Showing 18001 words to 21000 words out of 37135 words

Chapter 7 - YAR MAKAFI COMPLETE

amma sai yaga duk ba hakan bane zarginsa dai bai tabbata ba

Don hakan saiya yankewa kansa hukuncin barin garin kano yakoma gurin wani kawunsa da zama acan zariya

Zaman doke yaringayi badan yaso hakanba tunda bakowa yasaniba kuma xuciyarsa na kano g

un Aminatu

Haka yaita hakuri harya fara sabo yasami aboki wanda ke alayin suka kulla abota ataikaice ma baban abokin nasa dayai ne yasama masa aiki ama,aikatarsu yafara xuwa kuma da taimakon Allah sai Allah yafara buda masa don awata guda saigashi yasai

lipan sabo gadagau

Murjanatu tashigo gidan tanata kwada sallama taji shiru

Maman aminatu nacan daka tana bacci

Itako amina ta lula atunani

Murjan ta tako ahankali taxauna agefenta ta cire mata tagumin data xabga

Suka kalli juna ahanka

li aminar tahau goge kwallar dake malala akuncinta

Murjanatu tace " haba Aminatu wannan meye kuma hakan saikace wata me babbar matsala wacce baxata yankeba zaki saka kanki adamuwa haba kawata komifa yakusa xuwar mana karshe.

aminatu tace " kayya murj

a aidole nayi kuka tunda damuwar da nake ciki takasa yayewa banga kuma ranar da xatazo karshenba kullum kwanakin ja suke yi amma shiru dr ma,aruf ko waigen baya bayayi alhalin malam yace zai dawo gareni nan ba dadewa ba to waishinma sai yaushe?

Murjan

atu tace " ki kara hakuri kawata yanzun ma nazo mk da labarin wani malami wanda aikinsa keda ban mamaki domin aranar daka aikata abinda yasaka zakaga aiki da cikawa.... " aiko ba indaxanje domin banida abinda xan bashi gara ma kibarni da takaicin wanda na

barnatar abaya.

Murja tace " sha kuruminki kawata shi wannan har abashi zai iya mana yana lamuni harsai in burinka yacika xaka kawo masa kudinsa kuma akudi kalilan sannan ma zanbashi wani abin kada ki damu nidai fatana da burina naga doctanki yadawo gar

eki yasaki ballagaxarcan lubna.

Murmushi Aminar tayi tareda cewa " to naji yaushe zamuje.?

"Ko yanzuma tashi muje ashirye nake " cewar murjanatu

Nan takintsa ta xura hijab sukaiwa mama sallama data tashi suka fuce

Basu sha wahala ba wajen x

uwa gun mallamin

Saidai abinda ya girgixa Aminatu tashin farko dataji abinda yabukata takawo masa zaiyi aiki dashi wai tasamo cindon hannun wani hamshakin mutumin zaiyi aiki dashi inkuma ba hakaba ta samu gashin gaban namiji baligi takawo inkuma da dam

a ta hado da cindon zataga yanda Dr ma,aruf xai dawo gareta agigice dakuma maganar Aurenta aranar da akai aikin.

Duk da aminar ta shiga tunanin inda zata samo wananna abun amma ranta yadau hasken jin ma,aruf xai dawo mata nan ba da jimawaba.

Ahanya d

a suka dawo daga gun malam murja nata bata baki da xugata cewa take "aikawata wannan abubuwan xagewa zakiyi asamo don ayi aikin nan da wuri.

Aminatu tace " towaike a ina zan samo wadannan kayan masu wahalar samuwa kowanne akwai hadari

Kina ganin inm

a inada wani me kudin dayake dauke da cindo ahannunsa tayaya zan yanko abu ajikinsa inkawo batareda yasaniba?

Kokuma tayaya zanyanki gashin gaban namiji nida ba kwanciya nake da maxaba inma ina kwanciyar dasu tayaya zan yanko abu ajikinka kana kwance

bakajiba?

Murja tayi dariya tace " bakiji me mallam din yace bane ce mk fa yayi kije ki lalibo wanda duk kikaga yanada abinda muke nema sai axo asameshi agaya masa zai fadi dabarun da za,ai din asamo kk sani ko wani maganin da xai kadar da hankali za

i baki?

Aminatu tace " to naji komi ma xai iya faruwa amma abinda nakeso kigane murja a ina xan sami hamshakin me kudi nida ko futa bamayi balle aganni sai intayi dalili xa.a ganmu atiti.

Murja tace " hhhjmmmm kece dai bakya futar amma ni ina futa fa

hajiyata dan haka inhar xaki futa toki biyo layi don cimma burin....

Aminatu takatseta da cewa " """!! Kina nufin karuwanci kk futa? To bada niba murja

Murja tayi dariya tace " waya gaya mk karuwanci ne futan a,a sam abinda nake nufiba infuta inje

titi intsaya innaci kwalliya kamar irin ina jiran wanin nan saikiga manyan masu kudi suna tsayawa zakuma kisha mamaki inhar akaga farar fuskar nan taki walh aranar sai an hada go slow

Aminatu tayi shiru tayi wani dan naxari na sakanni kan tace " to zan

yi hakan nima duk dan cikar burina amma gaskiya gara inje inda ba,a sanniba domin bayan ansami abinda akeso basake xuwa zanyiba.

Murja tayi dry tace "dama mana kedai kawai kishirya muje da dare zakiga abnin mamaki saikin fi kowa kasuwa.

Amina takama

baki da mamaki " Au, ashe da mutane dayawa knn agurin?

" sosai ma keda wa yake zama tabdijan kin dauka kowa kansa akwallaba yake kamar ke ai yanzu inka zauna zakaga zama dan haka kiyi shiri da dare atafi bulayi kawai.

Nan aminar tadau gurguwar sha

wara ta amince akan zatabi murjan nemo saurayi me kudi....

🤔

tabdijan Allah karaba mu da neman duniya dakuma shegun kawaye masu kaimu su baro.

*Ummeiy Zeey*

Da

*Auntyn S & S*

[7/27, 6:28 PM] FRESH UMMIEY XEEY:

♦



♦





♦



♦





🎗



🎗



🎗



🎗



*'YAR MAKAFI...*



♦



♦



♦



♦



🎗



🎗



🎗



🎗

```written by....

.```

*FRESH U

â“‚

MIEY XEEY*

Da

*NABILANCY LUV

💘

*

70-75

Da misalin karfe taran dare ta tsala kwalliya da wani material me shegen kyau sai walainiya yake stone ne rututu me shining ajikinsa

Riga da skert ne yafito mata da

sharp dinta yakama mata kirji na shanunta sun nuna

Gyale karami ta yafa tasaka takalmi me tsini

Fuska tadau make up tafito dan zuwa gidansu murjanatu

Saida tafito tsakar gida gabanta ya fadi tuno abinda xai futarta wai yau itace da futa neman max

a da kanta! Oh masifa batayi ba walh! Ta fadi aranta

Takalli kofar dakin iyayanta taga harsun rufo

Yanayin sanyi ake ciki dama da wuri suke bacci da sunyi ishsh,i zasu kwanta balle dama su bamasu takura bane tasan ma batada matsala dasu

Tafuta a

hankali ta janyo kofar gidan tarufota ta yanda inta dawo xata budeta cikin sauki

A zauren su murjanatu sukai kicibus itama ta tsala kwalliya da shadda doguwar riga anmata fitted me kama jiki

Dariya sukaiwa juna yayinda murjan tayi saurin toshe mata b

aki tace " yi ahankali idon baba biyu gashi can yana karatun jarida karya na sharara masa

nace walima zamuje na saukar karatu tun 8 aka fara mune bazamu da wuriba dayake dake nace zani bai hanaba don ya yarda dake ta gidana.

Dariya Aminatu tayi ahankali

tace ckn rada " to muje dan mudawo da wuri kada mubata lokaci.

Suka fito daga gidan Aminatu nata raba idanu tana kalle kalle dan bata son " yan unguwa su gane yawo zasu ji takema tamkar snfahimceta dayakema aranar ana mugun sanyi babu yawan jama,a alay

in ko gun me shayin dake akan layin baifi mutum biyuba ba kowa

Hankali kwance suka futa a unguwar suka sami dan sahu atiti

Club road suka nufa titin central aka kaisu murja ta biya

Aminatu sai zare ido take abin na bata mamaki na ganin dai daikun

mata akan titin suna tsatstsaye kowacce tasha make up tamkar zasuje gdn biki ko suna

Murja ta kama hannunta tace " kinga ba kallon mata yakawomu ba zo muyi ta can jikin falwayar can mu tsaya ko Allah zaisa adace.

Tabita xugui xugui abaya tana takun b

urgewa itanma murjan takun yauki take tamkar ta karye kafa tasha coge

Ko minti biyu basuyi da tsauwaba kuwa saiga wata katuwar jeep tatsaya agabansu murja taja ajiyar zuciya ita kuma Aminatu ta kalli can gefe

Ya ziro da kansa ta tagar motar yana cewa

"yam mata ji mana.

Murjanatu takalleshi ckn yauki da yanga tace " dukkanmu daka ganmu educated ne ba jahila balle dakikiya dahar zakai mana kiran kucakai inxaka futo ka fito domin da ajinmu.

Yayi murmushi tareda kashe motar yafito yatako har gabansu

yatsaya tareda fadin " ai girman kujerar kune dolene infito ko banyi niyya ba kuma ajin dana gani atare dakune ma ya tsaidani hajiya.

" ba sunana hajiya ba kirani murjanatu kai tsaye.

Yace " to malama murjanatu wannan kawar taki fa ansiya ko insiya?

Tayi wani shakiyyin murmushi tace " aiko tayawa ba,aiba don tsayuwarmu knn ka iso gurin da bakaxo da wuri bane badai zance maka daka makaro don bazaka tadda ko sahun kafar taba

Yace " lallai nacika me sa,a domin samun kamar wannan babyn agun nan sai

an tona to gimbiya meye sunanki?

Aminatu tayi fari da idonta wanda batasan ma ta iyaba sai aranar tace dashi " sunana Amina'

Yace "gud suna me dadi first born dina ma sunanta kenan sunan marikiyata data rasune

Tace " Allah sarki.

Yace " to ya

xa,ayi knn, atafe nake domin daga tafoya nake nabiyo tahanyar nan dan nasami abokiyar da zata tayani kwana domin niba dan kano bane daga yola nake zankuma wuce zamfara ko za,a biyoni hotel mukwana tare?

Murjanatu tayi caraf tace " me zai hana inzaka biy

a da tsoka kadai san akwai banbancin kudi kwana da yini ko?

" ah sosai kuwa ai wannan me kyan ma kudin kwana biyu xan bata a kwana daya kuma cash saita dankesuma ahannu kana zata faranta min

Yakalli Amina da gabanta ke faduwa taji xancen kwana tace

" nashiga uku me nakeji.

Yace da ita "to mekyau kin amince?

Murjanatu ta gyada mata kai dayi mata alamun ta amince kawai.

Nan aminar tace masa " ba matsala na amince.

Yabude bakin aljihu yadebo kudi dabaisan yawan suba yabaiwa murja tace " ga

tukuici yar,uwa

Takarba jiki na rawa tana godiya lallai wannan me gwabi gwabine za,a dashi

Yadubi aminatu yace biyoni mota muwuce

Yatafi mota ita kuma tace da murja " nashiga uku kawata xanko iya kwana da kato, walh gudowa xanyi in kwana ince das

u mama me?

Aminatu tace " toke da me zaisa ki kwana dashi baki san shiba in dan yankan kaine kuma fa, kedai kitabbatar kin shaka masa maganin da mallam yabayar da xarar kinga hankalinsa yagushe saiki gudo.

Aminatu tace "to ai kuma wata daban muda muk

e bukatar samun cindo.

Murja tace " ke murnar ganin kudi tasa ban miki albiahir ba naga cindon agefen hannunsa kato ma kuwa daya mikon kudi nagani kwantar da hankalinki kawata buri zai cika kedai kiyi abu ataka tsantsan.

Nan xuciyar Aminatu tayi sany

i hankalinta yakwanta jin akwai abinda suke bida atare dashi

Ta gyara yar jakarta suwaga me sarka akadarta sukai sallama ta tafi gun motarsa ta shiga da addu,a abakinta

Yakalleta da murmushi akan fuskarsa yace " to kyau muje ko?

Ta gyada kai kawai



Yaja mota sukai gaba.

Nan tabar murjanatu nata murnar samun makudan kudi ga burinsu zai cika tashi guda basu sha wata wahala ba

Tanaso ta kirga kudin tana jin tsoron mutane don mutum mugun icene kada ayi mata aika aika in anganta da kudi sbd gu

rin tamkar da rana haka yake da haske manyar fitilu burjuk koina ga mata sunfara cika

Ita tananan har kusan goman dare babu wanda yatsaya gabanta dan haka saita yanke shawarar tafiya gida kawai tunda dama ita kudi take bukata kuma tasamu wanda in wani

xai bata hakan ma xata iya samu

Tana tafe kafin tasami abin hawa wata mota ta tsaya agabanta

Mamallakin motar yaita mata horn

Ta tsaya taba jiran fitowarsa

Yaxuro da kansa yace mata " hajiya shigo arage muki hanya mana.

Babu jan aji ba koma

i ta bude gaban motar tashiga tana fadin "wash amma kataimakeni fa don yau masu abin hawa sunyi karanci atitin.

Yakalleta yana kashe mata ido yace "sanyin yau aiyayi yawa dole wasu zasuki fitowa nima dole ce tafito dani

Yasunan malamar? Yatambaya yan

a mata makirin kallo

Takashe ido guda tace " murjanatu Amma ana cemin Janah.

Yace "nikuma sunana Alh Labaran ina unguwar koki sannan ina business a kasuwar kwari ina muka nufa?

Tace " gida mana.

Yace "to baxamu wuce musha ice cream ba?

Tace

" ba matsala muje mana.

Nan yakarkata akalar motarsa xuwa fine time.

<><><>><><><><><><>

Mukoma ga Aminatu mana

A babban hotel yakama daki Tahir

Daki me tsada yabiya suna ciki yasa aka kawo kayan cima iri iri

Taki cin komai

Ya matsant

a mata amma tace akoshe take

Dakyar tadau ruwan faro tabude tayi makwarwa uku ta ajiye

Shiko dayake yunwa yakeji yacika cikinsa

Yakalleta yace " kinsan anfiso in za,ai harka atabbatar ancika ciki komi zaifi tafiya dai dai kema yanzun in kika jiki

da nauyi saikinfi min sha,ani ko?

Taso ta hade rai amma sai ta tuna wani abu ta dan murmusa idonta akan katon cindonsa dake hannun hagunsa

Yakai hannunsa yacire mata gyale yadora kan jakarta

Yahau kiciniyar cire mata riga

Tasa hannu ta turarsa

tareda matse zip dinta tahade ranta

Yayi murmushi yace " sorry nafahimta wato ban biyaba tukunna ko? Aina sha,afa ne,

Ya dauko jakarsa yaxuge ya danko makudan kudi ya xuba mata cikin jakarta

Tasaki ranta kadan amma gabanta naci gaba da faduwa do

min batajin zata iya bashi kanta don budurcinta da take adanawa na doctor ne insha Allah

Allah yataimaketa ya mike yace "bari nadan shiga toilet na fito pls tashi kicire kaya mana.

Tace " to.

Yashiga toilet tayi saurin janyo jakarta ta dauko wata

" yar hoda ackn leda ta rike ahannunta tana jiran fitowarsa

Minti uku saigashi ya fito dashi sai dan fant

Ta rintse idonta domin bata taba ganin tsiraicin namiji hakaba

Yaxauna daf da ita yahau ahafa yana son ya xuge mata riga

Allah yabata

sa,a babu wata wata bai fargaba ta shaka masa hodar ahanci

Nan take yahau yin tari ahankali idonsa yajuya take yakada yaji ya masa nauyi yahau lumshesu

Jikinsa yasaki yajishi yai week

Ko hannunsa baxai iya dagawa ba

Yafado jikinta ita kuma ta

wullashi kan kujera yafada rigijaaaa

Bacci ne yai awon gaba dashi baccin sihiri domin ko munshari bayaja tamkar wanda ya mutu

Anan tasami damar bude gefen jakarta ta dauko sabuwar reza agidanta

Ta lulo hannunsa na hagu tayanke katon cindon

Sai

da tsikar jikinta tayi yarrrr!

Bata zaci zata iya ba amma data tuna a inda suke komi zai iya faruwa kada wani yaxo a ma,aikatan hotel din debar kayan abincin da aka shigo musu dashi saitahau azamar boyewa

Jini saida ya bata gurin tasa cindon aleda

ta wulla

ajaka

Ta mike da sauri ta rataya jakar akafada ta rufa gyalenta tayi hanyar waje

Kafin tafutan saida ta juyo ta kare masa kallo taganshi jipgi guda akwance

Da ace kudine yakawota da saita sake bude jakarsa ta loda to amma ba afabanta su

ke ba tunda tasami abinda takeso

Saida ya leka koina taga babu masu tahowa kana tafito

Tamkar mara gaskiya inka ganta kafafunta sai sassarfa suke tamkar zata fadi

Ta wuce reception mutum biyune bata kula suba ko kallonsu batayiba

Daya yana mat

a magana tayi banxa dashi gabanta na dakan uku uku

Taja ajiyar xuciya dataga ta wuce su babu wanda yabiyota abaya

To ashe ba anan gizo ke sakar ba

Saida taxo get zata futa taji wani security yakwalla mata kira

Tun daga nesa yafahimci kamar bata

da gaskiya shiyasa yatsaidata

Ya iso kusa da ita yace mata "ke daga ina haka?

Tayi shiru kanta akasa tarike jakarta kam

Yasake tambayarta ckn daga murya

"Nace daga ina kk?

Tace " ciki mana.

" ciki room nawa?

Gabanta ya fadi ita inama t

a duba.

Kai tsaye tace masa "walh ban rike ko room nawa bane.

Data fada masa dakin da saiya sakata agaba sunje to amma duk da hakan saiyace da ita

"Meye kk sauri kamar xaki tashi sama

Tayi shiru yace "badake nakeba

"Ina sauri inje gida nayi

darene fada nake gudu.

"To meye ajakarki haka?

Takalleshi atsorace gabanta yafadi akaro na biyu "nashiga uku asirina yatonu ni Aminatu shikenan sai kwanan gidan yari nasan baxan tsiraba ayau.....

*Auntyn S&S*

💘

Da

*Ummiey Xeey*

[7/27, 6:28 PM] FRESH UMMIEY XEEY:

♦



♦



♦

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login