Showing 39001 words to 42000 words out of 53720 words
Bata ji da
ɗ
in gutsire mata hirar da ya yi ba,amman duk da haka tasan za ta samu w
ani karsashin.
Sai kuwa ta ce"daman Ranka ya da
ɗ
e akan
ɓ
atan Taswirar dukiyoyinka ne?amman ka gafarce ni akan maganar da zan fa
ɗ
a maka."
Ɗan murmusawa ya yi da kyakkyawar farar fuskarsa sannan ya ce"ina jin ki Uwar gida".?
"Yauwa daman ni
a tawa shawarar me zai hana a bincika gidan nan dukansa,ciki kuwa har da
ɗ
akunanmu mu matayenka saboda kasan wannan rayuwar,kuma ni abinda nake gani wane zai shiga har har fadarka ya
ɗ
auki wannan abin,matuƙar ba wani na jikinka sosai ba?ni dai a duba maga
nar nan tawa sai a saka Jakudunmu su duba dukkanin Ɓangarorinmu dama wasu sashen."
Shiru ya
ɗ
anyi sannan ya
ɗ
ago ya ce"eh kin kawo shawara amman zanyi tunani kan hajan insha Allah".
Sosai ranta ya sosu amman bata nuna ba,don shi Sarki ba a masa
musu ko jayayya don duk yadda kake dashi baka isa ba.
Haka ta tashi jikinta duk babu ƙwari tana hararar Fulanin Bare,ta yi kyau sosai cikin wata alkyabbatar me
ɗ
aukar hankali ga jikinta ya yi wani irin mugun fresh sai walƙiya ya ke.don daman Fulanin
Bare hatta gyaran jiki duk wata ake zuwa ayi mata da kuma tsumin turaruka.
*********
*Yarima Yazeed*
. . . . . . .ƙwanansu biyu suka baro su Muhammad da tarin kewarsu,don wannan
ɗ
an ziyarar daya kai musu sunji da
ɗ
inta sosai,kuma s
un ƙara shaƙuwa sosai sai dai sam basa shiri da Fareeda don sam jininsu bai ha
ɗ
u ba,wani lokacin ma Shi da kansa Yazeed
ɗ
in ke musu magana akan yadda sukewa Fareeda amman abin na damunsu don suna jin haushin lalata rayuwar
ɗ
an uwansu da ta farayi,duk da da
man su sun san kansu kuma sun san me suke aikatawa sai dai kullum suna roƙar Allah yasa koda basu daina abinda suke ba to su rage wani.
Suna dawowa ya kalli Fareeda ya miƙa mata mukullin
ɗ
akin dake kusa dashi ya ce.
"Fareeda amshi wan
nan mukullin,wannan shine
ɗ
akinki aƙwai komai na buƙata acikin gidan nan,ni kuma daga yau zan koma wancen plat
ɗ
in,zan dinga shigowa ina duba ki amman ki kula da kanki".
Yana fa
ɗ
ar hakan ya fara bu
ɗ
e
ɗ
akinsa,don aƙwai hanya da zata sada shi da
ɗ
aya p
lat
ɗ
in,computer
ɗ
insa kawai zai
ɗ
auka don
ɗ
aya sashen ma aƙwai kayansa aciki,don tun kafin su dawo ya saka aka ƙwashesu tsaf.
Da sauri Fareeda ta
ɗ
an riƙe lallausan hannunsa wanda ke tafiya da ita tare da ƙwantaccen gashi wanda ya ƙwanta luf luf.
Wani irin kallo Yaxeed ya yi mata,sai da ta ha
ɗ
iye wani irin yawu me tsayawa arai,sannan cikin tsoro ta ce"yi haƙuri Prince Insha Allah bazan sake ba,amman don Allah inason muyi wata magana da kai,wallahi nima duk abinda ya faru a baya na tuba na bi A
llah da kuma Manzonsa,haƙiƙa ina cikin damuwa Prince wallahi na rasa wanda zan gayawa,ayanzu ba nida wanda ya fika Prince kai ne uwata kuma kai ne ubana,Iyaye sunce sun yafewa duniya ni tunda har na musulunta ba tare dana fa
ɗ
a musu ba,sun kore ni har abada
n Prince bani da kowa yanzu idan ba kai ba".
Tana fa
ɗ
ar hakan ta fashe da wani irin kuka me mugun ƙarfi.
Ta tsugunna a ƙasa tana kuka me ta
ɓ
a zuciyar duk wani me sauraro.
Duk da yana da muguwar dakiya amman kukan Fareeda ya ta
ɓ
a zuciyars
a,sam baya son yaji mace na kuka arayuwarsa sai yaji duk wata nutsuwarsa ta gushe.
Cikin Muryarsa me amsa amo tamkar namijin zaki ya ce"ok tashi ki zauna".
Zama tayi akan lallausar kujerar da ke falon,shima ya samu waje cikin
ɗ
aya daga cikin k
ujerun sannan ya
ɗ
an kalli gefe,muskilanci ya motsa sannan ya ce.
"Fareeda tabbas kina cikin wani hali,don iyaye sune komai arayuwar
ɗ
ansu,kuma suna taka gudummawa me ƙarfin gaske arayuwar ƴaƴansu,nasan
irin ƙunar da kike ji amman zanso kisan wani ab
u guda
ɗ
aya,ki kasance me yarda da ƙaddara ita ƙaddara babu
ɗ
an adam
ɗ
in da bata ra
ɓ
a,amman ki kasance me miƙa lamuranki ga ubangiji shine ya
ɗ
ora miki kuma shine zai ya ye miki ita,sannan daga ƙarshe insha Allah a satin nan zan samo miki aiki,sannan zan s
amo miki ƴar aiki mace ko zata dinga
ɗ
ebe miki kewa."
Shiru kawai tayi don har yanxu bata ji maganar daya kamata Prince
ɗ
inta ya fa
ɗ
a ba.
Tana masifar son Prince tun bata kai haka ba,bata san me yasa yake wulaƙanta ta ba?gashi ita kuma Allah ya
ɗ
ora mata mugun sonshi ta yadda baza ta iya rabuwa dashi ba,rabata dashi kuwa dai dai yake da rabuwa da numfashinta,a shekaru zasu kusan zuwa
ɗ
aya da Prince,koma ta girmesa don Yaxeed yaro ne sosai,sai dai Allah ya yi masa ƙira da zubi tamkar shine ya ƙer
a kansa,ga baiwa ta iya magana da kuma kalami.da ace ita me son nasiha ce to da tuni Yaxeed ya zama malaminta,sai dai ita yanzu duk wata nasiha da zai yi mata gani take tamkar sarewa yake mata acikin kunnuwanta,abu
ɗ
aya takeson ji shine bai wuce Prince ya
furta mata kalmar so ba,tana sonshi sosai har bata san adadin son da take yi masa ba.
Yana gama fa
ɗ
ar hakan ya tashi tsaye,sannan ya ce"idan aƙwai abinda kike buƙata ki fa
ɗ
amin don ni yanzu idan na fita daga nan zaki ƙwana biyu baki ganni ba,don
ina da aiki sosai dana bari ba tare dana ƙarasa ba."
Shiru ta yi wasu hawaye na zuba daga idanuwanta sannan ta ce"ba komai".
Tana fa
ɗ
ar hakan ta tashi ta bu
ɗ
e
ɗ
akin ta shige da gudu ta fa
ɗ
a kan gadon
ɗ
akin wanda yasha lallausar katifa,da kuma
lallusan zanin gado ta fasa wani ihu me ƙarfi.
Tana barin waje Yaxeed ya kalleta sosai,sam baya son yaga wani yana cikin baƙin ciki musamman ma idan a ƙarƙashinsa yake sai yaga tamkar yana zaluntar mutum ne,
ɗ
aga kafa
ɗ
arsa ya yi ya wuce sashensa yana
ɗ
an tunanin aikin da ya bari.
Yana fitowa ya danna wayarsa ya bada umarnin a kawo masa coffie,Fareeda kuma a kai mata abinci ya fa
ɗ
i abincin da Fareedan ke so.
Bayan an kaiwa Fareed abinci shima aka kawo masa coffie
ɗ
in,sai dai abinda cook
ɗ
in ya fa
ɗ
a shine wai Fareeda ta cillo masa abincin wai tace baza taci ba.
Yaxeed ya
ɗ
an kalli mutumin yaga yadda Fareeda ta
ɓ
ata masa jikinsa,sosai ransa ya
ɓ
aci don haka ya bashi haƙuri mutumin ya fita.
Tun daga ranar ya bada umarnin kada a
ƙara kai mata abinci idan yunwa ta isheta da kanta za ta fito taci don haka ma a kyaleta.
Ai kuwa Fareeda ta gasu sosai,don da kanta ta fito tana san
ɗ
a ta shige kitchen
ɗ
in.
Yaxeed yana kallonta ranar yana aiki a falon da computer
ɗ
insa.
Ɗan murmushi ya yi don shi bai fiya yin dariya ba,ya cigaba da aikinsa kawai yana tunanin kirawo mahaifiyarsa.
Waya ya
ɗ
aga ya kira ta,ya lumshe idanuwansa bayan yaji muryarta,ya gaisheta cikin girmamawa sannan ya shiga zuba mata shagwa
ɓ
a.
Fareeda kuwa bayan ta ha
ɗ
o kayan snacks wanda ta gani cikin fridge sai taga Prince
ɗ
inta zaune ya
ɗ
ora ƙafa
ɗ
aya kan
ɗ
aya yaba waya tare da shagwa
ɓ
a.
Sosai abin ya bata mamaki,tare da tsayawar wani malulu acikin zuciyarta.
Wato shi Prince sai
ya
ɓ
atawa mutum rai sannan kuma yazo yana wani shagwamewa a waya?shi ko iya rarrashin ma mutum baiyi ba.haushi ya kamata zata wuce
ɗ
aki sai dai sam baza ta iya hakan ba,don zuciyarta wani irin lugude take mata na masifar son Prince,ga wani irin kishi daya
lullu
ɓ
e mata zuciya don yadda taga yana waya yana shagwa
ɓ
ewa aƙwai ayar tambaya,sai da ita iya zamanta da Yaxeed bata ta
ɓ
a ganinsa sa wata
ɗ
iya mace ba wai ta fuskar so,sai dai ta wani abun wanda ayanzu tana ganin kamar ya daina duk da tana ganin ta hanya
rta ne ya fara abinda yake aikatawa,wanda ba kowa ne ya san da hakan ba don ita ka
ɗ
ai tasan Prince
ɗ
inta.
ya da
ɗ
e sosai yana waya da mahaifiyarsa,har sun gama sai kuma yaga ta ƙara bugowa ya
ɗ
aga ba tare daya ce komai ba.
Fulanin Bare
taja numfashi sannan ta ce"to
ɗ
an gado wato miskilancin ne ya motsa ko?".
Ɗan murmusawa ya yi sannan ya ce"Ammi na na gaji ne sosai shiyasa".
Fulanin Bare ta ce"to
ɗ
an hutu na manta ban fa
ɗ
a maka ba,Ƙannenka Twins Afra da Afreen zasu zo maka hu
tu daga America,kasan sunyi graduate to nayi nayi dasu akan su dawo gida sunƙi,wai suj da
ɗ
e basu ganka ba suna son zuwa".
Ɗan murmusawa ya yi yana
ɗ
an shafa gemunsa ya ce"Ammi ni fa kin san banason hayaniya kada suxo fa suyi ta sakani magana".?
"Haba Baba na bazasu sakaka magana ba,ai yanxu sunyi hankali ba kamar da ba".
tashi ya yi yana ha
ɗ
a kayansa wa
ɗ
anda ke wajen,wayar kuma na kunnensa Da sauri Fareeda ta taho tana taya sa ƙwashe kayan bai hana ta ba,har ta.kai
ɗ
akinsa ta dawo tana zam
a shi kuma ya wuce ya yi
ɗ
akinsa.
Sakin baki Fareeda ta yi tana mamakin irin halin Yaxeed,sam babu ruwanshi da damuwar wani,damuwarsa ma bata cika damunsa ba balle ya janyowa kansa hawan jini.
Sosai ta ƙulu,ta koma
ɗ
akinta ta
ɗ
auki wayarta ta k
irawo ƙawarta Sanjana".
ƙ
awarta ce ƴar asalin India itama tana nan kusa dasu wani gari Le mains,don bayan iyayenta sun kore ta cen Le mains
ɗ
in taje,sai dai sam hankalinta ya kasa ƙwanciya tafi son ta ji ta kusa da Prince
ɗ
inta,sai gashi Prince
ɗ
in na
ta yana ƙoƙarin zuba mata ƙasa a ido.
Tana
ɗ
agawa suka gaisa har tana tsokanarta wai Fareeda ta Yaxeed prince.
Mai makon ko da yaushe yadda take jin da
ɗ
i,sai aka samu akasin haka don kuka ta fashewa da Sanjana kuka tana yin kukanta iya iyawarta.
Sosai hankalin aminiyar tata ya tashi ta ce"a'ah Fareeda lafiya kuwa?ko wani abinne ya faru da Prince
ɗ
in"?.
Kasa magana tayi ta cigaba da kukanta,Sanjana tayi zuciya zata kashe wayar sai ta ce"don Allah ki yi haƙuri kada ki kashe,zan fa
ɗ
a miki
abinda ke damuna Wallahi tunda na dawo Prince ya juyamin baya,kin san fa tunda
ya dawo gani ya ke kamar ni ce na lalata masa rayuwarsa,ya ƙi kallona da idanunsa sam dana mats masa don muyi hira nasiha ya hau ni da ita."
Dariya sosai Sanjana ke yi sa
nnan ta ce"Hmm ai ni Fareeda kina bani mamaki wallahi?ta yaya za'ace namiji ya yi ta juyaki kamar wata wai na?mazan turawa na binki amman kina wulaƙantasu?meye basu dashi?idan ma ku
ɗ
i ne aƙwai wa
ɗ
anda suka fishi amman ke kin dagr sai wannan
ɗ
an rainin hank
alin kawai don yana da ky.. . . . . . . . .."
Da sauri Fareeda ta tsayar da ita wajen ce wa"da kata Sanjana bana son irin wannan kalamin kan Prince
ɗ
ina,ki kiyayi bakinki don Prince
ɗ
ina ya fi ƙarfinki,kuma da kike wannan maganar an gaya miki prince
ɗ
aya yake da sauran maza?balle wasu turawa?to bari kiji yana da Qualities me mugun ƙarfi wanda ni akansa zan iya rabuwa da kowa ciki kuwa har dake".
Sosai ran Sanjana ya
ɓ
aci cikin fushi ta ce"Hmm Fareeda kenan?kina bani mamaki sosai tun muna ƙanana
muke tare dake amman duk a banza sai daga bayz kika samu Prince
ɗ
in amman shine kike wulaƙantani ko?babu komai daga yanzu na barki da Prince
ɗ
in, don haka kada ki ƙara nema na awaya ko a hanya kada ki yarda ki nuna kin sanni".
Tana fa
ɗ
ar hakan ƙit ta
kashe wayarta.
Sosai hankalin Fareeda ya tashi,don tasan aduk ƙawayenta babu kamar Sanjana,sau tari awasu lokutan idan ta shiga wata matsalar ita ce ke solving
ɗ
in matsalar,amman yanzu gashi sun
ɓ
ata ya zama dole taje har Le mains don ta rarrashe ta
. . . ... . .
✍
🏿
Miss green ce
🫵
🏾
07068606171
*Bazan ga ƙaunar da kuke nunamin ba,har sai kun taya ni da share da kuma comments me ratsa zuciya,ina alfahari da masoyana aduk inda kuke.*
Masu yimin copy na littafi,kuna
ɗ
orawa
amadadin ku kukayi,babu komai bazanyi Allah ya ida ba,sai dai in gode muku don na san duk cikin love ne,amman aji tsoron Allah
🙏🏼🙏🏼🙏🏼
.
_Ummu Maheer_
*DINYAR MAKAHO*
_Miss Hajo_
*KHADIJATUL SABREEN*
_Mrs Bukhari_
*ANGULU DAKA
N ZABO*
_Ummu Affan_
*SANDAR MAKAUNIYA*
_Mom Islam_
*TSAUTSAYIN TAUNA*
*Ga tsarin yanda biyan yake*
_Guda d'aya 300_
_Guda biyu 500_
_Guda Ukku 700_
_Guda hudu 800_
_Guda Biyar 1k_
Kai tsaye zaku iya turo
ku
ɗ
inku ta wannan hanya.
0037219728
FATIMA RABIU SUNUSI
StanbicIBTC BANK
Shaidar biya ta nan
0810 433 5144
Masu turo kati MTN ta wannan number.
0702 616 6536
Ƴ
an Niger zaku turo da naku kai tsaye ta wanna number.
07
06 860 6171
Mun gode da kasancewa da gawurtattu biyar taku na biyu.
*TALLAH*
Ina kuke amare uwayen gida kai har ma da ƴan mata? Ko kun san Mrs Bukhari mai kayan ƙamshi, ai in dai batu na kayan ƙamshi gyaran jiki da na
ɗ
aki to kai tsaye ku n
e mi Badi'at domin gwana ce ta ko wanne fanni a ciki. "Wai ƙamshi kina nufin Badi'at dai marubuciyar nan tamu mai nisha
ɗ
antar da mu?"
"Tabbas Fati ita take magana, ai kin dai ji yadda ake magana a kai na, hatta me gidana ya jinjinawa Badi'at domin duk wan
i ƙamshi da zaki ji a jikina tare da gidana to daga ita ne, ke me kankat ma har gyara na nake yi domin gyaran aurena daga gareta ne, shi ya sa bana wasa da gyaran jikina da na gidana har kuke kirana da ƙamshi."
"Eh tabbas nima na jinjina mata, kuma zaki b
ani addireshinta domin nima na kwankwati wannan gara
ɓ
asa. Ko zaki iya fa
ɗ
a mini abubuwan da take sayarwa.?"
"Bari na fa
ɗ
a miki akwai...
Humra
Kulacca
Sudanese Humra
Kulacca ta gashi.
Turaren wuta
ɗ
an gaske, iri daban daban.
Turaren mopping
Room
freshner
Turaren turara kaya.
Turaren wuta na toilet
Sannan akwai ingantaccen maganin infection
Ina da magungunan mata, wanda zai gyara amarya da uwar gida.
Wanda zasu shiga daga ciki kuma
Akwai sabulun amare, da dilka ta amare, wanda zaisa amarya t
a fito ta haska tas
Kabbasa
Setin kujerar tsugunno
Sannan inayin turaren wuta da kasko, da ashana wanda ake rabawa a taron biki ko suna.
Ina bayar da sari.
Ma sha Allahu to taya zan sameta domin mallakar nawa?
"Kai tsaye zaki mata magana ta w
hatsApp ko kiranta ta wannan number.
08179523215
*TALLAH*
A yau nazo muku da manya manyan magunguna domin gyaran Auranmu! Saboda yadda zamantakewarmu ta AURE keta kara tabarbarewa. Mata iyayenmu ku fito ku gyara jikinku , domin wallahi har
Abadan macen da bata gyara bata isa ta hada kanta da mace me gyara ba har abadan! Mu gane yaku yan uwana mata, ma’aurata! wallahi gyara shine mace Akwai mata dayawa dasuka san magunguna na, a online Suna siya kuma Alhmdulillahi ba wadda ta siya bata dawo t
amin godiya ba, Alhmdulillahi!Alhmdulillahi! Alhmdulillahi! Yawancin mata dayawa na nemana ta dayan sim dina sede nayi losing dinsa sede wannan shi yake Aiki 08104335144, A YAU NAZO MUKU DA MAGUNGUNA INGANCI DA IZININ UBANGIJI, WATO AINIFIN HADI Iri ~iri n
a MALLAKA D’ANA MIJI ALFARMAR ANNABI SAW, ina tabbatar muku da magunguna na babu shamaki base na tsaya bata lokaci a bayaniba zanso ku gwada dan tantance GASKIYA * Akwai cututtukan dake hana maganin mata aiki idan kinason sani ki tuntubeni ta wannan lambar
08104335144 wadannan cututtukan inhar kinadasu wallahi duk maganin daza kisha bazeyi Aiki ba, kuma bazaki taba fahimtar komiba a harkar dadih na magungunan mata.
*MUNADA MAGUNGUNA AVAILABLE KAMAR HAKA*
👇🏽
*ingantaccen maganin infection *
I
ngantaccen maganin basir
Ingantaccen maganin gyaran nono
Ingantaccen maganin gyaran hips
Ingantaccen maganin kara kiba kiyi dumur~mur dake
Ingantaccen maganin rage tumbi meyi tsakani da Allah
Ingantaccen maganin matsin farji
mesa dadin farji ga azzakarin d’ana miji.
Ingantaccen MALLAKA TA DOMIN ALLAH (Bata harkoki) shine sunansa, hmmmm Wannan magani inada tabbaci a kansa shidin hadine kawai na mallakar d’ana miji akwai komi a cikinsa na mallaka hajiya ki gwada kisha mamak
i Alfarmar Annabi SAW.
Se matsin (GAMADIDI) wannan matsi in kikayi amfani dashi har abadan abidina mijinki baze kawo a gaban wata ya mace ba