Showing 6001 words to 9000 words out of 49537 words
harkar siyasar sa da kuma al'ummar sa ya ninka wanda yakewa Yaransa... Wanann kuma wani hali da dabi'a ne na Kabilar Bolawa, sun kasance ana musu take da ''HAN'KAKA MEDA ƊAN W
ANI NAKA''....
Duk iya soyayyar da ke tsakaninsa da yaran sa be hanashi saba musu ba in ya shigo
ɓ
angaren siyasar sa da al'ummar sa... Tun NEELAH tana 18 years Dan president na wannan lokacin ya nuna sha'awar sa gareta wanda ita sam bata sonsa... Prof. Mu
hammad Mubaraq ya bukaci da a barta tayi karatu kafin batun aure... Hakan kuwa akayi ta kammala secondry yayin da aka tura ta kasar Madina don samun cikar burinta...
Neheelah kuwa an aurar da ita ga Dr Ibrahim Khalil wani
ɗ
an hamshaƙin mai kudi kuma
ɗ
an
Boko... Bayan wani lokaci ne ya zama cikakken Prof ita kuwa ta kammala Degree dinta... Allah ya azirtasu da
ɗ
a ku
ɗ
a
ɗ
aya mai suna MUHD MUBARAQ (OMAIR)...
Daga fannin Neelah kuwa nata karatun ma dogon zango ne shiyasa ba'a mata aure da wuri ba Prof yafi so
ta kammala tukunna dan aƙalla ba ƙasaru ba zatayi shekara 12 tana karatun liktanci... Tana son tayi specialising a bangare da dama na likitanc...
Neelah ta gamu da Shahzad Abdulmajeed Ibn Fahad bin Asadullah bin Fariduddin... Ya kasance
ɗ
an Sarkin Egypt
wato Crown Prince na kasar Egypt, tun da suka yi araba da juna soyayya mai ƙarfi da ya kai su ga rushewar farin ciki da rayuwar su ya kullu tsakaninsu...
Neelah ta fa
ɗ
a tarkon son Shahzad Abdulmajeed kamar yadda shi yafi ta fa
ɗ
awa da kuma lulawa duniyar so
yayyar ta da yake jin zai iya karya dokar Masarautar su na ƙin ha
ɗ
a jini da baƙin fata ya aure ta, koda hakan na nufin zai rasa komai na rayuwarsa...
A kwana a tashi babu wuya cikin iko na Ubangiji... Soyayar Neelah da Shahzad Abdulmajeed ya kara nisa da
kulluwa... Duk iya ƙoƙarin su sunyi wajen son ganin sun fahimtar da iyayen su abun yaci tura... Bayan sun kammala karatun da ya sasu zama cikakken likitoci, suna kuma shirin zama SPECIALIST ne suka yanke shawarar da ya yayi sanadin haifar da CALAMITY da ku
ma SEPARATION ga rayuwar su...
Da taimakon Shahzad Farees twin brother Shahzad Abdulmajeed suka daura aure cikin sirri, a harami...
Sun
ɗ
auki tsawon shekara suna rayuwar auren su cikin sirri ba tare da sanin kowa ba... A ranar da suka cika shekara ne ran
ar Neelah ta soma wani ciwon mara da kunkumi, cike da tashin hankali ya sun kuce ta ya kai ta asibiti batare da yayi tunanin abinda ze je ya dawo ba...
Cikin abinda be fi minti 50 ba ta haihu... Ta haifi diyarta mace mai tsananin kama da mahaifinta....
Cik
in abinda be fi second 50 ba labari ya karade kasashe guda uku, Makkah, Egypt da Nigaeria...
Misalta irin tashin hankalin da bangare uku suka shiga ma bata lokaci ne.... Makkah na taraddadin da wani ido zasu kalli iyayen yara da suka
ɗ
anka musu amanar su,
kanscewar sun hana yara zuwa gida bugu da ƙari babu visiting har se yaro ya gama makarantar kafin zai koma gida...
Masarautar Egypt ta rikice Malik Fahad ya shiga tashin hankali matuƙa hakan yasa ya yi ƙirar gagagwa ga dan sa don yaji tabbaci daga garesa..
.
Bayan sallama da yayi garesa tamabayar da yayi masa na fari shine:'' abinda ake fa
ɗ
i gaskiya ne...?''
Cikin sanyin jiki Shahzad Abdulmajeed ya amsa masa da cewar ''ehhh''
''masha'allah''
Shine ƙawai abinda Malik Fahad ya fadi ya kuma kashe wayarsa...
M
isalta tashin hankalin da Shahzad Abdulmajeed ya shiga ba auane mai sauƙi ba... Kai tsaye dan uwansa Shahzad Farees ya kira ya sanar dashi abinda ake ciki...
Cikin kankanin lokaci Farees ya taho zuwa ga dan uwan nasa, yanayin daya same sa ciki ya matuƙar
ɗ
aga masa hanakali, yayi iya ƙoƙarin sa ya kwantar masa sa hankali ha
ɗ
i da masa alƙawarin cewa yau a Egypt zai kwana, zai je ya sanar da ABBU cewar da aure tsakaninsu kuma shi ma shaida ne... Ya tabbatar masa da cewa zai nuna masa shaidar auren yasan in Abb
u ya ji cewar akwai aure tsakani to komai zai zo da sauki...
Dama tun fari Abbu bai ƙi auren ba
ɗ
an uwansa ne baya so,, acewar sa gazawa ce Shahzad ya auri yar Nigeria cewar sa su
ɗ
in basu da maraba da bayi gareseu...
Shahzad Farees yayi shiri ya nufi han
yar Egypt daga
ɓ
angaren Prof kuwa ya daburce fatan sa ace dashi zancen karya ne...
Hajiya Jamila burin ta bai wuce ace Neelah ba yar gaba da Fatiha ta haifa ba... Hakan yasa ta kira Neelah cikin sirri ta lallabe ta har ta fa
ɗ
a mata gaskiya cewa aure sukayi
... Tabbas hankalin Hajiya Jamila ya kwanta ta kuma dauki aniyar fahimtar da Prof Muhd Mubaraq ta yaren da zai fahimta in kuma yaki ba makawa zai ga fushin ta da bai taba gani ba...
Kamar yadda ya saba kullum recording voice tayi cikin nustuwa da kamala ta
sanar dashi ainihin abinda ke faruwa ba wanda ake ya
ɗ
awa ba... Ta kuma sanar dashi cewar in har yace ya Sallama Neelah ba makawa ita ma zai rasa ta, sanin cewa wannan kalmar zai rasa ta shine FEAR nashi hakan yasa tayi amfani dashi dan asamu dai dai to...
Ta bada wannan voice din a PA dinsa da ya kai masa kamar yadda suka saba, muddin yana cikin damuwa yaba kebe kansa, babu mai ganinsa sede kayi voice message a kai masa ya saurara...
Karshen abinda Hajiya Jamila zata iya tunawa shine bayan ta koma
ɗ
akin ta
ne taga alamun mutun tsaye akanta baki mai ban tsoro... Bata kai ga ihu ko neman agaji ba ya bu
ɗ
a mata wani sinadari data shaka nan take jini ya soma fitowa daga hanci da bakinta...
Prof. Ya shiga matuƙar ta shin hankali da karanta wannan Wasikar da yayi
abun ya daga masa hankali hakan yasa cikin tashin hankali ya nufi sashin Hajiya Jamila... Yadda ya sameta tamkar gawa cikin jini abun ya matuƙar zautar dashi...cikin kankanin lokaci aka kaita hospital anan likita ya sanar dasu cewar rai yayi halinsa...
Wa
ni ihu Prof. Yayi take ya fadi suamamme...
Ta fannin Shahzad Farees kuwa kamar yadda ya saba Wasiƙa ya rubuta mai sosa rai ya buƙaci da a kaiwa mahaifinsu... Ba tare da ya san cewa lokacin sa na kurewa ba ya ke jirar respond na mahaifin su...
Shahzad Ab
dulmajeed da Neelah na cikin wani yanayi na rudu da tashin hankali... Cikin wannan halin ne aka tabbatar wa Shahzad Abdulmajeed cewar Allah yayi wa dan Uwansa Shahzad Farees rasuwa...
Kamar yadda labari ya isa kunnen Neelah cewar mahaifiyar ta ta mutu saka
makon ciwon zuciya
ɗ
aya dabe ta lokacin da taji batun haihuwar nata... She is totally confused ta rasa mai zata yadda dashi guda
ɗ
aya, duka hope nata yana gurin mahaifiyar ta da mata alƙawarin cewa komai zai yi dai dai a yau ba gobe ba...
Daga ko wani side
kowa da abinda ke damunsa... Sun ga tashin hankali irin wadda basu ta
ɓ
a gani ba... Basu da ƙarfin guiwar zuwa gida sam..
Sun dauki tsawon wata 3 cikin halin tashin hankali... Babu wanda ya neme su a gida kamar yadda babu wanda ya tuhume su game da abinda
suka aikata, bare su sa ran za'a musu hukunci...
Bayan wata 6 ne mahaifin Shahzad Abdulmajeed ya bukaci daya ga Shahzad da ƴar daya haifa...
Kamar yadda Neelah mahaifin ta ya turo aka tafi da ita ba tare da ƴar nata ba...
A lokacin da yayi araba da ƴar t
asa ya shiga damuwa fiye da kima, badan komai ba sedan yadda ta rame ta zama tamkar kashi da rai... Ya manta dukka abinda ta aikata ya shiga lallashin ta da nuna mata cewar komai muƙaddari ne daga Allah... A karkashin zuciyar sa kuwa yana stinewa Shahzad A
bdulmajeed daya lalata masa rayuwar
ɗ
iyar sa...
Ya zame mata uwa kuma uba ya share mata hawaye... Ya hada Neheelah da Neelah ya runguma abinsa, soyayyar da yakewa mahaifiyar su ya dawo kansu...
Matuƙa Hajiya Ramlah ta nuna bacin ranta ganin yadda ya mai d
a komai ba komai ba... Akwai ranar daya fita aiki ya dawo ya samu Hajiya Ramlah na cin mutun cin Yaransa musamman Neelah tana muzan Tata da cewar :" la'ananniya mai kafirin zuciya da tayi sanadiyar Uwarta''
Ba tare da bata lokaci ba Prof ya
ɗ
ebe ta da maru
ka masu matukar gigitarwa, ya kuma bata takardar sakin ta a Hanunta....
Mahaifin Hajiya Ramlah dakan shi ya dawo da ita ya kara mata fa
ɗ
a sosai ya sa Prof ya mai da ta. tun daga wannan lokacin suka soma takun saƙa dasu Neelah, kamar yadda ta sako yarta ci
kin lamarin me sunan ZUHRA...
Ta nunawa ZUHRA bata da maƙiyan da ya wuce yan uwanta...basa ko ga maciji tsakanin su haka suka cigaba da rayuwa, Prof na iya yinsa wajen share musu hawaye da ƙoƙarin hada kansu... Amma Ramlah tana ware komai....
Bayan wani l
okaci da komai ya fara setuwa, Shahzad Abdulmajeed da mahaifin sa yayi gaggawar aura masa yar dan uwan sa HIBBATULLAH, ya kawo Yar da taci suna NANA MARYAMA (MEERAH). A wannan lokaci tana da wata 9 a duniya... Sam Prof ya ƙi yadda da bukatar sa na cewar Ne
elah ta cigaba da shayar da MEERAH shi kuma zai kula dasu da yardar Allah tun da hakkin ne akansa.... Prof yaƙi aminta sam ya masa rashin mutunci irin wanda badan ya kasance sirki garesa ba da ba makawa ya baƙunci lahira don a gurin su cin mutuncin shugab
a kisa ne hukun ci...
A karshe Neelah ta gamu da
ɗ
iyarta ba tare da Prof ya so hakan ba... Sosai Neelah ta shiga tashin hankali da ganin MEERAH taji baza ta iya rabuwa da ita ba kamar yadda MEERAH na kuka kasancewar ta gane uwarta... Hakan be hana Prof t
arkata MEERAH ya mai da ita ga mahifin ta ba ya bukaci dasu bar masa gidan sa baya
ɓ
uƙatar su...
Bayan wani lokaci tsananin tashin hankali ya sa Shahzad Abdulmajeed daukar MEERAH ya kaita gidan marayu dake garin KANO cikin sirri, ya danƙa amanar ta ga DI
RECTOR GENERAL ya kuma bashi arziki mai tarin yawa da niyar cewa lokaci zai yi da zai zo da kansa ya karbi
ɗ
iyar sa...
Neelah ta dauki lokaci tana renon bakin cikin da mahaifin ta ya dura mata a ranta...
Neheelah kuwa rayuwar' ta cigaba gareta ta cika bu
rin ta na zama FOUNDER AND GLOBAL PRESIDENT OF HSO (HUMANITY SHIELD ORGANIZATION)...
Duniya na mata lakabi da ''VOICE OF THE VOICELESS'' kamar yadda wassu lokutan ake ƙiranta da ''GLOBAL PEACE QUEEN''
Dan ta
ɗ
aya mai suna MUHD MUBARAQ amma ana ƙirar sa da
OMAIR... Cikakken soja ne na ƙasa da ƙasa... Duniya sun san sa da suna 'DESERT WOLF''
Ya kasan ce yana jagoranta secret mission tsakanin AFRICA DA MIDDLE EAST...
Rank nasa shine COLONEL...
Daga fannin ZUHRA kuwa ta auri Dan kasuwa sunan sa AlHAJI NURA...
Sam Prof baya son auren but naci irin na ZUHRA da Uwarta yasa ya kyale ta sukayi gaban kansu...
Ta haifi yara biyu masu matukar rashin tarbiyya: DANESH DA ZOYA...
DANESH ya kasance cikakken mashayi kuma manemin mata na bugawa a jarida...
ZOYA ta kasance ci
kakkiyar yar lesbian da ake ji da ita a fadin Nigeria gaba
ɗ
aya...
Neelah a karshe ta zubda makaman ta ta koma ta kammala karatun ta ta kuma fito da sakamako mai kyau...
Bayan shekara 6 ne wani lamari ya bullo daya sa haushin mahaifin nata ya dawo sabo a z
uciyar ta...
An samu labarin cewar an rasa yar Shahzad mai suna MEERAH BINT ABDULMAJEED a gidan marayu...
Tabbas Prof Muhd Mubaraq ya shiga tashin hankali hadi da nadmar abinda ya aikata... A wannan lokacin yabi sharrin zuciya, yana so diyar sa baya kaunar
abinda zai sa ta cikin damuwa. Ya yadda cewar wannan ƴar Mistake ce ga rayuwar Neelah kuma ba alƙhairi bane gareta a wanann lokacin... ya manta cewar duk wani halitta na Ubangiji yana da nasa daraja da alfanun, Ubangiji baya kuskure cikin sha'anin sa, duk
abinda ya halitta ko ya ƙaddara tabbas akwai hikima mai tarin yawa cikinsa...
Ya raba su bawai dan baya da zuciyar imani ba sai dan cewar sa shi uba ne, kuma yana fushin sa akan Shahzad Abdulmajeed yake... Yana so shima yaji zafi kamar yadda yaji aransa..
. Yana son shima yaji abinda yadda Uba yakeji in yaga
ɗ
iyarta tana kukan da bazai iya share mata hawaye ba....
Wannan shine ban—bancin mace da namiji kenan, ita uwa baza ta ta
ɓ
a son taga kukan yarta ba, kamar yadda baza ta rama mugunta da mugunta ba kasan
cewar tasan zafin nakuda da
ɗ
aukan ciki...
THE END
Humm ya kuke ganin lamarin... Labarin yana tafiya yadda ya dace kuwa ?
Tambayoyi mun a yau
🔹
Mai ya kawo karshen Shahzad Farees?
🔹
Mai ya haifar da sauyin zance daga
ɓ
angaren Hajiya Jamila daga voice zuwa
letter?
🔹
Wani irin tashin hankali ne ya sa Shahzad ya kai yarsa gidan marayu?
🔹
Ina yar ta shiga ?
🔹
Shin ina malaman da suka shaida daurin auren a harami?
🔹
Wani kallo duniya keyiwa Shahzad Abdulmajeed da Neelah ?
🔹
Wani mastayi yar su take dashi,.. ya
r gaba da Fatiha ko kuma yar Sunnah?
🔹
Wa ne ne kanin mahaifin Shahzad Abdulmajeed da baya son su hada jin da Yan Nigeriya, kuma wani irin mataki ya dauka da yaji batun haihuwar?
Tohh lovely fans ku biyo ni don jin amsar tambayar ku
🥰
...har Ilah yau akwai
WhatsApp group da zaki yi comment kuma ki yi tambaya game da abin da ya sha miki kai...
Sannan ƙarku manta cewa Dr Neheelah Paid book ne free pages 10 kacal...
https://chat.whatsapp.com/K6fZbTzBixm20EO6gx5glj?mode=gi_t
Rayuwa cike take da ƙaddara da sirr
ika…
Wani lokaci soyayya na iya zama albarka, wani lokaci kuma ta zama jarabawa mafi girma.
Ƙ
iyayya, fushi da son zuciya na iya raba iyali, su haifar da nadama da zafi mara iyaka.
Iyaye su sani cewa duk wani hukunci da suka
ɗ
auka yana iya sauya rayuwar ‘ya
’yansu har abada.
Kuma duk wani abu da Allah Ya ƙaddara… ko da ya yi zafi, akwai hikima a cikinsa.
Ka da ka yanke hukunci cikin fushi… domin sakamakonsa na iya zama nadama har abada.
🤍
https://whatsapp.com/channel/0029Vb7fjls2975EVoyJvo3B.
🌹
KITABUL HUB
🌹
CHAPTER 2
LABARIN DR NEELAH
STORY AND WRITTEN BY QUEEN MAHIRAH
PAID BOOK
VIP 1000
REGULAR 800
NORMAL GROUP 500
FREE PAGE
4
''THE HEIR'S BLOOD LINE''
CAIRO, EGYPT
THE HOLY KINGDOM OF MALIK ABDULMAJEED BIN F
AHAD
Masha'allah... Alhamdulilah! Tabbas ina godiya ga Allahu Subhanahu wata'ala daya bani damar kasancewa cikin masu tsawon rai da baiwar ganin irin wannan hamshaƙin Masarautar... Ni Queen Mahirah naga ikon Allah, na kuma ƙara jin tsoron Allah... Tabbas
Ubangijin mu abun tsoro ne matuƙa...
Wannan ha
ɗ
ad
ɗ
iyar Masarautar ta kasance na bawan sa daya halitta, Toh ina ga nashi jama'a?
Duk wanda beji tsoron Allah ba tabbas shi
ɗ
in abun tausayi ne na bugawa a magazine...
Masarautar ta ce mai cike da dimbin tari
hi na tsawon karnuka masu tarin yawa, fa
ɗ
in iya adadin shekarun da wannan masarautar yayi ma
ɓ
ata lokaci ne...
Komai na wannan masarauta an samar dashi ne daga kalan zaiba da kuma kalan madara (golden and milk colour)...
Ta ko ina bayi ne cike da hadimai
kowa yana aikin sa ba ji ba gani...
Wannan masarauta ya tsaru da gini na: ƙawa, ƙarfin iko, kaifi da kuma ado na jan hankali...
Kafin nayi nisa inaso kusan cewa duk wani abun ado na masarautar nan kama daga : gini, ƙofa, tiles, furnitures, Dishes dade sau
ran su... An samar dasu ne da
ɗ
aya daga cikin abubuwan nan: gold, Lu'ulu'u, murjani, zinare, dustin Noor, Diamond...
A wannan gida ko
ɗ
an Sarkin da yake cikin Mahaifiyar sa ne dole a duƙa masa... Ma'ana dole a bashi girma...sun san girman shugabannin su —s
una matuƙar daraja su...
A kasar Egypt in shugaba ya umarci wanda ya ke shugabanta daya fa
ɗ
a rijiya zai fa
ɗ
a without any hesitation...
Malik Abdulmajeed
ɗ
a ga Sultan Fahad mai rasuwa shi ya kasance sarki mai fadi a ji a cikin masarautar a yanzu...
Malik A
bdulmajeed ya kasance maraya gaba da baya... Ba uwa ba uba dan uwansa da aka haifesu tare ya rasu sai de ya bar yara biyu mace da namiji...
Malik Abdulmajeed bashi da kowa daya wuce Ƙanin mahaifin sa WAZIR na masarautar Amir Faizul Anwar Ibn Asadullah... S
hine Uba, sirki , dan uwa kuma uwa ga Malik Abdulmajeed, zan iya cewa shi ya rufe masa sashin rashin ya'ya da bashi da, ya zama tamkar
ɗ
a garesa shida nashi yaran...
Ataƙaice Wazir Faizul Anwar shi ya mamaye wannan masarautar da iyalinsa...
MALIK ABDULMAJ
EED LUXURIOUS ROYAL CHAMBER
Zaune yake ko nace kishin gi
ɗ
e yake bisa
ɗ
aya daga cikin ha
ɗ
addun royal chair dake daya daga
ɓ
angaren dake Chamber nashi da ake mata laƙabi da CINIMA...
Kallo