Showing 48001 words to 49537 words out of 49537 words

Chapter 17 - KITABUL HUB COMPLETE

10 Sep 2026

6

/>
A Dan razane Zuhrah tace :

''Abba is not feeling fine...so shiyasa nace

ta

koma ta kula dashi...''

Kan

ta tayi

no

dding dan dama t

asan

Abban nasu bashi da lafiya..ta kara jefa mata wata tambayar..

''And Ina Alh Nura da Danesh..?.''

Dan ras zuciyar Zuhrah ya bayar kafin ta tattaro

d

uka efford dinta tace...

''humm You know Danesh sai hamdala...Ni ban san yadda

zanyi dashi ba...kullum a buge yake ...dazu yazo hospital din drunk yana ta yelling so babu yadda zanyi sai

n

asa aka maida shi gida..''

''and for Hub...shi kuma ya tafi ganawa da wani Dr

ɗ

aya samu appointment dashi akan jinyart...''

Gyada kai kawai Neheel

ah

tayi

ba tare da fuska

rta

ya bada alamun komai ba..ma'ana ba wani expression guda

ɗ

aya da face nata ya bay

yanar.

..

Wayar Zuhrah ce ta soma Ringing...number daya

yi

appearing da sunan ne yasa taji ƙirjinta ya

yi

bugu...She cannot help but reject the call...

Kallo

ɗ

aya zaka mata ka fahimci cewar something is fishy...

NANNY AYUSH'S POV

Duba da yadda face nata yayi turning red ya isa ya sanar da kai how furious

she is

...

Cikin yanayi na bacin rai da bakin ciki take magana sama sama ita kadai...

''how dare You

reject my called...!!!'

''after all the useful proofs Dana baki..shine kike kokarin turning back on me...

!!''

''we shall see...tsakanin ni dake Zuhrah who would win...

!!

''

''wallahi kinyi karya..You cannot go away with my plan..

!!

''

''Sai da na bude miki c

ikina na sanar dake damuwa na shine zaki juyawa mun baya...''

''Game on Lil Brat...baki san dawa kike zan ce ba...ko Uwarki Ramla tayi Kadan....for more than 40 years nake inspecting family Professor Nura...dare

ɗ

aya ya miki Kadan...baki san da wa kike mag

ana bane shiyasa...''

''

WAZIR MURAD

will smash every single born of your

s

...if you dare to mess with his weapon...''

''hhhhhhh....Honestly you will regret knowing me...''

END OF PAGE 14

🌹

KITABUL HUB

🌹

CHAPTER 2

LABARIN DR NEELAH

STORY AND WRITTEN

BY:QUEEN MAHIRAH- creative muse

NOTE

A guji sarrafa wannan littafi ta ko wani siga. Ban yarje da juya mun littafi zuwa audio record ba... Ga mai bukatar Audio zai iya ziyartan YouTube Channel dina QueenMahirahRealm don samun audio record mai inganci...



Wannan littafi mallakin marubuciya ne, kamar yadda ban yi shi don cin zarafin wani ko wata ba...

SANARWA

wannan littafi na ku

ɗ

i ne, don samun sa kai tsaye zaki iya ziyartar Arewapen, anan zaki samu inshallah da sauran littattafai na...

Kiyi gaggawar biya

don samun Post akai – akai a farashi mai rahusa,..iya kudin ki iya shagalin ki...

Yadda kika biya yadda zaki samu post dayawa mai kuma inganci a sati:

VIP 1000 ZAKI SAMU POST KULLUM A SATI

REGULAR 800 ZAKI SAMU POST SO BIYAR A SATI

NORMAL GROUP 500 POST SA

U BIYU A SATI...

ACCOUNT NUMBER 9168962485

MARYAM IDRISS MUHAMMAD OPAY BANK

SHAIDAR BIYA TA WANNAN LAYIN 09168962485

A guji siyan Document na littafin a gurin wassu... kasancewar bana sai da Document sai de nasa mutum a Paid Group...

PAGE

15

''

Fated Dawn

''

Remember life is wake- up call....

,

all human being are born to serve...

.J

arabawa ba yana nufin laifi ko kuskure ba ne... mun zo duniya ne

ɗ

an mu bauta wa Ubangiji...

,

jarabawa is part of bautar Ubangij

i...

every soul is bound to be tested...

Don jiya kin

ko ka fita daga jarabawa

,

ba yana nufin anjima ko gobe baza ka ƙara gamuwa da wani ba...Dalibin makaranta yana rubuta jarabawa

,

badan komai ba sai dan a tabbatar da ingancin karatun sa hadi da ladabin sa...

Just look forward ...and say Alhamdulilah ala ku

lli hal...jarabawa kumallon rayuwa ne...rayuwa bata kyale damuwa...haka damuwa dole sai da rayuwa...

----

Allahu subhanahu wata'ala... Ubangijiin taliƙai...masanin gaibu...mai kowa mai komai...

Ubangijiin mu shine bangon dogaran mu...jagora garemu...

Loka

cin da bawa ya tsinci kanshi cikin bala'i....Ubangiji shine farko...nemi tsari...kariya...da kuma tuba...

Lahh shakka fii Ubangiji zai bi maka kadu...zai Turo maka madadi ko nace bawansa

,

ko wani hanya da zai zamanto silar kubutar ka daga halin da kake ci

ki...

----

ALFA....na nufin Guide ma'ana Jagora...

a lokacin da gabar ya koma yamma...kudu da arewa suka hade...sama na neman hadewa da kasa...

Wannan lokacin hankulan mutane ke dawowa jikinsu...lissafi...hange shike aiki a wannan lokaci...

Jagora shine abu

na farko da al'umma ke bukata...wanda zai yaye duhu...ya bayyana haske...

tauno

gaskiyar da aka dau shekaru ana binne sa...

Daga lokacin da alamun Alfa wato Jagora ya bayyana...ƙararrawar tashin hankali na

soma

ka

ɗ

awa a zukatan bayi...

musamman azzalumai,

mushrikai...

UNKNOWN VILLAGE

AROUND 1:40 am

Cike da tashin hankali Mama da dawowarta daga ban

ɗ

aki kenan ta dafata...hakan ba ƙaramin firkice ya kara mata ba...

Wani wawan ajiyar zuciya ta sauke cikin yanayi na mugun firkita...ta waiwayo hadi da sa

ɗ

aukarw

a cewar kwanan ta ya kare a yau...

Cikin tashin hankali Mama tace ''su..wa...ye ...ne...?''

Tayi maganar ne cikin zallan tsoron da ya bayyana ƙarara a fuskarta...

Daga fannin

matashiyar

Budurwar

ma hakan yake cikin yanayi na tsoro take girgiza kanta yayin

da kuka ke ƙoƙarin ku

ɓ

uce mata...ta rasa madafa...a hankali ta sulale ta zauna a kasa...

Daram...

Cikin murya na damuwa ta soma magana kamar haka...

''Ya Allah...gani gareka...ka kawo mana

ɗ

auki cikin gaggawa...''

"Ubangiji na ka tausaya wa baiwar ka...ya

u ko kwana biyu bamu yi daga fita daga wani jarabawa ba mai zafi...''

''...gashi yau muna shirin fa

ɗ

awa wani...''

''...k''

Bata kai ga bude bakinta ba suka ji an

ɓ

ugo ƙofar dakin nasu da karfi da yayi nasarar

ɓ

alla ƙofar cikin sauƙin...

Sanye suke cikin ba

ƙ

aken kaya da yayi nasarar boye kamanninsu gaba

ɗ

aya...

Su uku ne...hannun ko wani

ɗ

aya daga cikinsu dauke yake da makami...kana kallon su kasan babu d

i

gon imani a zukatan su...

Mama da

mat

a

shiyar

kuwa

a yanzu sun fawwalawa Allah komai sun sadaukar da cew

a tasu tazo karshe...

Babu bata lokaci daya daga cikin Bandit din ya musu alamu da su biyo su...ba tare da bata lokaci ba suka ingiza keyar su zuwa wajen gidan...

Motar da suka zo da ita suka danna su ciki hadi da sanya bakin kelle suka rufe musu fuskarsu.

..

Ba bata lokaci suka bawa motan wuta...gudu suke da motar tamkar zasu hanstila...basu da burin da ya wuce su bar wannan ƙauye gudun kar asirin su ya taunu...sanin da sukayi cewa agogo na bugawa zuwa karfe uku na dare dukkan wani shirin sihir

in su

zai lal

ace...

Gudu su ka cigaba da zubawa tamkar zasu hanstila,



ɗ

aya dake zaune bisa seat din dake kusa da driver ne ke suna agogon dake hanunsa, zufa ne ke faman silalo masa tun daga tsakiyar kansa har zuwa tafin ƙafarsa...

Kamar yadda kuka sani shi lokaci ba ab

okin kowa bane..., A hankali sakanni suke juyawa zuwa mintina yayin da mintina ke juyawa zuwa awanni

...

Cikin salo mai razanar wa karfen agogon ke juyin da babu wani halitta daya isa ya tsayar da hakan...tamkar ƙiftawa da Bismillah agogon ya buga...wani ka

ra ya bayar

ɗ

aya ke nuni da lokaci yayi...ma'ana lokacin da ake jira ya zo...

Wani irin murdawa cikin Driver yayi...cikin rawar murya yace...

''Sambo..!! Karka ce mun lokaci ne yayi?''

Cikin rawar baki hadi da firkici daya bayyana ƙarara a fuskar wanda aka

kira da Sambo ya ce...

''Alkur'an...Oga muna cikin wawiya...lokacin ya cika...kuma Oga Karkara ya tabbatar mana da cewa lokacin yana cika in bamu same su a iyakar gari ba Toh mu ƙaddara mun shiga hanu...''

Ware ido Driver yayi cikin muryarsa dake nuni da

asalin dabi'arsa na daba ya soma magana...

''Ina...ta stine bazai yiwu ba...kan Bala'i ai saidai kowa ya rasa...''

Cike da razani Sambo ya juya yana ganin Baushe wato Driver da maganar sa yace...

''kai Baushe kasan mai aike fa

ɗ

in kuwa?...''

''da kamar wuya

Oga Karkara cewa yayi karmuyi kuskuren barin kowa ya ganmu...dole mu kiyaye...dole mu fitar da su cikin sirri dan yin hakan zai sa mutanen garin su manta dasu na har abada...in ko lukayi kuskure ko karen garin ya ganmu, Toh aikin ya lalace...''

wani dogon

tsuka Baushe yaja yace''ta tsine bazan kashe kaina akan wani sakare ba..an ce ma Saratu ne ta haife ni...?''

''shi da jin dadi ni kuma da ƙare rayuwa ta a kurkuku...''

Shiru Sambo yayi na dan lokaci kafin yace...

''mutumina kuma kana kan hanya fa...bawa m

otar muta Musa kai...komai ta fanjama fanjam...''

Cike da da dabanci Baushe ya kece da wani dariya..yace...

''ahh gaskiya na fa

ɗ

in ai...su manyan nan ba yan jakar uba bane...sai su daura mun a hanyar da ko ta rushe bamu isa muyi kuka da su ba...''

ABUJA,

NIGERIA

PRIVATE GRA

8:00am

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login