Showing 36001 words to 39000 words out of 53720 words
ne, shi ya sa bana wasa da gyaran jikina da na gidana har k
uke kirana da ƙamshi."
"Eh tabbas nima na jinjina mata, kuma zaki bani addireshinta domin nima na kwankwati wannan gara
ɓ
asa. Ko zaki iya fa
ɗ
a mini abubuwan da take sayarwa.?"
"Bari na fa
ɗ
a miki akwai...
Humra
Kulacca
Sudanese Humra
Kulacca ta gas
hi.
Turaren wuta
ɗ
an gaske, iri daban daban.
Turaren mopping
Room freshner
Turaren turara kaya.
Turaren wuta na toilet
Sannan akwai ingantaccen maganin infection
Ina da magungunan mata, wanda zai gyara amarya da uwar gida.
Wanda zasu shiga daga cik
i kuma
Akwai sabulun amare, da dilka ta amare, wanda zaisa amarya ta fito ta haska tas
Kabbasa
Setin kujerar tsugunno
Sannan inayin turaren wuta da kasko, da ashana wanda ake rabawa a taron biki ko suna.
Ina bayar da sari.
Ma sha Allahu to taya z
an sameta domin mallakar nawa?
"Kai tsaye zaki mata magana ta whatsApp ko kiranta ta wannan number.
08179523215
*TALLAH*
A yau nazo muku da manya manyan magunguna domin gyaran Auranmu! Saboda yadda zamantakewarmu ta AURE keta kara taba
rbarewa. Mata iyayenmu ku fito ku gyara jikinku , domin wallahi har Abadan macen da bata gyara bata isa ta hada kanta da mace me gyara ba har abadan! Mu gane yaku yan uwana mata, ma’aurata! wallahi gyara shine mace Akwai mata dayawa dasuka san magunguna na
, a online Suna siya kuma Alhmdulillahi ba wadda ta siya bata dawo tamin godiya ba, Alhmdulillahi!Alhmdulillahi! Alhmdulillahi! Yawancin mata dayawa na nemana ta dayan sim dina sede nayi losing dinsa sede wannan shi yake Aiki 08104335144, A YAU NAZO MUKU D
A MAGUNGUNA INGANCI DA IZININ UBANGIJI, WATO AINIFIN HADI Iri ~iri na MALLAKA D’ANA MIJI ALFARMAR ANNABI SAW, ina tabbatar muku da magunguna na babu shamaki base na tsaya bata lokaci a bayaniba zanso ku gwada dan tantance GASKIYA * Akwai cututtukan dake ha
na maganin mata aiki idan kinason sani ki tuntubeni ta wannan lambar 08104335144 wadannan cututtukan inhar kinadasu wallahi duk maganin daza kisha bazeyi Aiki ba, kuma bazaki taba fahimtar komiba a harkar dadih na magungunan mata.
*MUNADA MAGUNGUNA AV
AILABLE KAMAR HAKA*
👇🏽
*ingantaccen maganin infection *
Ingantaccen maganin basir
Ingantaccen maganin gyaran nono
Ingantaccen maganin gyaran hips
Ingantaccen maganin kara kiba kiyi dumur~mur dake
Ingantaccen maganin rage
tumbi meyi tsakani da Allah
Ingantaccen maganin matsin farji mesa dadin farji ga azzakarin d’ana miji.
Ingantaccen MALLAKA TA DOMIN ALLAH (Bata harkoki) shine sunansa, hmmmm Wannan magani inada tabbaci a kansa shidin hadine kawai na mallakar d’
ana miji akwai komi a cikinsa na mallaka hajiya ki gwada kisha mamaki Alfarmar Annabi SAW.
Se matsin (GAMADIDI) wannan matsi in kikayi amfani dashi har abadan abidina mijinki baze kawo a gaban wata ya mace ba in har ba gabanki bane
wannan inada tabbac
i a knsa
💯
kuma wadanda suka saya ma sun kara tabbatarmin da kyaunsa na mamaki.
Akwai zallan hadi na amarya
Akwai hadi na uwar gida sarautar mata wannan seat ne akwai komi a cikinsa.
Akwai ingantattun gumba iri iri kamar haka
👇🏽
Akw
ai gumbar Madara
Akwai gumba me rubutu
🤐
Akwai gumbar kankana
Akwai gumbar giginya (sa megida kuka)
Akwai ingantacciyar gumba me suna (BARIN MAKAUNIYA)
Akwai gumbar hasi
Akwai zallar gumba wadda ita ta rubutuce zallarta zaki ganta baka karki da
mu Aikin kawai zaki duba
😉
Akwai gumbar gero
Akwai gumbar ridi
Akwai gumbar garin gamadidi ita ta mallaka ce zallarta.
🤐
Akwai tsumi iri iri sunansu sha yanzu magani yanzu
💯👇🏽
Akwai tsumin kankana
Akwai tsumin baure
Akwai tsumin rub
utun Ayar Allah
Akwai tsumin kwakwa
Akwai tsumin giginya
Akwai tsumin GORON SUDAN (wannan special ne dan kudinsa ma daban yake)
Akwai ingantattun magunguna na tada shaawah kama daga na turawa har zuwa na Islamic wato namu na gangajiya. Akwaifa maga
nin maza madam na hausa dana turawa
😉
duk basuda side effects
👌
Akwai rubutun mallaka
Akwai zoben mallaka
Akwai hayakin mallaka
Akwai zani na mallaka
Akwai hadin ci da kaza
Akwai hadin yan shillah
(Muna dafa kaji da yan shillar ma dade s
auran abubuwa da dama,)
Akwai dambun nama na mata wanda ke dauke da magungunan sirri na mata mesa tsantsi da laushi da ruwa a farjin mace
😉
Akwai magunguna na ban mamaki wadanda base na rubutasu ba saboda SIRRI
😉
Muna aika magungunan mu kasa kasa
gari gari *UWAR GIDA KI GARZAYO QUEN SANAF Islamic chemist kise magunguna na ingantattun ne insha Allahu kin wuce takaicin d’ANA MIJI * direct to me 08104335144 muna sauraron masu shawarwari a kan zaman AURE insha Allahu, amma in knsan baki shirya siyan ma
gungunan jima’i ba na mata ko na maza pls karki kirani.
*_
📲
Typing_*.
*_
🪁
Ɗ
INYAR MAKAHO...!
🪁
_*
_(Ta nuna a hannunsa)
🍀
_
_*UMMU MAHER(MISS GREEN ce)
🍀
*_
*_AREWA BOOK
👉🏼
_*
Ɗ
INYAR MAKAHO:: https://arewaboo
ks.com/book?id=6387a8e97dd221ff54205a4f
*GAWURTATTU 5
🔥
*
------------------------
P-15&16
. . . . . . .babbar mota suka tara,ta cika sosai daman saura wajen mutum biyu suka shiga sai ƙauyen Sadau.
Sai da sukayi tafiya sosai,
don daga bakin titi ma zuwa cikin garin da nisa sosai,haka suka dinga tafiya har Allah ya kawosu gidan Mlm Saada.
Sosai suka tarar da layi,gashi duk sun gaji Sahura ta kalli Saude ta ce"Kai Allah dai ya shiryemu mu mata,yanzu don Allah ki duba kiga g
idan Mlm mata kamar kasuwar ƙwari,wallahi wata ma idan kika tambayeta tana da zannuwa biyar ƙwarara,ce miki za tayu bani da ita?amman yanzu don Allah ki duba kiga mata kamar ana rabon ku
ɗ
i alhali kuma sune zasu kawo ku
ɗ
in."
Ƴar dariya Saude tayi sann
an ta ce"Hmm ai kin san fa rayuwarnan mu mata idan kika zauna zakiga zau nau,don mazan yanzu wulaƙanci garesu ni fa Allah badon na tashi kai tsaye akan wannan nunar ranar ba,to da ƴar kallo zan koma saboda wannan balarabiyar matar sai tama ƙwacemin mijin,d
on sanda Ilu na santa munga wulaƙanci,musamman ma ni uwargida don wallahi ILu yafi cin tuwo akaina,kinga kuwa yanzu tunda kika nunamin wannan hanyar shikkenan na bita
ɗ
o
ɗ
ar".
Dariya sukayi suna tafe hannu,wasu mata dake gefe suka kallesu kawai suna m
amakin abinda ya sakasu dariya,
ɗ
aya daga cikinsu ta ce"oh wasu matan dai hauka na
ɗ
ibarsu wallahi,in banda haka ma meye na abin dariyar?bayan kune ma wa
ɗ
anda ya kamata ayiwa dariyar,tun daga halittarku har kayan jikinku tamkar wasu zautattatu".
Sosai
abin ya yi mugun ƙular dasu Saude,Sahura daman me jiran ƙiris ai sai rayi kan wannan matar tana zaginta ta uwa ta uba.
Matan daman suma gayya sukayo don sun kai du biyar,ai sai suka rufu akan Sahura ita kuwa Saude ihu take tana basu haƙuri,don ance
sarkin yawa yafi sarkin ƙarfi.
Sosai aka taru awajen ana ta bawa wa
ɗ
annan matam haƙuri amman ina cin karensu suke babu babbaka,ita kuwa Saude da taga abin nasu bana hankali bane ai sai ta shigarwa ƴar uwarta,nan fa aka shiga cin uwaki ubaki akay
i ta
ɗ
auki babu da
ɗ
i,abinka da alhaki sai Saude na shiga wata ta
ɗ
akko wani katako ta hau dukanta dashi,sai ga Saude a ƙasa Shagab kamar gawa.
Mlm kuwa yana
ɗ
akinsa yana aikata masha'arsa yaransa suka shigo suka gaya masa,ƙarshe ma cewa ya yi a bars
u kawai su daku ƙoshi sukayi.
Sosai kuwa suka dakun don da Saude da Sahura sun daku sosai,ƙarshe dai daga nan wasu yaran mlm suka tausaya musu suka gaisu asibiti anan cikin ƙauyen.
Babu wasu likitoci a asibitin,don haka
ɗ
an gyare gyare akayi mu
su a inda sukaji ciwo,daga nan kuma aka sakasu a motar kano,dukkansu sunyi lamo kamar wa
ɗ
anda aka aiko musu iyayensu duk sun mutu.
Wata mata dake kusa da Saude ta kalle ta sannan ta ce"ayya sannu kinji baiwar Allah,halan hatsari kuka yi?to Allah ya b
aku lafiya wannan hatsari kuwa kunji ciwo sosai,ji wancen ma kamar haƙoranta sun cire don har bakinta ya hau sosai."
Harararta Sahura ta yi amman babu bakin magana,don bakin Sahura yaci duka awajen wa
ɗ
annan ƙattin matan,gashi tafiyar sam ba tada wani
amfani don maganin da sukaje nema basu samu ba,don ko ganin Malam Saada
ɗ
in ma basu yi ba.
Wannan fa shine hausawa ke cewa Haihuwar guzuma ƴa ƙwance uwa ƙwance.
basu dawo gida ba sai ƙarfe goma na dare,don ku
ɗ
in motar ma wani ne ya tausaya
musu ya biya musu,don garin fa
ɗ
a ma duk an
ɗ
auke musu ƴan ku
ɗ
a
ɗ
ensu,musamman ma Sahura wacce ta tashi daga bakin suyar ƙosai ku
ɗ
in da tayi ciniki kusan dubu hu
ɗ
u amman ta tashi a tutar babu.
Ita da Saude ƴan harare harare kawai ake,a haka har suka r
abu Sahura ta wuce gida a tsakar gida taga Lantana,tana
ɗ
aura alwala za tayi sallah.
Lantana ta tsaya kawai tana kallon Sahura wacce ke
ɗ
ingisa ƙafarta da ƙer,sosai abin ya ba ta mamaki amman bata ce mata ƙala ba ta yi hanyar
ɗ
akinta,sai kuwa taji Sa
hura na ce wa.
"Oh amman Lantana anyi ƴar baƙin ciki,yanzu don Allah kina ganin ina
ɗ
ingisa ƙafata amman shine ko ki tambaye ni lafiya,ga bakina da ƙer ma nake magana duk ta kuje."
Ƴar dariya Lantana tayi,sannan ta ce"haba Sahura yanzu to
meye na wa aciki?ni ba aikenki na yi ba?to meye kuma na wa aciki?naga da zaki tafi ko sallama baki yimin ba?kinga yanzu ma ai bai kamata kice zakiyi min magana ba?".
Ta fa
ɗ
i hakan tana ƴar dariyar mugunta,don tasan duk yadda akayi ko anyi fa
ɗ
a ne da
mutuniyar don tasan halin bakinta baya shiru sai taci duka sannan yake
ɗ
an gyaruwa.
"Amman gaskiya Lantana yau kin nuna min halinku na Fulani,na mugunta idan banda haka ai kyace Sahura sannu?lafiya me ya faru dake?".
Lantana ta ce"Hmm Sahura ke
nan ni kinga shigewata
ɗ
aki,don bai kamata in tsaya
ɓ
ata lokaci na abanza ba,kada mu zama biyu ke bakiyi sallahr ba?nima banyi ba kada ayi biyu babu".
Tana fa
ɗ
ar hakan ta yi wucewarta abinta na barta anan da sakakken baki.
Saude kuwa d
a san
ɗ
a-san
ɗ
a ta shiga gida don kada Inna Hafsatu ta kula da shigowarta,amman ina tuni Inna Hafsatu ta ganta,ta
ɗ
aga labulenta ta ce"inye ayawo uwar yawo an dawo kenan?to meye na san
ɗ
ar ai gwara ki shigo kanki tsaye tunda an dawo daga yawon asiri,ai dole a
yi san
ɗ
a indai mugun abune ai kanki zai ƙare don ni dai kinsan na fi ƙarfinki".
Da sauri Inna Saude ta ce"haba Hafsatu kiyi a hankali mana?kada munafukai su jiyo mu".?
Ɗan murmushi Inna Hafsatu ta yi sannan ta ce"to me yasa da zaki je bamu je
tare ba?kika
ɗ
ebi ƙafa sassafiya kika fita?ai kya neme ni muje ko?indai har abin ba munafurci bane ba"?.
Babu abinda Saude ta
ɓ
oyewa Hafsatu dangane da tafiyarta sannan ta ƙara da ce wa"kai Hafsatu gaskiya mutanen nan shegune,gasu ƙarfaffu dasu kamar
goyon gidan Zoo,ji bi fuskata yadda wata tsinanniya ta ya ƙushemin ita?".
Ta fa
ɗ
i hakan tana nunawa Inna Hafsatu.
Sosai Inna Hafsatu ke dariya harda riƙe ciki,sai da tayi me isarta sannan ta ce"oh ni ƴa su muga ciwon?".
Da sauri Saud
e ta yi baya tana ce wa"anƙi a nuna miki
ɗ
in,banza muguwa kawai tsabar wulaƙanci ina fa
ɗ
a miki magana kina dariya?a'i kamata ya yu ki tausayamin ko?amman da yake ke agidanku rashin tausayi ya ƙare shine zaki hau dariya
ɗ
iyar bare bari kawai".
So
sai abin ya zamar musu fa
ɗ
a,don ƙarshe ma Inna Saude itace ta haƙura ta shiga
ɗ
aki,don da yake ƴaƴan Inna Hafsatu duk suna gida sai sukaso
shigarwa mahaifiyarsu,don ita ƴaƴan Inna Saude yadda take da yawon jaraba to suma haka suke,don basa zama agida kulli
yaumin suna cen wajen yawo.
Ƴaƴan Inna Saude uku ne agidan miji,sai
ɗ
anta babba yanzu wanda ke shirin aure,sai ƴammata har uku wa
ɗ
anda dukkansu sukayi girma sosai amman babu mijin aure.
Sai ƴaƴan Inna Hafsatu guda biyu da ta aurar,sai ƴa
mmata biyu dake gabanta don ita ba tada ƴaƴa maza duk ƴaƴanta mata ne.
*GIDAN SARAUTA POV*
. . . . . . . .kai tsaye Magajiya
ɓ
angaren Fulanin Bare ta wuce,wato mahaifiyar Yarima Yazeed sashenta bai fiya hayaniya ba,don itama b
a mutum ce me hayaniya ba,a hankali take tafiya cikin san
ɗ
a san
ɗ
a har Allah ya bata damar bu
ɗ
e
ɗ
akin Fulani a hankali.
Allah ya bata sa'a Fulani na
ɓ
an
ɗ
aki,don haka bata san wanda ya shigo ba,a hankali ta
ɗ
aga wata ƙwalba a
ɗ
akin ta ajje ta yadda ba
lallai ka hango abinda ke ƙasan ba,cikin san
ɗ
a san
ɗ
a ta fara fitowa har ta rufo babu wanda ya ganta kai tsaye ta koma sashen Fulanin Suura.
Fulanin Suura ta ce"ai wallahi tallahi tunda tace ita sharri za ta dinga yimin to tayi ta banzar,don wallahi n
i bazan barta ba idan ta samu wasu na ƙyaleta."
Magajiya ta sunkuyar da kanta tana ƴar dariya sannan ta ce"Ranki ya da
ɗ
e daman aike ce kike barinta,amman da Kilishi da Fulanin Usul ai basu kyaleta,to kinga ai su sun zauna lafiya ko?to don haka kema y
anzu ki saka
ɗ
anba da ita,kada ki yarda ta dinga mulkarki wai don ku baku da ƴaƴa maza,idan ba haka ba wallahi wataran ma sai tayi yunƙurin mayar daku bayinta".
Cikin tsawa Fulanin Suura ta ce"Ke!Magajiya ni za'a mayar baiwa?to wallahi tallahi id
an ma mafarki kike to kiyi maza ki farka,don ni nafi ƙarfin wata mace balle wannan nunar ranar".
Shiru Magajiya tayi tana ƴar dariya ƙasa ƙasa yadda Fulanin Suura baza taji ba,sannan ta ce"Ranki ya da
ɗ
e a gafar tamin su
ɓ
utul kalam na yi".
Fulanin Suura ta ce"ato gwara dai ki gyara zancenki don kamar yadda ta gaji Sarauta to nima haka na gaje ta."
Magajiya a zuciyarta ta ce"wannan sarautar taki ta banza da wofi,Sarautar fa iya ta yarensu ce fa?ita kuwa Sarauniya Xulaiha mahaifinta
Sarkin ƙasar Masar ne fa baki
ɗ
aya masu matuƙar ku
ɗ
i da kuma Daula".
Magajiya na ta tunaninta ashe Fulani Suura na mata magana bata ji ba,sai da ta ƙara.maimaita maganarta wajen ce wa"Ke Magajiya dake fa nake?tashi ki tafi baƙi zanyi don ni yadda kik
a saba zamarwa su Kilishi ni baza ki zaunar min ba,don ni har yanzu ban yarda dake ba"?.
Sosai ran Magajiya ya sosu amman bata ce komai ba,da sauri ta fice tana ƴam surutanta.
ɓ
angaren Kilishi ta yi tana zuwa ta same ta a falo bayi na zaga
ye da i'ta wasu na yi mata tausa wasu kuma suna
ɓ
are mata kayan marmari.
Kilishi na ganin Magajiya ta bawa bayinta damar tashi daga wajen,suna fita ta dawo da hankalinta kan Magajiya.
Tun kafin Magajiya ta yi magana ta ce"dakata Magajiya ba sa
i kinyi magana ba,nasan komai ya tafi dai dai don haka yanxu ba sai anjima ba zan baki kamashonki".
Tana fa
ɗ
ar hakan ta fiddo da ku
ɗ
i ƴan rafas masu yawa ta miƙo mata sannan ta ce"yauwa ga wannan ku
ɗ
in nan sai kici gaba da tarawa uwar tarin ku
ɗ
i".ta
fa
ɗ
i hakan tana hararar Magajiya.
Don ita Magajiya duk wani ku
ɗ
i da za'a bata to fa bata kashewa ajjewa take,wai dai ranar aurenta ta fito dasu tayi hidima gashi kuma har yanzu auren ya gagara.
Magajiya ta yi murmushi sannan ta ce"Uwar gij
iya ta A'i dole ne kiga ina ajje ku
ɗ
i,babu abinda nake buƙatar gani sai ranar aure na ilahi ya nuna min wannan ranar".
Kilishi ta kalleta sannan ta ce"to tashi ki tafi zanyi
ɗ
an wani tunani ne".
Da sauri Magajiya ta fice don tasan halin Kilishi
,idan tace bata son abu to tabbas
ɗ
in bata so
ɗ
in.
Tana fita ta tashi kai tsaye ta fita wajen Sarki Abdussalam duk da ranar ba ita ce dashi ba,amman haka ta daure ta wuce kai tsaye
ɗ
akin ta shiga abinta ba tare da ta nemi iso ba.
Tana shig
a ta tarar da Sarauniya Zulaihat wato Fulanin Bare.
Ko kallon inda take bata yi ba ta zauna tana kallon mijin na su sannan ta ce.
"Ranka ya da
ɗ
e Sarki Uban sarakai,Allah ya ƙara maka nisan ƙwana ya ƙara maka ƙarfin gani da kuma kula damu yadda
ya kamata".
Ɗan murmusawa ya yi sannan ya ce"barka dai Kilishi an iso lafiya"?.
Sai da ta harari Fulanin Bare sannan ta ce"lafiya ƙlau Me martaba Allah ya ƙara nisan ƙwana".
Kallonta ya yi sannan ya ce"To ya akayi ne Kilishi".?
Ya y
i hakanne don baya son abinda zai janyo wata husuma saboda yau ba ranar ƙwanan ta bane,ranar ƙwanan Sarauniyar zuciyarsa ne wato Sarauniya Zulaiha ƴar Larabawan Masar.