Showing 15001 words to 18000 words out of 53720 words

Chapter 6 - DINYAR MAKAHO COMPLETE

ya ha

ɗ

asu ya kaisu,

sai dai kowa aƙwai abinda yake karanta,shi Muhammad

ɗ

an gisan saraki yana karantar law ne wato lauya,shi kuma Aliyu fannin likita ya ke karantawa,shi kuma Yazeed fannin tsara gine-gine.

Farkon fara karatunsa lafiya suka fara ba suda wata matsala,sai

daga baya komai ya canja don farko awaje

ɗ

aya suke ƙwana a wani gari me suna Le mains dake ƙasar France.

Sai abokai suka shiga jansu zuwa gidan Club,farkon farawa Yazeed bai bi ta kansu ba sai ya

ɗ

aukesu tamkar wasu shashu.

Makarantarsu aƙwai

wata yarinya ƴar asalin ƙasar india ce me suna Roshni ta na cewa Yazeed sosai duk alokacin bai fi shekara ashirin ba,akanshi yarinyar nan har hawa bene ta yi tace zata fa

ɗ

o wai idan baice yana sonta ba,Yazeed mutum ne me matuƙar tausayi,don haka ya yarda

yace kuma yana sonta amman ba har cikin zuciyarsa ba,don shi arayuwarsa babu ne yi masa tilas

ɗ

in duk abinda baya so,mutum ne tsayayya da in har yaga abu yace

yana so to ya soshi kenan har abadan abadan,idan kuma yaƙi abu to yaƙi shi kenan har abada.

Sosai Roshni taji da

ɗ

in abinda masoyinta ya ce,sai ta ƙara zurfafa sosai acikin kogin sonshi,sai ta tsira shiga gidansu gashi duk mutanen gidan basa nan,tunda wataran idan su Aliyu suka tafi yawon Club

ɗ

insu sai sukai

ɗ

ayan dare,basu dawo ba saboda haka y

asan daman sun saba sai baya damuwa dai dai ya

ɗ

akko littatafansa ya duba daga nan ya kira iyayensa susha hirarsu ta

ɗ

a da mahaifansa.

To mafarin ƙaddarar Yazeed ita ce Roshni,don Roshni tayi ta ƙoƙarin son su aikata abinda bai kamata ba,amman da

ya ke tsayayya ne bata samu wannan damar ba,sai ta tsiri zuwa gidansu wai don tayi musu girki,Yazeed ya kyaleta kawai ya saka mata idanuwa don yaga iya gudun ruwanta.

Da wannan girkinne ta samu ta ƙara shiga zuciyar Yazeed,sai dai fa har yanzu bata s

amu abinda take so ba daga nan sai ta fara ƙwa

ɗ

aita masa shan giya,nan ma bata samu abinda takeso ba.

Daga nan Roshni ta tafi hutu ƙasar India,Roshni mahaifinta wani babban boka ne a ƙasar India daga ƙasashe ma da dama ana zuwa wajensa.

Don hak

a sai Roshni tayi amfani da wannan damar ta fa

ɗ

awa mahaifinta wai wani saurayi takeso shi kuma baya sonta,me abu da abinsa nan da nan ya fara aiki kan Yazeed,sai dai fa ya yi mamaki sosai don ganin wannan yaron iyayensa sun tashi sosai aransa.

Sai ak

a saka masa son zuwa club,daga nan ita kuma sai ta samu abinda take so.

Hmm tsafi gaskiyar meshi,don tun kafin Roshni ta dawo Yazeed ya fara bin yawon Club Club,abin ya bawa su Aliyu mamaki sosai.

Yazeed

ɗ

in da suka sani me matuƙar tsantsen

i da rayuwarsa,sai gashi shi kuma yanzu ya damesu sosai shi da ya ke musu nasiha sai gashi yanzu shine harda ƙwana?abin ya

ɗ

aure musu kai sosai.

Roshni na dawowa aka

ɗ

ora inda aka tsaya,don Roshni ta samu yadda take so sai dai kuma haƙarta na cin ruw

a su Yazeed suka koma gida,don suma sun samu hutun skull,kuma ayanzu ma sun kusa gamawa.

Roshni tana masifar son Yazeed,har ciwo tayi lokacin da Yazeed ya tafi ciwon da farko ƙaramine amman daga baya sai ya zama babba,daga hawan jini sai ya komai

ciwon zuciya.

Aka aikawa iyayenta,akazo aka tafi da ita ƙasar India cen ma suka rasa yadda zasuyi da ita,don baki

ɗ

aya hankalinta yana kan Yazeed,abinda yafi bata tsoro ma shine bai wuce yadda Yazeed ya manta da i'ta ba,don ya yi mata alƙawarin idan

har ya koma Nigeria zai neme ta da sabon layinsa,amman sai taji shiru tamkar malam ya ci shirwa.

A wannan hutun dasu Yazeed suka dawo,Sarauniya Zulaihat ta lura sosai da sabbin halayen

ɗ

anta Yazeed,sai ta saka masa idanu sosai,amman daya ke Yaz

eed

ɗ

in yana da wayo sosai sai yaƙi bata damar gane wa

ɗ

ansu abubuwan,haka ya lullu

ɓ

e ta daga bisani dai da taga kamar tana zarginsa ne sai ta kyalesa,ta cigaba da yi masa addu'o'i.

Alhmdh yanzu Yazeed ajikinsa ya ke jin,tamkar ya zalunci iyayensa ida

n har ya cigaba da aikata

ɓ

arna don haka sai ya daina wasu abubuwan,kamar shan giya da sauran wasu abubuwan wa

ɗ

anda ya ke yinsu a

ɓ

oye wa

ɗ

anda ba kowa ne ya sani ba,Sai Aliyu da Muhammad sune suka san halin miskilancin Yazeed.

To bayan komawarsu

makaranta hankalinsu baki

ɗ

aya yana kan exam(jarabawa)wacce ta yi zafi sosai don duk abinsu basa wasa da jarrabawa suna tsayawa suyi karatu sosai.

Roshni ma ta dawo makaranta,ta nemi su koma yadda suke ada amman gogan ya nuna mata babu wannan zance

n,ranta ya

ɓ

aci sosai amman sai ta

ɓ

oye sai ta shiga kyautata masa sosai.

Duk

ɗ

an adam yana son me kyautata masa,daga haka sai ya fara kulata amman wani abu na banza baya shiga tsakaninsu,ta nemi shawararsa tana son ta musulunta amman bata san yadda

za tayi ba?.

Sai ya bata shawara akan ta sanar da iyayenta,sai ta gaya masa ce wa idan har suka sani to bazasu barta ba,sai dai ta musulunta a

ɓ

oye daga baya sai ta gaya musu.

Roshni ta musulunta,don aƙwai wani malami wanda Yazeed

ɗ

in ke

ɗ

au

kar karatu awajensa wanda ke ƙasar France

ɗ

in,cikin ikon Allah ya musuluntar da ita wanda ya tambaye ta wani suna takeso ta ce Farida.

To wannan musuluntar da Roshni tayi sai ya ƙara mata wani irin girma awajen Yarima Yazeed,kai hatta matsalar ciwon

zuciyarta shine ya tsaya mata tsayin daka har ta samu lafiya.

Sai suka cigaba da soyayyarsu.

Wannan shine taƙaitaccen tarihin Yazeed.

*Noor Pov*

...........Lokacin da su Umma sukaje gidansu Hadiza,mahaifinta baya nan sai

Inna Lami wacce ke irga wasu ku

ɗ

a

ɗ

en da ta siyarda gidanta,da ya ke su Lami gidansu suna da ku

ɗ

i sosai,kuma mahaifinsu ya bar musu dukiya sosai.

Tana jin shigowar mutane da sauri ta danne ku

ɗ

inta,idanuwanta sukayi jawur tayi wuri wuri da ficificin

idanuwanta.

Da Sallama su Hajiya suka shiga,bayan sun Gaisa Inna Lami ke ta kallon ƙadan zanin Hajiyar Ahmad,don ganin irin atamfar da ta saka.

Hajiyar Ahmad tana

ɗ

agowa suka ha

ɗ

a idanu da Inna Lami,da sauri Inna Lami ta juya ta waske kamar ma

ba ita ce ta yi wannan kallon rainin hankalin ba.

Hajiyar Ahmad ta yi murmushi,don ta saba ha

ɗ

uwa da irin wa

ɗ

annan matan masu masifar sa ido ga dukkanin kayan daka saka.

Inna Lami kuwa azuciyarta ce wa take"Ca

ɓɓ

ijan yau Allah ya ha

ɗ

ani da Haji

ya?irin wannan tsadaddiyar atamfa haka?don atamfar da Hajiyar Ahmad ta saka ko ba'a gaya maka ba kasan ke tsada ce,balle kuma Inna Lami wacce tasan atamfofi sosai don tana siyarwa kuma tasan duk ku

ɗ

a

ɗ

ensu tunda tana siyarwa da manyan mata.

Hajiyar Ah

mad ta nisa sannan ta fara magana kamar haka:

"Hajiya daman nazo ne don tambayar izininku?akan da

ɗ

ewa da Hadiza ta yi bata dawo gida ba,don Allah kuyi haƙuri a fa

ɗ

awa Babanta cewar ƙawarta ce bayan sun dawo daga makaranta ta yi hatsari wato Noor,shine

abinda yada ta da

ɗ

e don haka don Allah kuyi haƙuri".

Inna Lami ta ce"a haba babu komai Hajiya,a'i nasan yadda suke da Noor Allah dai ya bata lafiya,babu komai ta

ɗ

ebi kayanta ma ku tafi tare asibitin sai ta zauna da Noor

ɗ

in,tunda dai ita mahaifiyar

Noor

ɗ

in ga shi tana fama da lalura,don haka ku tafi babu komai idan Babanta ya dawo za'a gaya masa."

Sosai Hadiza ta yi mamakin Inna Lami,don tasan halinta sarai masifa da kuma hantara da zagi,duk babu wanda bata yi mata dai gashi yau wai ita ce da

wannan da

ɗ

in bakin.

Ko da zasu tafi Hajiyar Ahmad ta ajjewa Inna Lami ku

ɗ

i akusa da i'ta,da sauri ta saka hannu ta amshe ku

ɗ

in tana washe baki tare da yi wa Hajiyar Ahmad

ɗ

in godiya,sai ga Inna Lami da rakiya har soro tana ta washe baki,kamar w

adda aka yiwa albishir da gidan aljanna.

Abin sai yaso ya bawa Hadixa dariya ta maze kawai amman mamaki ya cika zuciyarta,sarai Hadiza ta san Inna Lami da masifar son ku

ɗ

i,Inna Lami babu abinda baza ta iya akan ku

ɗ

i ba,masoyiyar ku

ɗ

i ce sosai duk kuw

a da yawan ku

ɗ

in da take dasu amman na hannunta basu isashe taba na hannun wani take kallo.

Kai tsaye asibitin muka koma,Ya sayyadi ma kasa tafiya gida ya yi,shima ya biyo mu don ya ce bazai tafi ba har sai Noor ta tashi,kana ganinsa kasan yana ciki

n tashin hankali don sai yanzu yasan me yake ji akan Noor.



Ahmad kuwa har yanzu kallon Noor ya ke,har likitan ya dawo ya sameshi ya yi dariya sannan ya ce"a'ah mutumina har yanxu gadi ka ke?na

ɗ

auka ma ka tafi gida,ashe har yanzu kana nan kana

gadin gimbiya."?

Murmushi Ahmad ya yi sannan ya ce"Hmm to ai ya zamarmin dole inyi gadi,saboda duk wannan jinyar ni na janyo ta,kaga kuwa dole inyi ni tunani ma kada ta tashi ta kama jin haushi na,don wallahi yarinyar tayi

masifar ƙwantamin don ina

ji ajikina kamar zata yarda dani

ɗ

ari bisa

ɗ

ari".

Murmushi Dr Zain ya yi sannan ya ce"haba Ahmad daga buge mutum kuma sai ka zarce"?..

Suna cikin wannan maganar sukaji sallamar su Hajiya,Umman Noor suka ƙwantar da ita akusa da gadon dake ku

sa dana Noor.

hawaye ne ya shiga ƙwaranyowa aƙwarmin idanuwan Umma,ta hangi ƴarta wacce ke ƙwance rai a hannun Allah,tamkar babu numfashi ga wajen karayar da ta samu har an

ɗ

ora ta.

Ahmad sai kallon Umma ya ke,duk da Noor bata yi kama da umman

ta ba amman ta

ɗ

akko wa

ɗ

ansu kamannin na ta,don Umman Noor ba fara bace ita ba fara ba ita ba baƙa ba,wankan tarwa

ɗ

a kenan Ita kuma Noor kama tayi sosai da mahaifinta fara ce sosai amman ba fari

ɗ

au

ɗ

innan ba,wai a hakan ma don fatar tata bata samu kular d

a take buƙata ba.

Hajiyar Ahmad ta ce"My son wannan ita ce mahaifiyar Noor,tana fama ne da stroke mun nemi da tabarshi ta xauna ta huta,amman kadan

ɗ

a da uwa sai Allah shiyasa tazo don ta ganta,sai Hadiza ta zauna dasu don mun nemi izinin iya

yenta sunce ta zauna."

Har gaban Umma Ahmad yaje ya tsugunna ya ce"Umma ina wuni"?.

A hankali ta juyo da fuakarta tana kallon Ahmad.

Sai dai tana kallonsa cikin tsoro ta ce"kai ne"?... . . . .

✍

🏿

@@Miss green ce

✍

🏿🍀

.

_Ummu Maheer_

*DINYAR MAKAHO*

_Miss Hajo_

*KHADIJATUL SABREEN*

_Mrs Bukhari_

*ANGULU DAKAN ZABO*

_Ummu Affan_

*SANDAR MAKAUNIYA*

_Mom Islam_

*TSAUTSAYIN TAUNA*

*Ga tsarin yanda biyan yake*

_Guda d'aya 300_

_Guda biyu 500_

_Guda Ukku 700_

_Guda hudu 800_

_Guda Biyar 1k_

Kai tsaye zaku iya turo ku

ɗ

inku ta wannan hanya.

0037219728

FATIMA RABIU SUNUSI

StanbicIBTC BANK

Shaidar biya ta nan

0810 433 5144

Masu tur

o kati MTN ta wannan number.

0702 616 6536

Ƴ

an Niger zaku turo da naku kai tsaye ta wanna number.

0706 860 6171

Mun gode da kasancewa da gawurtattu biyar taku na biyu.

*TALLAH*

Ina kuke amare uwayen gida kai har ma da ƴan

mata? Ko kun san Mrs Bukhari mai kayan ƙamshi, ai in dai batu na kayan ƙamshi gyaran jiki da na

ɗ

aki to kai tsaye ku ne mi Badi'at domin gwana ce ta ko wanne fanni a ciki. "Wai ƙamshi kina nufin Badi'at dai marubuciyar nan tamu mai nisha

ɗ

antar da mu?"

"T

abbas Fati ita take magana, ai kin dai ji yadda ake magana a kai na, hatta me gidana ya jinjinawa Badi'at domin duk wani ƙamshi da zaki ji a jikina tare da gidana to daga ita ne, ke me kankat ma har gyara na nake yi domin gyaran aurena daga gareta ne, shi

ya sa bana wasa da gyaran jikina da na gidana har kuke kirana da ƙamshi."

"Eh tabbas nima na jinjina mata, kuma zaki bani addireshinta domin nima na kwankwati wannan gara

ɓ

asa. Ko zaki iya fa

ɗ

a mini abubuwan da take sayarwa.?"

"Bari na fa

ɗ

a miki akwai...

Humra

Kulacca

Sudanese Humra

Kulacca ta gashi.

Turaren wuta

ɗ

an gaske, iri daban daban.

Turaren mopping

Room freshner

Turaren turara kaya.

Turaren wuta na toilet

Sannan akwai ingantaccen maganin infection

Ina da magungunan mata, wanda zai gy

ara amarya da uwar gida.

Wanda zasu shiga daga ciki kuma

Akwai sabulun amare, da dilka ta amare, wanda zaisa amarya ta fito ta haska tas

Kabbasa

Setin kujerar tsugunno

Sannan inayin turaren wuta da kasko, da ashana wanda ake rabawa a taron biki ko sun

a.

Ina bayar da sari.

Ma sha Allahu to taya zan sameta domin mallakar nawa?

"Kai tsaye zaki mata magana ta whatsApp ko kiranta ta wannan number.

08179523215

*TALLAH*

A yau nazo muku da manya manyan magunguna domin gyaran Auranmu!

Saboda yadda zamantakewarmu ta AURE keta kara tabarbarewa. Mata iyayenmu ku fito ku gyara jikinku , domin wallahi har Abadan macen da bata gyara bata isa ta hada kanta da mace me gyara ba har abadan! Mu gane yaku yan uwana mata, ma’aurata! wallahi gyara s

hine mace Akwai mata dayawa dasuka san magunguna na, a online Suna siya kuma Alhmdulillahi ba wadda ta siya bata dawo tamin godiya ba, Alhmdulillahi!Alhmdulillahi! Alhmdulillahi! Yawancin mata dayawa na nemana ta dayan sim dina sede nayi losing dinsa sede

wannan shi yake Aiki 08104335144, A YAU NAZO MUKU DA MAGUNGUNA INGANCI DA IZININ UBANGIJI, WATO AINIFIN HADI Iri ~iri na MALLAKA D’ANA MIJI ALFARMAR ANNABI SAW, ina tabbatar muku da magunguna na babu shamaki base na tsaya bata lokaci a bayaniba zanso ku gw

ada dan tantance GASKIYA * Akwai cututtukan dake hana maganin mata aiki idan kinason sani ki tuntubeni ta wannan lambar 08104335144 wadannan cututtukan inhar kinadasu wallahi duk maganin daza kisha bazeyi Aiki ba, kuma bazaki taba fahimtar komiba a harkar

dadih na magungunan mata.

*MUNADA MAGUNGUNA AVAILABLE KAMAR HAKA*

👇🏽

*ingantaccen maganin infection *

Ingantaccen maganin basir

Ingantaccen maganin gyaran nono

Ingantaccen maganin gyaran hips

Ingantaccen maganin kara kiba

kiyi dumur~mur dake

Ingantaccen maganin rage tumbi meyi tsakani da Allah

Ingantaccen maganin matsin farji mesa dadin farji ga azzakarin d’ana miji.

Ingantaccen MALLAKA TA DOMIN ALLAH (Bata harkoki) shine sunansa, hmmmm Wannan magani inada

tabbaci a kansa shidin hadine kawai na mallakar d’ana miji akwai komi a cikinsa na mallaka hajiya ki gwada kisha mamaki Alfarmar Annabi SAW.

Se matsin (GAMADIDI) wannan matsi in kikayi amfani dashi har abadan abidina mijinki baze kawo a gaban wata ya

mace ba in har ba gabanki bane wannan inada tabbaci a knsa

💯

kuma wadanda suka saya ma sun kara tabbatarmin da kyaunsa na mamaki.

Akwai zallan hadi na amarya

Akwai hadi na uwar gida sarautar mata wannan seat ne akwai komi a cikinsa.

Akwai

ingantattun gumba iri iri kamar haka

👇🏽

Akwai gumbar Madara

Akwai gumba me rubutu

🤐

Akwai gumbar kankana

Akwai gumbar giginya (sa megida kuka)

Akwai ingantacciyar gumba me suna (BARIN MAKAUNIYA)

Akwai gumbar hasi

Akwai zallar gumba wadd

a ita ta rubutuce zallarta zaki ganta baka karki damu Aikin kawai zaki duba

😉

Akwai gumbar gero

Akwai gumbar ridi

Akwai gumbar garin gamadidi ita ta mallaka ce zallarta.

🤐

Akwai tsumi iri iri sunansu sha yanzu magani yanzu

💯👇🏽

Akwai tsu

min kankana

Akwai tsumin baure

Akwai tsumin rubutun Ayar Allah

Akwai tsumin kwakwa

Akwai tsumin giginya

Akwai tsumin GORON SUDAN (wannan special ne dan kudinsa ma daban yake)

Akwai ingantattun magunguna na tada shaawah kama daga na turawa har z

uwa na Islamic wato namu na gangajiya. Akwaifa maganin maza madam na hausa dana turawa

😉

duk basuda side effects

👌

Akwai rubutun mallaka

Akwai zoben mallaka

Akwai hayakin mallaka

Akwai zani na mallaka

Akwai hadin ci da kaza

Akwai hadin yan

shillah

(Muna dafa kaji da yan shillar ma dade sauran abubuwa da dama,)

Akwai dambun nama na mata wanda ke dauke da magungunan sirri na mata mesa tsantsi da laushi da ruwa a farjin mace

😉

Akwai magunguna na ban mamaki wadanda base na rubutasu ba

saboda SIRRI

😉

Muna aika magungunan mu kasa kasa gari gari *UWAR GIDA KI GARZAYO QUEN SANAF Islamic chemist kise magunguna na ingantattun ne insha Allahu kin wuce takaicin d’ANA MIJI * direct to me 08104335144 muna sauraron masu shawarwari a kan zaman AU

RE insha Allahu, amma in knsan baki shirya siyan magungunan jima’i ba na mata ko na maza pls karki kirani.

*_

📲

Typing_*.

*_

🪁

Ɗ

INYAR MAKAHO...!

🪁

_*

_(Ta nuna a hannunsa)

🍀

_

_*UMMU MAHER(MISS GREEN ce)

🍀

*_

_*AREWA B

OOK

👉🏼

*_

Ɗ

INYAR MAKAHO:: https://arewabooks.com/book?id=6387a8e97dd221ff54205a4f

*GAWURTATTU 5

🔥

*

------------------------

P. 7&8

............."Allah

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login