Showing 45001 words to 48000 words out of 53720 words

Chapter 16 - DINYAR MAKAHO COMPLETE

yana yi wa wani mutumi aiki a asibiti,yana kawo masa mutane su siyar da tasu,sai akayi akasi ba a samu ba daya rasa ta wanda zai bayar sai ya bayar da ta mahaifiyarmu silar hakan yasa mahaifiyarmu ta fara ciwo sosai,wanda daga far

ko ba a gane matsalar ba sai da akaje asibiti sannan likitoci suka bada shaidar ce wa an cire mata oder

ɗ

inta guda

ɗ

aya ne.

Sosai abin ya girgiza danginta dama ni kai na

ɗ

anta,don alokacin Surayya ba tada wani wayo don bata fi shekara biyu ba ni kuma

ina da shekara

14,ƴan uwan mahaifiyata sunyi yunƙurin kai mahaifina ƙara amman mahaifiyata ta hana yin hakan.

Munsha wahala sosai a lalurar mahaifiyata daga baya Allah ya amshi rayuwarta."

yana fa

ɗ

ar hakan ya fashe da kuka me tsananin gaske.



Sosai muma muke kuka ni da Hadiza,har Umma wacce ƙwance sai dai kaga hawaye na fitowa daga cikin idanuwanta abin tausayi.

Ina kukan na ce"to yanzu ya sayyadi ina mahaifin na ka?"



ɗ

an girgiza kai sukayi idanuwansa sunyi jawur sosai alamar baya s

on jin zancen mahaifin na sa.

Sai na jiyo muryarsa yana ce wa"Allahu akbar tun wannan ƙarnin da mahaifiyata ta rasu sai muka nemasa muka rasa,muma baya gabanmu don haka muma bamu ƙara nemansa ba,muka bar garin muka dawo asalin inda ƴan uwan mahaifiy

armu suke wato kano nan unguwar sheka."

Sosai abin ya

ɗ

aure min kai na kuma jaddada rashin imani irin na rashin tausayin mahaifin Aliyu,duk rashin tausayin mahaifina dana ke gani ashe aƙwai ƙasurgumai wa

ɗ

anda suka tattaka mahaifin na wa.

Ranar

har ya sayyadi ya tafi duk jikinmu asanyaye ya ke,sai dai dare yana yi bayan Hadiza ta tafi gida sai ga yaya Ahmad.

Ina ƙwance sai dana tashi,ganin yaya Ahmad ya yi wani irin masifar kyau na ce "wow"amman fa acikin zuciyata don nasan har kun zaro ido

don ganin zaƙewa ta.

Shaddarsa yasha bugaggiya kalar dark blue,kasancewarsa fari sai shaddar tayi mugun amsarsa,ya kafa hularsa zanna bukar wacce ta yi matuƙar dacewa da kayansa,na saki wani irin murmushi ina

ɓ

oye fuskata.

Ya gane kunyarsa nak

e ji don haka ya ce"my Noor yau kuma kunyata akeji haka?da sauri na sunkuyar da kaina,

ɗ

an murmushi kawai ya yi yana

ɗ

aya daga cikin abinda yasa yake masifar son yarinyar,saboda duk ƴa macen da ta rasa kunya to fa ta rasa ma da fa babba arayuwarta.

Gai

she da Umma ya yi wacce ke ta mana dariya,ya kalli agogonsa wanda ya yi matuƙar ha

ɗ

uwa ya ƙwanta sosai a farin hannunsa,azuciyata na ce"oh Yaya Ahmad ba dai gayu ba."?

Ina cikin tunanin naji ya ce"to uwar kunya ba da

ɗ

ewa zanyi ba,kuma daman wajen Umm

ana nazo ba wajen Noor ba".

Ɗan turo bakina na yi dai naji yana dariya yana cewa"oh daman ƙwanwar nan tawa ta iya tsiwa"?.

dariya Umma tayi sannan ta ce"hmm ai wannan da kake ganinta tana ƙarama ai har dambe takeyi da maza,babu ruwanta tayi mus

u rashin kunya kuma ta tsaya don ƙarfin zuciya tace zata zane su,ƙarshe sai dai taci duka tunda dai daman bakinne kawai da ita babu ƙarfin sai tsiwar tsiya".

Sosai Yaya Ahmad ke dariya sannan ya ce"inye ka ga Kande uwar maza?ashe har da ƙatti kike fa

ɗ

a?a to bari inyi a hankali tunda dai yanzu da ƴar caskale nake zaune".?

Sosai na fara kuka wiwi,na ƙwashemin baya da Umma ta yi,kuka nake sosai ina ƴan tirje tirje tamkar ƴar ƙaramar yarinya.

Shi kuwa Ahmad dariya yake,daman haka yake so yasa

mutuniyar tasa kuka don yana masifar son shagwa

ɓ

a arayuwarsa.

Sai da Umma tayi min jan ido sannan na dai na kukan,na juya musu baya wai ni nayi fushi,Yaya Ahmad ya shiga rarrashi na ammsn da yake ni ba ƴar ha

ɗ

in kai ba ce sai na fice daga

ɗ

akin.

Anzo wajen!daman Ahmad so yake mutuniyar ta sa ta fita,ya yi maganar da ta kawosa wajen Umma.

Don haka ya kalli Umma sannan ya ce"Umma ki yimin gafara,don Allah ina neman wata alfarma awajenki?".

Ɗan murmushi Umma ta yi,don tun kafin ya fa

ɗ

a

tasan menene,don haka ta ce"ayya Ahmad ka fa

ɗ

i ko menene ai kai mutum ne me kirki kuma

ɗ

an albarka indai bai fi ƙarfi na ba zan maka".

Ahmad ya sunkuyar da kansa sannan ya ce"Umma don Allah don annabi ki bani Noor,wallahi ina masifar sonta har cikin

zuciyata,ina kuma ƙaunarta don Allah Umma ki bani ita".?

Ya fa

ɗ

i hakan yana tsugunnawa agaban Umma tamkar me neman gafara.

Umma ta ce"haba Ahmad ka tashi mana,akan mace ka dinga tsugunna min?macen ma kuma ƴa ta?a'i kasan babu abinda zaka nema awaje

na in kasa ba ka shi,in dai Noor ce na baka ita amman yana da kyau ka tuntu

ɓ

i mahaifinta duk abinda ya ce to ni bani da ja akan hakan,sannan kuma ka nemi amincewar Noor idan har ta amince maka to tabbas Noor ta zama ta ka".

Ɗan murmushin jin da

ɗ

i ya

yi,don yasan indai ta

ɓ

angaren Noor ne ba shida matsala don tuni har sun ƙulla alaƙarsu a

ɓ

oye don haka ba kowa ne yasan da hakan ba.

Ahmad ya ce"Umma na gode sosai da kulawa Allah ubangiji ya ƙara miki lafiya,kuma insha Allah zan gayawa Hajiyata da k

uma ƙanin mahaifina duk yadda mukayi,daga bisani sai aturo nan wajen Baba ayi maganar".

Ɗan murmushin jin da

ɗ

i Umma ta yi,don bata shakku ko ka

ɗ

an akan Ahmad don tasan ba zai ta

ɓ

a cutar mata da Noor

ɗ

inta ba ko da kuwa bayan ranta ne.

Bayan su

nyi sallama da umma yana fitowa yaga Noor a bakin ƙofar

ɗ

akin,ita da wata mata sai hira suke abin ya bashi mamaki sosai don bai

ɗ

auka Noor ta iya labari haka ba.

Daga bayanta taji ana magana Ahmad ya ce"to sannu uwar surutu aku me magana"?.

Da

sauri Noor ta yi

ɗ

aki tana dariya cike da kunyarsa.



Bayan Ahmad ya koma gida ya fa

ɗ

awa Hajiyarsa duk halin da ake ciki,Hajiyarsa ta ce"kai masha Allah naji da

ɗ

i sosai da wannan maganar da kazo min da ita,yarinyar arziƙi me son mutane haka ma

mahafiyarta Allah dai yasa muga wannan rana".

"Amin".

Ahmad ya ce yana fito da wata dalleliyar sabuwar waya dal aƙwalinta,ya ce"Hajiyata wannan wayar ta yi kyau kuwa"?.

Murmushi ta yi sannan ta ce"kai amman ta yi kyau wallahi,kamar shigen

wayar da ka siyowa Zaliha ko"?.

Murmushi ya yi sannan ya ce"eh Umma duk iri

ɗ

aya ce wayar kawai dai design ne ba

ɗ

aya ba,Daman Noor nake son bawa wannan wayar kinga yanzu zasuyi wannan tafiyar kuma kinga idan babu waya babu yadda za ayi mu dinga gai

sawa,duk da farko tare zamuje amman inason yau ba sai gobe ba zan tambayi mahaifinta akan wannan tafiyar don inji me zai ce"?.

Hajiya ta ce"eh haka ne Ahmad yana da kyau ka tambaya

ɗ

in ka ga sai muji ko?"

Har wajen sana'ar mahaifina Ahmad

yaje,wato sana'ar zamam majalissa wacce ke gefen layinmu don mahaifina baya sana ar komai yanzu sai dai sana'ar zaman majalissa.

Ko daya samesa shi ka

ɗ

ai ne awajen,babu kowa masu sana'a duk dun tafi ƴan malaman makaranta ma duk sun tafi,sai mahaifina

shi ka

ɗ

ai ne ba shida sana'ar kansa.

Kai tsaye ya amsawa Ahmad buƙatar daya zo da ita,sannan ya ce"kawai ya turo don ganin ku

ɗ

i tingis a hannunsa don rabonda ya riƙe wasu ku

ɗ

i masu kauri tun zamanin kasuwancinsa.

Kai tsaye yana dawowa gida

ɗ

ak

in Saude ya nufa.

Fatima ƴar wajen Inna Hafsatu na ganin aljihun Babansu acike ta yi wuf ta fa

ɗ

a

ɗ

akin mahaifiyarta,wadda ta sameta tana ƙwa

ɗ

awa ƙannenta tuwo da manja da yaji.

Jikin Fatima na tsuma ta fara maganar kamar haka.

"Inna wallah

i ki tashi ma ki bar wannan ƙwa

ɗ

on,ga Baba cen na ga ya shigo ya yi

ɗ

akin Inna Saude da sauri kuma wallahi kamar ku

ɗ

i na gano maƙudai".

Banza tayi da Fatima daman yanxu suka gama fa

ɗ

a wai akan taƙi

ɗ

aukar talla,wai ita yanzu ta girma don haka ba za t

ayi talla ba.

Ganin mahaifiyarta tayi shiru yasa ta ce"to shikkenan Inna wallahi Inna Saude ita ka

ɗ

ai zata cinye ku

ɗ

in,don kinsanta da ha

ɗ

ama da baba kere da kuma cin rabon mutane."

Jin hakan yasa Inna Hafsatu juyowa sannan ta tashi ta fita,ka

i tsaye ta la

ɓ

e a labulen

ɗ

akin sai taji Inna Saude na ce wa.

"A'i kuwa wallahi ko zanyi yawo tsirara bazan bari wannan yarinyar tayi aure tabar ƴaƴa na wata ƙwaila da ita,kuma naga har yanzu ko sha shida bata rufe ba,gani da ƴaƴa ye masu shekara tal

atin wa

ɗ

anda ke gaba na muna jerawa,yo ba gwara yazo in masa gwanjon wata a cikinsu ba?to wallahi tun wuri ma ka gaya masa baza ka basa ƴarka ba,yazo nan gasu nan ya za

ɓ

a ko ƴaƴan Hafsatu ban yarda ya za

ɓ

i wasu ciki ba,don ita na ta tana samu ta aurar dasu

ko da kuwa a ƙauye ne amman ni nawa a ƙauyen ma sun kasa shiga kamar wa

ɗ

anda aka yiwa asiri ko kuma baki".?

Shiru mahaifina ya yi,tamkar wata uwarsa haka yake nutsuwa idan tana magana ko uwarsa dake Niger Lanta baya mata biyayya kamar yadda yakewa Sa

ude.

Warce ku

ɗ

in hannun Mijin na ta tayi sannan ta ce"bani ku

ɗ

in nan bazan bar maka su a hannunka ba,kaje ka rabawa ƴan zaman majalissa ba bani su aƙwai abinyi akansu,saura kuma ka gayawa Hafsatu don babu ubanda zai ci ku

ɗ

innan sai ni da ƴaƴa na."

Ta fai hakan tana irga ku

ɗ

in,dubu hamsin ne cif cif tana ayyanawa aranta wannan ku

ɗ

in,kyauta ma ya bawa mijinta ina ga ku

ɗ

in aure ma?ai wallahi baxa ta yarda ya auri Noor ba,don tasan idan ya aure ta ai ta huta ita da uwarta wacce ta tsana kamar mutuwar

ta,tabbas da za'a bata bindiga to kai tsaye sai ta kashe Fatima wato mahaifiyar Noor don yadda ta yi mata muguwar tsana.

Da gudu Inna Hafsatu ta shige

ɗ

akin,ta wafto ku

ɗ

in da sauri tana watsa mata wasu ta ƙwashi rabonta sannan ta ce"wallah

i ke dai Saude kinyi asarar rayuwarki,ko da yake daman bakin uwa na kanki sai dai ace Allah ya shiryar dake,kuma baki isa ki hana auren Noor da wannan yaron ba,muguwa kawai me baƙar aniya insha Allah ƙarshenki ba zaiyi kyau ba."

Tana fa

ɗ

ar hakan ta f

ice don ta

ɗ

ibi rabonta,abinda ta

ɗ

auka ma yafi dubu ashirin don sun tasamma dubu talatin.

A'i kuwa Inna Saude sai ta haukace tana zage zage,tayo hanyar

ɗ

akin Inna Hafsatu wai za ta amshi ku

ɗ

inta.

Inna Hafsatu irin ƙarfafan matan nanne don

haka ta ce"wallahi tallahi kika shigomin

ɗ

aki wallahi sai na karyaki na karya banza".

Inna Saude kuwa irin matan nanne sirara babu tsayi babu ƙiba saboda sabar saka masifa aransu sai kiga duk sun zama abin tausayi.

Zagi dai Inna Hafsatu ta sash

i,don har uwarta dake kabari sai da ta zaga akan ku

ɗ

in da ta

ɗ

auke mata.

Amman fa sai dai xagin babu kata

ɓ

us,don sunsha dambe ita da Inna Hafsatu kuma tasan halinta ba tada imani ko ka

ɗ

an,don tsaf za ta zaune akanta daman ga ta duk ƙashi.

H

mm mata mu gane wani abu guda

ɗ

aya,ba wai cin abinci ke sa ƙiba ba wallahi ƙwanciyar hankaline,idan har kila zamo masifaffiya jarababbiya wallahi bazaki ta

ɓ

a yin ƙiba ba sai dai ki yi ta tsotsewa ki zama ta

ɓ

arya a shiga

ɗ

aura miki zani.

Ranar dai any

i ruwan masifa agidan Mlm Isma'il,sau biyu Inna Saude na neman ta fa

ɗ

a

ɗ

akin Inna Hafsatu wai sai ta

ɗ

akko ku

ɗ

inta,ita kuma Inna Hafsatu sai ta biyo ta da gudu,ta falfala da gudun tsiya ta

ɓ

uya bayan Mlm Isma'il,don duk abinda suke yana kallonsu don shi ba

mutum ne me fa

ɗ

a ba,sai kuma abin ya ha

ɗ

u da asiri sai ya zama Salamatu don kome zasuyi a gabansa bai iya magana sai dai ya yi tagumi yana kallonsu,ko kuma ya yi gaba abinsa zuwa zaman banza majalisa.

******

washe gari aka sallamemu daga asibiti,Ahm

ad yazo yau ma ya yi kyaunsa cikin farin yadin boyel me masifar kyau,irin me

ɗ

an sharashara

ɗ

innan me adon siga siga kana ganinsa kasn me tsada ne don ba kowa zai sa irinsa.

Fatarsa ta ƙwanta sosai alamar tana samun gyara yadda ya kamata.



Kuma ka

fin yazo Umma ta yi min bayanin komai,kunya ta isheni na tabbatar lallai Ahmd ba shida kunya ashe har ya samu Umma da maganar?shiyasa ko da yazo yanzu na hau

ɓ

oye fuska ta saboda nasan abin ai da kunya.

Sabuwar waya fil ya bani me masifar kyau,sosai

nake juyata a hannuna saboda mamakin wai yau ni ce da waya haka?wacce ko a mafarki ban ta

ɓ

a tunanin samunta ba?.

Da kansa ya zauna ya fara koyamin komai duk yadda zanyi.

Umma ma ta taya ni gode masa,da kansa ya

ɗ

akkomu ya dawo damu gida ya tsay

a ya siyi mana kayan abinci sosai komai sai da ya siya mana,muna ta yi mai godiya don Ahmad mutunne me mutunci.

A ƙofar gida muka tarar da majalisar su Babanmu,na kalleshi sosai ya ƙara zuƙewa sai fari da hanci da kuma idanuwa.

Azuciyata na ce"Hmm t

ashin hankali ma a'i ba zai bar mutum ya yi ƙiba ba,don Babanmu yana cikin wani hali sosai sai dai ayimai fatan samun lfy.

Ace ƴar ka ta ƙwanta a sibiti amman ka kasa zuwa ko da duba ta?a'i ko da matanka basu je ba a'i kai kaje ko?.

Har ƙasa na

tsugunna na gaishesu sannan ni da Ahmad muka riƙo Umma muka shigo da ita gidan.

Mahaifina sai kallonmu yake tamkar wasu baƙi,kai tsaye muka shiga gidan,

ɗ

akin mahaifiyata a hangame kamar ma sun shiga

ɗ

akin,don gashinan duk an bincika kayan

ɗ

akin.

Rai na ya sosu sosai,na kawar da kai don ko gaishe dasu Inna Saude dake tsakar gida banyi ba,don da alama ba a zaman lfy agidan don na ga kowa harkarsa yake,Ita Inna Hafsatu tana zaune da ƴaƴanta suna tsince shinkafa,ita kuma Inna Saude sun ƙure Radio su

na jin garaya ita dasu Halima da Aisha guzumayen ƴaƴanta.

Don Halima shekararta talatin da biyu,ita kuma Aisha talatin cif cif sai dai kullum kaga sun tara taron yara ƴan iska,don ba auren ke kawosu ba zuwa suke don su ƙwashi rabonsu suyi gaba.

Aishar ce ma ta kula da shigowarmu don ni ka

ɗ

aice yanzu Ahmad iya soro ya tsaya,na goyo Umma na abaya har zuwa

ɗ

akinta,sai kuwa Aishar ta ce.

"Inye ikon Allah,Ah lallai kin ƙaro wulaƙanci ƴar nan?au yanzu ko sallama babu haka zaki shigo mana gida da

wata guzumar uwarki me mataccen jiki ashine zaki shigo mana gida?saboda yanzu kina ganin kanki

ɗ

aya da kowa tunda me ku

ɗ

i na sonki?".

Ban kula ta ba,har sai dana dangana da

ɗ

akin namu,na ƙwantar da Umma a hankali na

ɗ

an karka

ɗ

e wajen sannan na fito

zuwa wajen Ahmad wanda ke soro.

Kallon gidanmu kawai yake har rufin

ɗ

akin,yana mamakin yadda akayi gida ƙato gashi har yana son fa

ɗ

uwa?ina zuwa na kallesa ina murmushi sannan na ce"yaya lafiya kuwa"?.

Murmushi ya yi sannan ya ce"a'ah babu komai

wallahi ya Umman?".

Na ce"lafiyarta klau".

Hannu ya saka acikin aljihunsa ya ciro wata farar ta kadda,wacce ke manne ba zaka gane abinda ke cikinta ba?.

Ya miƙomin na amsa ina

ɗ

an dubawa.

"Aishatu Noor ki kaiwa Umma kice inji ni,kum

a tafiyarmu dai kin san jibi ne?don haka sai a fara shiri ko?munyi maganar da Baba."

Nan dai muka cigaba da ƴar hira,ban wani da

ɗ

e ba na dawo na yiwa Umma murmushi sannan na fara gyara

ɗ

akin,na gyara

ɗ

akin tsaf tsaf don daman

ɗ

akin babu komai siminti

ne kawai sai wata ƴar yaloluwar katifa don itama katifar wan Umma ne ya bata ta gidansa da ta lalace don da ita muke

ɗ

an maneji".



A ranar Umma ta takuramin sai dana je gidansu,ma'ana gidan da aka riƙeta don bawan Allahn daya tsinceta Allah ya

yi masa rasuwa sai matarsa yanzu kuma ra

ɗ

an tsufa,sai dai har yanzu ba ta son Umma na ko ka

ɗ

an,Umma ke matsamin zuwa wajenta amman na tsani zuwa tunda ba ta son Umma na.

Kai tsaye gidan na ta na yi,gida an gyarasa ya yu tsaf tunda yanzu

ɗ

anta ya yi

ku

ɗ

i,amman sam baya taimakawa Umma na

ɗ

an ku

ɗ

in daya ke biya na makaranta kullum naje sai an gama cin zarafina sannan za'a

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login