Showing 1 words to 3000 words out of 53720 words

Chapter 1 - DINYAR MAKAHO COMPLETE

Ɗ

INYAR MAKAHO..

(Ta nuna a hannunsa)

UMMU MAHER(MISS GREEN

*SADAUKARWA:*

Wannan littafin sadaukarwa ne ga uwayen

ɗ

akina guda uku.

1-Hassana

ɗ

an larabawa

2-Nabila dikko

3-Nabiha Aminu.

4-Bintu Umar Abbale

Allah ya ƙara muku l

afiya da kaifin ƙwaƙwalwa da kuma basira.

*GAISUWA:*

Ina gaida masoya na ni ummu maher(miss green)aduk inda suke ina gaida marubuta baki

ɗ

aya.

-----------

*BismillahirRahmanirRahim*

1-2

*Noor pov*

---------------------

. . . . .

.A hankali nake tafiya ina hawaye,na kalli kayan jiki na duk sun ƙoƙe sun lalace uniform ne na ƴar makarantar secondary,sai dai ina da tsafta sosai badon tsaftar dana ke dashi ba,da babu abinda zai hana munin uniform

ɗ

in.

Jakar hannuna ma irin t

a leda ce duk ta yage,kana i'ya hango ƴan tsurarun littattafan dake ciki wa

ɗ

anda baki

ɗ

ayansu basu fi guda biyar ba.

Sandal ne a ƙafa ta wanda shima ya gaji da si

ɗ

ewa,nacin son makarantata shine yasa har yanzu ban dai na zuwa ba,amman kullum ci

kin zagi da tsangwama nake awajen ƴan makarantar mu.

Ni Noor na yabi kai na,saboda ni ba ƴar kowan kowa bace amman ina da kyau na nunawa sa'a.

Fara ce ni ƙal,ga dogon hanci,ƙaramin baki,mantan idanuwa,gashi ma ina dashi don har yankeshi na

ke.

Mutane da dama suna tankani akan kyaun dana ke dashi,sai dai ni

ɗ

in malama ce ta fannin addu'ah.

Don bana ta

ɓ

a zama ba tare da azkhar ba,tun ban kai ko'ina ba nake sanye niƙab da hijabi.

Ba na ta

ɓ

a saka mayafi in fita,kullum hi

jabi nake sanyawa in fita. Kuma idan ma na ce zan saka mayafin ina na gansa,ni a wancen ƙarnin na

ɗ

auka wasu ƴaƴan masu gata ne ke sanya shi,amman fa ni baya burgeni sam don mayafin baya cikin tsari na.

Makarantar na da nisa sosai da gida,haka

kuma nake takawa inje,ƴaƴan gata kuwa sai dai a basu ku

ɗ

i su hau abin hawa.

Amman ni ko da wasa ma ban ta

ɓ

a tambayar ku

ɗ

in ba,tunda nasan ba samu zanyi ba.

Shiyasa sai inyi da

ɓ

e kullum,har in isa makarantar don ni bani da wannan gatan.



Ina zuwa kai tsaye na tsaya wajen da ake assembly.

Duk kunyar kai na ta ishe ni,saboda yawancin ƴan matan duk uniform

ɗ

insu sabbi ne,idan kuma ba sabo bane to bai wani sha jiki ba.

Amman nawa duk ya yage,yasha manni da kuma fa-ci ga uban

humra dana shafa me ƙamshi sai ka

ɗ

auka uniform

ɗ

inma sabbi ne.

Ƴan matan sai kallo na suke suna harara ta,wasu ma har toshe hanci suke wai wari nake.

Duk abinda suke ban ta

ɓ

a tanka musu ba,amman tabbas abin yana cin zuciyata sosai amman tamba

yar dana ke yiwa kai na bai wuce,yadda mutane basa gane da arziƙi da rashinsa duk na Allah ne ba.

Sunfi son suga ne ku

ɗ

i nan zaki ga suna rawar ƙafa da rawar kai,amman ni a tsarina nafi son kasancewa ta ahakan,don haka jalla rabbi yaso ya gann

i.

Ni shugabar makaranta ta wakilta don yin addu'ah,don haka na fito na fara rero addu'o'i kamar wacce aka yiwa wahayi.

Sannan na rufe da suratuk fatiha,wanda na rera ta da sanyayyiyar murya ne da

ɗ

i da taushi.

A nitse na yi karatu na,

ya tafi da

ɗ

ibban jama'a don na iya karatu sosai ga ilimin addini har dama na boko

ɗ

in.

Ni ce nake zuwa ta

ɗ

aya acikin ajinmu,haka ma islamiyya har musabaƙar alƙur'ani me girma nasha cin ta.ayanzu ma haka an saka sunana a cikin gasar alƙur'ani

me girma na ƙasa.

Ina komawa gida gabana ya fara fa

ɗ

uwa sosai,don daman sabo nane matuƙar na fita to idan zan dawo sai naji gabana yana fa

ɗ

uwa.

Ko don yanayin gidan namu ne oho?ko kuma saboda tsabar tsoro nane oho?.

Kai tsaye

ɗ

a

kinmu na shige,babu kowa a tsakar gidan Inna Hafsatu ta gama abin cin ranar da take yi na siyarwa.

Yaran gidan mu kuwa duka sun tafi talla,kaf gidanmu babu yaron da yake zuwa makaranta sai ni.

Nima kuma

ɗ

in ba mahaifina ne ya saka ni ba,ƙanin mahaif

iyata ne ya saka ni don yaga yadda nake son karatun shiyasa ya sakani.

Yaransa kaf makarantar ku

ɗ

i sukeyi,kuma kaf

ɗ

insu babu wanda ake biyawa ƙasa da dubu talatin.

Amman ni uniform dana je na gaya masa,cewa ya yi wai in lalla

ɓ

a da wannan idan zan s

higa S.s 1 wato aji hu

ɗ

u ya canjamin.

Ranar daya fa

ɗ

amin wannan maganar ƙwana na yi ina kuka,mahaifiyata sai rarrashi na take yi wacce ke ƙwance rai a hannun Allah.

Don komai sai anyi mata,kuma ni ce ke yi mata komai har tsarkin bayan gida

dana fitsari.

Mahaifiyata bata da ƙanwa mace namiji

ɗ

aya ne,kuma shima ƙanin tane amman baya taimaka mata da komai.

Ina tuna wannan na shiga cikin

ɗ

akinmu,na hangi mahaifiyata tana cen gefe ƙwance,da alama ma ta yi wani abune a ƙwance kuma ta ras

a yadda za ta yi.

Na goge hawaye na na ƙarasa kusa da ita na

ɗ

ago ta,ina kuka sosai ta

ɗ

an shafa kai na tana

ɗ

an murmushi wai duk don in ƙwantar da hankalina.

Amman ina kuka yaci ƙarfina sosai,na rungume ta na fara kuka me tsuma zuciyar me

sauraro.

Ahankali ta fara magana bakinta yana kakkarwa ta ce.

"Haba Noor bana son kina kukan nan don Allah".

Ɗan murmushi nayi wanda masu iya magana suka ce yafi kuka ciwo,sannan na ce"haba umma ya zama dole in damu fa,shiyasa nace

miki ni gwara in daina zuwa makarantar nan,tunda babu wanda zai iya kularmin dake.".

Ina fa

ɗ

ar hakan na fashe da kuka me mugun ciwo.

Kallona mahaifiyata take,sannan ta saka tafin hannunta ta fara sharemin hawaye,duk jikinta ya yi sanyi itama.

Ta rungumoni sosai ajikinta,tana kuka har ruwan hawayenta na ta

ɓ

a bayana,sai naji zafin hawayenta tamkar zafin ruwan zafi me tafarfasa zuciyar duk wani bil'adama.

"Ya isa kukan haka uwata kinji?bana son kina yawan kuka a shekarunki bai kamata k

ina shiga irin wa

ɗ

an nan tension

ɗ

in ba".

"Hmm umma kenan kada ki damu,na riga dana saba da komai wallahi ke dai addu'ah ya kamata ki bini da i'ta sai kiga rayuwata tana albarka."

Shafo gefan kumatuna tayi sannan ta ce"to Allah ubangiji ya yi m

iki Albarka uwata ya baki miji nagari abin son kowa,me tausayinki akoda yaushe ko da kuwa bayan rai na ne".

Da sauri na kalleta wasu hawayen suka ƙara wankemin fuska sannan na ce"Umma!don Allah ki daina yawan zancen mutuwar nan baki

ɗ

aya zuciyata bat

a yimin da

ɗ

i,please don Allah Umma".

Na fa

ɗ

i hakan ina fashewa da kuka,Ummana ta ce"Allah sarki Noor mutuwa ta zamar mana dole,ko da cuta ko babu cuta idan mutuwa tazo dole ne ta

ɗ

aukemu,don haka ki cire komai aranki ko da na mutu,ki yi rayuwarki cik

in farin ciki,domin ni nasan Allah bazai ta

ɓ

a tozarta ki ba,yadda na taso bansan iyaye na ba,bansan daga inda nake ba haka na taso cikin rayuwar ƙunci da nadama,na fara tunanin canjin rayuwa sai kuma na ha

ɗ

u da namiji maras imani,wanda a kullum bai wuce y

aga ya ƙonamin rai ba,haƙiƙa duk macen da ta dace da samun namiji nagari ta more rayuwarta duniya da kuma lahira."

Kallon mahaifiyata nake sosai,duk tausayinta ya cikamin zuciyata wasu hawaye masu zafi suna ta zubomin,wata irin muguwar tsanar mahaifi

na na ƙara ninkuwa a ƴar ƙaramar zuciya,wacce akullum bata ƙunshe da farin ciki sai baƙin ciki.

Na juyo muryar mahaifiyata tana ce wa.

"Haƙiƙa mahaifinki ya yimin ƊINYAR MAKAHO ne,ban ta

ɓ

a tunanin zai juyamin baya ba,sai gashi ya juya m

in baya alokacin dana ke mararin kasan cewa dashi,amman ina godewa Allah daya bani ke a matsayin ƴa Noor haƙiƙa ke ƴa ce tagari,me son farantamin akoda yaushe".

Ta shafa kai na sannan ta ce"Allah ubangiji ya yiwa rayuwarki albarka

ɗ

iya ta".

Ta fa

ɗ

i hakan tana ƙara matseni acikin ƙirjinta tamkar wani zai ƙwaceni.

Haka na wanke mata jikinta tass,ina

ɗ

an jin kunyar yin haka don ko babu komai mahaifiyata ce,aƙwai kunya a tsakaninmu amman babu yadda zanyi ƙaddara ta riga fa ta,sa

i haƙuri da kuma addu'ah shekara

ɗ

aya kenan da Allah ya jarabci mahaifiyata da lalurar mutuwar

ɓ

arin jiki,rana

ɗ

aya akaga ta daina komai da kanta sai dai ayi mata.

Na shafa mata turare sai ƙamshi takeyi,ina kallonta ina shafa mata tana murmushi

tana kallo na,duk sanda nake hidimta mata sai inga tana kallona tana murmushi,idan na tambaye ta ba'asi sai ta ce babu komai.

Naji muryarta tana ce wa"Oh mama na aƙwaiki da son ƙamshi Allah dai ya baki namiji me son turare sai aje ayi ta bulbulawa."

Sosai nake dariya har da tuntsirawa sannan na canja kuma yanayi zuwa kalar kuka na ce"Ayya Umma ni ai na cire babin aure arayuwata,ni babu abinda na sani sai kula dake da son kasancewa dake,yanzu kuma idan nayi aure fa duk bazanyi miki hakan ba,don h

aka don Allah umma ki daina zancen auren nan ya riga ya wuce."

Kallona ta yi sosai sannan ta ce"Emilli ni fa bana son kina haka fa?idan baki yi aure ba zama zakiyi ina kallon ki kamar tv ko kuwa me?don haka ki dai na ma wannan zancen".

Ta fa

ɗ

i

hakan tana kallona,na yi mamakin fa

ɗ

in Emilli da tayi don bata fiya fa

ɗ

ar wannan sunan ba,tafi fa

ɗ

ar Mamana amman ba ta fa

ɗ

ar Emilli.

Ƙwaso kayan da mahaifiyata ta

ɓ

ata na yi,Inna Hafsatu bata tsakar gida,Sai Inna Saudatu da Ƙawarta Sahura.

Na

ɗ

an ra

ɓ

a na wucesu zuwa wajen famfo,don yanzu ko sannu na yi mata sai cibi ya zama ƙari,don wani lokacin har gwara Inna Hafsatu da Inna Saudatu, sam ba tada tausayi da imani ko ka

ɗ

an.

Wata irin muguwar dariya ta kyalkyale da ita sannan ta ce"hmm

ni fa wallahi Sahura ina mamakin wasu mutanen?".

Sahura ta

ɗ

anyi dariya sannan ta ce"ƙawata dame fa?".

"Hmm da abubuwa mana,wai ace mutum ya dinga kashi da fitsari a zaune kamar wata saniya ko kuma raƙuma"?.

Wata mahaukaciyar dariya s

uka k'elƙele da ita,sukayi tafi abinsu Inna Saudatu na kallo na tana watsomin wata irin muguwar harara.

Jikina ya yi wani irin mugun yin sanyi,ban san sa'adda na saki wani irin kuka me mugun ƙarfi ba.



.i'na kuka i'na wanke kayan mahaifiy

ata wa

ɗ

anda ta

ɓ

ata,raina duka babu da

ɗ

i ahaka har na gama na share wajen tas tas,har na

ɗ

ibi kayan zanje in shanya sai kuwa Inna Saude ta ce"Ke!kada ki kuskura ki

ɗ

oramin wannan banzan kayan kashin a kan igiyata,idan ku kun saba da ƙazanta ato ni dai ban

saba da i'ta ba,don haka maza wucemin da gani tun kafin in canja miki wannan aljannat fuskartaki."

Kasa cewa uffan na yi saboda abin Inna Saude ya fara i'sata,don dai tasan ko da za tayi rawa akai na bazan

ɗ

ago in kalleta ba,shiyasa take tsokana ta s

alo salo,don dai in kulata wani abu ya faru ayimin wani sharrin.

Sai bayan tafiya ta Sahura ƙawar Inna Saude ta ce"ca

ɓɓ

ijan gaskiya wannan yarinyar idan baku tashi tsaye ba,sai ta hana yaranku aure acikin gidan nan,don haka wallahi tallahi ki tas

hi tsaye."

Ta fa

ɗ

i hakan tana wani hararar baya na,Saude Ta ce"ke Sahura ni fa ban gane abinda kike nufi ba?".

"Hmm zaki gani yanzi kuwa,abinda nake nufi shine matuƙar maza na ganin wannan yarinyar to fa babu zaman lafiya,don baza a kalli y

aranku a matsayin mata ba,aradun Allah a matsayin maza za'a kallesu,don kin san yadda wannan yarinyar take da shegen kyau kamar aljana,ga diri kamar ita ce ta ƙera kanta,don haka wallahi tun wuri ki tashi tsaye daman."

Ta fa

ɗ

i hakan tana kallon Saude

don tajo me zata ce.

Saude ta ce"hmm kuma kin san Allah ban ta

ɓ

a wannan tunanin ba?ni dai kawai wani lokacin sai inyi ta kallonta,ina mamakin yarinyar don tun tana ciki muka hanata zuwa duniya,amman kuma sai gashi tazo shiyasa ni abin yake bani

mamaki wallahi."

"Hmm ni dai Saude abinda zan gaya miki wallahi guda

ɗ

aya ne,ko da kina mamaki don kin rasa yadda zakiyi da i'ta a'a baza ki barta tazo ta hana ƴaƴanki aure ba,yanzu don Allah ki duba ki gani?ga Safara'u ga Halima ga Aisha,Ga j

idda duk ƴaƴanku ne kuma dukkansu babu sa'ar Noor aciki sai Jidda itama Jiddar ta bawa Noor wasu watanni don haka dai ki dage wallahi,don idan ma baki dage ba ƴaƴan Hafsatu sayi aure su bar naki azaune babu mashin shini."

"To yanzu Saude me kike

ganin za'ayi?".

"Hmm abu

ɗ

aya nake ganin za'ayi shine muje wajen boka,don mu amso magani akan ya sanyawa maza muguwar tsanarta ta yadda za ta rasa mashin mashini har abada."

Tafi suka sanya da shewa,ni da mahaifiyata muna jiyosu acikin

ɗ

aki,

Ina jin Mahaifiyata na ce wa.

"Hmm Allah ya ƙyauta,ya shirya mana zuri'a baki

ɗ

aya ina amfanin son duniya alhali rabuwa zamuyi da ita?ko munaso ko bama so."

Na juyo ina kallon mahaifiyata,tana matuƙar burgeni don ƙwata ƙwata bata damu da ra

yuwar duniya ba,abinda yake gabanta shine ta bauta mahaliccinmu tamkar yana ganinta.

Ko da take fama da ciwo ko da yaushe acikin bautawa Allah take,rayuwarta baki

ɗ

aya ta tafi ne a bauta.

Na rungumeta ina jin wani irin sanyi araina.

sh

afa kai na tayi sannan ta ce"wai uwata baza kije islamiyya bane?".

Ɗan turo baki nayi sannan na ce"kai Umma na don Allah ki kyaleni Allah yau bana son tafiya in barki ke ka

ɗ

ai,alhali babu me kulamin dake ni yanzu ma na dai na zuwa makarantar ma kawai

wallahi".

Na fa

ɗ

i hakan cikin shagwa

ɓ

a ni daman gani auta kuma ƴar fari.

Ɓata rai mahaifiyata tayi sannan ta ce"haba mamana don Allah ki daina wannan zancan,saboda me zaki fasa makarantarki akaina?so kike tunda nu banyi ba kema ki taso cikin d

uhun jahilci ko me?gaskiya ban yarda ba."

"To Umma duk abinda kike so nima inason shi,Allah dai ya baki lafiya me

ɗ

orewa".

Murmushi ta

ɗ

anyi sannan ta ce"to Allah yayi miki albarka ƴata ya haskaka miki rayuwarki ko da bayan rai na".

"Ami

n".

Na ce ina me rashin jin da

ɗ

in kalmarta na mutuwa,duk sanda ta fa

ɗ

i hakan duk sai inji babu da

ɗ

i araina amman babu yadda zanyi don nima na yadda da mutuwa

ɗ

ati bisa

ɗ

ari tunda ni

ɗ

in na kasance musulma me yadda da ƙaddara me kyau ko mara kyau.

Na shirya cikin dogon hijabina har ƙasa,duk da ya

ɗ

an sha jiki amman duk da haka ina

ɗ

an maleji,wannan

ɗ

in ma dana samu na ƙawata ne Hadiza don itace ta barmin shi da tayi sabon uniform,kusan shekara biyu kenan yanzu ni kuma har yanzu ba'a samu damar y

imin sabbi ba.

Don haka nake lalla

ɓ

a abina,don masu iya magana sunce guntun gatarinka yafi sari ka bani.

Na

ɗ

akko jakata na rataya,na samu humra na wanda shima Hadiza ce ta bani na bulbulashi don ni aƙwaini da wankan turare,don da ni wata me ku

ɗ

ice ku

ɗ

ina duk aturare zai ƙare.

Mahaifiyata tayi murmushi sannan ta ce"oh ni Emilli gaskiya aƙwaiki da son turare, yanzu wannan turaren da Hadiza ta baki har kin kusa ƙarar dashi?."

nayi murmushi sannan na ce"hmm umma ki gane ina son turare n

e wallahi".

Ta yi dariya ta ce"gaskiya nafi kowa sanin hakan".

Ba

ɗ

abi'a ta ce yin ƙwalliya idan zan fita ba,don haka ko hoda ban shafa ba amman yanayin fuskata sai ka

ɗ

auka har ƙwalliyar ma nayi yadda ta bada fashion kyau tsantsa.

Na yiw

a ummana sallama sannan na tafi,har na

ɗ

aga labule mama tace"ayya Emilli bakici abincin ba?".

Na kalli ƙwanon da aka zubamin abinci,abincin wani

ɗ

an tsurut dashi na ce"idan na dawo naci Umma".

Tasan hali na idan nace zanci to ba cin zanyi ba,sa

boda haka tace.

"Ato ni dai gashinan duk inda zakije ki dawo kici,don kinsan yau azumi nake".

Na yi murmushi kawai na tafi,don nasan tsokana ta takeyi ba wani abuba don tasan ba lallai inci ba.

ina fitowa na hangi Anty Inna Hafsatu tan

a abincin dare wanda ta saba yi akowacce rana.

Na wucewa ta don

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login