Showing 48001 words to 51000 words out of 53720 words

Chapter 17 - DINYAR MAKAHO COMPLETE

bani shi,Allah sarki duniya zumuncin yanzu ya yi ƙaranci sai kaga

ɗ

an uwanka uwa

ɗ

aya uba

ɗ

aya amman baya taimakonka sai dai ƴaƴansu

da kuma matayensu.

A babban falonta na samesu ita da jikokinta,amman ƴan ƙananan tana ha

ɗ

a musu kayansu da alama ma gida zasu koma.?

Ko dana gaisheta bata amsa ba,balle ma ta

ɗ

ago idanuwanta ta kalleni sai naji duk rai na ya

ɓ

aci.

Amman

sai na tuno da nasihar da Umma ke yimin a kullum,musamman ma idan za ta aikoni gudan nasu takan cemin,Noor ita rayuwarnan haƙuri akeyi ko Allahn daya haliccemu haƙuri yake damu,badon haƙuri ba da tuni an ta

ɓ

ar damu saboda yawan sa

ɓ

on da muke dashi.

K

ai tsaye na fara gaya mata abinda ya kawoni,akan tafiyarmu ƙasar Masar da zamuyi.



Sai alokacin ta

ɗ

ago idanu tana kallona sosai har taso ma ta

ɗ

an bani tsoro. . . . . .

✍

🏿

Sai naji tana ce wa"ke ni sa'ar wasanki ce da zaki dinga gaya min zancen b

anza?uban wa uwar taki take dashi da zai kaita har Masar"?.

Bance mata komai na tashi tsaye,sai ta bini da kallo don ganin irin ƴar ƙibar dana yi da kuma ƙara kyau.

Sannan hijabin dana saka cikin hijaban da Ahmad ya siyomin ne,masu kyau tana ta

ƙaremin kallo sannan na ce"Gaskiya ne ba tada kowa amman tana da Allah."

Ina fa

ɗ

ar hakan na fito abina zuwa gidansu Zainab,daga nan kuma inje gidansu Hadiza.

Ina shiga gidan na su na yi ta sallama naji babu kowa,sai na hango

ɗ

akin Fatima a bu

ɗ

e

don haka na ƙara sautin sallama ta ina shiga cikin

ɗ

akin.

Sosai na zaro ido na tsoro ina salati tare da

ɗ

aga hannaye na zuwa kai na ina kuka. . . . . . .

✍

🏿

*Hmm kome Noor ta gani Oho sai a next page zamuji abinda ya faru?*.

#Miss

green ce#

🫵

🏾

✍

🏿🍀

*Bazan ga ƙaunar da kuke nunamin ba,har sai kun taya ni da share da kuma comments me ratsa zuciya,ina alfahari da masoyana aduk inda kuke.*

Masu yimin copy na littafi,kuna

ɗ

orawa amadadin ku kukayi,babu komai

bazanyi Allah ya ida ba,sai dai in gode muku don na san duk cikin love ne,amman aji tsoron Allah

🙏🏼🙏🏼🙏🏼

.

_Ummu Maheer_

*DINYAR MAKAHO*

_Miss Hajo_

*KHADIJATUL SABREEN*

_Mrs Bukhari_

*ANGULU DAKAN ZABO*

_Ummu Affan_

*SAN

DAR MAKAUNIYA*

_Mom Islam_

*TSAUTSAYIN TAUNA*

*Ga tsarin yanda biyan yake*

_Guda d'aya 300_

_Guda biyu 500_

_Guda Ukku 700_

_Guda hudu 800_

_Guda Biyar 1k_

Kai tsaye zaku iya turo ku

ɗ

inku ta wannan hanya.

0

037219728

FATIMA RABIU SUNUSI

StanbicIBTC BANK

Shaidar biya ta nan

0810 433 5144

Masu turo kati MTN ta wannan number.

0702 616 6536

Ƴ

an Niger zaku turo da naku kai tsaye ta wanna number.

0706 860 6171

Mun gode da ka

sancewa da gawurtattu biyar taku na biyu.

*TALLAH*

Ina kuke amare uwayen gida kai har ma da ƴan mata? Ko kun san Mrs Bukhari mai kayan ƙamshi, ai in dai batu na kayan ƙamshi gyaran jiki da na

ɗ

aki to kai tsaye ku ne mi Badi'at domin gwana ce ta

ko wanne fanni a ciki. "Wai ƙamshi kina nufin Badi'at dai marubuciyar nan tamu mai nisha

ɗ

antar da mu?"

"Tabbas Fati ita take magana, ai kin dai ji yadda ake magana a kai na, hatta me gidana ya jinjinawa Badi'at domin duk wani ƙamshi da zaki ji a jikina ta

re da gidana to daga ita ne, ke me kankat ma har gyara na nake yi domin gyaran aurena daga gareta ne, shi ya sa bana wasa da gyaran jikina da na gidana har kuke kirana da ƙamshi."

"Eh tabbas nima na jinjina mata, kuma zaki bani addireshinta domin nima na

kwankwati wannan gara

ɓ

asa. Ko zaki iya fa

ɗ

a mini abubuwan da take sayarwa.?"

"Bari na fa

ɗ

a miki akwai...

Humra

Kulacca

Sudanese Humra

Kulacca ta gashi.

Turaren wuta

ɗ

an gaske, iri daban daban.

Turaren mopping

Room freshner

Turaren turara kaya.

Turaren wuta na toilet

Sannan akwai ingantaccen maganin infection

Ina da magungunan mata, wanda zai gyara amarya da uwar gida.

Wanda zasu shiga daga ciki kuma

Akwai sabulun amare, da dilka ta amare, wanda zaisa amarya ta fito ta haska tas

Kabbasa

S

etin kujerar tsugunno

Sannan inayin turaren wuta da kasko, da ashana wanda ake rabawa a taron biki ko suna.

Ina bayar da sari.

Ma sha Allahu to taya zan sameta domin mallakar nawa?

"Kai tsaye zaki mata magana ta whatsApp ko kiranta ta wannan nu

mber.

08179523215

*TALLAH*

A yau nazo muku da manya manyan magunguna domin gyaran Auranmu! Saboda yadda zamantakewarmu ta AURE keta kara tabarbarewa. Mata iyayenmu ku fito ku gyara jikinku , domin wallahi har Abadan macen da bata gyara bata

isa ta hada kanta da mace me gyara ba har abadan! Mu gane yaku yan uwana mata, ma’aurata! wallahi gyara shine mace Akwai mata dayawa dasuka san magunguna na, a online Suna siya kuma Alhmdulillahi ba wadda ta siya bata dawo tamin godiya ba, Alhmdulillahi!A

lhmdulillahi! Alhmdulillahi! Yawancin mata dayawa na nemana ta dayan sim dina sede nayi losing dinsa sede wannan shi yake Aiki 08104335144, A YAU NAZO MUKU DA MAGUNGUNA INGANCI DA IZININ UBANGIJI, WATO AINIFIN HADI Iri ~iri na MALLAKA D’ANA MIJI ALFARMAR A

NNABI SAW, ina tabbatar muku da magunguna na babu shamaki base na tsaya bata lokaci a bayaniba zanso ku gwada dan tantance GASKIYA * Akwai cututtukan dake hana maganin mata aiki idan kinason sani ki tuntubeni ta wannan lambar 08104335144 wadannan cututtuka

n inhar kinadasu wallahi duk maganin daza kisha bazeyi Aiki ba, kuma bazaki taba fahimtar komiba a harkar dadih na magungunan mata.

*MUNADA MAGUNGUNA AVAILABLE KAMAR HAKA*

👇🏽

*ingantaccen maganin infection *

Ingantaccen maganin basir

Ingantaccen maganin gyaran nono

Ingantaccen maganin gyaran hips

Ingantaccen maganin kara kiba kiyi dumur~mur dake

Ingantaccen maganin rage tumbi meyi tsakani da Allah

Ingantaccen maganin matsin farji mesa dadin farji ga azzakarin d

’ana miji.

Ingantaccen MALLAKA TA DOMIN ALLAH (Bata harkoki) shine sunansa, hmmmm Wannan magani inada tabbaci a kansa shidin hadine kawai na mallakar d’ana miji akwai komi a cikinsa na mallaka hajiya ki gwada kisha mamaki Alfarmar Annabi SAW.

Se

matsin (GAMADIDI) wannan matsi in kikayi amfani dashi har abadan abidina mijinki baze kawo a gaban wata ya mace ba in har ba gabanki bane wannan inada tabbaci a knsa

💯

kuma wadanda suka saya ma sun kara tabbatarmin da kyaunsa na mamaki.

Akwai zallan

hadi na amarya

Akwai hadi na uwar gida sarautar mata wannan seat ne akwai komi a cikinsa.

Akwai ingantattun gumba iri iri kamar haka

👇🏽

Akwai gumbar Madara

Akwai gumba me rubutu

🤐

Akwai gumbar kankana

Akwai gumbar giginya (sa megida

kuka)

Akwai ingantacciyar gumba me suna (BARIN MAKAUNIYA)

Akwai gumbar hasi

Akwai zallar gumba wadda ita ta rubutuce zallarta zaki ganta baka karki damu Aikin kawai zaki duba

😉

Akwai gumbar gero

Akwai gumbar ridi

Akwai gumbar garin gamadidi i

ta ta mallaka ce zallarta.

🤐

Akwai tsumi iri iri sunansu sha yanzu magani yanzu

💯👇🏽

Akwai tsumin kankana

Akwai tsumin baure

Akwai tsumin rubutun Ayar Allah

Akwai tsumin kwakwa

Akwai tsumin giginya

Akwai tsumin GORON SUDAN (wannan spe

cial ne dan kudinsa ma daban yake)

Akwai ingantattun magunguna na tada shaawah kama daga na turawa har zuwa na Islamic wato namu na gangajiya. Akwaifa maganin maza madam na hausa dana turawa

😉

duk basuda side effects

👌

Akwai rubutun mallaka

Akwa

i zoben mallaka

Akwai hayakin mallaka

Akwai zani na mallaka

Akwai hadin ci da kaza

Akwai hadin yan shillah

(Muna dafa kaji da yan shillar ma dade sauran abubuwa da dama,)

Akwai dambun nama na mata wanda ke dauke da magungunan sirri na mata mesa

tsantsi da laushi da ruwa a farjin mace

😉

Akwai magunguna na ban mamaki wadanda base na rubutasu ba saboda SIRRI

😉

Muna aika magungunan mu kasa kasa gari gari *UWAR GIDA KI GARZAYO QUEN SANAF Islamic chemist kise magunguna na ingantattun ne insha A

llahu kin wuce takaicin d’ANA MIJI * direct to me 08104335144 muna sauraron masu shawarwari a kan zaman AURE insha Allahu, amma in knsan baki shirya siyan magungunan jima’i ba na mata ko na maza pls karki kirani.

*_

📲

Typing_*.

*_

🪁

Ɗ

IN

YAR MAKAHO...!

🪁

_*

_(Ta nuna a hannunsa)

🍀

_

_*UMMU MAHER(MISS GREEN ce)

🍀

*_

_AREWA BOOK

👉🏼

_

Ɗ

INYAR MAKAHO:: https://arewabooks.com/book?id=6387a8e97dd221ff54205a4f

*GAWURTATTU 5

🔥

*

------------------------



P. 19&20

.............."Fatima me ya sameki haka?innalillahi wa inna ilaihi raji'un".na fa

ɗ

i hakan ina kuka na ƙarasa kusa da Fatiman na rungume ta kamar zan komar da ita cikin cikina.

Ina kuka na fara ce wa"shaye shaye Fatima?wa

ye ya koya miki?me yasa kika lalata rayuwarki"?.duk alokaci

ɗ

aya nake mata wannab tambayoyin?amman nasan baza ta amsamin ba?tunda baki

ɗ

aya tasha ta bugu.

Da ƙer Fatimar ta fara magana tana ce wa"wa. . .wa. . .wa. . .wallahiiii Al'amin ne ya koya min

,kuma kinsan ni inasonshi don haka bazanƙi bin umarninsa ba".da sauri na saka hannu a baki na kukana yana cigaba da ƙarfi.

"Fatima wani Al'amin

ɗ

in?Al'amin Saraki dai da aka rabaki dashi ashe baki rabu dashi ba?haba Fatima me yasa kike son zama maraj

in maganane?meye amfanin cigaba da hul

ɗ

a da Al'amin yaronda bai ganin kan kowa da gashi amman ke dashi kike hul

ɗ

a?don Allah Fatima ki rufawa kanki asiri kada ya

ɓ

ata miki rayuwarki".

Kallona tayi da idanuwanta wanda ya ka

ɗ

a ya yu jawur,sannan ta fara

magana kamar haka.

"No. .No. . .Noor ki tayani da addu'ah bazan iya rabuwa dashi ba,zan iya rabuwa da kowa saboda dashi don Allah Fatima kada ki fa

ɗ

awa Ummana,yanzu kinga ta yi tafiya Baba kuma sai dare zai dawo shiyasa na ƙwaye yanzu kafin ya dawo".

Kuka na fashe mata dashi,don yanzu Fatima ta xama abin tausayi,Al'amin da Fatima ta tsaneshi ada ko kallonsa ba ta sonyi?tun tana ficiciyarta yake bibiyarta amman bai ta

ɓ

a samun albarka ma ayi masa magana ba?kamar aikin asiri?.

Ni ka

ɗ

ai nake t

a fa

ɗ

a azuciyata,na kasa fitowa daga gidan har sai da bacci ya

ɗ

auketa,na lullu

ɓ

e ta sannan na tarkata ƙwalaben na juye su a leda sannan na fito na rufe musu gidan.

Kai tsaye gidansu Hadiza na wuce,na saka ƙwalaben acikin rami dake hanyar gidansu Ha

diza,har yanzu zuciyata babu da

ɗ

i,wayo ita rayuwa haka take?kuma kowa da irin ƙaddararsa lallai Fatima tana cikin jarrabawa me girma.

A tsakar gida ta samu Hadiza tana tulun uban kayan wanke wanke,Inna Lami ba ta nan don haka na taya ta wanke wanken,

ta kalleni sannan ta ce"Allah Noor kina cikin damuwa amman kinƙi Fa

ɗ

amin,bayan tafiyar da zakuyi aƙwai abinda yake damunki ko?".

Sunkuyar da kaina nayi,ina tunanin fa

ɗ

a mata a halin dana tsinci Fatima,duk da nasan wacece Hadiza ba tada maganar ma da

har za ta fa

ɗ

awa wani sannan na ce.

"Hadiza Fatima ta tana cikin wani hali,shaye shaye na same ta tana yi kuma duk a silar Al'amin Sarki?."

Hadiza ta saka salati sannan ta ce"Noor Al'amin so yake sai ya lalata Fatima sannan zaiji da

ɗ

i?shi wai d

on ubansa yana da ku

ɗ

i sai ya dinga abinda yake so?,wai me yasa yanzu mutane suka mayar da ku

ɗ

i kamar ado ne?sai kiga mutum wai don yana da ku

ɗ

i yana abinda ransa ke so?kamar yanzu ni Noor ƙanin Inna Lami dake son lalatamin rayuwata,addu'ar dana dage yi da

ita ƙwana biyu shiyasa ko gidan nan baya zuwa".

Rai na ne naji ya yi

ɗ

anyi min sanyi sannan na ce"A'i gwara dama ya daina zuwa don wannan ba ƙaramar annoba bace acikin Al'umma ba".

Haka dai mukayi ta hirarmu har na fito daga cikin gidan.

Washe gari da asubar fari muka tashi,don Ahmad ya ce min bazamu tafi da kaya ko

ɗ

aya ba.

Sai dai wani tashin hankalin da muka fa

ɗ

a wai Baba na ya ce bazamu je ba.

Sosai hankalina ya tashi,Inna Saude na ta yin Murna don har da yu mana habaici n

i da Umma na.

Na rushe da kuka me mugun ƙarfi,Umma na rarrashi na itama tana kuka a haka har Ahmad yazo ya samemu.

Sosai shima hankalinsa ya tashi,har sai da ya kira Hajiyarsa awaya taxo sannan aka kashe case

ɗ

in,bayan ta cikasu da ku

ɗ

i don ta

gane mutanen sunfi gane yaren ku

ɗ

i akan yaren Nasiha.

Ai kuwa sai ga mahaifina har da adawo lafiya,su Inna Saude har soro aka biyomu ana mana adawo lafiya,ni abin ma dariya ya bani mutane babu tsoron Allah?sai tsoron ku

ɗ

i?.

Har filin jirgi

Hajiyar Ahmad ta biyomu ita da Zaliha.sai dai ni abinda yake bani mamaki da wannan Xalihar bai wuce yadda take min wani irin kallo ba?kamar dai ta sannine awani zamani daya shu

ɗ

e,kuma a wannan zamanin babu rabuwar arziƙi acikinsa don kallon ƙasan idon ya y

i yawa.

Sai dai nima ban wani damu ba,tunda Hajiyar Ahmad

ɗ

in na so na,shima Ahmad

ɗ

in na nuna sona da kuma ƙauna ta.to kuma banga abinda zai dagulamin ƙwalwa ta ba.

Sosai naji tsoron jirgi,don kuwa ko afili ban ta

ɓ

a ganin jirgi ba sai dai a tv

itama sai dai in gani a gidan wasu ba dai a namu gidan ba.

Jikina har wani kakkarwa yake saboda tsoro.Ahmad ne akusa dani ya kalleni sosai sannan ya ce"kada kiji tsoro kinji?babu komai acikin jirgi sai alkhairi don haka kada ma kiji wani tsoron kom

ai babu abinda zai faru insha Allah,kuma Insha Allah Ummanmu da ƙafarta za ta dawo kada ki damu."

Ɗan murmushi na yi sai kuma na saki jikina,na kalli Umma wacce aka saka mata wani abu don tare ta,sai na hango hawaye akan fuskarta itama tana kallona a

mman kuma tana

ɗ

an murmushi.

Tunda muka shiga wani ya dameni da masifar kallo,na lura Ahmad bai kula dashi ba sai dai ni duk

ɗ

agowar da zanyi sai na ha

ɗ

a ido dashi.

Saurayi ne kyakkyawa dashi,yana sanye cikin kayan sport.

Na juyar da

fuska ta don bana son yawan kallo,amman sai naga tamkar ma shi hakan yafi mai don yafi samun damar kallon na wa.

Hmm tun daga kan jirgin jiki na ya yi wani irin mugun sanyi,saboda yadda garin yake da wani irin masifar kyau.gaskiya garin larabawa na sara

masa adukkanin ƙasashe.

Kai tsaye wani gida aka kaimu,gidan me bala'in kyau ni dai kawai kusan ƙamewa na yi saboda tsoron gidan.

Haka dai muka shiga gidan,duk jikina asanyaye Umma ma da kanta na lura jikinta duk ya yi sanyi.

Muna shiga wan

i balaraben mutum yazo ya tare mu,na yi ta mamaki to wannan asibitine ko kuwa gida ne?.

Haka dai na daure na muka gaisa dasu.

Ahmad suka fita shi da mutumin,sai ga wata mata ta sakko daga bene ita kuma ganinta kasan bahaushiya ce,tana riƙe da h

annun ƴar ta ƙarama wacce ke kama da wannan baturen daya fita,babu abinda ya banbantasu jinsi ne kawai ya banbantasu ita mace shi kuma namiji.

Da fara'arta ta ƙaraso tana mana barka sa zuwa cikin yaren Hausa,na yi mamakinta sosai duk da ba abin mamak

i bane tunda kana ganinta kasan bahaushiya ce.

Matar tana da kirki sosai me suna Anty Sumayya,ƴarta kuma Basma sunanta ita ƴar asalin Nigeria ce,mijinta kuma balarabe ne mukayi ta hira da ita bayan an kaimu

ɗ

akinmu me masifar kyau.

Su Ahmad basu da

ɗ

e

ba sai gasu sun dawo.



*******

washe gari Ahmad ya koma Nigeria,bayan yayi mana bayani sosai wai ashe shi wannan balaraben babban malamine,kuma sunyi magana akan ciwon Umman shine yake fa

ɗ

a masa matsalar Umma na ba ta asibiti bace,sabo

da duba da yadda matsalar take ashe kuwa asirinne don ƙwananmu uku ya fara bata magani,sai ga Umma na amai baƙi ƙirin,ranar duk jikina ya yi mugun yin sanyi ranar umma babu abinda taci sai ruwan zamzam da dabino.

Washe gari kuwa aka fara bata na shaf

awa,ana shafa mata sau uku arana ranar da muka cika ƙwana uku na yi wani mugun gani,don Umma na barci ni kuma na fito daga ban

ɗ

aki na hango wani abu baƙi ƙirin ya fito ta jikinta.

Sosai na maƙale ajikin ƙofar ban

ɗ

akin,ina kiran sunan Allah har na

ɗ

anji sa

uƙin tsoron dana keji sannan na shigi cikin

ɗ

akin.

Na ƙwanta a kusa da Umma na,ina ta tufa mata duk addu'ar da tazo baki na.

Na kasa barci sai juyi kawai nake,sai daga baya barci

ɓ

arawo ya sace ni.

Sosai nake jin ihu kuma kamar muryar mah

aifiyata,tana ihun kamar na murna tare da godiya ga ubangiji.

Bu

ɗ

e idanuwa na nayi a hankali,tun kafin in gama bu

ɗ

e idon na wa na hango abinda yasa na tashi da gudu ina ce wa.

"Umma ke ce kuwa?".

Umma ta rungumeni tana kuka tana

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login