Showing 3001 words to 6000 words out of 49537 words
kyau na bugawa a magazine, yadda sauran motar ke dauke ido yasa na fahimci cewar wannan motar da aka shigo da ita ba komai bane wajen kyau da tsada...
Ba bata lokaci yayi parking yadda ya dace ya kuma fito cikin sassarfa y
a bude cab
ɗ
in
ɓ
angaren me hutu... An dauki abinda ya ka akalla five second kafin aka zaro one leg... Dan farr! nayi da eyes nawa ganin wannan kafa dake sanye cikin white leather strappy pointed toe heels masu shegen tsada da
ɗ
aukar hankali, ta
ɗ
auki abin
da ya kai 5 second kafin ta zaro
ɗ
ayan leg
ɗ
in nata ha
ɗ
i da fitowa daga motar...
Zaro ido nayi babu abinda nake iya furta wa se Masha'allah, tabbas godiya da yabo sun tabbata ga Allahu Subhanahu wata'ala Ubangijin dukkan nin halittu, babu abinda zan iya ce
wa face godiya ga Ubangiji da ya bani baiwar araba da wannan well elegant, classy, gorgeous pretty boss lady.
Sanye take cikin formal human right wear: white modest suite nata ne a jikinta da long wide —leg trouser, hanunta saƙale da thin gold bracelet na
ta while the other right hand ke sanye da luxurious wrist watch nata me
ɗ
auke da both gold and diamond jikinsa, ko zirin gashi
ɗ
aya baka iya gani kasancewar kanta ta yane sa da white veil, hakan ya matuƙar fidda kyau da cikar kamala da take dashi. One look
zaka bata kasan da cewa her skin is so smooth.., light brown caramel complexion nata ya tabbatar mun da cewa ba ƙaramin ku
ɗ
i take kashewa skin dinta...
Her face is soft but sharp–tana da serious intellectual beauty... her lips looks natural soft tone, ka
sancewar ta ba me yawan makeup ba, her eyes were very deep intelligent brown masu nuna tausayi da ƙarfin zuciya...
Eyebrows nata ya kasance sharp angle hakan ya bawa Almond eyes nata daman setuwa da kwarjini yadda ya dace...
Aƙalla ba ƙasaru ba tsawon ta y
a kai 5'7, jikinta kuwa is slim elegant build, not overly curly, but feminine strong posture...
Idonta sanye yake da rimless eye glass metal panther...hannunta saƙale yake da Christian Dior hand bag nata me tsananin tsada da
ɗ
aukar hankali...
Kallo
ɗ
aya
zaka mata ka fahimci cewa ba karamar mace bane kuma ba jigari–jigarin mace bane... Ta fi kama da matan da suka san ƴancin su, well educated wanda suka shaƙi ƴancin freedom... Daga jikin white Suite dinta na hangi wani luxurious tag a saƙale a ƙirjinta an r
ubuta ...
DR NEHEELA MUHD MUBARAQ
FOUNDER AND GLOBAL PRESIDENT OF HSO...
Cike da giramamawa daya daga cikin security ya sadda kanshi kasa ya ce '' You Are highly welcome madam the VOICE OF THE VOICE LESS''
Cute smile din daya ƙara narkar da zuciya ta ga
reta ta sake cikin calm voice nata ta soma magana :'' Your welcome Chief Security...''
Tana magana ne a hankali amma kalamanta suna da nauyi matuƙa da kama zuciya...
Tana fa
ɗ
in haka tasa kanta gaba ta soma tafiya like always steady, confident, like someone
who carries global responsibility...
Ta cigaba da tafiya yayin da duk inda ta gifta se securities sun miƙa mata sakon gaisuwa, hanu
kawai
take daga musu ka
sanc
ewar she is very exhausted ta mugun gajiya ayau dan ba karamin aiki tayi ba a office...
Bata tsa
ya ako ina ba se a gaban wani luxurious Duplex me matuƙar daukar hankali, komai na wannan Duplex
ɗ
in white and sky blue ne tun daga fenti, tiles, door, stairs case da sauran kayan adon dake Duplex
ɗ
in an yi amfani da white and sky blue colour ne wajen ƙawa
ta Duplex
ɗ
in...
Right thumb nata tasa a jikin ƙofan yayi scanning... Kiittt!... ya bude kofar da kansa, ba bata lokaci ta sa kanta cikin Farlon, wani ajiyar zuciya ta sake cikin calm, voice dinta tace:'' Assalamu alaikum...''
Nunfashi ta kuma ja tamkar wa
nda take tsamanin wani ze amsa mata Sallamar nata ta furta :'' Home... Sweet home! No place like home!!... Am back my sweet home...''
Warm smile ta sake cike da zumu
ɗ
i ta soma tafiya cikin sassarfa har ta yi climing matakalar
ɗ
aya sada ta da room
ɗ
in ta, k
amar yadda tayi a farko haka yanzu ma tayi, right thumb nata tasa ya yi scanning sannan ya bude kofar...
Ya Allah... Hmm!!!
Ba magana...
Yadda kasan a aljanna... Yah Ilahi God is wonderful Yah Jama'a, mu koma ga Allah mu roke sa ya bamu arzikin da ko ƙwata
n luxurious
ɗ
akin Dr Neheelah zamu samu...
As always komai na
ɗ
akin white and sky blue ne, so simple but elegant and classy, babu wani tarkace se tsafta da tashin kamshi da yake yi but komai ka gani kasan kayan ƙu
ɗ
i ne... The biggest marvelous think is the
way da gadon ke fidda wani warm light me seducing mutum ya sashi fadawa wani duniyar na daban, ƙamshim da
ɗ
akin keyi ya kara taimakawa wajen zautar da lissafin both mutum da aljan...
Cike da nustuwa ta cire heels din dake ƙafarta ta ajiye bisa shoe rag...
Room slippers nata ta sa a ƙafarta, bayan cire suite din ta da tayi tayi hanging a hanger... Kamar yadda luxurious bag din ta ma ta ajiye bisa ma'ajiyar sa ...
Cikin calm walk nata ta ƙarisa cikin room
ɗ
in tana me jan dogon numfashi cike da farin ciki,:
''Alhamdulillah'' shine abinda ta fadi...
Ba tare da
ɓ
ata lokaci ba ta wuce directly i zuwa dressing room nata cikin abinda be fi second
ɗ
aya ba se gata ta fito, sanye take cikin Bath towel dake nuni da cewar wanka zatayi...
A hankali ta tura kofar bathroo
m nata... Wowwww!!!... To be honest am speechless... Ban san ma ta yadda zan fara misalta muku wannan bathroom
ɗ
in ba, duk yadda na kai ga describing bazai kai ko ƙwatan kwacin yadda yake a zahiri ba... The only thing that I can say is that... The bathroom
look screaming rich, Luxurious and breathtaking...
Cike da nustuwa ta shiga Bathroom din bayan addu'ar da tayi, kofar ta janyo hakan ne ya bata damar kebewa ita ƙadai....
Da kallo nake bin luxurious room
ɗ
in nata da komai yake bisa tsari, duk wani abinda
ka gani na ku
ɗ
i ne kamar yadda yake me amfani... Ataƙaice zan ce da ku Dr Neheelah ba me show up bace, tana da luxury intellectual style...
Cikin ƙankanin lokaci ta fito daga Bathroom din niko nace dama de iƴayi ne if not banga wani abun wanke wa ajikinta
ba...
Cikin kankanin lokaci ta kammala shirinta cikin kaya mara nauyi wato kayan Sha
n
iska, ajiyar zuciya ta sauke a lokacin da ta samarwa kanta mazauni bisa lallausan bed nata...
Cikin calm voice nata tace ''Yah Allah! Am so lonely... I really missed you
Amirul Qalbi...''
Tayi maganar ne yayin da idonta yake kyam bisa Frame dake kan side wadrobe nata... Tamkar me shirin yin kuka ta dauƙin pic din a hankali take shafa face
ɗ
in wanda ke jikin Frame
ɗ
in. Yana Sanye cikin Black suite, kallo
ɗ
aya zaka masa kasa
n da cewa boko yabi jikinsa yasamu gurin zama, daga gefen hagun sa kuwa wani breathtaking guy ne dake sanye cikin kakin sojoji da yayi masifar karban fatar sa...
Wannan matashin dattijon da Naira da ilimin boko ya
ɓ
oye adadin shekarunsa ya bashi side hug..
. Sosai suke kama duk da cewa suna da ban banci matuƙa... Matashin dattijon fari ne tas, shiko yaron light brown caramel complexion ne dashi...
Ahankali ta furta :'' The reason for my living ... Source of my happiness...
My bundle of joy!
I really missed
you guys!..
Ku biyu masu matsayi mai ƙarfi cikin rayuwa ta, kune komai na, farin cikina!.. ƙarfin guiwa na!..
huhh!
Yah Allah when will both of you come back?...
So tired of living without you guys...
Humm dole nasan abun yi musamman game da kai Beer
, baka son zama a Nigeria i dont know why!''
Tana maganar ne tamkar me shirin yin kuka ita ka
ɗ
ai...
''i guess mata zan nema maka yadda in kazo hutun nan zan daure ka tamau a gida bakai ba barin ƙasar...''
Wani warm smile ta sake ita kadai tana admiring id
ea nata :''Wonderful idea!''
cikin second 2 kuma ta sauya face tace ''ohh so stupid of me to think of yiwa Beer aure... Yah Allah!
ban san wace irin mace ne zata juri zama da mur
ɗ
adden nan ba... God have mercy upon us, ka turo ma na Drama Queen angel d
a zata sace zuciyar Beer nah...
mishkili, ga erogance, saurin fushi, gashi da cow face... Ni anya ma kuwa Beer ya iya Soyayya?''
Tayi maganar ne tana kallon sama tamkar me jiran amsa daga nan...
''oh Allah i think Beer fa baya da feelings ko kadan...''
Daf
e kirjin ta tayi cikin zaro ido ta ce''ni Neheelah zama be kama Ni ba dole na san abun yi tun kafin
ɗ
ana ya mutu tuzuru... It can't be!
Ni da nake so ya cika mun gida da jikanu...
Wayyoh! God help me ni ban haihu ba shi kadai ka bani gashi kuma yana da
wuyar sha'ani, wa zata iya rayuwa dashi ahaka yanzu dan Allah...
Kai dole na tashi na kammale yarona ya cika mun gida da jikanu... Ina tunanin dole na nemi taimakon Uktie NEELAH ta duba mun shi tas kar naje yaro saƙago ne...''
Har wani rawa jikinta yakeyi
wajen lalumo i phone 20 promax nata...
Cikin rawar jiki tayi dialing wani number da tayi saving da My Ukhti...cikin kan ƙanin lokaci ƙiran ya shiga aka kuma yi picking, cike da zumu
ɗ
i tace :'' ohh Sisi i really missed you!
Duk kun tafi kun barni a garin a
Abuja ya kuke so nayi da raina?''
Ba tare da naji abinda aka ce da ita ba naga ta saki wani ha
ɗ
ad
ɗ
en murmushin hadi da
ɗ
an tsalle cikin jin dadi tace ''really Ukhti?..''
Yadda ta rausaya kanta cikin farin ciki ne ya tabbatar mun da cewa news me dadi aka m
ata albishir dashi...
''okay yanzu me kike so gobe na shiga kitchen da kaina na da
fa
miki?...''
Yadda ta tabe lips dinta ne yasa na fahimci bata ji dadin amsar ba cikin sanyin jiki tace ''but Ukhti it have being so long rabon da muci abinci tare, hira, out
ings, picnic..
Duka wannan babu shi yanzu... Why?
Me yasa kika zabi irin wannan rayuwar a kanki Ukhti..''
Yadda ta lumshe idonta ya tabbatar mun da cewa bata ji da
ɗ
in zancen ba...
A hankali ta sauke wayar daga kunnenta yayin da wasu siraran hawaye ke bin ƙ
uncin ta...
She wonder for how long will her twin sister will keep being in agony?
Rayuwar ta sauya sam ba haka suke ba ada... 20 YEARS BACK rayuwar su was so Perfect abun sha'awa, kansancewar su masu ilimin boko, hakan ya basu damar yin rayuwa irin na tur
awa babu taƙura...
Iyayen su na matuƙar son su fiye da kima...
Kafin Mom dinsu ta gamu da larurar daya zamo ajalinta rayuwar su is so perfect...
Humm tana fatan komai ya dawo dai dai... Mutane dayawa na tunanin cewa idan Kana da ku
ɗ
i baka da damuwa... But
ita shaida ce ga ƴar uwarta, babu abinda bata dashi; money, beauty, job...
But duk da haka tana cikin wani yanayi na rashin farin ciki, tun faruwar wani gagarumin lamari komai ya sauya a rayuwar ta, monster da yake living in her Is awaken...
Ta zama monst
er bata son shiga cikin mutane. Baban su stohon President ne ya riƙe muƙamin masu tarin yawa... Har ilah yau gomnati bata ma
nt
a dashi ba...
Suna da arziki fiye da ƙima but NEELAH ko a gidan su bata zama intazo Nigeria, tana zama ne kawai a Hospital dinta d
ake cikin Garin Abuja....
''Ohhh Allah show mercy upon us...''
Wacece Dr Neheelah?
Wacece Dr NEELAH?
Me ne asalin su ga
b
a
ɗ
aya?
Me ne masomin damuwar su?
Wace irin larura ne ya kawo karshen mahaifiyar su?
Ina mijin Dr Neheelah da
ɗ
an ta suke?
A tuna nin k
u wani irin mutum ne
ɗ
an ta da har take tunanin babu macen da zata iya rayuwa da shi?
Do you think babu wacce zata iya seta mishi hankali ko kuna ga za'a samu?
Don jin amsar tambayar ku ku cigaba da bina...
Zaki iya bada ra'ayin ki
game
da halayyar yaron D
r Neheelah da kuma matar da ta dace dashi a tunanin ki, a KITABUL HUB WHATSAPP GROUP nawa...
Ga link in kina da
ɓ
ukatar fadin ra'ayin ki da comment don samun Post akai akai zaki iya shiga group Dina...
https://chat.whatsapp.com/K6fZbTzBixm20EO6gx5glj?mode=
gi_t
END OF PAGE 2
Ku
ɗ
i ba shine cikan Rayuwa ba…
Zuciya na buƙatar soyayya, kulawa da kasancewar wa
ɗ
anda muke ƙauna.
Komai girman arziki, idan babu farin ciki, to babu komai.
Ka
ɗ
aici na iya
ɓ
uya a cikin rayuwa mafi kyau.
Iyali da soyayya su ne ginshiƙin
farin ciki na gaskiya.
Allah ka cika mana zukatan mu da nutsuwa da farin ciki
🤍
https://whatsapp.com/channel/0029Vb7fjls2975EVoyJvo3B.
🌹
KITABUL HUB
🌹
CHAPTER 2
LABARIN DR NEELAH
STORY AND WRITTEN BY
QUEEN MAHIRAH
PAID BOOK
VIP 1000
REGULAR 800
NORMAL GROUP 500
FREE PAGE
3
''FLASH BACK''
BRIEF HISTORY OF PRESIDENT MUHD MUBARAQ FIKA
Professor Muhammad Mubaraq Fika: ya kasance cikakken Babole... Kabilar dake rayuwa a FIKA LOCAL GOVERNMENT a ƙarƙashin J
IHAR YOBE...
Prof Muhd Mubaraq ya kasance cikakken dan boko gaba da baya, yayi karatu mai nisa me kuma tsayi har ya kaisa ga cimma burinsa na zama Prof...
Ya taso a
ɗ
aya daga cikin manyan gida na garin Fika... A taƙaice zan ce shidin jinin sarauta ne na b
ugawa a magazine...
Prof Muhd Mubaraq cikakken
ɗ
an sarauta ne mai fadi aji... Kasancewar kowa da ra'ayinsa a rayuwa da kuma
ɓ
angaren da ya zabar wa kansa, hakan yasa shi kama nasa alkiblar fiye da sha'ani na gidan sarauta...
Kabilar Bolawa sun kasance wani
ɓ
angare na kasar YAMEN... A shekaru masu yawa da suka shu
ɗ
e sun yi hijirar Mahjura daya sa su dawowa ƘASAR NIGERIA, lokacin da suka dawo se suka kasu kashi — kashi kowa ya kama hanyar sa, a taƙaice kowa ya kafa Daular sa a wani bangare a cikin Nigeria...
Prof Muhd Mubaraq cikakken
ɗ
an sarki ne mai cike da karfin iko, ya zabi daya dauki nasa bangaren ne badan komai ba, sedan wani sirri mai karfi da shi da Ubangijinsa ne kawai suka barwa kansu sani...
Prof Muhd Mubaraq na
ɗ
aya daga cikin haziƙan Yan Nigeri
a da suka kawo cigaba mai karfi ga Al'ummar dake rayuwa a cikin Nigeria...
Ya kasance dan boko daya san darajar kansa iyalinsa da kuma ahalinsa, bugu da ƙari mutum ne dake mutunta pride nashi...a karshe ya koma harkar siyasa badan komai ba, se dan fahimta
r da yayi cewa mutane basu da tabbas kamar kayan ƙarfe wato kayan Bature kenan...
Ya fantanma cikin Siyasa don ya sauke wani nauyi da Ubangiji ya
ɗ
aura masa shi tun da da
ɗ
ewa... A lokacin da yan siyasa suka ji cewar ya zai soma siyasa...tabbas sun shiga r
u
ɗ
ani sun kuma shiga tashin hankali fiye da kima...
Prof Muhd Mubaraq ya cimma burinsa na zama cikakken
ɗ
an siyasa ya kuma riƙe makami dayawa na siyasa ciki kuwa harda kasancewar sa President na Nigeria...
A fannin iyali kuwa Prof Muhd Mubaraq Allah ya az
irtasa da mata biyu:Hajiya Jamila first lady da kuma Hajiya Ramlah... Hajiya Jamila ta kasance matar so garesa, wato cikar burinsa...Allah ya azirtasu da yara biyu mata Twins, sede kafin su akwai yara maza biyu da wani iftila'i ya hau kansu... A taƙaice ha
r Ilahi yau ba'asan taƙamammen inda suka shiga ba...
Ta fannin Hajiya Ramlah da ta kasance Ladan Noma Allah ya azirtasu da ƴa kwaya
ɗ
aya mace...
Iya kokari Pres. Muhd Mubaraq nayi wajen hada kan iyalinsa a zauna lafiya... Yayan Hajiya Jamila sun kasance su
ne manya bugu da kari Allah ya azirtasu da baiwa masu tarin yawa hadi da sanin ya kamata... Kasancewar su cikakkun yan sarauta hakan ya bada wani armashi da kuma ƙima gareseu... Sun san darajar yan Adam da yadda zasu bi dasu matuƙa...
Hajiya Jamila ta kan
sance Cousin Sister Prof Muhd Mubaraq da aka aura masa ko nace ya gani ya ce yana so, sa
ɓ
anin Hajiya Ramlah da nacewar mahaifinta yasa shi ya aure ta....
NANA HAUWA (NEELAH) da NANA FATIMA (NEHEELAH)sune yaran Hajiya Jamila: sun kasance masu sanin ya kama
ta da daraja dan Adam, NEELAH da a yau ta kansace Doctor mai zaman kanta tayi karatu a Madina anan ta karanci medicine... Atakaice zan ce zuwan ta Kasar Makkah da niyan samun ilimi shine MAFARIN NIGHTMARE a rayuwarrta...
Prof Muhd Mubaraq yana matukar kau
nar Yaransa sede kunsan mu yan Adam tara muke bamu cika goma ba... Son da yakewa