Showing 18001 words to 21000 words out of 49537 words

Chapter 7 - KITABUL HUB COMPLETE

10 Sep 2026

15

mutane suka shiga uku...

Nakan tuna yadda yan mata da samari ke jifa na, inna je Yashi

ɗ

i

ɓ

an ruwa....

Tun ranar dana ya Fasa bakin Murtala da mari na gigita lissafin rayuwar sa, kowa ya soma tsorona...

Mu

rtala ya kasance Jikan Hakimin garin Fika, baya jin magana, kowa ya shai

ɗ

e sa da mugunta da cin mutunci...

Lokacin da muke zuwa Yashi

ɗ

i

ɓ

an ruwa, yakan zuwa badan komai ba sedan ya wulakanta mutane..

sai ya dede ci kin gama diban ruwan ki sai ya dauki boki

tin ruwan ya juye Miki shi a jikin ki...

Lokacin daya yayi kuskuren yin hakan gareni a wannan rana na bashi mamaki...

Zan iya cewa shine mutun na fari daya soma taso da DISASTROUS MONSTER dake cikin jikina...

Bayan zungurina da yayi da ƙoƙarin cire hijab D

ina, a cewar sa sai ya ga tulin gashina da mutane ke cewa ina dashi irin na Aljanu...

Saukar marukan

ɗ

aya ji ne yasa shi sakin ihu... Araba da yayi da sparkling Golden eyes nawa da suka tsaya tarai ne yayi nasarar kara ru

ɗ

a shi matuka...

Ya firgita fiye d

a kima hakan ya sa shi fita da gudu...

Ataƙaice sanda ya kai sati yana rawar sanyi, an gaza gane abinda ke samun sa...

Hakimi ya kira Mamah da Inallo da Ni kaina... A lokacin da muka isa fadar hakimi a lokacin wani sabon kaddarar ta afka gareni...

Tun da S

abon LAMBA yayi araba dani komai ya sauya...

Kidan ta sauya labarin ya sauya akala... Ataƙaice Lamba ya hana a hukunta ni ya goye mana baya...

Hakimi ba yadda ya iya da Lamba kasancewar

ɗ

an Boko ne, kuma Tsohon Police...

Tun daga wannan lokacin na kuma shi

ga uku a gurin Inallo, Lamba ya nemi aure na, Inallo ta bashi...

Duk da cewar tasan Lamba nada cutar kanjamau, ko

w

a yasan shi cikakken

ɗ

an barikin ne,tsohon Police...

Mahaifin sa shine Lamba, bayan rasuwar sa ne Aka nada shi matsayin Lamba...

An kore shi

n

e a

aikin dan Sanda dan munin halinsa na Shaye–shaye, neman mata, cin hanci da rashawa...

A taƙaice Jiran dawowar Lamba akeyi daga Makka a daura mana aure....

Mamah kullum burinta tasamu hanyar da zai kubutar damu daga wannan auren bala'in...

takan ce dani

...

'' Badan ina tsoron abinda zai faru ba... Tabbas da na kara daukar ki irin yadda nayi a fari na shiga duniya dake...

Amma akwai Allah, shi ya bani dama da ikon ku

ɓ

utar dake a wancan lokacin...ina da tabbacin wannan lokacin zai nuna mana ikon sa...''

Wa

nnan shine abinda Mamah ke fadi kullum...

Ina fatan Ubangiji ya nuna mana ikon sa... tabbas badan ina tsoron kallon da duniya zasu mun ba da na gudu...

Ina tuna cewa anan garin Fika na girma amma hakan bai hana su kyara ta ba... To inna tafi wani duniyar b

ansan yadda zasuyi dani ba...

Muryar Inallo na jiyo hakan ya haifar mun da wani tsinkewar zuciya...

''ke!!!

Wai bakya ji nane...

Matsiyaciyar mayya ki fito mana...''

Wani irin tafasa zuciya ta keyi

,

ina jin a raina a yau babu abinda zai hana ni tabbatar wa

Inallo asalin mai tar nawa...

Cike da jin haushi na banko labulen

ɗ

akin...

Fass! Fass!! fasss!!...

“Duk wanda duniya ta kira bala’i… wata rana zai iya zama dalilin ceton duniya.”

END OF PAGE 6

TAMBAYAR MU AYAU

🔹

WACECE REETA?

🔹

WACECE MAMAH?

🔹

WACEC

E INALLO DA KUMA ARƊO MAUƊO?

🔹

MAI YA

S

A MUTANE KE MUZANTA REETA?

🔹

WANI IRIN SHIRI MAMAH KEYI GAME DA HADUWAR TA DA VOICE OF VOICELESS?

🔹

MAI TAKE SO TA CIMMA ?

🔹

SHIN KUNA GA REETA ZATA AURI LAMBA?

D

O

N

SAMUN AMSAR TAMBAYAR KI DA KUMA DAMAR YIN COMMENT DA

TAMABAYA...

ZAKI IYA SHIGA GROUP NAWA NA WHATSAPP

https://chat.whatsapp.com/K6fZbTzBixm20EO6gx5glj?mode=gi_t

Follow for more

🤗

Ƙ

arku manta cewa wannan littafi na ku

ɗ

i ne, kamar yadda saura page

4

kacal na Dena posting free pages...

Kiyi gaggawar biya do

n samun Post akai akai a farashi mai rahusa,..iya kudin ki iya shagalin ki...

Yadda kika biya yadda zaki samu post dayawa mai kuma inganci a sati

VIP 1000 ZAKI SAMU POST KULLUM A SATI

REGULAR 800 ZAKI SAMU POST SO BIYAR A SATI

NORMAL GROUP 500 POST SAU BIY

U A SATI...

ACCOUNT NUMBER 9168962485

MARYAM IDRISS MUHAMMAD OPAY BANK

SHAIDAR BIYA TA WANNAN LAYIN 09168962485

🌹

KITABUL HUB

🌹

CHAPTER 2

LABARIN DR NEELAH

PAID BOOK

Ƙ

arku manta cewa wannan littafi na ku

ɗ

i ne, kamar yadda saura page 3 kacal na Dena

posting free pages...

Kiyi gaggawar biya don samun Post akai akai a farashi mai rahusa,..iya kudin ki iya shagalin ki...

Yadda kika biya yadda zaki samu post dayawa mai kuma inganci a sati

VIP 1000 ZAKI SAMU POST KULLUM A SATI

REGULAR 800 ZAKI SAMU POST S

O BIYAR A SATI

NORMAL GROUP 500 POST SAU BIYU A SATI...

ACCOUNT NUMBER 9168962485

MARYAM IDRISS MUHAMMAD OPAY BANK

SHAIDAR BIYA TA WANNAN LAYIN 09168962485

FREE PAGE

7

''THE TRIUMPH''

FIKA LOCAL GOVERNMENT, YOBE STATE

LOW-COST

GIDAN ARƊO MAUƊO...

Cike da

zallan

ɓ

acin ran da yayi nasarar bayyana ƙarara a kwayar idona, da yanayin kalar fatana na ban ko labulen

ɗ

akin...

Inallo dake zuba tijara da rashin mutunci ne tayi araba da Golden eyes nawa, ba tare da tayi aune ba ta sake plat

ɗ

in tangaran

ɗ

in dake hanu

nta daya bada sautin:

Fass!.. fass!! Fass...!!!

Cike da taurin zuciya ta tsuke madai–dai cin lips dinta

ha ha

ɗ

i da ha

ɗ

e ranta tace:" aikin burr!!... Inji tusa...

Waye

ɗ

an ki da zai yi ta jiranki?

Farar mayya mai jan kunne... Nace waye

ɗ

an ki?

An shirya Mi

ki buduri, bawan Allah ya kashe ku

ɗ

i... Ke kuma kin tsaya aikin sakarci da tsiya...''

Cike da isgilanci na

ɗ

age gira na

ɗ

aya na bata wani weirde look... tun da safe data kutta min bakin ciki tsanar ta ya karu a raina, mutuncin ta ya zube...

Na rasa wace ir

in halitta ce Inallo da abin duniya ya rufe mata idanun...

Cike da tsiwa daya zama wani

ɓ

angare na rayuwa na, kasancewar hakuri na ya kare... A yanzu bana iya jurar ƙwatan abinda nake jura ada...

Tabe lips Dina nayi nace da ita...Kin shiryawa kanki buduri

de bani ba...

Cike da

ɓ

acin rai Inallo tace ''reni zaki mun yar tsiya..

Gadon farin maita...

Cute smile na sake nace da ita, inni ƴar tsiya ce to ke kuma ai Kakar stiya Kenan... Innayi gadon farin maita, naki baƙi ne kenan?...

Dan nide nasan masu farin ma

ita basu gaji baƙin zuciya da son duniya ba...

Cikin makirci Inallo ta daga hanui biyu tsakiyar ka ta soma rera ihu tana cewa ''Handi in bone lalacewa ya sameki Fatu... Har kika haifi ƴar da zata gaya min magana taci zarafina...

Wayyo jama'a ku kawo mun da

uki...''

Cike da rashin mutunci na dage gira na

ɗ

aya nace a ita..

Ohhh... Dear Inallo, da kin dena

ɓ

ata lokacin ki wajen shela...kin san ba yau kika fara ba, bayan hakan kuma kullum koda kinyi babu wanda ke shigowa...

Tohh wa zai shigo gidan masu da farin

ma

it

a da tsiya...ai babu wanda zai so ya shigo cikin shirin tsiya sai matsiya ci...

Da kallon tsana Inallo ke bina tana mai ayyana abubuwa da dama a ranta tace:'' Mtschh Sakarya ki wuce ki shirya mu tafi gurin budurin nan kafin na tsine wa Uwarki..''

Amsar



n

a bata

n

e yasa ta bu

ɗ

e baki galala kamar sabuwar kamu...

Kin dade baki tsine mata ba Inallo...

Wannan maganar yasa Inallo hadiyan yawu mai yauƙi daya bada sauti mai

ɗ

an amo...

''Uwar ta ki ma bata tsira

b

a kenan marar kunya da tarbiyya...''

Tabe baki na

nayi nace In kika tsine mata waye da asara ni ko ke?

Da kin taimakawa Kanki kin

ɗ

auke sauran Cake din da ya zube kin huce tak

a

icin ki a kai da ya fi Miki sauki...

''HMM''

Shine kawai abinda Inallo ta iya fa

ɗ

i, ta kama hanyar fita daga gidan ba tare da tace

ƙala ba...

Ni ko ajiyar zuciya na sauƙe gani da nayi ta fice ina mai tuna yadda komai ya soma...

Tun daga Asalin Baffa Mau

ɗ

o da kuma Mama

n

a... Duk da cewa labari aka bani amma na fahimci abubuwa da dama cikin rayuwar Baffa da yayi da Inallo...

ASALIN AR

Ɗ

O MAUƊO

Asalin Baffa Mau

ɗ

o de Bafulatanin ruga ne...

Ya kasance mai kiwon Dabbobi jinsi daban daban, kasancewar babu ishahhen ilimi na addini a wa

n

nan Rugar hakan yasa a lokacin Mau

ɗ

o ya zama shahararren mai magani

na

bugawa a jarida...

Ataƙ

ai

ce a wannan

lokaci yakan yi was

su

abubuwan da suka ketare

karantarwar addinin musulunci...

Rugar su Mau

ɗ

o na

ɗ

aya daga cikin Rugar da y

ayi

ƙ

a

u

rin suna wajen tsafi da sauran muggan laifin da suka ketare karantarwar addinin Musulunci...

Da taimakon CHIEF IMAM na MASARA

UTAR SUHATAJ MUHD HABIBULLAH, (THE LIGHT, RIKICIN GIDAN SARAUTA). Wannan Ruga ta samu inganceccen karatu na addini...

Wannan sauyi na addinin ya zama s

il

a na samun wal–wala da cigaba ga rayuwarsu...

Sun samu ilimi na boko da kuma addini da yayi sanadin sa

uya rayuwar su daga jahilci zuwa masu ƴanci da sanin ya kamata...

Mau

ɗ

o ya baro wannan Ruga ya kuma

sauka

cikin Garin Fika, anan ya kafa sansanin sa na kiwo da kuma neman ilimin addini...

Kasancewar bashi kadai bane Bafulatanin



dake rayuwa a wannan Ruga h

akan yasa Sarkin Fika ya basa title mai girma a garin... Sanin da yayi cewa sai da

ɗ

an gari aka ci gari, shiyasa ya baiwa Mau

ɗ

o Ar

ɗ

on Fulanin Fika...

Fulani sun kasance ƙabila masu wuyar sha'ani hakan yasa shi yin tunanin samar musu da shugaba tsakaninsu,

wanda zai kas

anc

e jagora kuma translator tsakanin su ƙabila biyun

,

don a samu zaman lafiya da kw

an

ciyar hankali mai

ɗ

orewa...

ARƊO MAUƊO ya samu nasarar zama shahararren malamin addini mai sanin ya kamata, a wannan halin ne daya daga cikin Fulanin dake ga

rin Fika ya kai kukan sa garesa da kuma koƙon barar sa...

Manga ya nemi alfarma gurin Ardo Mau

ɗ

o daya auri ƴarsa Zainab data kasance rigimammiya na gasken gaske, ta addabe shi ya gaza sanin yadda zai yi da ita...

Ar

ɗ

o Mau

ɗ

o badan yaso ba ya amince ya auri

zainab...

Bayan auren sa da zainab Allah ya azirtasu da haihuwar ƴa

ɗ

aya Fatima, da suke kira da Fatu, zainab ko ta koma Inallon Fatu...

Rigimar Zainab ya ragu sai de wannan baƙin zuciyar nata yana nan, a kullum burinta bai wuce ta ga tafi kowa masatyi ba

, ha

s

sada da ƙyashi sun samu matsuguni a zuciyar ta, babu wanda yafi ta son kai da kuma ganin kai...

Fatu ta taso cikin gata, Ar

ɗ

o Mau

ɗ

o na matukar bata lokacin sa har yayi nasarar mata tarbiyya na gani na fa

ɗ

a...

Fatu Sam bata

ɗ

auki baƙin halin Inallo ba

hakan yasa rayuwar ke mata dadi, bata da ƙyashi bare hassada da son abun duniya irin Inallo...

Fatu Allah ya mata Kyan zuciya da burin zama wata mai mukami a rayuwa badan komai ba, sedan ta taimaki al'ummar Annabi...

A lokacin da Fatu ta kammala makaranta

Sakandire tayi matuƙar Sa'a data samu result mai kyau, hakan yasa The Voice of voiceless wato Peace Queen ta dauki nauyin karatun ta na jami'a...

Fatu ta samu Admission ta kuma yi karatu mai tsayi daya sa ta fito da sakamako mai kyau

,

nan

ta

samu aiki a

NGO, dake ƙarƙashin hukumar kula da lafiya da kuma kare hakkin marayu...

INALLO ta dauki duk wani buri nata na duniya ta daura shi akan Fatu ita da ƙawar ta Abuwa dake kaita ga aikata aikin banza...

Bayan wani lokaci Iftila'i ya faru da Fatu wanda har Ilah

yau ba wanda yasan masomin matsalar sai Fatu da Mau

ɗ

o da kuma Ubangijin su...

Tun da Fatu ta bar aiki ta dawo garin Fika da Ƴarta Nana Maryam Majeed (Reeta), komai ya sauya...

INALLO ta dauki t

sanar

duniya ta daurawa Reeta, acewarta itace

dalilin

faruwar

komai, ciki kuwa harda Mutuwar Ar

ɗ

o

Mau

ɗ

o...

Tun da INALLO ta

ji

cewa Fatu ta bar aiki kuma baza ta koma ba ta laqa laifin a wuyar Reeta...

Ar

ɗ

o daya san komai game da Reeta,,

y

a karbeta ya bata masauki a gidan sa da zuciyar sa...

Kullum burin Ar

ɗ

o mau

ɗ

o b

ai wuce ace Allah ya basu ikon sauke nauyin da yake kansu, Yara nauyi ne kuma s

and

ar kiwo ne da Allah ke bawa bayinsa, tabbas zai tambaya ranar gobe ƙiyama yadda akayi da wannan sandar kiwon...

INALLO ta tsani REETA irin tsanar da bashi da makusa, Abuwa n

a daya daga cikin halittun dake kara dasa

tsa

nar REETA a zuciyar INALLO ita

ke

bata mummunan sh

aw

arar da har



ilah yau take kuka da hakan sai de rashin nazari da lissafin ta ya hana ta fahimtar gaskiya...

A wani rana INALLO ta dama fura yadda ta saba abun m

amakin shine ta bawa REETA damun furar nata itakuma ta fita sabgar ta hadi da kulle da

kun

a...

Ta bar REETA a gida yayin da Fatu ta fita gurin aiki...

Bayan wani lokaci Ar

ɗ

o mau

ɗ

o ya dawo ya, ya tarar da REETA

ita

ka

ɗ

ai, ta

m

ishi Bismillah

d

amun nata, kasan

cewar ita bata damu da sha ba...

Ar

ɗ

o mau

ɗ

o yasan REETA bata shan Fura hakan yasa yayi mamakin wa ya bata,

ɗ

aya ji cewar INALLO ne ta bata sai da yaji zuciyar sa ya buga matuƙa...

Amma ya kauda abinda ke ransa yayi Bismillah yasha furar

b

a tare da sanin ce

wa wannan shine karshen furar da zai sha a duniya ba...

Lokaci Ba abokin kowa bane, kuma baya wucewa..in lokaci yayi ba makawa sai ya auku...

Mai aukuwa ta auku... ARƊO MAUƊO lokaci yayi, bayan jinya da yayi na tsawon sati da aka gaza fahimtar abinda ke da

munsa rai yayi halinsa...

Kafin ya mutu y

a

fadi wassu kalamai masu rikitarwa ga INALLO...

Yace da ita:'' Zainab... Ina mai garga

ɗ

in ki, kiji tsoron Allah...

Ki sani ko wani halitta yana da daraja...

Dan hakkin da ka raina watarana shi zai zame maka yanar i

do....

Lokaci ALKALIN kansa ne...

Gaskiya zatayi halinta, lokacin da baki shirya mata ba...

Son zuciya bashi da rana kuma bashi da amfani...

Ki fita a sabgar wannan yarinya... Kina ji kina gani zaki soma cin naman jikinki...

Ki sani wani bawan yafi ƙarfin

tozarci... Wani bawan dashe ne na Ubangi da bashi da iri...

In kin zabi da kicigaba da muzunta rayuwa

r

ta ki sani a kullum ƙim

a

da darajar ƙi ƙara zubewa zai na yi...abinda yake mallakin ki a kullum zai zamo nata...

Karfin ta da baiwar ta yafi gaban tsiya.

..

Kiyi a hankula, a baya

kin

tozarta ta karshe kin rasa g

ida

da kike takama dashi... Yau kin yi kokarin cutar da rayuwar ta sai gashi kin rasa mijin ki...

Ki sani gobe ƴarki zaki rasa....

Wannan magana ya zama tamkar Nightmare ga INALLO mai ma kon yasa y

a kara nustuwa sai ya sata kara haikavewa da sun ganin bayan REETA...

Ar

ɗ

o mau

ɗ

o rai yayi halinsa...

Inallo sabon rashin hankali ne ya kara fitowa cikin

ɗ

abi'un ta...

A kullum tana dasa haushin ta a zuciyar Fatu badan komai ba sai dan abinda take wa Reeta

...

Da da

ɗ

i ba dadi haka rayuwar yake tafiya har ilah yau da Inallo keda burin hada auren REETA da Lamba...

Ataƙaice wannan shine labari ko nace tarihin Ar

ɗ

o mau

ɗ

o da iyalinsa, sauran kuma Zaku jina cikin labari...

🌿

DARUSSA DAGA PAGE 7

1. Son zuciya da

hassada suna lalata rayuwa

Halin Inallo ya nuna yadda ƙiyayya da son duniya ke sa mutum rasa nutsuwa da farin ciki.

2. Duk wanda ka zalunta, wata rana gaskiya zata bayyana

Maganar Ar

ɗ

o Mau

ɗ

o ta tabbatar da cewa lokaci alkali ne — komai sai ya bayyana.

3.

Tarbiyya mai kyau tana bambanta mutum

Duk da irin halin mahaifiyarta, Fatu ta zama mai kirki saboda tarbiyya mai kyau.

4. Yara amanar Allah ne

Yadda Ar

ɗ

o ya kula da Fatu da Reeta yana nuna muhimmancin kula da yara da tausayi.

5. Hukuncin Allah baya kuskure

Abinda ya faru da Ar

ɗ

o Mau

ɗ

o da Inallo na nuna cewa duk aikin mutum zai dawo kansa.

6. Rashin adalci yana haifar da nadama

Inallo ta fara shiga cikin tashin hankali bayan abubuwan da ta aikata.

7. Kowa yana da daraja a wajen Allah

Ko da mutum ƙarami ne ka

mar Reeta, yana iya zama mai girma a gaba.

END OF PAGE 7



Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login