Showing 36001 words to 39000 words out of 49537 words

Chapter 13 - KITABUL HUB COMPLETE

10 Sep 2026

4

shima Galadiman ba mutum ne mai son hayaniya da surutu ba...

Sabanin Tukur dayake

jikan

Waziri amma ya girma a fa

ɗ

ar...sam ƙanwar OMAIR

baya jika sa Tukur yana da yawan surutu ga kuma gulma da munafurci...,

Cikin zumu

ɗ

i da rawar kai Tukur yace : Maina Umara mai kake so yanzu...?''

Fesar da iska OMAIR yayi abubuwa dayawa na bashi haushi ciki kuwa har da wannan suna da mutanen garin ke kir

an sa wai ''UMARA''

Ga surutun Tukur daya ishi rayuwar sa...

Ahankali cikin husky, royal voice nashi mai cike da Izza da jin ƙai ya ce: '' Shut up...or I fuck the hell out of you..."

Yayi maganar ne cikin American Accent nasa mai jan hankali...

Tukur kuwa

da jin haka bai kara cewa komai ba sai ma wani ha

ɗ

e fuska da yayi annurin fuskar sa na canja wa ga

b

a

ɗ

aya...

Yadda yake kallon OMAIR da ha

ɗ

e girar da da yayi kada

i

ya isa ka fahimci cewa ba ƙaramin abu yake ƙissimawa

a

ransa ba...

Bai kara cewa komai ba s

ai ma tafiya da ya soma yi a hankali yanaja baya kamar mai tsoron kar a kama shi

,

san

ɗ

a ya

yi ya

bar gurin...

Yana fita ya ciro waya daga aljubunsa yayi d

i

aling wani number ana dauka yace :'' Ba malli...ku sako kai ga tsinannen yana Fāli shi kadai ba masu t

saro...''

Yana fa

ɗ

in haka y

a kashe

wayar

,

wani tsuka

yaja

yace :''dan iska miskilin banza mai katon kai..''.

''Munafiki yana

ɗ

an mace amma sai gadarar tsi

ya

kamar an

ce

masa Uwarsa ce zata gaji Mulkin garin...''

''Dan shegiya kai da

Uwarka...zamu

ga yadda

zaka koma yanzu ai....dan iska ...!"

Cike da rashin gaskiya Tukur ya dinga rabe–rabe har ya bar gurin ayayin da ya bar motan...

OMAIR dake zaune cikin nutsuwa ne yasa hanunsa a aljuhunsa ya ciro wani Sarewar Dizi dinsa ya sauke wani ajiyar zuciya kafin ya

sanya ta a Moist full Lips nashi ya soma rerawa...

Cikin kwarewa yake rera Sarewar Dizi dinsa yayin da tsuntsaye suka soma sauƙa a jikinsa wassu kuwa sun sauƙa a ƙasa sun zuba masa na mujiya tamkar zasu mai da shi cikin su...

Cikin san

ɗ

a ya mike tsaye a ha

nkali har ya isa baƙin Fālin...kafarshi ya sanya kadan

sai da

yaji ya

t

a

ɓ

o ganye da ruwa

...

ya gane cewa ya iso...

Wani kayaccen mursmushi ya sake daya bayyana asalin k

yawu

nsa mai fusgar attention....

Cikin nustuwa ya stuguna bakin Fālin yana kokarin saka

hanunsa akai...

Dan dakatawa yayi daya tuna yadda Mom nashi ke jan kunnensa kullum akan taba ruwan Fālin wanda shi

ya

dauki hakan mastayin Fairytale...

He believes that there is no such things as Jinnul Marid....mutanen garin sunyi believing cewa Fāli akw

ai wasu Aljanun ruwa cikinsa...wassu lokutan suna iya zama na gari

,

wani lokacin kuma kana iya haduwa da wanda zasu kashe ka har lahira a cikin Fālin...

Tabe lips nashi yayi ya furta:'' Bull shit...just a fairytale...''

Hanunsa ya kai da niyan tsundumawa c

ikin Fālin.....Wata melodious da captivating voice ya jiyo daga bayansa tana kwalla ƙara ta garga

ɗ

i... Kiransa take yi da wani suna, yayin da angelic voice nata ya sa shi jin tamkar wani mala'ikan rahama ne ya sauƙo gareshi.

Lumshe idonsa yayi yana mai sa

ɗ

aukarwa cewar lokaci yayi....A yau shi Muhd OMAIR Bin Ibrahim Khaleel zai koma ga Ubangijin Rahama...

Cikin ƙarfin hali ta fusgoshi baya hakan yayi nasarar sashi faduwa kasa dumm....Yayi zaman yan bori.

Lumshe idonsa yayi yana mai ayyana cewar shikénan yau

nashi ya kare...Sulalewa ya soma yi yana mai furta kalmar shahadarsa dan yasawa ransa cewa shikan lokaci yayi...

Babu abinda ke masa zafi sai kasancewar da yayi cewa zai mutu ne a bakin Fāali ba'a Hanun Mom dinshi ba...

Gashi yana shirin aikata abinda ta

hane sa da yi ne Ubangiji ya aiko daukar ransa...

Ganin yadda idonsa ke kafewa ne yana furta kalmar shahada daya bayan

ɗ

aya ne yasa wannan melodious voice owner soma ware Almond eyes nata daya sauya kala zuwa hazel brown, cikin yanayi na tsoro take dan duk

an kuma tunsa...

Cikin command voice nata that is very deep and valvatic take cewa :'' Shubak ya Sayyid Nabil...?''

Yawo kwayar idonsa ya soma yi don son ganin mai maganar amma sam baya iya ganin komai...

Yadda yake yawo da eye balls nasa ne yasa ta fahimc

i cewar idon sa

da

mastala...

A hankali ta mike ta nufi bakin Fālin ta soma magana: '' Assalamu alaik Ya Abdallah...''

''ka taimaka mun dan girman Ubangijin ka da abinda ya baka don warkar da wanann bawan nasa...''

Wani irin amsawa Falin yayi daya

s

a

wanna

n

furannin suka soma haske...tana ganin haka tayi murmushi mai tsada ta tsuguna ta ce :''Shukran Ya Abdallah...''

Furen daya fi ko wannne haske ta cira hadi ta diban ruwan Fālin a goran dake cikin jakanta...

In da ya ke ta nufa tana zuwa ta bu

ɗ

e goran hadi

da cire

masa

gi

las

hin nashi ta diba ruwan a hanunta ka

ɗ

an ta

tofa

wani addu'ar da daga ita sai Ubangijiin ta

n

e suka sanshi...

Shafa masa shi tayi a face nashi hadi da

ɗ

aukar furen ma ta shafa masa duka a fuskar sa...

Tamkar mutum mutumi haka ya koma...a

yanzu ya Dena tunanin mala'ika ne ya fara zaton cewa yayi ga

m

o da aljan

a

ne...

All he want is to see her koda tana da tail irin na kifi

, yana tunanin cewa Mermaid ce..

..

A hankali tace: ''Sayyid Nabil inshallah zaka samu sauki

,

naga kamar kana fama da ciw

on makanta na sihiri... Da yardar Allah in kana amfani da wannan ruwan wajen wanke fuskar ka kafin ka kwanta bacci da idan ka tashi daga bacci inshallah zaka samu sauki...''

''Sai ka ha

ɗ

a da wanann furen kana gogawa a fuskarka...''

Cikin wani hali ya ce''

who are you...?''

Dan lumshe idon

ta

tayi ta ce "mutum ''

Kafin ta mike ta kamo shi sosai yadda zai ji dadin mikewa...ba musu ya mike tsaye suka soma tafiya har suka isa inda kujera tashi take ta zaunar dashi kafin

t

a koma ta dauk

o

masa Sarewar Dizi dinsa t

a mika

m

ishi cikin ladabi...

Sai a wanan lokacin ne na ga cewar ashe yarin ya ce dan ya...dan gaba

ɗ

aya baza tafi shekara 8 ba a duniya...

Cikin nustuwa tace: ''Sayyid Nabil kai

ɗ

aya kazo ne...?''

Tambay

ar

data masa ne yasa shi tashi daga dogon suman zaune

da yayi...Sai lokacin ya tuna cewar da Tukur ma yazo kuma alamu sun nuna cewar ya tafi ya barsa...

Sighting breath yayi ya ce: '' so

th

e

lunatic fool

leaft me here all alone...?''

Dan gyada kanta tayi dan bata gane wa yake fadi ba, yayin da shi kuwa ya so

ma laluma aljuhunsa amma yaji

b

a wayarsa...

Karamin

tsu

ka yaja daya tuna cewa ya bar wayar

s

a a mota..

Cike da kulawa tace:'' Are You looking for something

Sayyid

Nabil.."

A hankali ya furta ''My phone''

Tace:'' a ina yake na dauko maka''

Ata kaice ya furt

a :''Mota''

Kai ta gyada yayin da shi kuwa ya mike akan kafanshi yana lalumar Royal Sceptre dinsa...da sauri ta mika masa shi ko nace ta

ɗ

an ka masa shi a hanusna ya karba bai ce kala ba ya soma tafiya...

Da sauri ta sha gabansa tace :'' i can help...''

Ba

i ce mata komai ba kamar yadda ya cigaba da tafiyar sa ganin hakan yasa ta kama hannunsa kamar mai shirin mai da shi ciki...

Tafiya suka soma

...

tafiya har suka fita daga Lambun Fālin...

Hadaddiyar motan data hango ne yasa ta yin tunanin cewa shine motar

nasa...

Cikin nustuwa wanda zaka yi zaton ta kai ákalla shekara fiye da 8 ta masa jagora har gaban motan nasa...

Suna isa ta bu

ɗ

e masa. Kamar bazai tanka ba...sai da ya mula dan kanshi kafin ya bude baki ya ce: '' dauko mun waya''

Ba tare da ta bata lokaci

bane ta shiga anan taga wani

luxurious phone mai taken Voice Command iphone

ɗ

aya samu kyakkyawar kammaluwa daga Elite vison lab... Farashin ta kuwa ₦13

.8

million...

Waya ce data samu inganceccen kammaluwa daga daya daga cikin manyan Company na duniya, wan

da ke samar da sabbin samfuri Technology dan nakasassu kuma masu hanu da shuni...

An samar da companyn ne don yayan yan siyasa

, yan kasuwa

da kuma sarauta na manyan kasashe... Sun yi amanna da cewar duk

ɗ

an daya fito daga babban gida kuma da nakasa...to fa

h ba yana nufin rayuwar sa a nakashe take ba...

Hakan yasa su ƙirƙirar abubuwa da zai taimaka wa ko wani Heir wato Magaji dake fama da nakasa, abinda zai taimaka masa yayi rayuwa kamar kowa...

Mika masa wayar tayi cike da ladabi zaka ranste yana kallon ta.

..

Karba yayi kasancewar ta kama hanunsa...Gyaran murya yayi ya ce: " siri call Mom for me''

Cikin abinda bai fi sakan ba ya soma dialing number Mom dinsa...

Shiru batayi picking call din ba...sun cigaba da tsayuwa cikin shiru da jiran tsammani...

Cike da

gajiya ta ce ''I guess mom naka bata kusa da phone din nata...''

But in ba damuwa bari na kira Mama na sai tazo ta kaika gida...she can drive''

Bai ce da ita kala ba ta ciro wani Nokia dinta dake cikin aljuhun Palazzo dinta...dialing number Mama tayi...cik

in kankanin lokaci tayi picking call din...

Sanar da ita tayi abinda ake ciki... Cike da jimami da tashin hanakli tace da ita tana zuwa yanzu...

Cikin nustuwa tace dashi ''Mama tana zuwa You can have a seat Sayyid Nabil...''

Bai tanka mata ba sai biye mata

da yayi ta taimaka masa ya zauna cikin motar sa...

A hankali yayi sighting breath yana mai ayyana abubuwa dayawa a ransa game da yarinyar...

AI glass din

sa

ne ke masa magana yace :''she's so young.., beautiful...Brave and innocent...''

''Master...I guess

she is not more than 8 years old...''

''if I may be eligible to give some pieces of advice to you...!''

''am gonna said... Just marry her Master...am very sure she will take good care of you...''

''i can see her feature is bright...one day she will shine.

..she is kinda interesting Master...''

A hankali ya furta : '' Fuck You...''

Shiko AI glass din nasa yace :''Pardon Master...but I will save every single move and appearance of her in my memory, it will help you one day...''

Bai ce kala ba hakan yasa AI g

lass din nashi yin shiru...

Zaune suke yayin da hankalin ta yake wani uwa duniya gaba

ɗ

aya sam ta gaza samun sukunin...

Magana ake ita ko hankalin ta yana kan tilon

ɗ

an ta...

Ya Hali ne tayi wani kallo mai cike da ma'ana ga Hajiya Ra

mla yayin da ita kuwa tayi wani smirk tana mai kara nuni da yanayin da Neheelah ta shiga...

Mursmushi Ya Hali tayi ta yi kasa da murya cikin kulawa ta ce:'lafiya kuwa Ummu OMAIR...''

Firgit...ta dawo normal sense din ta, ta yi mursmushin yake, kasancewar t

a mutum mai kunya hakan yasa ta gaza fadin cewa tana tunanin OMAIR ne...

Hajiya Ramla tayi magana mockingly ''ohhh Neheelah don't worry OMAIR is not a kid...he can survive every hardship...''

Dan Abu ta hadiya tayi cute smile nata mai cike da peace tace ''

ohh a

m

not thinking about him...cause nasan Allah yana tare dashi...infact amanar

sa na bayar a

Ubangi...''

Gyada kai Ya Hali tayi tace :'' da kin zaga gari ai ƙamar yadda kika saba don tun dazu baki na ta fama kai kawo suna son ganin ki...''

A gatsale Haj

iya Ramla tace:'' ina zata iya zagaye...dan gwal baya nan''

Mursmushi Neheelah tayi tace ''ahh Mom honestly haihuwa is a great Barakaqa...so... don na damu da albarkar da Ubangiji ya saukar mun ai ba aibu bane...?''

Ƙ

ala Hajiya Ramla bata ce ba sai kara ha

ɗ

e fuska da tayi tana mai ayyana abu kamar haka a ranta: '' muna fuka...we shall see ta inaa yau yaron naki zai dawo...shi ma tsohon maye na kashe abinda yafi million dari kanshi amma har yanzu yaki mutuwa...mtssschhh...''

Da gudu Tukur ya shigo yana haki

Tamkar wanda ake zarar ransa...yana shigowa ya zube bisa guiwan sa...cikin tashin hankali Neheelah ta mike jikin ta har rawa yakeyi tace ''wha...eh...''

Bata kai ga iya furta abin da ke bakinta bane Tukur yace da ita :'' Maina Umara...''

Ihu yayi kamar mai

shirin hauka ya cigaba da cewa :''Babu shi...''

Ido Neheelah ta zaro ha

ɗ

e da dafa ƙirjinta,..baya –baya ta soma yi rigiff kake ji ta fa

ɗ

i ba numfashi bare mosti...

END OF PAGE 11

📖

Darussa daga PAGE 11

Rayuwa tana canzawa cikin ƙanƙanin lokaci. Wanda y

ake da iko da ƙarfin mulki yau, gobe zai iya rasa komai idan Allah Ya so.

Haƙƙin bawa ba ya

ɓ

acewa. Zalunci da cutar da mutane daga ƙarshe suna bayyana, komai tsawon lokacin da aka

ɓ

oye su.

Haƙuri da dogaro ga Allah suna kawo mafita. Duk da wahalhalun da N

eheelah da iyalanta suka sha, ba su daina dogaro ga Allah ba.

Soyayyar iyaye ga 'ya'yansu ba ta da misali. Tsoron da Neheelah ta nuna game da Omair ya nuna irin ƙaunar uwa ga

ɗ

anta.

Kada a raina gargadin zuciya. Neheelah ba ta amince da Tukur ba tun farko,

wanda daga baya ya nuna akwai dalili.

Aminci ya fi komai muhimmanci. Rashin fita da jami'an tsaro ya jefa Omair cikin ha

ɗ

ari.

Kar a yanke hukunci da gani kawai. Duk da makantar Omair, bai rasa jarumta, mutunci da ƙwarjini ba.

Allah na iya turo mafita ta h

anyar da ba a zata ba. Ceton Omair ya zo ne ta hannun wata yarinya da babu wanda ya san ko wacece.



Tambayoyi daga PAGE 11

Mene ne ya sa Neheelah ta firgita sosai lokacin da Tukur ya shigo?

A ganinku, me ya sa Tukur ya bar Omair shi ka

ɗ

ai a Fāli?

Shin Tuku

r ya aikata haka ne saboda tsoro ko kuwa da gangan?

Wacece wannan yarinyar da ta ceci Omair, kuma me ya sa ta kira shi "Sayyid Nabil"?

Me ya sa ruwan Fāli ya amsa addu'ar yarinyar?

Shin AI Glass

ɗ

in Omair zai zama mabu

ɗ

in tona wani babban sirri a gaba?

A g

aninku, me yasa Neheelah ke yawan mafarkin wannan yarinyar tun kafin su ha

ɗ

u?

Me kuke hasashen zai faru bayan Neheelah ta fa

ɗ

i sumamme saboda jin labarin

ɓ

acewar Omair?

🌹



KITABUL HUB

🌹

CHAPTER 2

LABARIN DR NEELAH

STORY AND WRITTEN BY:QUEEN MAHIRAH

- creative muse

NOTE

A guji sarrafa wannan littafi ta ko wani siga. Ban yarje da juya mun littafi zuwa audio record ba... Ga mai bukatar Audio zai iya ziyartan YouTube Channel dina QueenMahirahRealm don samun audio record mai inganci...

Wannan littafi ma

llakin marubuciya ne, kamar yadda ban yi shi don cin zarafin wani ko wata ba...

SANARWA

wannan littafi na ku

ɗ

i ne, don samun sa kai tsaye zaki iya ziyartar Arewapen, anan zaki samu inshallah da sauran littattafai na...

Kiyi gaggawar biya don samun Post ak

ai – akai a farashi mai rahusa,..iya kudin ki iya shagalin ki...

Yadda kika biya yadda zaki samu post dayawa mai kuma inganci a sati:

VIP 1000 ZAKI SAMU POST KULLUM A SATI

REGULAR 800 ZAKI SAMU POST SO BIYAR A SATI

NORMAL GROUP 500 POST SAU BIYU A SATI...

ACCOUNT NUMBER 9168962485

MARYAM IDRISS MUHAMMAD OPAY BANK

SHAIDAR BIYA TA WANNAN LAYIN 09168962485

A guji siyan Document na littafin a gurin wassu... kasancewar bana sai da Document sai de nasa mutum a Paid Group...

PAGE



12

''CONTINUATION ...''

Cikin t

ashin hankali aka sun kuci Neheelah zuwa asibiti...

Babu wanda ya bi takan batun OMAIR kamar yadda dama bayan Ya Hali da Hajiya Ramla babu wanda yasan ainihin abinda ya faru...

Kafin kace kobo Prof Muhd Mubaraq hankalin sa ya tashi cikin abinda bai fi saka

n 100 ba Prof Ibrahim Khaleel ya isa ga masoyiyar sa...

Bayan an gama duba ta ne Dr ya tabbatar musu da cewa zuciyar ta

n

e yayi mummunan stinkewa yana tunanin cewa ta samu labari mummuna ne ko taga wani abun da yayi nasarar tada hankalin ta...

Da jin wanna

n zance ne sai

hankalin

kowa ya karkata ga ina OMAIR yake....

Anan ne labari ya canja salo...

Gaba

ɗ

aya Ya Hali da Hajiya Ramla sun rasa abun fadi sai rawar jiki...

Karshe Tukur aka tusa a gaba...

Ya tabbatar musu da cewar ya rasa shi

...

wasu sun kawo musu

hari...

Ashar din da Excellency Ibrahim Khaleel ya tafka wa Tukur ne yasa daukacin hankalin masu fadi aji da jami'an tsaro

n

tashi...

Jami'an tsaro sun tuhuma Tukur akan mai yasa bai fita da Security ba...

Ya sanar dasu cewa Ya Hali ne ta hana hakan...

Nan

ido ya koma kanta...kaf..kaf...kaf..jikinta ke rawa kamar mazari...

Excellency Muhd Mubaraq ya tabbatar mata da cewa muddin wani abu ya samu jikan sa sai ta kare rayuwar ta a prison...

-----

Sosai aka ya

ɗ

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login