Showing 18001 words to 21000 words out of 53720 words

Chapter 7 - DINYAR MAKAHO COMPLETE

sarki bawan Allah ashe zan gan ka?".ta fa

ɗ

i hakan tana kallonsa tamkar d

ai yau ne ta fara ganinsa,kowa na

ɗ

akin kallonsu suke sosai na mamakin inda Umma ta san Ahmad.

Har yanxu shi Ahmad

ɗ

in bai gane fuskar Umma ba,amman dai yana kallonta ko Allah zai sa ya tuno inda ya santa,sai dai har yanzu bai gane inda ya santa

ɗ

in

ba.?

Umma ta nisa sannan ta ce"Bawan Allah nasan baka gane ni ba?saboda halin rayuwa da kuma irin rashin lafiyar da ta sameni,dukkanin halittuna sun canja ayanzu Yaro ba lallai ne ka gane ni ba,amman zan tuna maka inda ka sanni ka tuna watarana sheka

ru biyu kenan da suka wuce naje kasuwa wasu Gur

ɓ

atattun mutane suka biyo ni?ka taimakeni daga hannunsu?to ni ce wannan baiwar Allahn,ko da yaushe ina nemanka don inyi maka godiya amman ko kafin wani lokaci wannan cutar ta kamani wacce ba tada ranar ƙarewa.

"

Tana fa

ɗ

ar hakan wasu hawaye masu zafi suka zubo mata,Hadiza dake gefe ta sharewa Umma hawayen dake ta ƙwaranyowa aƙwarmin idanuwanta tamkar dai an bu

ɗ

e famfo.

Ahmad ya ce"Allah sarki tabbas na tuno da wannan ranar,wannan ranar ita ce rana m

afi muni arayuwata duk da ta kasance ranar dana fara taimako irin wannan,Sai dai nima tun daga wannan ranar ne na ha

ɗ

u da wani irin ciwo me wuyar magani,wanda ayanzu ma nake shirin fita ƙasar waje saboda shi".

Da sauri Umma ta kallesa,duk da ciwon da

take fama dashi ta ce"bawan Allah ban gane me ka ke nufi ba?kana nufin kai ma ayadda ka ke

ɗ

innan ba kada lafiya"?.

Wani irin murmushi Ahmad ya yi wanda hausawa ke cewa yafi kuka ciwo,sannan ya ciga da ce wa"Tabbas wannan ranar ita ce rana mafi muni

arayuwata,don kuwa wa

ɗ

annan mutanen sune suka sakani acikin wannan baƙin cikin dana ke ciki,sai dai ni na kasance musulmi kuma na kar

ɓ

i ƙaddarata,kuma nasan ta hanyar taimako ne komai ya sameni,kuma nasan

daman tunda ƙaddara ta ce sai hakan ua sameni don

babu wanda ya isa ya goge ƙaddararsa."

Tun kafin ya fa

ɗ

i Ƙaddarar data sameshi Hawaye suka jiƙa fuskar Umma gashi kuma tana matuƙar jin tausayinshi aranta,don bata san wacce irin cuta ce ke damunsa ba?.

Share hawayenshi ya yi da abin goge

gumi,sannan ya ce"ayanzu haka ina fama ne da ciwon oda,wanda sanadiyyar dukan da sukayi min ya janyomin ciwon oda,ayanzu haka an ciremin oda guda

ɗ

aya saura guda

ɗ

aya,ayanzu haka da guda

ɗ

aya nake amfani tare da taimakon Allah da kuma taimakon likitoci."

Sosai abin ya bawa kowa tausayi.

Abinda basu sani ba shine Noor duk taji wannan hirar da sukayi tun daga farko har ƙarshe,wasu hawaye masu zafi suka zubo mata a ƙwarmin idanuwanta,sosai Ahmad ya bata tausayi ashe daman shine wanda mahaifiyarta t

a bata labarinsa,mutumin daya taimaketa daga hannun mugaye masu muggan makamai?.ta rasa dalilin daya sa asanda mahaifiyarta take da lafiya bata isa ta fita ba,sai kaga sai anso cutar da ita abin yana

ɗ

aure mata kai tare da gula ƴar ƙaramar ƙwaƙwalwarta,ita

dai tasan ba komai ne dasu ba?sai dai ma aji tausayinsu a basu?to me suke nema da mahaifiyarta?kukanta ne ya fara fitowa fili duk sai hankalinsu yayo kanta,musamman ma Ahmad wanda jikinsa har rawa yake don ya iso wajen Noor

ɗ

in,don yadda yake jin wannan k

ukan na ta tamkar kukan aradu a sama.

sosai Noor ke kallonsa,ko da ba'a gata mata ba tasan abinda ya faru da ita balle taji duk abinda ya faru da i'ta

ɗ

in.

"Sannu Noor Allah ya baki lafiya".

Cewar Umma wacce taji da

ɗ

in farkawar Noo

r har ranta,tana matuƙar son Noor sosai a kullum addu'arta bata wuce Allah ya bawa Noor miji na gari ba.

Ahmad ne ya fara ƙarasowa wajen da take,bai san lokacin da ya riƙo hannunta ba,ya damƙe su sosai kamar wani zai ƙwace masa ita sannan ya ce.

"Sorry Noor"

"ki yafe min ba asan rai na na ka

ɗ

e ki ba".

Motsawa ta yi tana son cire hannunta cikin na sa,amman ya ƙi ya bata wannan damar,adole ta haƙura ta bishi da manyan eyes

ɗ

inta wa

ɗ

anda suke rikitar da mazaje ba mazare ba.

Wani irin

abu yake ji daya ke kallon Noor,ashe bai ga tsantsar baiwar Noor ba sai yanzu,ya yi murmushi har sai da dimples

ɗ

insa ya lotsa.

Noor ta lumshe idanuwa ta bu

ɗ

esu akan Ahmad wanda ya zamar mata kamar wani sabo,don indai Noor za tayi magana sai ta lumsh

e idanuwanta,shine mutane da dama suke ganin wai iyayi ne kawai amman ba halittar ta bane.

Kusan shi

ɗ

ewa yaso yi a zaune ganin abinda Noor

ɗ

in ta yi,idanuwan sukayi wani farrr tare da ka

ɗ

awar gashin idanuwanta wa

ɗ

anda ke atsaye xara zara.

Bai s

an lokacin da ya saki hannunta ba,ya yi saurin ja ba Hajiyar Ahmad ta ƙaraso tana yimin sannu,na yi murmushi ina kallon matar don sai naji tana matuƙar burgeni.

Ta

ɗ

an shafa kaina sannan ta ce"sannu Beauty na,yanzu me ke miki ciwo"?.

Ɗan murmus

hi na yi ina kallon fuskar Ummana wacce itama ni

ɗ

in take kallo,don duk hankalinta yana kai na.

"Babu abinda ya ke min ciwo Hajiya ƙafata ce ke

ɗ

an yimin ciwo amman yanzu da sauƙi".

"Masha Allah,Allah ubangiji ya baki lafiya Ni yanzu zanje gida

ne aƙwai ƴar ƙanina wacce ke karatu awaje na to nasan tana cen hankalinta a tashe gwara in koma gida,amman gobe insha Allah zan dawo kinji beauty na".?

Ɗaga mata kai na nayi irin na masu shagwa

ɓ

ar nan,sannan mukayi sallama taje sukayi sallama da Umma

sannan ta tafi Ahmad sai kallona ya ke,yana wani irin murmushi ni har na fara gundura da irin kallon daya kemin,na sunkuyar da kai na kawai don ni ban saba kallon namiji ba,ko da a unguwar mune kuwa ban fiya wuce majalissar maza ba sai dai in canja hanya

saboda bana son takura ko kallo,gashi ni kuma Allah ya yimin ƙirar da za'a kalle ni

ɗ

in.

Suna tafiya Hadiza ta lalla

ɓ

o dai dai kunne na ta ra

ɗ

amin wani abu,murmushi kawai na yi sannan cikin shagwa

ɓ

a na kalli fuskar Ummana na ce"Umma kinga Hadiza ko?Allah

idan na samu lafiya sai nayi maganinta".

Murmushi Umma tayo sannan ta ce"Hmm wa ke shiga tsakaninku ƙwayi fa

ɗ

anku ma ku shirya amman ni dai ba dani ba".

Sosai Hadiza ke dariya sannan ta ce"to idan kin isa yanzu ma kizo ki rama mana?kin riga da

kin zama gurguwa zaki wani ce zakiyi fa

ɗ

a"?.

Na

ɗ

aure fuska sosai kamar zanyi kuka na ce"Umma kinganta ko?Allah ni ta koma gida kawai,gwara taje cen su ƙarata ita da Inna Lami don ita ce dai dai da Hadiza".

Dariya Hadiza ta yi sannan ta ce

"Hmm wai ni baku san ma me ya faru ba"?.

Hararta na yi sannan na ce"oho ke kika Sani don kunfi kusa ke da Inna Lamiyo".

Dariya sosai Hadiza ta yi harda riƙe ciki sannan ta ce"Hhh ai kuwa dai munfi kusa,amman kin san yau Me Inna Lami ta aikata k

uwa"?.

Umma ce ta yi magana yanzu ta ce"a'ah bamu sani ba sai kin fa

ɗ

a"?.

"Hmm da Hajiyar Ahmad ta miƙo mata ku

ɗ

i da gudu ta amshe,wai da Hajiya take ce wa ina mahaifina a fa

ɗ

a masa zancen tahowa ta asibiti kinsan me ta ce?ce wa ta yi wai in taf

i babu komai babu abinda zai ce,ita da rakiyarmu har ƙofar gida."

Ta fa

ɗ

i hakan tana dariya sosai.

Nima ƴar dariyar na yi sannan na ce"Hmm ai na Inna Lami ka

ɗ

anne ma don nasan na gidanmu sai yafi na Inna Lami don su Inna Saude sun taka Inna

Lami akan son abin duniya,ita da take da ku

ɗ

i ma ta yi haka balle kuma su da basu da komai,idan ma sun samu sai dai ya ƙare abin bokaye da ƴan tsibbu".

Sosai Hadiza ke dariya har tana sakkowa daga saman kujerar da take.

Na ce"muguwa Hadiza kinj

i mugunta,bani labari insha don ƴan gidanmi nasan har

ɗ

an ƙaramin ya ƙi xa'a tayar."

"Hmm ai Da Inna Saude da Inna Lami an kusa hawa sama a fa

ɗ

o,don ita Inna Saude ta tafi wajen Baba yo munafunci anan aka bawa Inna Hafsatu ƙyautar Naira dubu biyar,i

na baki labari mutuniyar ki Inna Saude na dawowa taga an bawa Jerry

ɗ

inta ku

ɗ

i ai sai aka hau rigima,ke daga baya ma agaban Hajiyar Ahmad Inna Saude ta kar

ɓ

w ku

ɗ

in hannun Inna Hafsatu,in taƙaice miki dai Hajiyar Ahmad sai ta bawa Inna Hafsatu haƙuri ta bat

a wani,don Inna Saude ƙin bada na hannunta ta yi wai sai dai kowa ya raba asara,matarki ta yi mirsisi ta tura ku

ɗ

i hammata".

Sosai muke dariya hat da Umma gwanin ban sha'awa.



Sai ga Ahmad da Dr Xain sun shigo,Dr Xain ya ce"ah lallai patient

ɗ

ina ta samu lafiya har da dariya irin wannan"?.

Murmushi na

ɗ

anyi,ina dafe da kai na wanda naji yana matuƙar saramin kamar zai cire.

Ban san Ahmad yana kai na atsaye ba,sai naji yana ce wa"Noor kanki ke ciwo ko?kema me ya kaiki dariya kina fam

a da rashin lafiya?ko jinin da aka saka miki sai yanzu ya ƙare,don Allah ki dinga kulamin da kanki".

Su

ɓ

ul da baka Ahmad ya yi,don na lura shi yana da matuƙar kunya,amman wataƙila akaina bazai iya yin kunyar ba.

Dukkansu kallon Ahmad suke yad

da ya dage yana fa

ɗ

ar maganganu akan

ɗ

an ciwon kan dana ke yi,ko da Ahmad bai fa

ɗ

a ba tabbas kowa yasan aƙwai abinda ya ke aransa.

Lokaci ne kawai zai nuna hakan,koma ace tun yanzu lokacin ya nuna aƙwai ayar tambaya akan Ahmad

ɗ

in,don idan kajo kare na sh

inshina takalmi yasan abinda ya gano.

Dr Xain ya yi murmushi sannan ya ce"come down Barrister Ahmad ka daina damuwa da hakan,shima hirar da takeyi yana cire mata kewar wasu abubuwa nw da dama,saboda idan ta zauna ita ka

ɗ

ai za tayi ta tunani ne wand m

u likitoci bama san hakan ta kasance da marar lafiyarmu,munfi son ya dinga samun emotion mai kyau."

Sai sannan Ahmad ya zauna sannan ya ce"amman Dr babu matsala ciwon kan na ta ko?".

"Babu komai wannan jinin da aka ƙara mata ne,so bai gama shi

ga jikinta ba sai ahankali rashin jini shine ya ke kawo hakan,amman ahankali komai zai yi dai dai insha Allah".

Ɗan murmushi ya yi wanda ke ƙara masa kyau akoda yaushe,don Ahmad kyakkyawane ajin farko,babu macen da zata ce bata son Ahmad don ya ha

ɗ

a

komai daya kamata duk mace taso shi.

Juyar da kaina na yi daga barin kallonsa,don bana son ya ramfoni da kallonsa,amman ina tuni ya gane kallonsa dana ke yi,ya sakarmin murmushi da sauri na juyar da kai na.don wani irin abu dana ji araina kuma wanda

ban ta

ɓ

a jinsa akan namiji ba.

Ana cikin haka,wasu samari suka fara shigowa da kaya cikin

ɗ

akin,katan

ɗ

in ruwa da katan

ɗ

in maltina da madara sai su lemo dasu apple masu yawa.

Sosai na bisu da kallo har suka ajje kayan,ina mamakin daga ina

wa

ɗ

annan kayan kuma suka fito?sai dai nasan bazasu wuce daga wajen Ahmad ba,don dai nasan wa muke dashi da zai yi mana wannan hidimar?amsar shine babu?don nasan ƙanin Umma ko zamu mutu da yunwa bazai zo inda muke ba,don tun tasowa ta zan iya irga sau nawa

iyalinsa suka zo inda muke,wai su masu ku

ɗ

i kuma suna ƙyamar shigowa cikin talakawa.

bayan sun gama shigowa da kayanne Ahmad ya tashi tsaye sannan ya ce"To Umma ni xan tafi sai Allah ya kaimu gobe Insha Allah zan dawo da wuri duk da ina da meeting a Abuja

amman zan

ɗ

agasa zuwa Jibi".

Ya fa

ɗ

i hakan kana asunkuye,alamun yana jin kunyar Umna

ɗ

in.

Umma ta ce"Haba Ahmad ai da ka barshi ma ka tafi Taron na ka,saboda kada ya haifar da wata matsalar,indai Don Noor ne ai ta fara samun lafiya ma".



"A'ah Umma idan ma na tafi nadan bazan wani aiwatar da abin kirki ba,gwara dai in dawo inga jikin na ta kafin jibi kuma in wuce Abuja

ɗ

in".

Sosai suke kallonsa,wai har yana ce wa ma idan ma ya tafi ba zai iya aiwatar da anin kirki ba?kowa mamakin abi

n ya ke,don yadda ya ke nunawa Noor kulawa abin ya yi yawa.

Yana fa

ɗ

ar hakan yasa kanshi ya fita,yana

ɗ

an sosa ƙeyarsa don yasan ya yi rashin kunya,ga mahafiyar Noor awajen amman yana su

ɓ

ul da baka.

Murmushi kawai ya tsinci kansa dashi har ya s

higa mota ya auce gidansu wanda ke Nassarawa G.R.A.yana tuƙi Idanuwansa na hasko masa da fuskar Noor da wannan idanuwan na ta masu matuƙar tafiya dashi.

Yana isa gida

ɓ

angaren Hajiyarsa ya fara nufa,Ya shiga babban falonta wanda ya yi matuƙar ha

ɗ

uwa da tsaruwa,Zaliha ya tarar a falon Hajiyarsa ta yi wani irin mugun tagumi da hannayenta duka guda biyu.

Sosai ya yi mamakin wannan tagumin na ta,ya matsa kusa da ita ya zauna sannan ya

ɗ

an karka

ɗ

a mata hannayensa amman Zaliha bata

ɗ

ago ta kallesa

ba.

Sosai ya yi mamaki don ganin ƴar ƙaramarta da ita amman ace ta fa

ɗ

a cikin irin wannan tunani haka?.

"Zaliha!Zaliha!!Zaliha!!!.

Da sauri ta zabura zata gudu,idanuwanta sukayi rau rau sannan ta ce"Allah Yaya ka tsorata ni sosai,ina nan

ina tunanin rashin dawowarka da wuri."

Ɗan murmushi ya yi sannan ya ce"au don ban dawo da wuri ba shine kika zauna zaman tunani?to Allah ya shirye ki"?.

"Allah yaya ban saba ganin ka da

ɗ

e awaje irin haka ba?Hajiya ma yanxu ta shigo take gaya

min wai ka buge wata yarinya ne amman yanzu da sauƙi sosai,kuma har tace kaima ka taho amman kusan awa

ɗ

aya naga baka dawo ba,kamar wanda xai taho daga wani garin?."

Ta fa

ɗ

i hakan cikin shagwa

ɓ

a sosai kamar za tayi kuka.

Ruƙo hannayenta ya yi s

annan ya ce"to yanzu dai tashi ki kawomin abinci

ɗ

akina,zanje wajen Hajiya Yanzu ki jira ni fa"?.

Murmushi Zaliha tayi sannan ta ce"to Yaya ina nan ina zaman jiranka".tana fa

ɗ

at hakan tayi hanyar kitchen don ha

ɗ

o masa abincin.

Yana shi

ga

ɗ

akin ya samu Hajiyarsa tana waya,ya jira har sai da ta gama tukunna don tana magana da wani balarabe ne wanda suke yi mata safarar kaya daga Dubai zuwa Nigeria.

Tana gamawa ta kalli

ɗ

an na ta,Sannan ta yi murmushi ta ce"Baba na ka dawo?ya ka bar

o Beauty na"?.

Ɗan murmushi ya yi yana

ɗ

an sosa ƙeyarsa sannan ya ce"Beautynki tana nan lafiya jikinta kuma da sauƙi sosai Hajiya."

Murmushi ta yi sannan ta ce"to Allah ubangiji ya bata lafiya,ni yarinyar ta ƙwantamin sosai azuciyata wallahi".

Murmushi Ahmad ya yi sannan cikin shagwa

ɓ

a ya ce"Ni Hajiya sai naga kamar kinfi sonta ma dani".?

Ɗan murmushi ta yi sannan ta ce"haba My son ai babu wanda zai ƙwace maka wannan sarautar ta ka,sai dai fa gaskiya wannan yarinyar ina sonta sosai

wallahi,sai nake jinta ma tamkar ƴar cikina."

Murmushi ya yi sannan ya ce"gaskiya ne Hajiya don yarinyar tana da farin jini sosai,nima ta ƙwantamin acikin zuciyata sosai,har ban san ma yadda zan ƙwatanta abin a ƙalbi na ba".

Sosai Hajiyarsa ke

kallonsa sannan ta ce"Hmm my son ko dai"?.

Da sauri ya fice daga cikin

ɗ

akin don tsabar kunyar da yaji.

Zaliha kuwa dake riƙe da tiren abinci ai sai ta saki ƙwanon tiren ji ka ke tassssssss. . .

*GIDAN SARAUTA*

. . . .

. .tana zaune a babban falonta,ta

ɗ

ora ƙafa

ɗ

aya kan

ɗ

aya wasu bayi na gefe suna

ɓ

are mata kayan marmari.

Magajiya ce ta shigo ta tsugunna sannan ta ce"ranki ya da

ɗ

e,Allah ya ƙara miki nisan ƙwana ya ƙara miki lafiya,uwar Yarima me zuwa insha Allah.

"

Wani

ɗ

an murmushi Kilishi ta yi sannan ta ce"magajiya kenan kina ƙara min ƙwarin guiwa akoda yaushe,shiyasa aduk cikin bayin gidan nan nake ji dake,saboda kina yimin fatan samun Yarima".

"A'i Uwar gijiyata har mafarki nake miki akan kin haifi

Yarima,ba waccen sadaka yallar balarabiyar ba,wai don tana ganin ta haifi

ɗ

a namiji shine take wani hura hanci da kuma baki."

Wani irin murmushi ta yi,sannan ta miƙe tsaye,Kuyangun dake yi mata tausa suka zube hannayensu a ƙasa ta takesu,ta tsaya

akan hannayensu sannan ta juya tana fuskantar Magajiya ta ce"Tashi muje

ɗ

aki aƙwai aikin dana keson kiyi min".

Da sauri Magajiya ta miƙe,jiki har yana rawa don tasan uwargijiyarta bata son jira,tafi son duk abinda ta ce ayi to ayishi

ɗ

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login