Showing 12001 words to 15000 words out of 49537 words

Chapter 5 - KITABUL HUB COMPLETE

10 Sep 2026

3

nashi yana da Diamond oval shaped, sharp jawline da high cheekbone hadi da well defined chin nas

hi su suka bawa face nashi wani breathtaking appearance mai matukar girgiza zuciyan mai kallon sa...

Gashin kansa curly ne baƙi mai mai laushi da matuƙar yawa. Jawline dinsa a tsaye yake kamar model...

Murmushhin sa yana da wuyar gani saboda kasancewar

sa miskili, amma idan yayi murmushi zuciya na rawa...

Halayyar sa kuwa shine...

Miskila:baya yawan magana sai idan da dalili...

Yana da cold hearted awajen mutane amma soft ga wanda yake so. Yana da tsananin discipline saboda rayuwar soja da yake yi, matuƙ

ar adalci ne dashi, sam bai yarda da cin amanar kasa da iyali ba...

COLONEL OMAIR MUHD MUBARAQ LUXURIOUS ESTATE

7:50

Kwance yake bisa royal king size bed nashi, ya kwantar da kansa bisa hannun hagun sa hadi da lumshe Almond eyes nashi...

Yana sanye cikin

linen Black open collar da white trouser, hannunsa sanye da wrist gold watch da rings dinsa, wani sassanyar kanshi ke tashi daga jikinsa mai matuƙar

ɗ

aukan hankali da haddasa nustuwa ga mai shaƙanta...

Kallo

ɗ

aya zaka yiwa gashin sa kasan da cewa yana mat

uƙar samun gyara yadda ya dace, duba da yadda sumar ta kwanta luff abinta kamar ba sumar cikakken

ɗ

an Africa ba...

Caramel complexion nashi ya ƙara masa kyau da

ɗ

aukan hankali, kallo

ɗ

aya zaka masa ka fahimci cewa a taƙure yake shi kadai yake sauke ajiyan

zuciya yana taune full lips nashi da suke da two colour pink and light brown...

Wani matashin dattijon ne da ákalla zai kai shekara 58 zuwa 60 yake ta Safa da marwa a

ɗ

akin, abu

ɗ

aya yake fadi ko nace yake ta maimaita wa shine :'' Omair wai mai kake so ka

mai da Ni ne yanzu?

Tsohon banza wanda baya cika alƙwari ko mai ne ne?

Na gama sawa Mom din ka arai cewa zan dawo da kai Nigeria, amma yanzu kana neman zubar mun da mutunci a idon yarinya karama...''

Jin kalmar da mahaifin nasa mai tsananin kama dashi ya f

a

ɗ

i na ƙarshe ne yasa shi bude lumsassun idonsa hadi da sake wani warm smile daya sa ni narkewa izuwa ruwan madara...

Cike da rashin son magana ya tabe lips din nashi yace cikin husky taciturm voice nashi:'' thank God tunda yarin ya ce ita, cikin sauki zak

a iya canja mata ra'ayi...

Just buy her bundle of chocolate, am very sure zai kawo karshen rikicin''

Yana maganar ne cikin sakin face nashi hadi da dage gira

ɗ

aya daya sa Prof Ibrahim Khalil fahimtar cewa

ɗ

an nashi ya daukesa abokin wasan sa...

Cike da tak

aici yace :'' My in—law!!''

Widen eyes nashi Omair yayi sanin cewa dashi mahaifin nasa yakeyi, yakan kira sa da Abba, Inlaw ko Abul khair...

Cike da ƙulewa ya masa da ƙuwa yace :'' Uwa ka!''

Dan zaro ido Omair yayi yace '' niiii!''

'' Eh kai

ɗ

in ! Uwaka''

Blinking eyes nashi Omair ya shiga yi, cikin wani face na shagwaba ya soma lalumar phone dinsa yana cewa:'' so rayuwar cikin turawa ya canja maka dabi'a Dad?

Ba shakka zan fadawa Mom ka fara zagar mata da Uba tun kafin ka fara cizo da ya ƙushi gwara tayi m

aganin ka,''

Jin abinda Omair ke cewa ne yasa Prof saurin Wafce wayar daga hanun sa hadi da

ɗ

aukan filo ya buga masa yace :'' Silly... Ka rena Ni dayawa Omair but I will make sure I deal the hell out of you''

Yana maganar ne cikin yanayin da yake nuni da

ɓ

acin rai, yayin da face nashi ya yaki bayyana bacin da ran nasa ya yi, kansancewar daman ran bai

ɓ

aci ba.To ina ransa zai

ɓ

aci bayan Omair shine ka

ɗ

ai dan da Allah ya mallaka masa gaba da baya...

Murmushi Omair yayi yace :''sorry Pops...''

Cikin takaicin y

ace '' na bi sorryn da gudu ya sha kwana...''

Da kyar Omair ya kunshe dariyar sa gudun kar ya ƙara bata masa rai, suna cikin haka ne phone

ɗ

in Omair ya soma ringing...

Ganin wanda yake ƙira ne yasa Prof mika masa phone

ɗ

in, cike da shagwaba ya kar

ɓ

i phone

ɗ

in ya saba a kunnensa...

Ba tare da na san abinda aka fadi a other side din bane yace ''okay i will be waiting...''

Cikin sanyin jiki Omair yace ''sorry Pops aiki ne dani dayawa wallahi, naso zuwa Niger but ina da commitment dayawa cikin 3 month din nan..

.''

Ajiyar zuciya Prof ya sauke yace '' Ya labarin Tariq?''

Daga masa phone

ɗ

in yayi yace '' shi ya kira yanzu, yana hanyar a zuwa''

''good''

Shine kawai abinda Prof ya fadi kafin yayi ajiyar zuciya ya ce '' I pray duka wa'yannan Nightmare ya kare kowa ya

tashi...

Your mother's twin sister ta samu kwanciyar hankali, Grandpa dinka shima nashi hankalin ya kwanta...

To be honest duk lokacin da naga Tariq abubuwa da yawa ne ke mun yawo a brain, huhhh... na rasa laifin na waye...

Su da suka yi aure cikin sirri k

o kuma iyayen su da suka gaza fahimtar su saboda wani ra'ayin su na karan kansu?''

Ajiyar zuciya Omair yayi ya ce ''kowa yana da laifi Pops... But iyaye sune wanda suka fi kowa laifi...''

''hummm.... Omair in ka zama Uba zaka fahimci abinda yasa Grandpa di

nka yayi abinda yayi'''

''huhhh... Pops mai ne ne amfanin rama mugunta da mugunta?

Gashi yanzu rayuwar yarinya yana cikin hatsari... For good twenty years ake neman inda take an rasa...

Da Grandpa ya saurari yadda REENAH ke kuka a wanan rana yaji tausayin

ta ya barta da mahaifiyar ta, da ba makawa yanzu muna cikin nustuwa da kwnaciyar hankali''

Da kallo kawai Prof ke bin dan nasa yace '' hummm... I heard that Malik Abdulmajeed yasa an kama matarsa ana koya mata darasi...

Wai ance yace a koya mata darasi yad

da ko feature Queen baza ta masa irin ƙwatan ƙwacin abinda ita ke masa ba...''

''you see Pops har yanzu Malik Abdulmajeed yana kaunar Ammati na... Ranar da yaji cewa ni Niece din ta ne wallahi baka ga yadda ya ringa yin fara'a ba kamar wanda aka mishi albi

shir da gidan Aljanna...

Ya rasa inda zai sani guda

ɗ

aya, ya bani matsayi mai girma a kingdom dinsa da ko Wazir bai samu ba...''

''huhhh... Shi yasa bana son kana zuwa Egypt am so afraid of that Wazir, sam ban yadda dashi ba... Ina jin tamkar yana da hann

u cikin faruwar komai...''

''Pops kowa na yana da laifi... Ciki kuwa harda malaman harami, i wonder why would they lie?

Sun ce wai su basu shaida wannnan auren ba, which is totally bunch of lies...''

''hummm... Karka ga laifin su, sun bi doka ne kawai, bab

u kasar da zata so tayi admiring irin wannan laifin. Karka manta cewa karatu suka je yi a kasar muddin suka fadi cewa da sanin su akayi auren definitely doka zai hau kansu, kuma zasu rasa dalibai dayawa...''

'' this is unfair...Pops kayi karya dan kare wa

ni stupid pride naka, sanadin haka sun lalata mana farin cikin mu gaba

ɗ

aya fa...''

''Allah yana gani Omair, zai yi maganin komai... But please stay away from Egypt kai kadai Allah ya azirta Ni dashi in na rasa ka ban san yadda zan yi ba Omair...

Naga alam

a wannan Masarautar is behind all this trauma and calamity...

Stay away from them...''

Numfasawa Omair yayi yace '' Ammati REENAH ne kadai Bundle of joy dinta, Grandpa bashi da magadan daya fi yaran sa maza daya rasa...

Why should I backup Pops?

Na fita Za

kka a cikin ku... Allah ya bani baiwa da karfin ikon sauya wassu kaddarorin, why would I just keep quiet and let the brutal rules take da Throne?''

Lumshe idonsa Prof yayi yace ''so sone amma son kai yafi Omair...''

Ajiyar zuciya kawai Omair yaja yayin da

wani dan sauti mai kara ya wanzu lokaci daya, hakan na nuni da Tariq ya iso kenan...

Ba tare da ya kara cewa mahaifin nasa komai ba ya sauka daga kan gadon ya fito daga mysterious dakin nashi dake cike da Black and white Furnitures...

Daga saman beni yake

hango Tariq dake sanye cikin Black suite daya matuƙar masa kyau, kallo

ɗ

aya zaka masa ka hango zallan kamar dake tsakaninsa da MALIK ABDULMAJEED...

TARIQ IBN FAREES BIN FAHAD kenan

ɗ

a ga Amir Fahad mai rasuwa, yan biyun Malik Abdulmajeed...

Ya kansance

ɗ

a

ya daga cikin Peacekeeper's kuma CHIEF OF INTELLIGENCE V(G2/J2). Ya kasance shugaban sashin tattara bayanan sirri da zaman lafiya na kasar Afrika...

Aboki kuma shaƙiki ga COLONEL OMAIR MUHD MUBARAQ...

Kanscewar Duplex ne ginin hakan yasa Omair sai ya sauko

daga stair case kafin ya iso cikin mysterious Farlon nasa mai cike da Black and white Furnitures...

Tafe yake cikin tafiyar ƙasaita dake nuni da ƙarfin jiki da kuma ƙarfin fa

ɗ

a aji da yake da shi...

Da kallo yake bin Tariq yayin da maganar mahaifinsa ke m

asa yawo a brain...

Sam bazai iya rabuwa da Tariq ba, yana bala'in tausyain Tariq d yadda ya daukesa mastayin dan uwa, amini kuma abokin shawara... Tare sukayi makaranta hakan yasa suka shaƙu sosai...

Tariq Maraya ne gaba da baya, mahaifiyar su ta rasu sak

amakon Heart attack data samu na jin labarin rasuwar mahaifin Tariq data yi, dakyar aka ciro ƙanwar sa mai suna MISBAH daga cikin ta ita kuma rai yayi halinsa...

Bazai iya rabuwa da aTariq ba har sai ya tayasa cimma burin sa na gano ainihin gaskiyar mutuwa

r mahaifin sa da aka ce ya rasu sakamakon Heart attack daya samu sanadin jin labarin abinda dan uwan sa Malik Abdulmajeed ya aikata, which is totally lie...

Dole ya taimaki Tariq shima yana da a

ɓ

ukatar dawo da REENAH cikin rayuwar sa, ko ba komai a yanzu y

a girma ya kai aure sede bashi da taste akan ko wace mace sai REENAH...

ABUJA

INTERNATIONAL AIRPORT

9:30

Cike da zumu

ɗ

i Dr Neheelah ke jiran karasowar yar uwarta da jirgin su yayi nasarar sauka, tana jiran taga daga ina zata bullo sai baza ido takeyi...

Tana cikin wanan yanayin ne idonta yayi araba da wata Royal mysterious lady dake sanye cikin wassu luxurious western outfit nata : white body hug shirt data daura white blazer akai, da kuma white wide leg trouser...

Kafanta sanye cikin Strappy pointed toe

heels masu bala'in tsada da kyau..hanunta kuwa saƙale da thin bracelet daya hannun kuma Gold wristwatch dinta ne a saƙale. Wuyanta sanye da simple thin v necklace da kuma stud earrings...

Tana da medium tsawo zuwa tall 5'6 to 5'9, jikin ta kuwa hourglass

shape ne :kirji da hips is balanced...

Tana da slim body da curves da ke nuni da ƙarfin da take dashi...

Hanunta saƙale da Trolly dinta Black colour. Kallo

ɗ

aya zaka mata ka hango zallan kyau da tsarin da jikinta keda shi... Tana da oval face mai

ɗ

auke da

hunter eyes nata mai firkita mai kallon ta, eye lashes nata very long and natural...

Tana da full lips masu

ɗ

auke da pink and light brown colour...tana da nude white skin colour mai

ɗ

aukar hankali da kyalli...

Eyebrows nata is very sharp kamar yadda take

da sharp jawline daya ƙara kawata face nata, aqualine nose nata ya bawa face

ɗ

in ta damar dai data izuwa model face...

Kanta ta yane sa da white silk scarve, idonta kuwa sanye cikin Venus golden rimless eyeglass...

Hannunta

ɗ

aya sanye yake cikin pocket nat

a yayin da

ɗ

ayan yake riƙe da Trolly dinta, hakan ya karawa appearance dinta wani Aura na musamman da mysteriousness...

Tana tafiya cikin confident walk nata dake nuni da darajar da take dashi...

DR NEELAH KENAN THE INTERNATIONAL DOCTOR... HIS EXCELLENCY M

UHD MUBARAQ'S DAUGHTER..

Dr Neelah ta kasance mace daya tamkar dubu... Tana da strong—willed wato ta kasance mai karfin ra'ayi...

Mace ce dake cike da independence wato bata dogara da kowa ba..

Mutanen duniya na mata kallon intelligent, strategic thinker,

ta iya controlling emotion dinta yadda ba wani da ke da damar ganin raunin ta.

She is very Protective ga iyalin ta da kuma wanda take so...

Salon Aura dinta kuwa shine:bata da hayaniya amma tana da tasiri mai karfi, mutane na jin tsoro da sha'awar ta loka

ci guda.Ita

ɗ

in Complete definition of dangerous and elegance lady ne...

Halinta kuwa shine :tana da mystery vibe, bata cika magana ba, she so smart ta na da lura da komai kafin tayi magana tana da tsauri sosai idan aka

ɓ

ata mata rai...

Amma a Zuciyarta ta

na da soft heart sosai ga wadanda ta yarda dasu, bata son raini ko rashin mutunci. Royal attitude gareta kamar wacce ta taso a cikin gidan sarauta...

DR NEELAH... mace ce da Allah ya ha

ɗ

a mata kyau, ilimi da ƙarfin iko. A cikin farin kayan liktanci tana ce

ton rayuka, amma a bayan shigar kamalarta akwai wani sirrin da zai iya rusa dauloli biyu...

Cike da murna Dr Neheelah ta isa ga Dr Neelah, cikin jindadin ta bata huge dake nuni da farin cikin da take ciki... Cikin ƙanƙanin lokaci suka kama hanyar zuwa Luxu

rious convoy din da Dr Neheelah tazo dashi don daukar yar uwar ta ta..

Cike da murna Neheelah ke cewa '' Dad zai yi murna sosai yau irin wanda ya dade baiyi ba...

zamuyi suprising nashi yau Sis inshallah...''

Cikin mysterious voice nata da ko

ɗ

aga ido bata

yi taga NEHEELAH ba tana daddan na wayarta tace'' i don't think so...

Ina da abin yi, drop me in my Hospital I have alot on my table...''

Cikin wani yanayi na sarewar guiwa Neheela tayi magana a driver ta umarceshi da yakaisu NEELAH'S HEALTH CARE HOSPITAL

...

Ajiyar zuciya Neheela ta sauke ta soma magana cikin nustuwa '' Ukti rayuwa na ba tabbas... Abba shi kadai ya rage mana, kinsan ba wani sanin yan uwan mu mukayi ba daga shi da Ummin mu, ita kuma ta rasu... Abba na bukatar mu! Ya tsufa yana cikin damuwa.

.. It hurt abinda ya aikata but ki mashi adalci shi uba ne...''

''huhhh... Neheela!

Am trying shiyasa kika ga nake zuwa kasar nan, If not son dana keyiwa Abba da giraman sa da nake gani... da tuni na bar kasar Nigeria na koma ga masoyina na...

Har yanzu in

a son Abdulmajeed but dokar da Abba ya kafa mun yasa na nesan ta kaina da Abdulmajeed...

Na rasa yata da mahaifiya ta... But still ina son Abdulmajeed, so cuta ne mai matuƙar zafi..

Mai yasa Abba bazai fahimci yadda nake ji ba, son da yakeyiwa Ummi ne yasa

yake jin haushin Abdulmajeed he believes that sanadin sa Ummi ta rasa ranta, huhh...

Ni nasan Ummi na da maganar da mukayi na karshe, ina kuma da proof dake nuna cewar zancen da ake fadi game da rasuwar Ummi is a lie,, but Abba bai bani dama ba...

Mai ki

ke so namishi bayan gaisar dashi da nakeyi nake bashi girma, na bi dokar sa.. a idona nake gani, nake sauraron yadda ƴata ke kuka tana son kasancewa dani, but Abba ya hana na kuma masa biyayya... Ya hana ni hulda da Abdulmajeed shima na hakura...

Ya bukac

i na auri Tahir but naƙi cos ba tsakani da Allah yake so na ba, Suna da evil plan game damu da mahaifin mu...

Hummm...''

Lumshe idonta tayi tana jin yadda numfahsin ta ke sarkewa kasancewar tayi magana mai tsayi da rabonta da yin hakan ta manta...

Cikin y

anayi na damuwa Neheela ta lunshe idonta tana mai son gano mafarin matsalar da kuma wanda ya haddasa ta...

Ta rasa cikin Abba da Neelah waye mai laifi?

Duk yadda taso ta daura wa

ɗ

aya daga cikin su laifi ta gaza, kowa abu biyu yake karewa a cikinsu : soyay

ya da rayuwar sa... Tabbas bahaushe yace ''so sone amma son kai yafi''

Duk inda so yake akwai rayuwa, tabbas kowa cikin su burinsa ya kare soyayyar sa da rayuwar sa...

So shine jigon rayuwa kamar yadda yake sirri kuma

ɗ

an

ɗ

ano na rayuwa...

Kamar yadda Abba

ke jin son yarsa a ransa yana kuma son kare hakkin ta, koda hakan na nufin rasa farin cikin rayuwar sa ne...

Haka itama Neelah take son kare hakkin ƴarta ta da rayuwar ta koda hakan na nufin zata yi rayuwa cikin dimauta...

Allah kawo musu sauki da dauki c

ikin gaggawa shine kawai fatan da Neheelah keyi...

END OF PAGE 5

Soyayya tana iya zama ƙarfin da ke gina rayuwa… kuma ita ce ke iya rusa ta.

A tsakanin jini na sarauta da sirrin da ya

ɓ

oye tsawon shekaru…

Wacece zata ceci rayuka—uwa ko ƴa?

Soyayya ce ke ya

ƙ

i da ƙaddara…

Ko kuwa ƙaddara ce zata rusa komai?

Soyayya tana iya zama ƙarfin da ke gina rayuwa… kuma ita ce ke iya rusa ta.

Hukuncin iyaye na iya zama kariya… ko kuma ya zama babban kuskuren da zai jawo nadama har abada.

Sirrin da aka

ɓ

oye ba ya mutuwa…

Follow for more

🤗

Ƙ

arku manta cewa wannan littafi na ku

ɗ

i ne, kamar yadda saura page biyar kacal na Dena posting free pages...

Kiyi gaggawar biya don samun Post akai akai a farashi mai rahusa,..iya kudin ki iya shagalin ki...

Yadda kika biya yadda zaki sa

mu post dayawa mai kuma inganci a sati

VIP 1000 ZAKI SAMU POST KULLUM A SATI

REGULAR 800 ZAKI SAMU POST SO BIYAR A SATI

NORMAL GROUP

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login