Showing 27001 words to 30000 words out of 53720 words

Chapter 10 - DINYAR MAKAHO COMPLETE

knsan baki shirya siyan

magungunan jima’i ba na mata ko na maza pls karki kirani.

*_

📲

Typing_*.

*_

🪁

Ɗ

INYAR MAKAHO...!

🪁

_*

_(Ta nuna a hannunsa)

🍀

_

_*UMMU MAHER(MISS GREEN ce)

🍀

*_

_*AREWA BOOK

👉🏼

*_

Ɗ

INYAR MAKAHO:: https://arewa

books.com/book?id=6387a8e97dd221ff54205a4f

*GAWURTATTU 5

🔥

*

------------------------

P-11&12

. . . . . . . ."fuskar ya sayyadi ce naga ta ƙara ha

ɗ

ewa,su Fatima sai kallonsu suke mamaki ya cika zuƙatansu na yadda akayi Y

a sayyadi ya koma

haka,don Fatima duk da ba

ɗ

alibarsa bace amman tasan halin ya sayyadi mutum ne me son mutane.

Cikin sanyayyiyar muryata na gaishe da ya sayyadi,ya amsa cikin fara'a yana tambayata ya jiki?.cikin murmushi na amsa masa ya ajjemin kaya

n marmari a kusa dani yana ce wa.

"Yauwa Noor ga wannan babu yawa ayi haƙuri".

Sosai ya bani tausayi na kallesa sannan na ce"haba babu komai Ya sayyadi Allah dai ya ƙara arxiƙi".

Ya sayyadi ya amsa da "Amin".

Sosai naga ran Ahma

d ya

ɓ

aci,musamman ma yadda Ya sayyadi ya tsaya a saitin gado na,muna ta hirarmu cikin farin ciki da kuma shauƙi.

Acikin hirar ne ma nake ce wa ya sayyadi.

"Ya sayyadi ka yiwa wannan bawan Allahn godiya,don yanzu haka ya

ɗ

auko nauyin Ummana don

a fita da i'ta ƙasar waje,akan matsalar ciwonta ko Allah zaisa a dace".

Wani abu ya ha

ɗ

iye a maƙoshinsa sannan ya ce"ok to Allah ya saka da Alkhairi".

Ba tare da ya kalli inda Ahmad

ɗ

in ya ke ba.

Shima Ahmad

ɗ

in bai damu ba,nan dai aka

cigaba da hira a

ɗ

akin kowa da aƙwai

ɗ

an uwan hirarsa.

Ni da Ya sayyadi,sai Fatima da Hadiza,Umma da Ahmad kowa yana hirarsa cikin walwala,amman fa kana ganin fuskar Ahmad kasan aƙwai abinda ke damunsa,don yadda ya tur

ɓ

une fuska kamar bai ta

ɓ

a dariya

ba,kuma a haka suke hirar da Umma har ita kanta Umman ta fuskanci aƙwai abinda ya ke damunsa,kuma tun shigowar Ya sayyadi ta fuskanci fuskar Ahmad

ɗ

in ta canja,sai dai bata kawo wani abuba aranta kasancewar dukkansu tamkar ƴaƴanta ta

ɗ

aukesu,kuma dukkanin

su babu wanda ya furta wani abu akan ƴarta Noor,don haka ayanzu dai baza ta yanke musy hukunci ba,har sai lokaci ya nuna don da ganin alamu aƙwai abinda yake ransu suke

ɓ

oyewa.

Cikin

ɓ

acin rai Ahmad ya fice bayan sun gama hira da Umma.

Ya

sayyadi ya kallesa ya cigaba da hirarsa da Noor.

Ni kuwa duk sai naji babu da

ɗ

i,zuciyata tana fa

ɗ

amin tabbas aƙwai wani abu tsakanin Ahmad da kuma Ya sayyadi,don ruwa baya tsami banza idan banda haka naga yanzu kafin Ya sayyadi ya shigo muka gama hir

armu amman kuma sai gashi yanzu dukkansu rayukansu a

ɓ

ace,nusamman ma Ahmad son fuskarsa tafi nuna hakan.

Yana fita Hajiyarsa ta shigo,ita da wata ƴar budurwa tana riƙe da basket me kyau an jera abinci da abinsha kala kala aciki.

Bayan Hajiya

ta gaisa da Umma nima na gaisheta,ta amsa cikin fara'a ya yinda Hadiza ta matsowa da Hajiya abin zama,Fatima ta gaisheta Hadiza ma ta gaishe ta cikin mutunci da mutuntawa.

Ya sayyadi dake shirin fita ya gaishe ta,Hajiya ta amsa masa cikin mutunci Ha

jiya ta kalli Umma ta ce"ni yanzu naga mutumin ya fita amman sai naga ransa kamar a

ɓ

ace ya ke?".

Ɗan murmushi Umma ta yi sannan ta ce"eh haka ne Hajiya Amman shi da mutuniyarsa ne wato Noor."

Da sauri na kalli Umma ina nuna kai na,cikin shagw

a

ɓ

a na ce"kai Umma ni wallahi ban masa komai ba".na fa

ɗ

i hakan tamkar zanyi kuka don har idanuwa na sun fara tara ƙwalla,don daman tunda naga ran yaya Ahmad ya

ɓ

aci nima sai naji nawa ya

ɓ

aci,kuma sai naji duk haushin Ya sayyadi ya kamani don sai nake gani

n duk shine ya janyo komai.

Ya sayyadi yana fita ya hango Ahmad ajikin motarsa,ya sunkuyar da kansa ƙasa kana ganinsa kasan aƙwai abinda ke damunsa.

ya sayyadi ya ƙarasa kusa dashi,har ya ƙarasa kusa dashi bai ma san ya iso ba,sai da ya sayyad

i ya dafa kafa

ɗ

arsa ya ce"Mlm Ahmad kenan kai da kace kai namiji ne?ashe tun yanzu zaka zubarda mazantakarka.?"

Sosai ran Ahmad ya

ɓ

aci,ya kalli ya sayyadi ya ce"kai ka isa ka sakani inyi abinda banyi niyya ba?to bari kaji idan ma kana tunanin wai in

cire Noor a zuciyata kasan kaima baka isa ba,ita ƙauna Allah ne yake ginata azuciyoyi guda biyu ba wani bawa ba,don haka sai kowa ya gwada sa'arsa."

Murmushi ya sayyadi ya yi sannan ya gyara tsayuwarsa ya ce"hmm ya Mlm Ahmad kenan,kai kana tunanin d

on ka fini ku

ɗ

i da kyau sai ta za

ɓ

eka ta barni?idan ma kana tunanin hakan to ka daina don ni nasan ayanzu babu wanda Noor take so sama dani,saboda dani ta saba kuma dani ta rayu don haka tun wuri ka fita daga rayuwar Noor tunda ai bugeta kayi,kuma yanzu ta

samu lafiya don haka ka fita daga harkarta".

Murmushi Ahmad ya yi wanda bai kai zuciyarsa ba sannan ya ce"Hmm kana bani mamako wallahi,amman ni bazan zauna mu zama

ɗ

aya ni da kai ba,don haka ni sai ka ga tafiya ta don inada ayyuka agabana".

Y

ana fa

ɗ

ar hakan ya shigewarsa motarsa abinsa,ya bu

ɗ

a

ɗ

e ya sayyadi da ƙasar wajen ya fice da gudu a motar. . . . . .ran maza ya

ɓ

aci Ahmad.

Sosai abin ya yiwa ya sayyadi

ɗ

aci sai dai ta wani

ɓ

angaren baiji haushin Ahmad ba don yasan duk acikin kishi n

e.

Ya sayyadi yana fita,Hajiyar Ahmad ta ce"ikon Allah to shima wannan sai naga kamar fushin yake?yaran nan lafiyarsu kuwa"?.

dai dai lokacin na

ɗ

an ta

ɓ

a Hadiza don ta kaini ban

ɗ

aki,ruƙoni tayi na fara takawa ahankali har muka shiga ban

ɗ

aki

,nan dai suka cigaba da hirarsu Zaliha tana gefe tana

ɗ

an daddana wayarta tun bayan da ta gaishe da Umma sannan ta yiwa Noor ya jiki,sai ta nemi waje tayi shiru kuma ita daman ba mutunce me magana ba,idan kaji tana hira to bazai wuce da Ahmad ko Hajiya ba.

Umma ta ce"Hajiya ayiwa Ahmad godiya,don yanzu ya gama gaya min ce wa zai biya ku

ɗ

i don a fita dani ƙasar waje kan ciwon nan na wa".

Murmushi Hajiya ta yi sannan ta ce"ayya Babu komai ai Ahmad ya saba irin wannan wanda ma bai sani ba yake taim

akonsa ina ga wanda ya sani?".

Nan dai suka cigaba da hirarsu har na fito daga ban

ɗ

aki na samesu.

Da Hajiya zata tafi ta ajjewa Umma ku

ɗ

i masu yawa wai ma sai wani abin.

Umma ta yi mata godiya sosai,nima na yi mata godiya akan dukkanin hidima

r da suke mana.

Da Hajiya zata tafi ta ajjewa Umma ku

ɗ

i masu yawa wai ma sai wani abin.

Umma ta yi mata godiya sosai,nima na yi mata godiya akan dukkanin hidimar da suke mana.ta ce"babu komai beauty na ai kun zama ƴan uwa yanzu kuma."

Murmushi

na yi ina jin matar har zuciyata,tare suka tafi da Fatima sai su ajje ta akan hanya.

Suna tafiya Umma ta kalleni sannan ta ce"oh Noor kinga ikon Allah ko?shi haka rabbi ya ke ikonsa,da muna cikin wani hali amman yanzu cikin ikon Allah mun fara samun

sauƙin wasu abubuwan,ki ga fa ciwon nan nawa shekara ta biyu kenan harda ƴar

ɗ

oriya ina fama da ciwo,

ɗ

an uwana da nake ganin zai kula dani ya yi banza dani,saboda ban ha

ɗ

a komai dashi ba,saboda iyayensa ma tsintata sukayi shiyasa bai damu dani ba,amman sa

i gashi wa

ɗ

anda ban ha

ɗ

a komai dasu ba,suna taimako na tamkar dai daman cen sun sanni kuma sanin ma sananne don idan ba

ɗ

an uwankane uwa

ɗ

aya uba

ɗ

aya ba,ba lallai ne ya kula da kai ba sai dai kayi ta bulayi bara akufai."

Murmushi Hadiza ta yi

sannan ta ce"haka ne Umma shi daman haka Allah ya ke abinsa,sai kaga wanda baka ha

ɗ

a komai dashi ba,ya taimakeka amman wanda ka ha

ɗ

a dashi sai kaga ya manta da dukkanin lalurorinmu,yanzu dai Umma ni ki duba fa ki gani mahaifiyata ce,kuma ita ce ta kawoni d

uniya tasha wahalar na ƙuda ta,amman duk ta manta da wannan tunda ta haifeni na yi wasu ƴan shekaru a hannunta da suka rabu da mahaifina kusan shekara goma kenan amman har yanzu ban sake sakata a idaniya ta ba,ban san inda zan ganta ba ita kuma bata nemeni

ba,tun da dai ai tasan inda zata ganni amman ta yi watsi dani ta manta dani. . . . . ."

Da ƙer ta ƙarasa fa

ɗ

ar hakan hawaye yana ƙwaranyowa aƙwarmin idanuwanta.

Sosai ta bawa zuciyoyinmu tausayi,Umma ta ce"Hadiza matso kusa dani kinji".



Da sauri Hadiza ta matso kusa da Umma tamkar dai daman tana jiran wanda zai lallashe ta.

Umma ta rungumeta tana

ɗ

an bubbuga bayanta,don yarinyar abar a tausaya mata ne babu kulawar uwa babu na uba,to da wanne za taji?a barta taji da duka

ɗ

aya mana?.

Umma ta ni sa sannan ta ce"kiyi haƙuri Hadiza kowanne bawa da irin ƙaddararsa kinji,kuma ni dai na tabbata ruwa baya tsami banza tabbas aƙwai abinda yasa mahaifiyarki ta yi hakan,don babu uwar da zata haifi

ɗ

anta acikinta sannan kuma ta nuna bata

ƙ

aunarsa,kin san dole aƙwai wata a ƙasa amman ba haka kawai bane".

Da sauri Hadiza ta ce"haba Umma ni yanxu me na yi mata?me na sani alokacin da ta rabu da mahaifina?ni dai nasan abinda yasa ta yi haka xafin mahaifina ne har yanxu bai goge aranta ba?

amman kuma idan akayi duba ai ni banida wani laifi,kuma kamata ya yi ajanyo ni ajiki kuma in dinga ganin mahaifiyata akan lokaci shine zaisa in manta da baƙin cikin dana ke shaƙa acikin zuciyata".

"Haka ne Hadiza amman abinda nake so dake Hadiza ki

dage da addu'ah,don ita addu'ah makamin mumuni ce Allah bazai ta

ɓ

a ta

ɓ

ar da duk me yin addu'ah ba."

Hadiza ta ce"amma Umma. . . ."

Umma ta ce"amma me Hadiza?shin ni kinsan baƙin cikin dana shaƙa arayuwata?ni fa na taso ne na samu kai na a mats

ayin tsintacciya,ba'asan inda duk ƴan uwa na suke ba?sannan gidan dana zauna tun girma na har aure na ban samu wani farin cikin rayuwa ba,har na yi aure ma ban samu wani ƴan cin kai ba,ƙarshe ma ashe wani ƙasur gumin baƙin cikin na ƙara fa

ɗ

owa?na samu ciki

aka ƙwantar min dashi kusan shekara baƙwai sannan na haifi Noor,wani ƙarin baƙin cikin ma mijina babu ruwansa dani sa

ɓ

anin ada da yake matuƙar sona tare da tarairayata,ashe ƊINYAR MAKAHO ya yimin wacce hausawa suke cewa ta nuna a hannunsa,ya nunamin so so

sai ya nunamin matansa ba suda matsalar komai ashe dukkaninsu ba suda tsoron Allah,Hadiza ashe ke kinga na ki ka

ɗ

anne saboda ko babu komai kin san iyayenki sai wata ƙaddara ta gilma musu,to kinga anan addu'a ce kawai mafita."

Goge hawaye na nayi sann

an na ce"haka ne Hadiza addu'ah ce abinda ya kamata ki riƙe,tabbas Hadiza Umma ta fi ki ganin rayuwa,wacce a kullum nake fatan Allah yasa itama tasan inda iyayenta suke ko taji

ɗ

umin uwa da uba i'tama."

Dukkansu suka amsa min da amin.

*GIDAN SARAUTA*

. . . . .Fulanin Sura na fitowa daga sashen Sarki tayo

ɓ

angarenta,zuciyarta sam babu da

ɗ

i a gameda abinda ya faru agidan Sarauta,anyiwa Sarki sata an

ɗ

auke masa Taswirarsa wacce take

ɗ

auke da komai na dukiyar Sarki,duk inda

dukiyarsa take a fa

ɗ

in duniya to tana cikin wannan Taswirar.

Tun daga kan hanya bayi ke tsugunna mata har ƙasa suna shimfi

ɗ

a mata gaisuwa amman ko ajikinta,bata ma ko kalli inda suke ba don ranta a jagule ya ke,don ita arayuwarta ta tsani taga Ran Sa

rki ya

ɓ

aci don tana masifar sonshi,idan har ta ganshi acikin damuwa to tabbas itama tana cikin wani hali.

Tana shigowa sashenta ta tarar da Inaya a falo tana chart da wayarta tana sheƙa dariyarta.

Daka mata tsawa uwar ta yi sannan ta ce"wai ke

Inaya yaushe zakiyi hankali ne?mu muna cen cikin tashin hankali amman ke kina nan babu abinda yasha miki kai?to tun wuri ma ki tashi daga kan wannan

ɗ

an banzan chart

ɗ

in,kuma nasan ba zai wuce da wannan

ɗ

an banzan yaron kike ba."

Turo baki Inaya tay

i sannan ta ce"haba Mom ni ina ruwana da wata taswira kuma?ni yanzu kinga kin katsemin chart

ɗ

ina me da

ɗ

i?don Allah Mom ki cirewa kanki tashin hankali mana?ke kullum idan masarautar nan ta shiga tashin hankali kema sai kin shiga?ni fa i'am tired for this".

Tana fa

ɗ

ar hakan ta shigewarta sashensu tana turo ƙofarta garam.

Sosai abin ya bawa uwar haushi ta ce"kai ni yanzu aduk cikin ƴaƴana babu wanda zan gayawa damuwa ta?ba ga masu auren ba,ba ga marasa auren ba?sai dai in zauna abu ya yi ta cin c

ikina".

Tana fa

ɗ

ar hakan ta shige

ɗ

akinta tana rufo ƙofar don ta

ɗ

an samu hutu.

Sosai gabanta ya yi wani irin mugun fa

ɗ

uwa ganin wannan Taswirar da ake nema,ta dafe ƙirjinta tana fito da ficicin idanuwanta waje.

Hannunta na kakkarwa ta

ɗ

a

uka tana ƙara dafw ƙirjinta,to waye ya kawo mata wannan Taswirar sashenta?me ya ke shirin faruwa da i'ta ne?.

A ta ke ta saki salati da ƙarfi tana kiran sunan "Innalillahi wa inna ilaihi raji'un".

Kukan ya ƙwace mata,wai me yasa duk irin wannan

idan zata faru ta

ɓ

angarenta ake samun matsala?duk wani sharri sai arasa wanda za'a ƙullowa sai ita?.

Da sauri ta tashi tana share hawayenta ta fara magana da ƙarfi tana ce wa.

"Ina!wallahi bazai yiwu ba,yadda aka ƙullamin wannan munafun

cin wallahi nima sai na ƙullawa wata cikinsu."

Tana fa

ɗ

ar hakan ta cire kyakkyawar alkyabbarta ta fito,ta kalli

ɗ

aya daga cikin kuyangunta wata me suna Ramma ta ce"Ramma zo inason ki kirawomin Magajiya yanzu,kice mata duk abinda take tazo ina son yin

magana da i'ta".

Ramma ta amsa mata da "to"don tasan ita Fulanin Sura bata son jira ita ƴar war war ce.

Magajiya kuwa tana fita daga sashen Jakadiya sai ta wuce sashen Kilishi wato Uwar gidan Sarki Uwar sharri.

A babban Falo

nta ta same ta,bayi suna gefenta kowanne yana aikinsa Magajiya ta tsugunna ta ce"ranki ya da

ɗ

e Allah ya ƙara miki nisan ƙwana".

Kilishi tana jin haka tasan ce wa aikin da ta saka Magajiya ne ta aikata sa,don haka da hannu ta kori bayin na ta,ta hanya

r

ɗ

aga mata ƴan yatsunta biyu don wai ita aganinta Bayi basu isa ta

ɗ

aga musu duka hannunta ba,hannun daya sha daƙwa daƙwan gwala gwalai da kuma zinare masu tsada.

"A'i ranki ya da

ɗ

e ai ki ya kammalu tuni na da

ɗ

e da aikata abinda kika saka ni".

Kallon ƙasa Kilishi ta yi mata sannan ta fara magana kamar bata so ta ce.

"Za ta kiraki yanzu don nasan halinta da mugun tsoro ga ta kuma da son miji kamar tattabara,kuma nasanta bata son jira ko ka

ɗ

an don haka inason ki nutsu kiji abinda zan gaya

miki".

Ta fa

ɗ

i hakan tana hararar magajiya.

Magajiya ta sunkuyar da kanta da sauri ta

ɗ

aga hannu tana jinjina mata ta ce"a'i Uwar gijiyata babu abinda zaki sakani inƙi yi ko meye kuwa balle wannan ƙaramin aiki".

Cikin tsawa Kilishi ta ce"

ke!Magajiya kada ki kawomin wasa anan,domin ba kiga wasa acikin idanuwa na ba,ni bana abu sai wanda yake da wahala shi nake za

ɓ

a na yi,saboda nasan wanda na yi don shi sai yasha baƙin ciki wanda yafi wannan wahalar dana yi,don haka Magajiya ki gane ni fa b

ana abu sai yana da wahala".

Da sauri Magajiya ta ce"tu ba nake Uwar gijiyata za'a kiyaye gaba".

"To idan ta kiraki ta tambayeki inda zaki kai wannan takaddar kice mata akaita

ɓ

angaren Fulanin Bare,kada ki sake ki canjamin wannan maganar,idan k

uma ba haka ba ki tafi lahira lokacin zuwanki bai yi ba".

Da sauri Magajiya ta waro ƙananun idamuwanta waje sannan ta ce"ayimin afuwa Uwar gijiya ta,har yanzu banyi aure ba bare kuma na haihu na bar masu yi min addu'ah".

Ta fa

ɗ

i hakan tana jan

hawayen munafunci.

Kilishi ta daka mata tsawa sannan ta ce"yimin shiru uwar kuka,ba lokacin kuka bane yanzu lokacin aiki ne idan ba haka ba kuma asirinki ya tonu a masarautar nan".

da sauri Magajiya ta ha

ɗ

iye damuwarta don tasan halin Kilishi ba tad

a mutunci ko ka

ɗ

an,kuma bata san darajar

ɗ

an adam ba ko ka

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login