Showing 1 words to 3000 words out of 134583 words

Chapter 1 - UNCLE NE COMPLETE

UNCLE NE...

IMCYLUV_



*1*

Allahamdulillah Allahamdulillah Thanks to almighty Allah (swt) for giving me opportunity to start this book, Ma sha Allah nasan You have been waiting for me so long,to NIMCYLUV is back

sai a KAKKAƁE zani a gyara zama, special greeting to Maimuna Abdullah(heroine) love you wix all my hrt, secondly Hafsat Rano alkairin Allah ya kai maki,Queen Nasmer my sturbbon friend love you,How can I forget my lovely fans...? kuna raina kamar yadda ku

ke saka ran ganin littafaina thanks for the love and care hrt You all

😍

here is my new book UNCLE NE am sorry to say na ajjiye maganar TUGGU BIYU i have a big issues da nayi hakan so guys follow my pen...love my story, dedicated to my papa ALAHAJI SULAIM

AN DAGACIN JA'OJI.

wanda bai karanta book

ɗ

in nan ba,bazan ce an barshi a baya ba domin a koda yaushe yana iya karantawa,amma idan ba'a fara dakai ba..it is going to be a hit that i promise You,nayi wannan littafin ne from The very depth of my heart,w

ani time

ɗ

in nai dry wani lokacin nai hawaye,wani tym

ɗ

in ina jin waƙa.

officially welcome You to the very frist chapter of UNCLE NE..

_Bisimillah_

IBADAN

is the the capital and most populous city of Oyo state in Nigeria.

SANGO

AREA

Unguwar Masu ku

ɗ

i ce,Unguwa ce da babu wanda ya damu da rayuwar wani,Unguwa ce mai cike da Attajirai,Malamai,ha

ɗ

i da ƴan boko,Haka kuma Unguwa ce mai cike da ƴan duniya wanda idanunsu suke a bu

ɗ

e,basa jin wa'azi balle fa

ɗ

a,haka nan babu wan

da ya isa ya tunkaresu da niyyar gaya masu kuskurensu.

Dugun layine wanda yake shimfi

ɗ

e da lafiyayyan titi wanda ya ƙara fito da ƙyan unguwar.

Wasu jajaye fitilone sukaiwa titin unguwar ƙawanya,wanda a kullum suke haska unguwar musamman cikin dare,

gefe da gefen titin wasu green flowers ne masu ƙyau wanda suke fidda wani dadda

ɗ

an ƙamshi.

Can kusan ƙarshen layin wani ha

ɗ

a

ɗɗ

an gidane ginin zamani,tun daga jikin tafkeken get

ɗ

in zaka san tabbas wannan gidan bana ƙana nan mutane bane,ajikin get

ɗ

in

anyi rubutu inda aka rubuta hause no 133.

Sosai harabar gidan taƙawatu da kurayan furanni na zamani masu ƙyau da tsari,Compound

ɗ

in gidan cike yake da manyan motoci na zamani irinsu,boggatti,ferari,da sauransu.

Yanayin ginin gidan irin mai sama da ƙ

asa

ɗ

inanne ma'ana dai ginin bene mai hawa biyu.

Side

ɗ

in parko na gidan wanda ya kasance hawan farko na gidan,babban parlour zaka fara tararwa gefen parlour'n kuma

ɗ

akuna ne masu

ɗ

an yawa kusan bedroom

ɗ

in shida,left hand

ɗ

ina nayi domin shine yafi ja

n hankalina fiye da sauran part

ɗ

in, Tun daga ƙaramin parlour'n dake cikin part

ɗ

in na fara jiyo fitar numfashi mai kama dana zaucewa a hankali na tura kaina cikin bedroom

ɗ

in kasancewar a bu

ɗ

e yake,saurin tsayawa nayi sabida ganin wata ƙyaƙƙyawar matashi

yar mata wacce aƙalla ba zata huce shekara ashirin da biyar ba zuwa shida.

Tana durƙoshe gaban bed

ɗ

in dake

ɗ

akin yayinda hannunta ke riƙe da gadon gaba

ɗ

aya jikinta rawa yake,banda nishi da gurnanin wahala babu abinda ke fita a bakinta,yayinda turtse

tsen cikinta ya sauka zuwa mararta banda juyawa da motsi babu abinda “ƊAN

‿

cikin nata yake,da alamu shima ya ƙago yazo duniya,karkarwar jikin tane ya tsananta gaba

ɗ

aya ta jigata ta fita haiyacinta banda kiran sunan Allah babu abinda bakinta yake ke fa

ɗ

i,

Can ƙasan zuciyarta kowa maganar data keson furtawa a saman bakinta tane ta kasa,burinta bai huce bakinta ya bu

ɗ

e ta samu damar fa

ɗ

in abinda ke damunta cikin rai da kuma zuciyarta,Runtsa idanunta tayi da ƙarfin sabida wani juyi da abin cikinta yay tare

da naushin mararta nan take jini ya

ɓ

alle mata ya soma zuba,cikin yanayin na fitar hayyaci tare da zaucewa ha

ɗ

i da fidda rai ta

ɓ

ude baki da ƙyar tace.

"Ya hayyuu ya ƙayyumuu

ya kaliƙu ya zul arshidd majidd,ya fa'alulluma yurid biraha matika astagisu

uu"

Takai ƙarshen addu'ar tana sakin wani fitinanan nishi wanda ya kusa ta fiya da numfashinta ya rabbi nan take wani..

Kamar amafarki Mameey dake ƙwance bisa tangamemen royal bed

ɗ

inta ta jiyo sautin numfashin Zulfa cikin kunnuwanta lumshe idanu

tayi tana jin kamar

a magagin barci take, da sauri ta miƙe zaune daga ƙwancen da take wani irin hantsilawa Mameey tayi daga gadon zuwa ƙasan gadon,a gigice ta fara gyara

ɗ

aurin zaninta dake kuncewa sabida fargaba,tabbas idan bata manta ba yaune E.D.D Zulf

a ya cika gaba

ɗ

aya ta manta,cikin tsoro fargaba ki

ɗ

ima tashin hankali ta fara sakkowa daga stairs

ɗ

in benen.

Tun a babban parlour ta fahimci aƙwai matsala kuma ta ƙara tabbatarwa kanta Zulfa naƙoda take da sassarfa ta ƙarasa shiga cikin part

ɗ

in

Zulfa,cikin sauri Mameey ta ƙarasa shiga cikin bedroom

ɗ

in,tana shiga ta samu Zulfa durƙoshe cikin jinin wanda ya

ɓ

ata jikinta gaba

ɗ

aya,da sauri ta ƙarasa wajanta tana salati tare da fa

ɗ

in.

"Zulfa mene zan gani haka?kika zauna cikin ciwo kin san ill

ar duguwar naƙuda kowa?ohhh ni Salamatu yau naga abinda yafi ƙarfina wannan wanne irin jinine haka?mun shiga uku",

Ta fa

ɗ

i hakan tana sakin kukan tausayi halin da Zulfan ke ciki,sabida ganin jinin dake zuba ta jikinta ga kuma yadda numfashinta ke sarƙew

a jikinta banda rawa babu abinda yake,da hanzari ta ƙarasa matsawa inda take sabida kan babyn da taga yana fitowa,wata jijjiga Zulfa ta fara idanunta na kafewa.

Ganin hakan yasa Mameey sakinta tare da ficewa da gudu tana tafe tana ƙwala kiran sunan Alh

aji!! Alhaji!! Alhaji!!!

Alhaji Kabeer na kishin gi

ɗ

e saman wata lafiyayyiyar sofa,hannunsa dafe da saitin zuciyarsa,yana jin yadda take buga masa da ƙarfi,ga wani ra

ɗ

a

ɗ

i da

ɗ

aci daya keji a cikin maƙoshinsa,gefe guda kuma yana jin tsoro da fargaba ha

ɗ

i

da zullumi wanda bai san kona menene ba.

Ya rasa dalilin daya sanya yake mafalki mara ƙyau akan Zulfansa mace mafi soyuwa a cikin ransa,tabbas bazai jure ganinsa cikin wannan halin mafalkinba,kamar yadda bazai jure ganin Zulfa cikin wani hali ba.

Sa

urin bu

ɗ

e idanunsa yay jin muryar uwar gidansa na kiran sunansa,da sauri ya dira daga kan sofar yana fita sukaci karo da Salmerh a birgice ya kalli Salmerh tare da fa

ɗ

in..

"Salmerh mene ya sami Zulfa?..kada ki sake bakinki ya fa

ɗ

i babban kalamai dazai

sanya zuciyata bugawa.."

Bakinta na rawa tace

"Zulfa haihuwa inajin.."bai bari ta ƙarasa maganar ba ya ƙwasa da gudu zuwa part

ɗ

in Zulfa.

da gudu Mameey ta mara masa baya,suna zuwa tana haihuwa ganin zata danne jaririn ya sanya Alhaji Kabeer saurin

isa gareta,yana zuwa ya saka hannu ya gyara mata zama,tare da amsar rezar hannun Mameey ya yanke cibiya,cikin ikon Allah a lkcn mahaifa ta fa

ɗ

o,yana ganin haka ya saka hannu ya miƙar da ita tsaye cikin murna da farin ciki ya rungometa a jikinsa yana shafa

sumar kanta idanunsa fal hawayen farin ciki,bai ta

ɓ

a tunanin zai samu haihuwa nan kusa ba,sai gashi ubangiji ya azurtashi da ita a lkcn dabai ta

ɓ

a tunanin samunta ba,tabbas ya yarda da wannan kalmar da ake cewa inda rai da rabo,haka kuma mutum baya fidda

rai da samun rahamar ubangiji,domin shine mai bayarwa a lkcn da yaso haka kuma shine

mai hanawa a lkcn dayaso,wasu hawayene suka fito daga cikin idanunsa cikin muryar farin ciki yace.

"Thank you soo much my Anuuu,Allah yay maki albarka nagode sosai da ƙ

yautarki nagode Allah ina sonki Allah ya baki lafiya"

Mameey janye jaririn tayi jin yana tsala kuka a wani zani mai ƙyauta ta

ɗ

aukesa,kana ta zaune bakin bed,catton da zaitun ta fara goge masa jiki da ita,murmushi tayi ganin yadda yake ƙoƙarin sanya han

nu a baki da alama da yunwa yazo,sai tsala kuka yake,a cikin ranta take jinjina ƙyan yaron da kuma baiwar da ubangiji yay masa,domin ƙwayar idanunsa ta kasance blue ce,kamarta turawa,ga wani

ɗ

an cindo a gefe yatsanshi.

A sanyaye Zulfa ta rungome mijint

a Alhaji Kabeer idanunta na zubar da ƙwalla tace "Yaa rahamanu"murmushi yay tare da sumbatar goshinta,kamar an tsikareta ta sanya hannu ta ture Alhaji Kabeer daga jikinta,a hankali ta fara yin baya ganin hakan ya ƙara matsuwa kusa da ita yana shirin kamata

yaji ta fasa wata uwar ƙara,a gigice ya ƙarasa wajanta kafin ya riƙeta tasa hannu ta hanka

ɗ

esa tare dayin waje da gudu jinin haihuwa nabin jikinta....

Idan kun bazashi ya amsu wajan mutane za kujine

08119237616

6/10/21, 1:02 PM - Buhainat: _

✿

UNC

LE NE

✨

_

https://www.wattpad.com/1073694982?utm_source=android&utm_medium=link&utm_content=share_published&wp_page=create_on_publish&wp_uname=nimcyluv&wp_originator=mevhPm7g3%2BBY6kjjW3lOcQab3cIv8D8nHmvVnjCDrhHk4t0XwF3ur1azv66d8V7BkCArOE5%2B3aQTAl

H2%2BAXmY880JYZZRpZ2qCzrs%2F2ICX5nfNsNsgZ5M%2BazzcuVa2VZ

_

✍

🏿

NIMCYLUV_

*3-4*

Ƙ

arar taka birkin motar da kuma ihun da Zulfa tayi shine yaja hankalinsa zuwa gareta,hannu yasa ya dafe saman goshinsa tare da runtsa idanuns

a,cikin kuzari ha

ɗ

i da sassarfa yasa hannu ya bu

ɗ

e murfin motar,gaba

ɗ

aya ƙafafunsa ya fito dasu waje tare da zuro da sauran jikinsa,lokacin har mutane sun cika a wajan sun yiwa motar ƙawanya,cikin natsuwa ya fara takawa har wajan da Zulfa ke ƙwance cikin

jini,da dukkan alamu tayi muguwar buguwa a kanta domin shike tsiyayar da jini,

ɗ

an tsaki yaja ganin tarin mutane amma babu wanda yay ƙoƙarin taimakonta.

Numfashi ya sauke tare da kallon drevernsa mai suna Joseph cikin jarumtar data rage masa yace "

ɗ

auketa

zuwa mota mana" yana fa

ɗ

in hakan ya juya tare da nufar side

ɗ

in baya ya bu

ɗ

e,

ɗ

an ja da baya ya bawa Joseph waje domin ya sanya ta a mota, bayan an ƙwantar da ita shi kuma ya kuma mazaunin mai zaman banza ya zauna Joseph kuma ya zauna mazaunin drever.

"Yal

la

ɓ

ai ina muka nufa ne?nasan dai babu maganar wani meeting yanzu saboda condition

ɗ

in da wannan matar ke ciki,Nina gama kamar mahaukaciyace"

Tunda ya fara magana har zuwa lokacin da yay shuru mutumin daya kira da sunan YALLAƁAI baiyi magana ba,zuciyarsa t

a tafi wani tunani nada ban,lallai mutum da yana sanin ƙaddarar da za ta samesa tabbas da yayi ƙoƙarin kujewa faruwarta,abinda ya kawo shi wannan garin da ban,amma abinda ya samesa da ban,wannan wanne irin abune.

Mene ya fito da ita? ina zata je?wanne jin

i kebin jikin?wannan sune tarin tambayoyin da suke zuciyarsa amma ya gagara furtasu sabida nauyin da lab

ɓ

ansa sukai masa.

cikin ƙosawa da maganar Joseph yace "muje UNITY MEDICAL CENTRE HOSPITAL dake nan IBADAN"

Cikin sauri Joseph ya joya motar da taimako

map suka samu suka isa asibitin kasan cewarsu baƙi ne a garin.

Suna zuwa asibitin kai tsaye emagency aka shigar da ita,likitoci suka rufu a kanta,bin kican farko suka gano haihuwar da tayi da kuma ƙaruwa da tayi wajan haihuwar,hakan tasa suka yi mata

ɗ

in

ki tare dayi mata allurar ha

ɗ

i da sanya mata drip,suna gamayin komai suka fito daga cikin room

ɗ

in da aka sanyata ciki,da sauri drever'n ya miƙe tsaye ya fuskanci babban likitan cikin sonjin abinda ke damun matar yace.

"Dr yaya jikin nata?ta samu lafiya d

ai?"

Jinjina kai likitan yay tare da juya ƙwayar idanunsa zuwa ga mutumin dake can gefe yana leƙa window,sosai yake mamakin mutumin domin ya hangu zallar damuwa da kuma tashin hankalin dake ƙwance a saman fuskarsa,yana

ɓ

oyewa ne kawai sabida jarumtarsa, m

urmushi likitan yay kana ya kalli Joseph yace.

"Kada ka damu komai zaiyi dai-dai tasha wahala wajan haihuwa ne,ga kuma ƙaruwar da tayi, amma da yardar ALLAH zata samu lafiya amma ina babyn data haifa?kuma yana da ƙyau ace macace a wajan ta ba maza ba"

Sa

i a lokacin Mutumin ya juyo zuwa gare su tafiya ka

ɗ

an yay yace "Kace haihuwa ce ko?amma macen data haihu mai zai fito da ita kan titi? tabbas bayan haihu aƙwai wani

ɓ

oyayyan tuggu a ƙasa.."

"kana nufin kace baka santa ba?kuma baka san asalin wacece ita ba

?"

Dr ya tambaya shima cike da tashin hankali domin shima abin ya fara rikitashi "Amma yalla

ɓ

ai mai zai hana idan ta farka ka tambaye ta sabida gujewar masu haihuwar cikin shege kuma su yadda shi,jinjina kai yay cikin gamsuwa da maganar Dr yace "ok amma s

unana JABIR ba yalla

ɓ

ai ba,zuwa yaushe zamu dawo muganta domin a gobe nakeson komawa birninmu" jin abinda Jabir yace ya sanya Dr yin murmushi yace "babu damuwa Jabir zuwa

dare saika dawo ko?"da haka sukai sallama kai tsaye suka nufi Golden tulip hotel

ɗ

i

n da suka sauka a cikinsa.

To abuba kamar wasa tun Alhaji Kabeer na ganin abun ƙarami harya shallake tunanin sa,duk inda zai bincika akan

ɓ

atan Zulfan yayi amma babu labari,tun a hanyarsa ta zuwa wani gidan redio ya kira gidansu Zulfan ya shaida masu ab

inda yake faruwa,sai wajan magriba ya ƙarasa gidansa dake unguwar sango.

a babban parlour ya iske Mama wato mahaifiyar Zulfa da kuma Jawad ƙanwar Zulfa sai kuma Lamir yayan Zulfa daman su uku ne wajan Mahaifiyarsu,mahifinsu kuma ya da

ɗ

e da rasuwa.

cikin

ɓ

acin rai Lamir ya kalli Alhaji Kabeer sannan yay tsaki tare da fa

ɗ

in.

"Tabbas munyi kuskuren bawa

ɗ

an kwararo auran tsatsanmu,amma wannan kuskuren na kine Mama da kuka nace a bawa Zulfa shi bayan koda wasa baku ta

ɓ

a ganin danginsa ba, baku san waye shi

ba, kawai kun

ɗ

auki yarinya kun bashi,wama ya sani ko

ɗ

an yan kan kaine,ko kuma masu kidnapping banda haka tayaya zai kalli ƙwayar idanunmu yace mana an rasa Zulfa kamar wata allura kai aƙwai wata a ƙasa.!!"

Lamir ya ƙarasa maganar cikin

ɗ

aga murya ha

ɗ

i d

a yiwa Alhaji Kabeer tsawa.

Mama da hanyar yanzu ta kasa cewa komai sai tasbihi take da salatin Annabi a cikin zuciyarta ta

ɗ

ago kai ta kalli Lamir tace.

"idan hankali ta gushe nutsuwa ce ke nemushi Lamir amma wannan abinda kake babu abinda zai sauya dag

a ƙudirar Ubangijin"

"Ohh! yanzu Mama kina nufin muyarda da maganarsa kenan ko?tayaya zai kawo mana zancen da bazai ta

ɓ

a yiyuwa ba,tabbas wannan abun tuggu ne kawai,amma wallahi saika fito mana da Zulfa"

duk yadda Alhaji Kabeer yaso danne abinda ke ran

sa kasawa yay,tabbas yana da hakuri da kuma juriya da dukkan wani wulaƙancin da mutum zai nuna masa,amma a wannan karan ya kasa danne abinda ya keji yay,tabbas Lamir baiyi karya ba,shi kansa bai san wanene shi ba,ya wayi gari kawai ya gansa a wannan garin

na ibadan,daga ina yake?wanene shi?mene Asalinsa?ina danginsa suke?duk babu abinda ya sani shi dai yasan yana rayuwa farin ciki ne kawai da iyalansa da burin ganin jininsa a duniya, amma wata rana yana tashi da kewa da kuma ra

ɗ

a

ɗ

i a zuciyarsa, ƙwaƙwalwarsa

nason tuna masa wani abu daya faru dashi a baya wanda bai san ko menene shi ba.

"Lamir yana da ƙyau kayimin kyakkyawan zato, wallahi ina son Zulfa fiye da kai da kake wannan maganar,ina son Zulfa fiye da yadda na keson nasan wanene ni,dan ALLAH kayi haku

ri ka barni da abinda na keji a raina,ka barni da kuncin da kuma kewar farin cikina..."

"Kai malam nika isheni da wannan surutun na banza kawai kace ka tsaface mani ƙanwa ..." marin da yaji an sauke masa ne yasa yay saurin dafe fuskarsa tare da ha

ɗ

iye sau

ran maganar da bata samu damar fitowa ba,cikin takaici ya kalli Mama yace "Mama akan wannan mutumin kika mareni? ƴar uwata yaje ya saida fa" cikin fa

ɗ

a fa

ɗ

a da kuma saurin maganar da take dashi ta fara magana "wallahi Lamir ka fita a idanuna tun kafin na b

ashi auren Zulfa na yarda da shi,tun kafin akai Zulfa gidansa nayi istihara akansa,na yarda da shi fiye da tunaninka har abada bazan ta

ɓ

a yarda shine ya salwantarmin da ƴar ba,dan haka ba kinka ya kiyayi aibata mutum domin wata rana zakayi ladama"

baki ya

bu

ɗ

e da niyar yin magana babyn dake bayan Mameey ya fara kuka,cikin sauri ta sakkoshi daga bayanta ganin yana ƙoƙarin sanya yatsansa a baki yasa ta

ɗ

auki dabino da zam zam

ɗ

in data jiƙa masa

ɗ

azo,a

hankali ta sanya masa a ƙaramin bakinsa bisa mamakin ta s

osai yasha,yana gamawa ta goge masa bakinsa tare da

ɗ

ora shi a kafa

ɗ

arta har sai da yay gyatsa,luf yay a ƙirjinta yana maida numfashi,Mama data zubawa babyn idanu tana hango zallar kamaninsa da Zulfanta tayi saurin goge hawayen idanunta tace "da wanne suna

kayi masa hu

ɗ

uba?" kansa a sunkuye dan baya so kuwa yasan kuka yake ya saki ajjiyar zuciya yace "MUHAMMAD JALAL" ma sha Allah Ubangijin ya rayasa bisa tafarkin addini,Mameey ce tace "Ameen"

shuru ne ya ziyarci parlour'n kowa da abinda yake saƙawa cikin r

ansa inda Lamir yake cike da kunci da baƙin cikin marin Mama tayi masa akan Alhaji Kabeer hakan yasa ya ƙara

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login