Showing 12001 words to 15000 words out of 38364 words

Chapter 5 - RUMAH COMPLETE

26 Aug 2026

51

zare mata mayafinta yayi ya aje ya ɗago kanta ya ranƙwafo ya ɗora lips ɗinsa a kuncinta ya sauke mata wani kiss me ɗumi daya sanyata lumshe idanunta ta ɗora zara²n yatsunta saman kansa ta janye shi tana shirin zama ya sake riƙota yace “Ki shiryawa aikinki kowanne lokaci daga yanzun inason wanka inason massage....




Bata shirya buɗe idanunta ba sai ganinsu tayi cikin nasa yayi murmushi ya ɗaga mata hannu yace “kar mu fara jayayya dake Rumah bakimin gardama hakan ya ƙara miki ƙima a idanuna idan na fara baki umarni kina nunamin rashin amincewarki zuciyata zatayi Miki tambarin da tayiwa sauran Please ki zama Zakka cikinsu kinji"
Bata fahimci abinda yakeson ta fahimta ba amma ta gane da gaske baison gardama ta kuma ƙudurce a ranta ko zatasha wuya zata amsa umarninsa matuƙar baici karo da dokokin Muslunci ba. Ɗaga hannunsa yayi batare da yace komi ba sai kafeta da yayi da idanu, tun kafin wannan lokacin in yayi haka tasan me yake nufi wannan tasa ta sanya hannu ta fara ɓalle masa bottle ta zare masa rigar ta ɗago ya ɗaganta gira ya sake ɗaga hannun karon farko a rayuwarta da yayi umarnin ta cire masa vest ta kuwa yi ƙasa da kanta yayi murmushi shi kansa yasan ba lallai tashin farko ta iya ba shiyasa baiyi niyyar takura mata ba yasan ana kwana ana tashi watarana da kanta zata buƙaci cirewa.
Wanka ya shiga ya jima sosai sannan ya fito ganinsa ɗaure da towel a ƙugunsa yasata miƙewa da sauri zata fice ya kira sunanta taja ta tsaya tare da lumshe idanunta ya tako ya kamo hannunta ya dawo da ita ya ɗauki lotion ya ɗora mata a hannunta ya kwanta a gadon idanunsa a lumshe muryarsa can ƙasa yace “ki shafamin sannan kiyimin tausa na gaji da yawa kuma laifinki ne.......





*Oum Hairan*
[12/15/2022, 1:12 PM] OUM HAIRAN: *Oum Hairan Paid 21-22*



Don Allah in kinsan baki biya ba karki karanta saboda kowa ya samu damar karanta halal ɗinsa yasa na sauke masa farashi sabon price Normal group 200 PC 600 zaku tuntuɓe Ni ta wannan number a WhatsApp 09013718241, ne babu VIP ko ku tura ta acct 0255526235 Fauziyya Tasiu gtbank ko katin MTN. Ƴan Niger kuma zaku turo katin Airtel na 200f.



Zama tayi gefen gadon zuciyarta na dukan lugude a baya takanyima Mai Martaba tausa amma bada irin wannan yanayin ba yakanyi ƙoƙarin suturta jikinsa to meye yasa yau yake neman yi mata yanda bazata iya mora masa ba? Sosai zuciyarta take a tsorace haka ta sanya hannunta a cinyoyinsa farare santala santala wanda baƙin gashi kwantacce luf yayiwa ado ta fara murzawa cikin salon data tabbatar yana mugun bashi nutsuwa sosai yakejin saukar baƙon yanayin da baitaɓa ji akanta a baya ba matuƙa yasan yana tausayinta tun daga lokacin daya fara ganinta kawo lokacin daya koma wa inda ya dauko ta ya nemi alfarmar aurenta kuma suka bashi.
Baitaɓa amincewa abinda ruhinsa keji game da Rumah soyayya bace sai a bayan ɗaura aurensa da ita yakejin komai na canzawa daga ma'anarsa ta zahiri zuwa wata daban “Rumah!" Taji ya kira sunanta da wata irin murya me matuƙar kashe jiki" ɗagowa tayi tace “Na'am Allah ya taimake ka ana buƙatar wani abu ne?" Hannu ya miƙa mata batare daya bata amsa ba so yake ya janyota jikinsa ita kuma fuskantar inda ya dosa ya sanyata jin wata fargaba ƙirjinta ya fara harbawa da ƙarfi.





Batare da ya jira cewarta ba can kasan maƙoshi yace “Karki fara banaso" da wannan ya janyota jikinsa ta kwanta luf a faffaɗan ƙirjinsa me cike da suma, matuƙar tsoro a tsorace take musamman lokacin da taji ya zuge zip na rigarta yace “Cire stone ɗinnan yana tabani banso" miƙewa tayi cikin rashin mafita da tsoro ta zubawa fuskarsa idanu hawaye suka kawo s idonta yace “30 second bacci nakeji" haka da sagaggiyar gwiwa ta zare rigar ya buɗe idanunsa ya zuba su a kan shafaffen cikinta zuwa ramin cibiyarta zuwa tudun madaidaitan nonuwanta ya saki wata ajiyar zuciya me ƙarfi a ransa yake raya “Ba sai na nemi komai a gurinki ba iya haka kin wadaci zuciya samun nutsuwa...."
Janyota yayi ta kwantar da kanta a kafaɗarsa tudun bra ɗinta yana shafar kirjinsa ya janyo musu bargo saboda yanayin sanyin dake busawa tare da sanya hannunsa biyu ya rungumeta yana shafa bayanta yana hura mata iska a kunnenta ɗumin jikinsu yana gaurayuwa yana ratsa zuciyar kowannensu da sakonni kala² a cikinsa da haka bacci ya ɗauke su dukkansu.



Sun jima suna bacci me ɗauke da mafarkan ƙauna a kowanne ɓangare kiran sallar la'asar ne ya farkar dashi ya buɗe ido a kanta tare da fara hura mata iskar bakinsa s tsakiyar kanta tunaninsa bacci takeyi baisan ta kusa awa daya da tashi ba irin riƙon da yayi mata ne ya hanata zamewa.
Buɗe idanunta tayi tare da janye jikinta a nasa shima ya tashi zaune yana kallon agogo ko azahar basuyi ba wannan tasa shi zuro ƙafarsa ya nufi bayi ya sake watsa ruwa ya fito ya dubeta yace “kije kiyi wanka muyi sallah inason zamu fita"




Shiga tayi bathroom ɗin ilimi ne kawai yayi aiki har ta samu tayi wankan ta tsane jikinta ta mayar da rigarta ta fito a saman sallaya ta tarar dashi suka tada sallah ya kama kanta yana karanto wasu addu'o'i jikinta ya ƙara sanyi bayan kammalawarsa ya miƙe ya buɗe wardrobe ya fito da wani Les me kyawun gaske da tsada na mata ya miƙa mata ta karɓa cike da mamaki to ya akayi aka samu kayan mata a gidan ko dama dai ya shiryawa yada zangonsu a Kano ne? Gani tayi ya buɗe wani ɓangaren ya dauko wani yadin boyel baki me kyau da ɗaukar idanu ya sanya a jikinsa mamaki ya cikata ta kasa sanya nata kayan ta zubansa idanu tunda take bata taɓa ganinsa cikin irin wannan shigar ba saidai kullum ta gansa cikin alƙyabba ko doguwar riga.
Sosai kyawunsa da ƙuruciyarsa ya ɗauki hankalinta tabbas dole matansa suyi kishinsa na irin mijin da zaka samu kayi wasa dashi bane duk da ba sanin kala da yanayin maza tayi ba zuciyarta ta haƙiƙance mata Ridwan yakai harma ya kere....
Cirenta rigar da taji ya fara ne ya dawo da ita hayyaci taja fasali ta juya masa baya ta zare rigar yana kallonta ta sanya doguwar rigar Les ɗin kamar an gwada da jikinta haka rigar tayi mata cass ta ware ɗankwalin domin ɗaurawa ya karɓe ya ajiye ya miƙa mata mayafi ta gane nufinsa shiyasa bata ja ba tayi rolling ɗinsa ta zura takalmin daya ɗauko mata abinka da kyakkyawa tayiwa kayan kyau sosai shine a gaba suka fita excourt ɗinsa suka taso domin rufa masa baya kowa da tambaya a bakinsa game da Rumah saidai babu dama wani ikon sai kallo ka barwa me shi.




Ɗagansu hannu yayi suka ƙame drivensa ya buɗe masa mota ya rufe ya karɓi mukullin ya buɗewa Rumah ta shiga shi kuma aka buɗe masa ya shiga da kansa yaja motar suka fice ba dogarawan dake wajen ba hatta matan dake ɓangarensu su uku Saida suka kalli juna Saro ta dubi Luba tace “Kayy wlh da kallo a wannan tafiyar ke Kinga yanda miskilin Sarkin nan namu yake bautawa wannan tsintacciyar yarinyar mara asali...." Ma'u dake gefe saman sallaya ta ɗago da sauri tace “Hakane dama kowanne bawa da irin nasarar dake bibiyar rayuwarsa Tsintacciya ta zama isasshiya a bita ayi mata biyayya dole ko ana so ko ba'a in kuma anƙi a koma ƙauye".....
[12/15/2022, 1:12 PM] OUM HAIRAN: Don Allah in kinsan baki biya ba karki karanta saboda kowa ya samu damar karanta halal ɗinsa yasa na sauke masa farashi sabon price Normal group 200 PC 600 zaku tuntuɓe Ni ta wannan number a WhatsApp 09013718241, ne babu VIP ko ku tura ta acct 0255526235 Fauziyya Tasiu gtbank ko katin MTN. Ƴan Niger kuma zaku turo katin Airtel na 200f.


*25-26*

Ajiyar zuciya ya sauke ya fice daga ɗakin ya nufi nasa ya zare kayansa ya faɗa bathroom sarai yasan ba tunanin Rumah bane wannan domin a zamansu matsayin ma'aurata ya fahimci batama gama fahimtar kanta ba bare tasan wani tunanin kasancewa a cikin gundarin rayuwar aure.....
Fasali yaja yayi wankansa ya fito yana tsane ruwa ta buɗe ƙofar ta shigo ganinsa a haka yasata juyawa daidai jikin ƙofar taji yace “Rumasa'uh!" Yanda ya kira sunan yana sauke muryarsa yasata jin wata kasala na saukar mata ta juyo tare da durƙushewa zatayi magana yasa hannu ya ɗagota ya share mata hawayen da yatsansa ya girgiza mata kai yace “Bazan taɓa tauyeki akan komai na rayuwa ba ki koyi juriyar zubamin idanu akan duk abinda kikaga banyi miki ba ina sane da komai Rumah karki rinƙa ɗaukar maganar da yawan mutane domin maƙiyi yakan shiga rigar soyayya ya cutar dakai"




Fasali yaja ya saki hannunta yace “Zan tsunduma ki a sabuwar duniya insha Allahu zaki kasance cikin abinda suke kwaɗaita Miki amma sai mun koma KT kinsan saboda me?" Girgiza masa kai tayi. Ya lakace mata hanci yace “Ki jira lokacin da zaki fahimci dalili na Ni nafiki takura kuma nafiki damuwa Rumah ban yarda da shawarinsu gareki ba kawai akwai wani abu da ake ƙullawa ne da sai an cimma gaci zai yiwu" itadai ta kasa sake cewa dashi komai sai binsa da takeyi da ido ya janyota yace “Tausar Australia ta bambamta data Nigeria Fulani Rumah meye tukuicinki na yau gareni ina karɓar yanayi sosai"
Sunkuyar da kanta tayi tana ɗora hannunta a ƙirjinsa da yake bala'in yi mata kwarjini tana wasa da gashin tace “Na iya haɗa maka coffee" girgiza mata kai yayi yace “Bashi ba ɗauko min wata farar tablet a cikin jakar can" miƙewa tayi ya buɗe idanunsa kan mazaunanta.
Idan Rumah na tafiya sai ya rinƙa jin kamar don shi takeyi Dukkan wani albarkatun jikinsa karɓar azabar takeyi saidai bashida wata mafita dole haka zaita kallonta cikin wata biyun da zasuyi kafin su koma Nigeria shi kansa yasan tabbas zai karɓi mugun yanayi




Yafi kowa sanin ba ƙaramin shiga zuciyarsa Rumah tayi ba da har yake iya kawar dakai akanta don darajarta sarai ya sani damarsa biyu ce ta riƙe kambun gidansu yayi wasa da damar farko Maryam matarsa ta fari bai karɓi budurcinta a Nigeria kowa ya shaida ba.
Akan wannan ɗan ƙaramin dalilin yake fuskantar damuwa yanzu ne ƙanin mahaifinsa da danginsa zasu rinƙa yada masa da magana wai yayi hotiho bonono Auran nakasassa wannan kalma tasa ko lokacin da akayi yunkurin bashi sarautar mahaifinsa bayan mahaifin nasa ya kwanta jinya Hajiya Tushe ta matsa sai ya auri Amina yar ƙanin babansa wai ita a burinta na ganin basu caccaki dunduniyarsa ba ashe kamar turi sarai yasan Amina bata kawo masa cikakken budurci dake tasu ce sai sukace tunda an samu wannan matsalar a tura zuwa matar ƙarshe.
Itako Sa'ade dama haɗin Fulanin Yola ce wato Tushi itanma dai kamar Aminan dake sunyi wancan furucin akan yarsu sai suka ɗora lamirin cewa duk yanda akai shine yake lalata matansa a waje shiyasa baya damuwa, sauƙin daya samu dake sun riga sun ce matar ƙarshe to gashi dai kurunƙus ya rufe da Rumah wadda yake fata ta zame masa masharin matsalolinsa guda biyu, ya sani idan har aka samu ɗaya Zakka cikin huɗu zai samu sauƙin zargin da sukeyi masa.




Dawowarta ce tasashi dawowa cikin nutsuwarsa ya tashi zaune ta ɓalle bottle na ruwan ta tsiyaya masa ta ɓallo maganin ta miƙa masa ya buɗe mata baki ta sanya masa tare da zubansa ruwa ya bi dashi ta aje Glass cup ɗin tace “Kusan duk dare sai kasha magani Takawa meye damuwarka shin bakada lfy ne?"
Buɗe idanunsa da ko yaushe suke lumshe yayi akanta kamar zaiyi magana sai ya kawar da zancen tunda ta kasa fahimtar matsalarsa shikam a yanzu bazai iya cewa feeling ɗin ta ke wahalar dashi ba har yake haɗiyar ƙwaya musamman dake yasan itan matsoraciya ce tsaf zata daina sakin jiki dashi ɗan sauƙin da yake samu da ɗumin jikinta ya daina samu sarai yasan zata ƙaurace masa gashi ya rasa wanne irin shaƙuwa ke tsakaninsu da yake iya yima kowa dole amma banda ita.
Kwantar da kanta tayi a ƙirjinsa tace “kuma kamar ma bakaci abinci ba?" A fili ya sauke dogon numfashi yace “gaki kamar yar jarida Rumah bani abinci me kikeso naci?" Ɗan ƙaramin bakinta ta buɗe tace “Tuwon shinkafa miyar zogala da busasshen kifi da naman rago...."



Yanda ta dage tana masa lissafin abinda tariga tasan ba lallai su samu ba in kuma ma za'a samu aci wuya ya bashi dariya da takaici ya shammaceta ya aza bakinsa saman nata suka mirgine a shimfiɗar suna kokowa tana dariya tanason ƙwatar kanta ya cafki bakin da sauri tare da sanya hannunsa ya tallafo ƙirjinta ta baya ya sakalo harshenta da nasa ya wani lumshe idanu yana sakin ajiyar zuciya me ƙarfi bata wani damu da yanayin ba tunda ta riga ta saba indai zasu zauni guri ɗaya saiya samu abin lasa koda babu yawa.
Saida taji hannunsa saman bottle na bra ɗinta yana shirin ɓallewa wannan yasata saurin gimtse nutsuwarta ta haɗe ta waje guda ta rirrikeshi ta janye bakinta cikin fizgar furuci tace “Meye haka taka...." Bata iya ƙarasawa ba ya sauke idanunsa masu bala'in kwarjini a kanta suka shiga cikin nata dalilin da yasa kalmomin tsinkewa tana kallo yasa hannu ya zuge zipper na gaban rigar ya ɗora idanunsa kan yan madaidaitan nonuwanta da suke wani ɗaukar idanu da fusgar zuciya tare da ɗarsa mata saƙo.



Tafiya hutun ƙwaƙwalwa Rumah tayi abinda ya hanata jin lokacin daya cire mata belt na bra ɗin har yakai hannunsa ya damƙesu Saida taji shigar wata azaba ta masifa abinka da budurwa Nonon kamar dutse.
Sosai yaji yanda ta saki yar ƙaramar ƙarar da kuma saukar numfashinta na wuya saidai a ƙadamin daya fuskanta daga yanda tsautsayi ya fusgeshi ya buɗe wannan ma'adanar madara bazai iya mayarwa ya rufe batare daya lasa ba, shine dalilin da yasa ya fara shafa nipples ɗinta.
Ta kuwa motsa domin ƙwacewa memakon ta samu ƙarfin ƙwacewa sai sake daureta da yayi ta hanyar sanya ɗayan Nonon a bakinsa tayi saurin riƙe kansa cikin fitar hayyaci tace “Way...yoh Ta...ka..wa bamuyi haka dakai ba karka ciremin bashida girma wlh banida me siyomin wani a India...." Kuka ta rushe masa dashi jin yanda ya haɗe labbansa a ƙirjinta ta rinƙa jijjiga kanta har Saida ya saketa ya faɗa gefe yana maida numfashi ya faɗi a gefe tare da dafe mararsa da kansa.....



_Kuyi hƙr da short typing da nakeyi muku Please bana cikin nutsuwa ne wlh inayi muku ne don sauke haƙƙi, kuma ina roƙonku kusa mahaifina a addu'a Allah ya bashi lfy ya mayar masa da ciwonsa kaffara 😭😭🙏🏼_
[12/15/2022, 1:12 PM] OUM HAIRAN: *Oum Hairan Paid 23-24*


Saida ya fara kaisu wani babban gidan abinci yayi musu order ya ciyar da ita da kansa Saida ya tabbaci ta ƙoshi suka fita yaja mota suka tafi ya rinƙa zagawa da ita gari sunsha yawo sosai ƙarshe suka yada zango gidan wani abokinsa Zahra amaryar abokin nasa me kirki sosai tunda taga Rumah tace ita tanasonta nan Rumah taga kishi ƙiri² Nana uwar gidansa tunda taga Zahra na nannan da ita t shiga jijjin haushinta duk sai taji ta ƙagu su bar gidan.
Dake hankalinsa na kanta lura da yanda ta takura yasashi miƙewa wajajen goma na dare yayi musu ɓarin Naira suka fita suka nufi gida yana tambayarta a yawon nasu meye yafi burgeta, murmushi tayi tace “Komai ya burgeni amma yanda naganka cikin walwala da wannan dressing ɗin da bantaɓa ganinka dashi ba yafi komai burgeni"
Parking yayi a parking space na gidan ya riƙo hannunta yace “da gaske?" Ɗagansa kai tayi ya sunkuya daidai kuncinta yayi mata wani kiss me ɗumi ta lumshe Idanunta tare da ƙasa da kanta da haka suka fito yana riƙe da hannunta har ciki munafukai duk sun kasa bacci suna jiran dawowarsu don bawa idanunsu abinci aikuwa sun bayar sun naɗa kuma sun aika.




Koda suka shiga ko abinci basu saurara ba yace tayi wanka tayi shirin kwanciya batayi masa gardama ba tayi wanka tayi shafa'i da wuturi daidai lokacin da yake shigowa ya janyota jikinsa ya kashe musu fitila yana shafa bayanta da haka bacci ya ɗauke su.
Rayuwa me matuƙar daɗi da kamar bazata ƙare ba sukayi a Kano sannan suka ɗaga zuwa Australia abinda yake damun Rumah ɗaya yanda Mai Martaba baya barinta samun zama da ƴar uwarta ko ta buƙaci hakan saiya san yanda yayi ya hanata samun dama kullum yana maƙale da ita baya barinta zuwa ko ina tun abin bai damunta har ya fara damunta.
To yanzun ma da suka sauka a Australian sosai tayi mamakin yanayin ginin tsakanin part ɗinsu dana bayin tafiyar da nisa sosai hakan ya ƙara sanyaya mata jiki.


Ɗan abinda yake sanyata nutsuwa da kwantar mata da hankali ganin iya zamansu bai taɓa tunanin neman wata mafaka gareta ba saidai yace tayi masa tausa ta kwanta a jikinsa ya rungumeta suyi baccinsu a haka da haka sukaci gaba da rayuwarsu a Australia.
Yau tun safe taji tana muradin sanya yar'uwarta a idanunta hakan ne ya sanyata ɗagowa ta dubeshi lkcn tana sanya masa Safa a karfarsa tayi Sa'a shi ɗinma ita yake kallo ganin idanunsu sun sarƙi juna ya ɗaganta gira yayi ƙasa da nata ta buɗe baki muryarta can ƙasa kamar me neman gafara tace “Don Allah takawa lafiya inason ganawa da Asma'u kuma inda hali inasonta kusa dani kaɗaici yana damuna idan ka fita ka barni"
Zubanta ido yayi bakinsa yana ɗan motsawa a hankali yace “akwai kewar dana kasa cire Miki ne?" Girgiza kai tayi tace “ba manufata kenan ba saidai shi sabo turken Wawa ne mun taso tare komanmu tare idan ya kasance zan iya samun wata ɗaukaka na manta da ita sai nake ganin na kai butulu musamman daya kasance kullum cikin kwantar min da hankali da tausar zuciyata take Allah ya taimake ka Asma'u ta wucce ƙawa ta zama wani ɓangare na jikina...."
Ɗaganta hannu yayi yana miƙewa yace “Ok zatazo" daga haka ya fice ya barta durƙushe abinda baiyi mata daɗi ba sai ta kama auna kalamanta ko akwai kalma saɓanin daidai. Itadai bata hangota

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login