takurane

Nan Aminatu taita rarrashinsa tana tausarsa domin Lubna dai bata daina yo wayarba har saida yadaga da tsawa ya

ce mata gashinan zuwa kana ta hakura

Bai shiga sashen nataba bama saida yatabbatar yasami farin ciki daga zinariya kuma lokacin daya je dakin natama har tagaji tayi bacci wajen 11pm fa

Kota kanta baibi ba yakwanta abinsa a can gefe guda agadon

Sa

ida safe taganshi wajen 7 ta tashi sallah shiko ma harya fara shiri don yafito wanka daure da towel yafito yanufi kayansa yaciro a drower yasaka

Tabishi da kallo kawai lallai tagane ayanzu adole yake zaune da ita kuma zatayi maganinsa

Tashige toilet

don dauro alwala

Yabita da kallo yana tsaki anyi asara dai mace ba rikon ibada sallar asuba sai safe alfijir yaketo hhhhmnn ibada ai sai zinariyarsa

Da yayaje gun Aiki tunanin zinariyar sane yadameshi bini bini sai yayo mata waya yaji lafiyarta

I

rin nuna kulawar dayake mata ne yasaka taji aduniya tagama samun jindadi batajin akwai macen datayi dacen miji irinta domin tasani sanin kanta akwai bambanci atsakaninta da lubna tasan tasha gabanta agun miji da dangin miji da iyayansa

Akwana atashi dai

watan haihuwar Aminatu yatsaya sai mama tayowa Dr ma,aruf waya kan cewa ko zai aminta tadawo da Aminatu gabanta sbd haihuwar farice

Ma,aruf baiyi alkunyaba yace "mama kiyi hkr walh baniso inyi nisa da aminatu akusa dani dan Allah ayimin alfarma abarta

ta haihu agidana momy xata bata kulawa tamkar kina kusa da ita

Mama ckn tausayawa tace masa "to shikenan ma,aruf anbarta Allah yasauketa lfy.

Yace " amin nagode mama. Sukai sallama yakashe

<><><><><><><><><>

Alokacin da Lubna tayi kwana arba,in

da haihuwa ne suka ajiye agenda itada mami naxuwa xaria

Meeting point dinsu atasha ne

Da sassafe lubna tafito ta tafi tasha don haduwa da mami ranar ma,aruf ba.a bangarenta yake ba

Dama tayi masa karyar xataje dubiyar kawarta Aziza tahaihu anma

ta operation

Tasan kuma baya daukarta amota balle yace zaikaita Har can hankali kwance tafice

Sun isa zaria lfy yayinda suka sami zuea har gun bokan dake kan wani tsibiri

Inkaga halittar bokan babu kyan gani bakine kirin ga katon baki wawake

ke ga kunnuwa kamar girman fankassu ga idanu manya manya jajaye hancinsa rusheshe ga muryarsa gwangwaran dayai magana saikaji amsa kuwwarta

Babu tsoro atare dasu tunda sun saba ganin hakan

Bayan sun zayyane masa abinda yakawosu ne boka yanemi makudan

kudi ahannunsu ba musu suka dire masa don lubna tazo da uban kudi tun aranar da ma,aruf xaibar dakinta tayi taiming ta saci dubu dari akudinsa ckn durowarsa dataga yashiga toilet tasan inba tsayawa yai yakirgaba da wuya yagane don kudaden masu yawan gaske

ne.

Mami tace da boka "muna so ne akadata daji in ankashe dan dake cikinta sannan kuma shi ma,aruf din yadawo ahannun lubna yaxamo sai abinda tace dashi arufe bakin iyayansa kada suga komi balle su tashi da addu,a

Boka ya kyalkyace da mummunar dar

iya dasaida suka toshe kunnuwansu yace " angama kutashi ku koma.

Yabasu wani turare da maganin da zata saka masa a abinci yace sujira nanda kwana biyu zasuga abinda xai faru itakuma lubna ayau da dare xata haifi bakwaini amma matacce.

Da murna suka

bar gurin bokan

Lubna hankali yakwanta taringa hangota tahau karagar mulkar ma,aruf komi yadawo hannunta

Lumshe idanu taringayi ackn mota har wani bacci me dadi yasureta

Dayake motar hayane itanma mamin baccin ne yakwasheta da tafiya tayi nisa

Motar shiru wasu na bacci wasu sun nutsu

Yayinda drivern keta kwarara gudun wuce sa.a

Da tsautsayi kuwa ya gwabzawa wata trailer yaxo yin over taking nan wata mota dake binsu abayama ta buga musu duka suka kife kuwa

Hhhmmm Ansha wuya anmummutu

domin motar bayansuma babu wanda yai rai

Garama motarsu lubna mutum takwas sun mutu mutum biyar sun jikkata ckn matattun harda maminta don bata farkaba sai akiyama tun baccin data koma

Allahu Akbar haka duniyar take dama mutuwa ba iya xuwar maka adu

k irin halin da kk ciki ko taxo maka kana tafe ko kana kwance ko kana xaune ko aikin Alkairi kona tsiya

Mukam muna rokon Allah dayasa muyi mutuwa mekyau Allah yasa mudace amin

Lubna tasamu karaya akafa kanta yabugu sosai

Ba ita tasami farfadowa ba

ma sai ckn dare a asibitin Aminu kano ta ganta

Ta dawo hayyacinta dan haka saita firgita taringa kuka tana kiran maminta

Wata likita tajata ajikinta tana bata hkr "kiyi shiru sis Allah yayiwa maminki rasuwa har ankaisu makwanci tun daxun ke kuma kig

odewa Allah ma da kk ganki araye

Lubna ta rushe da kuka tana fadin "wayyo mamina kintafi kinbarni nashiga uku.

Ta yunkura zata sauko agadon saitaji karafa akafafunta

da sauri likitar ta rikota takomarta tace mata "kiyi ahankalifa kinsami karayan

e akafafunki neel dinki sun tsage baxaki iya tafiya da kankiba har sai anyi mk aiki.

Nanma ai dada tunxurata likitar tayi bata saniba saitasa hanni aka ta fashe da kuka

Kanta yasha bandage

Likita tace " da kinyi shiru baiwar Allah domin wannan ku

kan bakomi xai harfar mikiba sai ciwon kai.

Wani likita yashigo dakin da nurses na take masa baya

Yakalli likitar dake dakin yace " sis zee ta farko ashe patient din taki.

" eh walh tafarka gatama sai fama nake da ita takiyin shiru.

Likitan yam

atso kusa da lubna yakalleta anutse yace "baiwar Allah kiyi shiru domin takima ahaka tayi kyau sbd wasu ma kamanninsu ne ya canxa keko gashi har mijinki da yaxo yagane ki banda kanki da kafafunki babu inda muka ga ciwo wasu ko suna can suna iface iface sun

fita hayyacinsu ma don wanima daxu akai asibitin mahaukata dashi

Lubna ta dafe kirji jin wai ashe mijinta har yaxo asibitin

Tace da likitan " kace mijina yazo likita ya akai kukasan shine mijin nawa?

likitan yace " eh to indai sunansa Dr ma,aruf t

o shine don mun sami nambarsane awayarki da aka kawoki sannan ma dayaxo yace tabbas ke matar sace kafin yaxone ma yai mana tirjiya yace shikam baisa matar da ta tafi zariya ayau

Da aka kirashi da layinki ne harya yarda yaxo

Kuma daya ganki har haway

e yaxubda munbashi wayarki da wasu kayayyaki da jakarki suna gunsa yanzuma yana can waje shida danginsa bari muje muturo miki shi.

Gaban lubna yafadi hankalinta yatashi yau yaxatayi asirinta yagama tonuwa tunda har ma,aruf yaji cewar zaria taje itada

tace masa dubiya zataje gidan kawa

Gashi jakarta na gunsa fatanta Allah yasa baiga magungunan da boka yabata ba......

*Awwnnn Ummiey xeey and Nabilancy*

[7/27, 6:30 PM] FRESH UMMIEY XEEY:





















🎗



🎗



🎗



🎗



*'YAR MAKAFI...*



















🎗



🎗



🎗



🎗

```written by.....```

*FRESH U



MIEY XEEY*



Da

*NABILANCY LUV

💘

*

*ALHAMDULILLAH*

_Muna godiya ga Allahu Subhanallahu wata'ala da Ya bamu ikon gama wannan labari *YAR MAKAFI* Allah Yasa mu amfana da abinda yake cikinsa wanda yake daidai._

_Kuskuren dake ciki Allah Ya yafe mana Ya

kawar da hankulanmu daga aiki dashi._

*Special thanks to*

Zauren U



miey xeey



Taskar Nabilancy



Novella's lodge



Musan kanmu



Excellent writers and lots more





*Our fans baki bazai Iya zayya

nuku gaba daya ba domin kuna da yawa....Allah dai yabar so da kauna*

*LAST PAGE....... 110...115*

*

🔚🔚🔚🔚🔚

*

Nurse dinne taje ta kira Ma'aruf, Da sauri ya shugo Su mummy da Aminatu suna biye dashi, kallo daya tai musu hank

alinta yai mugun tashi, Nan take nadama yazo mata, Wato Aminatun da mummy data tsana yau sune sukai mata rana

Aminatu ne ta kalleta Tace" sannu Lubna, Allah ya tsare na gaba, cikin kuka.Lubna tace" Ameen nagode

Ma'aruf kuwa wani banzan kallo ya

i mata A zuciyarshi yana tsanar halayenta,

<><><><><><><><><><><><><><><>

Bayan kwana biyu ma'aruf ya bada kudi akai mata aiki a kafa, Duk da bazata Iya

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login