Showing 27001 words to 30000 words out of 35664 words

Chapter 10 - MATAR SARKI COMPLETE

kai ake za'a angonce next week,sanin cewar ni *Farha* maabociyar sauraran rediyo ce, hakan tasa k'ememe yak'i bada damar kai sanarwar daurin auren radio stations.

Tamkar nasan gaibu,zaune

nike a offce nake bawa fareedah labarina da ahmad,cikin mamaki tace",Amma farhan kin bani mamaki,taya kika kasa mallakar zuciyarsa,ko yan dabarun nan na mata na kissa ba kyayi ba dan ki janye hnkalinshi ba",hmm "Fareedah bazaki gane ba,ba yanda banyi ba b

abu nasara."

Abunda za'ayi kirashi awaya kice yazo ya sameki a office ,hakan nayi,da kyar ya aminta da zezo,tare da fareeda muka isa gurin da yayi parking,ganin shi da nai da rana na k'ara jin sanshi ya malale cikin xuciyata,duk yanda fareeda taso ta s

hawo kansa abun ya ci tura ganin haka,na ce "tunda k'ak'i janye k'udirinka,to ni nayi sacrifizing zan aureka dan raya sunnar maaiki",yace "a'a farhan kiyi hak'uri gaskiya bazai yiwu ba"cox "na baki dama kikai mis using dinta",haba Ahmad ka tausayawa rayuwa

ta,dan Allah dan annabi ka aureni",kau da kai yayi gefe,gaskiya" farhan kiyi hakuri bazai yiwu ba",bansan lokacin da kwalla suka zubo daga idanuwana ba"

"yanxu Ahmad bazaka tausayamin ba," "gasiya ki hakuri,in da rabo mayi auren a gaba",sharce hawayen fus

kata nayi nace,"wallahi wallahi Ahmad se kayi dana sanin abun da kamin,se kazo kana rokona Allah da annabi na aureka bijahi rasulillahi saw",ko ajikinsa,sema ce min da yayi " Shikenan kiran ko? to zan wuce",jiki ba kwari muka juya nida fareeda muka nemi w

ata inuwa muka zauna, ba tare da munyi mai sallama ba.

Ajiyar zuciy nayi tayi fareedah na lallashina,harta samu na daidaita"Farhan taimako daya zanmiki zan rakaki gun wani bawan Allah malam Auwal,in shaa Allah kome yake da akwai ze taimaka miki," godiya

na shiga yi mata,dan kuwa idanuna sun rufe neman d'auki kawai nike,na bukaci "yaushe ake samunsa" tace "ko yanxu zamu iya zuwa".

Mota mukashiga muka nufi unguwar sallari,mun yi nasara bamu tadda layi ba,muka shiga d'akin da yake ganawa da bak'i,sun gai

sa da fareedah tare da tanbayar bayan saduwar su,nan fareeda ke sanar dashi mak'asudin abunda ke tafe damu.

Shiru yayi yana nazari tare da cewa in shaa Allah zaiyi nazari adaren yau,gobe da safe na kirashi danjin feedback,na karb'i numbr dinshi mukai

sallama

Washegari da sassafe na kirashi dan na k'agu naji me xece,bayan mungaisa ya sanar dani maganar bata waya bace nasamu naje.

Bayan mun tashi daga office gidansa muka zarce,nan malam Auwalu ya ce" diyata ,nace na'am malam Auwal ",abunda nikeso

dake shi ne ki hakura da Ahmad kima cireshi aranki"kuka wiwi na shigayi,kallona yake tamkar a film.

"Farhan saurareni da kyau,ki bud'e kunnuwanki,"baki san masifar da kike ciki ba shiysa,dan kuwa muna da ido bana ganin gari ba ,kisani bak'in Aljanine

akanki,koba ahmad ba in maza d'arine zasu zo da zummar suna sanki da aure,walhi duk seya koresu,dan haka kima dena batun a karkato miki da hankalin Ahmad ya aureki,dan bazai taba yiwuba,shawara d'aya ki fara nemawa

kanki magani kan kiyi tunanin aure,ita k

anta iskar ita ke kara sa miki son maso wani tare da kafeki gareshi ."

Innalillahi wa inna ilai hi rajiun,Allahumma ..........,na bukaci ya sanar dani "nawa zan bashi atake dan ya rabani da iskar"dariya yayi me yawa tamkar cikinsa ya kulle," tabbas yari

nya bakisan me ake nufi da iska ba,shiysa kika fadi haka,ai lamari na iska babban al-amari ne,kasancewarsu shedanu,ba kowana me magani ke aikinsu ba,shi kansa me maganin nasu se an dau lokaci kan ya sha kansu,taurin kai garesu,kuma waiwaye suke,in an yi na

sarar koresu ma,in mutum yayi wasa da amfani da magunguna komowa suke su zauna,shi yasa ake musu hauka hauka,cikin hukuncin Allah ana addua Ana magani se kiga an rabu dasu har abada."

Jikina yayi sanyi da jin maganar malam Auwal,"to yanxu malam ya zaayi

,nide a yanxu ban san wanda zan hadaki dashi me kashe auren aljani ba,amma zan cigita miki inda sukeyi sadidan ba cuta ba cutarwa,dan masu maganin iska da yawansu mazanbatane,kije kema ki cigita in kin samu kije,nima zan cigita miki",nan mukai mishi godiya

muka taho hanya muna kara jimanta lamarin

Fareedah ce tace "haba ruwa baya tsami banza,tsaleliyar budurwa kamarki farhan,full option ace samari na gudunki,ai lamarin abun adubane,abun da zai faru yanxu xan cigita miki kema ki cigito",

"to yar uwa,dan

a yanxu kin tashi daga k'awa kin zamarmin yar uwa."

*****************************

Allah ba ya zalunci,duk abunda bakada hak'k'i akai ,ubangiji se ya baiyana ma,zaune nike a palo ina kallon shirin dadin kowa da ake a tashar Arewa 24 ,wayana naji ya

na ringing,a hanzarce na k'arasa gareta,tare d answering ganin me kiran,muryar Ahmad ce ta doki kunnena,hi beb,hy.ya kike? Lafiya ,y ummanmu? oll fyn,"jst call to inform u that zanyi travelling for 2 weeks koda zaki kira kiji ba ai answering ba ko phone di

n kashe" ai bama zan kiraba tunda a yanzu babu wata alaka tsakaninmu ,ni yanzu matsayin yaya na dauke ka" ,tom ba matsala ya cemin,Allah y dawo da kai afiya ,yace amin .

Hmmm ashe Ahmad yamin hakane,sabida aure d za'a d'aura mishi a gobe.zaton shi duk d

a abunda ya min ban daina sansa ba.ai ko yaro yasan masoyi da makiyin sa.

*GOBE DAURIN AURE*

Kamar yanda mahaifin feedo ya bukaci yaje,ya isa kofar gidan,tare d sanar d feedo din,cikin kwarkwasa d rausaya ta isa gareshi bayan sun gaisa ya sanar d

ita dalilin zuwan shi,tayi mamakin jin hakan,kasancewar mahaifin nata be sanar d ita ba

Ta umarci yaran abban nata ya sanar wada Abban, zuwan Ahmad din ,ya buk'aci ya shiga ciki,nan sukai sallama ta shige gida

Da sallama ya shiga palon,kan shi ak'as

a ,gaba d'aya zubewa yayi ak'asa yana kwasar gaisuwa,Abban firdaus basarake ne kuma babban malami,zaune yake ya dora hannu kan matashi ,kafafunshi na kan wani.

"Ahmad kake ko?" Eh Abbah,yawwa "na kirakane na gaya ma sharudai kan na baka auren diyata,ni

bana bawa rago ko talaka ko me k'aramin karfi diyata,kanaji na?" girgixa kai yayi alamun amsawa,ya cigaba d cewa" naga an kawo kaya labari ya is ko ni kaya basu yi ba,karanta ce tsagwaro cikinsu ,haka zalika na tanbayeta kudin daka bata na taron biki da n

a sauran abubuwa tabbas kayi mana bazata,shi yasa na kira na baiyana ma sadakin 'yata,dan karka bani kunya a gobe gaban dubban jamaa,dan kuwa yanda bakaji kunyar yarfani gaban abokaina ba,bazan ji kunyar janye aurenku ba,"da nasan kai d'in d'an k'ananan

mutane ne masu k'anana zuciyoyi da ban aminta da bukatarka ba,dan haka sadakin yata dubu dari ne ba yawa,in kaga zaka iya to ,in baka iyawa afasa",gyada kai ya shigayi tamkar k'adangare,ba komai abba "za'a bayar,inma yanxu kakeson dana bada se na bayar",da

hannu ya dakatar dashi,tare da umartarshi xe iya tashi ya futa, mik'ewa yayi bayan ya mishi godiya,har ya kusa isa bakin k'ofa yace dashi d'aurin Aure se bayan sallar juma'a zaayi," ya amsa da to,ba to nike san ji ba,kada wani mutum yazo min kofar gida sa

i 2:30pm , ya amsa da in shaa Allah abbana.

Jiki sanyaye Ahmad ya futo daga palon abban feedo kota kanta bebi ba,saboda ranshi yayi masifar baci,

allah ne kad'ai ya kawoshi gida cikin kiyayewarsa,dan kuwa dushi dushi yake gani cikin idanunsa.

Wayatace ta dau ruri,na basar nasan ba me kirana a irin wannan late hours din,cigaba da kira akai b kakkautawa,raina yayi masifar baci kasancewar na sanyata a cajine,nikuma ina kwance a kan gado akwai tazara tsakaninmu.

A fusace na nufi wayar da niyyar

switchng off dinta,naga sunan baby ya baiyana cikin mamki na yi answering,muryar shi naji cikin shessheka,hankalina yayi masifar tashi nace "Ahmad yade,incedai lafiya" , "lafiya kalau baby" ,to "Alhamdulilahi tunda lafiya"

"Baby ba'a taba cimin mutunc

i irin yau ba," waya bataka? "ni da ka sanar dani zakai tafiya tun jiya,dats why i didnt call,nasan ba lallai na sameka ba" "baby ina nyja ban tafi ba" "fasa tafiyar kayi?",ehh a'a dama da wasa nike miki," baka tabamin irin wannan wasan ba amma" eh baby h

kne.

Abban feedo ya cimin mutunci,baby da umma zata yarda ta aura min ke,babu abunda xe hana a d'aura mana aure gobe,kina ganin in mukazo da abokaina da iyaye na zata yarda.

Murmushi nayi",haba ahmad daurin auren budurwa sai kace na bazawara ko t

attabara,ai ak'alla ba'a k'asaraba,se an sa rana tsawan lokaci,kuma se iyayena sun aminta, sune suke da alhakin fixing date na wedding fatiha ba kai ba.

"Baby Abban feedo yamin xagin da tunda nazo duniya ba'a tab'a min rabin shi ba" "Wai wace fid

o? "Nidea nasan wifey dinka jidda sunanta",yar uwarkuce feedo d'in? "a'a ba yar uwata bace",to wacece?" Ita ce wadda za'a d'aura mana aure tare gobe.

*TEAM FARHA*

[08/02, 22:36] Fulani Khadija Group: *UNIQUE WRITERS ASSOCIATION*



*M

ATAR SARKI*

*STORY N WRITEN BY*

*AYUSH ILIASU*

*A TRUE LIFE STORIE*

*WATTPAD@AYUSHILIAS*

5



9



to6



0



Amin na amsa mishi,sannan mukai sallama,Abunda bansani b ashe tuni Ahmad yayi nisa a neman Aure ba tare da ya sanar dani ba.

Yana zuwa gidanmu ak'alla sau d'aya asati muyi hira,hakan na saukarmin da nishadi da jin dad'i,zama muke na fahintar juna.

Ak'alla mun shafe shekaru sama da hudu da Ahmad,yana yabamin yanda bana damuwa da abun hannun mutum ,ya bani misali dashi kan

sa "baby duk irin shak'uwar da mukai baki tab'a requesting komai gare ni ba,tabbas abun na jinjina mikeni,duk namijin daya sameki matsayin matarshi yayi babban kamu".

Nikam murmushi kawai nayi,dan kuwa bashi ba,ko wanda ya fishi arxiki bana ganin zan i

ya zubda mutuncina akan yabani abunda be taka kara ya karya ba (Hattara mata a guji rokon samari abu,duk yayin da kika fiya zuwar musu da bukata,to suma zasu kawo tasu,kuma karyarki kik'i amince musu)

Meenal ce zaune kusa dani,take informing nawa any

i posting nata goverment house,na tayata farimciki sosai,kasancwar akwai shakuwar me yawa a tsakanina da ita bande so hakan ba,amma dayake cigaba ne se na mata fatan alkhri.

Tafiyar minal tasanya ni fara shiri da fareedah,itama tare duk muke kuma dep

artmnt din mu guda sabanin minal da muke different departmnts.

Kullum zaka ganmu zaune muna hirar rayuwa in babu aiki me yawa gabanmu,a yau litinin naje office da wuri,counter ce rike a hannuna ina lazimi, ya zamemin jiki tun farkon riskar kaina cikin

jarabobi.

Sallamar fareda naji ,"Assalamu alaikum", "waalaikissalm frnd", "ya gida yasu umma",na amsa da "lafiyarsu kalau"ya mutan gida? "Duk lafiya lau "ta amsa min,hand fan d'in hannuna ta karb'a tana fifita kasancewar ana matukar rana sosai.duk da k

arfin AC da take offc din,gumi ke tsattsafo mata,abunka da me jiki.

" Farhan gaskiya kinyi kyau matuka,irin wannan daukan wanka haka tamkar me zuwa dinner, yaushe zamu sha biki ne?" Murmushi nayi nace 'biki ba yanxu ba" ," kamar ya ba yanxu ba? "Eh fa

reedah to ya zanyi kin san aure lokacine may be lokacinmune be yi ba".dariya tayi tare da cewa "sede in kece kikak'i bada hadin kai ,na tabbata bazaki rasa masoya ba."

Nan ta shiga bani takaitaccen labarin ta,tindaga had'uwarsu da Ahmad mijinta,har zu

wa lokacin daya sauwake mata,na tausaya tare da jimanta mata,tace "bari farhan last week ya rasu sanadin haka nayi misscarraige din cikin dake tsakaninmu." Innalillahi wa inna ilai ........ "Kina nufin Ahmad din da kike ban labari shi ya rasu",kwalla cike

a idanunta tace "eh shi farhan",nan na mishi adduar samun rahamar ubangiji.

Alak'a me kyau ta k'ullu tsakaninmu da fareeda,ya zamto tare muke zuwa offce mudawo ,ina zaune ribado ita kuma court road babu tazara me yawa tsakaninmu.

Tunda labari ya i

sa kunnan mamana na cewa na sanar da Ahmad yayi aurensa tashiga farinciki,tabbas babu abunda yafi karfin addua,da sannu Allah zema raba ki dashi.a cewar umma.

Kamar kullum Ahmad ya kawomin xiyara,hirar duniya mukeyi,har ya dire da bani labarin abokin

shi,"ya ga wata baby a biki,irin yan karyar nan ce,da kyar ta bashi phone number dinta,k'arshe sukai appointmnt ze kai mata xiyara,bayan yaje sun gama hira,ya tashi da zummar tafiya sai cemai tai "sweetat har zaka tafi" yace " eh ", to ya naji shiru? Yace

shiru kamar yaya? "Eh mana kudin tadi zaka bani",dariya ce taso subuce min na gintse tare d cewa "ai banga lefinta ba,atleast ai ta b'ata lokacinta n sauraronsa ya kamata ya biyata,gobe in xe koma

kaga se ya tafi da shirin ze biya kudin zancen da yan matan

haka suke d samarin basu damesu da yawan tad'i ba"

"Ah lallai baby haka kika koma cikin mmki ya baiyana hkan"

"ya bazan koma haka ba,aini maza sun shani na warke,gwanda kana nuna musu kaima dan garine se ku daidaita,in kana musu alkunya se su zaci baka

san kudin bane ko kai din dan malam shehu ne ko kuwa baka saba da masu gidan rana ba" ."Amma kin bani mamaki ban taba expecting hakan ze futo daga bakin ki ba"

"Hahahaha in de nice kadan ka gani,nothing is permanent in dis life"

Baki ya rike cikin mam

aki,wato baby kema zaki iya? "why not,aguje ma",girgixa kai yayi cikin mamaki ,tare da cewa "tabbas baby kin canja halayya"

murmushi nayi tare d cewa" maganin samarin shaho,gwanda anayi ana dukan kansu,tamin dede,be kara dora komai ba yayi kus"

Wani la

barin ya kawomin,hmmm "baby bari kiji wata almara",ina jinka sweetat ,"suhail abokina ya had'u da wata beb a biki",hmmm "sweetat kai bakada wani labari illa na an had'u da budurwa a biki" ,"bawani abokanka kaine ya faru dakai, tare d tintsirewa da dariya,

"nide ki saurareni,ya cigaba Allah baby duk zatonsa da kallon da yake mata zatace mai suna zaune a nassarawa GRA ko ABUJA VILLA saboda irin daukan wankan da tai,abun mamaki se tace mai a gobirawa dandinshe take,tuni ya zare jiki cikin jama'a ta nemeshi sam

a ko kasa"

"kude kun banu da idon ganin mata"

****************************

Maza maza abarsu,rashin sani yafi dare duhu ,ashe Ahmad bashi da buri illa yaga yayi aure gidan sarauta,wato diyar manya,shi mutum ne da kasaita ke burgeshi,burin shi a d

uniya ace ya auri diyar shahararren basarake ya ganshi ana mai fadanci.

Wataran muna hira d ahmad Cikin wasa yace min "baby na kusa angwancewa fa,"gabana naji ya fad'i nace

" haba baby bama wasa da kai,da gaske kake ko da wasa? "Allah baby da gaske

nike,nxt week zaa kai kudi",shiru nayi can nace "Allah ya sanya alkhairi" tare da mik'ewa yace amin ,"ya kika tashi?" " eh baby gida zan shiga" yace "to ki gaida ummana na amsa da toh."

Duk sa'ilin da muke hira na soko mushi batun yaushe ne zamu sha

bidirin biki,se kiji yace "baby nifa bawani aure da zanyi,ke nikeso,ke nike jira har ki aminta dani da bukatata" murmushi nayi nace ai "tuni muka gama da wannan maganar,kamanta rannan kace min za'a kai kud'i",zaro ido yayi cikin mamaki,"nidin na gaya miki

haka? To da wasa nike."

Tsawan shekara shida da mukai da Ahmad babu shekarar da baya zuwa k'asa mai tsarki,in beje hajj ba to kuwa acan xeyi ramadan,abun takaici sau d'aya ya tab'a sayomin doguwar riga d sweets matsayin tsaraba,duk randa yazo min

sa

llama , ze bani number din da zan dunga kiranshi,a cewarshi "kira from nyja yafi saukin charges."

A kullum zan kirashi sau uku,wasu lokutan bashi ni keci nasayi recharge card dan naji lafiyarsa.in yaga rana tayi ban kiraba,ze min sending message "in ce

de lafiya yajini shiru?"

Ashe tafiyar k'arshe da yayi,dubai ya wuce ya had'o lefe akwatuna 12 ,tuni magana tayi nisa ta auran shi da feedo,koda wasa be tab'a bani labari ba,duk da irin tanbayoyin da nike mishi game da haka.,sai de abu guda shine,ya s

anar dani duk bayan sallar magrib yana zuwa makaranta,basa tashi se ten,dan haka kadama n kirashi awannan lokaci,ashe lokacinne yake zuwa hira gurin feedo.

Ankai lefe gidan su feedo,an karb'a ba yabo, dan kuwa,fuskokin iyayen amariya zaka k'alla ka sa

n cewa basuyi appretiating ba,jiki sanyaye dangin Ahmad suka nufo gida,tare da jan baki suyi shiru ba tare d sun sanar dashi ba gudun abunda zeje yazo.

Ahmad se rawar kai ake za'a angonce next week,sanin cewar ni *Farha* maabociyar sauraran rediyo ce, h

akan tasa k'ememe yak'i bada damar kai sanarwar daurin auren radio stations.

Tamkar nasan gaibu,zaune nike a offce nake bawa fareedah labarina da ahmad,cikin mamaki tace",Amma farhan kin bani mamaki,taya kika kasa mallakar zuciyarsa,ko yan dabarun nan

na mata na kissa ba kyayi ba dan ki janye hnkalinshi ba",hmm "Fareedah bazaki gane ba,ba yanda banyi ba babu nasara."

Abunda za'ayi kirashi awaya kice yazo ya sameki a office ,hakan nayi,da kyar ya aminta da zezo,tare da fareeda muka isa gurin da yayi

parking,ganin shi da nai da rana na k'ara jin sanshi ya malale cikin xuciyata,duk yanda fareeda taso ta shawo kansa abun ya ci tura ganin haka,na ce "tunda k'ak'i janye k'udirinka,to ni nayi sacrifizing zan aureka dan raya sunnar maaiki",yace "a'a farhan

kiyi hak'uri gaskiya bazai yiwu ba"cox "na baki dama kikai mis using dinta",haba Ahmad ka tausayawa rayuwata,dan Allah dan annabi ka aureni",kau da kai yayi gefe,gaskiya" farhan kiyi hakuri bazai yiwu ba",bansan lokacin da kwalla suka zubo daga idanuwana b

a"

"yanxu Ahmad bazaka tausayamin ba," "gasiya ki hakuri,in da rabo mayi auren a gaba",sharce hawayen fuskata nayi nace,"wallahi wallahi Ahmad se kayi dana sanin abun da kamin,se kazo kana rokona Allah da annabi na aureka bijahi rasulillahi saw",ko ajikin

sa,sema ce min da yayi " Shikenan kiran ko? to zan wuce",jiki ba kwari muka juya nida fareeda muka nemi wata inuwa muka zauna, ba tare da munyi mai sallama ba.

Ajiyar zuciy nayi tayi fareedah na lallashina,harta samu na daidaita"Farhan taimako daya zan

miki zan rakaki gun wani bawan Allah malam Auwal,in shaa Allah kome

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login