Showing 3001 words to 6000 words out of 53720 words
ko na gaishe tama bata amsawa,Bilkisu na gefenta ta zama kamar wata bazawara don ayanzu tana da kusan shekara talatin babu aure,abinda ta sani shine ta fice abinta kuma baza ta dawo ba,w
ani lokacin sai tayi ƙwana uku har sati sai ta gama yawon ta zubar
ɗ
inta sannan ta dawo.
"Ke!".
na jiyo muryar Bilkisu tana kirana cikin tsawa.
Zuwa nayi na tsugunna agabanta,sannan na ce"Anty Bilkisu gani".
hararata tayi sannan t
a ce"ke yanzu har kinyi babban ƙugun da zakizo ki wuce mu muba zauna?ni da mahaifiyata ko?saboda wannan nakasasshiyar mahaifiyar taki ta koya miki baƙin hali ko?".
Sunkuyar da kaina na yi,kalamanta na ƙarshe da ta fa
ɗ
a sunfi ƙonamin rai na,na share hawaye
na sannan na ce"to kiyi haƙuri ban ganku bane".
Ta zabura za ta dake ni,wani da ake kira Ali yazo siyan abinci ya ce"haba Bilkisu wannan fa bai kamata ba,kawai ku samu yarinya ku mayar da ita kamar ja. . . . .
Tun Kafin ya ƙarasa Inna Hafsa
ta ce"Kai!!Ali babu ruwanka da shiga tsakaninsu wannan yarinyar da kake ganinta micijin sari ka noƙe ce,ba tada mutunci ko ka
ɗ
an ita fa ganin kanta take kamar ƴar sarkin sarauniyar kyau,shiyasa take wani ha
ɗ
e fuska wai ita isashiya."
Ali ya ce"
duk da haka dai babu kyau takurawa mutum don haka gaskiya ku kiyaye".
"To sannu ubana?ina ruwanka da maganar gidanmu?kada ka ƙara sakamin baki acikin duk lamurana idan ba haka ba,zan sa
ɓ
a maka lamba ato".
Ta fa
ɗ
i hakan tana wani ya mutsa fuska,
ta kalleni sheƙeƙe sannan ta ce"tashi ki bani waje banza wacce ba tada asali".
A razane na juyo ina kallonta,a rayuwata babu kalmar dana tsana irin kalmar 'rashin asali'wacce kullum suke jifa na da ita.
Ni dai nasan kaf ƴaƴan babanmu babu wacce
tayi kama dashi idan ba ni ba,nasha tambayar mahaifiyata akan wanene mahaifina?tunda kullum sai nasha irin wannan gorin,amman amsar
ɗ
aya ce shine mahaifina,ta kance min in kalli fuskata in kalli ta mahaifina don inga irin kamannin da mukayi dashi,idan na
kalla sai dai in fashe da kuka,saboda ni ban san abinda yasa suke jifana da wannan mummunar kalmar ba.
Ina hawaye na wuce makarantar Islamiyya ba tare dana biyawa Hadiza ba,wanda a kullum na saba biya mata amman yau saboda tashin hankalin dana ke cik
i yasa kawai na wuce.ina jin wani irin mugun ciwon kai na gefe
ɗ
aya wanda ya addabe ni.
Ina zuwa na tarar babu wasu mutane masu yawa da sukazo,don haka na
ɗ
akko shimfi
ɗ
ar ajinmu nayi,na sunkuyar da kaina a tsakankanin cinyata na rushe da kuka me ƙarf
in gaske.
Ina cikin kukan dai naji kamar wani yana tsaye kusa dani,ga wani ƙamshin turare kamar na sanshi.da sauri na
ɗ
ago idanuwa wa
ɗ
anda suka rine sukayi jawur.
Da sauri na tashi cikin kunya na ce"ya sayyadi ina wuni".?
"lafiya
ƙ
lau".
Ya amsa yana kallon idanuwana, wanda ko da ba'a gaya maka ba kasan nasha kuka sosai,ga farar fatata ta ƙara wani irin
ɗ
au,tayi ja sosai saboda kukan dana sha.
"Ki sameni a office".
Ya fa
ɗ
i hakan yana yin gaba abinshi,a hankali na ta
shi na bishi duk jikina ya yi sanyi don na hango damuwa sosai a tattare dashi.
Ina shiga office
ɗ
in na tsugunna kai na yana ƙasa,na jiyo muryarsa yana ce wa.
"Noor ki
ɗ
ago idanuwanki ki kalleni,sannan ki fa
ɗ
amin abinda yake damunki".?
Sh
iru nayi ina cigaba da hawaye na,don ba kasafai na fiya fa
ɗ
ar matsalar gidanmu ba,don babu me sharemin hawaye ƙarshe ma sai dai a ƙara ha
ɓɓ
aka matsalar.
"Ina magana kinyi shiru Noor".?
Na
ɗ
ago jajayen idanuwana cikin sanyi na ce"babu komai ya s
ayyadi".
yana yi fuskarsa ce ta ƙara canjawa ya ce"ƙarya kike Noor,ni malaminki ne so banga abinda zaki
ɓ
oyemin ba".
Ganin ransa ya
ɓ
acine yasa na gaya masa komai,ba don rai na yaso ba sai don babu yadda zanyi.
Kallona ya yi a hankali sa
nnan ya ce"Noor kiyi haƙuri ki saka Allah aranka,ki sanya aranki ke baki da wata dabara ko wayo idan ba Abinda Allah ya tsara miki arayuwarki ba,ni
ɗ
innan da kike ganina idan har na baki tarihin rayuwata to tabbas zakiga ke naki ba komai bane".
D
a sauri na kallesa ina mamakin jin abinda ya ce,don ni a ganina kamar babu wani
ɗ
an adam daya kai ni shan wahala aduniya.
"Eh Noor ki kalleni sosai,nasan zakiyi mamakin jin hakan daha gare ni,amman ba abin mamaki bane halin rayuwa ne,idan kana ganin
kai kafi wani to tabbas wani ya fika,haka abin yake kada ki da
ɗ
a kada ki rage."
Kallonsa na ƙarayi a karo na biyu,na sunkuyar da kai na sannan ya cigaba da magana.
"Tashi ki tafi aji,naga an fara taruwa ammsn insha Allah zanxo har gida,do
n in ƙara duba jikin mama insha Allah zan baki labarin rayuwata kaf."
Ɗan murmushi nayi sannan na ce"to ya sayyadi na gode sosai."
Ya tsaya ya rungume hannayensa a ƙirji yana kallona,duk sai naji kunya ta kamani sosai sai naji ya ƙara kirawo su
nana cikin wata iriyar murya me nuna tausayi ƙarara.
"Noor"!.
Dawowa na yi sannan na ce"Ya sayyadi".
Muryata na rawa saboda ganin fuskarsa kamar aƙwai damuwa.
"Ki ƙara haƙuri da rayuwa kinji".
murmushi na yi na wuce sannan na c
e"to ya sayyadi".
Na wuce ina jin zuciyata fara ƙal......
✍
🏿
*Hmm fans bazan san ƙaunar da kuke nunamin ba,har dai kuna ƙauna ta to ku taya ni da share,tare da sanyayyan sharhi(comments)ta nanne zan san lallai kuna ƙaunata.*
domin yin magan
a dani kai tsaye
👇🏻👇🏻
07068606171
*miss green ce
🫵
🏾
*
*TALLAH*
Ina kuke amare uwayen gida kai har ma da ƴan mata? Ko kun san Mrs Bukhari mai kayan ƙamshi, ai in dai batu na kayan ƙamshi gyaran jiki da na
ɗ
aki to kai tsaye ku ne
mi Badi'at domin gwana ce ta ko wanne fanni a ciki. "Wai ƙamshi kina nufin Badi'at dai marubuciyar nan tamu mai nisha
ɗ
antar da mu?"
"Tabbas Fati ita take magana, ai kin dai ji yadda ake magana a kai na, hatta me gidana ya jinjinawa Badi'at domin duk wani
ƙ
amshi da zaki ji a jikina tare da gidana to daga ita ne, ke me kankat ma har gyara na nake yi domin gyaran aurena daga gareta ne, shi ya sa bana wasa da gyaran jikina da na gidana har kuke kirana da ƙamshi."
"Eh tabbas nima na jinjina mata, kuma zaki ban
i addireshinta domin nima na kwankwati wannan gara
ɓ
asa. Ko zaki iya fa
ɗ
a mini abubuwan da take sayarwa.?"
"Bari na fa
ɗ
a miki akwai...
Humra
Kulacca
Sudanese Humra
Kulacca ta gashi.
Turaren wuta
ɗ
an gaske, iri daban daban.
Turaren mopping
Room f
reshner
Turaren turara kaya.
Turaren wuta na toilet
Sannan akwai ingantaccen maganin infection
Ina da magungunan mata, wanda zai gyara amarya da uwar gida.
Wanda zasu shiga daga ciki kuma
Akwai sabulun amare, da dilka ta amare, wanda zaisa amarya ta
fito ta haska tas
Kabbasa
Setin kujerar tsugunno
Sannan inayin turaren wuta da kasko, da ashana wanda ake rabawa a taron biki ko suna.
Ina bayar da sari.
Ma sha Allahu to taya zan sameta domin mallakar nawa?
"Kai tsaye zaki mata magana ta wha
tsApp ko kiranta ta wannan number.
08179523215
*TALLAH*
A yau nazo muku da manya manyan magunguna domin gyaran Auranmu! Saboda yadda zamantakewarmu ta AURE keta kara tabarbarewa. Mata iyayenmu ku fito ku gyara jikinku , domin wallahi har Ab
adan macen da bata gyara bata isa ta hada kanta da mace me gyara ba har abadan! Mu gane yaku yan uwana mata, ma’aurata! wallahi gyara shine mace Akwai mata dayawa dasuka san magunguna na, a online Suna siya kuma Alhmdulillahi ba wadda ta siya bata dawo tam
in godiya ba, Alhmdulillahi!Alhmdulillahi! Alhmdulillahi! Yawancin mata dayawa na nemana ta dayan sim dina sede nayi losing dinsa sede wannan shi yake Aiki 08104335144, A YAU NAZO MUKU DA MAGUNGUNA INGANCI DA IZININ UBANGIJI, WATO AINIFIN HADI Iri ~iri na
MALLAKA D’ANA MIJI ALFARMAR ANNABI SAW, ina tabbatar muku da magunguna na babu shamaki base na tsaya bata lokaci a bayaniba zanso ku gwada dan tantance GASKIYA * Akwai cututtukan dake hana maganin mata aiki idan kinason sani ki tuntubeni ta wannan lambar 0
8104335144 wadannan cututtukan inhar kinadasu wallahi duk maganin daza kisha bazeyi Aiki ba, kuma bazaki taba fahimtar komiba a harkar dadih na magungunan mata.
*MUNADA MAGUNGUNA AVAILABLE KAMAR HAKA*
👇🏽
*ingantaccen maganin infection *
Ing
antaccen maganin basir
Ingantaccen maganin gyaran nono
Ingantaccen maganin gyaran hips
Ingantaccen maganin kara kiba kiyi dumur~mur dake
Ingantaccen maganin rage tumbi meyi tsakani da Allah
Ingantaccen maganin matsin farji me
sa dadin farji ga azzakarin d’ana miji.
Ingantaccen MALLAKA TA DOMIN ALLAH (Bata harkoki) shine sunansa, hmmmm Wannan magani inada tabbaci a kansa shidin hadine kawai na mallakar d’ana miji akwai komi a cikinsa na mallaka hajiya ki gwada kisha mamaki
Alfarmar Annabi SAW.
Se matsin (GAMADIDI) wannan matsi in kikayi amfani dashi har abadan abidina mijinki baze kawo a gaban wata ya mace ba in har ba gabanki bane wannan inada tabbaci a knsa
💯
kuma wadanda suka saya ma sun kara tabbatarmin da kyaunsa
na mamaki.
Akwai zallan hadi na amarya
Akwai hadi na uwar gida sarautar mata wannan seat ne akwai komi a cikinsa.
Akwai ingantattun gumba iri iri kamar haka
👇🏽
Akwai gumbar Madara
Akwai gumba me rubutu
🤐
Akwai gumbar kankana
Ak
wai gumbar giginya (sa megida kuka)
Akwai ingantacciyar gumba me suna (BARIN MAKAUNIYA)
Akwai gumbar hasi
Akwai zallar gumba wadda ita ta rubutuce zallarta zaki ganta baka karki damu Aikin kawai zaki duba
😉
Akwai gumbar gero
Akwai gumbar ridi
A
kwai gumbar garin gamadidi ita ta mallaka ce zallarta.
🤐
Akwai tsumi iri iri sunansu sha yanzu magani yanzu
💯👇🏽
Akwai tsumin kankana
Akwai tsumin baure
Akwai tsumin rubutun Ayar Allah
Akwai tsumin kwakwa
Akwai tsumin giginya
Akwai t
sumin GORON SUDAN (wannan special ne dan kudinsa ma daban yake)
Akwai ingantattun magunguna na tada shaawah kama daga na turawa har zuwa na Islamic wato namu na gangajiya. Akwaifa maganin maza madam na hausa dana turawa
😉
duk basuda side effects
👌
Akwai rubutun mallaka
Akwai zoben mallaka
Akwai hayakin mallaka
Akwai zani na mallaka
Akwai hadin ci da kaza
Akwai hadin yan shillah
(Muna dafa kaji da yan shillar ma dade sauran abubuwa da dama,)
Akwai dambun nama na mata wanda ke dauke da m
agungunan sirri na mata mesa tsantsi da laushi da ruwa a farjin mace
😉
Akwai magunguna na ban mamaki wadanda base na rubutasu ba saboda SIRRI
😉
Muna aika magungunan mu kasa kasa gari gari *UWAR GIDA KI GARZAYO QUEN SANAF Islamic chemist kise magung
una na ingantattun ne insha Allahu kin wuce takaicin d’ANA MIJI * direct to me 08104335144 muna sauraron masu shawarwari a kan zaman AURE insha Allahu, amma in knsan baki shirya siyan magungunan jima’i ba na mata ko na maza pls karki kirani.
*_
📲
Typing_*.
*_
🪁
Ɗ
INYAR MAKAHO...!
🪁
_*
_(Ta nuna a hannunsa)
🍀
_
_*UMMU MAHER(MISS GREEN ce)
🍀
*_
_*AREWA BOOK
👉🏼
*_
Ɗ
INYAR MAKAHO:: https://arewabooks.com/book?id=6387a8e97dd221ff54205a4f
*GAWURTATTU 5
🔥
*
------------------------
P. 3&4
. . . . . ..ina komawa aji na tarar da Hadiza har tazo ita da wasu ƙawaye na,harara ta tayi sannan ta ce"oh ta ya sayyadi bada kanki asare kije gida kice ya fa
ɗ
i".
Murmushi nayi na zauna ba tare
dana ce komai ba.don daman ni ba mutum ce me yawan surutu ba,muna cikin hakan ya sayyadi ya shigo ajinmu ya yi mana ƙari.
Sosai nake kallonsa saboda yadda yace wai rayuwarsa tafi tawa muni,ni abin har mamaki yake bani?gashi dai ahaka Allah ya hore ma
sa komai daidai gwargwado,ga mahaifiyarsa ga mahaifinsa ga ƙannensa kuma suna zaune lafiya klau,to banu wanda zaiyi tunanin aƙwai wata a ƙasa.
*_FRANCE
🇫🇷🇫🇷
_*
_State paris_
. . . . .ƙwance yake akan faffa
ɗ
an gadonsa wanda
ya yi matuƙar ha
ɗ
uwa,sosai yake bacci cikin wani kyakkyawan blanket
ɗ
insa,me laushi da kuma santsi baccinsa yake hankali ƙwance tamkar dai ba shida wata damuwa.
Wayarsa dake silent itace ke ta faman ruri alamar tana buƙatar taimako,tun farkawarsa ta
farko yaji ƙarar wayar amman sai yaƙi
ɗ
auka ya yi niyyar cigaba da bacci amman sai ya miƙe cikin fushi ya
ɗ
auki wayar.
Ba tare daya duba waye ba ya ce"wani igiot
ɗ
inne yake damuna"?.
Ya fa
ɗ
i hakan cikin da
ɗ
aga murya,shiru akayi daga cen
ɓ
anga
ren ba tare da anyi magana ba,ya samu damar
ɓ
alle bottle
ɗ
in rigarsa kamar wanda zai yi fa
ɗ
a,ya yi tsaki ya ajje wayar ya cigaba da masifarsa.
Ya shige ban
ɗ
aki yana maganarsa,babu ruwansa da addu'ah ya shige ha
ɗ
a
ɗɗ
an koman wankansa ya zauna aciki,ya
ɗ
auki remote ya kunna tv
ɗ
in dake manne ajikin kyakkyawan ban
ɗ
akin,yadda kasan baza a bar duniya ba haka ban
ɗ
akin yake.
Hmm wasu na cen suna fama da talauci,abinda zasuci ma yana damunsu tamkar dai Noor baiwar Allah,wasu kuma ban
ɗ
akin ma tamkar babu a
gidan saboda langa langa za'a saka arufeshi don dai a samu wajen yin
ɗ
ahara,amman wasu sai kaga ban
ɗ
akin tamkar
ɗ
aki tsabar ha
ɗ
uwa.
Ya Allah ka rufa mana asiri duniya da lahira amin.
Har bacci ya fara
ɗ
aukesa ya tuna cewar yana da meeting
a
ɗ
akin shugaban ƙasa,don haka ya tashi ya yi wanka,ya fito ya zauna gaban mirror tamkar wata mace.
Ya fara shafa wani lotion me mugun ƙamshi da sanyaya zuciya,Ya
ɗ
akko cort fara da wandonta ma fari ƙal,ƴat cikin kuma baƙa ya
ɗ
aura agogonsa me matuƙar t
sada,wanda ya yi mugun toomuch da kayansa,ya taje ƙwantaccen gashin kansa tamkar na larabawa ko indiawa.
YARIMA yazeed kenan,mahaifiyarsa asalinta balarabiya ce wacce ta gaji sarauta agurin mahaifinta sarkin Masar suna da ƙarfin Sarauta da kuma m
ulki sosai.
Su biyune ƴaƴansa Gimbiya Zulaihat da kuma Umar Farouk,Tayi aure da mahaifin Yazeed shekara ashirin da tara kenan,ayanzu Yazeed yana da shekara ashirin da 27.
Kyakkyawane sosai Yazeed,mahaifinsa
ɗ
an asalin Nigeria ne Kuma anan ya gi
rma,
ɗ
an sarautane gaba da baya kuma ayanzu shine sarki.
Kada kuga na
ɓ
oye sunan garin da kuma sunan Masarautar nayi haka ne saboda labarin gaske ne,kuma komai yana son sirri.
Yarima Yazeed shi ka
ɗ
ai ne namiji awajen mahaifinsa,sauran duk mat
ane su goma sha
ɗ
aya ne mata,su uku ne awajen mahaifiyarsa,daga shi dai ƙannensa ƴan biyu.
Yazeed irin yaran nanne sangartattu wa
ɗ
anda duk abinda sukayi dai dai ne,hakan ya samo asaline ga mahaifinsa don yana masifar son Yazeed
ɗ
in.
Mahaifiyar
Yazeed babu ruwanta,a kullum tana nuna masa hanyar dai dai sai dai sam Yazeed baya
ɗ
auka,baya jin magana ko ka
ɗ
an gashi yaro ƙarami amman abinda zaiyi wani babban ma bazaiyi ba.
Ga shegen miskilanci,da girman kai ba da kowa yake magana ba sai wanda y
aga dama,kuma ba kowacce magana yakeyi ba,zaiyi wuya kaga yayi magana ya ƙara maimata ta,haka yake ƙannensa ƴan biyu suna matuƙar jin tsoronsa,don ma bai fiya zama a Nigeria ba kullum yana ƙasashen waje musamman ma Ƙasar France.
Don yana da kyakkyawa
r alaƙa tsakaninsa da shugaban ƙasar France
ɗ
in,Don Yarima Yazeed Allah ya yi masa basira da fikira,tun yana yaro yake masifar son zane zane,na gidaje dogaye da kuma maras tsayi,kai bai tsaya anan ba har zane zanen gadaje na titi masu matuƙar kyau da ƙawa.
Wanda ko su kansu turawan basu iya wannan aikin ba,Tun da Iyayen Yarima sukaga inda fikirarsa take shikkenan suka mayar da hankalinsu akan ta yaya zasuyi don suga ya cika burinsa na zama me tsara zanen gine gine.
To daya ke abin na masu dashi
ne,sai ga Yarima ya cika burinsa don iyayensa sun bashi gudunmawa sosai.
Suka kaishi France acen yaje yayi karatunsa kaf,tun daga Primary,secondary,high institution,duk acen yaje yayi bai cika zuwa ba sai dole.iyayensa ke ziyartarsa don wani lokacin
ma Gimbiya Zulaihat ita ce ke zuwa ta yi hutu wajen Yarima Yazeed sai tafi wata
ɗ
aya tana cen.
To fa a
ɗ
an wannan zaman ne Mahaifiyar Yazeed ta gano wasu abubuwa dan gane da halayyar
ɗ
an na ta.
Idan ya fice tun safe bazai dawo ba sai ƙarfe s
ha biyu na dare,bayan ta tambayesa bai
ɓ
oye mata komai ba yace yaje Club ne.
Sosai hankalin Fulani Zulaihat ya tashi,ta rasa inda zata saka rayuwarta,bata ta
ɓ
a tunanin irin rayuwar da
ɗ
an ta yake ba.
Ashe yana cen wata uwa duniya yana aikata sa
ɓ
o
n Allah,Ta nuna masa
ɓ
acin ranta sosai.
Shi kuma Yazeed ya kasance me gudun
ɓ
acin ran iyayensa musanma ma