Showing 33001 words to 36000 words out of 49537 words
cikin kowanne sirri akwai wa
ta gaskiya da ke jiran fitowa.
🌹
KITABUL HUB
🌹
CHAPTER 2
LABARIN DR NEELAH
STORY AND WRITTEN BY:QUEEN MAHIRAH- creative muse
NOTE
A guji sarrafa wannan littafi ta ko wani siga. Ban yarje da juya mun littafi zuwa audio record ba... Ga mai bukatar
Audio zai iya ziyartan YouTube Channel dina QueenMahirahRealm don samun audio record mai inganci...
Wannan littafi mallakin marubuciya ne, kamar yadda ban yi shi don cin zarafin wani ko wata ba...
SANARWA
PAGE
11
''THE BEGINNING OF A NEW CHAPTER''
Gaba de – gaba de...
Tabbas Rayuwa wani iko ne na Ubangiji....a duk lokacin da Ubangiji ya maka rai
,
ya baka dama da ikon sarrafa r
ayuwar mutum... Ba shakka ya maka babban jarabawa mai wuyan tsallake wa...
''Dama!'' Ka tsoraci wannan kalman duk lokacin da Ubangiji ya baka Dama ka tabbatar ka dama shi da kyau...
Sannu sannu baya hana isa...kamar yadda wuya bata kisa...
Inallo tayi mulk
in ta da izzan ta yadda taso, amma dare
ɗ
aya Ubangiji ya mata kamun kurciya... Asirin data rufe na tsawon shekaru sai gashi Allah yayi lokacin bayyanar sa...
Jami'an tsaron dake kare hakkin yara da mata sunyi nasarar kame Innallo, Hakimi da kuma liman dake
shirin
ɗ
aura aure.
Lamba kuwa jiran dawowarsa akeyi daga Saudi...
Asirin da Inallo ta dauki shekaru tana rufewa sai gashi ya taunu a sakan, kasancewar Jami'an dake kula da hakkin dan Adam sun samu gagarumin umarni daga sama na cewar ana zargin Inallo da k
isan kai...saboda haka ba'a bukatar barin ta a garin Fika ko Potiskum kai tsaye Abuja Za'a tafi da ita...
Yana da kyau bawa ya guji shiga hakkin bawa, saboda wasu bayin dashe ne na U
ba
ngij, ƙoƙarin cutar da rayuwar su yana iya lalata maka dukkan shirin ka.
..kamar de yadda ya faru da Lamba, ya dau shekaru yana zuba ta'asa
,
a karshe abinda gwamnatin da jami'an tsaro suka iya masa shine korar sa daga aiki, a nasa lissafin siddabarunsa da ammanna da yayi da Kungiyar
BLACK
EMPIRE ne ya haifar da hakan ba tare d
a sanin cewa Ubangiji ya masa talala bane...
A dare
ɗ
aya Ubangiji ya bayyana asirin sa a sarari... asirin Lamba daya dade yana
ɓ
oyewa ga duniya, muninsa da aibun sa da ta'adda cin sa ya bayyana...
Cike da zumu
ɗ
i jami'ai ke jirar dawowarsa kasar Nigeria dan
kame tsohon dan ta'adda...da kuma wani hope da suke dashi game da son sanin wani abu kan KUNGIYAR SECRET EMPIRE da ake zargin da sa hannun manyan masu fadi aji na ƙasashen Afrika...
Tabbas ba bu abinda Reeta zata ce da Allah sai godiya...ya ceceta
,
ya rab
a ta da damuwar dake kokarin rikita rayuwarta...
Tamkar kiftawa da Bismillah haka sauki da rahama na Ubangiji ya isa gareta...sai ya zama tamkar ta tashi daga bacci mai nauyin data dade tana yi...
Fatu ta yi farin ciki hadi da bakin ciki a lokaci guda...t
abbas tana Allah wadarai da hali irin na mahaifiyar ta data gagara karban jarabawar da Ubangiji ya mata...
Tayi kukan murna kuma tayi na baƙin ciki...tamkar paper da ya dau shekaru ba zanen komai cikin sa haka Fatu ta koma...duk wani buri nata na duniya ya
bace...
Hankalin ta ya bar jikinta, ta rasa madafa daya...tayi kewar mahaifin ta ga kuma baƙin cikin mahaifiyar ta data yi sanadin mutuwar sa...
Ta yadda da cewa Allah yana Jarabtar bawa duk yadda yaso...abu
ɗ
aya tasa wa ranta shine: koda zata rasa wani b
angare na jikin ta inshallah
,
sai ta sada REETA da kaddarar ta wato sakamakon jarabawar ta...
Kishingi
ɗ
e take bisa Ha
ɗ
ad
ɗ
en king size bed dinta mai matukar tsada da
ɗ
aukan hankali...
Tana sanye c
ikin shiga na shan iska, kaya mara nauyi irin wanda majinya ci ke bukatarsu don juyawa da shan iska...
Yadda tayi folding hand dinta a ƙirjinta kadai ya isa ka fahimci cewa something is going on...
Full Lips nata mai
ɗ
auke da light brown and pink colour ne
ta tsuke su matuƙa ha
ɗ
i da ha
ɗ
e well shaped eye brows dinta...
Ajiyar zuciya Prof Ibrahim Khaleel yaja ha
ɗ
i da sunkuyi da kansa da Muryar sa ya soma magana cikin nustuwa da kamala...
''Ya Alla! Habibty ba ina son hana ki zuwa Fika bane...mmm I just want y
ou to have some rest for a moment...''
''infact in kinje mai zakiyi bayan har yanzu ba'a kama suspect din dake bibiyar rayuwar ki ba?''
Lumshe eyes dinta tayi ta soma magana cikin innocent voice nata dake cike da peace: '' Hub I make a promise...''
''I’ve
promised to attend the meeting, and I’m also planning to provide them with some capital to help boost their morale."
Cupping face din ta yayi da both hand nashi yace:'' Uzuri!..''
''Dole su Miki uzuri tunda bakida lafiya kuma ba hakan yana nufin baza ki ta
llafa musu bane yadda kika saba...''
''your Sectarary Fatima can represent you...''
Lumshe ido ta ƙara yi tace''MMM..''
''i feel some how... Feeling so heavy in my chest as if like somebody owe me''
Numfasawa yayi yace:''don't worry Babe everything will b
e alright inshallah...your dream girl am very sure lokaci zai yi da zaki hadu da ita da yardar Allah...''
''Allah Ameen''
shine abinda Neheelah ta furta kafin ta ce:'' Amirul Qalb where is Beer?''
''ohhh don't worry Yana dealing da wani important case ne
,
a
m
very sure he will arrive soon or sooner...''
Ɗ
an tabe lips tayi tace ''so aikin sa yafi mahaifiyar muhimmanci ko?''
Ta fadi tana mai kara hade cute face dinta hade da turo full Lips nata gaba which makes her looks so cute like bunny...
Murmushi yayi ya
ce :''looking so cute and innocent...''
Peck kiss ya mata a soft hand nata hadi da forehead dinta ya furta :'' Allah miki albarka Jaan..''.
''Omair bai fifita aikinsa sama dake ba... All he want is nothing both ya samar da nustuwa da kwnaciyar hankali ga r
ayuwar mu gaba
ɗ
aya...''
''ya samu wani Fact mai ƙarfi akan incident
d
aya faru a DARUL UMMA 14 years da suka wuce...''
Jin abin da ya fadi ne yasa ta gyara zaman ta da kyau tace: ''you mean case
ɗ
in Meerah...?''
Dan gya
ɗ
a kansa yayi yace :''yap Jaan''
''b
ut...mai ya samu?''
''did he find her ?''
Wani yanayi mai kama da tasowar tsohon muradi, bege
,
shi ya bayyana a allon fuskarta lokacin da Prof Ibrahim Khaleel yake wannan maganar...
A hankali ta lumshe idonta tana mai ayyana abubuwa dayawa a qalbin ta...
G
anin yanayin data shiga ne yasa ya gyara zaman sa da kyau ya kuma talla feta cikin salo na nustuwa da soyayya...
A hankali ya furta: ''Allah yana tare da mai hakuri...''
''baya bacci kuma
b
a azzalumin bawansa bane..''
''Ubangiji shi ya mana wannan jarabawa
r kuma inshallah shi zai fitar damu da yardar sa...''
Kai kawai ta gya
ɗ
a kafin tace : ''ahaa that remind me...''
''mai wannan mutumin keso wanda ya ƙira ni?''
''Honestly Amirul Qalb na tsorata matuka, kaina ya soma juyawa kaga irin abinda nake kallo kuwa W
annan lokacin...?''
''hmm wassu mutane sanye da jajayen kaya ga farin powder a face nasu ga scull...!''
''Ya Allah am scared Amirul Qalb...''
Rungumota ya kuma yi da kyau ha
ɗ
i da sumbatar ta cikin nustuwa ya ce: ''don't worry Jaan just pray...komai zai yi
dai -dai..''
Lumshe idonsa yayi ya na mai tuna tattaunawarsu da Ustaz Othman ya tabbatar ma sa da cewa kungiyar asiri ne ke bibiyar rayuwar Neheelah kuma ba yau farau ba...
Tun bayan haihuwar Omair suke ta fama da wannan kungiyar shan jinin da suka sata a
gaba, sun matuƙar bata wahala wanda ya kai ya kawo hatta mahaifarta an cire dan azabar jinya da tayi lokacin da take da cikin kanin Omair...
Sun yi gwagwarmaya matuƙa kafin suka samu sauki...gashi yanzu ma sun kuma dawowa...
Kai tsaye yanzu suna da hope ka
sancewar suna tsammanin in wannan yarinya ta shiga rayuwarsu zasu iya samun sauƙi da yardar Allah...
A duk lokacin da Neheelah ta shiga yanayin jinya takan yi mafarki da yarinyar ta sanar da ita wani abu da zatayi don samun saukin jinyarta ya kan iya zama
addu'a, ko wani magani da zata ha
ɗ
a..
Har aka kai ga lokacin da take ganin yarinyar cikin hali na neman taimako wanda yanzu hankalin Neheelah ya karkata gaba
ɗ
aya zuwa ga yarinyar...
Fatan sa shine Allah tabbatar masu da alƙhairin dake cikin wannan mafarki
ya kuma musu tsari da muni hadi da bala'in dake cikin sa...
Tabbas Black Empire ba ƙaramin wahalar da rayuwar su suka yi ba...
Yana iya tuna lokacin da OMAIR yayi fama da jinyar makanta. Shekarunsa 18 a duniya ya kamu da jinyar daya haifar masa da makanta
, babu irin kudin da nasu kashe ba wajen nema masa magani amma abun ya gagara...
A wani rana da suka kawo ziyara a garin Fika da niyar yin gaisuwar mutuwar Hakimi mai rasuwa ne wani incident ya faru....
Yau ya kasance ranar Litinin ranar da ko Bature ke tsoronta...A yau Masarautar Moi Mamah ya karbi baƙuncin
ɓ
aƙi, kuma yan gida...
Ahalin Prof Muhd Mubaraq Fika sun kawo ziyara ga Masarautar Fika ba don komai ba s
ai dan gudanar da ta'aziya na rashin tsohon
Hakimi
da akayi...
Kamar kullum cikin karramawa aka
t
arbesu ha
ɗ
i da sada su da masaukin su...
Tun daga kan fadawa har zuwa Ahalin wannan masarautar kowa yana farin ciki da ganin Ahalin Maina Muhammad Mubaraq wand
a duniya ta sani da Prof Muhd Mubaraq ko his excellency Muhd Mubaraq....
Guri na ƙasaita aka tanadar musu matsayin masaukin su hade da abinci mai Capacity...
Sun sauka kamar yadda sun ci dai dai gwargwadon iyawarsu...
Bayan haka ne suka soma karbar baƙunci
n jinin su dake rayuwa a garin Fika da kuma wassu masu maƙami...
Cikin Yaren su na Bolanci suke gaisuwa cikin raha....A hankali ya lumshe idonsa dake sanye cikin
AI Voice Glass
(
na’ura ce mai amfani da murya da AI, wadda aka ƙera don masu ku
ɗ
i da sarauta.
Musamman masu fama da ciwon makanta...
)
In ba wanda ya sani ba bazai taba yadda cewar wannan idon a makance take ba...
AI glass, phone and royal Sceptre dinsa ba ƙaramin taimaka masa suke ba matuƙa...ko wani
ɗ
aya daga cikin akwai GPS a jiki kamar yadda da
voice nashi suke amfani...
Baya AI glass din sa dake iya siffan ta masa mutum da expression dake face dinsa...
Yana recording every single move na mutanen dake k
e
waye dashi hakan na taimakawa wajen samar da wani memory mai girma garesa...
OMAIR believes t
hat baze dawwama a makaho ba... Shi yasa kullum yake amfani da AI glass dinsa wajen recording every move ko incidence dake faruwa around him...
Yana keeping nasu for the right time...
Hunter e
yes nashi na dauke
da tsayayyun eye balls masu kaifi hadi da Zal
lan kwarjini mai wuyar fassarawa...
Sanye yake cikin shiga na alfarma, shiga irin na yaran sarauta...,
Baƙin Zabuni
wanda akayi amfani da farin zare wajen ƙawata shi da zu
ɓ
i ya matuƙar amsar jikinsa...
Soft skin nashi mai
ɗ
auke da brown complexion da ake ƙ
ira da Rich, warm, golden buttery
, ya matuƙar kara kayata shi da fidda kyan sa matuƙa...
Yanayin gashin sa yafi kama dana Ethiopia fiye da mutanen Nigeria... Girman jikinsa yafi ƙarfin shekarunsa 18 a wannan lokacin...
Kallo
ɗ
aya zaka masa ka hango wani
ɓ
o
yayyen jini mai cike da kaifi, ƙwarjini da ƙarfin iko cikinsa...
Kayan dake jikinsa ne kadai shaidar da zai tabbatar maka da cewa shidin dan kasar Nigeria ne...
Cike da kulawa Ya Hali tace da OMAIR : ''soja maganin wani soja, an samu hutu kenan?''
Gya
ɗ
a ma
ta kawai OMAIR yayi yayin da idonshi yake a lumshe...
Kallo
ɗ
aya zaka masa ka fahimci cewa a taƙure yake matuƙa...
Cikin yanayi na gajiya ne Omair ya dafa Momyn sa...babu abinda kake gani sai mostin lips dinshi...
Ajiyar zuciya ta sauke tace cikin nustuwa
yadda shi ka
ɗ
ai zai ji abinda take fa
ɗ
i:''But Omair...kasan fa yanayin da kake ciki...''
Ha
ɗ
e face nashi da yayi ne yasa ta fahimci abinda yake nufi...deep breath ta sake tace:''Okay''
''ohh Ya Hali Galadima na ina...?''
Cike da kulawa Ya Hali ta ce:''ayy
ah
Gala
dima kuwa ya tafi Dutsen Bogāru...Kina
ɓ
ukatar wani abu ne?''
Cikin giramamawa tayi maganar... Neheelah ta ce:''ohh i think shikenan kawai''
Her excellency Ramla ne tace :'' hope everything is fine Ummu OMAIR...?''
Yadda tayi maganar cikin kulawa da
yanayi na tausayawa, ya isa yasa mai karatu da mai sauraro tunanin cewa ba ƙaramin ƙauna mai ƙarfi bane tsakanin Neheelah da matar Mahaifin nata Hajiya Ramla...
Cikin son kauda Maganar Neheelah tace :''ohh ba komai Mom, rigima ne kawai irin na OMAIR...''
Cikin wani salo marar fassarawa ta sake wani cute smile ta ce:'' it seems like baya son hayaniyar ko...?''
Mursmushi Neheelah tayi tace ''ehh fah...kin san OMAIR sai ahankali Mom...''
Cikin wani yanayi na son fahimtar wani abu take binsa da kallo musamman
idonsa dake lumshe tamkar mai son gano wani abun...
''Ina tsammanin yana son zuwa
Lambun
F
āli
ko..?''
Cike da dan razani Neheelah ta gya
ɗ
a
kai
hadi da cewa ''ai Galadiman ma baya nan...''
Murmushi Hajiya Ramla tayi ta ce ''ai Tukur yana nan...zasu iya zuwa
tare...''
Shiru Neheelah tayi na wani lokaci... Ya Hali ne ta karfafa zancen ta hanyar bada Umarni a
ɗ
aya daga cikin bayi ta ƙira Tukur...
Cikin abinda bai fi second 2 ba sai ga Tukur yazo cikin
giramamawa
ya kwasa gaisuwa...
Neheelah sam ta gagara fassar
a yanayin data ke ciki dan ko kadan zuciyar ta bai yadda da Tukur ba
,
bare har a kai ga hankalin ta ya dauki ta barshi tare da gudan jininta...
Yadda Ya Hali da kuma Hajiya Ramla suka dage ne yasa tazama bata da wani Choice daya wuce ta ce Allah kiyaye han
ya...
Hakan kuwa akayi cikin yanayi na Jarum taka OMAIR ke tafiya
yayin da, Royal Sceptre sa mai
ɗ
auke silver dragon design (sandar girmansa) ke masa jagora...., Kallo
ɗ
aya zaka masa ka fahimci ba ƙaramin kayan kudi aka narka jikin wan
na
n Royal Sceptre ba.
.., Ɗaukar ido da hankali yake yi matuƙa, kamar yadda duk wanda yasan abinda yake yi in yaga wannan sandar giraman....!!! LAH shakka fili sai zuciyar sa ta stinke....
Ba iya ado da kyau ne kawai wannan sandar ta ha
ɗ
a ba, yana
detecting mostin rai da kuma t
an –tan ce yanayi na tsaron guri...
Duk inda suka gifta gaishe shi akeyi yayin da shi kuwa kamar gunki haka ya kasance
,
tafiyar kawai yakeyi cike da isa da gadara
, hanunsa
ɗ
aya a pocket nashi daya kuwa yana riƙe da Sceptre dinsa...
Tafiya suke cikin nustu
wa a mota yayin da Tukur ke ta zuba mishi surutu shi kuwa kamar bada mostin rai ake magana ba ko a kwalar sa hasalima shi ya ishe sa...
Suna isa bakin wani Madai
–
dai cin
lambu
mai
ɗ
auke da wani ruwa da za'a iya kira da rafi sai de wanann cike yake da was
u furanni masu masifar kyau a kai...
Kai tsaye in baka s
ani
ba zaka iya fadawa cikin ruwan kasancewar wanann furannin sun cika kan ruwan gaba
ɗ
aya...
Zagaye gurin yake da bishiyoyi na Dibino masu tsayin gaske da
ta
rin shekaru....
Ga
b
a
da
gurin Kadan kuwa w
ani guri ne mai girman gaske da ke cike da white sand mai abun al'ajabi...
In ka sa
hannu ka
tauna wan
na
n yashin ruwa ne ke bul–bulowa daga cikin, a lokacin da basu da ruwa mutanen garin anan suke di
ba
n ruwan anfanin su...
Suna y
in
parking motar hadi da b
ude wa OMAIR mota yana bashi damar fitowa daga cikin ta...
As always cike da Izza ya sanya one leg nashi out of the car...ya dauki about good 5 minute kafin ya fito gaba
ɗ
aya daga motan...
Abinda ya soma yi na fari shine nustuwa,...cikin salo na hikima yak
e sauraron dukkanin sautin dake gurin yayin da
silver dragon royal Sceptre nashi ke detecting gurin...
Cikin nustuwa ya soma
taku...Tukur
ya sanar mashi da gurin zama a bakin fālin...
A hankali yake bin sautin karar maganar Tukur har ya isa inda ya ajiye m
asa Royal chair mai matukar kyau da tsada...
Sassanyar numfashi ya ja lokacin da ya zauna ya
na
mai sauraron sautin kukan tsuntsayen dake gurin...sanyi ke ratsa jikinsa ga kuma ƙam
s
hin furanni da
ke t
ashin
kamshi
a gurin...
Sosai yake son gurin...zai iya cew
a dan shi aka ƙawata gurin hadi da zagaye sa
,
ana kuma gyara shi yadda ya dace...an kara shuka furanni sai ya zama tamkar lambu mai
ɗ
auke da karamin kogi...
A duk lokacin da suka zo garin Fika bashi da gurin zuw
a
daya wuce nan ko ka
n
dutse...sukan zuwa da
fadawa da kuma Galadima
ɗ
aya kasance kanin
Kakan
shi sai de da shekara 3 ya girme sa...sosai t
as
u ta zo daya kasancewar