Showing 15001 words to 18000 words out of 49537 words

Chapter 6 - KITABUL HUB COMPLETE

10 Sep 2026

16

500 POST SAU BIYU A SATI...

ACCOUNT NUMBER 9168962485

MARYAM IDRISS MUHAMMAD OPAY BANK

SHAIDAR BIYA TA WANNAN LAYIN 0916896

2485

🌹

KITABUL HUB

🌹

CHAPTER 2

LABARIN DR NEELAH

PAID BOOK

Ƙ

arku manta cewa wannan littafi na ku

É—

i ne, kamar yadda saura page

4

kacal na Dena posting free pages...

Kiyi gaggawar biya don samun Post akai akai a farashi mai rahusa,..iya kudin ki iya

shagalin ki...

Yadda kika biya yadda zaki samu post dayawa mai kuma inganci a sati

VIP 1000 ZAKI SAMU POST KULLUM A SATI

REGULAR 800 ZAKI SAMU POST SO BIYAR A SATI

NORMAL GROUP 500 POST SAU BIYU A SATI...

ACCOUNT NUMBER 9168962485

MARYAM IDRISS MUHAMMAD OP

AY BANK

SHAIDAR BIYA TA WANNAN LAYIN 09168962485

FREE PAGE

6

''NEW BEGINNING''

FIKA LOCAL GOVERNMENT, YOBE STATE

GIDAN ARÆŠO MAUÆŠO....

Madai

–

daicin gida ne dake dauke da dakuna uku madai

—

dai ta. Tsakar gidan lailaye yake da siminti, Tsayayyar Bishiyar Di

bino mai tsayi da girman gaske ne yayi kawanya a tsaƙar gidan...

Ko ganye

É—

aya babu

a

ts

a

kar gidan, ko ina tas tamkar babu motsin rai cikinsa...

Daga gefen Bishiyar Dibinon wassu tulu ne guda uku manya da kuma randar roba mai girman gaske...

Ginin gidan ya

kasance mai matsakaicin tsayi kamar yadda yake lailaye da siminti daya ƙara masa kyau. Babu abinda ke tashi a gidan sai ƙamshin Dibino da wassu tsirrai da kuma fure ko

n

a

c

e flowers da suke shuke cikin flower pot...

Duk da kasa

nce

war gidan ƙaramin



gaske



ne

bai hana shi kyau da tsaruwa ba, kamar yadda kallo

É—

aya zaka yiwa gidan Kasan da

cewa masu rayuwa ciki sun san darajar kansu, bugu da ƙari suna da tsafta...

Matashiyar mata ce dake sanye cikin Atamfa baƙi mai ratsin ja, kallo

É—

aya zaka mata kasan da cew

ar jinin Fulani na yawo a jikinta...

Fara ce tas irin farin da babu mix, tana da matsakaicin tsayi ha

É—

i da dirarren jiki, irin wanda aka fi sani da figure eight wato coca—cola shaped...

Kaykkyawar gaske ce irin na bugawa a jarida, yanayin hasken fatar ta d

a kuma tsarin halittar ta yasa na fara tunanin cewa bayan Fulani ta ha

É—

a da shuwa Arab...

Kallo

É—

aya zaka mata kasan cewa hutu yab

i

lafiyar jikinta, skin nata ba abinda keyi sai glowing kamar yadda glance

É—

aya zaka bata ka fahimci cewa skin nata is very so

ft and moist...

Tana da very cute face mai

É—

auke da lulu eyes nata ha

É—

i da well pointed nose nata, lips nata so cute and breathtaking...

Eyelashes da eyebrows nata suna da tsayi da cika

matuka...

Yadda take tafiya cike da confidence, courage and strength y

a isa ya nuna maka cewar ba ƙaramin nauyi take

É—

auka ba duk da kasancewar ta halitta mai rauni (mace)...

Tafiya ta cigaba dayi cikin nutsuwa da kwanciyar hankali, lokaci zuwa lokaci takan sauke ajiyar zuciya dake nuni da wani

É“

oyayyen lamari...

Bata tsaya

a ko ina ba sai bakin ƙofar wani madaidaicin

É—

aki, cikin nustuwarta dake halittar ta ce ta yi sallama hadi da ƙutsawa cikin madaidaicin

É—

akin...

Daki ne madaidaici mai

É—

auke da kaya yan

É—

aidai kamar de yadda

É—

akin Yake. Komai na

É—

akin pink and white colou

r ne, tun daga fenti bedsheet din dake lailaye bisa Makeken katifar dake ajiye bisa tasari a

É—

aƙin...

Labule, carpet da kuma drawer duk pink and white colour ne. Komai na

É—

akin a tsare yake cikin yanayi na burgewa da

É—

aukan hankali, daga wani bangare guda

kuwa cikin

É—

akin kayan Wasa ne jibge, teddys da sauran toys na yara ne a hade guri guda...

Ƙ

amshin turaren wuta ke tashi ciki

É—

akin da tayi nasarar ƙayata scene

É—

in, pink glub

É—

in da ya maida

É—

akin zama mai

É—

an duhu ya ƙara ƙayata ƙwalliyan

É—

akin matuƙa..

.

Cike da ƙarfin hali ta ƙarisa inda wata halittar da Bazan iya tantance wace irin bace. Ta ha

É—

e kanta da guiwar ta hakan ya bawa gashinta mai tsayin gaske ha

É—

i da cika damar zubowa har izuwa gadon bayan ta.Gashin ya kasance dark brown zuwa Black mai

É—

auke

da natural shine, kallo

É—

aya zaka masa kasan tana da matuƙar santsi duba da yadda yake wara–wara, ga kuma matukar hasken da

É—

aukar idon da yakeyi...

Cikin nustuwa ta ƙarisa GARETA ta kuma zauna gabanta hadi da miƙar da ƙafafunta, hanu tasa ta shiga shafa

gashin nata cikin melodious voice nata ta ce da ita:'' REETA!!!...''

A hankali ta

É—

ago daga ha

É—

e kai da guiwa ta data yi... Cike da fargaba na ja baya Ni Queen Mahirah sam ban zaci abun ya kai haka ba, babu abinda nake furtawa sai Wa'innahu min Sulaimanu W

a'innahu Bismillahi Rahmanir Rahim...

Ubangiji abun tsoro ne... Wannan halitta babu abinda ta tunatar mun dashi a yau face: Ubangiji ya yi duniya don mutum da Aljan da wassu halittun, badan komai ba sai dan su bauta mishi...

Tabbas na tuna cewa ba mu kadai

bane cikin duniyar, akwai Aljanu da sauran halittun da bamu ma san dasu ba...

Wani irin tashi tsikar jikina yayi da nayi araba da Golden eyes nata masu matuƙar sheƙi da firgitarwa da bawa, sukan sauya launi zuwa hazel light brown ko greenish...

I donta n

a canja launi in ya kasance tana cikin, bacin rai, farin ciki, bakin ciki dade sauran su...

Fatar ta nada launin light caramel mai

É—

an gold undertone, gashin ta so moist and flawless tamkar wacce bata san wahalar da duniya ke ciki ba...

Fuskar ta nada perf

ect shaped da sharp cheekbones and soft lips...

Lips nata nada matúkar

É—

aukan attention, so cute and moist, pink lips nata were full and natural, kana gani kasan ba'a fiye masa shafe shafe ba...

Hancinta is slim and straight, ya bawa face nata damar fayyac

e kyau da tsarin sa, ta na da eyebrows da eyelashes masu matuƙar tsayi...

Eyebrows nata nada sharp angle hakan ya bawa idonta mai shaped biyu damar taka rawar gani a lokacin da ya dace...

A duk lokacin da take cikin yana yi nason kebewa da bukatar sarari,

eyes nata na juya kala zuwa hazel brown yayin da shaped na idonta na juyi zuwa Siren yanayin dake nuni da mystery kenan...

Lokacin da take cikin

É“

aci rai eyes colour ta na zama Golden colour ya kuma bada hunter eyes shaped, in ko cikin kogin farin ciki ta

lula kwayar idon ta na saurin canza kala zuwa greenish hakan na nuni da zalla farin ciki da take ciki anan ne asalin shaped na eyes nata ke bayyana wato Hooded Almond shaped...

Dan lumshe idonta tayi, in akwai abinda ta ke gudu a duniya bai wuce

É“

aci ran R

EETA ba, a yanda taga kwayar idon ta yau ya tabbatar mata da cewar Inallo tayi halin nata kenan kafin ta fita...

Ajiyar zuciya ta sauke tana mai jin dacin yadda Mahaifiyar ta ke cin zarafin

É—

iyarta, da nuna son duniya ƙarara hadi da yin watsi da farin ciki

n ta, fatan ta ita bai wuce ta samu abun duniya ba ta hanyar banzartar da rayuwa REETA...

A hankali ta ce :'' what's wrong with you REETA?

Today is your Birthday aren't you happy?''

Ajiyar zuciya wacce aka ƙira da REETA ta sauke kafin ta lumshe idonta ha

É—

i

da bawa Matashiyar Hug mai kyau yayin da wani Sirrin hawaye ke bin ƙuncinta...

Cikin command voice nata ta soma magana dake daukar hankalin mai sauraron ta ya kuma nutsar dashi badan komai ba, sai dan kaifi da Muryar keda shi da kuma tasiri, a duk lokacin

da tayi magana kowa yana nustuwa ya kuma saurareta, badan ta kasan ce tana

É—

aga murya ba sai dan Muryar ya kasance cike da izza, gadara, ƙarfin iko da kuma kaifi dake sa Muryar yawo a ilahirin jikin bawa...

Mamah!!!

Da gaske Ni kuskure ne ko?

Ni bala'i ne

?

Mai ruguza farin cikin bayin Allah.... Ummah ki

f

a

É—

a mun gaskiya dan Allah...

Nasan ina cutar dake da rayuwar ki, Mamah!!!

Ki fa

É—

a mun Asalina na koma gurin Mahaifina koda zai kashe Ni ne na kwammace na koma garesa akan na cigaba da bakanta Miki rayuwa..

.

Cikin jin zafin kalaman nata wacce ta ƙira Mama ta ce '' ya isa REETA ba na son maganar banza!!

Bana son karajin irin wannan maganar, babu wanda Ubangiji ya halitta mastayin kuskure ko bala'i...

Ko wani bawa yana da alfanunsa a rayuwa, babu kuskure cikin

ƙaddarar Ubangiji ne...

Ke halittar Ubangiji ne mai cike da sirri, ke sirrin rayuwar Daula biyu ne...

Ke maha

É—

in Daula biyu ne...

Kina da Amfani... Za ki bawa bayin Allah mamaki,

Lokaci zai yi da duk wanda ke treating naki wrongly zai yi nadama, nadamar d

a baza ta amfane shi ba...''

Mamah!!!

Na gaji da jiran lokacin... Sai yaushe zai yi, yaushe zan fita daga cikin wannan ƙangin da duhun?

''lokaci ba abokin kowa bane... Shi yasa duk wanda ya fada miki rana ko date tabbas yayi karya...

Lokaci ALKALIN KANSA N

E, zai nuna kansa a yayin da ya ga dama, lokaci

É“

angare ne na rayuwa da Ubangiji ya ƙaddara ga bawansa, lokaci shine rayuwa... Ƙaresa ko sanin karshen sa sai Allah...''

Ajiyar zuciya na sauke ta cigaba da kuka cikin ƙunan rai cikin lallashi Mamah ta cigaba

da mun bayani cikin nustuwa...

''ke

É—

in zababbiyar halitta ne... Mai daraja da kima, Inaso kisan cewa Ubangiji yana Jarrabar bawan sa daya so ne, tun ranar da kika fa

É—

o duniya kike fuskantar jarabawa badan kin kasance mai zunubi ba, sai dan ke din sirrin

Ubangiji ne, kuma izinah ga rayuwar Al'ummar Annabi..

Ke ikon Allah ne... Ubangiji ya halicce ki bauta masa, sannan ya halicce ki dan ki zamo Ishara da kuma izininah ga rayuwar bayin sa da yake son daura su a hanya, sun dauki hanyar ta son kai, son zuciya

da kuma watsi da ƙaddarar Ubangiji...

Ke din zare ce da zaki dinke

É“

arakar dake tsakanin duniya biyu masu darajar gaske...

Dole kisha wahalar... Shi wahala baya lalata Bawa—sai de ya kirkiro wani sabon version na bawa dake cike da features da

É—

abi'u masu k

yau...

Duk lokacin da Ubangiji ya zabe ka mastayin wani Ishara ga wassu bayin sa ba makawa kana fuskantar kalubale ba

d

a

n

komai ba, sai dan fatan da ake yi na kasancewar ka daban a cikin Al'ummar Annabi...

Haka ne ka

É—

ai zaka samar da darasin da ake

É“

ukatar

sauran bayin Allah su amfana dashi...''

Mamah...

Mai yasa sai Ni..?

''Shit!!!

Ba'a tambayar Ubangiji ba'asi, duk lokacin daya Jarabci bawa yasan zai iya

É—

auka ne...''

Ba tare da ta kara cewa komai ba, i watch dinta ya fidda wani sound dake nuni da cewar lo

kaci da take zaman jira yayi...

Ajiyar zuciya ta sauke ta fesar da wani zazzafar iska, kafin tayi lamo da voice nata tace:'' so sorry Reeta... I need to finish this job...

In na kammala inshallah zan zo muyi celebrating birthday dinki.''

Lamo nayi jikinta

ina jin tamkar an caka mun abu a zuciya ta jin abinda ta fadi, amma ya na iya dole na barta tayi aikin ta tun da dashi muke samun rufin asiri...

Breaking hug

É—

in namu tayi tace '' don't worry my Dearest, inshallah this time around haƙa na gab da cimma ruwa

... Wannan programme din dana ke gabatar wa ya samu ƙarbuwa sosai, inshallah ina sa ran zai isa zuwa ga Voice of voiceless...''

Dan tabe pink lips Dina nayi jin abinda Mamah ta fadi, ina ayyana abubuwa da yawa a raina, ciki kuwa harda matsayin wannan voice

of voiceless

É—

in da Mamah ta nace mawa tana son gamuwa da ita, duk da bata ta

É“

a fa

É—

a mun dalilinta nason haduwa da ita ba tade ce dani, duk lokacin da Voice of voiceless ta shigo rayuwar mu inshallah komai ya zo ƙarshe...

Ni kam ban san wani abun zata man

a ta kawo mana karshen bala'in Inallo da shegiyar kafirai kawarta Abuwa ba...

Ganin yadda na tabe lips Dina ne yasa ta gane cewar abun bai mun dadi ba, kamar yadda ta saba ta soma ya ba mun halin matar ''Ita mace ce amma kamar maza take, tana da kwarin zuc

iya, ita ta bani shawarar da har Ilah yau nake amfani dashi kuma na samu inganci da cigaba a rayuwa ta..

Badan ita ba bansan yadda rayuwar mu zata ƙaya ba. Ita ta maida Ni mutun, ta dauki nauyin karatuna, bayan na rasa aiki na—ta bani jari mai ƙarfi da kum

a matsayi mai ƙarfi a ƙarƙashin hukumar ta na HUMANITY SHIELD ORGANIZATION...

Mun samu cigaba a garin nan sosai dan ita da mahaifinta, yar uwarta da kuma

É—

an ta...

Ke Kanki shaida ne cewar da bamu da ruwa sai da His excellency Muhd Mubaraq ya mana hanyar r

uwa, kuma bamu da asibiti da magunguna masu kyau, da taimakon Dr Neelah muka samu, kamar yadda baku da tsaro a garin nan, amma DESERT WOLF ya samar mana da tsaro Babu kidnapping babu human trafficking...

Mata bamu da yanci saida Voice of voiceless ta samar

mana da yancin yin karatu, sana'a da aikin gwamnati...

Hmmm Reeta kiyi addu'a Allah kawo Voice of voiceless cikin garin Fika duk yadda zan yi sai nayi don ki hadu da ita, ina da tabbacin daga nan komai ya zo ƙarshe da yardar Allah...''

Kai kawai na gya

É—

a

mata nace Ameen...

Shafa soft hair na tayi ta ce ''Allah kawo sauyi cikin gaggawa a rayuwar ki Reeta, bani da burin da ya wuce naga kinyi karatu mai zurfi kin kuma taimaki yara da ke fama da irin naki ƙalubalen...''

Rintse idona nayi ina tuna cewar yau she

kara na 21 a duniya akalla shekara 4 da kammala secondry na amma ban yi jamb ba, badan komai ba sai dan kasancewa ta daban cikin mutane...

Ina iya jin sauti da kallon Flash na yadda mutane ke yi da fadi a duk lokacin da sukayi a raba dani...

Wassu gudu na

sukeyi,wassu ko jifa na sukeyi, wassu kuwa na ƙira na da mayya, wassu dangin Ifritu, a wani bangaren kuwa inna fita Ihu yara sukeyi...

Dayawan mutane sun dena zuwa gidan mu wai basa son na kama yaran su...

Mutane sun sha zuwa gidan mu da yaransu suna kurur

war cewa na kama kurwar yaran su...

Cike da sauri ta mike ta fice daga

É—

akin ta shiga nata don shirin gaggawa...

A nawa

É“

angaren na cigaba da tufka da war–wara cikin kalbi na, tabbas Mamah tana shan wahala akaina, wassu na cewa sanadina aka koreta daga aik

i, ta kuma gagara auruwa dan kasancewa ta ya gareta...

Wassu nacewar Baffa Mau

É—

o ya mutu ne saboda baƙin mai ta na...

Kowa da abinda yake fadi akaina, har karuwa ana kiran Mamah na dashi, wai bani da Uba a yawon karuwnaci ta same Ni....

Innallo kuwa bata t

a

É“

a sona ba dede da kayar zarra, kullum fatan ta–ta sami duniya ta hayar watsi da rayuwa ta ga duk

É—

an iskan da zai bata ku

É—

i...

Ina iya tuna yadda take gana mun azaba da wuta lokacin da Mamah ta fita aiki, lokacin Baffa yana nan bai rasu ba, sai de ya taf

i fada. Daga ni sai Inallo a gida banfi shekara 8 ba a duniya,aiki ta sani na tafasa ruwan zafi...

garin debo ruwa na fasa mata randar kasarta, jin haushin abinda na mata ne yasa ta

É—

an

É—

ano wuta a jikin wuƙa ta manna mun a tafin hanu na...

Rintse idona na

yi ina ajiyar zuciya mai ƙarfi, har ilah yau bana manta azabar dana sha wannan rana, nayi kuka tamkar raina zai fita, ta kuma dake Ni kamar ta samu jaka...

A haka Baffa ya samo ta, tana gana mun azaba...tabbas wannan rana ya nuna mata zallan

É“

acin ransa, b

adan an shiga tsakaninsu ba daya mata lahani a wannan rana, ya dake ta kamar zai kashe ta dan baƙin cikin abinda ta aikata a gareni...

Gidan su ya koreta da ko awa 1 sun ki bari tayi suka dawo da ita hadi da mata hukunci, su kansu sun gaji halin ta baza s

u iya dauka ba...

A wannan lokacin ne ya tabbatar da cewa ya mallaka mun gidan da muke ciki har abada...

in kuma Inallo ta ce zata kwace ko ta kara cutar da ni da wuta ko duka yayi alƙawarin sai ya haukatata.

kanscewar sa bafulatanin riga mai aikin magani

, hakan ƙaramin abu ne a gurin sa...

Tun daga wannan lokaci tsana mai ƙarfi ya karu tsakanina da Inallo gashi bata da damar cin mutunci na hakan yasa take cin mutuncin Mamah na...

Wani zazzafan hawaye ne ke bin ƙunci na ina fatan komai yazo karshe, babu ra

nar da bana zubar da hawaye,tun ina hakuri ina kauda kai har na zama mara tausayi, bana tausayin mutane kamar yadda basa tausaya mun...

Ada bana tankawa kowa amma yanzu kafin ka fadi

É—

aya na fadi dari masu zafi...

Tun lokacin da bakina ya bude na soma maid

a martani hanu na ya soma sanin setin fuskar mutum,

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login