Showing 21001 words to 24000 words out of 38364 words
ta daga ta zubawa Maryam mari ta dafe gurin tayi murmushi tace “kinci arzikin ɗanki kije kinci bulus" buɗe ƙofar Ridwan ne yasa Fulanin Yola nufar hanya tana cewa “Sallamamme inason ganinka..." Bai bata amsa ba ya isa ga Rumah ya yaye mata bargon yanda yaga hawaye na zarya a idanunta ya ɗaga hankalinsa yace “Me tayi miki?" Girgiza kai tayi yaja numfashi yace “amma kike kuka?" Maryam ce tace “Zagemu tayi tas har taci alwashin saita rabamu dakai saboda munbi bayan gaskiya Takawa banajin kaina amma Rumah abar ji ce domin itan yarinya ce"
Iska ya furzar me ɗumi ya kai dubasa ga Maryam yayi mata alamar taje badon taso ba ta fice tana cewa “na barku lfy" hannu yakai ya kashe glub ɗin ya shige cikin duvet ya janyota jikinsa ya dorata a ƙirjinsa yana shafa bayanta can ƙasa muryarsa kama data me jin bacci yace “Duk abinda Hajiya zata faɗa miki kada ki taɓa sanyashi a ranki ya dameki Rumah nine na kawoki kuma na zaɓeki kiyi bakin ƙoƙari ki zama jarumata zan Miki gata cikin dubu zaki zama Zakka Please karki gaza kinji"
Badon ta fahimceshi ba ta ɗaga masa kai yayi murmushi tare da sanya bakinsa ya kama kunnenta ya fara tsotsa tayi saurin janyewa tana lumshe idanunta “meye?" Ya raɗa mata taja ajiyar zuciya sake shigewa jikinta yayi yana kai hannu bombom ɗinta ta yunƙura zata miƙe ya saƙaleta da hannunsa ya lalubo bakinta ya ɗora nasa dole ta sanyata lafewa yanayin da yake sauka jikinta yafi kasala saidai batasan sunansa ba.
Sun jima a haka kafin ya janye bakinsa daga nata ya ɗorashi a dokin wuyanta ya sanya harshensa yana lasar wuyan nata ta mirgine daga jikinsa ya bita tare da janyota ya haɗe jikinsu sosai ya ɗora hannunsa saman ƙirjinta wannan ta sanya hawaye kawowa a idanunta jikinta ya ɗauki rawa yayi saurin sakinta ya kwanta yana me mayar da numfashi itakuwa dirowa tayi a gadon ta lallaɓa ta shiga bathroom ta gyara jikinta ta ƙara watsawa wani guri ruwan ɗumi taji daɗi sosai idanunsa akanta ta fito ta zauna kan dressing stool kanta ƙas tana wasa da hannunta tace “Zan iya tafiya Allah ya taimake ka?" Sake ware injin idanunsa yayi a kanta yace “Ina?" Ƙasa tayi da kanta yaja numfashi yace “Idan al'ada zaabi bazaki fita anan ba sai kinyi wata guda..." Da sauri ta ɗago abinda ya sanyashi dakatawa da maganar tasa, ganin tayi ƙasa da kanta yasashi tashi zaune yace “Faɗi abinda kikeson faɗa" cikin in...ina tace “Watanmu biyu a Australia takawa bayanni matanka uku kowacce tana buƙatar kusanci dakai bazasu rasa abin tattaunawa ba Nikam na yafe wata guda ɗin kayi aiki da abinda addini ya tsara ba al'ada ba musamman al'adun da sukaci karo da koyarwar addini"
Tunda ta fara maganar yake kallon bakinta har ta ida furuci me cike da hikima, fasali yaja ya sauke numfashi yace “yanda kikace Gimbiya ta amma da kin ɗan bani dama kaɗan" idanunta ta zaro tace “Wacce dama?" Murmushi yayi ya miƙe yana zare doguwar rigar jikinsa ta rintse idanunta batasan yaushe zata saba da ganinsa a haka ba.
Numfashi taja me ƙarfi tare da buɗe idanunta saboda baƙon al'amarin dataji ta sauke manyan fararen idanunta kan ƙirjinsa ta fara dabarar zamewa bai bata dama ba Saida ya direta a gadon yabita ya danne ya lumshe idanunsa tare da tura hannunsa cikin rigarta ya ɓalle bottle na bra nata ya janyeta daga jikinta tare da ɗage rigar ya sanya hannunsa biyu ya kama boobs ɗin nata ta saki ajiyar zuciya ta azaba don da gaske ƙirjinta keyi mata zugi idan yakai hannunsa ta rasa meye yasa shi kuma bashida burin daya wucce ƙirjinta ko dan yaga bataso ne oho....
Ƙanƙame shi tayi tana shirin saka masa kuka yayi saurin rufe mata baki da hannunsa yaci gaba da tsotsar Nonon da wani irin yanayi da yake tashin tsigar jikin Rumah, tabbatar da batada ikon ƙwatar kanta yasata sakin jikinta dole amma ranta fal yake da tsoro “Duk sanda mijinki ya nemi samun nutsuwa dake kiyi bakin ƙoƙari wajen ganin kin kashe masa yunwarsa hakan zai baki damar zama tauraruwar zuciyarsa musamman mijinku wani irin mutum ne da yanayi ne zaisa ki fahimceshi" maganganun Fulanin Sokoto suka dawo mata ta sauke ajiyar zuciya me ƙarfi ta sake yin luf zuciya cike da fargaba ga son tayi gwaninta.
Janye rigar yayi gabaɗaya ya shafa shafaffen cikinta yana tura hancinsa cikin jikinta da ke fitar da wani sihirtaccen ƙamshi me kama zuciya, tuni dukkan nutsuwarsa tayi ƙaura babban burinsa yajishi a saman bakwai.
Itakuwa Rumah tsananin tsoro ya hana mata motsi lallai ne tanason samun mijinta amma tanajin kamar zaiyi wahala ta iya tunda kowa cikin matansa tafita gata itan tafi kowa rashin gata.....
Zame mata short nicker ɗin jikinta ne ya dawo mata da hayyaci ta buɗe Idanunta a lokacin da yake sauke bakinsa a ƙasanta ta wani ja ajiyar zuciya saboda wata lasa da yayiwa gabanta data kusan ɗauke mata numfashi saboda wani masifaffen daɗi da taji ya ratsa ƙwanyarta “Ahhhh...shhhhh..." Ta sauke wani Nishi me kashe jiki shikam Ridwan banda sucking nata babu abinda yakeyi lasheta yake da tsotse mata duk wani lungu na jikinta.
Tun tana janyewa har Saida ta saki jiki sosai daɗi ne me haɗe da zafin gurzar da tasha jiya yake ratsa jikinta, bata tashi dawowa hayyacinta ba Saida taji wani abu me kama da sanda a gabanta yana shirin shigarta aikuwa da mugun sauri ta buɗe Idanunta taga ashe shine yayi mata rumfa ya saita sandarsa a gabanta yake dannawa take ta sha sinadarin nutsogyn ta rushe da kuka jikinta yana tsuma ta buɗe baki zatayi masa magiya ya cafke harshenta yaci gaba da tura dick ɗinsa Saida ya tabbatar da ya saita kansa bayan yasha baƙar wuya sannan ya saurara yana sauke ajiyar zuciya Hutu ya bata na ɗan lkc kafin yaci gaba da sukwaneta tun tana masa magiyar ya daina zafi har ta fara ficewa ah hayyacinta......
*Oum Hairan*
[12/31/2022, 9:51 AM] OUM HAIRAN: *Don Allah karki karanta in baki biya ba Nrml 300 PC 600 via acct details 0255526235 Fauziyya Tasiu gtbank.*
*30/12/2022*
Saida ya samu nutsuwa sannan ya janye daga jikinta ya kwanta a gefe yana mayar da numfashi sun ɗauki lokaci a haka sannan ya juya ya zubawa fuskarta idanu ashe ba bacci takeyi ba idanunta biyu sai hawaye da take matsa yayi ajiyar zuciya yasa hannunsa ya share mata hawayen yace “Kin cika raki Rumah a hankali nake binki nasan baki saba ba" lumshe idanunta tayi ta ture hannunsa yayi murmushi yace “Banaji ko da alamun na dameki naki jin magiyarki so double sorry zan baki isasshen Hutu har sai kin nemeni yanzu tashi muje na tayaki kiyi wanka" noƙe kafaɗa tayi nan danan hasken fuskarsa ya ɗauke dole ta tashi ƙafarta ta kasa ɗaukarta ta durƙushe ya kamota ya dagata cak zuwa bayin dakansa yayi mata wankan ta sulale ta fito.
Kafin ya fito ta sanya rigarta a wahale takeyin komai ta buɗe ƙofar ta fice ta nufi ƙofar da aka nuna mata matsayin ƙofar da zata kaita part ɗin ta zuciyarta na mamakin dalilin da yasa ya zaɓa mata wannan part ɗin da yafi kowanne part kusanci dashi, da wannan tunanin ta buɗe kofar ta shiga wani ƙamshi me sanyin daɗi ya ziyarci hancinta ta sauke idanunta kan shiryayyen parlourn da aka kashe mazan kuɗaɗe wajen tsarashi ta sauke ajiyar zuciya tare da furta “Alhmdllh ala kullu halin"
Matuƙa tsarin parlourn ya ƙawatar da ita ta ja ƙafa ta nufi wata ƙofa ta buɗe ɗaki ne kawatacce daya tsaru da kayan more rayuwa an kafa katon hotonsa cikin shigar alfarma ta sarakai yayi kyau sosai.
Waje ta nema ta zauna ta kafawa hoton idanu can taji bacci yana damunta ta kwanta tayi baccinta wadatacce bata farka ba sai la'asar ta diro a gadon da sauri ta shiga bayi tayi alwala tayi sallah tana zaune saman sallayar taji an turo dakin ta ɗago idanunta ta zubasu kan me shigowar. Rusunawa tayi cikin girmamawa tace “Barka da tashi ranki ya daɗe abinci ya kammala tun ɗazu" jinjina mata kai tayi tace “ki kawomin sannan kije ɓangaren bayi ki kiramin Asma'u" saurin durkusar da kanta tayi tace “Allah ya taimakeki Mai Martaba ya kafa dokar kada wani bako ya shigo wannan sashin matuƙar bada salahewarsa ba daganan zuwa lokacin da doka zata canza"
Shiru Rumah tayi ranta na saka mata abinda ya kamata tayi wannan hadima ta fita ta dauko abincin ta kawo mata ta zuba mata, kaɗan ta tsakura ta tashi ta koma kan gadon hadimar tace “Allah ya taimakeki meye za'a dafa da dare"
Girgiza kai tayi ta ja bargo sanyi takeji sosai da wani mugun zazzaɓi daƙyar tayi sallar magrib da Isha ta kwanta a wahale ta kwana sai asuba taji dama² tayi wanka tayi sallah ta sake kwanciya.
Wata irin rayuwa akeyi a gidan kowa baya tashi saidai kaga barori sunata karakaina ita dai burinta ganin Asma'u gashi ance masu garin sun hana shigowa sashin, wayarta ta ɗauka ta kira lambar wayar Asma'u tajita a kashe ta latso lambar Jakadiya bugu ɗaya ta ɗauka tace “Allah ya taimaki amaryar Mai Martaba uwarmu maganin...." “Asma'u tana kusa?" Ta katseta ta hanyar tambayarta da rawar jiki tace “tananan" “Ok ara mata wayar" da sauri ta ƙwalawa Asma'u kira ta karɓi wayar ta koma gefe Rumah taja ajiyar numfashi tace “Asma'u kaɗaici yana damuna ga wasu bakin al'amura da suke ta ziyartar rayuwata Nikam bansan meye yasa ba zuciyata tun jiya tayi rawa da soyayya da Fulani Maryam ke nuna min" da sauri Asma'u tace “Na daɗe ina nuna Miki karki saki jiki tayi Miki illah wallahi ba sonki takeyi ba wata manufa ke gareta takeson cimma Rumah ki nutsu rayuwar gidan sarautar nan akwai mugun munafurci masu shirin ganin bayanki na fili dana ɓoye sunada mugun yawa ke bake ba har shi Mai Martaba farautar rayuwarsa akeyi sannan yanzu zakiga mutanen da suke ƙin ki a baya sun dawo suna miki biyayya wlh ba har zuci bace"
Jan fasali tayi tace “yaushe zaki shigo?" Murmushi Asma'u tayi tace “Banason na cika zaƙewa..." Please karki ɓatamin rai Asma'u Ni yanzu a waje na har akwai zaƙewa?" Bata bari tayi magana ba ta kashe wayar.
Wata irin rayuwa ta ɓoye manufa ake gudanarwa tsakanin matan Sarki Ridwan musamman Fulani Maryam Fulani Rumah a zahiri akwai shaƙuwa domin duk wata hanya da Maryam tasan Rumah zata ƙara bata yarda ita takebi sau da yawan lokuta Maryam ke zuwa sashin Rumah tace tazo taga lfyr ƙanwarta takanyi murmushi kuma tanajin daɗin hakan shima Mai Martaba yanajin dadin yanda Maryam ke damuwa da amaryar tasa ya ɗauki yarda da amincin duniya ya bata.
Ɓangaren Fulani Amina da Sa'adatu kuwa kullum sakawa sukeyi da kwancewa tsayin wata biyun nan da Rumah tayi matsayin kishiyarsu babbar asara suke kallonta musamman da suka fahimci duk wata walwalar mijinsu ta ta'allaƙa ga farin cikin wannan yarinya aikuwa baƙin ciki ya ƙara mamaye su.
Rumah kuwa gabaɗaya tsanar da take fuskanta gurin mahaifiyar Sarki Ridwan tafi komai damunta gashi yana yawan turata wai ta gaisheta, bata ƙaunar zuwa gaisuwar nan tunda ko taje bata samun arziƙin kallon tsiya bare na arziƙi saidai tayi tsumu a gefe kamar wata mara gaskiya.
Yau tun safe ta tashi da shauƙin son cin tuwon shinkafa miyar zogala aikuwa ta zage ita da Asma'u sukayi abinsu yan aikin ma hanasu suyi mata sun gama kenan ta shiga wanka ta fito ta shirya cikin wani ɗanyen less ta fito parlourn, tsayawa tayi turus ganin Hajiya Tushi tsaye a dinning ɗin suka haɗa idanu tayi ƙasa cikin girmamawa Hajiya Tushi ta kafeta da idanu ta durƙushe da girmamawa ta gaisheta har yanzu idanun Hajiya a kanta.
Bata amsa gaisuwar ba ta nunata da yatsa tace “Wato ina mamakin yanda ƴar ke ɗin nan kika samu damar rabani da ɗana Rumasa'u tunda nake bantaɓa faɗawa Ridwan abinda zai yi yace a'a ba sai a kanki yake neman faɗamin magana Ni Ubaidatu, bari kiji wani abu Rumah banason ganinki cikin gidannan kuma dake da Munafukar data ƙulla munafurcin uwar Munafukai Fulanin Sokoto da waccan makirar matar sai naga bayanku na rantse musamman ma ke dana tsana fiye da kowa...."
“Haba Hajiya haba don Allah meye haka zakizo kisata a gaba da munanan maganganu..." Nuna shi tayi da yatsa tace “dakata Ridwan ina cike da cikin baƙin cikin wannan ƙasƙantacciyar rayuwar daka zaɓawa kanka to ka barni na amayar da damuwata ko nayi maka dolen da bantaɓa yi maka ba sakarai da baya mutunta kansa yanzu meye abinso a wannan aljanar halittar me kama da sadakar yallah kai nama rantse yau saika saki yarinyar nan..."
Girgiza kai yayi ya tsugunna ya ɗago Rumah da kanta ke durƙushe ashe ruwan hawaye kawai take zubarwa, murmushi yayi yace “Burinki ya cika Hajiya kin sanyata kuka yanzu banda dai abu irin naki meye abinda Rumah zatayi min na saketa bayan ba ita ta gayyaci rakiyar rayuwa ba nine na gayyato ta, haba Hajiya abinda kamar wuya Bama zan iya ba gsky kidai nemi wani abun ba wannan ba"
Muryar Fulani Sa'ade suka jiyo tana kuka tace “Wlh Hajiya kika barsa da wannan algungumar matar saita kori kowa a gidannan yanzu fah ko kwanan turaka ya daina gayyatarmu sai ita kaɗai Jakadiya ke kai masa"
Da sauri Rumah ta zaro idanu cikin tsoro da takaici tace “Aa wlh..." Rufe mata baki yayi yace “Idan zan gayyaceku ku nunamin rashin isa meye zaisa naci gaba da gayyatarku bayan nasan Ni isasshe ne sannan inada wacce zatayimin maganin matsala ta? Idan don wannan ne kukejin za'a tursasawa rayuwata don yin abinda banyi niyyar aikatawa ba to ku sake shiri Hajiya kamar yanda na faɗa miki ba Rumah ce ta gayyaceni rakiyar rayuwarta ba nine na gayyatota tawa rayuwar don ta cancanta kuma inasonta"
Jan hanunta yayi ya nufi ƙofar shiga ɓangarensa ya mayar ya rufe ya tsaya jikin ƙofar ya zubawa Rumah idanu da keta kuka baya ƙaunar kukan yarinyar ita kuma ta kasa ganewa ta daina.
Janyota yayi jikinsa ya ɗora kansa saman nata yace “Akan me kike kuka?" Cikin sarkewar murya tace “Nasan itama Hajiya tana ƙi nane saboda gazawar asali na takawa da nazama me cikakken asali kamar dukkanin matanka ƙila bazata ƙini ba...."
[1/2, 8:50 PM] OUM HAIRAN: *2/1/2023 Don Allah karki karanta in baki biya ba Nrml 300 PC 600 via acct details 0255526235 Fauziyya Tasiu gtbank.*
Rufe mata baki yayi da tafukan hannunsa yace “Meyasa kika damu da sai mutane sun soki bayan soyayyarsu batada wani tasiri gareki Rumah nine basaso nasoki da soyayyata gareki suka tsaneki Ni kuma inasonki a duk yanda kike Please ki daina takurawa zuciyarki damuwa da abinda bai kai damuwa ba"
Numfashi ta shiɗa ta ɗago tace “amma takawa rabona da kwana a part dinka wata an tafi uku har na fara tunanin ko kaiwa ne banyi ba shiyasa baka nemana sai gashi Fulani Sa'ade tana faɗawa Hajiya kullum dani kake kwana meye yasa suke zargina wlh Ni ba azzaluma bace bana goyon bayan zalumci duk kankantarsa kuma kaima ba azzalumi bane to meye yasa ne Takawa..."
Numfashinta taji yana ɗaukewa ta buɗe Idanunta da sauri jin ɗumin bakinsa cikin nata taja ajiyar zuciya me ƙarfi ta sanya hannunta ta tallafi kansa suka sake sakin ajiyar zuciya a tare ya dagata cak sukayi matsuguni a gadon yayi mata rumfa da faffaɗan ƙirjinsa yana lasar lips ɗinta temperature nasa yana hawa lissafinsa na kuncewa ransa na faɗa masa yayi romance nata yanajin tsoron rakinta.
A hankali yaji hannunta a bayansa tana shafawa cikin nutsuwa tare da sauke wani numfashi me kashe jikin abokin tarayya daidai lokacin Hajiya Tushi ta fara bugun ƙofar tana cewa Ridwan ka budemin kofar nan indai na isa dakai kuma na haifeka" sarai yaji abinda take faɗa itama tanajin irin wulaƙanci da kwasar albarka ɗumin hawayenta ne da yaji kan hannunsa yasashi janyewa ya zuba idanunsa da suka lumshe a cikin nata yana girgiza mata kai ta lumshe Idanunta ta zuro ƙafafunta ta tsugunna a ƙasa ta rushe da kuka ne gigita tunani ta buɗe baki da rawar murya tace “Duk da nasan ba cancanta ce ta kawoni matsayin da nake kai ba ikon Allah ne, Takawa ina roƙon alfarma don Allah duk ranar da zuciyarka ta amincewa bijirewa gatan da kayimin to ka kasheni na huta zanfi samun sauƙi fiye da rayuwa babu me tallafar maraicina Takawa inajin kamar nafi kowa Sa'a da ubangiji ya bani damar kasancewa ikon adali kuma aƙilin sarki kamar ka wlh zanyi biyayya da umarninka"
Wata gwaruwar ajiyar zuciya ya sauke ya riƙo hannunta ya janyota suka zube a gadon “Wannan duk shuɗaɗɗen labari ne kinfi cancanta cancanta Rumah zanyi komai dan ke, Please ki bani magani banida lfy" da sauri ta kalleshi ya ɗaga mata gira ta gane meye yake nufi ta rufe idanunta da hannunta tana dariya shima murmushi yayi ya ɗora hannunsa kan tudun boobs ɗinta tanajinsa yana matsawa a hankali tunanin haɗuwarsu ta baya yake dawo mata fargabarta ta dawo sabuwa saidai so take ta jure.
Yanda yake sarrafa ta da yanayinsa me tsayawa a rai yayi mugun tafiya da imaninta ya saukar mata da kasala ta gaske, Saida ya gamsu da ta kamu sannan yayi addu'a ya shigeta ta ƙankame zata fasa masa ƙara yayi saurin rufe mata baki yana pomping nata yana shan bakinta tare da canza musu yanayin ya samu gamsuwa sosai kowacce mace da irinta da kalarta da kuma ɗanɗanonta a baya duk cikin matansa yafi samun nutsuwa da Amina tafi kowacce mace ɗanɗano amma yanzu sai ya raina ɗanɗanonta daya ɗanɗana Rumah tun ranar daya fara saninta ɗiya mace duk lokacin da zai yi tunanin wannan dare sai ya saukar mata da kasala.
Ta ciyu sosai har Saida ta ƙosa ya ɗagata sannan yayi realise ya manneta da ƙirjinsa kamar za'a ƙwace masa ita yana sauke ajiyar zuciya, sun ɗauki lokaci a haka kafin ya janye daga jikinta ya rungumeta yana shafa bayanta tare da hura mata iska a kunnenta da haka bacci ya ɗauke su.
Tun daga wannan rana abubuwa suka kuma yima Rumah zafi kaɗaici ne yasa Ridwan yake turata sashin