Showing 27001 words to 30000 words out of 49537 words

Chapter 10 - KITABUL HUB COMPLETE

10 Sep 2026

9

bada ni a Ar

ɗ

o Mau

ɗ

o dan ya yaba da hankalinsa,

Kai kanka kasan Baffa na shine gatan Ar

ɗ

o Mau

ɗ

o tunda lokacin zuwansa sa garin nan a gidan mu ya sauka...

Amma Baffan Inallo ya je ya samu Ar

ɗ

o ya zayya na masa kudirinsa, shiko Baffa

na bacin rai ya hanashi fadin nasa ƙu

ɗ

irin...

Haka inaji ina gani na auri Baba Lawo...

Naso A ha

ɗ

a auren Ibbi da Fatu amma Inallo taki fir... Ba yadda banyi ba don Inallo ta taimaka Diddi ta koma gurin Fatu da zama a Kano ko itama zata samu cigaba amma wal

lahi taki...

Ka duba yadda Fatu keyin alfarma tana nemanwa yara aiki amma Inallo taki yadda Fatu ta nemawa yarana ko tukin adaidaita...

Kaga lokacin da Fatu ta riga raba adaidai ta a garin nan sam Inallo ta gabata bawa Ibbi...ko injin niƙa data yi niyar ba

wa Diddi Inallo ta hana a bata...

Kai Kaura bakin cikin nawa da yawa...!!!

Ina ji ina gani Inallo tayi sanadin mutuwar Ar

ɗ

o Mau

ɗ

o, tsabar dabba ce ita nace mata tasa wa yarinyar nan maganin a cikin kifi tun da shine abinda tafi so, kuma ta sata a gaba ta t

abbatar ta cinye ta kuma hana ta fa

ɗ

in ta bata...

Amma dayake kwakwalwar ta na balami ne tasa mata a Fura bayan Ar

ɗ

o Mau

ɗ

o yafi son shi fiye da komai kuma wai sai ta fita ga barta a gidan kaji dabba fah...

ka tuna yadda lokacin aikin ka ya kama fa saura k

adan Ar

ɗ

o Mau

ɗ

o ya aure Ni, ba yan kashe nawa mijin da nayi...

amma tsabar dabba ce lokacin kawai ita kuma tayi ajalinsa...

Na rasa madara Ni ba Baba Lawo ba –ba kuma Ar

ɗ

on ba...

Gya

ɗ

a kai Ƙaura yayi yace ''lamarin babba ne...

Gaskiya Inallo makira ce it

a de sai de mutane su mutu a karkashin ta karsu cigaba...

Kina ji kina gani ranar nace da ita zanyi magana a Fatu ko zata nema mun aiki tunda ina da Degree amma tace wai a'a bazai yiwu ba inna samu aiki na bar garin Waze na musu nasu aikin...''

''kadan ma

ka gani inde a aikin Inallo ne, ya zu dai Mai ne ne abun yi''

''ai abun yi shine kawai mu kwarfeta daga ƙasa ta fa

ɗ

i da kanta..''

Kinga sai mu jefe tsuntsu biyu da dutse

ɗ

aya...''

Wani shu'umin mursmushi Abuwa tayi ta soma kirari a Ƙaura ''kai...!!! Jiya b

a yau ba... Ɗan ƙaramin su kuma babban su... Yaro ƙarami mai ƙwaƙwalwar manya...''

Cike da jin dadin kirarin nata ya dauki isgarsa ya ka

ɗ

a hade da yin wani ihu irin na ƙauraye yana jinjina kai yace ''dole a baki tukuici mai tsoka...''

Cike da jin dadi tace

dashi ''godiya nake ƙaura Uban marayu..

ƙ

aura uban dawa...''

Wani kullin magani ya bata yace ''ki tabbatar kinsa a turare kin shafa duk lokacin da zakije gurin Inallo, duk abinda kika ce da ita kina so ta Miki babu makawa zata Miki ko kudi kike so zata ba

ki...'''

Gu

ɗ

a Abuwa tayi tace '' godiya nake Ƙaura...

Yanzu ba anjima ba zanje na wanki shegiya, sai na gama zuba yawo a gari akan bukatar ta amma ko sile biyar bata bani, iya Kaci in taji ana bina bashi ta biya shima sai ta mun hancini...''

Ko jiran abind

a Ƙaura zai fadi bata yi ba fice daga rumfar nashi ta kama gaban ta...

Shiko ƙwafa yai yace '' yan durun –uwa, aradu zaku san dawa kuke magana, stinannu...

Zanyi maganin ku zaku san da

ɗ

an Boko kuke sha'ani, in ba ƙaddara ba da rashin aiki da wallahi nafi

karfin zama a nan rumfar ina raba magani...

Amma zanci tselen Uwarki ne, ku cigaba da tauna wa kanku asiri ni kuma ina na

ɗ

a a wayata zan tauna asirin ku nan bada jimawa ba a gurin Jakadar zaman lafiya...

Ai dole ne na samu aiki kona na huta da....

Kai..! k

udi yayi a rayuwa wallahi dole na tun tubi Jakadiyar zaman lafiya tun da na kammala ha

ɗ

a shaidar nawa...

Yan iska tsofinn banza jakuna, ku da Lamban katon gauro dashi da yake shi

ɗ

an shegiya ne wai zai auri wannan yarinyar mai kalar madara....

Hummm mu z

uba dani daku...''

ABUJA

GRA

ALHAJI NURA'S APARTMENT

11:30pm

Sanye yake cikin shiga na alfarma na manyan kaya daya matuƙar karabar shi ya fidda asalin kamalar sa matsayin sa ma bahaushen garin Kano...

Tun da ya shigo cikin luxurious farlon yake jin sauti

n hayaniya wanda yana da tabbacin ba kowa bane sai ZOYA da ƴan iskan karuwan ƙawayen ta...

Kai kawai ya gya

ɗ

a ko kadan baya jin ciwon kasancewar yarsa cikakkiyar yar lesbin hasalima shi hakan cigaba ne da nasara garesa...

Sanadin wannan aikin banzar nata y

ana samun budi da cigaba matuƙa a sha'ani na kasuwan ci sa, hakan yasa ya goye mata baya hundred percent take aikata aikin ma'asha'ar ta...

Ba tare da ya motsa bane ya ji hayaniya a balcony gidan ko kadan bai motsa ba sanin cewa DANESH ne ya dawo kuma yana

a buge shiyasa yake tuƙin hauka...

Numfashi ya fesar burin ko wani Uba ya haifi yaran da zai yi alfahari dasu ya musu tarbiya su zama nagartattu, sai de nashi burin ya ban–ban ta dana mutane ...

Shi burinsa ya samu cigaba a fannin kasuwancin sa...

Mahaif

in sa cikakken

ɗ

an siyasa ne daya sha gwagwarmaya, zai iya cewa duk wani abun da ake tunanin haramun ne a addini babu wanda mahaifinsa baya yi don ya samu cigaba a siyasar sa...

Shi ya sashi a kungiyar SECRET EMPIRE daya ke kungiyar matsafa na ƙasa da ƙasa

wato INTERNATIONAL kungiyar tsafi na ha

ɗ

a kar kasashen duniya...

Sam burinsa ya sha ban–ban dana mahaifinsa Excellency Yalwa Hassan tsohon gwamnan Kano...

Shi burin sa ya zama shahararren mai ku

ɗ

i na bugawa a magazine, ba magazine kadai ba hatta gidan tar

ihi yana so sunan sa yasamu rubutuwa a bangon tarihi...

Yana fatan yayi kudi fiye da MANSA MUSA...

yana da matuƙar buri hakan yasa bashi da lokacin kansa kullum cikin aiki yake...

Duk wani aikin samun ku

ɗ

i kama daga, fashi, kwace, yan –kan kai, kidnapping,

Human trafficking, drugs trafficking dade sauran su babu wanda baya yi...

Ta ƙaiceccen bayani shine yana daga cikin mutanen dake neman inda arzikin MANSA MUSA yake...

Yayi sacrificing Yaransa aƙalla uku wanda aka haifa kenan sai wanda suka tafi a

ɓ

ari 3..

.

DANESH DA ZOYA sune wanda yayi yaƙin hana kanshi sacrificing nasu shima da shara

ɗ

in zasu na aikata aikin alfasha don su ƙara masa karfi...

Yana da target dayawa wanda yana tunanin nan da shekaru kadan zai zama shahararren mai ku

ɗ

i na bugawa a jarida...

M

ursmushi ya sake daya tuna cewa sakaryar Surkarsa na ta fama bin malaman tsibbu dan Omair ya auri Zoya...

Nata lissafin shine in ya aure ta cikin sauki zasu samu dukiyar Dr Neheelah da Prof ko yace Shahzad Ibrahim Khaleel wato

ɓ

oyayyen Yarima da ba kowa ya

san hakan ba...

Murmushi ya sake yana mai jinjina ƙarfin tsafin Gulam da cikin sauƙi yake gano sirrin da aka jima da rufewa...

Yana so yayi amfani da sirrin Prof Ibrahim Khaleel dan mallake zuciyar sa da arzikin sa ,ya kuma samu matsayi na sarauta a Daular

su

ɓ

oyayya...

Yadda ya rausaya kansa ka

ɗ

ai ya isa ka fahimci cewa yana jin da

ɗ

in tunanin nasa a yau...

Baya ga haka burinsa na gaba bai wuce ya samo Alfa ba...

Tunda Gulam yace suna so ta zama

ɗ

aya daga cikin su, yana tunanin yasamo ta – ta ko wani hali

ya ha

ɗ

a aurenta da

ɗ

an sa DANESH, duk da yasan shasha ne bai san komai ba sai shaye –shaye...

Zai dasa matuƙar son sa azuciyar Gimbiya da akayi watsi da rayuwarta, da ƙaddara ke ƙoƙarin dawo da ita mastayin Sarauniya...

Ta wannan fannin ma yasan zai samu d

ukiya, sanin da yayi cewa larabawa Allah ya musu arziki matuƙa...

Ga sarauta ga arzikin uwarta...

Tsabar yadda abun yake masa har wani taune lips dinsa yakeyi yana sakin evil smirk hadi da

ɗ

an cilla ƙafarsa ta hagu ya daura bisa na dama yayi zaman haƙimci.

..

Abu na gaba kuwa shine ya kara batar da yaran President Muhammad Mubaraq maza biyu dan ya ji ƙishin–ƙishin na cewar suna raye sai de ba'a san a wani kasa suke ba har yanzu saboda Suna cikin kariya da tsari na Ubangiji...

Burinsa ya shafe su shi ko bazai

san inda suke ba baya fatan su dawo, don next target dinsa ba komai bane face ya kashe President Muhammad Mubaraq Fika dan su gaji dukiya...

Daga lokacin da aka raba dukiya ya shiga hanunsa ba makawa zai maida matarshi ta koma PAGAL...

Ya kuma bi takan Su

rkarsa mai shegen son duniya ita da shegen kafirin Ubanta...

Dadin abun yasan sirrin Mahaifin Surkar tashi shiyasa mutunci mai ƙarfi tsakaninsu babu sa'insa dan kar tasan kar...

Mahaifinsa kuwa burin sa President Muhammad Mubaraq Fika ya sheƙa don akwai wa

ni record na sirrin sa da yake tare dashi, kai bashi ka

ɗ

ai ba duk wani shugaba na Nigeria kama daga kan Gwamna, President...

babu wanda President Muhammad Mubaraq Fika bashi da sirrin sa na aikin banza da sata da kuma lalata ƙasa da yayi...

Shi yasa tsohon

yake mulkinsa yadda yaso yana sa Gwamnatin tayi adalci da bata shiryawa yinsa ba...

Su kuwa haushinsa suke ji matuƙa hakan na daya daga cikin abinda yasa suka ƙore ƴaƴan sa wanda

ɗ

aya Ɗan sanda ne

ɗ

ayan kuma lawyer ne mai zaman kansa...

Ya shirya yakan gw

amnati da Yaransa sai kawai aka batar dasu, basu fargaba ba sai ga DESERT WOLF ya hallara ...

Kai tsaye COLONEL OMAIR ya basu tsoro, bashi da tsoro ga kafiya da taurin kai...

Jajirceccen

ɗ

a da abun duniya baya gabansa, baya karbar cin hanci kamar kakansa

kamar yadda gaskiya itace shimfi

ɗ

a a rayuwarsa ...

Shi yafi kakansa bala'i don muddin ya harare ka ba makawa sai ya

ɗ

ai –

ɗ

ai ta ka...

Da fargaban sa suke kwana suke tashi President Muhammad Mubaraq Fika yana iya boƴe sirrinka ya maka talala da uzuri amma

DESERT WOLF shi duka –

ɗ

auka yakeyi...

Yakan cewa kunyar marar kunya asara ce...

Aikin Allah baya buƙatar uzuri...

Ba'a uzuri ga wanda bai san Allah ba baya kuma mutunta bayinsa...

Yakan ce da wanda ya tauna musu asiri ''kuyi hakuri ko kar kuyi wannan damu

war ku ne...

Inaso kusani Ubangiji shine mai yafiya Ni aikina shine nayi maka kyakkyawar preparation da zaka gamu da Allah cikin sauki...

Ka gode min dana taimaka maka daga duniya za'a rage maka laifi...

Kabari ba gurin zaman azzalumai bane na din–din –di

n...

Haka kazalika duniya ba matabbata bane....

Ka sani ko a ina kake da zarar Ubangiji ya bani damar ganinka...!!!

Toh ka fara irga iya asarar da zakayi a duniya da kuma iya biyan bashin da zakayi a duniya kafin kaje ga ƙiyama...''

Wani irin ƙugi cikinsa

yayi zufa yana mai keto masa ji yake yau ne ranar...

yau ne yaga wannan news din da OMAIR yayi wannan maganar...

Kai da sake yaushe ma aka haifeshi da zai ruguza masa lissafi dole ya cika burinsa ko da hakan na nufin za'a tashi duniyar ne lokacin tashin

ta bai yi ba....

POTISKUM, YOBE STATE

FILIN JIRGI

12:40

Kwance take bisa Makeken gadon ta mai tsananin kyau, tsada da kuma tsaruwa...

Tana sanye cikin kayan bacci da aka samar dashi da satin...

Ya matuƙar mata kyau sai de fuskarta

ɗ

auke yake da wani yana

yi dake nuni da tarin kewar dake

ɗ

awainiya da ita...

Tabe bakinta tayi tana mai jin haushi wannan ƙirar gaggawa da aka mata a garin Potiskum gashi yasa ta bar masoyinta...

Lumshe idonta tayi da ta tina cewa shi da kanshi yace da ita tayi hakuri ta halarci

taron tunda kwana biyu ne ba yawa...

Ya mata alƙawarin shi da kanshi zai zo ya dauketa kafin nan zai kammala aikinsa yadda zasu ji dadin kasancewa tare...

Ajiyar zuciya ta sauƙe data tuna da hakan...

Tana tuananin inta kammala aikin ta ma zata shiga garin

Fika don ta halarci taron da za'ayi na yaye

ɗ

alibai da aka koyar dasu sana'a na hanu...

Ta shirya komai yadda ya dace, tana son bada jari mai kauri kamar yadda ta saba a daliban don su taimaki kansu da sana'ar su...

Sosai kuma take son haduwa da Woman lead

er wato Fatima Muhd Bashir don ta dade tana yaba ƙoƙarin ta amma basu ta

ɓ

a haduwa ba tsawon shekara 20 kenan da yan dauri take bata aikin da abubuwan daza'a raba wa talakawa da mabuƙata kuma take rabawa ba tare da taci amanar ta ba...

Tasha mata tayin ta d

awo Abuja ta zauna a karkashin ta...in ana tsoron kar ta fa

ɗ

a aikin banza ita tace zata bata daki a gidanta in lokacin aurenta yayi zata aurar da ita, amma taki...

So da dama ake hada taro a Damaturu ko Potiskum ko Abuja amma ita bata zuwa sannan baka isa

kace ga asalin kamanta ba dan babu hoton ta ako ina a media...

Sosai take mamakin baiwar Allah, tana yabawa kokarin ta, musamman a wannan duniyar da a yanzu ya kasance dayawa badan Allah suke taimako ba sai dan suyi suna a duniya...

Ita ko ta

ɓ

oye kanta t

akeyi sai aikinta ne kawai ke bayyana...

Hakan yasa take sha'awar ha

ɗ

uwa da ita...

Wani karar da wayarta yayi ne yasa ta dakata da tunanin nata ta maida hankalin ta kan wayan...

Tana dubawa kuwa saƙo ne ya shigo wato message bata bata lokaci ba duk da tayi

mamakin waya turo kuma ya akayi ya samu lambar ta, don wannan lambar na iyali ne bana aiki ba...

Wani irin bugu Zuciyarta yayi da ganin wannan sakon

ɗ

aya yi nasarar jefa ta wani duniyar da tun da mahaifiyarta ta haife ta bata ta

ɓ

a shiga wannan duniyar ba.

..

Ba tare da bata lokaci ba ta saki wani kara ta sake wayar ya fadi, hanu biyu tasa tana kokarin rufe kunnenta da idonta kasancewar wassu Flash da take gani mai kama da Film ga muryoyi dake mata yawo a kunnenta...

Babu abinda take yi sai kiran sunan Allah

da agaji daga garesa, kamar ƙiftawa da Bismillah kuwa ta yanki jiki ta suma...

FIKA LOCAL GOVERNMENT, YOBE STATE

LOW –COST

ARƊO MAUƊO

Sosai Fatu ke cikin tashin hankalin da ta rasa inda zata sa kanta jin hukuncin da Inallon ta yanke na cewar gobe za'a da

ura auren REETA DA LAMBA yana dawowa kuwa zata tare auren...

Fatu ta rikice tana Allah wadarai da hali irin na Uwarta, ta rasa madafa ga wassu baki da Allah ya isa data mata katanga dasu tsakaninta da

ɗ

aukar hukunci na gaggawa game da hana auren...

Ta ras

a inda zata sa kanta niko na ha

ɗ

a kaina da guiwa na ina ta rera kuka cikin nustuwa...

Ajiyar zuciya Fatu taja tana mai bada ƙarfin guiwa akanta game da hukuncin da take kokarin dauka yanzu...

A hankali ta dafa Ni tace dani ''Reeta Allah ba azzalumin bawan

sa bane, komai zafi da tsananin sauki yana nan zuwa...,

Allah beyi cuta ba sai da yayi MAGANINSA...

Gashi ki tura sakon na neman agaji a wannan lambar ko ki kira ta a waya ko yau, ko gobe, kai... ki ƙira ta yanzu ma...

Nasan muddin kika ƙira zata dauka zat

a kuma kawo mana dauki da yardar Allah...

Kai na shiga jijjiga wa, a'a Mama Ni bana so na hakura...

Bana son na cigaba da kasancewa sanadin matsalar ki da kalubalen ki...

Kina jin yadda Inallo ta Miki mummunan baki akan neman agaji, a'a ki bari...

''dube N

i da kyau REETA, a Ni tayi baki ba ke ba...

Ta fa

ɗ

i hakan a zafafe hadi ta tallafi i ta kyau ta Nijar

ɗ

akinta zauna da

ɓ

as akan kunkumi na...

Rayuwarki daban nawa daban...

ke ba kalubale na bane...

Ni na zabi dana daukeki tun fari ba wani ya sani dole ba..

.

Tun a ranar dana seta hanya dake nasa a raina cewa fiye da haka ma zai faru....

Ki kira ta ƙarki damu dani, bazan so ace ƙoƙarin danayi na tsawon shekara 14 ya tafi a banza ba ,bazai yiwu ba REETA...''

Ta gama fa

ɗ

in hakan yayin da take

ɗ

amkar hanuna ta

cigaba da cewa '' bana son komai ya kare a haka, ba haka labarin ya soma ba, kuma bashi ne karshen labarin ba...

Kin mata mafarkin ki ne?

Zamu isa Ni da ke izuwa gidan sarauta mu hadu da sarki da sarauniya, suna begen ki da neman yafiyar ki....

Daskarewa n

ayi a gurin ina mai tuna komai daki–daki...

Sautin Muryar sa da nata Muryar, yadda ya tsuguna a gaba na duk da kaya na alfarma dake jikinsa ya furta cewa ''ki yafe mun Bintiiii...!

Anci amanata... Amanar ki na bayar...''

Na tuna yadda kyakkyawar matar tac

e dani ''Ahlan wa sahlan ya Habibity halween...''

Tas hawaye na ya kafe cikin ƙarfin guiwa na dauki wayan na fice daga

ɗ

akin na nufi nawa...

Rufe ƙofa nayi a kaina na zauna na fuskanci alƙibla na kuma ajiye wayan...

Sujjada nayi na kuma fashe da kuka mai c

in rai...

Yah

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login