Showing 42001 words to 45000 words out of 49537 words

Chapter 15 - KITABUL HUB COMPLETE

10 Sep 2026

11

da damuwa.

“Me ya sa kika

ɓ

oye min?”

Zuhra ta sauke ajiyar zuciya.

“Mun so mu tabbatar da komai kafin mu sanar da k

u

…”

Ta yi

ɗ

an shiru.

“Amma yanzu…”

Muryart

a ta sake karyewa.

“Zoya tana cikin last stage.”

“NO!”

Muryar Ne

heel

ah ta fito da ƙarfi.

“Zuhra, kada ki ce haka!”

Hawaye suka fara cika idanunta.

“Where is she?”



t

ana nan

a

Abuja.”

“Wane hospital?”

Zuhra ta yi murmushin sirri na

ɗ

an lokaci kafin ta sake

komawa cikin halittar mai rauni.

“Specialist Hospital…”

Neelah ta dafe kanta.

“Ya Allah…”

Ta furta cikin ra

ɗ

a

ɗ

i.

“Me ya sa ban sani ba?”

Zuhra ta yi kamar tana kuka sosai.

“Ki yi haƙuri, Sis…”

“Don Allah kar ki yi kuka.”

Muryar Ne

heel

ah ta yi laushi.

“Zan

dawo.”

Zuhra ta yi kamar ba ta fahimta ba.

“Dawo?”

“Eh.”

Ne

heel

ah ta amsa ba tare da jinkiri ba.

“Gobe zan dawo Abuja.”

“Amma Sis—”

“Babu amma, Zuhra.”

Muryar Neelah ta nuna cewa ta yanke shawara.

“Ƴata tana cikin matsala. Ba zan zauna ina kallon ta daga n

esa ba.”

Zuhra ta lumshe idanunta.

A cikin zuciyarta kuwa...

Komai yana tafiya daidai yadda ta tsara.

“Okay, Sis…”

Ta amsa cikin muryar kuka.

“Allah Ya ka

wo

ki lafiya.”

“Insha Allah.”

Ne

heel

ah ta

ɗ

an yi shiru.

“Sai ki



kula da Zoya har zuwa lokacin da zan d

awo.”

“Wallahi zan kula da ita.”

Zuhra ta amsa da sauri.

“Ki kwantar da hankalinki.”

“Na gode, Zuhra.”

“Babu komai, Sis.”



Bissalam

i.”



Ma'assala

m…”

Kiran ya katse.

Sai

allon wayar ya koma shiru...

Fuskar Zuhra ta sauya.

Hawayen da suke kan kumatunta suka

zama kamar ba su ta

ɓ

a kasancewa ba.

Ta

ɗ

auki tissue ta goge fuskarta.

Sannan...

Murmushi ya fara bayyana a gefen lips

ɗ

inta.

Ɗ

an murmushi.

Sai ya koma dariya.

Dariyar da ba ta da alaƙa da farin ciki.

“Hahahaha…”

Ta

ɗ

aga kanta sama.

“Hahahahaha!”

Ta miƙe da

ga kan sofa tana kallon kanta a cikin babban madubin da ke jikin bango.

“Na ce miki zan dawo da ke Abuja…”

Ta furta tana kallon reflection

ɗ

inta.

“Amma ban gaya miki dalilin da yasa nake son ki dawo ba.”

Ta yi murmushi.



zaki

zo da ƙafafunki…”

Ta

ɗ

an karka

tar da kanta.

“…cikin tarkon da na shirya miki.”

Ta taka a hankali zuwa gaban wani babban teburi.

A kan teburin akwai wani folder.

Ta

ɗ

aga shi.

A jikin folder

ɗ

in an rubuta da manyan haruffa:

ZOYA — MEDICAL FILE

Ta bu

ɗ

e shi.

Takardun da ke ciki sun kasance

cikin tsari.

Ta duba

ɗ

aya daga cikinsu.

Sai ta yi murmushi.

“Last stage…”

Ta furta a hankali.

“Ciwon da bai wanzu ba.”

Dariya ta sake kubce mata.

“Abin mamaki ne yadda mutane ke iya gaskata ƙarya idan aka ha

ɗ

a ta da hawaye.”

Ta rufe folder

ɗ

in.

Sannan ta

ɗ

auki wayarta.

Ta bu

ɗ

e wani folder na sirri.

A ciki akwai hotunan N

ehee

lah...

Omair...

Zoya...

Da wasu takardu da ba a iya gane abin da suke

ɗ

auke da shi ba.

Ta tsaya kan hoton Ne

heel

ah na

ɗ

an lokaci.

“Welcome back, little sister…”

Ta furta.

“Amma wannan k

aron…”

Murmushinta ya zurfafa.

“…ba ke nake nema ba.”

Ta matsa zuwa hoton wani mutum.

OMAIR MUHD MUBARAQ.

Idanunta suka cika da wani irin haske na mugun nufi.

“Desert Wolf…”

Ta furta.

“Ka kusa shiga tarkona.”

Ta

ɗ

an yi dariya.

“Amma kafin na same ka…”

Ta m

atsa yatsanta kan hoton Zoya.

“…zan fara da abin da ya fi rauni a zuciyarka.”

Ta

ɗ

aga wayarta zuwa kunnen ta.

“Next target…”

Ta yi murmushi.

“Zoya.”

Sai ta ƙara da ra

ɗ

a

ɗ

in murya:

“Bayan Zoya…”

Ta

ɗ

an dakata.

“…Omair.”

A hankali ta kashe wayar.

A lokacin da

Zuhra ke shirya matakinta na gaba..

A wani wuri daban a Abuja...

Wata motar asibiti ta tsaya a gaban wani ginin da ke

ɓ

oye a bayan manyan bishiyoyi.

Wani mutum ya fito.

Ya

ɗ

aga wayarsa.

Ya aika da saƙo guda.

“SHE'S COMING BACK TO ABUJA TOMORROW.”

Bayan ƴa

n daƙiƙu...

An amsa masa.

“GOOD.”

“LET HER COME.”

“THE REAL GAME STARTS WHEN NE

HEE

LAH ARRIVES.”

Mutumin ya kalli sakon.

Sai ya yi murmushi.

Amma ba irin murmushin Zuhra ba.

Nasa ya kasance na mutum da ya riga ya san cewa...

Hajiya Zuhra ba ita ka

ɗ

ai ce ke

wasa da makirci ba.

A wani gefen Abuja kuwa...

Zuhra ta tsaya a gaban babban tagar falonta.

Idanunta suna kallon garin da ke haskakawa da fitilu.

Ta

ɗ

aga hannunta tana kallon zoben diamond

ɗ

inta.

“Komai zai zama nawa…”

Ta furta.

“Dukiya…”

“Sirri…”

“Ƙarfi…”

Ta yi murmushi.

“…da shi kansa Desert Wolf.”

Sai ta lumshe idanunta.

“Game on

🔥🔥🔥🔥🔥🔥

...

.”

END OF PAGE 13

🌹

DARUSSA DAGA LABARIN

1.Kada



k

a yarda da duk abin da aka fada maka saboda tausayi.

2. Zuhra

ta yi amfani da kuka da labarin rashin lafiya wajen

yaudarar Ne

hee

lah.

3. Makirci

na iya

ɓ

oye

wa

a bayan fuskar tausayi.

4. Zuhra

ta nuna kamar tana cikin damuwa, alhali ita ce ke tsara komai a bayan fage.

5. Ƙarya

na iya jefa mutum cikin matsala mai girma.

6. Labarin

ƙaryar Zoya ya sa Ne

heel

ah yanke shawar

ar komawa Abuja ba tare da sanin tarkon da aka shirya mata ba.

7. Kada

a yi amfani da rashin lafiyar mutum wajen cimma wata manufa.

8. Zuhra

ta mayar da sunan Zoya kayan aiki wajen cimma burinta.

9. Sirrin

mutum na iya zama makamin makiyinsa idan ya shiga

hannun da bai dace ba.

10. Mutumin

da yake da ƙarfi ba lallai ne ya zama wanda ya fi kowa wayo ba.

11. Labarin

ya nuna cewa akwai makirce-makirce da yawa da ba a bayyana su gaba

ɗ

aya ba.

12. Kada

a raina wanda yake yin shiru.

13. Mutumin

da ya

ɗ

auki hoton

motar Zuhra ya nuna cewa akwai wanda ke bibiyarta kuma ya san abin da take yi.

14. Mugun

shiri kan iya samun wanda ya fi mai shirin makirci dabara.

15. Zuhra

tana tunanin ita ce ke sarrafa wasan, amma ƙarshen shafin ya nuna cewa akwai wasu da suke shirya n

asu wasan.

16. Son

dukiya, iko da sirrin mutane na iya kai mutum ga aikata abubuwan da ba su dace ba.

17. Wasu

lokuta mutum kan shiga tarko da ƙafafunsa saboda ƙauna da damuwa ga wa

ɗ

anda yake so.

18. Neelah

ta yanke shawarar komawa Abuja ne saboda damuwart

a da Zoya.

🌹

TAMBAYOYIN TATTAUNAWA

1. Me ya sa Zuhra ta ƙirƙiri labarin cewa Zoya tana fama da blood cancer?

2. Me kuke ganin Zuhra take son samu daga Neelah?

3. A ganinku, shin Neelah ta yi kuskure da ta yanke shawarar komawa Abuja ba tare da ƙarin binc

ike ba?

4. Me ya sa Zuhra ta za

ɓ

i Zoya a matsayin hanyar da za ta kai ta ga Omair?

5. A cikin labarin, wane ne kuka fi ganin yana da hatsarin gaske: Zuhra ko mutumin da ke bayan shirin?

6. Me kuke ganin ke cikin sirrin Omair da Zuhra take magana akai?

7. W

ane ne mutumin da ya

ɗ

auki hoton motar Zuhra? Me kuke tsammani manufarsa ce?

8. Shin kuna ganin Zuhra tana da ikon sarrafa wasan kamar yadda take tunani, ko akwai wanda yake sarrafa ta a

ɓ

oye?

9. Idan kai ne Ne

he

elah, bayan ka gano cewa labarin rashin lafi

yar Zoya ƙarya ne, me za ka yi wa Zuhra?

10. Me kuke tsammani zai faru idan Ne

he

elah ta dawo Abuja?

11. Shin Zoya ce ainihin abin da Zuhra take nema, ko kuwa tana amfani da ita ne kawai wajen isa ga wani mutum?

12. Me kuke tsammani zai faru tsakanin Zuhra

da Omair (Desert Wolf) idan shirinta ya fara aiki?

🌹



KITABUL HUB

🌹

CHAPTER 2

LABARIN DR NEELAH

STORY AND WRITTEN BY:QUEEN MAHIRAH- creative muse

NOTE

A guji sarrafa wannan littafi ta ko wani siga. Ban yarje da juya mun littafi zuwa audio record ba

... Ga mai bukatar Audio zai iya ziyartan YouTube Channel dina QueenMahirahRealm don samun audio record mai inganci...

Wannan littafi mallakin marubuciya ne, kamar yadda ban yi shi don cin zarafin wani ko wata ba...

SANARWA

wannan littafi na ku

ɗ

i ne, don

samun sa kai tsaye zaki iya ziyartar Arewapen, anan zaki samu inshallah da sauran littattafai na...

Kiyi gaggawar biya don samun Post akai – akai a farashi mai rahusa,..iya kudin ki iya shagalin ki...

Yadda kika biya yadda zaki samu post dayawa mai kuma i

nganci a sati:

VIP 1000 ZAKI SAMU POST KULLUM A SATI

REGULAR 800 ZAKI SAMU POST SO BIYAR A SATI

NORMAL GROUP 500 POST SAU BIYU A SATI...

ACCOUNT NUMBER 9168962485

MARYAM IDRISS MUHAMMAD OPAY BANK

SHAIDAR BIYA TA WANNAN LAYIN 09168962485

A guji siyan Docume

nt na littafin a gurin wassu... kasancewar bana sai da Document sai de nasa mutum a Paid Group...

PAGE

14

NIGERIA...

KAUYEN DARAM...

Ƙ

aramin ƙauye ne da ke

ɓ

oye a tsakanin tsaunuka da dazuzzuka masu kauri.

Da rana...

Komai yana bayyana cikin kwanciyar ha

nkali.

Sai dai idan dare ya yi...

Tsofaffin mutanen ƙauyen kan ce, wasu sirrika ne kawai ke farkawa.

A can ƙarshen ƙauyen...

Wata tsohuwar bukka ce da ba kowa ke kuskura ya nufa ba.

An kewaye ta da manyan bishiyoyi, yayin da tsofaffin tukwane da fitilu ke

rataye a jikin katangar laka.

A gaban ƙofar...

Wata baƙar mota mai gilashi mai duhu ta

faka..

.

Direban ya yi saurin fitowa ya bu

ɗ

e ƙofar baya.

A hankali...

ALHAJI NURA ya sauko.

Doguwar babbar rigarsa ta shudi mai

ɗ

inkin zare ta yi matuƙar amsa jikinsa.

Ra

wanin da ke kansa ya ƙara masa kwarjini.

Sandar ebony da ke hannunsa kuwa tana nuna cewa ba ƙaramin mutum ba ne.

Fuskarsa cike take da damuwa.

Amma a cikin idanunsa...

Wani irin buri ne ke ci da wuta.

Ba tare da ya ce uffan ba...

Ya nufi ƙofar bukkar.

Kafi

n ya kai hannu...

Sai ƙofar ta bu

ɗ

e da kanta.

Wata murya mai rauni ta fito daga cikin duhun

ɗ

akin.

"Na da

ɗ

e ina jiranka..."

ALHAJI NURA ya shiga.

Ɗ

akin ya cika da ƙamshin turaren itatuwa da hayaƙin wuta.

Tsohon mutumin da ke zaune a tsakiyar

ɗ

akin ya bu

ɗ

e

idanunsa a hankali.

Ya kalli Alhaji Nura.

Sai ya yi murmushi.

"Ka zo ne saboda yarinyar nan..."

Alhaji Nura ya tsaya cak.

"Baka tambaye ni sunanta ba."

Tsohon ya girgiza kai.

"Ba sai ka fa

ɗ

a ba."

"Na san wanda kake nema."

Ya

ɗ

an yi shiru.

Sannan ya ce,

"AL

FA..."

Da jin wannan suna...

Numfashin Alhaji Nura ya

ɗ

an tsaya.

"To... ka san inda take?"

Tsohon ya

ɗ

aga kansa a hankali.

"Eh..."

"Ta na rayuwa cikin wani ƙauye da ba mutane da yawa suka san da shi ba."

''ma'ana tana ƙarƙashin tsaro na Ubangiji...hakan ya

sa kauyen data ke ya zama

ɓ

oyaye...''

Ya furta sunan ƙauyen cikin murya ƙasa-ƙasa.

Alhaji Nura ya lumshe idanunsa.

Wani mugun murmushi ya bayyana a gefen bakinsa.

"Toh..."

"A ƙarshe na gano inda take."

Sai dai tsohon ya

ɗ

aga hannu yana katse shi.

"Kada ka

yi kuskuren raina ƙaddara."

"Wannan yarinya ba kamar yadda kake zato take ba."

"Mutanen da ke kewaye da ita suna da sirrinsu."

Alhaji Nura ya yi dariya mai sanyi.

"Na shafe rayuwata ina cin nasara."

"Babu abin da zai hana ni cimma burina."

Ya juya ya nufi

ƙ

ofa.

Kafin ya fita...

Ya tsaya na

ɗ

an lokaci.

...cikin salo na ji da kai da zallan gadara...hadi da nuna isa ya juyo...both hand nashi ya sanya bisa sandar giramnsa ya dafa ta da kyau...ya sake wani killer smile kafin ya lumshe idonsa ya ce...

"Lokaci ya y

i..."

"Na

dade da shirya

yadda zan dawo da ALFA cikin rayuwata

...ka sani Baba tsoho ko sama zata hade da kasa babu abinda zai han

an

i cimma burina...''

''Alfa mallakina na ne...''

Ajiyar zuciya ya sauke kafin yayi mursmushin

many

a yace dashi...

''ka sani Nu

ra bakin rijiya ba gurin wa

s

a

n

yaro bane...abinda Babba ya hango yaro ko yayi

ɗ

agel baze hango ba...''

''shi zaki sarki ne dake sarauta bisa ƙasa...shi kuma mikiya sarautar sa a sammai yake...''

Murmushin girma Alhaji Nura ya sake kafin ya furta cewa:

"Ko

Sama zata hade da kasa sai na cika burina...''

Ya fice daga bukkar cikin takun da ke nuna cewa ya riga ya

ɗ

auki mataki a zuciyarsa.

Amma bai san cewa...

Wassu lokutan bawa na aikata abinda Ubangi ya ƙaddara masa yi bane...ma'ana ƙwaƙwalwar sa da zuciyarsa

sun gamsu da cewar shi ke sarrafa rayuwar sa...ba tare da sanin cewa duk wani abu da zaiyi..yayi ko yake shirin yi...

A RUBUCE YAKE...

Kuma tun daga wannan dare...

An fara wani sabon wasa mai cike da ha

ɗ

ari, wanda zai sauya rayuwar ALFA da ta wa

ɗ

anda ke ke

waye da ita.

..

Wasa na

KO A MUTU KO A RAYU...

---

Agogon bango ya nuna ƙarfe goma sha biyu na dare

Duk ƙauyen ya yi shiru...

Iskar dare tana kadawa a hankali tsakanin bishiyoyin da suka kewaye tsohuwar bukkar.

A cikin

ɗ

akin...

Alhaji Nura ya zauna a kan wa

ta babbar kujera.

Fuskarsa ta yi tsauri.

Tun bayan fitowarsa daga wajen

Ibn Sahir..

..

Wani tunani guda ne kawai ke yawo a zuciyarsa.

ALFA.

...

Ya zaro wayarsa daga aljihunsa.

Ya duba screen

ɗ

in na ƴan daƙiƙu.

Sannan ya bu

ɗ

e wani contact da aka ajiye da suna

:

“KARKARA.”

Ya danna kira.

Ƙ

ara

ɗ

aya...

Ƙ

ara biyu...

Sai aka

ɗ

aga.

“Na’am, Alhaji.”

Muryar mutumin ta kasance mai nauyi.

..mai cike da kaifi na zallan tantiranci...

Alhaji Nura bai yi gaisuwa ba.

...kamar yadda bai tambayi lafiyar sa ba...ya soma magana c

ikin bada umarni...na ayi ko sha sakamako...

“Ka tattara yaran.”

“Yaushe?”

Shine abinda Karkara ya amsa masa dashi..

“Yau.”

A

ɗ

aya

ɓ

angaren aka yi shiru.

...

“Yau, Alhaji?”

“Na ce yau.”

Muryarsa ta ƙara tsauri.

...cikin bada umarni



bana son bata lokaci...''

Mutumin ya sauke numfashi.

“Me kake so mu yi?”

Alhaji Nura ya kalli duhun da ke bayan tagar.

“Na gano inda take.”

''a yau na gobe ba nake son ta shiga hanuna...''

“Alfa?”

Karkara ne ya yi wannan tambayar dan yasan a yanzu shugaban nasa bashi da wani burin

daya wuce samun Alfa...

“Eh.”

Murmushi ya bayyana a fuskarsa.

..cike da shaukin Nasara...

“Yarinyar da muka dade muna nema.”

“Ka tabbata ita ce

shugaba ?



“Babu shakka.”

Shine abinda Alh Nura ya fadi...

Ya

ɗ

an yi shiru.

...sai yace amma...

“Sai dai akwai ma

tsala.”

“Wace irin matsala?”

A hasale Alh Nura ya tambaya...



in

Ba ita ka

ɗ

ai ba ce

ya zamuyi?

.”

Alhaji Nura ya

ɗ

aga kansa.

“Mutanen da ke tare da ita ba mutane ne da za a raina ba

ne

.”

Muryar

ɗ

ayan ta yi sanyi.

..cikin rashin fahimta yace...

“To, me kake so

mu yi?”



Alhaji Nura ya mike.

...cikin nustuwa yace...

“Ku je cikin dare.”

“Amma kada ku yi hayaniya.”

“Ba na son wani ya fahimci abin da ke faruwa har sai komai ya ƙare.”

Mutumin ya yi shiru yana sauraro.

...ajiyar zuciya ya sauke lokacin da ya tuna layar

zana da suke dashi da wassu layin da zasu iya amfani dashi wajen dauke hankalin mutane daga garesu...

Alhaji Nura ya ci gaba

da magana cikin ƙarin guiwa...yasan babu makawa shirinsa da haƙarsa na gan da cimma ruwa, duba da irin shirin da ya dade yana yi sa

boda wannan rana...

Ya cigaba da magana kamar haka...

“Abu mafi muhimmanci shi ne…”

Ya

ɗ

an dakata.

..na tsawon wassu sakanni

“Alfa ta dawo hannuna lafiya.”

“Idan wani ya yi ƙoƙarin hana ku…”

Muryarsa ta yi sanyi.

“Ku bar wurin.”

Karkara yayi mamaki wanann l

okacin da jin wannan zancen na wai su bar gurin...cikin rashin fahimta yace da Alh Nura

“Ba za mu—”

“Na ce ku bar wurin.”

Alhaji Nura ya katse shi.

..cikin

ɗ

aga murya...

“Ba na son a zubar da jini.”

Ya

ɗ

an yi shiru.

...kafin ya fidda wani nunfashi kafin ya c

igaba da cewa...

“Wannan ba ya nufin ku bar ta ta kubuta

ba..

.”

“Na fahimta, Alhaji.”

“Ku tabbatar ba ta ga abin da bai kamata ta gani ba

..

.”

“Na’am.”

“Bayan kun same ta…”

Ya kalli agogon bangon.

..cikin yanayi dake nuni da ya tsara komai...

“…ku sanar da n

i.”

Kiran ya katse.

..ma'ana ya kaste ƙiran...

Alhaji Nura ya sauke wayar

..

.

lunshe idonsa yayi ya furta cewa ...

''is time...''

''stars will shine once again...''

Wani kafirin murmushi yayi yana mai lunshe idonsa...he is eager to see her...for more than 10

years yake neman ta... Finally a yau zata zama tasa...hakan na nufin burinsa zai cika...

Wani weird laugh ya soma yi cikin yanayi dake nuni da mugun abun da ke zuciyar sa...

Murmushi ya bayyana a fuskarsa.

..ya furta kalma

ɗ

aya dake ƙoƙarin sauya rayuwarsa.

..

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login