Showing 42001 words to 45000 words out of 53720 words
in har ba gabanki bane wannan inada tabbaci a knsa
💯
kuma wadanda suka saya ma sun kara tabbatarmin da kyauns
a na mamaki.
Akwai zallan hadi na amarya
Akwai hadi na uwar gida sarautar mata wannan seat ne akwai komi a cikinsa.
Akwai ingantattun gumba iri iri kamar haka
👇🏽
Akwai gumbar Madara
Akwai gumba me rubutu
🤐
Akwai gumbar kankana
Akwai gumbar giginya (sa megida kuka)
Akwai ingantacciyar gumba me suna (BARIN MAKAUNIYA)
Akwai gumbar hasi
Akwai zallar gumba wadda ita ta rubutuce zallarta zaki ganta baka karki damu Aikin kawai zaki duba
😉
Akwai gumbar gero
Akwai gumbar ridi
Akwai gumbar garin gamadidi ita ta mallaka ce zallarta.
🤐
Akwai tsumi iri iri sunansu sha yanzu magani yanzu
💯👇🏽
Akwai tsumin kankana
Akwai tsumin baure
Akwai tsumin rubutun Ayar Allah
Akwai tsumin kwakwa
Akwai tsumin giginya
Akwai
tsumin GORON SUDAN (wannan special ne dan kudinsa ma daban yake)
Akwai ingantattun magunguna na tada shaawah kama daga na turawa har zuwa na Islamic wato namu na gangajiya. Akwaifa maganin maza madam na hausa dana turawa
😉
duk basuda side effects
👌
Akwai rubutun mallaka
Akwai zoben mallaka
Akwai hayakin mallaka
Akwai zani na mallaka
Akwai hadin ci da kaza
Akwai hadin yan shillah
(Muna dafa kaji da yan shillar ma dade sauran abubuwa da dama,)
Akwai dambun nama na mata wanda ke dauke da
magungunan sirri na mata mesa tsantsi da laushi da ruwa a farjin mace
😉
Akwai magunguna na ban mamaki wadanda base na rubutasu ba saboda SIRRI
😉
Muna aika magungunan mu kasa kasa gari gari *UWAR GIDA KI GARZAYO QUEN SANAF Islamic chemist kise magu
nguna na ingantattun ne insha Allahu kin wuce takaicin d’ANA MIJI * direct to me 08104335144 muna sauraron masu shawarwari a kan zaman AURE insha Allahu, amma in knsan baki shirya siyan magungunan jima’i ba na mata ko na maza pls karki kirani.
*_
📲
Typing_
*.
*_
🪁
Ɗ
INYAR MAKAHO...!
🪁
_*
_(Ta nuna a hannunsa)
🍀
_
_*UMMU MAHER(MISS GREEN ce)
🍀
*_
_AREWA BOOK
👉🏼
_
Ɗ
INYAR MAKAHO:: https://arewabooks.com/book?id=6387a8e97dd221ff54205a4f
*GAWURTATTU 5
🔥
*
-------
-----------------
P-17&18
*Noor*
. . . . . .
ɗ
an zaman dana yi a asibiti na saba sosai da Ahmad,wata irin shaƙuwa mukayi wacce baki bazai iya fa
ɗ
ar ta ba,ya zamanto idan ba sanyashi a idaniya ta ba,sam bana jin da
ɗ
in hakan Har Umma ta
gane idan taga bai zo ba tayi ta tsokana ta wai Noor ta Ahmad.
Tsabar ta
ɓ
ara abinci ma bana cinsa idan Ahmad bai zo ba,sai dai inyi zugum in kasa ci idan na bawa Umma na ta sai in dawo in zauna daram har sai yazo.
Na kanyi mamaki sosai ta yadd
a akayi muka shaƙu da juna cikin
ɗ
an ƙanƙanin lokaci,na kanji wani abu idan har na ganshi ban san meye hakan ba?sai dai ina buƙatar amsarsa?amman wa ya kamata in tambaya?.
Umma?Fatima?ko Hadiza,ni dai nasan su ukunnan sune aminai na,ciki kuwa har da
wacce ta kawo ni duniya wato mahaifiyata.
Ranar Hadiza tazo tana tsefemin kai na,gashina ya bazo baya na sosai tun wata kalba da Hadiza ta yimin,tun kafin inyi ciwo to saboda ƙwanciyar dana yi rashin lafiya shiyasa ban samu damar tsefe wa ba.
U
mma ta kuma ni ke tsefe mata kanta,in wanke in yi mata kitso wani lokacin kuma ta ce tafi son in tufke mata shi,da ya ke gashinta irin me yala yala
ɗ
in nanne.
Shirun dana yi yasa Hadiza ta ce"to ta Ahmad lafiya kika yi shiru?".
Kallonta na
yi bakina yana motsi alamar ina son yi magana amman na kasa yin hakan saboda shigowar yaya Ahmad.
ina ganinshi na yi saurin rufe idanuwa na,saboda wata irin muguwar kunyarsa da ta rufe ni gashi,gashin kai na duk ya warwatse saboda tsifar da Hadiza
ke yimin,gashi har rufe idona yake sosai ya ke kallona yana ce
wa acikin zuciyarsa,tabarakallahu ahsanil khaliƙin lallai Allah ya yi halitta anan.
Samun waje ya yi ya zauna sannan ya gaida Umma ya kalleni ya fara tsokana ta.
Sosai nake dariya i
na rufe fuska.
Ya
ɗ
akko ƙwalin snacks ƙato wai inji Hajiyarsa a kawomin.
Sosai naji da
ɗ
i na amsa ina godiya ina sake rufe fuska ta.
Sosai yake jin yarinyar har cikin ƙoƙon zuciyarsa,ashe haka so yake?tabbas ya yarda ya kuma ƙara yarda ya
fa
ɗ
a soyayyar Noor me ƙarfin gaske.
Muna cikin wannan mukaji sallamar ya sayyadi da kuma ƙanwarsa har ma da kakarsa.
Sosai na ƙara jin kunya saboda yadda kai na yake a bu
ɗ
e,tuni na yayimo
ɗ
an ƙwalina na
ɗ
aura duk kunya ta isheni,ina tayi musu sannu
da zuwa ƙanwarsa Surayya ta kalleni ta ce.
"Ca
ɓɓ
i Noor anya kuwa jinya kika yi?kinga yadda fatarki tayi kyau kuwa?gaskiya ni dai ban yarda kinyi jinya ba,daman islamiyya na ce wa zasu zo dubiya don haka kawai zance suyi zamansu Noor ta ya sayyadi
Aliyu ta samu sauƙi".
Sosai ran Ahmad ya
ɗ
an sosu,sai dai bai nuna hakan ba saboda Ahmad yafi Aliyu dauriya sosai.
Duka
ɗ
akin dariya aka saka ana tsokanar Noor.
Kakar Aliyu ta ce"a'i shima Aliyu tun ranar daya koma ciwo ya rufesa sosai,w
allahi abin babu da
ɗ
i don kunga shinan ruwa leda uku aka ƙara masa saboda zazza
ɓ
in daya yi."
Umma ta ce"subhanalillah shiyasa ƙwana biyu Aliyu baka zo ba?Allah sarki Allah ya sauwaƙe".
Aliyu ya sayyadi ya amsa da"amin".
Ya kalli Noor wacc
e take yi masa sannu cikin kulawa.
Sosai yaga ta ƙara yi masa kyau,sai dai idan ya tuna Ahmad ne yake kawo musu abubuwan more rayuwa sai yaji duk babu da
ɗ
i sam.
Ahmad ne ya fara fita,sai daya fita sannan ya bugo min waya awayar Hannun Hadiza wac
ce ƙanin Inna Lami ya siya mata.
Miƙomin wayar Hadiza tayi tana ce wa"to ungo ga mutumin ki nan".
Da sauri na amsa har ina ha
ɗ
awa da hannun Hadiza.
Ya sayyadi ya kalli hannuwa na yadda suke rawa sosai,tuni yaji wata iriyar hajijiya na so
n
ɗ
ibarsa,ƙafafuwansa na son daina taka ƙasa,don haka da sauri ya name waje ya zauna ya sunkuyar da kansa ƙasa.
Da
ɗ
an sauri na tashi na saka hija bina.
ɗ
aya daga cikin wa
ɗ
anda Ahmad ya kawomin guda shida masu mugun kyau gashi sunyi mugun dacewa da ka
lar fatata.
A dai dai kunnen Umma na ra
ɗ
a mata wani abu,sannan na cewa su Surayya ina zuwa ba da
ɗ
ewa zanyi ba.
Ina fitowa na hangesa a bakin motarsa,yana kallona tamkar zai cinye ni,ko kuma yau ne ya fara ganina don haka sai naji duk ƙafafuna suna w
ani har
ɗ
ewa.
Shiru na yi lokacin da na isa wajensa,na fara rufe fuskata saboda yadda duk kunyarsa ta gama dani.
Ƙamshin turarensa duk ya gama bu
ɗ
a
ɗ
e min hancina ya fara magana kamar haka.
"Noor" !.
Ya kira sunana cikin wani amo
n sauti,wanda ban ta
ɓ
a jin ya kirani da wannan sautin ba.
Da sauri na
ɗ
an kallesa sai naga duk idanuwansa sunyi jawur.
Tsoro ya bani a karo na farko,don nasan Ahmad mutunne me fara'a ga mutane balle ni yadda ya
ɗ
aukeni tamkar ƙanwarsa uwa
ɗ
aya
uba
ɗ
aya.
"Noor nasan zakiyi mamakin jin kiranki dana yi a haka?To nima ba laifi na bane,laifin zuciyata ce wacce ta kasa riƙe abinda yake rai na,Noor tun ina ƙaramina ban san soyayyar kowa ba sai soyayyar mahaifiyata,tun ina ciki mahaifina ya rasu b
an ta
ɓ
a ganinsa ba sai dai a hoto.
Noor ina son mahaifiyata sosai so me matuƙar yawa,sai dai ban san lokacin da son wata ƴa mace ya kamani ba?ya gama mamaye dukkanin jiki na,Noor ban san haka so yake ba sai akan ita wannan yarinyar,rabani da ita tamkar
rabani da jini jiki na ne,ban san yadda zanyi ba idan har aka rabani da i'ta ba?.
Ko da bayan rai nane ba zan dai na sonta ba,sonta ya zamemib tamkar wani mayen ƙarfe."
Ya fa
ɗ
i hakan yana kallo na sosai.
Sosai hankalina ya tashi ina kallons
a sosai,no wonder shiyasa ya rame sosai ashe aƙwai abinda ke damunsa?.
Cikin halin tausayawa na ce"kai Allah sarki Yaya na,ashe shiyasa naga duk ka rame wallahi abin babu da
ɗ
i wallahi,ko don ni ban san so bane oho".?
Na fa
ɗ
i hakan ina kallonsa c
ikin halin tausayawa.
Sannan na ƙara da cewa"Yaya na ka bani ƙwarin guiwa wallahi ko a ina take sai na binciko maka ita ko a ina take?to ma wata macece za tace bata sonka?ai duk macen da tace bata sonka to fa ta yiwa kanta ƙarya,ga ilimi,addin
i,kyau,nasaba,ku
ɗ
i,haba ai ko
ɗ
aya daga ciki ya isa asoka balle kuma duk ka ha
ɗ
a sauran".
Murmushi na gani a kan fuskarsa sannan ya ce"kin tabbata ko wacece zaki nemo kin ita?".
Ɗaga kai na nayi alamar eh.sannan ya ƙara da fa
ɗ
in "to shikkenan
yanzu kuwa zan gaya miki wacece".?
A'i kawai sai naga ya tsugunna agabana,guiwowinsa har guda biyu a ƙasa ya kalleni sosai sannan ya ce"Noor ke ce wannan yarinyar wacce kika sace
zuciyata,ke ce wadda kika maƙale acikin zuciyata kika kuma tsare ko ina
acikinta,tabbas Noor ke alkhairi ce arayuwata don Allah ki soni kamar yadda nake sonki,ko da ƙwatanƙwacin yadda nake sonki ne".
Sosai abin ya bani mamaki,na kasa magana sai zaro idanuwa waje dana yi saboda mamakin maganar daya gaya min.
A hank
ali cikin kunya na ce"don Allah yaya Ahmad ka tashi,kaga mutane fa suna kallonka"?.
Ƙ
in tashi ya yi sannan ya ce"to naji zan tashi amman fa sai kin gaya min kina sona sannan zan tashi."?
Rufe fuskata na yi cikin kunya na ce"eh to ka tashi".
Na
fa
ɗ
i haksn cikim shagwa
ɓ
a.
Da sauri ya
ɗ
aga hannayensa sama yana godewa Allah,sannan ya ce"tabbas wannan rana ce ta farin ciki Noor ya zama dole ne gobe inyi azumi don wannan kyakkyawar maganar dana ji daga gareki,yasa na cire duk eani shakku kinga
yanzu Umma na dawowa daga Masar sai zancen aurenmu."
Da sauri na saka hijabina ina rufe fuskata,wata muguwar kunyarsa nake ji wacce ta kasa sakawa har in ha
ɗ
a ido dashi.
Da gudu nayo cikin asibitin,Aliyu yana tsaye yana kallon ikon Allah,wanda
sai da ya yi dana sanin fitowa daga
ɗ
akin,don da bai fito ba da bazai ga wannan mummunan abin ba.
Gashi Noor ta kusa dashi ta wuce amman bata san ma ta wuce sa ba,tuni ya fara ganin uku uku ƙafafunsa suka kasa tsayawa,ai tuni ya nemi kujerar kusa das
hi wacce ke harabar asibitin,irinta bulo
ɗ
innan wacce akeyi a makaranta musamman ma Makarantar gaba da secondry.
Kama kansa ya yi wanda ke matuƙar sara masa ya kasa ce wa uffan sai girgiza kansa yake wanda ke barazanar rabe masa gida biyu.
Ah
mad kuwa sosai ranar yake farin ciki,yau dai ya samu soyayyar Noor lallai kuwa shi dai yau ya zama
ɗ
an gata kuma shalele,don haka dole ne ya yi
ɗ
an ƙaramin paty don ba ƙaramin jin da
ɗ
i ya yi ba.
Su Iya suna fitowa suka hango Aliyu a waje,ya yi wani irin m
ugun tagumi gashi idanuwansa sunyi jawur tamkar gauta,jijiyoyin jikinsa sun wani tashi sunyi ru
ɗ
u ru
ɗ
u.
Sosai iya da Surayya suka tsorata sosai,suka ƙarasa kusa dashi duk hankalinsu a tashe.iya ce ta fara zama kusa dashi sannan ta dafa kafa
ɗ
arsa ta c
e.
"Aliyu gadanga lafiya kuwa?".
Kallonsa ya mayar ga iya sannan ya ce"iya na rasa Noor har abadan,baza ta ta
ɓ
a sona ba Noor ta yarda da wani har ta basa soyayyarta.
Ya fa
ɗ
i hakan yana kuka tamkar wani
ɗ
an ƙaramib yaro.
Iya ta bu
ɗ
e
baki sosai tana kallon ikon Allah a wajen jikanta,daman ashe son Noor
ɗ
in yake amman ya
ɓ
oye?.
Iya ta ce"au kaji min yaro yanzu ace ashe Noor
ɗ
in kake so shine ka yi shiru?gaskiya Aliyu wannan zurfin cikin na ka ya yi yawa wallahi,saboda Allah yariny
ar nan tun tana ƙarama kuka shaƙu,ka ƙi ka fa
ɗ
a mata hakan sai yanzu da ta fara soyayya da wani?".
Surayya ta sunkuyar da kanta hawaye na fitowa a idanuwanta sannan ta ce"haba iya don Allah ki barsa mana yaji da duka
ɗ
aya,ni nasan halin Yaya kunyarta
yake ji shiyasa fa bai gaya mata ba"?.
Da sauri iya ta ce"ke gidanku na ce?yanzu tsabar abu sai ya ce wai kunyar budurwa ya keji?to ai kuwa gashinan kunya ta kaishi ta barosa,don ni dai yanzu bansan me kuma zanyi masa ba.?
Don haka sai yabi wa
ni sarkin kuma,tunda ai ga mata nan da yawa a gari,sai ya za
ɓ
i wata ma au na tuna ga ƴar gidan Asabe nan daman tana fa
ɗ
awa uwarta ita fa Aliyu take so,kinga ma sai ayi ƴar gida da wannan tada jijiyar wuyar da kake yi."
sosai ran Aliyu ya
ɓ
aci,sannan y
a tashi tsaye tamkar an tsikara masa allura ya ce"iya wallahi babu wata mace ni dana keso idan ba Noor ba,saboda me baza ki tayani ƙwatar soyayyarta ba?sai kina kawomi wasu mataye marasa tarbiyya?to shikkenan ni zanje in ƙwaci soyayyata da hannuna na kuma
da ƙwanjina."
Yana fa
ɗ
ar hakan ya koma cikin asibitin yabarsu iya sake da baki.
Muna rabuwa da Ahmad sai na koma cikin asibitin,na shiga cikin
ɗ
akin namu na fa
ɗ
a kan gado ina rufe fuska ta.
Umma ta ce"au ikon Allah?ke kuma maye hakan"?
.
Hadiza ce ta ce"to nima dai tambayar dana keson inyi mata kenan?to kuma sai kika rigani Umma".
Kasa ce musu komai na yi sai rufe fuska ta na keyi sai kace Ahmad
ɗ
in yana kusa dani.
Ana cikin hakan Aliyu ya shigo.ya kalleni sosai yaga fa
rin cikin dana keyi sai yaji zuciyarsa duk babi da
ɗ
i.
Umma ta kallesa ta ce"a'ah Aliyu anya kuwa bakuyi sa
ɓ
ani dasu Surayya ba?yanzu suka tafi suna ta nemanka daman".
Aliyu ya ce"Umma ba sa
ɓ
ani mukayu ba,suna waje yanzu haka kawai dai aƙwai wan
i alƙawari daman dana yi wa Noor ne ban saukesa ba shine nake son sauke sa yanzu".
Kallonsa kawai Noor ke yi,sannan na ce"gaskiya ne ya sayyadi ka yimin wani alƙawari amman baka cikamin shi ba,na bani tarihin rayuwarka ashe sai yanzu Allah ya yi za k
a bani".
Ɗan murmushi ya yi wanda yafi kuka ciwo,gani yake tamkar idan ya bata tarihin rayuwarsa tabbas za taji tausayinsa har ma taso shi,tunda a'i daga tausayin ake komawa so don haka shima zai gwada sa'arsa akan Noor.
Umma ta ce"Allah sarki
Aliyu nima kuwa zanso inji wannan tarihin na ka"?.
Murmushi ya yi sannan ya ce"insha Allah yanzu zan baku".
*Labari*
Kamar yadda kuka sani sunana Aliyu,wanda uwa ta da ubana suka ra
ɗ
amin,na ta so acikin wata irin rayuwa wacce ke bawa
mutane da dama mamaki abinda kuwa ya jefani acikin irin wannan rayuwar bai wuce yadda mahaifina ke wulaƙanta mahaifiyata ba,bazan ta
ɓ
a
ɓ
oye muku asalina ba,saboda mahaifina
mashayin giya ne,zai sha sosai sannan ya dawo gida ya kama mahaifiyata ya na
ɗ
a son
ransa.
Ina shiga wani hali sosai tun ina ƙaramina,mahaifina sau uku yana zubarwa da mahaifiyata ciki,saboda duka sai dana yi shekara goma sha biyu sannan aka haifi ƙanwata.
Tun sanda ta samu ciki mahaifiyarta tazo ta
ɗ
auketa zuwa gida,saboda halin
da take fa
ɗ
awa idan tana da ciki.
Ana haka ta haihu lafiya,sanda mahaifiyata tazo komawa gidanmu na yi kuka sosai,saboda bana son ta dawo gidan ƴar jiya,ammsn mahaifiyata tana masifar son mahaifina shiyasa duk abinda zaiyi mata ba ta gani.
Wannan k
omawa da mahaifiyata ta tayi shine sanadiyyar rugujewar rayuwarta baki
ɗ
aya."
Yana fa
ɗ
at hakan ya fashe da kuka sosai.
Dukkanmu sai da muka tausaya masa dukkanmu hawaye ya jiƙa mana fuska,a hankali cikin sanyi na ce"Allah sarki ya sayyadi tun ka
fin ma ka gama na yarda rayuwarka tafi tawa muni".
kallona ya yi sannan ya ce"Noor ai har yanzu bakiji komai ba,dangane da rashin imanin mahaifina ba ki bari in gama to ananne zakiji zallar rashin imani."
Shiru na yi ina kallonsa don ban san
wani irin rashin imani bane?bayan wannan muguntar da yake mata ba.
ya cigaba da ce wa"bayan mahaifiyata ta dawo mahaifina bai dai na dukkanin abinda yake ba,rana tsaka mahaifina ya
ɗ
auki mahaifiyata zuwa asibiti wai zasuje ganin likita,Inna lillahi wa inn
a laihi raji'un Noor mahaifina ya siyarwa da mahaifiyata oder
ɗ
inta guda
ɗ
aya."
Sosai na fito da idanuwa na dukka waje,Umma da Hadiza suma dukka idanuwan na su awaje suke suna kallon ikon Allah.
"tabbas nasan zakuyi mamaki,mahaifina ashe yaudar
ar mahaifiyata ya yi ashe