Showing 9001 words to 12000 words out of 49537 words
ɗ
aya zaka mishi ka tabbatar da cewa yana cikin wani hali na damuwa d
a baƙin ciki, hanunshi saƙale da wani picture frame da aka samar da Frame
ɗ
in da
ɗ
anyen zinare yasha ado da diamond....
Picture wata yarinya ce a jiki mai tsananin kama dashi, hatta eyes colour su iri
ɗ
aya ne babu abinda ta bari na kama daga Malik Abdulmaj
eed... Kwarjini, kyan haiba, kaifi da kuma ƙarfin zuciya...
Malik Abdulmajeed ya kasance dogo sosai aƙalla ba ƙasaru ba tsayin sa ya kai 6'0 —6'3, hakan ya bawa body figure dinsa zama commanding presence, yana da athletic build, strong shoulders, firm ches
t da military train body...
Hannunsa is very strong, yana tafiya ahankali so slow but powerful, kamar mutum dake mallakar sarari...
Yana da breathtaking appearance mai dimauta hankali mai kallon sa...fatar jikinsa is warm gold yana da brown complexion iri
n na Arabian royal lineage. His eyes were Blue masu kaifi, tsanani da hikima...
Fuskarsa nada sharp jawline da define cheekbones dake nuni da kingly facial structure dinsa...
His hair was very thick and black, ko yaushe is neatly style ko covered da royal
headpiece...
His gemu is well trimmed kana gani kasan ana kashe mata matuƙar ku
ɗ
i...
Yau
ɗ
aya kasance ba ranar fita palace bane yana sanye cikin linen white shirt open colar da black trouser hannunsa saƙale da gold wrist watch da kuma ring...
Ɗ
aya daga ci
kin Signature scent (Perfume) dinsa ne ke tashi wanda ya samu tsaruwa da kammaluwa daga Ummu Imran...
Yana matuƙar kaunar turarukan ta da tayi musamman don shi kuma ba ƙari... DEEP ARABIAN LUXURY SCENT ke tashi a jikinsa wanda ke matuƙar sanyaya masa zuci
ya musamman a irin wannan lokacin da yake cikin mastanancin damuwar da bashi da mai lallashin sa...
Ummu Imran Signature scent shine kadai Scent din da ke kawo salama da kwanciyar hankali a rayuwar sa...
Duk da yana cikin yanayi na damuwa hakan bai hana ha
layyar sa fitowa tar a goshin sa ba...
Mutun ne shi da is very calm baya yawan magana but in yayi dole sai kowa ya saurara... He is very intelligent and strategic thinker, very strict but fair... Wato tsanani da adalci kenan.
Mutun ne shi da bai yadda da r
auni ko rashin ladabi ba, sam baya son reni babu ita a sha'ani na rayuwar sa...
His royal Aura and vibes sune: the silent storm king...a man who rules with eyes not words...
Duk inda ya taka ƙafarsa sai kowa yaji tamkar lokaci ya tsaya, haka kazalika Tsoro
n da ake yi garesa bana tashin hankali bane na respect da dominance ne...
Mata na masa kallon dangerous attractive and reachable king...
Siren eyes nasa da kullum suke tamkar na mai jin bacci ya bude su tarai a kan Frame
ɗ
in dake hanunsa, full lower lips n
ashi masu
ɗ
auke da pink colour ya tsuke su matuka yadda kana gani kasan baƙin sa akwai magana...
Sharp angle eye brow dinsa ya ha
ɗ
e su tamau a guri guda kamar yadda aqualine nose nasa sun yi ja matuƙa dake nuni da zallan damuwar da yake ciki...
Yana cikin
wannan yanayin nai yaji an wafce Frame
ɗ
in dake hannunsa an hada shi da kasa tasssss!!!
Kake ji...
A mugun razane ya miƙe tamkar zakin da ya dade cikin sa da yunwa, ba tare da yayi wani dogon nazari ba ya kwashe halittar dake tsaye a gaban sa da maruka da
ya sanya ta fa
ɗ
uwa a ƙasa ba shiri cikin azaba da fitar hayyaci ta soma magana :''ka kashe Ni Abdulmajeed!!! Nace ka kashe Ni!...
Na gaji da halin ka wallahi!!
Na gaji da zama da kai da wanann macecciyar zuciyar ka da babu kowa a cikinta sai ƙaruwar matar
ka da yarka...!!
Wallahi baka isa ka cigaba da mai da Ni ba komai ba a cikin Daular nan...
Nice matar ka ta Sunnah da duniya suka shaida hakan, amma ka dauki mastyi masu daraja ka baiwa fatalwar matarka da yarka da babu tabbacin cewa suna rayuwa a doron d
uniya...
Ni ce da Matarka HIBBATULLAH BINT FAIZUL ANWAR... Amma ka mai da Ni ba komai ba akan wata yar matsiya ta...''
Tsawan
ɗ
aya daka mata ne yasa ta yin shiru ba tare da ta shirya ba...
Cikin bacin rai daya haddasa ko wani gaba nasa yin rawa kamar yadda
jijiyoyin sa sun matuƙar fitowa, ya sauya kala zuwa jawur... Sai huci yakeyi shi kadai cikin sarƙewar murya yace da ita :''ki fita daga sashin nan kafin na miki lahani...''
Duk da cewar ta tsorata amma hakan bai sa ta fita ba dan yau taci alwashin sai taj
i ita mai ne ne matsayin ta a wurinsa...
''Babu inda zanje Abdulmajeed wallahi sai ka fa
ɗ
a mun dame Tsinaniyar ƙaruwar ka ta fini da har kamata ciki ni kuma kaki mun...
Babu inda zanje sai ka sanar dani mastyi na a gurin ka wallahi ko kuma na kashe ka na k
ashe kaina...''
Dan daga girar sa guda
ɗ
aya yayi ya danna wani maballin cikin abinda bai second 5 ba sai ga Hawashi (fadawa) sun cika dakin nasa, cikin kamala ya yi nuni da inda take yace '' arrest her... Ku koya mata hankali da yadda ake daraja manya da m
iji!
Darasi nake so ku bata yadda ko feature Queen zata ji shakkan yin rabin abinda tayi gareni mastayin Sarkin ta...''
Cike da zare ido take ganinsa suko ba bata lokaci suka angaza ta gaba yayin da matan cikin su suka kamata... Cikin ƙunan rai take ce da
shi :''Allah wadaran ka Abdulmajeed, la'anar Allah Ya tabbata gareka, la'ananne wanda besan darajar...''
Gifffff....! Kake ji an make bakin ta cikin tsawo daya daga cikin Hawashi ya ce da ''hattara Malika bakin rijiya ba gurin wasan yaro bane.. aure ba ha
uka bane.. auren Malik ba yana nufin sakarci bane, mastyi ne da ba kowa ke samu ba.''
Tsabar azaba ko tsayuwa akan ƙafarta ta gaza yi yayin da suka yi gaba da ita don aikata abinda aka umarce su da yi...
Cikin abinda befi sakan biyar ba labari ya karade ma
sarautar... Sako ya isa ga Malik cewar Wazir yana neman sa, anashi
ɓ
angaren dama yasan hakan zai faru shiyasa ya tanadi abun fa
ɗ
i... Cikin manyan ce da zallan gadara ya ce da Hashiya ya sanar da WAZIR cewa yana da abun yi...
Cike da ru
ɗ
u Hashiya ya tafi ya
na mai tausaya wa kansa don yasan ba makawa in Wazir ya sami wannan sako akanshi mai kai sakon za'a huce...
Lumshe Siren eyes nashi yayi dake cike da mystery yana mai raya abubuwa
ɗ
aya aransa game da kanin mahaifin nasa ciki kuwa harda wasiyyar da mahaifi
n sa ya bar masa na cewar :'' kaji tsoron Allah! ka zama adali, ka kai zuciyar sa naisa..
Nasan zaka gamu da jarabawa kala—kala bayan raina da kalubale, ciki harda makircin Faizul Anwar... Inaso kasan mastalar da ba'a san asali da tushen ta bane take da
hatsari, wacce kasan masominta kuwa ka ƙaddara cewa kasan ƙarshen ta...
Karka dauki hakkin bawa shine mafi munin laifi a duniya...duk laifin daya kasance tsakanin ka da Ubangijin ka ne wannan da sauki fiye da bawan sa. ..
Faizul Anwar azzalumi ne ya kashe
ɗ
an Uwan ka Farees ya kuma yi sanadi na... Ubangiji shi ya bashi wanann damar ba yin shi bane, Ubangiji ne ya kaddara cewa lokacin Farees da ni kaina yazo karshe ba shi ba...
Shi din kawai sanadi ne...
Ka kula da yarka... Koda duniya zata juya maka baya ka
kasance da Neelah da Meerah sune sirrin nasarar ka kuma kashin bayan ka...
Abinda Faizul Anwar ke tsoro ba komai bane face cewar akwai zamanin da zai zo dan mace shi zai mulki kasar Egypt, mace ita zata kasance magajiyar karagar mulki, mahaifiyar ta kuma
zata kasance daga kabilar Bolawa yan asalin ƙasar YAMEN dake rayuwa a Nigeria....
Wannan shine abinda Faizul Anwar yake tsoro.. ban taba ƙin auran ka da Neelah ba kullum Faizul Anwar shike nuna cewar gazawa ce, Ni kuma na yarda da kaddara nasan da cewa in
har tarihi gaskiya ne kuma Ubangiji ya ƙaddara hakan ba makawa ko ya za'ayi sai ya faru..''.
Cikin nustuwa ya dauko wani wasiƙa yace:''wannan shine wasikar da Farees ya aiko mun, amma Faizul Anwar ya canja a idon duniya ba tare da yasan cewa naga na asali
n ba...
Dan uwanka yayi ƙoƙarin sa wajen fahimtar dani hakan yasa Faizul Anwar ya kaishi lahira...
Ya bar matar sa da ciki da kuma yaro...
Ka kula dasu Abdulmajeed kai ne uwarsu kaine Uban su, basu da gatan daya fika, ka tabbatar ka dauko yar ka daga gidan
marayu ka sauya dokar masarautar nan na hana auren bakin fata, muma
ɓ
aƙakaken fata ne haka tarihi ya nuna...
In ka zama Malik ka canja doka ka dawo da Neelah ka tabbatar ka kwanke mata sunan ta da iyayen ta a idon duniya...
Faizul Anwar kuma karkayi sauri
n yanke mishi hukunci ka jinkirta, shi jinkiri alƙhairi ne, nafi son Ubangiji ya hukun tasa da kanshi, Ina so yaga yadda rayuwar ka zai mike yayi dadi a kuma samu sauyi mai ƙarfi a wannan ƙasar tamu...
Karka yi kuskuren kawar dashi saboda Shidin kariya ne
gareka har Ilah yanzu baka tsaya akan ƙafarka ba akwai makiya da yawa, shi dan uwan ka ne in zai ci naman ka amma bazai fasa kashin ka ba...
Zai cutar da kai amma bazai bari wassu suyi hakan ba, zai gina maka rayuwa ya nuna maka hanya zai kuma kafa ka ka
tsaya da ƙafan ka, yana da hikima, basira da ilimin iya mulki... Ka bisa ka sa Allah a ranka karka kasance mai irin zuciyar sa, ka koyi darasin da yake koyar dakai...
Lokaci zai yi zai soma lissafi tamkar akuyan da aka sa kansa cikin tukunya, zaka zagaye s
hi yadda duk wani shirin sa zaka sani...
Daga wanan lokacin wasan zai soma lokacin da ka koyi komai ka haddace takunsa a lokacin ne zaka juya masa baya ka nuna masa iya kar sa...''
Ajiyar zuciya Malik ya sauke tabbas mahaifin sa yayi gaskiya kuma yana tu
nanin cewa lokaci yayi da zai koyawa Faizul Anwar darasin da bazai manta irinsa ba...
Yana fatan Tariq ya kammala bin ciken sa na sirri da yake yi akan Faizul Anwar daga nan komai zai zo ƙarshe da yardar Allah...
WAZIR FAIZUL ANWAR'S CHAMBER
Ba ƙaramin t
ashin hankali WAZIR ya shiga ba lokacin da yaji amsar da Malik ya bashi...
Tattaunawar da sukayi na karshe da Shugaba Gulam ne ya ke dawo masa kwanya...
''ka samo ta... Ka kawo karshen rayuwar ta...
Ko ita ta kawo karshen naka rayuwar!!!
Ita
ɗ
in masifa c
e gareka, numfashin ta a doron kasa bala'i ne ga rayuwar ka...
Ita ce ƙashin bayan sa...
In tana cikin farin ciki shi kuma zai samu ƴan ci..
In rayuwar ta tayi kyau zai samu karfi mai tarin yawa zai kuma ƙarbi ƴancin sa...
Rayuwarta masifa ce gareka shi ku
ma ci gaba ne garesa...
Ita kadai take tamkar dubu, duk inda take zaka ga cewa ita kadai ne..
Tana da baiwar ƙarfin iko...
Ita kadai ta rayu a cikin mahaifiyar ta bayan ita kuma baza ta kara wani haihuwar ba...
Wani irin zufa ne ke keto masa duk da sanyin
Ac dake dakin...
Ta ina zai fara neman ta, a ina take?..
Duk iya tsatsuban su sun gaza samun inda take... Ta ina zai fara...
Kai bazai yiwu ba dole yayi nasara ... Yau tsawon shekara 20 yake shirin mallake wannan Daular, ko ƴar sa HIBBATULLAH ya hana ta s
amun ciki dan kawai yana son shi ya gaji sarautar da yaran sa...
Taya za'a ce an rasa ta bayan shi da kansa ya tura King of Underworld ya je yayi Trafficking nata a DARUL
UMMAH...
wace mayya ce ta sace ta, he wonder Wani irin ƙarfi take da shi wanda ya ka
sa karya SHIELD din dake tsakanin su bare yayi bin cike na tsafi akan su...
Tabbas ba karamar matsafiya bace wacce ta dauke ta. Mai girma Gulaam da kanshi ya gaza gane inda take ai abun ya
ɓ
aci matuƙa...
END OF PAGE 4
Iko da mulki ba wasa bane… yana buƙat
ar adalci da tsoron Allah.
Makirci na iya jinkirta gaskiya… amma ba zai ta
ɓ
a kashe ta ba.
Duk wanda ya cutar da wani domin iko, lokaci zai zo da zai biya farashi.
Kuma duk wanda Allah ya ƙaddara ya zama mai girma… babu wanda zai iya hana shi.
Domin jini na
gaskiya… kullum yana dawowa ya kar
ɓ
i nasa hakki.
🔥
Comment and share please
🥺
https://chat.whatsapp.com/K6fZbTzBixm20EO6gx5glj?mode=gi_t.
🌹
KITABUL HUB
🌹
CHAPTER 2
LABARIN DR NEELAH
STORY AND WRITTEN BY QUEEN MAHIRAH
PAID BOOK
Ƙ
arku manta cewa wannan littafi na ku
ɗ
i ne, kamar yadda saura page biyar kacal na Dena posting free pages...
Kiyi gaggawar biya don samun Post akai akai a farashi mai rahusa,..iya kudin ki iya shagalin ki...
Yadda kika biya yadda zaki samu post d
ayawa mai kuma inganci a sati
VIP 1000 ZAKI SAMU POST KULLUM A SATI
REGULAR 800 ZAKI SAMU POST SO BIYAR A SATI
NORMAL GROUP 500 POST SAU BIYU A SATI...
ACCOUNT NUMBER 9168962485
MARYAM IDRISS MUHAMMAD OPAY BANK
SHAIDAR BIYA TA WANNAN LAYIN 09168962485
FRE
E PAGE
5
''THE FEATURE QUEEN'S TARAUMA''
SENAEGAL (DAKAR)
Birni mai matukar tsaro, ha
ɗ
e da makarantu masu kyau da ofishin dake sa ido kan safarar mutane a AFRICA...
Yana
ɗ
aya daga cikin birni mai cike da nutsuwa da kwanciyar hankali musamman a bangaren m
a'aikata dake aikin sirri wajen samar da kwanciyar hankali da tsaro ga al'ummar dake rayuwa a AFRICA..
UNOWAS
Ya kasance Headquarter ayyukan majalisar dinkin duniya na yammacin Afrika...
UNODC (UNITED NATIONS OFFICE ON DRUGS AND CRIME)
Ofishin dake kula
da yaki da fataucin mutane a duniya...
Taƙaiceccen bayani game da haziƙin ma'aikaci mai ƙaramin shekaru daya bawa manyan jami'an tsaro mamaki ha
ɗ
i da tsoro...
Yayi nasarar zaƙulo wassu sirri masu zafi da wuyar fassrawa, cikakken
ɗ
an Arewa dan Asalin kabila
r Bolawa dake rayuwa a FIKA LOCAL GOVERNMENT karkashin jihar YOBE...
Aƙalla ba ƙasaru ba shekarun sa 31 a duniya...
Kunsnan Bature ya ce ''AGE IS JUST A NUMBER'', haka abun yake a bangaren COLONEL OMAIR MUHD MUBARAQ...
Shekarun sa basu kasance aibu garesa
ba ko nakasu, shi mutum ne da ƙwaƙwalwar Sa da zuciyar sa girman su ya fi ƙarfin shekarun sa...
Jami'an tsaro da duniya na masa lakabi da DESERT WOLF...
Ya kasance sojan ƙasa da ƙasa wato PEACEKEEPER...
Ma'aikacin dake jagorantar secret mission tsakanin
AFRICA da WESTERN AFRICA...
Bugu da ƙari shine SENIOR MILITARY ADVISER, mai bada shawarar yadda za'a daƙile manyan laifuka (TRANSNATION ORGANISED CRIME)...
Ofishin sa na under UNODC (UNITED NATIONS OFFICE ON DRUGS AND CRIME)...
Kasancewar sa mai
ɓ
abban ma
ƙ
ami ofishin sa ya kasance mai girman gaske, kyau hadi da tsaruwa...
Bayan haka yana da accomodation mai matuƙar kyau da giraman gaske, sede sam shi bai damu da kayan gomnati ba...
Yana rayuwa a
ɗ
aya daga cikin manyan gidajen mahaifin sa da ke Kasar Senega
l (Dakar), Mansion ne mai matukar kyau da
ɗ
aukan hankali, ta ko ina jami'an tsaro ne masu kula da lafiyar sa da bukatun sa na yau da kullum...
COLONEL OMAIR MUHD MUBARAQ, ko nace PEACEKEEPER and also SENIOR MILITARY ADVISER...
Ɗ
a ga PROFESSOR IBRAHIM KHALE
EL mashahurin dan boko kuma cikakken kwararren likita na Kasa da kasa wato INTERNATIONAL DOCTOR...
Mahaifiyar sa ta kasance FOUNDER AND GLOBAL PRESIDENT OF HSO kamar yadda kakan sa ya kasance Global Professor bugu da ƙari cikakken
ɗ
an siyasa daya san dara
jar al'ummar sa, ya rike rank masu tarin yawa a Nigeria. Yana
ɗ
aya daga cikin wanda suka kawo cigaba mai ƙarfi a Nigeria...
Twin Sister mahaifiyar sa ta kasance INTERNATIONAL DOCTOR da tayi kaurin suna wajen iya aiki da sanin darajar dan Adam...
Ta fannin
nasaba ma ba'a bar su a baya ba, His excellency Muhd Mubaraq ya kasance dan Sarki mai cikakken ƙarfin iko...
Wannan matsayin yana
ɗ
aya daga cikin abinda yayi boosting girman COLONEL OMAIR a fadin duniya gabaki
ɗ
aya, kasancewar sa shalelen wannan Family da
babu kamar sa...
COLONEL OMAIR MUHD MUBARAQ cikakken
ɗ
an gata ne na bugawa a magazine. Hakan kuwa yayi nasarar nunawa a appearance nashi, hali da kuma daily outfit hadi da routine nashi...
COLONEL OMAIR MUHD MUBARAQ ya kasance :mai matuƙar tsayi akalla y
a kai 6'3 —6'5, yana da broad shoulders sosai irin na soja mai gym wato kula da lafiyar sa ta hanyar mosta jiki... Chest nashi ya nada fa
ɗ
i dake dauke da abs masu kyau amma ba over ba. Slim waist nashi ya na nuni da muscular build dinshi...
Tafiyar sa cike
yake da confidence da authority irin na mutumin daya saba da bada umarni....
Hakan yasa in ya shiga guri mutane ke lura dashi nan take...
A duk lokacin da haske ya bugi eyes nashi su kan canza kala zuwa golden brown, yana da set Almond eyes da long Natura
l eye lashes, eye brow nashi sun kasance sharp angle hakan ya basa damar bada sharp intense gaze. Idan yana kallo tamkar yana karantar zuciyar mutum ne...
Face