Showing 30001 words to 33000 words out of 53720 words
/>
ɗ
an ita dai kanta ta sani da kuma ƴaƴanta.
"Idan ta baki wannan takaddar kada ki yarda kowa ya gane abinda kika je ajjewa,idan kuma ba haka ba?to wallahi sai dai wani ba ke ba,don haka ki tas
hi ki fita cikin mutane don idan an tashi nemanki ba sai ansha wahala ba".
Da sauri Magajiya ta tashi har tana ha
ɗ
a hanya,ta juyo muryar Kilishi tana ce wa"idan baki yi sauri zaki ga ne. ... . . ."
A'i da gudu Jakadiya ta arta don tana masifar
tsoron Kilishi don tana jaddada rashin imaninta,duk da wani abun ma ba agabanta take yi ba.
Sai da kilishi ta
ɗ
an dara dariya,duk da dariyar ba aƙidar ta bace ita kullum fuskarta a tur
ɓ
une take kamar ta sha kunu.
Magajiya tana fita Fulanin
usul ta shigo,wato me bin Kilishi kenan ita ce ta biyu ita Fulanin usul ita ce Fulani acikinsu,don ita ƴar uwar sarki ce ma don da babanta da baban Sarki Abdussalam ciki
ɗ
aya suke,kuma rana
ɗ
aya aka
ɗ
aura aurensu dana Kilishi don ita Kilishi Ƴar waziri ce,
ta na ce sai Sarki Abdussalam take so kuma a haka akayi auren shi Sarki baya sonta amman saboda biyayyar iyaye ya haƙura ya zauna da ita,gashi harda albarkar ƴaƴa goma,ita kuma Fulanin Usul itama itake son Sarki Abdussalam,kamar dai Kilishi don haka aka
ɗ
a
ura masa aure dasu arana kuma
ɗ
aya.
Sunyi kishi sosai a tsakaninsu,kiwaccensu na son ta haifi
ɗ
a namiji amman sai gashi basu samu ba,ita Fulanin Usul ƴaƴanta taƙwas yanzu,tun suna son haifar ƴaƴa maza har ta haƙura saboda haka da aka auro musu ta uku
wato Fulanin Sura sai suka ha
ɗ
e mata kai,suka shiga makirci kala kala tasha fa
ɗ
awa tarkonsu,amman banda tarkon asiri don ita Fulanin Sura bare bari ne mahaifinta shine sarkin bare bari,kuma suna hul
ɗ
a sosai da Sarki shine ke bawa Sarki Abdulsalam tsari sa
boda sarauta,a haka har ya bashi ƴarshi aure,da ya ke Sarki Abdusalam yasan halacci sai ya aure ta
ɗ
in,Fulanin Sura mahaifinta ya bata tsari sosai tun kafin ta shigo cikin gidan Sarauta,don haka kuwa duk asirin dasu Fulanin Sura za suyi baya cinta.
Sai gashi itama Fulanin sura ta biyo sahunsu na haihuwar ƴaƴa mata,don sai da ta jera ƴaƴa mata biyar kuma daga ta biyar
ɗ
in ta samu matsala a mahaifarta wanda sanadiyyar hakan aka cire ta,to kunga babu zancen haihuwa to fa tun daga haka sai hankalinsu ya
ƙ
wanta.
Sai kuma wani tashin hankalin ya ƙara ziyartarsu.
Alokacin da mijinsu ya yi tafiya sai gashi ya dawo da dalleliyar amaryarsa,kuma balarabiya a wannan lokacin ba ƙaramin tashi hankalinsu ya yi ba,ganin muguwar kyakkyawa tare da mijin
su Fulanin Usul kuwa har
ɗ
an ƙaramin hauka taso yi,da taga mijinta da zuƙeƙiya sai da tafi wata
ɗ
aya ba tada lafiya ashe lokacin tana da shigar ciki ga kuma wani ƙaton baƙin cikin da taka ciki.
Ita kuwa Kilishi tana da muguwar dauriya sosai,amman duk
da haka abin ya ta
ɓ
a ta matuƙa don ita baki
ɗ
aya ma dai na fitowa ta yi sam,ko da yaushe tana
ɓ
angarenta idan ma ranar ita ce da ƙwana ƙin zuwa take sai tace wai ya bawa wata,don ita yanzu abinda ke ƙwaƙwalwarta kawai bai wuce yadda za
taga bayan wannan b
alarabiyar ba,saboda a jikinta tana jin kamar ita ce za ta haifi Yarima,idan kuwa ta haifi Yarima sun shiga ukunsu saboda daman Sarki Abdussalam yana masifar son Zulaiha,ta tabbatar kuma idan har ta haifi
ɗ
a namiji to sun riga da sun ka
ɗ
e har ganyensu,don
tasan son da yake yi wa mahaifiyar
ɗ
unguru gum kan Ɗan zai koma,sai su koma tamkar bayin gidan su da ƴaƴayensu.
Babu irin kitimirmirar da su Kilishi basa ha
ɗ
awa Fulanin bare,wato mahaifiyar Yazeed amman sai dai kash!bai cika yin tasiri ba,saboda ita
Ba mutum ce me shiga sabgar mutane ba,wani lokacin ma sai tayi wata biyu ko fin haka ma baka ganta ba,indai ba a fadar sarki ba don Sarki wani lokacin yakan ha
ɗ
a kan matayensa don ayi hira.wani lokacin ma don Zulaiha yake yin taron saboda ya fuskanci sam h
ar yanzu bata saki jikinta ba.
Abinda ya ƙara mugun tasar musu da hankali bai wuce yadda suka ga Fulanin bare da ciki ba,saboda duk ƴan gulmar da suke turawa ce musu suke a'i Ba tada ciki,saboda i'ta Sarauniya Zulaiha ko da yaushe acikin doguwar ri
ga take,irin tasu ta larabawa me kama da alkyabba,kuma gashi cikin fari ba kowa ne yake ganewa ba.
A sanda suka lura da wannan cikin ba'afi sati
ɗ
aya ba,Fulanin Bare ta haihu kuma gashi wasu binne binnen ma basu gama yi ba,sai sukaji haihuwar da tayi
matuƙar girgiza tunaninsu da ƙwanyarsu,alokacin kuma Fulanin Usul ta haihu bai fi da sati biyu ba,sai ya kasance kuma ba tada lafiya don alokacin wani asiri da suka amso don yi wa Fulanin Bare sai Fulanin Usul ta manta maimakon ta binne sai ta jefar ya ko
ma kanta,to shine take ta fama da ciwo ga kuma tashin hankalin haihuwar Ɗa namiji magajin Sarki da akayi. . . . . . . . . .
✍
🏿
*Hmm lallai ana wata ga wata agidan Sarauta,ni Miss green na ce gwara da Allah yasa ba agidan Sarauta aka haife ni
da banu.
🫣
ko da yake ni fa macece ba wadda za'a ƙwashi ku
ɗ
i ba
💃🏽💃🏽💃🏽🙏🏼
.*
Bazan gane soyayyar da kuke nunamin ba,har sai kun taya ni share fisabilillahi don yadda kika ƙaru wasu ma su ƙaro.
*@@Miss green ce
🍀
🫵
🏾
*
Domin yin maga
na dani kai tsaye ta chart.
07068606171
_Ummu Maheer_
*DINYAR MAKAHO*
_Miss Hajo_
*KHADIJATUL SABREEN*
_Mrs Bukhari_
*ANGULU DAKAN ZABO*
_Ummu Affan_
*SANDAR MAKAUNIYA*
_Mom Islam_
*TSAUTSAYIN TAUNA*
*Ga t
sarin yanda biyan yake*
_Guda d'aya 300_
_Guda biyu 500_
_Guda Ukku 700_
_Guda hudu 800_
_Guda Biyar 1k_
Kai tsaye zaku iya turo ku
ɗ
inku ta wannan hanya.
0037219728
FATIMA RABIU SUNUSI
StanbicIBTC BANK
Shai
dar biya ta nan
0810 433 5144
Masu turo kati MTN ta wannan number.
0702 616 6536
Ƴ
an Niger zaku turo da naku kai tsaye ta wanna number.
0706 860 6171
Mun gode da kasancewa da gawurtattu biyar taku na biyu.
*TA
LLAH*
Ina kuke amare uwayen gida kai har ma da ƴan mata? Ko kun san Mrs Bukhari mai kayan ƙamshi, ai in dai batu na kayan ƙamshi gyaran jiki da na
ɗ
aki to kai tsaye ku ne mi Badi'at domin gwana ce ta ko wanne fanni a ciki. "Wai ƙamshi kina nufin Badi'at
dai marubuciyar nan tamu mai nisha
ɗ
antar da mu?"
"Tabbas Fati ita take magana, ai kin dai ji yadda ake magana a kai na, hatta me gidana ya jinjinawa Badi'at domin duk wani ƙamshi da zaki ji a jikina tare da gidana to daga ita ne, ke me kankat ma har gyara
na nake yi domin gyaran aurena daga gareta ne, shi ya sa bana wasa da gyaran jikina da na gidana har kuke kirana da ƙamshi."
"Eh tabbas nima na jinjina mata, kuma zaki bani addireshinta domin nima na kwankwati wannan gara
ɓ
asa. Ko zaki iya fa
ɗ
a mini abubu
wan da take sayarwa.?"
"Bari na fa
ɗ
a miki akwai...
Humra
Kulacca
Sudanese Humra
Kulacca ta gashi.
Turaren wuta
ɗ
an gaske, iri daban daban.
Turaren mopping
Room freshner
Turaren turara kaya.
Turaren wuta na toilet
Sannan akwai ingantaccen mag
anin infection
Ina da magungunan mata, wanda zai gyara amarya da uwar gida.
Wanda zasu shiga daga ciki kuma
Akwai sabulun amare, da dilka ta amare, wanda zaisa amarya ta fito ta haska tas
Kabbasa
Setin kujerar tsugunno
Sannan inayin turaren wuta da k
asko, da ashana wanda ake rabawa a taron biki ko suna.
Ina bayar da sari.
Ma sha Allahu to taya zan sameta domin mallakar nawa?
"Kai tsaye zaki mata magana ta whatsApp ko kiranta ta wannan number.
08179523215
*TALLAH*
A yau nazo m
uku da manya manyan magunguna domin gyaran Auranmu! Saboda yadda zamantakewarmu ta AURE keta kara tabarbarewa. Mata iyayenmu ku fito ku gyara jikinku , domin wallahi har Abadan macen da bata gyara bata isa ta hada kanta da mace me gyara ba har abadan! Mu
gane yaku yan uwana mata, ma’aurata! wallahi gyara shine mace Akwai mata dayawa dasuka san magunguna na, a online Suna siya kuma Alhmdulillahi ba wadda ta siya bata dawo tamin godiya ba, Alhmdulillahi!Alhmdulillahi! Alhmdulillahi! Yawancin mata dayawa na n
emana ta dayan sim dina sede nayi losing dinsa sede wannan shi yake Aiki 08104335144, A YAU NAZO MUKU DA MAGUNGUNA INGANCI DA IZININ UBANGIJI, WATO AINIFIN HADI Iri ~iri na MALLAKA D’ANA MIJI ALFARMAR ANNABI SAW, ina tabbatar muku da magunguna na babu sham
aki base na tsaya bata lokaci a bayaniba zanso ku gwada dan tantance GASKIYA * Akwai cututtukan dake hana maganin mata aiki idan kinason sani ki tuntubeni ta wannan lambar 08104335144 wadannan cututtukan inhar kinadasu wallahi duk maganin daza kisha bazeyi
Aiki ba, kuma bazaki taba fahimtar komiba a harkar dadih na magungunan mata.
*MUNADA MAGUNGUNA AVAILABLE KAMAR HAKA*
👇🏽
*ingantaccen maganin infection *
Ingantaccen maganin basir
Ingantaccen maganin gyaran nono
Ingantaccen maga
nin gyaran hips
Ingantaccen maganin kara kiba kiyi dumur~mur dake
Ingantaccen maganin rage tumbi meyi tsakani da Allah
Ingantaccen maganin matsin farji mesa dadin farji ga azzakarin d’ana miji.
Ingantaccen MALLAKA TA DOMIN ALLAH (Ba
ta harkoki) shine sunansa, hmmmm Wannan magani inada tabbaci a kansa shidin hadine kawai na mallakar d’ana miji akwai komi a cikinsa na mallaka hajiya ki gwada kisha mamaki Alfarmar Annabi SAW.
Se matsin (GAMADIDI) wannan matsi in kikayi amfani dashi
har abadan abidina mijinki baze kawo a gaban wata ya mace ba in har ba gabanki bane wannan inada tabbaci a knsa
💯
kuma wadanda suka saya ma sun kara tabbatarmin da kyaunsa na mamaki.
Akwai zallan hadi na amarya
Akwai hadi na uwar gida sarautar
mata wannan seat ne akwai komi a cikinsa.
Akwai ingantattun gumba iri iri kamar haka
👇🏽
Akwai gumbar Madara
Akwai gumba me rubutu
🤐
Akwai gumbar kankana
Akwai gumbar giginya (sa megida kuka)
Akwai ingantacciyar gumba me suna (BARIN MAKA
UNIYA)
Akwai gumbar hasi
Akwai zallar gumba wadda ita ta rubutuce zallarta zaki ganta baka karki damu Aikin kawai zaki duba
😉
Akwai gumbar gero
Akwai gumbar ridi
Akwai gumbar garin gamadidi ita ta mallaka ce zallarta.
🤐
Akwai tsumi iri iri
sunansu sha yanzu magani yanzu
💯👇🏽
Akwai tsumin kankana
Akwai tsumin baure
Akwai tsumin rubutun Ayar Allah
Akwai tsumin kwakwa
Akwai tsumin giginya
Akwai tsumin GORON SUDAN (wannan special ne dan kudinsa ma daban yake)
Akwai ingantattun
magunguna na tada shaawah kama daga na turawa har zuwa na Islamic wato namu na gangajiya. Akwaifa maganin maza madam na hausa dana turawa
😉
duk basuda side effects
👌
Akwai rubutun mallaka
Akwai zoben mallaka
Akwai hayakin mallaka
Akwai zani n
a mallaka
Akwai hadin ci da kaza
Akwai hadin yan shillah
(Muna dafa kaji da yan shillar ma dade sauran abubuwa da dama,)
Akwai dambun nama na mata wanda ke dauke da magungunan sirri na mata mesa tsantsi da laushi da ruwa a farjin mace
😉
Akwai
magunguna na ban mamaki wadanda base na rubutasu ba saboda SIRRI
😉
Muna aika magungunan mu kasa kasa gari gari *UWAR GIDA KI GARZAYO QUEN SANAF Islamic chemist kise magunguna na ingantattun ne insha Allahu kin wuce takaicin d’ANA MIJI * direct to me 0810
4335144 muna sauraron masu shawarwari a kan zaman AURE insha Allahu, amma in knsan baki shirya siyan magungunan jima’i ba na mata ko na maza pls karki kirani.
*_
📲
Typing_*.
*_
🪁
Ɗ
INYAR MAKAHO...!
🪁
_*
_(Ta nuna a hannunsa)
🍀
_
_*UMMU MAHER(MISS GREEN ce)
🍀
*_
_AREWA BOOK
👉🏼
_
Rabiattu0444
*GAWURTATTU 5
🔥
*
------------------------
P-13&14
. . . . . . .Fulanin Usul tasha wuya sosai,don maganar ciwonta har waje ya fita don gidan Sarauta basu f
iya son sirrinsu ya fita ba,ammsn saboda ciwon ya yi yawa sai abin ya zamana kowa ya sani,Kilishi ta shiga tashin hankali sosai don itama yanzu ta fara ciwo sosai,sai aka rasa me amso musu asirin tunda dai dukansu babu lafiya.
Abinda basu sani ba shi
ne,ita Fulanin Bare ba mutum ce me zama kawai ba,kullum bakinta cikin azkhar yake sannan idan tayi sallah sai tafi awa
ɗ
aya tana addu'o'in neman tsari da kuma na kariya ga shai
ɗ
anu,mutum ko aljan saboda ita Sarauniya Zulaiha mahaifinsu bai horesu da komai
ba sai da addu'ah,saboda ko bayan ransa zasu tsaya da ƙafafunsu,don shi duk da ya kasance Sarki bai ta
ɓ
a asiri wai don ya kare kansa ba,sai dai addu'ah kuma kulli yaumin da carbi a hannunsa yana ja,shiyasa da yawa-yawan mutane sunsha yin asirinsu amman ƙar
she sai dai ya koma kansu,saboda haka tun suna yi ma har sun haƙura.
Sarauniya Xulaiha mahaifiyarsu ita ka
ɗ
ai ce matar sarki,yana masifar son Saudat wato mahaifiyarta,sai ya zamana son da yake mata ya koma kan ƴaƴanta.
Su biyu ne awajen mahaifi
nsu wato Sarkin Masar,Hashim shine babba Sai Sarauniya Zulaiha ita ce ƙarama,kyawawa ne su sosai asalin Larabawan asali.
Sarkin Masar sun saba da Sarki Abdussalam,don yana zuwa ƙasar sosai kuma ya fuskanci Sarki Abdussalam mutum ne me addini sosai,ku
ma tun sanda ya ƙyalla idanuwansa yaga Sarauniya Xulaiha yaji yana masifar sonta,ita kuma Sarauniya Zulaiha tana da wanda takeso me suna Muhammad Sudais,kowa yasan soyayyarsu sai gashi cikin lokaci ƙanƙani an rabasu,don Mahaifin Zulaiha Sarkin Masar yana g
ane cewa Sarki Abdussalam yana son ƴarsa kawai babu
ɓ
ata lokaci
ɗ
aura aure akayi,ranar Sarki Abdussalam har azumi ya yi saboda yaba masifar son Zulaiha.
Sanda saƙon ya isa Xulaiha,har ciwo sai da tayi don tana masifar son Sudais gashi mahaifinta ya r
abasu,sosai tayi kuka mahaifiyarta tayi ta
rarrashinta,tana fa
ɗ
a mata maganganu masu da
ɗ
i a haka dai zuciyarta ta fara sanyi,kuma ta yiwa mahaifinta biyayya ta yarda ta biyo mijinta.
Sai gashi basu fi ƙwana biyu ba,sukayi wani irin mugun sabo da miji
nta saboda yadda ya iya soyayya,uwa uba ya iya kalami me da
ɗ
i wa
ɗ
anda suka fi na Sudais
ɗ
inta,sai gashi ya fara mallakar zuciyarta,tare kuma da siye zuciyar Sarauniyar sarakai tas tas,ta kuma miƙa wuya ga mijinta tare da nuna masa soyayya dai dai yadda yak
e mata,amman duk da haka ta sarawa Sarki Abdussalam saboda yadda ya yi yaƙi sosai daya sameta.idan suba tare har bata son su rabu saboda yadda yake nuna mata ƙauna tsantsa.
To ta
ɓ
angaren su Fulanin Usul kuwa,sai da mijinsu Sarki ya tashi akansu
sosai sannan suka samu lafiya.
Ita kuwa Fulanin Sura idan ka ganta sai ta baka tsoro,saboda yadda tayi wani irin muguwar rama kamar ƙashi,kishi ne kawai ke cinta saboda itama ta lura Sarki ya rage yadda yake kula dasu,yafi kula da matarsa balarabiya
da kuka santalelen
ɗ
anta,don ko kai ne hasadun iza hasadun sai ka tanka Yazeed wanda yaci sunan mahaifin Sarauniya Zulaiha wato Sarkin Masar,kyakkyawane Yazeed ajin ƙarshe don ya gado uwa sa uba,don Sarki Abdussalam ma ba baya bane wajen kyau,saboda shi ba
fulatanine gaba da baya,suma kuma kyawawa ne sosai kuma idan har ka kalli Yazeed kallo
ɗ
aya indai kasan Sarki Abdussalam to tabbas sai ka shaida cewar
ɗ
ansa ne,saboda yadda sukayi mugun kama da juna,sai dai wasu ƴan abubuwan ka
ɗ
an wanda ya
ɗ
akko na mahaifi
yarsa.
Tun yana ƙaraminsa Mahaifinsa ke mugun sonsa,kai harta ma bacci tare sukeyi sai abin ya shafi matayensa,don kuwa sai ranar ƙwanansu kawai sai suzo suga yaro ya haye gado.
Sarauniya Zulaiha ma da take mahaifiyar Yazeed
ɗ
in ta nuna
ɓ
acin r
anta,saboda ganin rashin dacewar hakan,amman da tayi magana sai da suka hau sama da ƙasa da ita,wai don ma a hakan ita ce ta haifesa,amman su Kilishi basu isa ma suyi maganar ba,saboda sunsan ayadda yake sonshi zai iya komai musamnan ma idan suka nuna basa
son jininsa sun san komai zai iya faruwa,su kuwa ayanzu lalla
ɓ
a komai sukeyi saboda sunga yadda rayuwa ta fara yi dasu.
To su Kilishi fa basu haƙura ba,don da suka ga asirin ba zai yiwu ba sai suka shiga shirya makirci,suna tura Magajiya da kuma Jak
adiya suke yin duk wani makirci agidan,duk da haka basu fiya cin galaba ba,sunsha yin asiri akan Yazeed ya mutu amnan shiru zukeji,sai dai tun yana ƙaraminsa suka saka yimai wani asiri wanda zai wargaza rayuwarsa,kuma wannan asirin shi ka
ɗ
ai ne ya shiga ji
kinsa,sun yi mai asiri akan saka masa mugun samun kansa acikin wani yana yi indai har ya balaga,daga nan ya fara sa
ɓ
awa mahaliccinsa.
Sai dai abinda basu sani ba,shine tun Yarima Yazeed yana ƙarami mahaifiyarsa ta saka masa wani irin mugun tsoron All
ah aransa,sai ya kasance ko da zai aikata laifi sai ya tuno da Allah,sai yaji tsoronsa ya fasa shiyasa akeson iyaye mata ku kasance masu tsoratar da ƴaƴanku akan tsoron Allah,ba wai tsoron dodo ba kamar yadda wasu iyayen sukeyi,ku
ɗ
ora ƴaƴanku akan tsoron
Allah ba tsoron dodo ba,shiyasa